Showing 48001 words to 51000 words out of 163158 words

Chapter 17 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4745

yanga gaban saurayi ba kina abu kaman namiji kotakan maganan Mommy batabi ba tace  Mommy they should bring my dinner here dakuwa Mommy tamata cikeda takaici tace  kinci ubanki da dinner tsayawa Ziora tayi tana kallon Mommy
Mommy tace  that guy sitting right there in palour is your boyfriend wani kallo Ziora tama Mommy na confusion boyfriend kuma, itindai Boyfriend datake gani wajen su Mira is that not abinda Mommy bataso tayi what is happening now, cikin rabe murya Mommy tace  he likes you, he has seen you wai a eatry tulip Dasauri Ziora tagane inda ta taba ganinsa shine ya amsa number ta wajen si Mira

Mommy tace  he s PhD holder, Pastor s Son, God fearing guy, an Igbo guy, and he s handsome, you re so lucky to have this guy as your boyfriend mtswwwe! Ziora kawai tajama Mommy tsaki da zuciya daya tana turo baki tace  uhmmm Mommy leave me with boyfriend wat am I using wani boyfriend to do now en? I m too small when I go I will find my boyfriend tai maganan tana kwabe riga abinta gaban Mommy

Zata cire pant abinta Mommy ta fizgota tace  ke zonan foolish girl sit here Mommy ta zaunar da ita kan gado ita Mommy ta duka gabanta tana dafa guiwanta Mommy tace  I know you don t know what love is, nor do you even know amfanin Maza cus you literally grow up acikin maza, Ziora you are a girl, you will get married one day, this Moses right here is the Man that I choose for you, I want you guys to date zuwa maybe ki shiga 22yrs kin kara wayau da hankali sai kuyi aure okay, but now I want you to take him as boyfriend naki, kufara soyayya yana zuwa nemanki, yana hira dake yana kiranki yana kaiki outing you know all of those things lovers do dakike gani a movie tunda Mommy take maganan Ziora ke kallon Mommy kaman tv saida Mommy takai aya gabaki daya cikeda tsiwa cus maganan boyfriend menene menene ya isheta tace  he s not a Muslim Mommy dasauri Mommy tace  and so? Wat are you trying to say
Washe baki tayi as usual tace  Mommy me I want to marry Muslim, they re very fine especially Hausa and Fulani hakanan tai maganan Aliyu da Imam na zuwa kan idanunta da imagination nata dan su kadaine mazan Hausawa datama taba coming in contact with har sukai magana

Mommy ta mike ta daki kafadanta kaman wacce tai zunubi da maganan ta tace  God forbid ki auri any tribe daba Igbo ba ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?I reject it for you, you will never ever marry outside Igbo dasauri ta dafa kanta tace  I ve heard you Mommy but me I don t like him, so I won t date him .

Ni Mommy I don t even want boyfriend basa burgeni so leave me aloneeeee taja maganan kaman zata fashe da kuka, Mommy ganin wannan wawiyan yarinyar da gaske take inba ta lallabata ba tsaf Ziora zata bata kunya hakan yasa asanyaye tace  yanzu bazan iya saki abu kiyiba Ziora? I m your Mother! I brought you to this world, out of all my children you are the only girl I have, ansan mata da tausayi da jinkan iyayensu but ke you re not like that, I thought kince kin chanza so you re still showing me ban isa dake ba ? Mommy tai shiru Ziora na kallonta zuciyanta yayi sanyi Mommy tace  shikenan bakomi have it your way tajuya zata wuce dasauri Ziora ta kama hannun Mommy

Kaman zatai kuka tace  Mommy toh ni mezan mai yanzu? Mommy tawashe baki tace  good girl, zakije kimai yanga kina tafiya da yanga agabansa answer him, and just communicate okay, kuyi hira, wait let me get you clothes da zakisa Mommy tabude wardrobe nata taciro wani half floral gown mai bala in kyau da tsada takamata tace  tashi tashi kisa


Tashi Ziora tayi Mommy tasa mata rigan daya tsaya mata a knee, Mommy takaita gaban madubinta tadauki wani red lipstick tashafa mata a lips sannan ta shafa mata hoda ta feffesa mata turare sannan takama hannunta tace  let s go dudda this is normal clothes datake sawa agida but today she feels uncomfortable

