Showing 84001 words to 87000 words out of 163158 words

Chapter 29 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4749

meet Daddy today dasauri Chidi yace  sure kazo anjima da daddare zan gayamai Gyadamai kai Aliyu yayi yace  thank you yawuce yafita daga dakin zuciyansa tafarfasa kawai yakeyi kaman zai fito.

EPISODE 5?? 2??



Wajen mota Aliyu yasame su tsaye suna hira yabude gaba yashiga abinsa Mami tasan ransa abace yake amman tamai banza tashiga baya Nurse ma tashiga yaja motan sundanyi nisa Mami tace  Aliyu zaka bani kati zanje hado akwaiti dasauri ya kalleta ta madubi baice komiba sabida basu kadai bane awayan Mami tace  wai ina Maheer dina ne ina yashiga yazo dan nasan muka biyema wannan kunya xamusha bari muje gida nakirasa da waya shima Aliyu ambato Imam yasa yahau tunaninsa rabonsa dashi tun shekaran jiya dayaje wajen Abba agidansu shima zai kirasa yaji ina yashiga ahaka har sukakai gida yayi parking sabida ana kiran salla yawuce yafita Nurse da Mami sukai ciki Mami tafara zama akan kujera tadauki wayanta dake wajen taga wayan ma ashe yamutu kunna wayan tayi tashiga kiran Imam amman harya katse bai dagaba takirasa yakai sau uku bai dagaba tace  hala yana ball nasa ne ta ijiye wayan tawuce dakinta dan zuwa dalla saikuma ta dakata tajuyo ta kalli nurse tace  kinga karki _aka kayan nurses dinnan gobe dake da Chef zaku rakani Mall nahadama yarinyana akwati akwai wani cleaning company danaga ana talla a tv k?me yan media kitayani kiransu suzo zan b?fe flat din Aliyu gobe afara gyara sAbida mufara planning nurse na murmushi sosai tace  Mami kome kikeso we are all here for you Mami tace  Allah miki albarka ahankali tace  Ameen saida safe Mami tadauki jakanta ta tafi.

Salla yayi yana fitowa daga masallaci anan waje ya tsaya yaciro wayansa yayi dialing number Imam harya katse bai dauka ba sai kawai yamaida wayan aljihu and yaso shine zai rakasa gidansu Ziora baiso yaje shi kadai wlh gashi baida wani Aboki wayansa ne yahau ringing dasauri yadaga cus yadauka Imam ne yaga Beeba ce katse wayan yayi yamaida wayan aljihu yawuce yakoma gida sai after ishai zai tafi gidan.
**

Bayan Ziora takoma side nasu wanka tafada cus kayan datasaka jitayi kaman sunsa fatanta yamata nauyi tafito tadauki waya tana kiran Mami amman wayanta baya shiga murna kawai take ahaka bacci yayi awon gaba da ita.

Wuraren 3 ma Mommy tashigo gidan sama tayi kafin tawuce dakinta dakin Ziora tabude ganinta tayi kwance kan gado tana bacci da dan pant kawai ajikinta da singlet Mommy ta kadakai tajawo kofa tarufe takoma nata dakin ta watsa ruwa abinta ta chanza zuwa simple kaya tafito ta taho dinning tadauki plate tana deban abinci da chef nasu tadafa shigowa Daddy yayi takuyo kallo daya tamai tadauke kai dan har yanzu basu dawo daidaiba zuwa wajen yayi ahankali yayi hugging nata ta baya tareda manna mata kiss a kumatu ahankali yace  welcome back dan sanyi jikinta yayi saita dakata da aninta takeyi hannunsa yasa ya karbi plate din yace  lemme help sakinmai tayi ya karba ya ijiye saiya jawo kujera yace  sit zama Mommy tayi ahankali yashiga samata white rice din da stew da nama yasa spoon ya matso dashi gabanta yace  can you eat yourself or I should feed u? Kallonsa Mommy tayi sai tace  biko tell me why are you being nice to me all of a sudden cus I know as of this morning ni da kai fada mukeyi murmushi Daddy yamata yace  I just realized you re everything to me Nwunye, you gave me the most beautiful children what is the pint of fighting wanda da bamuyi ba sai yanzu Mommy tace  owoooh nima shina gani, Nwunye we ve been married for years imagine Micheal our first born is about 38yrs now, Nwunke you converted ka koma musulmi ban kyamaceka ba I stood by you, I supported you I loved you regardless I still make my body available for you after kazama musulmi ne ma kamin cikin Ziora amman ni kace Ziora bazata auri Moses ba Mommy tai magana tana kallonsa sai kuma takai hannu takamashi tace  Nwunke do you think zan iya bama Ziora abinda zai cutar da itane?
Ahankali Daddy yace  I know you can t, I know how important Ziora is to you and I know why you are doing this, banki taki ba, kawai addinin m? ne musulunci forbid our women to marry Christian Mommy tace  lallai aiko nida kai munada aiki agaba, Nwunke kaga im very very hungry I don t want this conversation dan haka munarta kawai lemme eat be fire I loose my apatite Daddy bai kara cemata komiba he will tell her about the marraige in due time when she s calmer dan yanzu emotions are high tashi yayi daga dinning din yace  where my Baby ? Mommy tace  I met her sleeping tana dakinta Daddy bai kara magana ba ya maida kofan yarufe abinsa yafita.
**

