Showing 42001 words to 45000 words out of 163158 words

Chapter 15 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4736

or watching wat adults are doing ? Tsare Aliyu Beeba tai da idanu dake kula yarinyar, turomai baki Ziora tayi batamai magana ba gaban Aliyu yadan buga, tamikama Beeba ledan tace  Mami said I should give you kirjinta na zafi Beeba takawo hannun zata karba Ziora tadan duka exactly yanda yare keyi idan zasu bama babba abu act of respect tariga tasaba haka dukansu sukeyi agida Beeba ta karba tace  Allah sarki Mami na ina matukar godiya Allah yakara girma dan yatsine fuska Ziora tayi cus bata gane hausan ba tace  what? This time around kasa daurewa Beeba tayi tace  ke dalla chan badake nake ba diyar arna& .  Habiba! Aliyu yakirata ransa abace, juyawa tayi tabude motanta ta shiga Ziora ma tajuya duk ranta yabaci gashi batasan metace da hausa ba idanunta suka cicciko da hawaye, instead of tashiga gidan kawai saitai hanyar backyard kaman tasan ina zata, hadaden garden ne awajen, ciki tashiga kawai tasamu waje ta duka ta kifa kanta a guiwa tana kuka, batason Mami taga tana kuka yasa tazo wajen, she knows matan insulted her but batasan meta gayamata ba, sai sheshekan kuka take ita daya, batamayi kukan da kyau yanda take bare baki ba sabida batason Mami tasani, kamshin turaren dataji danhar yau takasa mancewa da kamshin tunna super market dinnan yasa tadago kanta da rinanun idanunta fuskanta ya wanke da hawaye, hada idanu tayi da Aliyu daya taho backyard din yamata wani kallo yace  Malama my shoes dasauri takalli kafafunsa takoga slippers ne farare yasaka itakuma nasa tasa ashe, tasowa tayi tana tafiyan tana tura baki ita kadai tana kuka tana tafiyan masifa, kawai Aliyu ya tsaya yana kallonta, zuwa tayi gabansa ta tsaya dab dashi yana kallon kafanta baruwanta ta tsaya very close to him har saida yaso yadan matsa baya amman yadake ya tsaya inda yake taciremai ta??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????kalman tajuya zata wuce yace  and wat are you doing here? Juyowa tayi kaman jira take tace  I m crying and I want to go and cry again tai maganan tanakai bayan hannunta fuskanta tana sharewa, dan rage murya kadan yayi yace  why are you crying ? Kallonsa tayi tace  your wife insulted me tsareta yayi da idanu yace  how did you know she insulted you ?Kallon fuskansa tayi tana irin kukan masifan nan da yara keyi tace  I don t know but I know is an insult dan rage murya kadan yayi yace  you don t know but you zura takalman sa yayi data cire yabar slippers din sannan yajuya abinsa saiya tsaya ya dakata, saiya juyo ya kalleta tana kokarin saka slippers dinsa daya cire yace  she said you have big forehead raurau tayi da idanu tana kallonsa sai kawai tafashe da kuka this time tace  Mamiiiiiiii tsayawa Aliyu yayi yana kallonta saikawai ta rushe da kuka sosai ta taho kaman zata tashi sama sabida rigima tawuce sa fuuu tana kuka tana kiran Mami da faska faskan slippers din kafafunta da suka mata yawa yabi yan kafafun da kallo karma taje ta fadi sabida fitina da bala in haukan rashin hankalinta na yara, ta shiga flat nasu shikuma yawuce yashiga mota yafita abinsa.

