Showing 96001 words to 99000 words out of 163158 words

Chapter 33 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4769

staircase tashiga sauka kasa tai wajen kofan falo tana kiciniyan bude kofa takasa.

Aliyu na zaune dakinsa yaji karan bude kofa aransa yace me kuma fitinanniyan yarinyar nan tafito tayi but jin ana fama da kofan falo na sada mutum da waje yasa ba shiri yatashi ransa na baci yafito yana kallon dakinta inda yaga pant skirt da rigan data cire akasa gaban bayi yayi stairs dasauri idanunsa na sauka akanta tana faman bude kofa cikin husky voice yace  are you a rat? Dawani irin sauri Ziora tajuyo takalli Aliyu dayake last stairs case dayake akwai haske a dinning yana ganinsa gabanta na faduwa kaman zatai kuka ta nunamai wuyanta tace  I can t remove this I want to go to Mami place tacireminnnnn wani takaici daya kama Aliyu ko baisan sanda yace  come here! Atsawace ba, rawa kawai jikin Ziora yafara sai tabude baki zata fashe da kuka yakai yatsansa tadaura kan lips alamun shiru hakan yasa tahadiye kukan ta taho gabansa ahankali ta tsaya tunda yana last stairs dinne saita taho tana neman take kafafunsa tahayo yakoma baya da sauri gabansa na faduwa.


EPISODE 6?? 0??





Kamshin datakeyi na wankan turare da akamata na gyaran jiki yadaki hancin Aliyu yakusan shidewa sai yama kasa masifan gabaki daya adan gajiya yace  stand there turn around dan kallonsa Amrah tayi cus bata taba tsammanin zai offering yacire mata ba, yanda ta tsaresa da mayun idanunta yasa cikeda takaici yace  do i look like candy? Akunyace ta juya murmushi na subuce mata abaki jin yakira kansa Candy, tadaga hannunta takawo tabaya ta tattare gashinta sama tana jiransa yacire mata, hannayenta Aliyu yabi da kallo dasuka sha lalli sannan yabi wuyanta da kallo akwai wasu gashi masu kyau atawajajen keyanta runtse idanunsa Aliyu yayi da sauri sannan yabude yaki yarda yakalleta yasauke idanunsa daidai wajen sarkan sannan yakai hannunsa wajen batare daya taba skin nata ba yakawo fuskansa bayan wuyanta dan bawai yataba cirema wata sarka bane he just wanna see how the thing is yacire mata yahuta, saukan numfashinsa Amrah taji awuyanta wani yarrrr tsigan jikinta yatashi kirjinta yashiga bugawa bata tabajin hakaba cikinta na murdawa, hannunsa yakai ahankali ya kwance sarkan yazaro daga wuyanta, dasauri tajuyo takallesa wani mugun kallo yamata yamika mata sarkan tasauke idanunta tamikamai hannunta danya samata akai, cikin kakkausan murya Aliyu yace  don t ever make mistake of stepping out of this flat with something like this or not properly covered, this is not your father s house! Yana maganan yajuya yawuce Amrah tabisa da kallo kawai maganan yamata ciwo a zuciya kawai saitaji kuka yazo mata kaman ta wuce tai tafiyanta gidansu, har Aliyu yamika zai bude kofan dakinsa ya shiga sai yaji karan jan hanci alamun kuka take just like that kuma saiyaji zuciyansa tai wani iri kawai saiya tsaya chak yakasa bude kofa yashiga dakin wlh he stood there for like 3min sannan Amrah tashiga haurowa sama hannunta daya rike da sarka dayan hannun kuma tana goge fuskanta dashi idanunta har sunyi jaaa karasa hayowa sama tayi sabida she s busy tana goge fuska bama ta lurada shi ba tawuce dakinta tabude kofa ta shiga duk Aliyunna kallonta ta wutsiyan idanu taduka tadauki kayanta tsaf ta links ta ijiye sarkan saita shiga bayi.