Wuraren 8 Aliyu yadawo gidan bakowa afalo dan bude dakin Mami yayi yaganta kan dadduma hakan yasa yamaida kofan yarufe yawuce sama bayi yafada yayi wanka yafito yashiga shiryawa a tsanake wani soft yadi na maza that looks like lace, milk color ta bala in zama ajikinsa, brush yadauka yayi combing suman kansa dayadan cika yana coiling up, yadauki turarukan sa ya feffesa sannan yazaro Hermes na maza which is favorite brand nasa na takalmi yasaka yasa agogo na polo yadauki wayansa yafito da wata???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? card na motansa na Tesla fara kal yana fitowa ko ina yadauki kamshin sa har falo Mami dake zaune a falo ga bowl na fruits a hannunta tana tanaci ga waya a hannunta tana tabawa tadago kai takallesa sai kawai ta tsaresa da idanu Allah yama Aliyu kyau sosai wlh kap yaran mahaifinsa babu wanda yakaisa kyau har matan karasowa falon yayi Mami tace  sai ina? Zama yayi anatse yayi shiru chan yace  gidansu yarinyar chan Mami ta tabe baki tace  kaji dashi Amrah ce yarinyar chan
Dan ijiyan zuciya ya fuzar cikeda takaici yace  I want to see yanda everything can be done within this week cus inaso kifara treatment dudda maganan yama Mami dadi amman ta tabe baki tace  gwara dai inba hakaba naki yin trail din sabida ka yardama ka auri Amrah nima na yarda zanyi kawai kallon Mami yake, tace  gobe za a fara gyaran flat naka nasa akiramin kuma gobe zan fara fita sayan kayan akwati kaman yayi ihu yace  Mami all this aren t necessary this girl idan tazo she can stay a any room datakeso upstairs ko dakin ki ma anan duk wannan shirin aka gama treatment dinki za a yisu ko ? Mami tace  lemme just pretend banji makace ba, kudin karasa ko ubanka yarasa kudin da yarinya Amarya zata zauna a flat nata, ni wlh sabida ma jikina ne da maitan ka cus nasan kona kadaka wanchan gidan bazaka iya kwana ka barni ba da wlh ma gidan da Babanka yabaka nan zance kutafi ku tare abinku yahade rai Mami tace  ka gyara side dinchan naka tsaf and order for lafiyayyun kayan daki for matarka, give Amrah the best baza a kawota aga ka ijiye yar mutane in my flat that looks like hospital ba kajini dai Aliyu, jama a wai ina Imam yashiga inata kiran dan nan awa nawa ake buga kwallo ne? Wlh ina kewan Mahiru .

Mikewa Aliyu yayi ahankali yace  idan zan dawo zan biya naduba sa Mami tace  yauwa dan Allah tashi yayi yace  natafi Mami Mami batace komiba saida yakai wajen kofa tai murmushi tace  adawo lpy ango kar amanta dai a tsaya ama surikan tawa sayayya dasauri Aliyu yajuyo yakalleta Mami tadauke kai tana cin fruits abinta Aliyu yabude kofa kawoa yafice, awani super market ya tsaya baimasan mezai sayaba amman kome hannunsa yataba sawa yaje a basket yabiya kudi ya karba yawuce abinsa har gidansu awaje yayi parking yakira Chidi kan yana waje, Chidi da kansa yafito compound yace  abude gate yazo ta wajejen gate din yana kallon motan dayasan ta Aliyu ce yace  come in Dr shigo da motansa Aliyu yayi Chidi na nunamai inda zaiyi parking wajen tent nasu na parking yawuce yayi gidan ko ina haske kaman yanzu gari yawaye Chidi yakaraso yabudemai kofan yace  welcome Dr gyadamai kai Aliyu yayi yafito yabasa hannu suka gaisa Chidi yace  Daddy and Uncle are waiting for you let s go gyadamasa kai Aliyu yayi suka jera Chidi sai kallonsa yake bawai cus of sister sa nada wani matsala ba but sai yaga kaman Mami cheated the boy datasa yazo ya auri Amrah mara hankalin nan cus guy din yahadu over, ga kyau, ga class, ga kudi, ga resume!!