Tana shiga falon Mami na fitowa harda Nurse da Chef duk suna lpy, Mami tace  Subhanallahi why are you crying Amrah meya faru? Cikin kuka tace  Yaya Aliyu said his wife tace inada big forehead ? Mami tace  Aliyun yace haka? Gyadama Mami kai tayi, Mami tace  meya faru? Cikin kuka tace  I gave her the bag and she started saying things to me in hausa Mami she said ke dal cha badeke ke ba dimya ar..aruna or arna Chef din Mami da Nurse zubewa sukayi suna dariya sabida hausan, Mami ma tai murmushi somehow tadan gane hausan Beeba cemata tayi diyar arna, amman cikeda hikima tace  shine Aliyu yagayama miki meaning din wai kinada big forehead? Gyadama Mami kai tayi takai hannunta ta shafa goshinta tace  Mami is my forehead big? Mami tai murmushi tace  kwarai kuwa amman ai shiyasa kikeda kyau gaki da kama idanu, forehead is beauty, this is the first thing mutum notice a Amrah, in Hausa ana cewa, goshin kyau, goshin ado, Amrah mai goshi murmushi Ziora tayi sosai maganan na mata dadi, Mami tace  yauwa dena kukan goge hawayenki Mami takai hannunta ta share mata fuska daidai Imam na shigowa gidan dasauri Ziora tajuyo ta kallesa shima ita ya kalla kaman zai wuce yace  kekuma why are you crying in our house ? Mami tace  meruwanka salon kasa takara wani kukan ? Tabe baki yayi yazo kawai yazauna kusada Mami yace  Mami I m hungry Mami tace  wai tashi, kai bazakaje office kai aiki ba tabe fuska yayi yace  inada match anjima Ziora sai Satan kallonsa take yanda yake magana, yayi maganan yana taba pocket nasa yaciro wasu ticket guda biyu yamikama Mami yace  give your friend Amrah Mami tabama ticket din takarba da sauri tana murmushi tadago kanta da sauri ta kalli Imam wani kallo da Imam yamata yasa kawai saitaji kunyansa yakamata tamike tsaye tace  lemme go and put it in my bag, I will give Obinna we will come together ta tashi dasauri tawuce daki Mami takalli Imam tace  zonan murmushi yayi yazo kusada ita yazauna, Mami tace  kasan Habiban nan amman maisa baka gayamin ba? Ahankali yace  Mami kinsan Ya Haidar, ni baigayamin komi ba, kawai na ganta dashi a office dinshi and that s something da ban taba gani ba, bantaba ganin wata a office nasa ba infact bantaba ganin wata mace in his life bama sai Beeba, kuma nakanga suna waya Mami bata sake magana ba, dariya Imam yayi yace  Mami don t worry ni zan auro miki yar yarinya, ni Yaya ma idan bai shirya auren nan ba zan rigasa ne wlh baki Mami tasaki tace  waikai kodan kunyan nan nawa bakaji ko? Dasauri yace  Mami ni adakinki ma zamuyi first night dasauri Mami tajuya zata dauki throw pillow Imam yatashi da gudu yana dariya yayi sama Mami tabisa da kallo tana murmushi kawai.
Yau kwana nawa ko kanta baiyi ciwo ba and she s so strong gawani surge na enerrgy datake ji duk sabida Ziora tai murmushi kawai ta tashi tawuce dakinta tabude kofa akan gado taga Amrah na lumlumshe idanu alamun bacci takeji cikin muryan bacci tace  Mami I want to sleep Mami tace  toh sleep .

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'

EPISODE 2?? 3??


SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI



EPISODE 2?? 3??




