Showing 24001 words to 27000 words out of 163158 words

Chapter 9 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4732

good night abu taji ya tsaya mata a wuya kaman tacemai durun uwarka da goodnight ta daure da kyar tace  swe???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?et dreams Mijina katse wayan yayi ya ijiye yatashi yasa kaya shi yanada wani irin mindset gani yake all those soyayya surutan nan bata lokaci ne, once yace wannan zai aura shine kawai, mena wani this and that kaman yara, dadduma ya shimfida yayi shafa i da wuturi yadauki Al Qur ani yakaranta wanda kullum duniya da daddare saiya karanta baya samun time na karantawa da safe sannan yamike yasauka yazo yabude dakin Mami wani blacket yadauka ya shimfida akasa yasa pillow kawai ya kwanta ko yace karya kwana dakinta baya iya bacci yadinga tunani yana saukowa up and down dubata kenan, saisa kwana tareda ita yafi mai alkhairi.
**

Gaban wani babban gida kaman gari guda yayi horn nan da nan aka budemai gidan ya shiga, babban gidane na gani na fada ga flat manya manya guda biyu, wucewa yayi yay parking yasauko yana tafiya yawuce babban flat din yabude kofa yammata ne a dakin su uku suna hira suna ganinsa atare sukace Ya Imam sannu da zuwa, gyadamusu kai yayi yawuce sama gaban wani daki yayi knocking tareda budewa wata hamshakiyan mata ce zaune ga waya a kunnenta tana magana, tama Imam wani kallo amman ko ajikinsa saima karbe bowl na fruits dake jikinta dayayi ya zauna gefenta yana sha, matan tace  I will call you back Uwale tana sauke wayan tawani dakamai duka abaya saida fork da fruits dake jikinsa yafadi akasa dasauri Imam ya kalleta yace  Mamaaaa dakuwa tamai tace  kaci uwaka da Mama, kana ina tun jiya? Tabe baki yayi yace  ina tareda Nabeel wani kallo tamai tace  wani Nabeel din? Wanda yazo nemanka dazu shima? Ko wani Nabeel din daban? Shiru yayi baice komiba tasake haderai tace  kana gidan matan nan ko ? Wayansa yaciro batare dayace komiba yahau dannawa, rai abace Mama ta fizge wayan tace  I m talking to you Maheer, me matan nan tabaka da ka kasa fita daga rayuwanta dana danta iyye? Wat are you doing in their house? Dan kallonta yayi sabida yanda ta kwace wayansa, ahankali yace  Mama all this bitterness na menene? This woman nagadai tarabu da Abba ko? Mama fisabilillahi she s sick, very sick da mutuwa kawai ake jira amman kullum fada kike akanta, menene aciki dannaje na dubata? Cikin fushi Mama tace  akwai komi aciki ba babysitter na haifo ba danta na asibiti kai ka kashe wando kana watching over her kaki zuwa kampanin ubanka kai aiki, kwallo ma kaki zuwa kayi cikin dan fushi yace  I m not babysitting anybody Mama, Mami has everything, nurses, chef, her Son makes everything available for her Mama, I m not babysitting kawai zuwa dubata nake, wai bakida tausayi ne Mama ?  Eh bandashi kuma banso kana rabansu Mama tafada da zafi tana nunasa da yatsa tace  kuma ka kara zuwa ban yafe maka ba shiru yayi yana wani irin kallonta tace  kajini ko akufule yace  eh bani wayana toh zanje gidansu Nabeel dayazo nemana cikin fushi tace  better ka kara zuwa kagani wlh ban yafe maka ba karban wayan yayi yajuya fuuu yafice daga dakin Mama tabisa da harara, yana ficewa compound daidai ana bude gate wani arnen jeep na shigowa ga another car na securities yan sanda dolensa ya tsaya sabida mahaifinsa ne, parking akayi aka budemai baya wani magidanci yabude baya yafito zaiyi kusan 70yrs kawai yanada jiki mai kyau ne yasaka babban kaya, gawani tambarin Nigeria dake wajen aljihun babban rigan kaman mutumin yana rike dawani office a gwamnatin Nigeria, exactly bakin fatar mahaifinsa Aliyu yayo da yanayin jikin da kuma tsayin, yafara tafiya daidai yana tahowa dan dukawa gabansa Imam yayi yace  sannu da zuwa Abba dakatawa mutumin yayi ya kallesa sosai wani irin mutum ne shi da Allah yamasa hikima da basiri kaman aljani, cikin muryan dattaku yace  yau kwana uku da wuni daya ban saka a idanuna ba Maheer kana ina? Dan shiru yayi kaman bazai bada amsa ba yace  ina tareda Yaya Aliyu Abba sake shiru Abba yayi sai kawai ya kadakai yawuce Imam yamike yabisa da kallo idan har shi yau kwana uku bai gansa ba, yafi wata daya rabon da Ya Aliyu yasa kafansa agidan nan cus he s busy da Mami, kaman yamai magana yakamata yazo ya gaida Abba amman yashare maganan ya shige mota abinsa yabar gidan.
**