Tai wanka ta wawwake makeup din fuskan daya isheta tadauro alwala tafito wardrobe na dakin taje tabude ga kaya anyi arranging ga kayan bacci saita dauko wani half iya cinye kawai tadaka tadauki wani black hijab har kasa tasaka ta tsaya tana kokarin gane gabansa from salla datakeyi a side na Mami tagano tai sallan nan magrib da isha i in 1min tagama tazare hijabi ta linke komi ta ijiye tahau gado ta kwanta tai shiru tana tambayan kanta ita mesa ma tai auren shikenan yanzu? He didn t come to her room yanda akeyi sai masifa yake mata why did she even marry him ta turo baki ita kadai, she s missing her Daddy kaman takirasa but Mommy ta karbe wayanta, juye juye tashiga yi na kusan 30min kafin tai wani hamma tana kulle baki ahaka bacci yayi awon gaba da ita.


Dudda he wants to sleep but wlh Aliyu couldn t sleep kawai wani nauyi yakeji akansa na another responsibility yahau kansa gata yar yarinya mara hankali kiri kiri tsoro ne ko anxiety ma yabana sa bacci before this girl takama hanya tafice tsakar gida this night, sai tsoro yakeji yana tunanin tanama kwana ita kadai adaki agidan su, gabaki daya shi kallon mara hankalin karaman yarinya yakema Ziora yana zaune ahaka har wajajen 11:30 nadare sai kawai yamike yabude kofa yafito yataho dakin bata yasa hannu yabude kofan ahankali akan gado yaganta tai bacci ta dukunkune ta balbala AC wuta a kunne kafafuwan nan nata har zuwa cinya awaje, Ya Allah wani yirrrr yaji dabaisan sanda yajuya dasauri kaman zai fita daga dakin saikuma ya tsaya yana dan tsuki wai mesama Mami tamai haka please please wannan ai wahala ta daura akansa juyowa yay yadaura hannu sakan idanunsa kaman makaho yataho yasa hannu yaja bargon saida yarufa mata cinya sannan yasauke hannun yakalleta ya rufeta da bargon da kyau sannan yadauki remote na AC yarage AC yazo wajen kofa yazare key ta baya yakashe wuta yarufo kofan tagaba yasa key just so that his mind will be at peace yawuce dakinsa ya kwanta akan gado.

He slept har zuwa around 3 nadare sai yatashi yadinga salloli har zuwa around 5 sannan yamike yafito rike da key dakinta yataho wajen kofan ahankali yasa key din yabude kofan dakin duhu so hakan yasa yakai hannu yakunna wutan dakin dawani irin mugun gudu yadauke idanunsa daga kanta sabida riganta data kwaye gabadaya zuwa bayanta yana ganin bombom nata awaje, gawani dan karamin white pant ajikinta hannunsa yadaura akan kirjinsa dake wani irin bugawa yajuya da sauri zai wuce saikuma ya tsaya sabida tunawa dayayi abakin gado yaganta if anything should make her move faduwa zatayi akasa baigama tunanin ba yaji saukan ijiyan zuciyanta da motsi hakan yasa yajuyo dasauri yakallo ta daidai itama Ziora tawani mirgina zatai kasa dawani irin gudu Aliyu yashigo cikin dakin zuwa wajen gadon yace  Amrahhhh! Da karfi daidai tana fadowa yatareta tafado hannayensa kawai yariketa dasauri hakan yasa Ziora tashiga bude idanunta ahankali kafin takara bude idanunta rass tadaurasu kan Aliyu daya zubamata idanu kawai yana kallon yanda take tashi daga bacci dan lumshe idanunta tayi takara budewa sai kawai ta yunkuro tai hugging nashi ta manna kanta a kirjinsa tace  I love you Yaya Aliyu! My Candy Wani yirrr Aliyu yaji yace  ke! Dasauri tafito daga jikinsa ya harareta yace  saukan mini daga jiki hannayenta takai t???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?adaura saman bakinta tana kallonsa bataso yaji any wari ajikinta murya chan kasa tace  I don t have power wani kallo yamata dayasa tashiga kokarin tashi daga jikinsa takasa wlh kaman an zuke mata energy sai kawai Aliyu yasa hannu yadagata batare daya kalli jikinta ba yace  go and pray yamike yafita daga dakin yajawo kofa Amrah tabisa da kallo falo ya sauko sai kawai tashiga bayin nan kasa yadauro alwala yana tsuki yayi kofa yabude yafito yasa key sannan yawuce flat na Mami yabude dakin Mami yayi yay knocking tareda bude kofa akan dadduma yaganta tana salla dan ijiyan zuciya yasauke yajuya yafice yatafi mosque.


