Showing 12001 words to 15000 words out of 163158 words

Chapter 5 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

4724

jikinta gabaki daya ya saki, balls dinsu ma aikata suka kawo musu Ziora ta karbi ball daya ta rike tana juyawa tana kallo sosai kaman bata taba gani ba, Bella takai hannunta takamata tace  muje ki zauna achan and watch us play Ziora make mata kafada tayi ta jefar da kwallon da hannu tana ihu tace  I m going to play yanda yar siririyan muryanta mai bala in zaki ya cika wajen saida Nabeel da sauran ma aikata suka juyo suka kallo wajensu, Ziora tai wani murmushi daya karamata bala in kyau tace  look at my ball over there, I m going to get it kafin Bella ko Mira suyi magana tabi kwallon da gudu tana murmushi tanajin wani irin dadi da farin ciki da annashuwa kaman ba itaba, kunya duk yakama Mira sabida yanda Ziora tayi kaman wata classless girl zataja arainasu a irin wajen nan, tasan yaran waye a bangaren nan kuwa? Dasauri Bella tabita cus bataso anything yasaketa su shiga uku ta shiga kiranta.  Ziora Ziora& . Daukan kwallon tayi saita juyo jin ana kiranta ganin Bella tabiyota da sauri abin yamata wani dadi hakan yasa ta kwashe da dariya kawai tashiga gudu tafada bangaren filin wajen su Nabeel tana gudu sosai tana dariya tana waigen baya, tunda aka fara hayaniya bai dago ya kalli yammatan dayaji suna ihu ba sai yanzu dayake shirin buga ball nasa, yana bugawa zai sami yarinyar dayaga tana tahowa da gudu tana yawo a field din tana kallon bayanta sabida wata na biyota dake sanye da mini skirt, ransa baci yayi yama ma aikatan wajen wani kallo dayasa duk sukace  sorry Sir sukayo cikin field din dan tare Ziora that s having the best time for her life, ganin mutane sun taho daga front nata da gudu suma saitaji hakan ya kara faranta mata rai, kawai saita tsaya tahau tsalle tai wani ihu da muryanta mai bala in zaki tace  catch me if you can sosai Nabeel kawai yasaki baki yana kallon ikon Allah, Ziora na juye juye da tsalle abinta, Mira da ranta yagama baci saitaga ma ai she can take advantage of the situation yayi noticing nata, kawai saita shigo field nasu tazo dab da Imam tace  sorry dan Allah, i think she s on something lemme get her, Ziora tashiga tafiya tana juya ass ko kallo bata ishesu ba, Ziora saida taga duk kowa yazo ana shirin kamata kawai saita duke suprisenly tai wani rarrafe kaman yar yarinya tabi ta tsakiyansu tafito daga rundunan haba Nabeel yafashe da dariya yace  wanan kuma wave genz mahaukaciya ce tana wutosu Ziora tamike tsaye tahau gudu tayo wajensu Nabeel duka jama an na biyota daidai security Mommy na shigowa wajen tana ganinsa ta tsaya chak tana kallon security Mommy tana lumshe idanu kafin tabude tajuyo batare datama kalli gabanta ba kawai tasa hannunta ta fizge stick na hannun Imam for the first time yadago fuskansa ya kalleta daidai itakuma ta maida fuskanta kallon security Mommy dake tahowa ta turo baki sosai, faduwa gaban Imam yayi hakanan, wani kallo security Mommy yamata saita kasa motsi yana tahowa fuskansa ba wasa kawai Ziora saita fashe da kuka sosai da duka karfinta tace  I don t wanna go back home, tell Mommy I m not coming back, I want to travel to the sky see my flight is there tanuna wani bishiya tana kuka idanun Imam tsaf akanta, anatse security yazo wajen yakalli Imam da Nabeel da ma aikatan saikuma yakalli su Mira da Bella da jikinsu yayi sanyi yace  I am so sorry if she spoils anything I will pay for the charges sannan yakalli Ziora dake kuka yace  I dont wanna force you Ziora your Mom asked me to bring you back home, quietly follow me makemai kafada tayi tana lumlumshe idanu taki magana, dasauri Mira tace  please we will bring her b& .. wani kallo security Mommy yamata dayasa tai shiru, strictly yace  what did you give her ? Wani kallo Mira tamai tace  what do you mean? Kafin yayi magana kawai Ziora tazauna akasan grass na wajen tafashe da kuka, the whole drama was annoying him hakan yasa yajuya zai wuce kawai yaji an rike mai writs na hannu bala in faduwa gabansa yayi dasauri ya juyo yakalleta tana zaune a kasa tama lumshe idanu tace  tell Mommy I m not coming backkkkkk! .



https://chat.whatsapp.com/KRf3oxehKU4Ez0JQ4kipd3

=ث?KAUNA DA SO=ث?