Wuraren to 6 Ziora ta isa gidansu she knows Mami tadawo saloon mai saloon din zata gayamata takai wata wajen Ya Moh a hospital, she knows Mami will call Ya Chidi and confirm kafin tadawo gida, a compound taga Mommy tsaye tana magana da gardener dinsu tabi motan da kallo da Ziora tai parking, itama tamata wani kallo kafin tajuya tashiga flat nasu, waving step Mom dinta dayaga tafito daga flat nata Ziora tayi itama tai waving nata sannan ta shiga flat nasu Momy tace  na kaiki saloon sabida ki gyara kai and let go off this old braid amman kinje saloon kin dawo super woman, heroine and be taking people to the hospital ne cus you have a brother that s a Dr dan murmushi Ziora tayi kadan sai kawai tazo tai hugging Mommy, saikuma tafashe da kuka sosai dayasa duk wani masifa da Mommy keji ta hadiye tace  wat is it why are you crying eh? Matan tamiki wani abune ? Girgixama Momy kai tayi saita dago ta kalli Mommy ahankali tace  Mommy I love you so much baki Mommy tasaki tana kallonta Ziora wannan yarinya ta iya drama, cikin sheshekan kuka dan she s really emotional tace  I can t imagine my life without you, Mommy idan kina malaria I use to cry kaman zan mutu balle kuma naji wani babban ciwo yakamaki, I can t imagine my life without you in it, Mommy I will not survive idan banda ke, Mommy wlh I love you tasake hugging Mommy tsamtsam da ita kanta Mommy saitaji jikinta duk yayi sanyi, da yar karaman murya tace  kinfi kowa sona yet kinfi kowa kinjin magana ta, and kinfi kowa troubling dina, you re just a complicated little girl, very mischievous naughty girl kawai kankame Mommy tayi tai shiru ko murmushi batayiba cus tunanin Mami take tana kallon gefe daya tana tunani ahankali tace  the woman has last stage of Cervical cancer Mommy, she has less than 6month to live! Jikin Ziora yakar sanyi itama Mommy haka, ahankali Mommy tace  nakira Pastor Joshua yamata addu a and anoint her? Yanada power na Miracle healing Tana cikin damuwa tana kuka ne but maganan Mommy saida yasa Ziora tafashe da dariya harda fadi kujera tace  Mommmmm wat is this please? Allah kadai ke bada lafiya not pastor Mommy ta harareta tace  har guragu Pastor Joshua ya warkan dasu, ku musulmai don t believe in miracles, anyways ke kika sani I just wanted to help sabida naga spirit naki is low kin damu, tomorow give our driver the car key kimai kwatancen gidan akai while kije saloon ayi kitson nan gyadama Mom kai tayi tace  bari naje nai salla Mommy tace  ku kuka sani da 5daily prayers naku Ziora tai murmushi tace  you will become a Muslim one day zan baki suna Indo Mommy tace  God forbid! Tufiakwa sunan ma ba dadi, my name is the best name ever, Florence Adaku Ziora ta tabe baki tace  ko dadi babu wai Florence, Mommy Indo ta kwashe da dariya Mom na hararanta, dki tashiga tafada bayi tai wanka tafito tai salla sai tunanin Mami take gashi batada number ta data kirata, Dady ya amshe wayanta ko yaushe zai bata wayan oho.
Tana isha i tai bacci cus tagaji koda Mommy tashigo bata abinci taga tai bacci batajin tun bayan breakfast takara cin wani abincin ba that s her problem rashin cin abinci.

=ث?KAUNA DA SO=ث?



'

EPISODE 1?? 3??



https://www.youtube.com/@mshakur
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL =؃?=؃?=؃?


