Showing 75001 words to 78000 words out of 163158 words

Chapter 26 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4760

yarinyar ta tagama sa a tace  let s go let s go Ziora will love this teddy she loves pink Mommy tai gaba tana fara a sosai Moses biyeda ita suka shiga asibitin zuwa dakin.

EPISODE 4?? 4??





Har zuwa dakin da Ziora take Mommy tama Moses jagora tasa hannu tabude kofan dakin, Daddy na zaune kan gado Ziora tayi pillow da cinyansa bacci yasoma debanta bata dade da yin salla ba Ya Chidi yakawo mata hijabi yatafi yanada emergency, shigowa Mommy tayi dakin ta tsaya ta wajen kofa tace  come inside Moses, bia, bia, bia, (come) haderai Daddy yayi sosai, Moses yashigo while Mommy na maida kofa tarufe abinta, Ziora kawai ta kulle idanuwanta lub kaman baccinta yayi nisa cus batason wani sabon matsala akan Moses dinnan, Moses yakarasa wajen Daddy dasauri yana kai duka guiwansa kasa yace  Good Morning Daddy Mommy dake tsaye wajen kofa tawani harari Daddy dayadan saki fuskansa kadan yace  stand up, stand up, how are you Moses ? Mikewa yayi yana gyara zanin kayansa yace  I m fine Sir, how is Ziora? Hope she s better now Daddy yace  Alhamdulillah she s getting much better thank you Ziora Moses ya kalla yana ijiye ledan kayan akasa, yanda ta kwanta jikin Babanta kana ganin sama saman boobs nata sundan taso ta gaban rigan, rigan datasa yamata wani mugun kyau fatanta yayi haske shar kaman yadauketa daga jikin Babanta tadawo nasa yana shafata da kyar yacire idanunsa kar Daddy yagansa ya gyara murya yace  Hi Ziora dasauri Mommy ta taho wajen gadon jikinta har rawa yake sabida yanda Moses ke son diyarta tai tapping Ziora a cinya kai tsaye tace  wake you Princess, wake up look Moses is here to greet you wani kallo Daddy yama Mommy, while Mommy tace  are you not hearing me eh ? Bude idanunta Ziora tayi kadan ta turo baki tana tashi zaune tana kallon Moses din kaman zata maresa cikeda tsiwa Moses na kallonta shima da ace ba zani yadaura ba da sai sunga yanda jikinsa yake a tsaye, yadan rage murya yace  Hi Ziora ballamai harara Ziora tayi kaman idanunta zasu fado ta dauke kai da kyar tace  you too Mommy tamata wani kallo ta kada kai tazo wajen Daddy cikeda siyasa takama hannunsa tace  My Nwunke muje muyi wata yar magana Daddy da ransa yake abace yace  muyi anan ina jinki Mommy tamai wani kallo zatai magana akai knocking kofa dasauri Ziora ta kalli kofan gabanta na faduwa sabida kamshin turaren Aliyu dataji daidai ana bude kofan.