Wuraren 11 nasafe Mommy takai church nasu bayan tayi dropping Ziora a Baze, Babban church ne sosai, the biggest Catholic Church a Abuja, and tana cikin manya manyan well respected members na church nasu, parking motansu yayi security ta yafito yabude mata baya, wani dankwali na LV mai kyau da tsada ta warware ta daura akanta saman wig dake kanta, tadauki Bibble nata tasauko daga motan, sanye take dawani half gown daya tsaya mata a guiwa, wlh idanba kasan Mommy tanada manyan yara ba bazaka taba yarda ta haifi manyan yara ba cus jikinta nada kyau and she s very very pretty, da tsufanta da komi but people still pause and look at her, gashi ta iya gayu, hill ne akafanta, tawuce ta shiga church din tana tafiya anatse da kyau, first row a church din daman nasu ne respected members na church, tazauna tana gyara zama takalli agogon dake daure a wrist dinta na rolex ganin Pastor su baizo ba, bata karasa maida hannunta ba saiga wani dattijon pastor yafito da akalla zaikai 70yrs yana sanye da fararen kaya tareda wani yaro da zaiyi 34yrs biye dashi yana sanye da bakin suit, yasa necktie da cover shoe mai kyau, Mommy ta tsare yaron da idanu, fari ne matashin, ga gashi yatara akansa dayake a gyare yana kamshi, yaron is so handsome all this yaran Igbo masu kudin nan, shima rikeda Bible nasa a hannu, har sukakai gaban podium yaron na cikeda natsuwa yan church kowa yamike tsaye dan agaida Pastor, Pastor yayi murmushi yana gyara zaman mic ya saita bakinsa yace  welcome holy Members for I will not give an opening prayer today yayi shiru saiya kalli dansa dake sanye da suit ya nunasa yace  this is my Son, Doctor Moses Chike, he just got back from d UK, he just Obtained PHd nasa under Chemical Engineering, I will want him to give us opening prayer kowa ya gyada kai, mahaifin ya koma baya sai yaron ya matso ya tsaya gaban mumbarin yakalli uban mutanen cikin church din sannan ya runtse idanu yakai hannunsa kirji cikin muryansa mai dadi yace  Heavenly Father, we come before you today with hearts full of gratitude, thanking you for gathering us in this sacred place, as we enter your house, we invite your presence to dwell among us, fill this place with your peace, your love, and your holy spirit, lord, prepare our hearts to receive your word. Open our ears to hear your voice, our minds to understand your truth, and our spirits to respond in faith. May everything we do today bring glory to your name, bless each person here, strengthen the weary, encourage the doubtful, and fill us all with fresh hope. Guide my Dad as he preach, that Your message may flow through him with clarity and power. We surrender this service to You, Jesus. Lead us, teach us, and transform us for Your purpose. In Your mighty name of Jesus we pray kowa na church din ana ihu akace  Amen Mommy ma haka tabude idanunta tana kallon yaron wanda cike da natsuwa yakoma baya Babansa yadawo shiya sauko yazo yasami waje yazauna yana bude bibble dan zasu fara karatu, Mommy taji yaron ya burgeta sosai she just wish inama Chidi ko Obinna ko Ebenezer tane haka but no Daddynsu duk ya maida mata da yara musulmi, only first born nata Micheal shine kawai ta tsira he s still a Christian, cigaba da kallon yaron tayi sai taji kawai tanama Ziora dinta sha awan yaron sosai.

3hrs services sukayi but bini idanunta nakan yaron dake bude bibble yana karatu yanabin mahaifinsa dayake yana zaune a dayan row dake gefenta she could see him, ana tashi tamike daman as usual tana daya daga cikin important members na Church din, she comes from a rich home, sannan she s married to a rich man tanada kudinta, banbancinta da Daddy is ita she comes from riches, Daddy kuma works hard and makes money yayi kudi, bata taba sa kudin Daddy a church stuff nata ba, is her own personal money take donating a church nasu sosai.

Alamu Pastor yamata da come with me hakan yasa ta tashi tana tafiya ahankali har zuwa office na pastor dake upstairs ta shiga Pastor yazauna yace  have a sit Madam Florence zama Mommy tayi dasauri tana crossing leg daidai yaron na shigowa office din, yaron yazo da sauri har kasa gaban Mommy yaduka yasa all legs nasa akasa yace  good afternoon Ma murmushi Mommy tayi takai hannunta ta taba kafadansa tace  afternoon Son and what s your name ? Ahankali yace  I m Moses Chike Obiora Mommy tace  oh Chike, it s so nice to meet you Moses anatse yace  thank you Ma, and thank you for all you do the this Church, May the Heavenly Father bestow and shower his mercy, and blessings on you Mommy tace  Amen, Amen, thank you mikewa yayi yakalli Babansa yace  Daddy I m going home now I need to rest Gyadamai kai yayi yace  see you later
Wucewa yayi yafita Mommy tabisa da kallo Pastor na kallonta yayi murmushi yace  how is Ziora Madam Florence ? Mommy tasauke ajiyan zuciya tace  she s fine you know, just that stubbornness plus she hates school, but I m greatful this week taje school, infact I dropped her off before coming here Pastor yace  I ve prayed and prayed on her matter I had a revelation as a prophet, God shows me her marriage is soon dasauri Mommy takallesa tace  she s only 19, she will be 20 in the next coming week murmushi Pastor yayi yace  it s a good marriage base on wat i saw Mommy tai believing in Pastor nan sosai dan lafiyayyen prophet ne, ahankali tace  is Moses single? Murmushi Pastor yayi yace  he saw your daughter with her friends at a restaurant can t remember the name, he snapped her secretly and showed me her picture that he loves this girl he just saw her sitting with some girls a eatry, I told him ha a I know the girl, I will discuss it with you, Ziora is our daughter though her Dad claims she s a Muslim, but Ziora blood belongs to Christ Mommy ta gyadakai tace  exactly tana murmushi though Allah yasani ko kadan batason Amra tai aure yanzu dai, atleast ko 22yrs ne takai cus she s so small and batada hankali kwata kwata shine another problem nata, sannan she can swear ba abinda tasani game da men ko marriage ma, but hadasu suyi dating is not a bad idea, maybe ta natsu dan bata taba dating wani ba, infact bamata san menene soyayya ba batada saurayi ko daya, then they watch wat will happen from there idan auren ne yizasuyi, the way bata takurama yaranta kan saisun zama Christian ba haka idan har Ziora taso yaron nan Babanta bai isa yace sai musulmi zata aura ba wlh wlh nan ne zasu sami matsala fa, Mommy takalli Pastor tace  you know Pastor Black we both are parents, and I m a strong believer of Christ, i actually love your Son for my little Princess, and I will love them to date and get to know each other, my daughter is a virgin and I will love for her to remain so till marriage, Can Moses promise me not to go that Angle? Dasauri Pastor yace  in my family we don t practice pre marital sex, Moses is that child among my kids that wanna take after me, he wants to become a Pastor just like me, I assure you he will never take that route with Ziora Mommy tace  in that case it s settled he s welcome to come to my house and see her let them get to know each other sun dade suna maganganu kafin Mommy tabar church din zuciyanta cike da farin ciki inhar everything works well Ziora will be the luckiest girl on earth she will not suffer, zata auri rich man of god kuma tribe nata Igbo.