'

EPISODE 7??


JOIN GROUP DIN DAMUKE POSTING KAUNA DA SO=؃?
https://chat.whatsapp.com/KRf3oxehKU4Ez0JQ4kipd3
Dasauri security ya karbe Ziora yakalli Imam da Nabeel yace  please I apologize on her behalf fashewa da kuka sosai Ziora tayi tana kallon Imam tace  I want to follow him! I want to follow you sake kallon Ziora Imam yayi da kyau cikin bakin glasses dake idanunsa sai kawai yajuya aiko Ziora takara fashewa da kuka tana ihun uncle awajen kawai security yadagata yakama hannunta yawuce yatafi da ita zuwa parking space, Imam na kokarin shiga motansa yaji kukanta dan tsayawa yayi sai ya shiga motan ya rufe Nabeel na kokarin tada motan ahankali yace  wait Nabeel yajuyar da kansa yana kallon wajen not knowing why yakema kallo, sata security yayi a bayan mota yarufe sai yawuce yakoma ciki dan zuwa karbo abubuwanta, dayake motan ba tinted bane nasa motan tinted ce daganan inda yake zaune yana kallon yanda Ziora ke dukan ko ina a motan da kafanta dake sanye da sneakers fari, kaman gajiya tayi saita tsaya, chan saikuma takai hannunta ta cire pcap din kanta ta jefar kitsonta ya bayyana da fuskanta da this is the first time suke ganin fuskanta da kyau, sai kawai Ziora ta manna fuskanta ajikin glass na motan hancinta na nanewa da fuskanta tana wani juya idanu abun was so funny da hakanan yasami kansa da sakin gajeren smile ta gefen bakinsa, calmly yace  let s go Nabeel yace  why are you looking at her ? Wayansa yadauka yace  cus she s a fool Nabeel ya kwashe da dariya yana jan motan yace  irin yaran nanne Dr ya tsana to the core dan murmushi kadan yayi baice komiba.

