Showing 57001 words to 60000 words out of 163158 words

Chapter 20 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4765

ajikinsa sai yayi wajen gate din ya dakata tareda tsayawa yadaga hannu yayi knocking, Gateman yaleko ganin fuskan dabai sani ba saiya bude kofa yafito anatse Chidi yamika masa hannu yace  good afternoon please inaso nai magana da mutanen gidan, I m looking for my sister ? Gateman yace  toh bari namusu magana ciki yakoma zuwa flat daidai Aliyu na zuwa wajen kamshin turaren da Chidi yaji yasa yajuyo dasauri suka hada idanu da Aliyu da kallo daya yamai yasan yayanta ne, Chidi ya mikamai hannu yace  Assalamu Alaykum hannu Aliyu yabasa ya karba, Chidi yace  please do you live here? Anatse Aliyu yace  come inside she s inside Aliyu yayi gaba sai Chidi yashigo, daidai gateman na juyowa daga flat din yace  Mami tace kashigo tana bacci yakalli Aliyu yace  barka da zuwa yallabai gyadamai kai Aliyu yayi batare dayayi magana ba.
Da sallama chan kasa yasa hannu yabude kofan Mami ce kadai afalon tana sanye dawata atampa mai bala in kyau bubu ga charbi a hannunta tanaja, Ziora na kan doguwan kujeran tana bacci an rufa mata bargo mai kyau da taushi tace  Aliyu ka shigo da Dr cus tana ganin Chidi taganesa, shima Chidi na ganin Mami yaganeta yamaida kofan yarufe cikeda girmamawa yadan duka yace  ina yini Ma, ya karfin jiki ? Dan kallon yanda yaduka Aliyu yayi saiya wuce dinning kawai yayi zamansa yana bude MacBook dinsa dake wajen, Mami tace  tashi tashi, nace ace ka shigo ciki sabida bacci take, temperature nata bai dade da sauka ba Aliyu na yabata magana kasan shima likita ne irinku karasawa gaban kujeran da Ziora take Chidi yayi yakai hannunsa yadaura saman goshin Ziora ba zafi kafin yakai yasauke awuyanta da dumi still amman ba zafi murya chan kasa yace  Ziora, Ziora, Amrah bude idanunta tashiga yi gently ganin Chidi yasa tawani irin tashi da sauri tana yaye bargo takama hannunsa tarike tace  Ya Moh is my Mommy back ? Dan tsareta da idanu yayi ahankali ya girgiza mata kai yace  no, but let s go home Daddy went to bring her back makemai kafada tayi bakinta na rawan fara shirin kuka tace  I m not going back home sai Mommy na tadawooo, I will stay with my Mamiii Ya Chidi yayi shiru yana kallonta, baimaso ya takura mata gata batada lpy, shima Daddy by now yaci ai yadauko Mommy tadawo tun before 8 yace yasauka a Enugu, baice komiba sai kawai yazauna akan kujeran Ziora ta matso kusada shi sosai tana hugging nasa by the side, tashi Mami tayi just to give them a moment tace  ina zuwa saita wuce kitchen tana kallon Aliyu dake dinning abinsa yana taba laptop kaman baisan akwai wasu falon ba tasa Chef takawo ma Chidi abubuwan shaye shaye sannan tafito ta shiga dakinta tana ma Aliyu kallon shima yadan tashi yabasu wuri amman baimasan Mami na yi ba.

