Showing 105001 words to 108000 words out of 163158 words

Chapter 36 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4768

idanu saiya sakesa kawai yadaura hannunsa a goshinsa sabida yanda kansa ke sarawa kafin ya fuzar da iska cikin karfin hali da wannan taurin rai nasa dinnan yakalli Imam yace  idan kowa can hurt you aduniyan nan i Aliyu can never hurt you Maheer never, alot happened da banmasan tayaya xan baka labari ba, but one thing i know for sure is bantaba sanin kanason Amrah ba, and I m sure Mami ma bata sanin ba yayi shiru Imam dake kallonsa ganin yanayinsa da body language nasa saiya yarda cus yaga regret da damuwa da tashin hankali a idanun Aliyu, yace  toh why did you marry her bayan kanada Dr Beeba? Lumshe idanu yayi yabude yace  Mami tabani umarni naje na aurota kan ita bata amince na auri Beeba ba ko bazatai undergoing trail ba, it s a long story the whole thing just happened even I bansan rannan za ai auren ba wallahi! Yayi rantsuwa jikin Imam yayi sanyi cus shima yana son Aliyu yayansa Allah yasani but he loves Amrah more sai yayi shiru yakai bayan hannunsa ya share fuskansa tass yace  it s okay kariga ka aureta maybe ma anyi mai yuwuwa an wuce wajen dasauri Aliyu ya kallesa yakara dafe kansa yace  nooo Imam nothing like that the only abinda ke gabana yanzu is Mami! She s in the hospital getting a trail that might make her or end her right now, and she keeps mentioning your name she wanna see you dasauri Imam yace  I am not seeing her kuyakuri but nariga nafita daga rayuwan ku!
Sosai Aliyu ke kallonsa maganan ta daki zuciyansa ahankali yace  how can I make things right between us? Imam yace  you can t! Baka mini wannan soyayyan kanin dazaka iya gwada making things right between us ahankali Aliyu yace  me kakeso Imam cus I won t loose my brother for anything in this world, how can I make things right? Cikin wata kalan murya Imam yace  I love Amrah Ya Haidar I love her and I can never stop loving her, kuma nina fara ganin yarinyar nan, banda wata budurwa amman kai kanada shi, banda haka Amrah is not your spec kwata kwata bata cikin kalan tsarin matan dakakeso I know that dan haka jiya aka kawota gidanka I know babu abinda ya shiga tsakanin ku sannan baka sonta dan haka inda you wanna make things right between us KA SAKI AMRAH NINA AURETA! Hakanan wani irin bugawa kirjin Aliyu yashiga yi da baitaba jin kalan bugun nan tunda yake aduniya.


TOOHHH FAHHH!!!!

EPISODE 6?? 6??



Like deep down sai yaji wani irin tsoro yashigesa na the whole thought na yarabu da Amrah, bawai sonta yake ba or anything kawai he felt this sudden fear na losing Amrah gabansa nata faduwa yakasa magana sai kallon Imam yake dayake kallonsa na kusan 1good minutes, Imam yayi wani murmushi yakai bayan hannunsa ya share fuskansa tasss ba hawaye kodaya yace  I was wrong Yaya Aliyu! I was very wrong about you the way without hesitation nayi dedicating my entire life to your sick mother batare danai paying attention to my own mother ba I thought a day will come da you can sacrifice anything too for me without hesitating but I was very wrong, dan haka Ya Haidar, na barka har abada! Allah bama Mami lafiya but bazanje wajenta ba, don t ever look for me consider kanka baka da dan uwa .

Yasauka daga gadon zai wuce Aliyu yarike hannunsa ya lumshe idanu yana tuna abubuwan da Mami tafadamai dazu wanda she keep emphasizing on ya shirya da Imam yabasa hakuri koma menene, ahankali yace  Maheer! Sai yayi shiru idanunsa sunyi ja muryansa become so weak yace  Maheer& . Still yakasa magana muryansa yayi wani irin rauni kaman zaiyi kuka kafin ya fuzar da iska yace  Maheer there s nothing dabazan iya sadaukar maka dashi ba aduniyan nan koda mata ce Imam yace  to mesa bazaka barmin Amrah ba tunda ba sonta kakeba? Ijiyan zuciya Aliyu yasauke ahankali yace  umarnin Mami ne auren Amrah bazan iya rabuwa da itaba sai da yardanta dan haka I need a favor from you Imam ya tsaresa da idanu baice komiba, ahankali Aliyu yace  inaso kabani sometime zuwa Mami tadan sami sauki da lapiya I will tell her everything kafin nabar maka I know Mami bazata taba hanawa ba, but please give me some time meanwhile let s go back to normal you are my brother my blood nothing can change that plus Mami misses you please Aliyu yafadi ahankali Imam na kallonsa

