Showing 45001 words to 48000 words out of 163158 words

Chapter 16 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4740

ghusl bath? Ahankali Ziora tace  my Ustaz said montly after my period tai shiru, Mami ma tai shiru how is she going to help this girl? Ko ta sata islamiya ne idan tagudo tazo nan tadinga zuwa islamiyya cus Ustaz din baya koyar da Amrah yanda takeso, maybe sabida kanninta duka yarane, ita kadaine Babba cikinsu kuma mace sauran duk maza yaran step Mom din, maybe Ustaz din na kunya yamata deep topic agaban kananun yara, yanzu tasata a islamiyya kaman she s encouraging her ta dinga gudu daga school ne kenan.

Cikeda hikima Mami tace  wat happens idan a Man and Woman marries ? Dawani mugun gudu tace  Mami they have sex and makes Babies there s a way yaro zai fadi abu babba kawai yagane baimasan menene abinda ya fada yake nufi ba, Mami tace  who told you? Murmushi tayi tace  Mira and Bella, they said is sweet Mami is it true ? Mami tace  kaniyanki da min tambayan nan tafada da hausa dudda Ziora bata ganeba but words din sounds funny saitahau dariya, Mami tace  after having the sex in Islam you have to do the ghusl bath always remember this gyadama Mami kai tayi tace  toh Mami tace  tommorow I will teach you how to pray properly okay gyadama Mami kai tayi tace  okay saita tashi daga jikin Mami, Mami tace  ina zaki ? Ahankali tace  I want to drink tea Mami Mami kawai tai murmushi tace  jekiyi bude kofa tayi tafito Nurse ne kadai a falo takalli Ziora tace  an tashi daga bacin yarinyar Mami? Gyadamata kai Ziora tayi tace  I m hungry direct tawuce kitchen tadauki cup da spoon tafito tazo dinning tabude madara tadebo takai bakinta tanasha Nurse na kallonta tana dariya sannan tazuba a cup da Milo tarufe tai wajen dispenser tasa hot water kadan tajuya yayi dissolving, kafin tabude fridge tazuba ice da ruwan sanyi sannan tajuyo rikeda cup din tana juyawa tana tafiya Nurse tace  tea zakisha da rana anyi abinci? Ahankali tace  I want teaaa dago kanta tayi daidai Aliyu na zuwa wajen gaban dakin Mami hannunsa rike da stethoscope da abun duba BP yana sanye da black 3quater da black tee mai bala in kyau ko kallonta baiyiba yabude kofa ya shiga dakin kaman tazauna a falo saita turo baki tabude kofan ta shigo, Aliyu na zaune bakin gadon kusa da Mami yana warware abin duba BP Mami ta kalli Ziora tace  kin hada tea? Murya chan kasa kaman ba nataba tace  yesss Mami ta lura tsoron Aliyu take hakan yasa tace  zoki zauna nan kusada ni hawa gadon tayi itafa baruwanta tafiya tashigayi akan gadon tana tattakawa Aliyu dake kokarin nannada abun auna BP a hannun Mami dole ya dakata yahade giran sama da kasa, wajen bangon gadon Ziora tazo tazauna dab da Mami tana rike da tea nata Mami tace  yauwa to sha tea dinki Aliyu shikuma yacigaba, ahankali Ziora ta kwanto jikin Mami tana leka daure dauren da Aliyu keyi a hannun Mami yagama yamakala stethoscope a kunnenshi yafara, Ziora takalli Mami dataga ta lumshe idanu cikin yar karaman murya tace  Mami is it hurting ? Ahankali Mami tabude idanunta ta kalli yarinyar dake kallonta cikeda damuwa tace  not at all my Amrah, ba zafi lamo ta kwanta jikin Mami tana kallo takai cup din baki ta kurbi tea dinta, tsayawa Aliyu yayi yana kallon BP Mami that is not elevated at all, yama sauka kan normal yanda kullum BP ke sama, kullum baya raguwa saidai kawai managing nasa suke ahaka karya karu yawuce hakan amman yau jininta ya ragu sosai yadawo normal, jiya ma daya tambayi Nurse she told him Bp ta is good but bai tambaya number ba and bai dubaba chart nata ba sabida jiya he was angry da Beeba, ganin yanda ya tsaya yana kallon number na BP ta yasa Mami tace  lafiya ?Dan kallon Mami yayi ahankali yace  BP ki ya sauka completely Mami Mami tadade tana kallonsa he s not showing it but hankalinsa yawani irin kwanta and he s extremely happy, ahankali Mami ta kalli Amrah dake jingine da ita kaman wata auta tanashan tea tace  BP na ya sauka it s all thanks to you ko Amreery ? Washe baki Amrah tayi tanason yanda taji Mami nace mata Amreery tace  really Mami, don t worry I will take you out tommorow and buy you ice cream dasauri Aliyu ya kalleta karaf suka hada idanu sauke kanta kasa tayi taja hannun rigan lace dake jikin Mami ta rufe fuskanta, Mami ta kalli Aliyu tace  wai bazaka kiyayi yarinyar nan ba ? Cikin harshen hausa yace  banson rashin natsuwa Mami Mami tace  kaikasan inda kaga rashin natsuwa tashi kabarmana daki yarinyana tasaki, leave our room jin abinda Mami tafada da English yasa tasaki hannun rigan Mami da sauri danta kalli yanda zaibar dakin tadaura kanta saman kirjin Mami takai cup din baki tana kallonsa yawani kalleta da sauri ta kulle idanunta a cup din yajuya kawai yafita daga dakin.