Wayansa Chidi yadauka yayi dialing number Dady, Daddy na zaune gidan nasa wayansa yahau kara ganin Chidi ne saiya dauka da sauri, ahankali Chidi yace  Daddy kun sauka an Abuja ne? Dan jimm Daddy yayi kafin yace  she refuse to follow me wai saina amince da Ziora ta auri Moses, to be honest Mamanku is acting kaman ba itaba, namayi fushi harna kai airport saina kasa kuma nakoma gidana i still wanna give her some times nasan zata sauko nan da zuwa dare zuwa gobe da safe zata hakura zamu dawo gobe, ya princess ka koma guda ne? Chanza harshe yayi daga English zuwa Igbo yahau gayama Daddy Ziora tazo gidan Mami ta zauna tace bazata tafi ba sai Mommy tadawo and she s very sick but yaron matan is a Dr yabata magani, Ziora bata wanijin Igbo just few words, cikeda damuwa Daddy yace  is Matan a good person? Ahankali Chidi yace  yes and very religious too I trust her Daddy she really loves Amrah dudda Daddy ransa bai so ba amman tunda ta nace agidan zata zauna saiya barta thank God Chidi yaje yaga gidan, ahankali yace  if she s happy awajen let her stay toh gobe ne ai zamu dawo ahankali Chidi yace  okay Daddy yace  bata wayan Ziora yabama wayan yace  take Daddy kin karban wayan tayi tace  My Mommy tsaki kawai Chidi yayi yasa wayan a speaker yace  my dear talk to Daddy cikin sheshekan kuka tace  I want my Mommyyyy
Dasauri Daddy yace  My Princess me and Mommy will come back tommorow morning okay Ya Chidi yace you want to stay with Mami you can stay tunda you love her as long as you re happy, how is your body now ? Yanda take kuka har wani rerashi take tace  I want to talk to my Mommyyyy dasauri Daddy yace  okay I will call you anjima and you will talk to her stop crying idan baki dena kuka ba we will just relax and come back weekend but if you stop crying kika kwantar da hankalinki zamu dawo gobe, please calm down don t disturb the people you are with, I will even personally come and thank the woman you re with, what s her name? Cikin kuka kadan kadan tace  she s Mami, she s my best friend now, she s my only friend and my Besty Chidi kawai kallonta yake shima Daddy hankalinsa yadan kwanta jin tai magana yace  okay my regards to your Bestyn, take care gyadama Daddy kai tayi taba Chidi wayan ta kwanta lamo jikinsa saikuma kaman ance tadago tajuyo tajuyo hada idanu tayi da Aliyu dashi ma ya kallota fuskansa abala in hade dasauri tadauke kai gabanta na faduwa takoma jikin Chidi tai lamooo, yakarasa magana da Daddy sannan ya kalli Ziora yace  go and tell Mami zan tafi gyadamai kai tayi tamike tsaye yabita da kallo saikuma yakalli dinning da laptop da Aliyu yake dannawa ahankali Chidi yace  do you have a moment Dr? Mind if I join you?

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'

EPISODE 3?? 4??


SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI


EPISODE 3?? 4??




Dan kallonsa Aliyu yayi saiya gyada masa kai alamun okay, Chidi yataho dinning din yasa hannu yaja kujera dab da Aliyu yazauna calmly yace  I wanted to ask my sister daman idan tanada number your Mom, but gashi destiny brought me here yadanyi shiru yana kallon Aliyu kaman yanda yake kallonsa yace  are you willing to enrol your Mom on another Cancer drug trail? Tsaresa Aliyu yayi da idanu yana kallonsa ido cikin ido, ahankali Chidi yace  don t get me wrong, that day your Mom told me she has given up I felt somehow, I have a friend tare mukai school he s Pakistani, yayi devoloping drug that cures Cercival cancer kai tsaye da wannan muryan tasa kaman ana rokonsa yayi magana Aliyu yace  how many people are on the trail? Menene survival rate din? Wat are the risk that comes with the drug? Is it world health approve ? Dan shiru Chidi yayi ahankali yace  this is where it gets tricky, trail din akan mata daya kawai akai running nasa which is his Mom and she s of age itama just like your Mom, also World Health Organization basu riga sunyi approving ba gaskiya, the guy is a mad chemist, and pharmacologist and a doctor, why I m telling you this is because his Mother is getting better, the result are good, maganin is burning the cancer, you know I m not an Oncologist I m cardiologist but I picked interest in your Mom and nace zan mata magana, rannan she told me her Son is a Doctor yanzu dana ganka I was like lemme tell you kaji tukunna kafin na mata maganan, maganin and everything will get to Nigeria today or tommorow, is because of your Mom nace yatura min mu gwada, would you wanna give it a try? I think is worth a shot Shiru Aliyu yayi yana kallon Chidi zaiyi magana sukaji an bude kofa Mami ce tareda Ziora datake tafiya ahankali, Mami tace  laaa bakaci komi ba Dr Muhammad murmushi Moh yayi yana mikewa yace  wlh Mom banajin yunwa, and daman nadawo na dauketa ne muje asibiti karta zauna ita kadai a gida Maman mu da Babanmu basa gari, yanzu zan koma clinic ne, Baban mu yace abarta anan, sannu da kokari Mom, please idan tadaneki call me zanzo na dauketa cus this girl akwai fitina yaciro katinsa yana ijiye wa akan kujera Mami dake murna sosai jin Ziora zata kwana tace  a a Amrah bazata dameni ba kodaya, Allah yadawo da iyayen naku lafiya, nagode da yarda in sha Allah she s in safe hands fuskan Ziora ya shafa tace  take care don t disturb anybody gyadamai kai tayi, Chidi yace  Mom sai anjima yakalli Aliyu yace  bye Dr Aliyu bye Aliyu yamasa da hannu, Mami takalli Ziora tace  muje kiyi wanka kiyi salla sai aci abinci Dr akwai maganin rana ne ? Batare daya kallesu ba yace  allura zatayi Mami dasauri Ziora tarike Mami tace  Mami noooo dariya abin yaba Mami tace  sharesa muje zanga mai miki alluran ina gidan nan bin Mami tayi suka wuce daki, agogonsa Aliyu ya kalla 4:15 match din su Imam zai fara.