Yace  I will take this as promise sannan har zuwa lokacin da Mami zata sami lpy bazaka tabamin Amrah ba gyadamai kai Aliyu yayi with so much sincerity bawai yaudaransa yakeba har ransa yake masa wannan alkawarin cus he feels babu abinda bazai iya barinma Imam ba tunda yana sonta jibi yanda yake kuka, jibi yanda yarame, jibi inda yadawo yana zama all because of the issue toh akanme bazai iya barmai Amrah ba tunda dai yasan shi bawai yana sonta bane baitabajin son yarinyar aransa kallon Karaman yarinya Mara hankali kawai yake mata

Ahankali yace  i promise dawani sauri Imam yataho kawai yayi hugging nasa sai kuka harda shesheka yace  I m sorry Yaya Aliyu, I m so sorry i couldn t answer your calls or calls na Mami, I know she was worried, bazan karaba, I m sorry cikeda dauriya Aliyu yayi patting bayansa yace  one thing I ve known all this years is you are a very outspoken mutum, why hide your feelings? Why didn t you let anyone of us know that you are in love with that girl? I m sure Mami dakai zatasa kaje ka aureta not me, never keep anything away from your family, it s okay kaji, ya isa ya isa stop crying Aliyu yashiga lallashin sa sosai har saida Imam yayi shiru sannan yasake sa yace  go and wash your face

Wucewa bayi Imam yayi don zuwa wanke fuskansa Aliyu yabisa da kallo gabansa nawani irin fadi ba kakkautawa da baisan na menene ba, fitowa Imam yayi saiya wuce wajen wardrobe yasauko da akwatinsa yashiga kwashe kayansa tsaf duk Aliyu na kallonsa yadauki t-shirt yasaka sannan yaja jakan yakalli Aliyu yace  let s go Ya Haidar gyadamai kai Aliyu yayi suka fito tare motan Aliyu yashiga cus daman baiso da motansa ba abokansa suja kawosa wajen fan cewa yayi yay tafiya sukabar wajen Imam yace  muje wajen Mami kafin muje gida .

EPISODE 6?? 7??



Wucewa hospital sukayi Aliyu yayi parking suka fito suka wuce cikin asibitin har zuwa dakin Mami daidai ana bude kofan Chidi na fitowa ganin Aliyu da Imam yabasu hannu Imam dasauri yace  thank you Dr gyadamai kai Chidi yayi ganin yanda Imam yamai faran faram yau rannan dasuka zo gidansu bai saki hakaba yawuce yatafi abinsa, Aliyu yabude kofa yashiga dakin Mami na zaune jingine da gado tanacin yankakkun fruits da fork she looks slow ba kuzari sosai jikinta but she s fine ganin Imam batasan sanda ta ijiye bowl dinba tace  zonan dan gidan ku Maheer murmushi yayi yawuce wajen gadon ya zauna Mami kawai takama kunnensa tace  ina ka shiga baka sanar dani ba? How many miss calls dina kagani baka kirani back ba cikeda rigima yace  auuuchhh Mami zaki ciremin ear sakin kunnen tayi ta dakamai duka abaya tace  nace ina kashiga? Turo mata baki yayi yace  just say you miss me, nima i miss you dan bani fruits dinma yasa hannu yadauki bowl na fruits din yakai baki yafara sha Mami ta tsaresa da idanu tana kallonsa sai kawai tai hugging nasa Imam ya tsaya da shan fruits din ya kalleta hawaye ya ciko idanunta sosai tace  laifi namaka Imam ko Aliyu ne yamaka wani abun nasan bakin halinsa? Ganin hawayen harsun sauko dasauri yace  kinga saisa naki zuwa cus u cry alot, stop crying Mami is not good for you, babu wnada yamin laifi, just get better cus nayi budurwa I will tell you everything about her Aliyu yajuya ahankali yabude kofa yafita daga dakin yana jiyo Mami tafara dariya tace  kafara ko ?