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'



EPISODE 2?? 5??

KISSA TRAINING CLASS SABO SALO=ؕ?

MASU SO SU KOYI KISSA<؊?

MASU SO SU IYA KISSA<؊?

MASU SO SU SAN KAN KISSA<؊?

MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA<؊?

GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA<؊?

KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI<؊?

KISSAN IYA KWACE MIJI<؊?

BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI<؊?


ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!!

5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU UMA!

KISSA SH0NE BABBAN MAKAMIN MATAR AUREd'?

ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA=؃?>?s?

KISSA CLASS PAYMENT IS 2k

GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH=؃?=؃?=؃? 10k EACH

JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER


CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS

wa.me/+2347012181461

Binsa da kallo kawai tayi ganin yafice daga dakin.

Fita yayi daga dakin yawuce ya ijiye komi wajen cart na drugs na Mami saiya duka yakai hannunsa yana daukan drip din da Beeba tai injecting cus yaga kaman color ya chanzamai a idanu, zai kalla da kyau Imam daya sauko sanye da kaftan riga da wando na yard milk yace  Ya Haidar zakazo match dina tommorow ? Juyowa Aliyu yayi yamai wani kallo na yasan baida time for all of that hakan yasa Imam yahade fuska kaman zaiyi kuka yace  please Yayaaaaa ijiye drip din yayi kawai yamike tsaye cus Imam yadamesa, yajuyo yakallesa baice masa komiba saiya taho abinsa zai wuce stairs, Imam ya saki baki yana kallonsa ganin kenan da gaske bazaizo ba, saida yahau bene daya biyu, uku yadakata batare daya juyoba, cikin yar karaman murya yace  send my ticket to my email, I will see if I can squeeze my schedules and come watch little Maheer wani dadi Imam yaji baisan sanda yataho da gudu kawai ya rungume sa ta baya yace  yeessss! Yesss, thank you Yaya Aliyu! Dan murmushi kadan Aliyu yayi yanda dimples nasa suka lotsa saida Imam yasaki baki yana leko da kansa yana kallonsa sosai cus he can t remember the last time dayaga yayansa yayi murmushi tun kafin afara crisis na ciwon Mamin nan dasauri yace  Ya Aliyu you just smiled hade fuska Aliyu yayi ya fizge kansa dasauri yawuce sama abinsa baison shirme Imam namai dariya yajuya shikuma, saukowa yayi kaman zai shiga dakin Mami but dan kunya kadan yake ya kalli Ziora gaban Mami sai kawai yawuce yafita.

