Showing 87001 words to 90000 words out of 163158 words

Chapter 30 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4761

at me in there tanuna kujeran data tashi dagakai, mikewa tsaye Aliyu yayi hakan yasa gabanta ya fadi kawai tarasa dalili amman still bata matsaba cikin yar kankanuwan murya da ita kadai zata iyaji Aliyu yace  I dont think I will ever love a cheap girl dake nuna tanason Man karara like you ba! Never! Bugawa kirjin Ziora yayi sosai taji abu ya tsaya mata awuya kaman k aya yana mata daci da zafi, Aliyu yace  you successfully made Mami forced me to marry you so congrats, just know this there s nothing special about this Aliyu apart from pain and trauma, I don t even consider you a woman talk more of a wife, so welcome to hell Amrah, you just use your hand ruin your little fairytale princess life, see you in 7days time yana maganan yajuya fuuu yafice Ziora tabisa da kallo tanajin abu na zuwan mata wuya dakeda daci, dacin har bakinta da kirjinta da duka jikinta ma idanunta na tsatso da hawaye, the exact feeling datakeji ma is unexplainable.


Allah sarki Ziora batasan menene soyayya ba yanzu zatasan different between reality and rayuwan gidansu=?? Aliyu will make you get sense ke ba yar love ba Allah kara=??=??=??=??

EPISODE 5?? 3??





Haka Ziora tabi Aliyu da kallo yana tafiyan nan cikeda kamala dakuma zafin nama irin na d a namiji mai lafiya harya fice daga falon zuciyanta namata zafi sosai da daci, kaman ta mutu haka takeji, wani kuna da yaji kirjinta kemata, sai kawai tadaura hannu kan fuskanta tafara kuka sosai mara sauti mai ciwo, in all her life kukan datakeyi na yau daban ne sabida wani irin bakin ciki da daci da zuciyanta kemata bata masan yanda zata kwatanta the way she s feeling ba, bude kofa akayi Daddy ne da security dake rike da katuwar jakan da Aliyu yabasa yakawo mata suka shigo, Daddy dazai magana ganin yanda Ziora ke kuka saiya kasa yataho da kyar yacema security  drop it here sannan yakaraso wajen Ziora dasauri yace  what happened Baby why are you crying? Aduka rayuwanta tunda ta taso Daddy baitaba mata tambayan dataji takasa basa amsa ba sai yau, hakannan kawai saitaji bazata iya gayamasa abinda Aliyu yagaya mata ba, batason Daddy to hate him cus anybody that makes her cry koda Mommy ne Daddy use to fight with the person, ahankali tace  I don t want Yaya Aliyu to go Daddy murmushi kawai Daddy yayi yay hugging nata ta side yace  nan da 7days ai next Saturday you will move into his house forever gyadama Daddy kai tayi tai lamo ajikinsa, Daddy yace  ga abinda yakawo miki chan jeki dau abinki sakin Daddy tayi tawuce wajen jikinta duk ba kuzari, ta juye duka komi na ledan akan kujera snacks ne da perfumes dayawa she packed all the perfumes da few chocolates and cookies sauran tace  Daddy tell Hassan this is for them me I m going kafin Daddy yayi magana tafice abinta takoma flat nasu, Mommy bata falo sai kawai tawuce sama dakinta tashiga tawuce gado ta ijiye abubuwan ta kwanta tana tunani gabanta sai faduwa yake tana tuna Yaya Aliyu da yanda eyes nasa sukayi dayana maganan nan, he looks so scary like a monsters, ita mesa ma take sonsa? Kara wayanta yahauyi hakan yasa tadago takai hannu tadauki wayanta dake saman table ganin Mami ne dasauri ta tashi zaune tadanna wayan takai kunnenta tace  Mamiiiii oyoyooo, Mami I ve been calling your line switch off what happened? Mami I saw my new Daddy they came to our house me and Yaya Aliyu are husband and wife now Mami I m so happy, Yaya Aliyu just left this house not long ago, Mami how is your body how are you feeling? Tunda tafara maganan sai yanzu ta tsaya duk Mami na jinta tai shiru tana murmushi she s so happy ganin Ziora na son auren abin yamata dadi anatse tace  I am fine my Besty now my daughter washe baki tayi tace  Mami I want to start packing all my things tommorow I m very very happy Mami tace  I am very happy toh Amrah, ya jikin naki? Dasauri tace  babu abinda ke damuna Mami hira sukayi sosai da Mami sannan Mami tace taje ta kwanta sukai sallama.

