Showing 141001 words to 144000 words out of 163158 words

Chapter 48 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4750

pressure, barina like this dakukayi shine ma ke hurting dina not sannin gaskiya ki gayamin abinda yafaru
Bakaramin tausayin Mami Mommy taji ba hakan yasa ahankali tashiga sanar da Mami komi daya faru abunka da wacce ba yare ba har sex part din, anatse Mommy tace  nasan Aliyu ba shine ya aiko letter ba but at the same time nima I support abinda Chidi yace abarmin ita koda 1 month ne nakoya mata zaman aure, na gwada mata menene miji, na koyarda ita dabaru da hikima na zaman gidan miji

Ijiyan zuciya Mami tasauke ahankali tace  da raina da lafiyana bazan taba bari Amrah tai wata daya ba gaskiya wlh ko sati daya bazan iya bari ba tunda na shigo gidan nan banjin dadin rayuwana sabida ban ganta ba Mami tai shiru tace  I ve always known Beeba is not a good person, she s behind the letter I m sure
Saikuma Mami tace  we can t force Amrah to grow up and start acting matured immediately, Muhammad is wrong dayace yara yan 15, 16 da Amrah ta girma na ma mazajen su biyayya abinda bai ganeba shina yara daban daban kowa da different upbringing nasa Amrah is just a different girl and she s perfect just the way she is, and my Aliyu is in love with her he can t survive without her for so long, ku bar min yarinya tadawo zasu shirya anan gabana and I will train
Yarinyana dakaina I miss her so much wlh, Mommy kawai tayi murmushi tace  naji me yarinya nasan yanzu ta tashi tana nemana, bari naje cus zanje church anjima Mami tace  drive safe Mommy tace  take your drugs eat and sleep don t stress I wil calm u anjima Mami tace to tana murmushi

Wuraren 12:30 Mommy takai gida shima danta shiga kasuwa ta sayo wasu abubuwa na yare dasuka gyara mata dasu babu Yaren da basu da kayan mata wasu nasu a abinci ne da ganye, tana shiga gidan tawuce kitchen batasa masu aikinta ba wani green ganye kawai ta tafasa dake yauki sosai ta tacce ruwan tazuba a cup tahayo sama zaune taga Zuora idanunta sunyi ja anan palour sama tana kallon Mom dukta fice hayyacinta
Mommy tace  I m just coming back daga wajen Mami she s home she s fine she is cancer free, Aliyu ma is fine sun fita da Chidi I have something to tell you, wipe your face first dasauri ta share fuskanta tass tana kallon Mommy, Mommy tace  kinason Aliyu ko baki sonsa?

Ahankali tace  I love him alot Mommy Mommy tace  then you will go back to his house but before then I need to teach you plenty things, I know u can cook but I want to make you the best cook sAbida the road to your husbands heart is through his tummy, then I need to teach you who is a married woman, her behavior the way she talks to her husband, then I want to teach you how to seduce your husband, and things to take that will make u very sweet so that Aliyu will be madly in love with you

Kuka fa take da amman saitai wani murmushi ta gyadama Mommy kai, Mommy tabata cup tace  anything I give u u must drink it ko bazaki koma ba dasauri takai baki kaman zatai amai amman haka ta Shanye tasss Mommy tace  today topic is walking and talking Mommy tafara kiyamata abubuwa Ziora kawai kallon Mommy take paying attention cus she loves the topic, sai imagining yanda zatama Yaya Aliyunta haka take.
EPISODE 9?? 3??