Around 8 na safe Ziora tafito sanye da rigan bacci iya cinya fari mai kyau sosai, yunwa takeji sosai yau, muryan Daddy taji akasa yasa tafito, the way take missing Daddy kaman she s missing a part of her, shigowa falon tayi tana kallon Daddy dayaki kallonta wajensa tayi sai kawai ta zauna kan cinyan sa ashgwbe tace  Daddyyyyy da kyar Daddy ya iya yadake sabida yanda yayi kewanta, hararanta yayi yace  sauke daga jikina makemai kafada tayi tai hugging nasa sosai zuciyanta na arching tace  Daddy kaya kuri, I will never ever take drugs again, kabani wayana kaji kai tsaye yace  I will think about it, I want you watch you for 2weeks naga your behavior before I give you back the phone, dagani na wuce sanyi jikin Ziora yayi idanunta suka cicciko da hawaye sosai daidai Mommy na fitowa daga kitchen dawani flask bottle data hadamai tea ciki, Ziora ta mike daga jikinsa idanunta na saukowa da hawaye, Daddy yakalleta yayi kaman baiga kukan ba yace  make sure kinsa driver ya maida motan mutane they told me what you did jiya I won t say anything, but make sure driver ya maida motan mutane gyadamai kai tayi Daddy yamike yawuce yafita abinsa kawai sai Ziora tawuce dinning tazauna tabuga tagumi, tadanba Mommy tausayi, Mommy tasamata fried egg da chips a plate tamata tea takawo gabanta tsakura tayi taci, sannan tasha tea, Mommy tace  jekima driver kwatance yakai motan gyadama Mommy kai tayi tamike zatai kofa, Mommy tace  ahaka zaki fita ? Juyowa tayi da sauri ta kalli kanta yar rigane jikinta fara iya cinya na bacci, ga spaghetti hand kana ganin fine skin nata da kirjinta ga boobs nata masu kyau a tsaye kaman kwallo awajen, ashagwabe tace  Mommy banasa kaya ba dakuwa Mommy tamata tace  kinci ubanki tunda kika hadu da shegun yaran nan kika lalace, Maman Jesus Marry batai exposing jikinta ba, I want to take you to Catholic Church kiga yanda Marry ke covering jikinta with something like hijab dinku turo baki Ziora tayi tace  Mommy ko a Christian dinma ke ustaziyace rigan Mommy na wajen kawai saita dauka tasaka yamata kato ajiki tafice driver su taba key dayake a falo suke ijiye key agidan su, tamai kwatancen gidan da house number ya gyadamata kai yawuce yashiga mota yatafi.
**

Kullum rannan duniya da asuba take tashi, bude idanu tayi ahankali tana karanto addu o i, Alhamdulillah babu abinda ke mata ciwo yau, tashi tayi zaune tana kunna wutan dakin babu kowa ciki but taga bargon Aliyu, shiru tayi tana kallon bargon saita mike ta shiga bandaki tana tafiya ahankali, zama tayi kan lafiyayyen kujeran da aka ijiye mata a bayin tadauki brush tafara tana tunani, Amrah kawai tafado ranta, murmushi tayi she can t wait to see her today, komi tayi tafito daure da alwala tai salla sannan ta taka tabude kofa tafito zama tayi cikin daya daga cikin lumtsastsun kujerun falo tadauki al Qur anin ta dake wajen tafara karatu anatse, bude kofan akayi da sallama kasa kasa, Mami tadago kanta Aliyu ne yana sanye da jallabiya fara kal da hula akansa itama fara, murmushi tamai tareda mika hannunta still batabar karatun ba, maida kofan Aliyu yayi yataho anutse yazauna gefenta, rungumesa Mami tayi tasa kansa a kafadanta, ijiyan zuciya yayi yay lamo yanajin natsuwa yana sauraron kira an Mami tacigaba da karatu, he suppose to fix breakfast for her, 10 yake zuwa aiki amman yanda take rera kira a na basa peace of mind yacigaba da saurara harta idar tai addu a ta shafa ta kallesa her son is just quiet, Maheer shine gidan radio indai wajen magana ne, hugging nata Mami tayi hakan yasa anatse yace  ina kwana Hajiya Mami ahankali tace  lafiya lau Doctor, banace ka dinga kwana dakinka ba ? Tamai tambayan tana sakinsa, mikewa yayi batare daya amsa ba yace  lemme make breakfast for you batace komiba tabisa da kallo ya shiga kitchen tea yamata da omlete na egg daya soya da vegitables yakawo da drugs dinta ya zauna da ita yatabbatar taci yakoma kitchen yana mata fixing mexataci anjima kafin chef tazo by 10 amata lunch cus shine yake dinner.

Wuraren 8:30 yagama yakawo dinning ya ijiye yana kallon yanda bini bini take kallon compound nasu ta window dayake labulen a dage ahankali yace  you want to go outside Mami? Juyowa tayi ta kalleshi saitai murmushi tace  kawai Amrah nake jira dudda bansan sanda zatazo ba amman jinake kaman da safen nan zatazo kasan yara na zuwa makaranta, ta ijiye motan ta wuce school Aliyu baice komiba kawai yawuce sama dan wanka ya shirya zuwa clinic.
Wuraren 9 ya sauko ya shirya tsaf cikin riga da wando dark blue na polo sunmai bala in kyau yana kamshi sosai ga lab coat a hannunsa ya sauko daidai ana danna horn dasauri Mami ta mike gateman dinsu ya leka waje saiya dawo ciki ya bude gate Mami tace  tazo tai wajen kofa da sauri Aliyu yadan kalleta saiya wuce kitchen yana taiyaya coffee yafito yazauna a dinning yana sipping, ta window ya hango Mami ta tsaya turus a tsakar gidan fuskanta duk yayi wani iri hakan yasa yakalli motan saiyaga wani ne yafito daga motan yazo yaba Mami key, Mami na mai magana saikuma ta gyadamai kai tajuyo fuskanta yagani yaji zuciyansa ya sosu sosai, when people are sick especially terminal sickness akwai a way da brain nasu ke aiki, inba hakaba akanme zaka hadu da yarinya jiya ta shiga ranka?