Yayi salla yafito wajajen 6:30 tsayawa yayi yaciro wayansa yayi blocking Beeba and he s on leave saira naita call nata ba Imam yayi dialing funny enough yayi ringing amman bai dagaba, messege kawai Aliyu yashiga yamasa.  What s going on with you Maheer? Hope you re okay yaturamai yamaida wayan aljihunsa sannan yashiga gida flat na Mami yashigo tawuce dakinta yabude yasameta tana rufe Al Qur ani zama yayi ahankali yace  ina kwana Mami ya karfin jikin ahankali tace  Alhamdulillah sai yatashi kawai zai wuce wajen wardrobe nata tace  ina zaka? Ahankali yace  zanyi arranging kayanki ne a box bayan anyi breakfast zamu tafi tace  karka damu zansa ahadamin wuce kadubo diyar mutane, anjima kadan xan aiko muku da breakfast baice komiba yafita amman kana ganinsa kasan baiji dadi ba yawuce flat nasa yasa key yabude kofa yamaida yarufe yahayo sama zai wuce dakin Amrah saikuma ya tsaya yabude kofan tana zaune kan dadduma sanye da blue hijab tana ganinsa tawani washemai baki da saida yadan ware idanunsa.

Dadi takeji yatareta dazata fadi tace  good morning Ya Aliyu bai amsataba ba yace  you will be going to Islamiyya today 10-4PM gyadamai kai tayi yajuya abinsa itakuma tamike tsaye tazare hijabinta yarage just rigan baccin iya guiwa kawai tafito yana kokarin bude kofa zatai hanyar staircase yace  where are you going? Dasauri tajuyo da kanta taga yana tsaye yana kallonta dasauri tace  Mam& & . Kasa karasa maganan tayi sabida kallon daya mata ga kayan dake jikinta banda maganan daya mata jiya dasauri tai daki hijab dinta na salla tadauka tazura tafito again suka hada idanu dashi tajuya takoma dako dasauri

Tamaida kofan tarufe saikuma tafito tashiga tahowa wajen kofan dakin sa ta tsaya tai knocking shiru aka mata sai chan Aliyu yace  wat? Murya chan kasa Ziora tace  I want to talk to my Daddyyy daga ciki yace  call him with your phone murya chan kasa tace  My Mommy seized my phone I don t have phone Shiru Aliyu yayi chan yace  come in bude kofan tayi ahankali tashigo tana kallon ko ina a dakin daya mata kyau Aliyu na zaune kan chair dakinsa ya kunna laptop ga wayan kusa da shi yadauki wayan yamika mata yace  sit on the bed and make the call karba tayi saita wuce gadonsa tazauna ta danna screen din wayan yabudu tai dialing number Daddy sai suna yafito sai taga Father In law.