Tunda yahau titi yake tunane tunane ransa baci yake kawai, baison damuwa, baison surutu, bai kuma son abinda zai sa yadinga magana, mesa Mami zata hadasa da yarinyar dan Allah? Yana tunane tunanen harya iso gidansu mai gadi nata gaidashi parking yayi ya sauko daga motan direct flat nasu yawuce yabude kofan kai tsaye babu kowa a falon sai Samha da waya ke kunnenta tana ganinsa saida gabanta yafadi tace  Ya Aliyu ina wuni bai amsataba yace  je sama ki kiramin Imam dasauri tace  baya nan, he travel yesterday anatse Aliyu dake kallonta yace  to where? Ahankali Samha tace  dazu yakira Mama wai yana Lagos shiru Aliyu yayi that means yaga calls nasa baiga daman dagawa bane ko returning calls din same with na Mami, juyawa yayi zai fice Samha tace  Yaya congratulations Allah baku zaman lp& .. wani kallo yamata dayasa takasa karasa maganan tawuce sumsum tai stairs Aliyu kuma yajuya yafita daga gidan.


Daddy gabaki daya yakasa bacci, Allah yasani yana bala in son Amrah, he wants her happy, yamata auren nan datakeso ne kawai danta nuna tanaso, Aliyu seems like a calm gentle boy but dudda haka his prayer is Allah yabasu zaman lafiya and his concern yanzu is mahaifiyarta, yanaso yama Ziora biki lafiyaye yayi inviting mutane Mommy ta taka rawan gani, a culture nasu basa yima yarinya kayan daki duty na mijin ne yama Matar daya aura kayan daki, su sukan yima yarinya kayan kitchen sannan ana bada list na abubuwan da ango zai kawoma family but all this can not happen without support na Mommy so tayaya zai lallaba Mommy? Shiru yayi yana tunani, the earlier yafada mata d better dan haka gobe he will tell her koda sama da kasa zasu hadene.

Tashi yayi yadauro alwala yayi sallan dare yanama auren yarsa addu a.


EPISODE 5?? 4??





Bayan Daddy yadawo daga asuba tareda yaran flat na Barrister yaje a kitchen yasameta yace  nawa kikace kina bukata for abubuwan da akema new Amarya in Hausa land? Murmushi Step Mom tayi tace  gyaran jiki da turaren wuta da show glass nasa 10m ya isa everything Daddy yace  okay I will transfer d money for you sannan yawuce flat na su Ziora afalo yaga Mom tana kurban tea a tsaye dasauri zata church yau Sunday anatse yace  what time zaki dawo I have something to discuss with u ahankali tace  yau bazan dade a church ba 1 zuwa 2 nadawo Daddy yace  okay nima zani office yanzu i will be back zuwa lokacin Mommy tace  Allah bada sa a ta ijiye cup ya taho ta mannamai kiss a kumatu tace  natafi Nwunke Daddy ya gyadamata kai tafice tana kwalama Obinna kira tace  Bakace you will drop me off ba Obinna fitowa yayi dasauri yana gyara belt na wando yace  I m right here Mom let s go suka wuce Daddy yawuce sama dakin Ziora yabude yaleka ta tashi tai salla amman takoma bacci, dakinsa yawuce zai shiga Chidi yafito shirye Daddy yace  don t tell me you have emergency ahankali yace  a very critical one Daddy Daddy yace  tom Allah bada sa a nima yanzu zan fita amman bazan jimaba zan dawo wanka Daddy yayi ya shirya zai sauke Uncle a airport yawuce office yadauki wani file yadawo, tsaf ya shirya ya sauko sukai breakfast tare da Uncle sannan suka bar gidan flat din yarage saura Ziora kadai dake bacci on Sunday masu musu aiki basa zuwa dawuri suna zuwa church masu ma Mommy aiki duk Christians ne gaskiya.

Har Church Obinna yakai Mommy yace  Mommy I have friends ta area nan bari naje 1 zaki closing ko I will come pick you up Mommy tace  okay saura na kiraka baka dagaba remove your phone from that silent dakake sawa everyday gyadamata kai yayi yace  bye sweet Mom Mom tasauka tawuce tashiga church while Obinna yaja motan yabar church din Moses dake cikin wata black Benz duk yana kallonsu he wants to have a moment with Ziora yanaso yaganta since Mom na church he can go to the house yace Mommy tace yakawota that is wat will happen kawai ya kunna motan yaja abinsa baya tunanin kowa cus ya lura kaman Mommy nada capacity agidan from abinda tayi a hospital that day.