Tundaga staircase Moses yake kallon Ziora da Mommy takamawa hannu tana murmushi while Ziora na kallon Mommy fuskanta ba annuri, mikewa Moses yayi gabansa na fadi yanda kayan sukayi mata kyau baisan sanda yakoma yazauna yana harde kafafu ba


Wlh wlh baitaba ganin Igbo girl as beautiful as Ziora ba gashi batada kiba, bawai tanada booby na hauka bane but tanada wasu daya gani a kirjinta cikakku full round and perky Wanda namiji zai mora, kuma irinsu ne namiji nafara tabasu suke fara girma kaman an jika da yeast, kawota falon Mommy tayi tazaunar da ita kan kujeran dake kusada Moses, Mommy tace  she s here Moses you guys should gist and have fun okay I will be upstairs Dasauri Moses yace  thank you Ma Ziora ta kalli Mommy data kashemata Ziora ta turo baki
Saida yaga Mommy tawuce sama sannan yakalli Ziora dake kallon gefe daya cikin wani tiny love voice yace  Hey My Love haushi abin yabama Ziora da atasan sanda tajuyo cikeda tsiwa tace  who s your love ? With full confidence Moses yace  you re going to be my wife .

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'



EPISODE 2?? 7??

KISSA TRAINING CLASS SABO SALO=ؕ?

MASU SO SU KOYI KISSA<؊?

MASU SO SU IYA KISSA<؊?

MASU SO SU SAN KAN KISSA<؊?

MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA<؊?

GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA<؊?

KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI<؊?

KISSAN IYA KWACE MIJI<؊?

BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI<؊?


ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!!

5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU UMA!

KISSA SH0NE BABBAN MAKAMIN MATAR AUREd'?

ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA=؃?>?s?

KISSA CLASS PAYMENT IS 2k

GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH=؃?=؃?=؃? 10k EACH

JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER


CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS

wa.me/+2347012181461


EPISODE 2?? 7??