Har gida Aliyu yasauke Chidi akofar gidansu, Chidi yakallesa cikeda tsokana yace  baza a shigo aga Amarya ba Dr? Dasauri Aliyu yadauke kai yadanyi little smile dayasa yawani kara kyau, Chidi kawai kallonsa yake cus he sees Aliyu na son Ziora sosai da baijin zai wani iya fushi da itaba wlh, ahankali yace  maybe nazo in the night ko muhadu gobe, take care just go home and relax gyadamai kai Aliyu yayi yana kallon gate din gidan kaman Amrah tafito yaganta koyadan ji sauki aransa amman yadauke kai yakunna motan yajuya saiya wuce anguwansu, horn yayi yashiga gidansu yayi parking yana kallon motan Imam dake compound dinsu, ahankali yasauko daga motan instead of yashiga flat na Mami saiya wuce flat nasa yabude yashiga yanabin ko ina da kallo yanajin wani kewan Ziora aransa yawuce sama yabude dakinsa, bedsheet din yaja ya tattara yakai washing machine yaciro sababbi ya shinfida ya gyara dakin tsaf yawuce nata dakin shima ya shinfida new bedsheet, yayi picking everything nata yayi arranging, da kansa yaje kasa ya kunna burner yasa turaren wuta a ko ina cus yanason kamshi sannan yawuce yashiga bayi yayi wanka yafito daure da towel he s really missing that girl kaman tamai asiri, wlh he feels kaman yarufe idanu yabude yaganta anan, wani kalan shiga rai ne da Amrah he s finally seeing why Mami ke sonta, gabaki dayan gidan memory nata yake tadomai, yasauke ijiyan zuciya kawai, ringing wayansa yayi yadaga wayan Mami ne hakan yasa yakai wayan kunnensa baiyi magana ba, Mami tace  Haidar kana ina ga Abban ku yazo kazo side dina anatse yace  okay ya katse wayan yamike, cire wayan yayi ya ijiye saiya wuce yaciro wani yadi na riga da wando milk color yasaka yana kamshi yadauki turare ya feffesa sannan yawuce yafito yasauka yatafi flat nasu yabude kofa ahankali, Abba yagani zauna kan kujera yana sanye da manyan kaya, sai Imam da Samha da Amirah dukansu kallonsa suka sai Mami dake zaune kan one sitter tana sanye da hijabi har kasa, maida kofan yayi yarufe dasauri Samha da Amira sukace.  Yaya ina yini gyadamusu kai ahankali yawuce yashigo yazauna kan kujeran dake next to Mami yana kallon Mami data bisa da kallo tanajin wani kaunar danta da tausayinsa cus ya wahala sosai aduniya ga karfin hali, kana ganinsa kasan yana kewan matarsa amman bazai taba nunawa ba, ahankali Imam yazamo daga kan kujeran dayake kai saiya taho gaban Aliyu yayi kneeling, Aliyu yayi kaman bai gansa ba wlh, kowa na dakin na kallonsu, ahankali Imam yahada hannunsa biyu yace  Yaya Aliyu idan ka tanka Aliyu ya tanka, Mami batacemai kala ba hakama Abba cus anger Aliyu are very very valid, ahankali Imam yace  I know my actions were inexcusable, nazauna namaka sheri kala kala, namaka kazafi, ban duba duka abinda kamin arayuwa ba, you ve been a brother to me you support all my dream kai ka dauke ni dana nuna inason ball and enroll me on a club katayani rokon Abba kan ya banni nai living my dream life, Yaya Haidar namaka laifi dan girman Allah kayakuri kayafemin banda wani yayan dayafi ka, wlh banason Amrah, banajin sonta araina ma, dan Allah kayafemin naci darajan Mami kayafemin kaji, you mean the world to me and I don t wanna lose a precious brother irinka yanda Aliyu bayako kallon Imam Mami ta kalla tasan yayi fushi and idan barasa bakiba Aliyu bazai yafemai ba, family is everything, bazata so kansu yarabu ba ata dalilin yarinyar dabata taba ma Imam kallon masoyi ba, ahankali tace  Aliyu everybody makes mistake arayuwan nan, amman the best among us shine wayanda suka gane sunyi kuskure sannan suzo su nemi yafiya, don t just look at mistake da Imam yamaka, look at alkhairai dubu daya maka, this boy will leave everything yazo yazauna dani, yatayani hira, yasani dariya duk kana office a asibiti, the only abu da Imam baiminba shine girki shima sabida ko ruwan zafi bai iya tafasawa bane Mami tai murmushi kadan tace  Imam is a good person, a kind soul, dan haka inaso kayafe masa, banson ka yanke zumunci da yan Uwanka duk inda akaje aka dawo baka da yan uwa daya wuce Imam, Samha da Amirah dan haka amance da komi, forget the past and move on Abba dake kallo Mami kaman zai hadiyeta tunda take magana yace  ba Imam ba hatta ni namaka laifi, amman dagani har Imam din duk mun fadama sherin mace ne, tundaga kan sakin mahaifiyarka danayi da muguwan soyayan Amrah da Imam keji duk mahaifiyarsa tai asiri tasamana laya a pillow wanda naji tana fadi a waya shima Allah ne ya jiyar dani, I ve destroy everything, mun karbi addu a na tsari da kariya sannan nidai narabu da matan nan har abada, Aliyu kaine d ana na fari, you are the leader of the family, kowani family da crisis nasu, you have no choice you have to forgive and put family ka together kaji Aliyu that s what a family man does, kayafe mana cus hannunka baya rubewa ka yanke ka yar, sannan ina maka addu a Allah yamaka albarka, Allah yabiya ka abinda kama mahaifiyarka tasami lafiya, dudda I was hypnotize lokacin dana rabu da mahaifiyan ka amman you stood your ground and took care of your Mom thank you Aliyu, I m very very proud of you, Maman ka is the best woman of this earth yayi maganan yana satan kallon Mami dataki kallonsa ma, hannunsa Imam yarike sosai ganin Aliyu still yaki kallonsa saiya kifa kansa kan kafan Aliyu hawaye na fita daga idanunsa ahankali yace  I m sorry Doc, please I really am sanyi Aliyu yaji aransa Mami tamai kallon ya yakuri hakan yasa kawai ya share abin aransa ahankali yadagako kansa kaman abinda Imam ke jera kenan hugging Aliyu yayi sosai Samha da kowa na dakin sukahau murmushi, hakama Mami kaman ance ta dago kanta hada ido tayi da Abba dake mata wani kallon maitan soyayya dasauri tadauke kanta kirjinta na bugawa.