Aliyu ne yashigo yana sanye dawata faran shadda dinkin jumper da akama aiki a wuya, yakafa hula akai cus yau Friday sak bahaushe abinsa, sajen fuskansa nawani kyalli ya kwanta tareda gemunsa while lips dinnan nasa sunyi pink bauuuu, kwayan idanunsa farare kal, he looks so fresh fatan fuskansa nawani irin glowing na safiya yau babu lab coat ajikinsa sai sthethoscope daya rike a hannusa dake daure da agogo na rolex, kafansa na cikin hermes sandals, sai nurses guda biyu tareda shi, wani zabura Ziora tayi ta sauka daga gadon ba takalmi a kafanta bata tunanin komi tawani taho da mugun gudu tayo kansa kaman zata fada jikinsa daga Daddy, Mom da Moses duk suka juyo suna kallonta babu wanda ya iya magana ma cikinsu sabida mamaki, wani mugun kallo Aliyu yamata abu na tsayamai a wuya sabida kalan kayan dake jikinta bakuma kallabi gawani gardi adakin, kallon daya mata yasa Ziora ta tsaya chak takasa karasawa jikinsa kirjinta na bugawa ba kakkautawa tana kallonsa kaman idanunta zasu hadiyesa, cikin kakkausan murya Aliyu yace  what are you doing? Ko kunyan iyayenta bai jiba, kasa magana Ziora tayi tana kallonsa kaman wata sabuwan mayya, kasa jure kallon datakemai Aliyu yayi cus idanunta har sparkling suke kaman an wankesu da madara, batare daya kalli jikinta ba dudda yariga yaga abinda ke jikinta the moment ya shigo dakin yace  where are you going barefoot? Baki tabude zatai magana strictly Aliyu yace  go back and sit on your bed hakanan Daddy saiyaji bala in dadin yanda Aliyu baya mata wasa kuma yaga tana shakkan sa, sum,sum,sum Ziora tajuya idanunta na ciko da hawaye ganin yamata kaman bai santa ba and bahaka yamata ba jiya da ta tashi, wucewa tayi har wajen gadon tahau tazauna ta tankwashe kafa tajuyo tana kallonsa kaman mara lafiya, Aliyu yafara tafiya cikin natsuwa da izza dakuma kwarjini yashigo cikin dakin fuskansa babu wasa ko kadan, Daddy yakalla yanadan sauke kai yace  good morning Sir, morning Ma Daddy yace  morning Dr Aliyu ya aiki? Anatse yace  Alhamdulillah bai damu da jiran amsan Mommy ba yakai hannu yana daukan chart nata yana dubawa yaga ko night Dr yasa wani abu, Metron tace  Sir kindly excuse us, family are not allowed to stay when Doctor comes for consultation respectfully Daddy yace  okay okay, let s go Nwunye Moses yawani matso kusada Ziora dake kallon Aliyu yasa mata teddy kan cinyanta yace  I got this teddy for you Love, I wish you a very quick and fast recovery Mommy tawani washe baki  awwwn Moses you are so thoughtful Moses na murmushi yace  anything for my baby Ma yawuce ran Daddy na baci kawai he s an elder ga Doctors ga Nurses bai kamata yaraba hali gabansu ba, amman yace ransa bai baci ba yayi karya, yafice kawai while Mommy da Moses suka fito while teddy na jikin Ziora ta kankame tana kallon Aliyu dake duba chart abinsa kaman baiji abinda yafaru just now ba, ijiye chat din yayi yadauki pad dake wajen ya tattaba yana duba result dinta daga lab da aka turo komi na system dinta yafita she s clean now he will just write a discharge paper she s good to go, saida yarubuta sannan ya ijiye wajen yajuya yacema nurses din dake bayansa  let s go duk suka juya Aliyu yataho zai wuce dasauri Ziora takama gefen rigansa gam da yar karaman muryan wacce ke shirin kuka tana breaking tace  Yaya Aliyuuu! Chak ya tsaya nurses din suka juyo suma, kaman Aliyu baitaba murmushi ba yace  zaku iya tafiya atare sukace  yes Sir suka wuce abinsu, Aliyu yajuyo yakalli Ziora dake rungume da teddy har lokacin hannunta na kan rigansa yana rawa na fargaban rikesa yace  let go off my clothes makemai kafada tayi kaman yar yarinya, ahankali tace  I& .. want to follow youuu yana mata wani kallo yace  kin sanni ne? Ciccikowa da hawaye idanunta sukayi gabanta na faduwa tarasa yanda zatayi murya chan tace  I& & I& & ..I& &  Aliyu namata wani kallo yace  I wat? She has been saying it to everybody but taga fuskansa tana shakka da tsoron fada masa, Aliyu yace  you know I have other patients ko? Will you speak ko saina mareki awajen nan batasan mene ba sakin Teddy tayi yafadi kasa she just hugged him bazata ta kankamesa tasa fuskanta a kirjinsa tace  I love you Yaya Aliyu!!! .

EPISODE 4?? 5??





