Showing 66001 words to 69000 words out of 163158 words

Chapter 23 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4735

yafito yana cikin tafiya saiga Dr Beeba tashamai gaba tace  Baby how are you ya jikin Mami murya chan kasa yana cigaba da tafiya yace  fine dasauri tace  dazu naganka da Mami I was trying to greet my mother Inlaw kayi tafiyanka abunka dana shigo naga that Mami s girl she was on dialysis tanada liver issue ne? Tana maganan suna kaiwa wajen ga Daddy da Chidi duk suna kallonsa saiya dakata yace  excuse me dasauri tace  sure tawuce shikuma yataho wajensu Daddy yadan sunnar da kai yace  good afternoon Sir dasauri Daddy yace  sannu da dawowa Dr ya Mmanka anatse yace  she s fine tana gida saiya dago kansa yakalli Chidi yana basa hannu yace  lemme check on her dasauri Chidi yace  thank you wucewa Aliyu yayi yashiga dakin da Ziora ke ciki yabude kofan yana kallaonta, ga hospital gown ne ajikinta dayasa nurses suka samata dazu, su blood tubes makale ajikinta idanunta lumshe jininta na fita dialysis machine din na tacce jinin tsarkakakken jinin nakoma jikinta, maida kofan yayi yarufe yakarasa gaban gadon machines din yafara kallo kafin ya kalli agogon hannunsa nan da 20min zai gama is just 4hrs ake dialysis, and they need to run another series of test to make sure abun yafita daga jikinta, karasawa gaban gadon yayi yasa hannu yana daukan hand gloves yana sawa sannan yadan duko kanta yana kallon fuskanta da idanunta dake lumshe, faduwa gabansa yashiga yi kawai yadake yakai hannunsa wajen idanunta yabude kadan yana haska wata yar touch just to get color na idanunta sannan yataho ta wajen karshen gadon yadaga bargon yabude dan yaga kafanta yaga yatsunta that are very fine and clean farare dasu sunyi haske dan ijiyan zuciya yasauke kadan yamaida bargon yarufe kafanta sannan yakama hannunta yarike yana duba finger tips dinta motsi hannunta yayi hakan yasa yakalli fuskanta da sauri ahankali ta shiga bude idanunta yana rikeda hannunta har lokacin yana kallonta, ahankali Ziora ke bude idanunta dasuka mata nauyi jikinta feels like is not hers anymore, jikinta namata wani sanyi kaman an sakata a fridge, wani iri takeji kaman ba itaba, idasa bude idanunta tayi dasuka sauka kan the only mutum datagani a dakin tsaye yana sanye da farin labcoat ga sthethoscope a wuyansa yana kallon fuskanta hannunsa rike da nata lumlumshe idanun take tana budewa kafin ta idasa budesu da kyau dudda batasan takamanman inda kanta yakeba but bata taba ganin mutum namiji mai kyau kalansa ba, wani shauki zuciyanta yadauka saitai motsi da hannunta trying to hold him ahankali Aliyu yakawo kansa yaduko yana kallon kwayan idanunta da kyau kaman yanda take kara ware gajiyayyun idanunta tana kallonsa awani irin hankali Aliyu kaman yana magana da yar jaririya yace  Amrahhhh bugawa zuciyanta yayi ta lumshe idanu takara budewa tana kallonsa shima haka ya tsare idanunta da kallo bayako kyaftawa yace  welcome back sake lumshe idanu tayi tabude tace  Mamiiiii tana maganan idanunta na cikowa da kwalla Aliyu ahankali yace  me ruwanki da Mamana lazy girl? Tsaresa tai da idanu yanda yayi maganan yamata mugun kyau in a very slow and low voice tace  I love My Besty, Mami is my best friend han??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????nusa that is free yakai wajen bakinta yace  saina cire bakin nan that calls Mami Besty, Naughty lazy girl yayi maganan yana kallon agogon hannunsa yace  lemme call your parents yasaki hannunta zai zare nasa Ziora tarikesa da sauri tana fashewa da kuka tace  don t gooooo juyowa yayi yakalleta yanda take kuka sai yasa baiyi magana ba yayi shiru yana kallon yanda tarikemai hannu sai kawai yakai hannunsa pocket dinsa yakira receptionist na hospital nasu anatse yace  tell room 7 family to come in do you know them? Dasauri tace  yes Sir katse kiran yayi yamaida wayan aljihu yajuyo wani irin kallonsa Ziora takeyi kaman bata taba ganinsa a duniya ba ahankali yace  let go off my hand makemai kafada tayi cus bataso ta sakeshi baice mata komiba yazare hannunta daga nasa ya ijiye kan gado daidai lokacin akai knocking tareda bude kofan Aliyu yadan matsa baya da gadon kadan Daddy yashigo tareda Obinna da Chidi kawai jikin Daddy yahau rawa ganin abubuwan da aka makala ajikin Ziora da machine din dake jiki sai kawai yayi gadon yaduka yayi cupping face nata magana yakeso yayi yakasa sai kawai ya rungumeta yace  Princess murya Chan kasa tace  where is My Mommy dasauri Daddy yadago yakai hannunsa yana goge fuskansa dan hawaye yafito yace  your Mommy is at home cooking for you she will come soon ko Chidi dasauri Chidi yace  yesss Obinna yazo inda take yace  Babysis alamu Aliyu yama Chidi dasuje waje Chidi ya gyadamai kai Aliyu yajuya yafara tafiya kawai Ziora tafashe da kuka arude Daddy yace  menene Princess? Shima dakatawa Aliyu yayi jin kukan datayi cus yadauka wani abune, Aliyu tanuna tana kuka sosai tace  I dont want him to goo Daddy kowa baki yasaki yana kallonta, Chidi knows Daddy bazai iya magana ba hakan yasa ya harareta yace  we want to discuss something Dr Aliyu Bismillah Chidi yabude kofan Aliyu yafice shima biye dashi Ziora na rushewa da kuka Daddy yace  stop crying Princess, common common suna bakin kofan hakanna shima Aliyu kasa natsuwa yayi yay maganan saiya kalli Chidi yace  can we leave it later I need to take her off the machine anatse Chidi yace  sure bude kofan Aliyu yayi yashigo Ziora na kuka tana ganinsa kukan ya tsagaita sai kallonsa take daga Daddy har yayyinta kallonta suke, ko kallon fuskanta Aliyu baiyiba tubes din yashiga cirewa daga jikinta bayan ya tsayar da aikin da machine din yake, sannan yadan kalli Daddy baya wani iya kallon idanun Daddy saiya kalli Chidi yace  I will order for a test rerun, inhar this dialysis was able to flush everything which I m hoping so she will not need another Dialysis, we will just watch her and monitor her for 24hrs daga yanzu before muyi discharging nata tunda Ziora take bata tabajin turenci mai dadin sauraro hakaba, muryansa is so calm and he speaks eloquently and intelligently, Aliyu yace  she needs to eat abata fruit or fruits juice Daddy yace  sure chats nata Aliyu yadauka yana rubuce rubuce Obinna sai kallonsa yake baitaba haduwa da bahaushe dayakeso like this guy ba he s super intelligent ga natsuwa ga kyau kaman shi yayi kansa, ijiye chat din yayi sai yadan juyo da idanunsa yadaura su akan Ziora dake kallonsa batako kyaftawa anatse yace  behave and don t trouble anybody here kowa na dakin smile especially Daddy sabida from yanda Aliyu yayi maganan kasan bawai irin mutum mai yawan magana bane, yajuya zai wuce Ziora takama hannun Daddy tana kuka kasa kasa, sarai Aliyu yajita but bai juyoba yabude kofa yafita abinsa, dasauri Obinna yace  ke why are you crying for the doctor makemai kafada tayi takalli Daddy tace  I love himmmmm .