Lumshe idanu Aliyu yayi yana kallon fuskan Imam daya cika da hawaye yakai hannu ya share fuskan yace  nayafe maka Imam but moving forward let s have better communication, kome kakeso say it out loud, stop believing people have the ability to understand emotions naka batare dakai speaking up ba, let s be better version of ourselves okay gyadamai kai Imam yayi dasauri Aliyu yakamosa yazauna kan kujera, Abba yace  in sha Allah zanje gidansu Amrah ayi magana tadawo dakinta tunda an sami gaskiya, Allah yamuku albarka gabaki daya, Allah ya hada kanmu yadan kalli Mami yanadan rage murya yace  Hajiya nabar yammatan nan wajen ki for now ? Mami batare data kallesa ba tai murmushi tace  ai nan gidansu ne ko Samha? Gyadamata kai Samha da Amirah sukayi cus duk sunason Mami, Abba yakasa tashi yatafi sai uban kallon Mami dayake kaman yau yafara ganinta, Mami taji ajikinta tace  muje na nuna miki dakinku Samha suka tattashi sukai sama Abba yabi Mami da kallo karaf a idanun Aliyu daya tsare Abba da kallo, shima Abba kaman yaji ajikinsa Aliyu na kallonsa saiya kalli yaron sai kunya yakamasa dasauri yamike yace  bari naje naga mahaifin Amrah yayi wajen kofa dasauri Aliyu yashare and just pretend bai gane what is going own with his Abba ba.


Bayan magrib Abba yakira wayan Daddy koyana gida yanason yazo Daddy yace masa eh, har gida Abba yaje Daddy ya tarbesa yakaisa asalin flat nasu Mommy tamusu sannu da zuwa aka kawo kayan sha da kwamulashe Abba yazauna yaci sosai Mommy tace  bari nakira Amrah tazo ta gaidaka zata tashi Abba yace  dakata tukunna my Inlaw yakalle dukansu yace  nazo ne nabada hakuri bisa ga kuskuren abinda yafaru dakuma misunderstanding, bazan muku karyaba harda nawa iyalin are involves abin yanzu nazo nadauki iyalin Aliyu na maida masa da ita murmushi Mommy tayi tai shiru tabar Daddy yayi magana.

EPISODE 9?? 4??






Daddy yace  kagan ni da ita nan yanzun nan muka gama maganan nan kan idan Allah yakaimu gobe zamu maidata gidanta sabida ita kanta yarinyar tadamu tanason takoma especially datamaji yanda aka sallamo Mami kasan kaunar dake tsakaninta da Mami murmushi Daddy yayi yace  inlaw kafan dana saka naje na dauko diyar nan is only right nizam maidata, dama nasan maganan nan zakazo mini dana sanar dakai gobe zan kawota, namaka alkwarai gobe da safe misalin goma zamu maida Amrah dakinta bari akirata tazo ta gaidaka Mommy tawuce sama tabude dakin Ziora dake zaune bata wani farin ciki wlh, Mommy tace  ga Baban Aliyu yazo dasauri ta tashi tace  is he here to take me ? Mommy tace  ba Daddyn ki yagaya miki gobe zamu maidaki da kanmu ba, tashi kije ki gaidasa ki duka har kasa ne not hug him ki natsu cover your hair gyadama Mommy kai tayi saitama dauki hijab dinta tasaka, she walks better now with all the gashi datake samu wajen Mom, tundaga staircase take kallon Abba tana murmushi tana zuwa gabansa ta duka looking at him tace  Abba good evening Abba was so happy ganin she s calmer compared to rannan daya fara ganin ta ta natsu Alhamdulillah murmushi yayi yace  tashi tashi how are you ahankali tace  fine, Abba is Yaya Aliyu feeling better now? Abba yace  yes he is dasauri tace  Abba I love Yaya Aliyu a lot I can t leave without him adan kunyace Abba tace  toh Allah kara dankon kauna tawuce tazauna kusada Mommy anyi hira sosai sai wajajen 11 yabar gidan.