Bala in faduwa gaban Aliyu yayi yanda tahada jikinta da nasa tawani rungumeshi, wannan da wani zai shigo dakin ai zata zubarmai da mutunci.  Ke! Aliyu yamata wani tsawa da saida ta firgita tafito daga jikinsa da sauri, Allah yasani bawai zai mareta bane but zai kawai tsoratata ne hakan yasa yawani daga hannu zai wanka mata mari fashewa da kuka Ziora tayi sosai tai cikin gado jikinta gabaki daya ya kidime tace  sorry Yaya Ali& &  hannu yadaura saman lips dinsa alamun tamai shiru hakan yasa tai shiru tana hadiye hawayen jikinta na rawa, cikin kakkausan murya yace  the next time dazaki kara tabani saina miki marin da you will go blind, foolish girl yajuya zai wuce haryakai wajen kofa yajuyo yana kallonta yanda take kuka mara sauti jikinta ko ina na rawa kuma sai yaji wani iri, saiya dawo ya tsaya gaban gadon yazuba hannunsa cikin aljihu murya chan kasa yace  have you eaten? Dasauri ta kallesa da rinanun idanunta saita girgizamai kai, alamun a a tsareta da idanu yayi yace  bakisha tea ba? Bayan hannunta tana goge fuskanta kaman yar karaman yarinya tace  nasha mugun kallo yamata saiya juya zai wuce saiya tsaya batare daya juyoba yace  the next time I will see you sitting like this in front of any man, your body open like this, with this your hair that looks like abacha, you will see the other side of Aliyu, with your mouth like I love you wani murmushi Ziora tayi dayasa ya tsareta da idanu da soft voice yace  what is funny ? Ahankali like a little girl tace  how did you know Abatcha? Is Igbo food hararanta yayi yace  with your big forehead I will soon give u a knock yayi magana yana wucewa sai murmushi Ziora take harya sa hannu zai bude kofa tace  Yaya Aliyu juyowa yayi dasauri tadauki pillow tadaura saman fuskanta tace  I love youuu sarai yajita yayi kaman baijiba yabude kofa yafice.
Mommy na tsaye tareda Moses while Daddy yana tsaye alone, cikeda kamala yayi wajen Daddy dake kallonsa anatse yace  you can take her back home Sir, narubata drugs dazakuyi picking a pharmacy Daddy yace  okay okay saikuma our bill a ina ake biyane? Ahankali yace  you don t have to Sir Daddy zaiyi magana Aliyu yajuya dasauri yawuce Daddy yabisa da kallo wlh yanason yaron, sai kawai yawuce yabude kofa yashiga dakin yatarar da Ziora na murmushi ita kadai tana blushing ga Mommy akanta tana hararanta, baice kalaba kawai yawuce yadauki hijab na yarinyar yabata crocs nata yace  let s go and get your drugs from the pharmacy Mommy kawai kallon Daddy take wato bayason yabar yarinyar nan tai magana da Moses black hijab dinta Daddy yasa mata wanda ya tsaya mata iya ciki, gown din iya guiwa kana ganin ragowa kafafunta suka fito suka tafi pharmacy tana rike da hannun Daddy sai kalle kalle take, Daddy yasayi magungunan yabiya kudin tsaf sannan yakamata sukai waje yace  let s go to my car kizauna wucewa sukayi waje tazauna wajen motansa yabude gaba yace  shiga ki zauna instead of ta shigan saitai hugging Daddy tafashe da kuka sosai tace  I don t want to go Daddy, I want to go to Yaya Aliyuuuu ran Daddy baci yake cus yagaji da lallabata yace  wai ke bazaki natsu ba? Wat did I tell you yesterday? I told you I will do something about it, this is his work place so kike naje masa da wata maganan ki someone that is busy trying to save lives, Ziora you re getting me Angry oo, you are getting me angry ooo, my friend get in the damn car right now shiga motan tayi ba musu taxauna tana kuka gwanin van tausayi Daddy yamaida kofan yarufe yawuce yakoma ciki yashiga dakin baima kula Mom ba yadauki jakan Ziora yace  we are going we ve been discharge ya wuce yafita abinsa yashiga mita yaja sai gida Ziora kuka take.