Saida Amrah tai la asar sannan Mami tamata rolling veil din da kanta ta goya jakanta abaya suka fito daidai Aliyu na saukowa this time ya chanza kaya zuwa 3quater dark green dawata faran simple tahirt da babu any rubutu ajiki, key mota a hannunsa yana pressing wayansa Mami na ganinsa tace  Amrah tsaya, tsaya, jira kiga takalli Aliyu tace  ina zaka Doctor ? Kallon Mami yayi yadan batarai yace  I wanna go get fruits Chef told me ba fruits Mami tace  yauwa tayani dropping Amrah a baze dasauri Ziora ta kalli Mami sai kawai ta turo baki takai hannunta zata rike hannun Mami, Mami takalleta tace  gwara Aliyu ya saukeki, ni ban wani yarda da yan taxi dinnan ba ko bolt nema ake kiransu oho, zuciyata bata natsuwa naji kina ciki takalli Aliyu tace  dan Allah drop her off for me inyaso sai kabama mai bolt din hakuri awaje baya taba iya cema Mami no tun yana yaro ma kafin tafara rashin lafiya balle yanzu da he just wanna give her everything datakeso as long as it doesn t endangers her life, ransa ko kadan baiso ba amman hakanan adikile yace  okay kawai yayi gaba abinsa, Mami takalli Ziora da itama ranta baiso ba tace  ba abinda zai miki idan yamiki fada kowani abu tell me kota watsapp ne baga wayanki hannunki ba gyadama Mami kai tayi, Mami takama hannunta suka fito tare har compound, Aliyu harya shiga cikin wata faran Range Rover sport, Mami tasa hannu tabude gaban tazo tabaya tana zarema Ziora jakanta daga baya tarike a hannu tace  maza shiga ki zauna ahankali Ziora ta shiga ta zauna Mami tasamata jakan ajiki tace  take care okay, Aliyu kasamin yarinya kuka ni da kaine Aliyu ya kalli Mami baice komiba yadauke kai, Mami zata rufe kofan Ziora takama hannunta murya chan kasa kaman na munafuka tace  Mami come dasauri Mami ta matso ta sosai, agogon wrist na Aliyu ya kalla ransa na baci duk Mami na kallonsa tai banza da shi ta taho tace  gani Amreery dukowa Ziora tayi takawo bakinta saitin kunnen Mami cikin whispering da sarai Aliyu ke jinta tace  I love you Mami my best friend dariya Mami tayi sosai da har saida Aliyu yadan saci kallonta ganin yanda take dariya, Ziora tai wani murmushi ganin yanda Mami ke dariya kaman I love you yamata dadi sosai, Mami takai hannunta ta shafa fuskanta tace  I love you nima Amrah kawar Maminta ko ? Wani kallon Mami Aliyu yayi yana yatsine fuska, irin Mami wat are you doing with this small girl, are you for real? Kwance da jaririyar nan? Mami ta hararesa tace  kai Haidar ina rabaka da bakin hali dauke kai yayi, Mami ta kalli Ziora tace  makesure you eat dinner okay gyadama Mami kai tayi Mami tarufe musu kofa Aliyu yaja motan gateman yabude musu yafita waje, motan bolt din yagani Ziora saita bude jakanta taciro kudin danta bashi sanan tacemai sorry Aliyu yayi parking tana kokarin fita saitaga yarigata fita yaje wajen motan kawai taga yasa hannu a aljihun baya yazaro kudade yaba mai motan ya karba yana masa godiya sosai.

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'



EPISODE 2?? 6??

KISSA TRAINING CLASS SABO SALO=ؕ?

MASU SO SU KOYI KISSA<؊?

MASU SO SU IYA KISSA<؊?

MASU SO SU SAN KAN KISSA<؊?

MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA<؊?

GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA<؊?

KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI<؊?

KISSAN IYA KWACE MIJI<؊?

BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI<؊?


ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!!

5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU UMA!

KISSA SH0NE BABBAN MAKAMIN MATAR AUREd'?

ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA=؃?>?s?

KISSA CLASS PAYMENT IS 2k

GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH=؃?=؃?=؃? 10k EACH

JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER


CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS

wa.me/+2347012181461


EPISODE 2?? 6??