Chan bayan asibitin Aliyu yaja yasami kasan wata bishiya yacire takalminsa ya ijiye kawai yazauna akai yayi shiruuu kawai yadamu sosai da alkawarin dayama Imam, on one hand shidai yasan bayason Amrah auren nan in the first place Mami ta turasa yayi so zai iya barinma Imam yarinyar but on the other hand wani faduwa gabansa yake cus aure is not joke da kawai zai saki yarinyar yaba kanninsa sabida ya nuna yanaso, Mami ma zata yarda? Yasan tanason Maheer but zama ya yarda? Abba zai yarda? Iyayen Ziora sukaji ya saketa zasu yarda suba kanninsa to Ya Imam zaiyi? He will be so heartbroken he will be messed up again yakara ramewa, zuciya daya na zuciyansa yagayamai will Ziora even love Imam din? Saikuma yace she s a small girl batasan menene love ba kawai love is just kalma abakinta so baya wanijin Ziora but then kawai yadamu ya matukar damu akan maganan kuma baisan usulin dalilin dayasa yadamu ba, deep down ranshi na gayamai just tsakanin jiya da aka kawota zuwa yau da safe yaga jikin yarinyar nan already and yakasa gayama Imam yaga jikinta yadaice babu abinda ya shiga tsakaninsu which hakan ne but is it right yarinyar daya gani ba kaya yaba kanninsa ai kaman yaci amanan Imam ne yaganemai wacce yakeso ba kaya dudda bawai laifinsa bane itama yarinyar ba laifinta bane kawai rashin hankalinta da rashin wayonta and yanayin upbringing ne ance haka yaran yare suke, wasa wasa maganan ta damesa, ga rashin lafiyan Mami, ga Imam ga Ziora ga yarinyar chan dahar yanzu bai fuskance ta ba he only blocked her tabata kiransa da wasu numbers and komujima ko mudadde he must faced her yagayamata yafasa aurenta and yayi aure wat if she decides ta gayama Mami yataba mata abu how will he face Mami? All he knows is no matter wat ko sama da kasa zata hade bazai taba auren wacce keson kashe masa mahaifiya ba. Ya lumshe idanu yarasa maisa alkawarin dayayi kan Amrah yada mesa and Amrah duk tazo ta tsaya mai arai saida aka fara kiran sallan magrib yamike yatashi daga wajen yawuce mosque a mosque yahadu da Imam da Dr Chidi dake musu bayanin progress na Mami so far so good akwai lot of improvement banda weakness na jiki babu wani major complications zai cigaba da bata close monitoring, Aliyu zaiyi magana Imam yamikama Chidi hannu yace  thank you brother Inlaw gyada kai Chidi yayi yadan kalli Imam saiya kalli Aliyu yace  excuse me Aliyu ya gyadamai kai yawuce abinsa sukuma suka jera zuwa ciki gydangyadi Mami take amman still taki baccin sabida tana jira Aliyu yashigo tana ganinsa tace  yauwa Doctor maza wuce katafi gida kabar diyar mutane ita kadai, kasan by one Chef ta tafi abinta dan Allah katafi Imam yace  gaskiya kam muje Ya Aliyu kasan Amrah is such a cry cry Baby wani iri Aliyu yaji aransa hakanan sabida crycry Baby da Imam yakira Ziora amman bai nunaba yazo wajen gadon ya tsaya kan Mami yace  akwai abinda ke miki ciwo? Girgixamai Kai tayi tace  kwata kwata babu juyawa yayi yakalli Nurse yace  if anything comes up ko karfe nawa ne call me dasauri tace  toh Aliyu ahankali yace  thank you murmushi tayi sosai yasake juyowa yakalli Mami, murmushi Mami tayi takama hannunsa tace  wai bani nace katafi ba, katafi dan Allah diyar mutane ita kadai agidan nan gyadamata kai yayi saiya shafa hannunta yace  Allah baki lpy Hajiya Mami Imam yazo wajen hugging Mami yayi yace  Allah kara sauki Mami na, love you washe baki Mami tayi tace  naji ni dagani dalla banda runguman Amrah ta ita kadaice batada nauyi ahankali tace  saida safe Aliyu kacema Amrah nace kartai kuka baice komiba yajuya kawia yafice Imam yace  zan gayamata Mami sannan yabude kofa yafita tareda rufo kofa
Yawuce parking space yabude kofan ya shiga tareda jingina kansa jikin kujera Imam shima yafito yazagayo yabude motan ya kalli Aliyu daya jingina kai da kujera yace  you want me to drive Ya Haidar? Bude idanu Aliyu yayi murya ciki ciki yace  don t worry ya kunna motan kawai yayi reverse sukabar hospital din saida suka shiga titi batare da Aliyu ya kallesa ba yace  an ina zan sauke ka? Juyo da kansa Imam yayi yakallesa yace  gidanku ni bazan kara kwana gidanmu ba, I wanna be closer to Amrah! Wani abu kawai Aliyu yaji a wuyansa yakasa hadiyewa baice komiba, Imam yace  ko bakaso na kwana gidanku ? Batare da Aliyu ya kallesa ba yace  sleep anywhere you want to Imam yayi wani murmushi bai kara magana ba, Aliyu yaja motan har unguwansu zuwa gida ya shiga parking yayi wajen parking sannan yakashe motan ahankali ya sauko yamaida kofan yarufe shima Imam ya sauko yana kallon yanda aka gyara flat na Aliyu har wani flowers da tsuntsu aka sa gaban flat nasa yanzu haka Amrah na ciki hakan yasa yaji wani iri aransa dawani kalan kishi, wucewa Aliyu yayi baice masa komiba yayi flat din batare daya shiga flat din Mami ba, yasa hannu yabude kofa ya shiga zai maida kofan yarufe aka tare kofan da sauri Aliyu yajuyo Imam ne Aliyu ya kallesa kawai zuciyansa yahau radadi yace  Yaya ni kadai zaka bari na kwana flat din Mami? Basai mu kwana anan ba? .