Ita tafara shiga dakin Mami biye da ita tamaida kofan tarufe tace  yauwa jeki wanka, inada yan kaya danake sayowa na yammata irinku su Samha idan nai tafiya bari naciro miki, saiki shirya cikinsu kici abinci kisha magani banso ki kara kuka gyadama Mami kai tayi, Mami ta bude wardrobe nata mai kyau dan neman kaya, itakuma Ziora ta tsaya awajen da zuciya daya abinta takai hannunta bayan zip na rigan jikinta taja kasa kawai tasauke rigan kasa daidai Mami na juyowa takwaso some sababbin kaya a leda zata ijiye gado taga Ziora na kiciniyan cire pant, dasauri Mami tadauke kai tace  kul Amrah, kul, mi haka, so kike na makeki ? Looking confuse Ziora tajuyo takalli Mami tace  Mami wat is it ? Mami batare data kalleta ba tace  wuce ki shiga bandaki ba a cire kaya agaban mutane ahankali tace  but I always remove my clothes in front of my Mommy Mami tace  to ki dena kinyi girma tafi bayi gyadama Mami kai tayi tawuce bayi ahaka tabude ta shiga, Mami kawai ta girgiza kai tawuce ta dauki yar riganta dake kasa tana kokarin linkewa akai knocking daki dasauri Mami tace  dakata Aliyu ina zuwa cus tasan bakaramin aikin Amrah tasake fitowa ahaka ba.

Wajen kofa Mami tayi tabude tafito tamaida kofan tarufe Aliyu na tsaye gaban kofan yadan kalleta, yasaka jearsy na kwallo da Imam yacemai yasa dark blue yayi wani kyau bana wasa ba yasaka da jean yace  Mami zanje kallon Imam murmushi Mami tayi tace  okay kacemai nace he should make me proud murmushi kadan yayi yawuce yayi tafiya kusan step uku saiya dakata batare daya juyoba yace  idan jikin yarinyar chan yakara zafi let me know sainai branching hospital and pick some drugs Mami dake kallonsa tace  tom Dr Aliyu yawuce yafita Mami tabisa da kallo sannan tajuya tabude kofan dakin, tsaye taga Ziora this time da towel dan karami daure a waist nata shima dan kar Mami tamata fada ne ta tsaya gaban gado tana bubbude kayan tana neman wanda zatasaka boobs dinnan farare sharr a tsaye masu black areola da nipples, kaman Mami takoma falo sai kawai tamaida kofan tashigo ta kawai dauke kai danta riga ta fahimci this is just Amrah, this is how she does at home, gradually zata chanza idan ana koyamata, dagokai Ziora tayi tana daukan pair na kayan tajuyo tana washe baki tana kallon Mami tace  Mami I love this tanuna mata wani pink gown, Mami tace  to maza kisaka da sauri ta kwance towel din ta ijiye Mami kawai tajuya tabude kofa tafita daga dakin tazauna a falo.



Wuraren 5:20 yakai stadium din an dade da farawa ma, ticket dinsa yabada yashiga VIP ticket Imam yabasa anatse yake tafiya haryakai yasami waje yazauna, funny enough he s not a fan of football dudda yana namiji, yafison basket ball and he plays that alot, da race yanason gudu shima, Imam kawai yake kallo dayake tsere a field, he s so proud of his brother, tun yana karami yakeson ball harya girma, sunje half break Imam ya hangosa ihu yayi Yaya, Aliyu yayi murmushi yadagamai hannu nan da nan aka koma, ana gab da agama team na Imam sukai scrolling goal kuma imam ne yaci goal din Aliyu yatashi yana tafi sosai Imam yajuyo yana kallonsa, hakan brought the match karshe, agogon hannunsa ya kalla 6:15 sai kawai yawuce yanaso yafita kafinma mutane su fara fitowa, anatse yake tafiya harya fito wajen parking space nasu tundaga nesa ya hango wani babban mutum tsaye jikin motansa yabama motan baya dan cin tura Aliyu yayi ko baiga fuskan mutumin ba yasan waye juyowa mutumin yayi ya kalli Aliyu sauke kansa kasa Aliyu yayi yacigaba da tahowa ahankali haryazo wajen motan ahankali yace  ina yini Abba batare da mutumin ya amsa ba yace  come with me baiyi musu ba yabisa har zuwa wajen wata mahaukacin bullet proof Lexus jeep dawasu body guard guda hudu ke tsaye sanye da bakaken suit, yajuyo yakalli Aliyu strictly yamika masa hannu yace  give me your car key asanyaye ya kallesa kafin ahankali yaciro car key nasa daga aljihun wandonsa yamikama Baban yakarba yakalli bodyguard nasa yace  you guys go with his car yabasu sannan yabude kofan bayan motan da kansa yama Aliyu wani kallo yace  get in ahankali Aliyu yashiga yazauna Baban ya shiga bodyguard daya yarufe musu bayan driver yaja motan motan body guard yabisu saikuma motan Aliyu da body guard daya keja wayansa Aliyu yaciro nurse yama text taba Mami maganin dare kafin ta wuce sannan ya ijiye wayan yana kallon gefe mahaifinsa na kallonsa kaga Aliyu kaga mahaifinsa dan bai dauko hasken fatan Mami ba, tun bayan yarabu da mahaifiyar sa Aliyu hated him, bawai yataba masa rashin kunya ko wani abu bane, akwai abubuwa da dama da yaro yakeyi ya nuna ya tsaneka baya bukatan ka arayuwansa, yadena karban kudinsa, yabar gidan yakoma wajen mahaifiyarsa da zama da sauransu.