Batasan nawa bane but taga mai bolt din yafito yanamai godiya sosai while Aliyu yajuyo yabude motan dasauri ta dauke kai, yashigo yazauna yarufe motan yaja yashiga hanya, somehow somehow tasan hanyar baze saitaga ba hanyar baze sukayi ba gabanta sai faduwa yake takasa magana shakkansa takeyi cus taga baida kirki baya magana da Ya Imam ne da tuni tamai magana, wlh ko kadan batasan inda sukaje ba but wani farmers plaza taga yashiga mai kyau da ake saida fruits daban daban sosai, yasakko daga motan batare daya kashe AC ba yamaida kofa yarufe still bai kalleta ba, Ziora nata kallonsa har yakai inda zai saya, daga motan duk inda yayi tana binsa da idanu, yana nuna fruits dayakeso, some yana karba ma ya duba freshness dinsu, he looks super intelligent, and he s very fine, sai kallon lips dinsa pinkish din nan dake motsi kadan kadan yana magana take, bata taba ganin namiji mai kalan pink lips dinsa ba, abin looks kaman yatabajin ciwo a lips din and yamai kyau, kusan 15minuted yabata babu kalan fruits din dabai sayaba aka kwasomai aka kawo aka bude booth aka saka komi sannan yabude motan yashiga batare daya kalleta ba yace  where is your house? Dasauri Ziora takallesa kirjinta na bugawa ta daure kaman matsoraciya tace  I am going back to school Baze University juyoda kanshi yayi for the first time ya kalleta directly yamata wani kallo da saida hanjinta suka kada, strictly yace  I don t repeat question raurau tai da idanu gabanta na faduwa, ya tsareta da idanu saiga hawaye, gabanta nawani faduwa ganin kallon dayake mata, cikin kuka tace  house number 7 Asokoro Layout baice komiba yadauke fuska daga kallonta yayi ya kunna motan yaja, sai hawaye Ziora take, wayanta dake kan cinyanta takai hannu zata taba fuskansa nakan titi amman cikin husky voice yace  if you touch that phone i will harvest your organs and sell wani zaro idanu tayi kirjinta na dukan uku uku tazare hannuwanta daga kan wayan dasauri tana kara maimaita abinda yace saita kara kallonsa da sauri takai hannu tana gogewa hawaye still hoping zai dauki hanyar Baze kawai taga yadauki hanyar Asokoro saita fashe da kuka cus Mommy ce yau zata dauketa batason masifan Mommy, sarai Aliyu na jinta yamata banza, dama yasan Asokoro suke daya fara kaita before coming to buy fruits tsakaninsu basuda wani nisa, batare daya kalleta ba yace  I need to take you to your father and tell him you don t go to school, you are coming to our house to be looking at adults, involving in adult matters, making friends with people that are old enough to be your grandparents then drinking tea and then sleep dasauri Ziora cikin kuka na shagwba sosai tace  Yaya Aliyuuuu! Wani mugun birki yaci a tsakiyan titi wlh da mota na binsu abaya direct da sai sunyi accident yanda takira sunansa d tone d voice yasa gabansa yafadi baimasan yataka break ba, horn akahau musu dasauri yaja motan
Ziora murya chan kasa tace  I will be going to school from today, just drop me here I will trek back home kaman bada shi take magana ba har cikin unguwansu yashiga saita kara sautin kukan daidai suna tunkaran gidansu aka bude gate motan Daddy ke fitowa gabaki daya tama mance motarsa is tinted kawai ta sauka daga chair ta duke awajen, kallonta Aliyu yayi sai yadanyi slowing down ya tsaya nesa da gidansu daya hangi number 7 ajiki, strictly yace  Madam stand up and get out of my Car dago fuskanta tayi ta kallesa hada idanu sukayi ahankali tana goge fuskanta tace  Mommy will beat meeee lumshe idanu yayi yabude yace  you deserve much more than beating raurau tamai da idanu tana turo baki taki motsi yace  leave! Ahankali ta taso tana rike da jakanta tabude kofan motan ahankali ta sauka instead of ta maida kofansa tarufe saita tsaya ta goya jakanta abaya tana gyara zaman riganta dasauri Aliyu yace  Ke dasauri ta kallesa, hannu yanuna mata yace  go home! Dasauri tajuya tafara tafiya samun kansa yayi da binta da kallo har taje gate nasu ta shiga ciki sannan yayi reverse kawai yabar anguwan.


Tana shiga gidansu tashiga tafiya har flat nasu tana kallon wata mota dabata sani a gidan ba, bude kofan falonsu tayi tashiga sunada mini parlour before main palour tundaga mini parlour ta hango wata matashi fari kal dashi zaune yana sanye da suit ajikinsa baki ga kayayyakin abinci daban daban an ijiyemai a tray tv na aiki na falon, ita bata sanshi ba maybe friend din Ya Obinna ne ko na Ya Chidi fadawa falon tayi goye da jakanta tace  Mommmyyyy fitowa daga kitchen Mommy tayi tace  ba yanzun nan Dave security yafita to go school naki ya daukoki ba did he fly ? Dasauri tai wajen Mommy tace  oyoyooo Mommy na ni dakaina nadawo Mommy ta kalleta tace  dakanki? Gyadama Mommy kai tayi tace  toh ba kunki bani key motana ba i will be coming back on my own baruwana Mommy batason biyemata ga bako falonsu dasauri ta juyata tace  ga Moses baki gaidasa ba juyowa tayi takallesa Mommy tace  meet Moses, Pastor Black Son yaron sai kallon Ziora yake kaman zai hadiyeta ahankali Ziora tadan duka tace  good evening cikin very sweet voice yace  Hey Ziora call me Chike murmushi sosai Mommy tayi yaron na kara burgeta tace  bari taje ta chanza kaya saitazo Ziora ita bata wannan take ba tace  Mommy wat did you cook for me, I m having dinner today wallahi Mommy ohh wannan yarinya tata kwata kwata bata iya soyayya ba bata iya abu kaman classic budurwa ba tace  nai naji muje toh daki ki chanza kaya Mommy takama hannunta sukai sama tace  we are coming Moses make yourself at home okay Mommy na bude dakinta ta maida kofan tarufe cikin dan fada tace  wai ke bakisan yanda ake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login