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'

EPISODE 2?? 4??


SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI


EPISODE 2?? 4??




Wuraren 2 Mami ta tsaya gaban gadon tana kallon yanda take sheka bacci kaman kada ta tadata amman takai hannu tace  Amrah, Amrah bude idanu kadan tayi Mami tace  tashi ayi salla ko gyadama Mami kai tayi ta tashi zaune kafin ta mike tasauka tashiga bayi tadauro alwala tasa hijabin Mami tai salla dako minti daya bai kai ba, tana idarwa tajuyo takalli Mami dake kallonta dan sallan gabaki daya akwai gyara ta tashi ta hayo gadon kawai ta kwanta tadaura kanta kan cinyan Mami tace  Mami natashi are you fine ? Gyadamata kai Mami tayi tace  idan mace tagama al ada metakeyi ? Kallon Mami take kaman mai kokarin tunawa dasauri tace  ghusl bath Mami tace  okay ya akeyi ? Dasauri ta tashi daga jikin Mami tasauka daga kan gadon ta tsaya da zuciya daya kawai ta kwaye tai sama da riganta sama cus Mami was able to see black pant datasaka dayama jikinta masifan kyau zata idasa cire rigan Mami tace  wat are you doing? Dasauri tace  I m taking off my clothes Mami dasauri Mami tace  no, no, you don t have to tsayawa Ziora tayi rike da kasan rigan a kirjinta still batare data saki ba looking at Mami, Mami ta dafe kanta ganin shirmen da Amrah keyi tabarta yanzu saitai tumbur ko su Amrah batasan menene kunya ba tace  sauke rigan mana Amrah are you not shy ? Sakin rigan tayi ta maida ya sauka har kafanta, Mami tace  nunamin ahaka da kayanki jikinki ahankali tana tsaye a wajen tace  Ustaz told me I will put my hand under shower wash them first ko Mami ? Mami tace  yes after making intention zaki wankan Amrah tace  yes then I wash from my nevel tasake kai hannu ta dage riganta sama tana nunama Mami yar karaman chibiyanta, Mami tace  stop doing that Amrah just demonstrates ta saman riga dasauri Ziora tasaki rigan tace  I will wash from there to my knee Mami tace  yes Zoira tace  then I will washhhhhh& .. tai shiru tanabin jikinta da kallo trying to remember but wlh ta mance tace  I think pouring water on my head ko Mami? Da hannu Mami tamata alamu tace  come here Amrah dasauri tazo gadon sai Mami tashiga gwada mata one by one yanda akeyi tana kallon Mami sosai kaman TV, Mami is so brilliant, she s educated both in western education da arabi, Mami tace  when and when meke faruwa da ake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login