Flat na step Mom dinsu sukayi Chidi yabude kofan da sallama Daddy ne zaune tareda brother sa dakuma Barrister sune hira babu yara a falon sai kamshin turaren wuta yake, suna ganin Aliyu suka mimmike Uncle yace  Chineke ooo my son Inlaw fine fine, Lollo (Madam) haka yake kiran step Mom yace  na so una people dey fine eh Lollo Step Mom tace  an gayamaka munana ne Hausawa, barka da zuwa Dr Aliyu Bismillah shigo dukawa Aliyu yayi har kasa kunya yakeji anatse yace  ina yini Hajiya, good evening Sir Uncle yazo dasauri yana dagosa yace  stand up stand up, my name is Uzubo and I m your wife s uncle Ziora I come from Enugu this morning, welcome Doctor ahh I have to give you an Igbo name Barrister tace  kwarai kuwa wannan shine daidai kaman yanda na baka Malam Audu, yayanka kuma Malam Modda Daddy yayi dariya kawai yazauna, cike da barkwanci Uncle yace  you are so handsome so I have some name options for you, your father Inlaw will choose one for you Daddy yace  muna jinka Uncle yana dariya yana kallon Aliyu da kansa ke kasa yace  he s calm, handsome and very composure so zan kira sunaye that reflect such virtue, Chinedu meaning God s lead, Nnamdi means my father is alive, Ifeanyi means nothing is impossible with God, Uchenna God s plan, Chinonso means God is close, wanne za a samai ciki Brother? Daddy na murmushi sosai yana kallon Aliyu da kansa ke kasa yace  I m giving my Son in law the name IFEANYI ma ana nothing is impossible with God, the fact that my daughter married him a hausa tribe really represent the name, so Aliyu you re Ifeanyi daga yanzu a yarenmu kanaji ? Gyadama Daddy kai Aliyu yayi akunyace Barrister tahau dariya tace  surukina Ifeanyi akwai kunya kam Daddy yace  dama kai muke jira muyi dinner let s have our meal Barrister
Aliyu kaman yayi ihu yanaji yana gani suka wuce dinning aka kawo abinci lafiyayen Akpu da Okazi soup da Oha soup, sai abatcha, gawata startch da akai a gefe yellow yir dashi actually Uncle yayi girkin dan ya iya girki cus ita kanta step mom bata iya girke gurken nan ba, Uncle yace  in our tradition if an outsider comes to marry our daughter he must eat from our plate and eat what our mother land harvest so let s eat Chidi ya matso kusada Aliyu yamai whispering  you are in soup brother Daddy yadakamai duka yace  wuce kaje ka kiramin Ziora gyadama Daddy kai yayi yana dariya yawuce Daddy yabama Aliyu bowl na ruwa mai kyau da tsafta yace  wash your hand Ifeanyi hannu Aliyu yasa a ruwan ya wanke hannunsa gabansa na faduwa sosai.
Flat nasu Chidi yashiga Mommy na sama tana waya Ziora ce kadai a falon da tea a hannunta bata wani dade da tashi ba tai bacci sosai maybe harda maganin datakesha idanunta duk sun kumbura jean ne ajikint dogo har kasa sky blue dawata sweater black na Kulu na Zara mai line line cus sanyi tadingayi yamata bala in kyau fuskanta ba dankunne ba ba hula kan nan dayake a gyare baccin yada she s looking sick yace  bakida loy ne? Girgixamai Kai tayi yace  dauko dankwlai Daddy is calling you yana dakin step Mom Gyadamai kai tayi tadauki dankwlain LV na Mom dake kujeran tadaura tamike rike da cup dinta na tea tabi Ya Chidi tasaka white crocs nata suka fito kwata kwata batasan Aliyu na gidan ba suna kokarin bude kofan dakin Step Mom taji kamshin Aliyu kaman tai magana gudun kar Ya Chidi yamata bala i tai shiru kawai tada hannu tabude kofa sandRewa tayi sabida Aliyu data hango zaune a dinning tareda Daddyn ta da Uncle dakuma step Mom ga abinci dayawa gabansu danai tababa Daddy yace  come here princess wani irin murmushi Ziora tayi gabanta na faduwa batama tsaya cire crocs dinba tashiga dakin tawuce dinning din dasauri tayi wajen Daddy as usual kawai tahau kan jikinsa tana kallon Aliyu tana wani irin murmushin kunya
Step Mom tace  bazaki gaida Yaya Aliyun naki ba akunyace tace  Yaya Aliyu good evening kasa dago kansa yayi da kyar murya chan kasa yace  how u ? Dasauri tace  fine, Yaya Aliyu we are married you are my husband and I am your wif& &  Daddy yayi maza yace  kimana shiru tashi daga jikina zauna kusa dani ashagwabe tana gyara zama kan cinyansa tace  me I want to sit on your lapssss dasauri Daddy yace  naji toh amman kimana shiru ta gyadamai kai dasauri tana kallon Aliyu.