Hakanan maganan da Moses yayi was irritating her saitai shiru bata basa amsa ba sabida tasan yanda Mom keji da Pastor Black tai wani abun yanzu Mommy might get seriously angry, murya chan kasa yace  I would love to take you out on a date tomorrow my love, are you free ? Dasauri Ziora tace  no I wanna go to stadium and watch football tommorow, I have my ticket yadade yana kallonta the way she speaks can make a lazy man wet his panties, da kyar yace  I already have your number, since I have the permission now I will call you today Ziora batacemai komiba sai hannunta data mika tana chanza channel na TV zuwa na cartoon, Moses bai damuba yace  I love you Ziora juyowa tayi ta kalleshi cikeda rashin kunya ta wankamai harara tace  I don t love you even a bit murmushi Moses yayi yace  I know that but I know it s just for now, anyways I have couple of things to tell you, you re the only woman in my life and I m going to marry you, I don t want you to be seeing any Man or talking to them, I m a very very jealous person dan kishingida Ziora tai da kujera tana kallon TV abinta bamata jinsa, tanaso ta tashi amman tsoron Mommy take, Moses zai cigaba da magana aka bude kofa dasauri dukansu suka kalli kofan ganin Ya Moh ne Chidi yasa Ziora tawani taso da gudunta tazo wajen tai wani hugging nasa Moses nabinta dawani irin kallon maita da saida Ya Chidi yagani yahade fuska strictly yace  why are you wearing this half dress haka? Dago kanta tayi ta kallesa tai zuruuu, Moses yataso dasauri cikeda fara a yace  you must be Dr Chidi? I m Moses nice to meet you Dr yamikama Chidi hannu Chidi yaki karba kawai sabida kallon dayaga yama Ziora he s not comfortable with him at all, batare daya karbi hannun ba ya gyadamai kai sai kawai yakama hannun Ziora yayi sama da ita yasata gabansa yana biye da ita suna hayowa sama, jin steps yasa Mommy tabude dakinta tafito ganin Chidi da Ziora yasa tace  Ha a is Moses gone ban sani ba ? Tai maganan tana lekawa falo daganan sama while Chidi da Ziora sukai shigewansu dakinsa, hango Moses zaune shi kadai afalo yasa ran Mommy yabaci tabude dakin Chidi ta shigo takalli Ziora dahar ta kwanta akan gadonsa tace  why are you here ? Turo baki tama Mommy tace  me I don t like him Mommy, me I don t like Pastor, me I don t even like Igbo, I want to marry a good and handsome Man like Ya Chidi ko cikeda masifa Mommy tayo kanta tace  zanci miki mutunci wani tsalle Ziora tayi da gudunta tai bayan Ya Chidi dake tsaye gaban wardrobe nasa ta kankamesa tace  Yaya Mommy wants to beat me Mommy takalli Chidi dake kallonta tace  allow me to beat nonsense commot from this girl asanyaye yace  Mom please nina kama hannunta and take her away from parlour cikin fushi Mommy tace  and why is that? Pastor black Son ne fa eh, is not good kun barsa haka shi kadai anatse Chidi yace  I don t like the way he s looking at Ziora, also this should be the last time she will be dressing in front of any outsider ko guest like thisr, Mommy Ziora is not more a little girl tana girma she s an adult, not all the men in this world are her brothers, I don t like the way he s looking at her and so also banson guy din wani kankame Ya Chidi Ziora tayi sosai ta baya tace  Yaya I love uuuu you re the best, me too I don t like him at all, he doesn t have dimples nor sport body Mommy nawani irin kallonsa tace  daman how do you want him to look at her? You want him to look at her the same way you guys looked at her? Is he her brother, kaci kaniyanka da you don t like the way he looks at her, ba sonta yake ba obviously kallon soyayya yake mata, he s the guy a choose for her, she will marry him yana kallon Mommy sosai yace  a Christian ? Mommy tace  ni uwarka wat am I ? Ahankali yace  Amrah can not marry a Christian Mommy please Mommy tace  I m a Christian and I m still married to your father yana kallonta yace  I know that Mom, in Islam Muslim lady is not allowed to marry a Christian man, but a Muslim man can marry a Christian woman, Mommy Amrah is a Muslim, stop this alliance cus she will not marry yaron Pastorn ki Mommy was bitterly angry da yanda Chidi kemata magana itako Ziora ko ajikinta tana kankame dashi ita dukta damuma so take taje dakinta tai waya da Mami, Mommy na kallonsa sosai tace  nina haifeka, nahaifi Micheal, Obinna, Ebenezer and this girl ko, dukanku bantaba takura wani to practice abinda baya so ba, I ve much respect for religion din dakuke practicing Islam which ban taba hanaku ba, I went as far as natashi 4AM cook for you guys during Ramadan, Ziora is a small girl when her Dad told me yarsa is Muslim and she s Amrah dudda karama ce bantaba ce bari nakamata nakaita church ba, inhar ni nai rayuwa da ubanku musulmi sanda yayi ridda yakoma musulmi ban gujesa ba I still stood by him, yakaromin wata matar i still stay banga ubanda ya isa yahanani making decision for my only daughter ba, banda buri akanku mazan but inada buri sannan naci buri akan Ziora sama da yanda kake tunani, this girl is my next of kin, so baku isa kuhanani ba, I m her mother, let s go Ziora daidai ana bude kofan Daddy ne yashigo tun dazu yashigo yajuyo duka maganan su anatse yace  go where? Juyowa Mommy tayi tace  zamuje falo taje wajen Moses, I want them to date, you know Pastor Black sarai, you know how good he is, you know the upbringing of yaransa, you are the first person dayamasan Pastor Black before me, you are always telling me how good he is saisa I decided to join them with Ziora for them to get to know each other harzuwa tadan kara wayau amusu aure when she s 22yrs wani kallo Daddy yama Mommy na rashin jin dadi yace  l don t want us to have problem Nwunye akan this girl so I will say couple of things to you ya gyara tsayuwa Ziora kaman munafuka ta leko ta bayan Ya Chidi data rike har lokacin tana kallon Dady, yace  my daughter is only 19 approaching 20 banama yimata tunanin aure yanzu, sabida in anyway banga sense na aure ko zama da miji ma atare da itaba, har yanzu Amrah doesn t even know exactly inake mata ciwo, my daughter still sees all the men in this world dsame with her brother, zuciyanta har yanzu baiyi maturing na growing or harbouring those feelings of love ba nor affection, to why push her to even commit kanta in any relationship Nwunye? .