Haderai Security yayi sosai yamika ma Mira da Bella hannu yace  give me her stuff ? Mira dan ba kunya gareta ba tace  mu yan ijiyan ta n& . Dasauri Bella ta tareta dan batason hayaniya tace  I will get for you, akwai abubuwan mu a motan tawuce ciki zuwa changing room nasu tadauko komi suka taho har parking space suka tattare yinasu yinasu na motan suka basa key motan ya kulle yatafi motansa ya shiga ya kunna yadan juyo ya kalli Ziora data manne fuskanta jikin glass tana surutai da basu fitowa dan pink lips din nata suma a manne suke jikin glass din, saichan ga hawaye idanunta na juyawa sosai, yaja motan yawuce gida yana magana da Mommy dake kiransa back to back a waya.
Gajiya tayi da manne fuska a mota ta kwanta flat tana daga rigan nata sama, Allah yasa akwai vest a jikinta da wlh haka zaiga komi, ahaka sukakai gida, Mommy na compound shima Chidi da shigowan sa kenan daga hospital kawai saiya tsaya gabansa na fadi cus Mommy cemai tayi kanwarsu tai shaye shaye ta tura security nata ya kawota, sannan takira Daddy yana hanya shima, tunda Mommy taga ana bude gate tafara tafiya zuwa wajen, security yayi parking Mommy dasauri tasa hannu tabude bayan motan, ganin wani barbaric kwanciya da Ziora tayi tadaga riga tana shafa ciki, da ace babu vest da har kirjinta za a gani, kawai Momm taji zuciyanta yamata duhu ranta yabaci batai wata wata ba lafiyayyen duka mai zafin gaske takaimata a cinya tace  get up stupid girl a firgice Ziora ta taso tana kokarin bare baki jin duka Mommy ta yanka mata mari dayasa tai wani irin ihu da saida gidan duka ya dauka ta dafe kuncinta tana kuka but a buge Mommy tace  shaye shaye zaki faramin? Abinda yayyinki maza basu yiba ke zakiyi? Takara kaimata mari na biyu dayasa kawai Ziora tashiga sakin fitsari takama gaban jeans nata sosai jikinta na rawa ran Mommy yakara baci tace  fitsari kikeyi a jiki? Yau zanci ubanki yarinyar nan tajuya tana neman abinda zata daketa dashi tai wajen flowers dinsu ta karyo itacce tadawo tana masifa.  I will deal with you today and bazaki kara fitaba daga yauba, I m tired of you Ziora are you trying to take my life zatai kanta Chidi yasha gabanta yariketa yace  Mommmm zuciyan Mom na tafarfasa tace  ka kyaleni Dr, just leave me, Ziora wants to kill me just allow me to kill her first cikin kwantar da zuciya yace  all this you re doing right now she doesn t know sabida bata hayyacinta, let her come back to normal kinj& .. shiru yayi ganin Ziora ta taso cikin kuka sosai tana tafiya tana layi jeans dinta ya jike sharkap tana tangadi wani irin heart breaking look Mommy kebin ta dashi sai kuma takasa daurewa tafashe da kuka jikin Chidi tace  what am I doing wrong eh? A ina nake slacking a rayuwan Ziora? Why is this girl spoiling akan idanuna? Right before my eyes? Metasha Chidi? Am I a bad Mom? Am I not training this girl? What is happening to your Sister? Eh? What is she trying to become ? Patting bayan Mommy yashiga yi bai iya yace komiba, ahaka Dady yashigo gidan ganin yanda Mommy ke kuka sai yakasa magana kawai sai yayi hanyar flat nasu yana bude kofa yaga Ziora awajen kofan kwance akasan tiles da wando jikake tana bacci, one thing about shaye shaye duk randa kafarayi na farko daman haukan daban ne sabida jikinka bai saba dashi ba, zuwa wajen Mommy da Chidi sukayi jikin Daddy yayi sanyi sosai sai kawai yaduka yadago kanta a sanyaye yace  Amrah dago kanta Ziora tayi ganin Daddy yasa ta washe baki tana layi tace  Daddyy your wife tadaga hannu tanuna Mom tace  she slapped me two tanunamai yatsunta guda biyu tace  two times dagokai Daddy yayi yace  meya kamata a mata Chidi ? Anatse yace  lemme fix lime water shi zatasha Daddy yace  okay sai kawai yamike yakama diyar nasa dan yasan Mommy bazatai ba, Ziora bamata iya tafiya kusan daukanta gabaki daya Daddy yayi bai damu da fitsarin ba yawuce da ita dakinsa na sama rigan yacire mata dayake akwai vest ya kwantar da ita akan gadonsa yafito yakalli Mommy daketa share hawaye yace  can you help me kicire mata wandon ko nayi da kaina ? Ran Mommy a mugun bace tace  kayi da kanka ai kai kabata ta bai sake cemata komiba kawai yashiga dakin Ziora dake kusada nashi yadauko wani short gown yadawo dakin shima Chidi na zuwa ya ijiye lime water din, Daddy yace  dagamin ita tsaye Chidi dagata Chidi yayi tana bankarewa ita a dole a barta ta kwanta, Daddy yasamata rigan ta sama kan singlet nata saida rigan ya sauka a knees nata sannan Daddy yasa hannunsa ta kasan rigan yacire botur na jean din baiji kunya ba yarsa ce duka duka yaushe yadena mata wanka da kansa, ya sauke jean din kasa ya zaunar da ita, Chidi yazare wandon daga kafafunta zata kwanta Dady yariketa yace  bani ruwan yakai bakinta yace  drink Amrah batai musu ba ta karba tanajin tsami tacire kai ta fesoma Daddy a fuska.  Ashhhhhhh! Pisshhhhh! Har wani zabura take sabida tsami, Chidi yana kallon Daddy ya goge fuska baiji haushi ba wlh ko kadan, yasake riketa yace  daure kisha my Princess Daddy extremely loves this girl and idan har yanaso Amrah ta gyaru saiya danne wannan soyayyan, kawai Chidi ya kwashi kayanta yajuya yafita yawuce dakinsu, Babban yayansa dayakebi Micheal yakira. One thing is dudda shi Micheal bai musulunta ba but yanada kirki and he loves his siblings especially kid sister sa Ziora and baiji dadi ba dayaji zancen tafara drugs suka yanke shawaran zasuma Dady magana a tare bari yagama da ita, da kyar Daddy yasamu tasha sannan ta kwanta tana daura kanta a cinyansa tana hamman bacci, kanta Daddy yashiga shafawa kaman yar yarinya ahaka bacci yayi awon gaba da ita.

