Showing 93001 words to 96000 words out of 163158 words

Chapter 32 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4751

wish you yesterday, as you re starting this new journey ina miki fatan alkhairi may the home be your home forever, Allah yabaku zaman lpy, now jeki salla gyadamai kai tayi ta tashi tawuce bayi tana kallon duka kayanta data kwashe a box nata daza a tafi dasu this morning inji step Mom, tashiga bayi tafito tai salla ta zauna kawai tai shiru tadauka she will be happy today kawai saitaji she s not, Qur anin ta tadauka tahau karatu abinta as usual tundaga Juma a tafara har naasi takarance all suras data iya tana gamawa tadaga hannu tace  Ya Allah please make Yaya Aliyu love me okay please My Ya Allah, I love him I can t stop thinking about him, please make him love me tafadi haka tana mikewa tacire hijabin saitaji kirjinta yasaki she feels free takoma gado ta kwanta saikuma tamike tawuce dakin Ya Micheal kofan tabude yana bacci fadawa kansa tayi akan gado yabude idanu da gudu yace  Princess dasauri tace  Ya Micheal did you tell Mommy sorry cus I am leaving this house today I don t want her to be angry murmushi yayi yace  don t worry she will forgive y go and greet her .
Fitowa tayi daga dakin tana kallon lalli da yayi kyau dan bata sabayi ba tabude dakin Mom ahankali Mommy na zaune tana ganinta tamata ihu get out and find your mother, ahankali Ziora tafice kawai zata koma daki Daddy na hayatsa nene yace  your step mom is waiting for u go Gyadamai kai tayi tace  good morning DDdy tawuce ta tafi
Ahankali Daddy yabude dakin Mommy yashiga tana zaune kallo daya tamai tadauke kai Daddy yawuce yaje wajen yazauna ahankali zata tashi yakamota ya rungumeta zata fizge kanta ya manna ta agado duk rigimanta saida ya sadu da ita yace  you are my happiness Florence I offend you not Ziora punish me and forgive her please duk uban lallaba da magiya da Daddy yamata Mommy taki hakura.

EPISODE 5?? 8??





Shirya Amarya aka farayi a bangaren step Mom, makeup akama Ziora tasaka wani white gown da net, an mata head sai murmushi take she can t believe she s a bride ana mata hoto, saida aka gama aka kira su Daddy da yayinta su Chidi da duk sun saka sababbin kaya ayi hoto kawai taji kuka, she got so emotional, haba yayinta sukahau dariya suna cewa ita keson aure why is she crying today? Saida Daddy yayi dagaske suka barta, Daddy ya lallasheta aka gyara fuskan danyi hoto dukansu amily portrait banda Mommy, ahankali ta taba Daddy tace  My Mommy Daddy tausayi tabama kowa ganin Mommy bazata zo ba aka gama sai kawai tawuce dakin step Mom da gudu tana kuka tacire duka kayan tazauna tace tafasa auren sai lallashinta suke.
Wuraren 4 aka shiryata cikin lafayya mai bala in tsada, hadadun SUV guda biyar suka dauka Daddy da duka yayyinta da kanninta su Hassan da step Mom da yan aikin step Mom suka tafi kaita har gidan, da Chidi ake communicating so Mami tasan da zuwan su jama a sun cika gidan Mami makota da abokan arziki sun shigowa Mami wuraren la asar aka watse.


Fitowa Mami tayi cikin wani tsadadden lace tasha gwal a wuya da kunne da hannu gawasu mata gefenta guda biyu suna wake suna tafi Chef da nurse anci gayu ana wake wlh bawai karyaba she was sad but jin muryan Mami dan an lullubeta yasa kawai ta dage lullubin ta fizge hannunta daga na Daddy da step Mom tawani rugo da gudu tace  Mamiiiii tawani hugging Mami hartana baya zata kadata Chidi yace  Amrah Mami tace  barmin y ata Ziora ta kankame Mami sosai saikuma tasa kuka tace  Mami how many days now I didn t talk to you I ve missed you Mami are you fine? Tai maganan tana shafa fuskan Mami, Mami kawai na kallonta saita kara hugging nata tace  I am very fine but I miss you so much you look so beautiful Masha Allah welcome welcome takama hannunta takalli su Daddy tace  bismillah ku suka shiga flat din Mami da aka gyara abubuwan hospital dinnan duk babu Micheal sai kallon ko ina yake atleast ba gidan wahala suka kawo kanwarsu ba duk wani abu da aka dafa saida Mami tasa aka kawo musu shi kansa Daddy saida yace  Hajiya yakamata kihuta Mami tace  yau rannan yarana ne sunci waina kam har shi kansa Micheal saida yaci waina Mami tace  sutashi suje side na Ziora kafin su shiga da Mami da Step Mom suakasa Ziora tai alwala sannan suka shiga da ita flat din Ya Allah wani kamshin turaren wuta ne yamusu sallama falon very big falo ne mai two in one falo combination of kayan dakin da Aliyu yayi ne da na Daddy gidan kaman ba a Nigeria ba, you will not believe everything was put together in just seven days jama a Allah ya azurtamu kawai haka komi yayi kyau fentin gidan wani kalan fari ne off white off white so many things da daddy yagani ma yatuna bai saya ba he was extremely happy ga akwatuna dasuka gani guda 16 Mami tace  ba Lokaci saisa bamu kawo akwatunan ta ba Step Mom tace Masha Allah Mami takaisu sama 4 bedroom ne asama kowanne da gado na gani na fada an gyara an shimfida sai kawai Ziora tahau tsalle tace  my flat is sooo fine yayyy dakuwa Daddy yamata ta kwashe da dariya Mami tace  abarmin ya ata to be