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'

EPISODE 2?? 8??


SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI


EPISODE 2?? 8??





Daddy yafada adan zafafe, yace  secondly I want my daughter to graduate, finish school kafinma nafara mata tunanin aure gaskiya, and thirdly shine ko Amrah ta tashi aure, she will never ever marry a Christian, ke infact koda itane dakanta takawomin Christian guy and said Daddy I want to marry him she will not marry him, my daughter will only wed a Muslim Man, know this and know peace kiwuce kije ki sallami guy dinchan yakoma inda yafito banson matsala please tunda Daddy yake magana Mommy ke kallonsa bude kofan akayi aka shigo Obinna ne dayake shi he works a company Daddy yace  Daddy I ve even told him to leave, sannan I politely told him my sister can only marry musulmi not christa he just left sosai Mommy ke kallonsu idanunta yakada yayi jajur, kasan yau she s deeply hurt and angry, tace  wowww, ni kukama haka? Ni kuka wulakanta kuka ciwa mutunci? Nida I stood by all of you and supported dukanku da addininku, bantaba takura muku ba or anything, yau nakawo request guda daya duka kun juyamin baya kun nunamin ban isaba, is this wat musuluncin ku is all about? Bantaba kyaran addininku ba, ban kyamaceku ba, ina tashinku salla ,menene menene dudda ana gulmana a church hakan baitabasa naji kunyan nuna cewa my family, yarana da mijina are Muslims ba and nobody dares to insult dukanku a inda nake cus I m a Mother I love my children and I respect the path they choose, still today bacewa nayi zan converting Ziora to a Christian ba, i only wants her to date yaron Pastor dina that happens to be a good boy but look at abinda kukamin ni mahaifiyar ku, mi matarka Mommy ta kalli Dady idanunta na cicciko da hawaye saita juyo da kanta ta kalli Ziora suka hada ido, wani kalan abu Ziora taji azuciyanta daya mata badadi, yamata daci dakuma zafi, da sauri ta sauke kanta kasa takasa kallon Mom sai kawai Momy tace  thank you all of you tajuya tabi gefen Obinna da jikinsa yayi sanyi tabude kofa tafita daga dakin tawuce dakinta ta shiga tarufe kofa ta murza key.
Daddy yafito daga dakin yabiyota yazo gaban dakin zai bude amman tasa key yashiga knocking yace  Nwunye, Nwunye open the door now we need to talk en, biko naa, bikonu okay, Nwunye mi ahankali Ziora tafara sakin Ya Chidi tafito jikinta duk yamata sanyi ta tsaya tana kallon yanda Daddy ke buga kofan Mommy tabude taki budewa, shima Chidi da Obinna duk fitowa sukayi suna kallon Dady all their faces looked worries, juyowa Daddy yayi yakalli yaran especially Ziora da itane karama sai yaji dukansu sun basa tausayi, keep everything aside Florence is a good woman, she s a good wife, and she s the best Mom, ko kishiyan nan daya mata sabida yakoma musulmi ne he just needed a companion that is a Muslim wacce zata dinga pushing nasa towards Islam tunda Mommy is not a Muslim amman indai sone Mommy remains his favorite life partner, tanada zuciya mai kyau, ga hakuri and she s very very loyal, yazama Muslim dudda family ta sunce tabarsa bata barsaba she still stood by him and love him and support him dudda ta gayamai ita bazata taba komawa musulma ba, yakaro mata kishiya abin yamata ciwo but she still stays dashi kawai baruwanta da barrister ne har yau har gobe amman ko fada ko chachan baki bata taba yi da ita ba, baimasan yazai fadaba but he has deep respect for Mommy da baijin zai taba bama wata ba and gaskiya tafadi she supported all of them a musulunci, bata tabamai dragging yara takai church ba, she wakes and cook sahur for them, tamusu Iftar ta dafamai abincin sadaka yakai mosque, bata fahimci point nasa ba ne she feels kaman sun kyamaceta ne as a Christian and bahaka bane, hani take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login