Chidi ma yazauna Uncle yakawo yellow startch da okazi soup yace  in Igbo land miya is called Ofe, so this is Ofe Okazi meaning miyan Okazi anayinsa da Okazi leaves, shikuma startch is made from startch da manja da ruwa, we the igbos treasure this food so Ifeanyi dig in ahankali Aliyu ya gyadama Uncle kai Ziora tawani kwantar da kanta kirjin Daddy kaman yar yarinya tana kallon Aliyu kirjinta na bugawa tana wani irin mugun sonsa kaman ta hadiyesa.


Barrister dake kallon Aliyu tace  randa yazo neman aurena haka aka sasu cin tuwo miyan kuka da man shanu da yaji, duk wani abincin gargajiya babu wanda bai ciba dan haka karkaban kunya nima represent me Aliyu Uncle da Dady sukahau dariya cus sun gane me Step Mom tace, ahankali Aliyu yakai hannu cikin startch din wlh wlh gwarama Akpu yataba gani amman baitaba ganin startch ba hannu yasa zai gutsuro kawai yaga tuwo kaman gum tabiyosa harda plate din gabaki daya haba zokaga dariya harda Chidi duk dariya akahau masa itama Ziora haka Aliyu yamaida hannu ya ijiye yadan kalli Chidi dake dariya yace  help Chidi yamike yasa hannunsa aruwa ya gutsuro startchdin yace  kaga haka ake gutsura Aliyu ya gyadakai ya gutsuro shima ya dangwala amiyan dayayi green yir ganyen Okazi kaman nikawa akayi ba kaman miyan ganye daya sabaci ba ya dangwlao yakai baki yayi bismilla yasa ciki, kowa na kallonsa starch din yahau taunawa abin na mai zulup zulup yana tsalle a bakinsa baya taynuwa uncle yace  hadiye wa ake aiko yahadiye baitaba cin abincin ba it taste wired abakinsa but he have to be respectful to other cultures is just normal food and miyan yayi dadi ba laifi, yadan dagokai ya kalli Uncle suka kara kwashewa da dariya uncle yace it s okay next dish, aka basa akpu Ofe Oha, Uncle yace  Akpu is made from casava kashin Rogo while miyan oha da oha leaves cocoyam gwasa paste dakuma manja, you must finish this one ahankali Aliyu yasa hannu ya gutsura warin abu sai yaji yana neman sakasa amai da kyar yadaure yahadiye ya tsaya Uncle yace  Ifeanyi you need to eat like an Igbo man, Chidi nunamai yanda Igbo ke cin swallow Aliyu duk ya gaji abinda yazoyi baiyiba sun tasasa agaba da this food, wanke hannu Chidi yayi ya gutsiri Akpu yawani mulmula ya wurga sama ya chapke, yasake wurgawa sama Aliyu na kallon ikon Allah sannan ya dankwala miya yaci Uncle yahau clapping for Chidi yace  your turn Aliyu do just like Chidi gutsuro Apku Aliyu yayi ya mulmula ya yadan jefa sama zai tare yafadi kan dinning haba sai dariya Daddy yace  stop stressing my Son Inlaw, anyways Chidi told me wat you want already so your wife is here discuss idan ta yarda d wedding should happen in 7days she s ready to move in with you ba promb& .,
Kafin Daddy yagama magana Ziora tace  Daddy I m ready, me I even wants it tomorrow, I want to move in with my husband kaman su kifeta da duka Daddy ya dagata daga jikinsa yace  oya biko, biko standup let us excuse you guys daga daddy tayi tana murmushi kowa ya mike Daddy da Uncle da Chidi sukai waje while Step Mom tawuce sama abinta. Dinning din yarage daga Aliyu sai Ziora dake kallonsa shikuma kansa na kasa saida ya tabbatar da bayajin motsin kowa sannan yaciro wayansa daga aljihu yana tabawa number Imam ma yayi dialing but yagama ringing bai dagaba, Ziora sai kallonsa take takosa yamata magana cikinta har wuta wuta yake yana mata kululuuu kusan 5min suna ahaka shiru ganin yaki kallonta saita fara tunanin kodan tana nesa dashi ne tana dayan bangaren na dinning sai kawai ta taso ta zagayo tazo ta inda yake taja kujeran dake next to nashi zata zauna hakan yasa Aliyu yadago kansa idanunsa looking extremely wild yace  wat are you doing? Gabanta faduwa yashiga yi sosai ahankali tace  uhmm& .I want to& .sit down close to you, you are not looking

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login