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'

EPISODE 3?? 9??

LAST FREE PAGE

NAYI KOKARI KO?=؃?=؃?=؃?

KAUNA DA SO IS JUST 1k ONLY NOW PAY AND JOIN US

PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK

YOU CAN WATSAPP ME WITH EVIDENCE OF PAYMENT VIA +2347012181461

EPISODE 3?? 9??





Ba Daddy kadai ba har Chidi da Obinna saida duk suka kalleta, Daddy yama kasa magana haka sauran, da kyar Daddy yadanyi gyaran murya yace  Obinna stand up and go home Chef namu should make fruit juice for Princess Wani irin banzan kuka Ziora tashiga saki ita kanta batamasan meke damunta ba exactly kawai she s feeling kaman ta cinye Yaya Aliyu tahuta da abinda takeji and abinda yafaru last night shi kadaine abinda take tunawa akanta batama tuna tayaya tai landing in hospital dinnan data tashi ta ganta, every minute hannunsa takeji a jikinta, tanajin kamshin turaren sa ajikinta, his whispers, his breathe, tana tuna yanda yayi hugging nata, kwata kwata tarasa inda zatasa kanta, yanda take kukan yasa cikeda lallabawa Daddy yace  wai you want to be sick again eh princess? Why are you crying now? Cikin murya mai raunin gaske tace  Daddy I love Dr Aliyuuuu dukansu sake kallonta sukai sakaka, ta nuna kirjinta da hannu ahankali tace  sai tunanin shi nake as im talking to you now, Daddy I don t want him to leave my side, call himmmmm, call him backkkkkk tana wani irin sheshekan kuka dikta rude, cikeda hikima Daddy yace  naji toh I will call himmmmm, Obinna get the fruits Dasauri yace  yes Daddy yamike yafita, Chidi yadauki wayansa kawai yayi snapping Ziora Daddy gabaki daya baima sani ba ya shiga watsapp yaturama Mommy tana gani tabude saita shiga kiransa watsapp call yaki dauka yama maida wayan silent takirasa normal call yaki dauka.