Honest kowa cikinsu were happy with the kind relationship dasuka gani between Mami and Ziora komawa falo akayi aka zazzauna, Daddy ya gyara zama yace  to Alhamdulillah the amount of years danai zama cikin hausawa made me understand why bamuga Aliyu ba nasan sai dare ango ke shigowa, dan haka ga yarmu nan mun kawota mun baki amanan ta, Amrah ba tamu bace ba taku ce halak malak yarinya na is still a small girl abubuwa da dama bata iyaba but with your love and constant guidance I know Amrah will learn everything, idan tayi ba daidai ba call me, Chidi collect her phone kasamata number kowa we are all family now we are one muna addu a may Allah bless this union komawa yace Ameen

Daddy ya kalli Ziora daketa murmushi yace  follow your husband and obey him, duk randa Aliyu yakawo karanki waje Princess saina cimiki mutunci na sassaba miki, you know I love you but now all the love yakoma kan Aliyu ni da Mamin ki we exchange Mami tace  kwarai Daddy yace  Dan haka live peacefully with everyone don t trouble Mami, take care of her, be good to her okay dasauri tace  okay tana hugging Mami sannan suka mimmike Daddy yace  let s go dasauri Ziora tace  bueee Daddy, step Mom, Ya Micheal Chidi Obinna bye me this is now my house dukansu kallonta suke Mami tace  ai ma Dan takamusu ko Chidi yace  Mami saina ganku hospital gobe

Mami tace  Toh Allah ya aranana rai har mota suka rakasu suna waving nasu suna fita Ziora tai wani tsalle tawani rungume Mami tace  Mami I m very very happy yayyyy, we will stay together now ko Mami I will always be with you Mami tace  okay muje suka wuce flat na Mami dakin Mami tawuce tashiga kiciniyan cire kayan Mami tace  ahh barsu barsu nace suna tare da Mami har akai magrib Mami tasata taci abinci tai kat sannan tace  muje na rakaki flat naki kallon Mami tayi ahankali tace  I want to stay here Mami tace  nooo

Shiga flat nasu sukayi Mami takama hannunta har sama tabude wani daki tace  both you and Aliyu anan zaku zauna, you can come to my side in the afternoon but yamma nayi back to your side remember you are a married woman your husband is number 1 for you not me, now remove your clothes shower and change to any clothes a wardrobe naki tabude wardrobe nata dayake tasaya mata beskope daga wajen wata yar instagram dayawa hoton Ziora kawai ta tura aka mata cus ba jiki tace  bari naje side dina ahankali tace  Mami I want to follow u Mami tace  kul this is marriage yanzun nan Aliyu zai dawo gyadama Mami kai tayi gabanta na faduwa sosai idanunta na ciccikowa da ruwa ta tafi.