Dan dago kanta tayi takallesa kadan aikinsa yakeyi saitai dialing number ringing daya Daddy yadaga dasauri tace  Daddy is me daga bangaren Daddy yace  yes I know it s you My Princess where is your phone murya chan kasa tace  Mommy collected it shiru Daddy yayi yace  hope you re fine ko dasauri tace  yes but i miss u Daddy wani iri Daddy yace  I miss you too princess just be a good girl okay, take care of in-laws naki and obey your husband okay guadamai kai tayi idanunta na ciko da hawaye wlh kawai she s missing gidansu saitaji dama batai auren ba saitakai hijabin kan idanunta tana goge hawaye cikin karaman murya tace  Daddy I want to come back home murmushi sosai Daddy yayi yace  kin riga kinyi aure yanzu it s your husband that have right on you ko kinzo gida i will send you back, so better stay there kinji gyadama Daddy kai tayi hawaye na kara zubowa Daddy yace  bye bye go and make breakfast muryanta na rawa tace  where is Mommyyy Daddy yace  she is fine she will call u oya bye bye Daddy ya katse wayan ijiyan wayan tayi ahankali hawaye na fita daga idanunta sosai tanaso tai kuka but tsoron Aliyu yabanata yi tausayi Aliyu yaji tabasa to daman ubanme yasa tace zatai auren? Kawai shirme da rashin natsuwan yara, kwanciya tayi abinta kan gadonsa tana goge hawaye har lokacin sai kawai Aliyu yajuyo yayi facing nata yana kallon yanda ta kwanta akan gadonsa yace  Ke!.

EPISODE 6?? 1??




Juyoda kanta Ziora tayi takallesa tana turomai baki sosai idanunta sun cika da kwalla sai kyalli suke, saiyaji kawai yakasa mata fada yadan sassauta murya yace  are you hungry? Gyadamai kai tayi ahankali batare datai magana ba sai kawai yatashi cikin yar karaman murya yace  as big as you re you don t know how to cook yabude kofa yafice, wani murmushi tayi ita tasan Yaya Aliyun ta nada kirki kawai yacika fushi ne, kasa yayi kafin ma yakai kofa aka danna door bell anatse yawuce wajen daya daga cikin yaran dasuka kwana wajen Mami ne tana ganinsa tace  ina kwana gyadamata kai yayi yamatsa tanuna mata dinning shigowa tayi tawuce dinning taje ta ijiye, tadawo tafita yamaida kofan yarufe yataho dinning din yana kallon kulan harda flask na stanley wanda yasan tea Mami tahadama Amrah sai yabude akwai normal jellof rice sai chips da eggs wanda shi yazuba mata yadauki tea yataho sama zuwa dakinsa tana kwance inda yabarta tana ganinsa ta tashi zaune tana wani washe baki tana murmushi yahada fuska yazo wajen gadon yabata, hannu tasa ta karba dasauri tace  thank you Yaya Aliyu juyawa yayi itakuma ta ijiye abincin agefe kawai ta tashi ta yaye hijabinta yarage dan rigan baccin kadai kusan duk kirjinta awaje tasa damanta tadauki flask na tea takai baki tanasha da straw tace  uhmmm my Besty made this for me dan juyowa Aliyu daya zauna yayi danya kalleta but ganin kirjinta awaje dawani irin sauri yadauke kansa yakai hannunsa yadan buga kirjinsa ahankali yace  Hasbunallahu wa niimal wakeel .

Tass Ziora tashanye tea saitadan dago kai ta kallesa cus bataso taco chips da eggs din sai kawai tasauka daga gadon tana dauka duka tray ta taho zata fita kin kallonta yayi yace  did you finish the food dasauri tace  yes the tea dan juyowa yayi yakalli plate na hannunta yace  that one is for who? Turomai baki tayi yace  go back and eat it juyawa tayi ahankali taje ta zauna tafara ci tanajin haushi cin abinci namata wahala tun tana yar yarinya haka Mami ke fama da ita takai kusan 10min tanaci sannan ta cinye da kyar tasake mikewa ta taho sai Aliyu yatashi yasa hannu ya karbi plate da jug din yace  go to your room and get ready for Islamiyya take yadauki wani jaka yabata, karba tayi ahankali tazuge zip din tabude littatafan Islamiyya ne dayawa ciki sai wani leda da gogaggen maroon colored hijab ke ciki takallesa shima ita yake kallo tace  I will use this? gyadamata kai yayi yace  be fast gyadamai kai tayi tawuce zuwa dakinta ta ijiye jakan kan gado, tawuce tafada bayi wanka tayi tasa rigan baccin da pant a laundry basket tafito tawuce wajen da aka jera mata kayan kwalliya ya akayi sukasan cream nata da soap nata ko Chidi ne yagaya musu? Itadai dauka tayi ta shafa tass sannan ta taho wajen wardrobe tabude tana kallon kayan ciki da aka jera duk atampopi ne laces da abaya wanda bawai kayayyakin data saba sakawa bane, pant sabo red tadauka tasa da red bra dataga yamata kyau, kyau yasa tadauka but batason sa bra naturally damunta suke kuma wlh daidai jikinta.