Aliyu na fitowa couple of patient nasa yaduba sannan yashiga tafiya zai wuce office nasa, Lab Guy din yagani gaban office nasa hakan yasa yakarasa wajen baimai magana ba yaciro key yabude kofan ya shiga lab guy din yabisa ciki yamaida kofan yarufe Aliyu yawuce yazauna mutumin na tahowa yamikama Aliyu wata takarda yace  here s your request ahankali Aliyu yasa hannu ya karba, mutumin yace  I tested the saline 5times the injection is in it Aliyu yayi shiru yana kallonsa, mutumin yace  now this is where it get interesting saiya tashi yazagayo ta inda Aliyu yake zaune yana duba takarsan yadaura hannunsa wani waje yace  do you see this chemical reaction? Aliyu ya gyadamai kai mutumin yace  this is a sign cewa the substance has been in the drip for like 5-6days now! Dasauri Aliyu ya kallesa yace  yessss trust me Allah kawai yace that girl kwanan ta nagaba, I think you should report this Lumshe idanu Aliyu yayi sai kawai yajawo drawer sa yaciro yan 1k sababbin guda biyu ya ijiye yace  thanks for doing this off record hannu yasa yadauki kudin yace  I am your loyal boy Doctor anything you need yawuce yafita abinsa Aliyu nata kallon paper, bude kofansa akayi direct yadaga kansa Beeba ce hakan yasa yajawo drawer yasa paper awajen baison kowa yasan case din.

Beeba ta taho wajen yana kallonta tazo tasami kujera ta zauna kaman zatai kuka tace  Haidar wai bakajin hakuri ne? Haka idan mukai aure zaka dinga wahalar dani? Tun rannan danazo nake rokonka haba Haidar you ve stopped answering my calls look at the way na rame, fada dakai is affecting my mental health baka tausayina eh? Aliyu yayi shiru yana kallonta she looks so lean kam, hannunta ta mika ahankali ta kama hannunsa dake saman table cikin murya dayayi sounding kaman zatai kuka tace  My Doctor please kaji tausayina kaya kuri kayafemin shiru Aliyu yayi yana tunani ga Abba yace yabasa one month yayi aure with everything going on let him just start getting ready to marry Beeba after all shiya bata mata rayuwa it s only right shiya aureta, ijiyan zuciya yasauke yace  okay yawuce! Wani kalan tasowa tayi da sauri ta zagayo ta inda yake tace  da gaske kake kahakura mun shirya? Gyadamata kai yayi yace  yes wani irin hugging nasa tayi daga zaune faduwa gabansa yayi not because of her but sabida Amrah data fadomai arai ya runtse idanunsa da sauri but he s still seeing Ziora sakinsa tayi tana murmushi ahankali yace  one of this days zanzo na gaida parents naki sandarewa Beeba tayi is she dreaming dasauri tace  Al& ..i& .yu& .. awani irin hankali yace  let s get married Bee kawai kankarewa eeba tayi kirjinta na bugawa sai kallon Aliyu irin is she dreaming, sai kawai tadaura hannu kan fuskanta tafashe da kuka sosai tace  Aliyu I can t believe this thank you Aliyu, I love you so much Dr murmushi yayi yace  Mee too yace  let s go gyadamai kai tayi takai hannu ta share fuskanta tass ya tsaya yana kallonta wondering maisa zuciyansa keta kawomai wanchan yarinyar ne kauda tunani ta yayi suka fito tare sai kallonsa take, yace  banaji someone is giving birth ba ba patient naki bane? Murmushi tayi sosai tace  she s idan akwai complications za a kirani midwife na kanta gyadamata kai yayi yace  okay see you later dasauri tace  i love you Dr gyadamata kai yayi tawuce rabon dataji farin ciki haka tun rannan daya shamata nonuwa da baya hayyacinsa dinnan.