Aliyu yana masallaci an idar da isha i yaga wayansa na ringing kallon wayan yayi Mami ne hakan yasa yamike yafito yana sanye cikin wata bugaggiyar shadda yashiga motansa ya gangaro zuwa gidansu yayi parking yawuce direct flat na Mami, shiga yayi Mami ne afalo tareda wasu yan aiki da baimasan a ina aka samosu ba yace  Mami gani kin kirani tashi tayi tace  come with me tawuce dakinta Aliyu yashigo, tanunamai gefen gado tace  zoka zauna tahowa yayi yazauna tace  dazu iyayen Amrah suka kawota tana flat dinta, kayanka kap dakaina na hadasu na bada an kai side din naje dakaina na jera maka ko singileti bakada shi a bangarena balle silipas na sallameka dasauri ya kalleta Mami tace  kwara kajini da kyau
Idanma tsoron mai kwana dani kake yaran na daka gani yan aiki ne Chef takawo min daya zata dinga kwana a gidan nan dayan kuma yaunw kawai zata kwana sabida aiki yay yawa so ka koma side dinka daga yanzu ko zazzabi nakeji cikin dare zan daga waya na kiraka that s all yanzu dai tashi kawuce bangaren matarka yarinya ce kada ka barta ita kadai amana ce iyayenta suka baka nima kuma na baka kaci zalin Amrah xalina kaci, ka kyautata mata nika kyautata mawa, matarka ce yanzu Aliyu ka kula da yarinyar nan kaji ko gyadama Mami kai kawai yayi Mami tace  Toh Allah maka albarka ahankali yace  Ameen saiya kasa tashi Mami tace  tashi kaje tashi yayi ahankali yamike yabude kofa harzai fita yace  we are going to the hospital in the morning Mami tace  Allah yakaimu ficewa yayi yamaida kofan zai rufe yakara kallonta yace  if you feel any type of way call me Gyadamai kai tayi tace  naji Aliyu zai fita tace  kasami Maheer ? Ahankali yace  a a wai yayi tafiya inji Abba ahankali ta gyadamai kai yawuce yafita shidai ba wani first night zaiyiba balle yawani sayi kaza anatse yawuce side Dinka daga yanzu ya tsaya yakali bird din mai kyau green a cage nasa saiya bude kofan ahankali yashiga da sallama abakinsa yamaida kofan yarufe yakalli wata yar karamin takalmi flat shoe na Zara dake wajen doormat dake wajen yacire nasa takalmin awajen yana kallon ko ina na dakin da sai yanzu yake shigowa tunda aka fara gyara ko ina kanshi yake kulle kofan yayi yakashe wutan falon yahayo sama.

Ziora na dakin da Mami ta shigar da ita dakin tunda Aliyu yashigo tajisa hakanan kawoa gabanta yahau faduwa kawai saitaji Allah yadaura mata wani irin mugun tsoronsa saitaji gwara tasoshi while leaving with Mami than t soshi leaving with him only him sai kawai taja bargo ta shige ciki ta dukunkune tana jinsa harya hayo sama direct wani daki yawuce yana budewa yaga kuma dakinsa ne sabida laptop dinsa daya gani yamaida kofan dakin yarufe kaman mai nazarin dakin yawuce wajen wardrobe yabude yaga kayansa tsaf Mami tai arranging wani bagpack yadauka yafito dashi ya ijiye kan kujera yawuce yashiga yashiga bayi wanka yayi tsaf yafito ya shirya ya saka wani pajamas navy blue riga da wando yasaka boturan ya fesa turare wasu sababbin slippers dake wajen wanda yasan aikin Mamin sa ne yasaka yafito yasauka kasa praying Allah sa Mami takawo masa abubuwan Coffee sa yana zuwa yagani yashiga kitchen dinsu yabi da kallo shi kansa kitchen din yamasa kyau yahada coffee yafito yazo dinning yaja chair yazauna zaikai baki hakanan kawai saiya tsaya ya dakata yadan kalli sama sai kawai yadan sauke ijiyan zuciya yamike tareda daukan coffee kawai saiya wuce sama baimasan takamaiman wannene dakinta ba saiya shiga bude kofa dakuman har yazo last one din yana bude kofan akan idanunsa Ziora tai wani motsi cikin bargo takara chukurkudewa sai ya tsaya shiruuu kawai yana kallonta dakinta yayi kyau sosai gawani kamshi da dakinta keyi na daban ba irin na falo ba ko na dakinsa kamshin dakinta is so so sweet, da dan karamin murya yace  Kee! Kin motsi Ziora tayi tana jinsa gabanta na faduwa sosai from yanda take breathing ma kasan she s awake, cikin kakkausan murya Aliyu yace  Amarahhhh! Wani zabura tayi ta yaye bargon tasaso zaune gabaki daya kan gadon rigan atampa ne ajikinta da inner skirt fari.


EPISODE 5?? 9??