Da kyar Ziora ta iya bacci rannan da asuba ta tashi tayi wanka bayan ta zauna ruwan zafi tasaka normal half gown nata sky blue mai flowers farare, tasaka stud earring na gold tasa hijabin datazo dashi, tanaso Yaya Aliyu yaganta da hijab and be happy sannan tafito tun around 6 tazauna afalon sama tana kallon agogo takosa atafi dawowa daga masallaci Abba yayi yace  lafiya princess dasauri tace  Daddy let s go please bude kofa tayi tafito tace  Madam remove that hijab kizo kitchen muyi breakfast
Badan taso ba tabi Mommy kitchen sukai breakfast lafiyayyen akaci mommy tawuce sama wanka abinta ita da Daddy na jiran Mommy saida Mommy ta shirya tsaf tafito da gudu Ziora tamike tsaye sai kawai ta kwasa da gudu tafito tsakar gida Daddy yakalli Mommy suka kwashe da dariya suka fito hartakai wajen motan tabude baya tashiga abinta Daddy da Mommy suka taho wajen suka shiga shiga drivern Daddy yajasu Ziora tace  Daddy I m very happy today I will see Mami and my husband Daddy yace  wai ke you re not even talking about school ko dasauri tace  Daddy I don t want school me Daddy yace  baki isaba I will talk to Aliyu zaki koma turo baki tayi tace  Daddy tell uncle driver to speed please ahaka sukakai gidan ana bude musu gate ta yunkura zata bude motan kafinma suyi parking.

Mommy tabuge hannunta tace  karatun dana koya miki kenan bazaki natsun ba ? Dasauri tace  Mommy na mance I m just so happy ne that s why parking akayi Ziora tafara fitowa tana kallon flat nata dana Mami kaman tai shekara bata gidan kafafunta har rawa suke takalli motansu ganin Mommy na kokarin fitowa yasa kawai ta kwasa da gudu tai ihu da gidan ya amsa  Mamiiiiiiii Mami na zaune kan kujera a falo Samha na bata plate na fruits Aliyu da Imam duk suna dinning Aliyu na shan coffee yana aiki da system duk sukaji muryan Amrah wlh saida gaban Aliyu yayi wani irin bugawa dummmm! Amman yadaure yadake ko motsi baiyiba.
Wani zabura Mami tayi jin muryan Amrah dasauri ta yunkuro tace  ina zuwa Samha tawuce wajen kofa dasauri tabude kofan taga Ziora na tahowa da sauri ganin Mami ko looking very fine tana sanye da bubu na lace amman tai kyau yasa Ziora taji wani kuka yazo mata batasan sanda ta taho da gudu tai wani tsalle ta rungume Mami tana kuka sosai ta kankame Mami su Samha da Amira suna kallonsu harda Imam dake murmushi ba komi aransa danya hakura harga Allah da Amrah yanzu.

Aliyu yaki dago kansa, Mommy da Daddy na karasowa gaban flat din, Mommy tace  daman kuka kike shirin kizo kimata? Bazaki barta tahuta ba? Hawaye na cikowa idanun Mami tadaga musu hannu alamun suyi shiru sannan tacirota daga jikinta Ziora na kuka sosai takai hannu tana goge hawayen ta tace  ya isa stop, bagani nan ba naji sauki stop crying okay cikin kuka Ziora tace  you re crying too Besty dasauri Mami ta goge fuskanta tace  nadena, nadena kema yimin shiru gyadama Mami kai tayi sai kawai tai hugging Mami tana manna mata kiss akumatu tace  muah, muah, muahhhhhh, Mami I love you so so soooo much, thank you for getting better, you are the best Mami, you always listen to me Amrah Besty ki ko Mami ? Mami sounding like her tace  Besty na tace I should not give up naji sauki ai dole Dan dago idanu kadan Aliyu yayi yakalle Amrah da Maminsa harga Allah he s loving this girl more sabida d way takeson mahaifiyarsa, that alone babu abinda bazai iyama Amrah ba for loving mahaifiyarsa this much, ya tsareta da idanu kawai, dudda hijabi tasa har kasa but from daga hannu datakeyi he could see short gown ne ajikinta iya guiwa her usual clothes, Mommy tace  Honey let s go I don t think we belong here oo Inlaw don t know us today dariya Mami tayi tace  when you were peppering me da your son jiya a hospital bance komi ba, imagine I m the sick person amman lafiyayyen kakkarfan yaro aka dinga ba abinci abaki fa nazama yar kallo Inlaw duk akai dariya sosai, Mami tace  kushigo kushigo, bismillah ku Mami tajuya tareda Amrah data juyo direct ta kallo dinning din inda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login