Yana cikin tafiya zai shiga ward wayansa dake ringing yaciro da lab coat Imam ne yasan Mami ne ke drama saiya matsa gefe yadauki wayan Imam yace  kaga Mami wai dole saina kawota asibitin kabari muzo mana Yaya saina tafi da ita bazamu dade ba dan jimmmm yayi saiyace  okay Imam ya katse wayan while Aliyu yashiga ward abinsa.
Dakin daga Daddy sai Ziora cus Chidi yafita waje, Obinna yaje gida Ziora ta ishe sa dawani kalan rigima daya rasa gane mata, Daddy yace  wai are you trying to take my life Princess? Bazaki barni na huta ba, this kuka bakisan zai iya jawo miki wani ciwon ba cikin kuka tace  Daddy call Yaya Aliyu for me I love himmmm wani kallo Daddy yamata yahada giran sama dana kasa yace  did you even know what love is? Gyadamai kai tayi ahankali tace  yes Daddy I know love, I want to marry him! Dasauri Daddy ya kalleta, Ziora tace  I want to be his wife the way Mommy is your wife tasake maganan tana goge hawaye idanunta harsun kumbura tsabagen kuka tace  Daddy he s a very good person he loves his Mommy so much, he takes care of her, cooks for her, bath her, he does everything for her, me too he will take care of me, Daddy I want to marry him today! Maganan Ziora ma akwai hauka aciki wlh, ahankali Daddy cikeda lallashi yace  okay naji toh dena kuka cikin kuka tace  saikace you will get him married to me ahankali Daddy yace  marriage doesn t work like that Baby, for marriage to happen the man have to love you, Aliyu na sonki? Tsare daddy tayi da idanu gabanta na faduwa saita girgixamai kai tace  no but me i love him Daddy, and i want to hug him and be staying with him all the time forever dasauri Daddy cikeda hikima yace  toh kiji sauki saimu cigaba da maganan kinga yanzu kina hospital dasauri tace  yes Daddy from here I will follow him and go with him, I don t want to stay in your house again, I want to go with my husband kansa Daddy ya dafe yace  okay bari ayi discharging naki gobe toh yanzu mubar maganan let s keep it between us promise konaki aura masa ke Gyadamai kai tayi dasauri daidai ana bude kofan dakin ta kallo kofan dasauri, Ya Chidi ne da yar muryanta mara kwari tace  Ya Chidi where is Yaya Aliyu ? wani mugun kallo yamata yayi banza da ita dasauri takalli Daddy tasake rushewa da kuka tace  Daddy call him for me cikeda fada Chidi yace  wai ke are yoh okay? Kodai ciwon yataba miki brain ne? Turo baki tayi tace  I want to marry Ya Aliyu and I ve told Daddy ko cikin fushi Chidi yace  Daddy kaga let s not make this guy uncomfortable please with attitude na yarinyar nan, sabida mahaifiyarsa likes her doesn t mean we should welcome her nonsense, sabida taga ana mata fara a ke bakida full stop? By fire by force tashiga rayuwan his poor sick mother now look at wat she s saying again did you even know wat love is? Yaushe aka haifeki does that guy looks like yanama miki kallo as woman enough dakika isa aure? Do you even know what love is Amrah ? Dasauri tana sheshekan kuka tace  yesss I know love because now I love Yaya Aliyu more you, morethan Daddy and even Mommy and everything, he s the number one person that I love all of you follow back, I love him and me I am going with he s my husband Chidi zaiyi magana da idanu Daddy yamai alamu daya kyaleta Chidi kawai yayi shiru takaici na kamasa gabaki daya Ziora batada hankali.


TOH FAH!!

KUNA GANIN ALIYU ZAI AURI ZIORA?

MOMMY ZATA YARDA YARTA TA AURI MUSULMI?

JAMA A MOSES FA???


IMAM FA??


HURRY AND JOIN TELEGRAM GROUP WITH JUST 1k=؃?=؃?=؃?=؃?

PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK

YOU CAN WATSAPP ME WITH EVIDENCE OF PAYMENT VIA +2347012181461

THANK YOU FOR SUPPORTING MEd'?

EPISODE 4?? 0??




Zama bakin gadon Daddy yayi yakai hannunsa ya goge mata fuska yace  I ve heard everything you said inhar you cooperate kinyi abinda nace zan miki auren, don t tell anyone, this matter should be between us hawaye na sake zubowa tace  Pinky promise Daddy? Dasauri yace  very Pinkish sef gyadamai kai tayi saitai hugging nasa tana kallon kofa gabanta sai bugawa yake she just wanna see Aliyu wallahi.

La asar Aliyu yayi a mosque yafito daidai Imam na parking motarsa yabude yafito yana sanye da shadda ash color mai kyau, yakafa hula kaman ango, yabude ma Mami kofa tasauko tana sanye da hijabi mai ruwan kasa har kasa looking very decent and fine yamaida kofan yarufe yazagayo yaciro basket na abinci dawani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login