Daddy yayi shiru yana kallonta he remembers the day da aka haifeta she s always akan kafafunsa har yanzu da girmanta, yayi shiru, ahankali yace  you going to su dancing class menene menene da kikeyi i understand you, kullum ina dagamiki kafa cus nasan eventually zaki chanza duk yarinta ne Daddy yayi shiru ahankali ya shafa kumatunta yace  Amrah drugs are deadly, they kill, suna lalata hanta, koda, suna bata jini, suna bata brain, su bata lungs why Amrah? I ve always wanted you to be happy but this is not the happiness danake so kiyi happiness na drugs yayi shiru chan ahankali kawai ya gyaramata kwanciya yaja bargo yarufa mata, yana kallonta akai knocking yajuyo Chidi ne yace  Dady please come tasowa Daddy yayi yafito babu Mommy a falon, Chidi yace  let s go to my room binsa Dady yayi yana shiga yaga Maman su zaune gaban system suna video call dawani yaro mai kama da Daddy saidai yafi Chidi girma, yaron na ganin Daddy yace  Dad good morning Gyadamai kai Daddy yayi yace  Abdullahi how are you ? Anatse yace  fine kafin ahankali yace  Dady what are we going to do about Ziora? We can t fold hands mu barta ta shiga shaye shaye, tun wuri zamu tareta Dady, please Daddy drop emotions aside ka hukunta yarinyar nan inba hakaba I will come back to Nigeria this week na ladabtar da Ziora sosai Daddy dan ijiyan zuciya Daddy yasauke sannan yahade fuska yace  nobody should touch Ziora! Marin da aka mata ya isa! Mommy tace  kunga halin Babanku ko? Wai tacigaba da hali haka wazai aureta? Ko kai zaka aureta? Cikin masifa Daddy yace  to abarmin y ata mana, nace nagaji da ita ne iyye? Nidai na fada wlh duk wanda yataba mini yarinya saiya gamu da fushina, abarni da Amrah I will handle her my own way, ai ni ba Wawa bane da so zaisa nabar yarinya na shaye shaye ko? Everybody should step out of this and leave everything to me yana maganan yawuce yafita Mommy tasake rushewa da kuka tace  kungani ko? Sabida shi yarinya tagama baci gabadaya, sai randa Ziora zataje tai arm robbery kota kaisa police station shine zai taking action? And yace kar atabata ita ga sarauniya ahankali Micheal yace  calm down Mommy, stop crying please Chidi yashare mata fuska, Micheal yace  I m sure Daddy will do something about this Mom, he s not that blind dazaibar Ziora tafara abinda will kill her, he s not going to joke with this trust me Mom kinji gyadamai kai Mommy tayi, Micheal yamusu sallama while Chidi na lallashinta.
Daddy yau yana kwanan Barrister amman ko takan zuwa dakinta baiyiba yana nan zaune yana gadin yar gaban goshinsa, bini bini yaduba yaga ko tana numfashi sabida yanda take wani irin bacci kaman matatta har gari yawaye bacci take.

Wuraren 9 tashiga bude idanu kadan kadan kanta yamata bala in nauyi na hang over ga kanta na ciwo as well dakin tashiga kallo tana tuna abinda yafaru the last abu data tuna is suna wajen golf ta karbi magani tasha that s all data tuna ta dago kanta a firgice ganin tana dakin babanta karaf suka hada idanu da Daddy da bata taba ganin ya hade mata rai hakaba, babu wasa kan fuskansa yace  stand up go to your room, brush, shower, sannan kiyi sallolin dake kanki farawa tundaga azahar, idan kin gama ki sauko ki sameni a falo kasa ma amsa Dady tayi ta shiga sauka daga gadon tai layi zata fadi da sauri Daddy yariketa tadan kalleshi sai kawai yafauke kai yabude kofa yafito da ita yabude kofan dakinta ya shiga da ita ciki har zuwa bayi yasauke shigan da ita bayin gabanta sai faduwa yake ganin ran Daddy abace, shower yabude da kanshi yana tara hannu saida yaji ruwan yadawo zafin da yamai sannan yasata a kasa yace  kiyi wanka yawuce yafita.

Sosai gaban Ziora ke faduwa ruwa na sauka a jikinta tana tunanin abinda yafaru takasa tunawa kaman asiri ko amman dai tasan it has something to do with maganin datasha ohhh takai hannu bakinta ta ciza yanzu zasu fara blaming su Anna da Bella yanzu yazatayi? Ta tambayi kanta kafin tasan saki ranta cus tasan Daddy na nan, kaya tacire tai wanka tana mamakin waya cire mata kaya ma tagama tai brush tafito tazo tasha mai ta feffesa spray tadauki wani short gown white iya knee nata tasaka ta kulle igiyoyin hannun a shoulder tadauki dogon hijabinta har kasa tasa tai salloli tai azkar sannan ta cire hijabin tashiga neman wayanta dan kiran kawayenta taji meya faru? But bataga wayan nata ba, dan tahowa wajen kofanta tayi tabude kofan kadan kaman mara gaskiya tadan leko karaf tahada idanu da Ya Khaleel Obinna yamata wani mugun kallo yace  Daddy na kiranki turo baki tayi bata wanijin tsoro as long as Daddy na nan tasan babu abinda za a mata, Yayanta na gaba tana biye da shi abaya suka shiga sauka kasa inda Daddy yake zaune kan one sitter haka ma Mommy, sai Ya Chidi duk suna kallonta da dan riganta iya guiwa gashi tayi shegen kyau tazo falo bata yarda ta kalli kowa ba tazo gaban Daddy ta tsaya tace  gani Daddy yanda Daddy yaga bata damu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login