Wani gida sukaje gidane mai bala in kyau hadaden gaske sabo fil akai parking Abba yasauko yakalli Aliyu daya zauna yacd  bazaka sauko bane Doctor ahankali Aliyu yasauko sai Abba yayi gaba Aliyu biyeda shi suka shiga gidan bakomi na furnitures agidan duplex ne babu dakin da basu shiga ba dan kyau gidan yayi wani irin kyau haka suke tafiya kaman kurame tsaf suka gama suka fito compound din Abba yace  muyi magrib alawala sukayi anan pampo compound an shimfida wani babban tabarma Abba yawuce Aliyu daya gama alwalan yataho shima da bodyguard biyu dasuke musulmai gateman dake dafa shayi shima ya bar wajen yazo daddy takallesa yace  ja mu salla Doctor .

KAUNA DA SO=ث?




'

EPISODE 3?? 5??


SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI


EPISODE 3?? 5??





Ahankali Aliyu yashiga gaba yajasu sallan, suna idarwa Abba yace  akawo mana shayin da nama shayi aka kawo musu da gasasshen naman rago Abba ya tsayaya shayin a cup na Aliyu kafin yasa a nasa ya ijiye sannan yakalli Aliyu anatse yace  how are you? Ahankali Aliyu yace  Alhamdulillah Abba yace  hospital fa? Ahankali Aliyu yace  shima Alhamdulillah sosai mahaifinsa ke kallonsa Aliyu nada zurfin ciki, he knows yamasa laifi na sakin mahaifiyansa dabatada lpy amman Aliyu yaki nuna fushinsa yarike abin aciki yana kallonsa dashi kullum, ahankali Abba yace  mahaifiyarka fa ? Sauke kansa yayi kasa calmly yace  she s fine Abba yace  Masha Allah yadauki tea yakai baki ya kurba sannan yakalli Aliyu yace  shayin ma saina rokeka zaka sha? Hannu Aliyu yakai ahankali yadauki tea yakai baki ya kurba kadan Abba sai kallonsa yake bayako kyafta idanu sannan ya ijiye cup din Abba ma haka, ahankali Abba yace  Aliyu
dago kansa Aliyu yayi yakalli Abba yace  na am Abba anatse Abba yace  even though you hardly calls me ka gaisheni, ko katako kazo gida ka dubani duka kadena that doesn t mean ni ba mahaifinka bane, you are and you will always be d ana na farko, my first son, Magaji na kuma next of kin dina Abba yayi shiru yana kallonsa saiya kai hannu yadauki wata jaka mai kama da briefcase dake gefensa yabude yazaro wasu papers haka yamikama Aliyu yace  amshi hannu Aliyu yakai ahankali yakarba, Abba yace  bude kaduba budewa yayi Aliyu yayi, papers na farko is paper na gida, sai nabiyun kuma papers ne na asibiti dudda he knows what they are saiya dago kansa yakalli mahaifin nasa Abba yace  the papers is for this house, gidan kane dakuma hospital danake gina maka wanda ake dab da kammalawa ijiye takardun Aliyu yayi akasa baice komiba, Abba yace  this is not why nataso nazo staduim dinnan just to see you sabida nasan zakazo wajen Abba ya gyara zama,
Ahankali yace  jibi zanyi celebrating 65yrs aduniya, I have yara hudu kadai, kai sai Imam, da Samha da Yusra wanda suke yara yammata kanana, Aliyu you re 35yrs yau da zan fadi na mutu dole

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login