Shigowa falon Mami tayi tamaida kofa tarufe tazo tazauna, tsaf yagama yamike nurse dinta na shigowa gidan itama da sauri ta gaida Mami tace  good morning Mami ya jikin ahankali jikinta ba karfi tace  fine da hannu yama nurse din alamu tazo maganan magani yamata da dosage yakuma gayamata kar abari tafita sannan yamike yazo wajen da Mami take yakalli fuskanta har ransa yaji ba dadi kafin yayi magana ma tace  saika dawo Haidar, Allah yabada sa a gyadamata kai yayi yakama hannunta gently yarike cikin nasa yakasa magana, if Mami is happy he s happy, if she s sad shima he s sad, murya chan kasa yace  take care Mami, if you need anything call me gyadamai kai tayi batai magana ba, mikewa yayi yawuce wajen kofa yabude saiya juyo ya kalleta, she really looks sad ransa kwata kwata baimai dadi ba yadaure yafice yaje wajen mota yabude yashiga yaja ana budemai gate yafice a junction na anguwan yaga Maheer na shigowa layin da motarsa horn yamasa yawuce, wani babban asibiti yaje, asibitin babban gaske ne private kuma yahadu, parking yayi yay shiru saiya dauki wayansa, Maheer yakira ringing daya yadaga ahankali yace  tadan saki ranta yanzu? Dasauri Imam yace  ohh that means tun agabanka tafara, she s so down sabida that girl ta jiya, tunda nazo batamin murmushi ba she even cried shiru Aliyu yayi baice komiba but kasan ya matukar damu, Imam yace  don t worry, work I will find yarinyar for her zanje saloon din nai tambayan shiru yayi chan yace  thanks ya katse wayan yabude motan yafito yafara tafiya anatse batare da ya kalli kowa ba kansa asama, nurses da patient sai kallonsa ake ana gaidasa saidai kawai ya gyadamusu kai dan baida yawan fara a da magana anma sansa har yakai office nasa da aka rubuta Dr AH ajikin kofan, shiga yayi normal office na consulting patient ne dayake is private asibiti dakin yahadu akwai bed ga AC fridge tv komi, wucewa yayi yazauna yana addu an shigowa office as usual aka bude kofan office din, bai dago kansa ba dan duka hospital dinnan babu wanda ya isa yashigo office nasa without knocking sai mutum daya, wata budurwace da akalla zatai 28yrs haka ce ta shigo, doguwa ce fara yar mai dan diri dan ba ramammiya bace, tana sanye da normal hospital scrub ga labcoat asama fari an rubuta Dr B awajen aljhun, kanta black veil ne daure akai, sai hoops earrings nata masu kyau dake kunnenta, ga kwalliya a fuskanta sosai, ga janbaki pink, hancinta akwai huji, tasa nose ring mai kyau awajen, kafanta sanye da crocs, hannunta rike da cups din coffee guda biyu tamaida kofan tarufe ta da kafa ta taho tana kallonsa kaman zata hadiyesa takai cup daya gabansa tace  coffee for Mijina, tea for me ta nuna nata cup din tana kallonsa daidai yagama addu an ya kalleta kadan saiya kalli coffee dake gabansa ya matsar gefe yace  thanks murmushi tamai sosai taja kujera tazauna tana facing nasa tace  what are your schedules today? Computer gabansa ya kunna batare dayace wani abuba, sai kallonsa take idan da sabo tasaba da halinsa na miskilanci, bai iya fira ba, bai iya wasaba, he s just a serious straight forward mutum, cikin muryansa dake kashe mata zuciya yace  I have just 2 surgeries today sai consultation da ward round asibitin nan naji dashi shine top oncologist nasu, saisa daya nuna he s only going to work from 10-4pm suka yarda, this guy is genius he s a brain box, and he s the best diagnostician nasu, inhar zaiyi examining patient zai iya gano abinda ke damun patients, so people from different field of medicine come to him especially in hard cases sabida yaduba yatayasu bada diagnosis, Harvard wasa ne? Plus Allah yabasa naturally gifted.
Dan rage murya Beeba tayi tana kallonsa kaman zata hadiyesa tace  mufita after closing? Dago manya manyan idanunsa yayi yakalleta yace  I need to

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login