EPISODE 6?? 8??





Wani kallo Aliyu yamai da saida Imam yaga karara Aliyu bayason hakan, shima cikin dakewa yace  ko bakason zamana anan dinne sabida akwai abinda zakayi? Imam is seriously not okay that is all abinda Aliyu yagani kan fuskansa, danne zuciyarsa yayi he will never stood so low yayi fada da kanninsa, kuma harda yarinta ke damun Imam dinma, Mami emphasize dazu on karyayi fada da dan uwansa sai kawai yajaye hannu daga kofan murya ciki ciki da batada dadin ji yace  suit yourself yajuya yayi staircase kawai, bai kalli dakin Amrah direct ba amman saida ya kalli dakin ta wutsiyan idanu gabansa sai faduwa yake yana addu a Allah yasama tayi bacci koda wasa baiso tafito babu ma hijabi akanta, dakinsa yashiga so yake yafada bayi yayi wanka amman saiyaji bazai iyaba sabida he knows Amrah can come out unless tai bacci ne, sai kawai yabude kofan dakinsa yafito yawuce ya zauna kan daya daga cikin kujeran falon saman daga wajen yanajin karan an bude kofa an rufe yadan mike ya leka yaga Imam ne yafita.


Hakan yasa yabude kofan dakin Amrah yashiga ciki yana maida kofa yarufe bata kan gado but yaji karan ruwa abayi alamun wanka takeyi dakin yabi da kallo ko ina a gyare tsaf tsaf yadan sauke ijiyan zuciya saiya wuce wajen gadonta yasami bakin gadon yazauna yana dafe kansa dake sarawa sannan yacire hannu sabida wayansa dake saman side bed nata dayaga yana haske hannu yakai yadauka yana ganin number yasan Beeba ce hakan yasa yayi blocking number kawai yayi yashiga duba call logs din wayan daidai ana bude kofan bayin dakin yadago kansa Ziora ne daga ita sai wata karamin towel a hannunta tana goge fuskanta batamaga Aliyu ba at all tunda Aliyu yake baitaba ganin mace tsirara like Ziora ba! I mean he s a doctor he sees mata tsirara either a operation table or for wani medical issue kuma baya taba kallon inda ba nan zai kalla ba koda u are naked he looks at just place that need intervention nasa, he knows cewa he had sex da Beeba but he can t remember how jikin Beeba ko boobs din Beeba suke cus koda yadawo hayyacinsa yakasa kallonta but Amrah ya Allah ganinta tafito daga bayi completely naked ga ruwa nabin jikinta tana goge fuskanta idanunsa kur akan boobs nata dasuke nan super full irin nonon tashin balagan nan nonon budurwa wlh wlh kawai yaji kansa yadauki kara dabaisan sanda ya kulle idanunsa ba cikinsa namasa wani irin ciwo tsigan jikinsa gabaki daya yatashi baki yabude zaiyi magana yama kasa kawai sai yayi gyaran murya kadan.  Uhmmm dasauri Ziora tazare towel daga fuskanta tadago kanta ganin Aliyu kan gado mancewa tayi she s even naked wani farin cikine ya lullubeta ta kwasa kafa da gudu tai wajen batai wata wata ba tai hugging nasa tana hawa jikinsa.  Yaya Aliyu oyoyoooo yayyy wani irin flat yayi baya kaman baida stamina yafada gadon gabansa natashi instantly Ziora nawani kalan kwanciya jikinsa ta kankamesa nipples dinta na mikewa sosai takawo fuskanta saitin nasa tana kallonsa cus idanunsa a lumshe tace  where is my Mami? Da kyar yace  get of& &  yayi shiru sai ahankali da kyar yace  get off me Amrah sauka tayi daga jikinsa saita mirgino zuwa side nasa still ta manne jikinta da nasa da leman jikinta ya jikesa tana kawo bakinsa saitin nasa tana wani irin kallonsa kaman mayya da yanda ya lumshe idanunsa tace  Yaya Aliyu why are you closing your eyes?

Da muryanta, da kamshin sabulun datake, da kamshin mouth wash dake fitowa daga bakinta duka sun hadu suna kashemai jiki kawai ficewa daga hayyacinsa yake yakasa magana, itama Ziora wani irin sonsa da kaunarsa ke fizganta bata taba ganin fuskansa so close to nata cikin haske ba, cike da tsananin so ta manna goshinta kan nasa tana murmushi tace  My Yaya Aliyu kaman dan karamin yaro bakinsa yayi motsi da murya kasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login