Akwatunan ta na gida jiya da aka kawo tashiga nema kai tsaye tabude kofa ahaka daga ita sai pant da bra tafito kawai ta taho dakin Aliyu ko dar kowani tunani batayiba left to her bataga wani abu ba she does go dakin yayyinta ahaka something tabasu riganta su ja mata zip tasaka bude kofan tayi ahankali batamayi knocking ba baya ciki amman taji karan ruwa alamun wanka shima yake this time saita zauna kan desk dinsa tana kallon screen din laptop dataga abu yake karantawa akan last stage cancer patient on trail outcome probability, wani abu taji yataso mata sai kawai tajuyo ta kalli bayi saikuma tajuyo ta kalli system din tabuga wani irin tagumi idanunta na ciccikowa da hawaye wlh wlh bawai dan batason Mami ba but mancewa take da ciwon Mami ita taki kallon Mami as sick person sabida kullum kuka zataita mata, but danta is constantly worrying about Mami, gashi daman ance 6months gareta maybe taci 6months dinma, no wonder Ya Aliyu is always angry, ba dole ba ko itane akacemata Mommy is dying she will loose interest in everything, hawaye ne yasauko idanunta takai bayan hannu tana gogewa tana swiping down na screen din tana karance abinda yake kan screen din tana kuka mara sauti.

Fitowa Aliyu yayi daga bayi dagashi sai towel daure a waist nasa while karamin towel na hannunsa yana goge fuskansa su gemu da gashin kansa, kwata, kwata bai lura da Ziora bama sabida towel dake hannunsa yajuya yasa hannu yajawo kofan bayin yarufe karan kofan yasa afirgice Ziora tajuyo shima Aliyu daya rufe bayi kawai yajuyo suka hada idanu tashiga kokarin tashi idanun Aliyu nawani kalan sauka ajikinta itama idanunta na sauka ajikin Ya Aliyu kawai ta kankare awajen tana kallonsa bata taba ganin black huge dark skin like this ba cus yayyinta da Babanta duk farare ne, krjin Aliyu da muscles nasa are so robust and huge ga ruwa dakebin ko ina da kawai taji tsigan jikinta yatashi, kallo daya Aliyu yama jikinta yawani dauke kai yana kiran sunan Allah azuciyansa ya jefo mata karamin towel dinsa yafado fuskansa yana karkata fuska yace  why are you in my room!? Tsorata Ziora tayi tashiga cire towel dinsa daga fuskanta da lema kekai yana kamshin Aliyu sosai saitaji tsigan jikinta na kara tashi tarike towel din a hannu kaman zatai kuka ashagwabe tace  I can t find my clothes Ya Allah sarawa kan Aliyu yayi sosai da kyar yadaure yace  did you check your wardrobe ? Gyadamai kai tayi tace  uhm they re not there dan kokarin juyowa Aliyu yayi yaga still tana tsaye ahaka ga towel a hannunta cike da takaici yace  Malama cover your front with that towel? .

EPISODE 6?? 2??




Ahankali Ziora tace  front? Towel? Trying to understand abinda Aliyu nufi tana kalle kalle, Aliyu da takaici ya turnikesa yace  cover your ugly tiny chest my friend! Dasauri ta kalli kanta sai kawai ta warware towel din tarufe kirjinta tana turo baki jin yace ma chest dinta tiny ugly, hakan yasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login