Wuraren 9 Ziora tafarka daga bacci tana hamma gabaki daya gashin kanta ya wargaje, tashi tayi zaune tana yaye bargo short ne ajikinta fari iya guiwa kal dawata half vest kayan bacci ne, hairclip na kanta tasa hannu tadauka daga gadon tai parking gashinta sannan tamike ahankali tawuce bayi brush tayi da pee tana kallon mirror bayin fuskanta still looks very sleepy hakan yasa ta dauraye fuskan tafito tana bayin tana tafiya ahankali tabude kofa tafito daga dakinta gidansu ba kowa stairs tashiga saukowa ta sauko falon tawuce gaban tv ta kunna tadauki remote tasaka cartoon itafa tanason cartoon dasu anime sannan tawuce kitchen tadauki cup mai kyau tafito tana deban plenty milk da Milo ita ke karan da kayan tea gidansu dan ita kadai ke sha, Mommy da Daddy sun dena sha wai tsufa su Yaya Chidi da Obinna kuma team Coffee so sabida ita kadai ake sayo milk and Milo a side nasu deba tayi tana juyowa tana kallon tv tabude flask ta tsayaya ruwan zafi kadan tajuya saida ya narke sannan tawuce fridge ta debo ice tadaka tasa ruwan sanyi tadawo dinning tana daukan spoon zata juya tea taji anyi knocking kofansu dasauri tajuyo takalli kofan daidai ana turo kofan Moses tagani yana sanye da jean da riga today ga katuwan sarkan cross awuyansa daure fuska Ziora tayi tadauke kanta abinta tasa chokali abinta tana juya shayin, Moses yashigo falon yana maida kofa yarufe yana wani irin kallonta Ya Allah hi tundaga kan fararen kafafunta yake kallo zuwa hips nata da waist nata dakuma ass dinta dakana gani kasan yabada mugun laushi and is not that flat su irinsu jikin Ziora najin namiji zasu bude, ga cikinta very flat yadaura idanunsa kan kirjinta boobs dinta ma fa is not as small as yanda yake tunani sai yau da kayan bacci ke jikinta yagani kawai sabida batada kibane ake ganin kaman batada nono tanada ful nono dazai cika hannunta tam tsayayyu ga alamun nipples dinta dayake gani dudda a kwance suke but yanayin rigan baccin yasa yana gani wlh wlh ya salalo ya zone kawai sabida yasamu yadanyi hira da ita freely yau cus shi yana sonta amman ganin Ziora haka da jikinta dakuma gidan dayaga kaman ba kowa ciki sai ita kadai sai yaji duk lissafinsa ya rikice, baimasan meyake yi ba, yakaraso yasami kujera yazauna yana kallon Xiora yace  my wife dagokai Ziora tayi cikeda tsiwa tace  wat did you just call me? For you information I m a married woman now, married to Dr Aliyu so back off and leave this house Mom has gone to church tadauki tea dinta zata wuce dasauri Moses yamike tsaye yana kallonta tana tahowa, Ya Allah idan Ziora na tafiya kirjinta suma suna binta suna tafiya, wani tampatsa tampatsa da zakaji kaman ka saceta, ko kallonsa batayiba tacigaba da tafiya abinta harta karaso ta saitinsa zatai stairs kawai yarike mata hannu yace  My Wife tsabagen rashin kunya da jin haushi Ziora batasan santa ta watsamai tea hannunta a fuskansa ba tea ya wankesa kayansa na baci tace  who is your Wife? Are you okay ? Moses yaji ransa yabaci yabude idanunsa tea na bin gashin idanunsa yakalli Ziora yace  is this the kind of upbringing your mother gave you? Ganin yanayin fuskansa yasa gaban Ziora yashiga fadi tana kokarin fizge hannunta tace  leave me Moses yace  be like say man never enter you saisa kikema maza rashin kunya ko Ziora tana kokarin fizge hannunta tace  leave me or I will shout Moses bako tsoro yace  shout now u think say Moses dey fear dasauri Ziora tai ihu  Daddyyyyyyy Moses ya kwashe da dariya yace  nobody is in this house apart from gate security, keep shouting I will deal with you today kawai yakai hannunsa zai taba kirjinta dake tsolemai idanu Ziora tai ihu sosai ta daga kafanta ta hambare masa gaba shima yayyinta suka taba koyamata, idan she encounter dan iska a rayuwanta kick his private part and run, this is tun tana yarinya suke gayamata, aiko tanayi taga Moses yasaketa dasauri yana dukawa yakama gabansa ta wando yace  Jeesus Christ! Haba wani irin dadi Ziora taji kawai saitahau dariya tace  you want to touch me, I will kick your private part, see you now you want to cry is painful abi? Wai sai ta tsaya tana kokarin leka fuskansa cus bata taba sanin zafi abin yake musu ba sai yahau bata tausayi saikuma tai zuru dudda Moses is in pain but yaga rashin wayan Ziora sai kawai da gangan yawani fadi kasan tiles yana kama gabansa yace  Daddy my private part I didn t do anything Ziora kick my private part now I m dying dan rawa rawa jikin Ziora yafara tadaiki motsi tana kallonsa, sai kawai Moses yahau haki yana wani bankarewa kaman zai mutu yana  hmmmm hmmm hmmmm dawani irin sauri Ziora taduka tace  oh my God wat have I done, please don t die Innalillahi who am I gonna call now saita juya dasauri zata wuce tai sama dauko waya kawai Moses yasa kafa ya kwasota jikake timmm tafadi akasa tace  Dadddyyyyy kawai Moses yazabura yahau saman ruwan cikinta yace  I will make you my wife today Ziora ta yunkuro tana kiciniyan turasa yana maidata da hannu daya while dayan hannunsa yana kokarin kwance botur din wandonsa aka bude kofan dakin nasu dawani irin sauri Moses ya tsaya jikinsa na bala in rawa yashiga juyowa ahankali ido da ido yayi da Mommy dake wani irin kallonsa fuskanta babu rahama kona miskala zarratin, dasauri yashiga kokarin tashi daga kan cikin Ziora dake kuka sosai tana kallon Mommy, Moses yace  ma am is& is& .no& . Bai karasa maganan ba sabida daukesa da mari mai zafi da Mommy tayi jikake.  Tasssssss! Moses yadafe kuncinsa yana kallon Mommy ta kwance dankwalin saman kanta tadaura aciki tace  kai do you know me kuwa? I m mother of boys inada yaran dasuka girme ka, nixakazo har gidana kayi kokarin amfani da my little girl ? Kawai Mommy tashiga dukansa tako ina ba kakkautawa kan Moses na kasa, ana haka Daddy yashigo falon tareda Obinna, ganin Ziora na kuka akasa ga Mommy na kiban Moses dasauri yakama Mommy dake dukan Moses din yace  wat happened? Mommy tace  I will kill this boy, he tried to abuse my daughter bansan zaizo gidan nan ba yazo, takardun filin church dake hannunna na mance dashi nadawo dauka nagansa akan Ziora, I will kill him today Nwunke Mommy zata kara fizge kanta Daddy daga hannun Daddy tacigaba da kiban Moses Daddy yariketa yakalli Obinna yace  call the police dasauri Mommy takallesa.