Skirt fari kal gajere daya tsaya mata iya guiwa ne ajikinta tuni ta cire lapayan ta ijiye gefe danya isheta, sai dan kunne na gold dake kunnenta da sarka dan kunnen da warwaraye, kanta ba dankwali sai chukun daya sauko, zaro idanu tayi kaman wacce aka kama tana wani abu mara kyau na laifi tana kallonsa, tunda yake baitaba ganinta da rigan atampa ba nor kitso ba, wlh baitaba ganin tamai kyau kaman na yau ba, kawai yacire idanunsa daga kanta, da sauri yadan gyara ganin inner skirt ne jikinta yadanyi gyaran murya da kyar yace  have you eaten ? Amrah nawani irin kallon kallonsa kaman bata taba ganinsa ba sai yau tace  no juyo da kansa yayi yamata wani mugun kallo dayasa ta sauke kanta kasa dasauri tashiga wasa da yatsunta, ahankali yace  come outside and eat yana maganan yajuya yafice daga dakin itakuma ta dirko daga kan gadon farin skirt ne kana ganin pant din data saka fari aciki, ita bata taba saka kalan skirt din bama arayuwanta Step mom ne tabata tasaka sai ringin atampan jikinta mai milk da green daya mata kyau, shukun da aka mata ya sauka har gadon bayanta, tafito kawai ba takalmi kafanta, lallen da aka mata yayi bala in kyau, Aliyu na zaune a nan kujeran dake falon sama yana kurban coffee tana fitowa yadauke kai da sauri daga kallonta, dan tsayawa Ziora tayi takasa mai magana sai kawai tajuya tayi stairs abinta tahau sauka har zuwa dinning, wutan wajen a kunne tabude kofa tashiga kitchen tana bude bude bataga madara ba ko Milo ba saita fito daga kitchen din daidai Aliyu na karasowa last staircase, dasauri tasauke kanta kasa shikuma ya tsaya daga wajen, kallo daya yama jikinta yadauke kai gabansa na faduwa yace  wat? Murya chan kasa kaman mai tsoron magana tace  no tea dan tsuki yayi yataho yazo dinning din ya ijiye cup din da wayansa awajen saiya wuce falo yace  wait for me there yayi kofa yabude key yabude kofan yafita.

Amrah ta kalli cup din daya ijiye, Mommy always pack plates da daddy yayi using tashiga kitchen idan yan aiki basanan ta wanke da kanta and put them back hakan yasa tawuce tasa hannu tadauki cup din takoma kitchen ta wanke cup din ta ijiye tafito tazauna a dinning din takai hannunta wuyanta tana kiciniyan cire sarkan takasa.

Flat dinsu yabude yashiga da Ammi da yaran na zaune falo abinsu suna kallon dadin kowa, Aliyu yashigo Mami ta kallesa tace  ahh Aliyu kayi mantuwa ne ? Mutanen falon ya kalla yace  uhn saiya wuce dinning yana haderai Mami na kallonsa ta wutsiyan idanu, plate yadauka so unlike him yabude flask daya gani awajen rice me lafiyayye jellof yadeba yasa a plate yasa mata chicken saiya dauki cup yabude madara yasa spoon yadeba da Milo yawuce Kitchen yadauko tray da another plate yarufe abincin yadauki tray yayi kofa uppan Mami batacemai ba saida yabude kofa tafita tai wani murmushi mai kayatarwa.

Amrah na zaune a dinning aka bude kofan da sauri ta dakata da kiciniyan da sarkan datakeyi tajuyo suka hada idanu da Aliyu dasauri ta sauke kanta kasa ta tana wasa da kunba gabanta na faduwa harya karaso dinning fin ya ijiye abincin agabanta kaman mai shakkan magana tace  thank you Ya Aliyu kafin Aliyu ya matsa ma tasa hannu tadauki cup dataga madara da Milo ciki tamike tai kitchen idanunsa na sauka abayanta ya hango pant dinta, yanda gabansa yabuga baisan sanda yadauki wayansa yawuce falon yakunna tv tareda zama ba, fitowa Ziora tayi tabude fridge dake dinning din tana neman ice babu but akwai cold water saita dauka tajuye a tea tadawo tazauna adinning takai tea baki tana sha cikin 1min ta shanye zata mike Aliyu yace  the rice is for who ? Juyowa tayi ta kallesa adam tsorace dan ko bude rice din batayiba dasauri ta maida idanunta tray tadauki rice din tabude tasa spoon tafara ci ahankali badawani yawa yasamata ba sabida yasan dare ne but kaman zatai amai bata wani son abinci amman haka ta cinye tasssss ta mike tadauki tray tai kitchen Aliyu yakara binta da kallo kafin yadauke kai da sauri ta shiga ta wanke komi sannan tafito ko kallon inda yake batayiba a falon tawuce tahau staircase ta tafi sama Aliyu yadan dago kansa yabita da kallo dasauri yasake dauke kansa saida yaji tabude dakinta ta shiga sannan yamike yakashe kallonyasake kalulle kofa da key da komi sannan yahayo sama tashiga dakinta.


Kaya Ziora tacire tadauki towel fari tadaura a kirji, tacire earrings din tai juyin duniya tacire sarkan takasa gashi tanaso tai wanka bazata taba iya bacci da kayon sarkan nan awuyanta ba hakan yasa tace  bari taje side na Mami tacire mata
Daga ita sai towel dinta babu dankwalin akanta tabude kofa tafito ko kulle kofan dakin nata batayiba tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login