Around 1 Aliyu yabar hospital din kwata kwata baiga Beeba bama yau bai samu yakirata ba dan tunda ya shiga hospital din bai zauna ba, Masallaci yaje yayi sallan Juma a dayake yama Chidi message kan yanaso ya gansa regarding trial din Mami sunyi zasu hadu a hospital dinsa by 3 na rana, agaban hospital dinsa yayi parking yakirasa waya kan yafito Chidi yace  yashigo bude motan Aliyu yayi yamaida yarufe yashiga hospital din yana shiga Chidi na karasowa wajen shima native ne ajikinsa but yard yasaka milk color yaja ganin Aliyu yamikamai hannu yace  Assalamu Alaykum ahankali Aliyu yace  wslm Chidi yace  let s go to my office wucewa sukayi office. Shiga office na Chidi sukayi that looks really fine Chidi yace  sit please I spoke to Daddy yace anyi discharging nasu ma suna gida gyadamai Kai Aliyu yayi alamun eh, Ya Moh yabude fridge nasa sai yayi turus ganin baida drinks kodaya Aliyu yayi murmushi yace  water is okay Dr dan murmushi Chidi yayi yace  okay Dr Aliyu yadauko bottle water yakawomai tareda kulle fridge din yadawo yazauna Aliyu yabude ruwan yayi sipping kadan ya ijiye anatse Ya Moh yace  are you ready for the trail everything is ready komi ya iso zan iya hadaka da my friend kayi magana dashi kaji progress na mahaifiyarsa anatse Aliyu yace  no need I believe in you sai sukai shiru yace  I come here to know everything I ve convinced Mami she s ready for the treatment cikeda farin ciki Ya Moh yace  wow Alhamdulillah Alhamdulillah, Congratulations Aliyu anatse Aliyu yace  when can we start ? Dasauri Chidi yace  no time to waste bring her to the hospital tommorow we need to run to test daganan saimu fara we will admit her to watch her progress kafin musan idan zamuyi discharging nata takoma gidane ko bazakuyiba just be positive i will do everything i can to save Mami Aliyu lumshe idanu Aliyu yayi yabude yakalli Chidi kawai ransa ya natsu da Chidi sosai dan shiru yayi chan yace  Muhammad dasauri Chidi yace  Naam Dr Aliyu dan shiru Aliyu yayi yace  can you tell Daddy my parents want to come see him yayi shiru saiya dauke kai yace  I want to seek her hand in marriage ware idanu Chidi yayi abin yazomai as shock wai kodai Daddy yama yaron magana ne? Baison kunya yasa Aliyu ya aikata abinda bayaso anatse yace  Aliyu are you sure? Ziora is a little girl I think nan da 3 ko 4days nema shine sata shiga 20yrs, my sister is not like the normal yaran Hausawa daka saba gani, ba wannan upbringing din tasamu ba, we have mix parents, my Dady converted and join Islam 20yrs ago our Mother is still a Christian, Amrah is lacking in so many aspects na culture ku, I don t think tanada one single friend hausa balle ma tasan anything akan culture naku, her mode of dressing, talking attitude ya bambam ta da regular yaran society plus she s very slow with Qur ani batai nisa ba, _u Hadith da sauransu duk manage ne, I don t think she can make one single hausa food, overall Aliyu bazan maka karyaba Sister na batada hankali bata da wayau are you sure about this? Dan murmushi kadan Aliyu yayi he loves the way Moh was so honest hakan yasa yace  nasan waye Amrah and I wanna marry her! Yayi shiru sai chan yace  my Mom loves Amrah beyond description Dr Muhammad murmushi sosai Chidi yayi harga Allah da wannan Pastor ya auri kanwarsa gwara Moh sau dubu hakan yasa yace  you have my support Aliyu I believe in you and I love your mother and I pray Allah should her her total healing dan haka all the best, I will let my father know in sha Allah mikewa Aliyu yayi yamikamai hannu yacd  thanks karba Moh yayi suka fito tare tarako Aliyu har mota yafice yana fita Chidi yaciro wayansa da sauri yashiga kiran Daddy.
Daddy na dauka Moh yace  Daddy kama Aliyu maganan Ziora ne? Daddy yace  no no banmai ba Chidi yace  yazo hospital dinmu yacemin yanaso na gayamaka iyayensa sunaso suzo su ganka yanaso ya nemi auren Ziora Daddy yayi shiruuuu kaman mai tunani chan yace  I don t know why but wlh zuciyana ya natsu da yaron even though ban taba ganinsa ba in my whole life, do you think I should give him Ziora? Moh yace  Toh Daddy if you think about it ba school take zuwa ba, babu abinda takeyi ga Mom ta dage with this Moses Pastor boy the best thing to do is kamata aure, but wait and see his parents kadan waye yaron muyi binvike kawai mu mata auren, Allah knows best Daddy, zatai hankali a gidansa, his Momy is coming to my hospital tommorow zata fara cancer trail Daddy ya jingina kai yace  poor woman, Allah yabata lpy, kacemai nace ina gida his parents should come and see me by 10 .
Text yama Aliyu kan Daddy yace iyayensa suzo 10 gobe Aliyu yamai reply da okay sannan ya aikama Babansa sako da address na gidan Abba yace okay shima Allah ya kaimu, Daddy ya sanar da step Mom ayi lafiyayen girki gobe a barayinta zai kawo bakin.

EPISODE 4?? 6??





Beeba texted him that cikinta na ciwo ne saisa batazo hospital ba, he s feeling so bad for her he decided yadanje yadubata, super market yabiya yamata shopping just random things, su perfumes, chocolates da sauransu sannan yaja mota zuwa gidansu wajajen 6:30 yayi parking yakirata tana dagawa yace  I am outside wani ihu tayi cus batasan zaizo dubata ba, kusan 2min yana zauna sai gata tafito tana sanye da abaya ta yafa gyalen abayan asaman kanta ta karaso, bude motan tayi ta shigo tana kallonsa cus yamata kyau sosai tace  My Doctor, thanks for coming kaman yafada mata ga abinda ke faruwa but sai yaji yakasa she looks sick, ahankali yace  kinsha magani? Gyadamai kai tayi tace  yes injection nama kaina, I can t wait to get married nadena ciwon cikin nan tai maganan zata kama hannunsa, dauke hannunsa yayi yakai bayan mota yadauko ledan abinda ya sayo mata yamika

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login