EPISODE 5?? 5??



Jin maganan police Moses yaduka yayi kneeling dagudu yace  I take God beg you don t call the police on me it will tarnish my Dad s reputation he will disown me, punish me, beat me but please don t hurt my father by taking me to police station, he s a good man he s a pastor Daddy cikin fushi yace  call the police now Obinna dasauri Mommy tasa hannu tarike wayan Obinna takalli Daddy ranta abace zatai magana sai kawai takalli Moses tace  leave this house don t ever step foot in the house ever again wani kallo da Daddy yama Mommy ita kanta saida ta firgita amman takama Moses tabude kofa tafitar dashi daga dakin tamaida kofan tarufe tajuyo takalli Daddy dake kallonta tace  I beat him up no need to take him to Police station Nwunke, Pastor Black is one of the best Pastor we have here in Abuja Daddy baice komiba yadaga Ziora yace  stop crying my baby, Obinna take her to her room ta chanza kayan nan I m coming dasauri Obinna yazo yawuce da Ziora dakinta chan sama saida Daddy yaji sun rufo kofa sannan yakalli Mommy dake kallonsa yayi folding hannayensa abaya yace  I have something to tell you and I m at the point of I don t care idan you accept it or not, Amrah is my daughter Daddy yakalli Mommy right in the eye yace  yesterday I got Ziora married to Dr Aliyu! Wani bugawa kirjin Mommy yayi dummmm! Yace  you left for church his parents came around after 10 in the morning, I ve wed Ziora to Aliyu according to Islamic right she s Aliyu legal wedded wife, they paid 5million naira as her dowry, this coming Saturday is the day she will be moving out of this house zuwa gidan mijinta, I ve credited your account if you wanna invite people ki tara jama a and celebrate your daughter good and fine if you don t want to good and fine I don t care at this point, she s leaving this house on Saturday! daddy

Daddy yana maganan yawuce Mommy na kallonsa yafara hawa staircase yakai kusan tsakiya Mommy da zuciyanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login