Showing 42001 words to 45000 words out of 85260 words

Chapter 15 - _NIDA_BARRISTER_SADEEQ_Complete

04 Apr 2025

7429

take buk'ata"na biyu yadda ta fahimci kamar yafara damuwa da yasmeen tunda gashi yaji zafin ta zageta"saidai hakan bazai saka ta raga mataba idan taje gidan"da wannan tunanin ta kwashe cards d'in ta wuce cikin gida..... sadeeq na barin wajen suhan office ya nufa"sbd Akwai masu jiransa Acan"tunda ya d'auki hanya tunani yakeyi"zuciyarsa nata hasaso masa muryar yasmeen ranar da tayi pretending data samesu shida Anty salma "wanda Aranar cikinta ya zube"wani iri yakeji duk idan yatuna yadda yasmeen ke masa yayin Auratayyarsu"Atake yaji sabuwar sha'awarta na bujuro masa"yarasa meyasa koda yayi tunaninta yaji sha'awarta daya kwanta da ita me makon yadena ji sai Abin yaci gaba? "da wannan tunanin ya iso office"yasami mutum biyu daga waje sai mohd dake ciki yana jiransa"tunda ya shigo yafara tsokanarsa da Ango Ango!! hmm ! yafad'a yana zama kan kujera tafara lulawa dashi ya lumshe Ido"ya mai jiki?"bud'e kyawawan idanuwansa yayi yana tab'e baki yace"idan kadamu dajin ya jikin nata kaje gida ka dubata mana"ai na je shekaran jiya Asibintin "mama kuma ta sanar mun yasmeen na wajenta sbd tana zargin kaine sanadin zubewar cikin ta"wlh kaji tsoron Allah Lamid'o !ka guji duk ranar da Allah zai mata sakayyar Abinda kamata"nide idan ka bata takardan sakin kayi saurin sanarmun pls.....banza sadeeq yamasa, saima yakama Ido ya rufe"mohd na danne dariyarsa yace"last week su kawu zasu kai kud'in gaisuwata gidansu my sarah "nanma banza yamasa yak'i mgn "banida damuwa da k'in maganarka"dama nazo nasanar maka kayi taka tsantsan yaran Alh idi wlh nemanka sukeyi inada tabbaci kan hakan"shiyasa na sanarwa Abba zan dinga turo police goma da sauran security dake gadin gidanku su dinga kwana"kuma ko yaya Akaji wani abu Akirani"yana fad'in hakan yasakai yafita be jira cewar Lamid'o ba"shi kuwa tab'e baki yayi yakira masinjansa yasanar b'akin su shigo ciki suyi mgn......
da dare daya dawo gidan sai ya gansa yamasa wani iri"ga motsinta daya dena ji"musammun yanzun da d'akin baccinsa ke pasin nata d'akin baccin"ya rasa meyasa yakejin fad'uwar gaba duk idan yatu nata ko kalamanta dashi na Asibiti?"Awannan daren saidai bacci b'arawo yasacesa.....gaba d'aya haka rayuwar yasmeen taci gaba da kasancewa a wajen mama"sadeeq sai yayi kwana 5 ko sati guda be gantaba da idonsa"idanma sun had'u kallo be ishetaba zata nuna kamarma bata sanshiba"fita kuma mama take tambaya data tashi sai tayi fitarta"zuwa skul ne,gyaran gashi ne,ko wajen lalle ko wata Anguwa daban"yayinda tana waya da babanta da matarsa koda yaushe"Anty salma kuwa idan sunzo gidan iyakarta dasu gaisuwa"koda sukaga yasmeen a sashen mama sun d'auka sadeeq ya koreta sai suka sanarwa suhan"hakan ba k'aramin faranta ranta yayiba"ta sake tana cigaba da hidimarta na biki..... Ayau yakama Tuesday"kuma gobe Ake d'aura Auren suhan da sadeeq Lamid'o "tun bayan k'arfe 2 pm da yasmeen ta dawo daga skul suka fita wajen wankin kai dayin lalle itada zarah"da la'asar bayan family d'in suhan sun gama jere yaje ya rufe part d'in ya wuto cikin gidan da leda fara Ahannunsa me d'an girma"yayi wani irin mugun kyau"yasha sabon Aski da gyaran fuska yana sanye da shadda light puple "kansa babu hula"yana shigowa main parlour yasami Anty salma da Anty hafsat dasu Anty da sauran dangin Abba dana mama Anata shirye shiryen hidima"tunda yayi sallama ya gaishesu baki d'aya ya wuce d'akin mama"babu kowa sai farooq dake zaune tsakkiyar bed da kayan wasanshi gabansa"yana ganin sadeeq Lamid'o yace"yaya wai da gaske ne yanzun kaiba mijin Anty yasmeen bane?"d'aure fuska yayi yace"itace ta sanar maka da hakan?"ah ah Anty salma naji tana gayama Anty suhan ta waya"shiru yayi yana tunani"Aransa yace"biri yayi kama da mutum dama wajensu takejin labarin duk Abinda yashafesa "Aikuwa zasu sani indai shine"kallon farooq d'in yayi fuska Ad'aure yace "daga yau ka koma zancen daba'a tambayeka saina zaneka da bulala"inama yasmeen d'in take?"basu nan itada Anty zarah"Ina sukaje?"wajen yin lalle ne...be rufe bakiba yasmeen ta shigo cikin d'akin da fara'a saman fuskarta"mayafinta red a hannunta "tana sanye da wani lace baki me zanen red da white"d'inkin gownt data bayyana halittar jibgegen k'ugunta"hannayenta da k'afafuwan ta sunsha jan lalle da bak'i"tana ganin sadeeq Lamid'o gabanta yafad'i ta had'e rai "duk wata fara'ar dake saman fuskarta ta dushe"saima juyawa tayi da nufin ta koma inda ta fito"duk uban gayyar na tsaye yana lura da ita"fuska Ad'aure cikin kakkausar muryar sa yace"zonan!"idan kika sake kika gudu ban yafe ba "ta yamutsa fuska batare data kallesaba tace"idan natsaya meye zan maka ?"ban saniba"Akanme zaki dinga fita batare da izinina ba?"tayi shiru"bakiji ne?"ka manta takardar saki na nake jira ne?"daga wajen wa?"nanma tayi masa banza"shi kuma yana maganar yana bin jikinta da wani irin mayan kallo"matsowa yayi dab da ita"da sauri zata matsa ya rik'e hannunta"wlh koka cikamun hannuna kona maka ihu"ki saka niya"kinsan dai duk macen data fita batare da izinin mijintaba mala'iku ke tsine mata har taje ta dawo?"mlm ka cikani ko kuwa wlh na cijeka"tayi maganar tana kauda kai sbd tak'i yadda ta kallesa gudun yamata gwarjini"ga Farooq zaune yanata kallonsu"ledar hannunsa yasaka mata cikin hannun yana fad'in kisaka da safe in Allah yakaimu"daga haka yarab'ata zai fita....ni bazan sakaba sbd bana son komai naka harda kai d'in ma....Allah yakaimu kik'i sakawa dan girman Allah"yana fad'in hakan yafita"taje ta fad'a saman bed tana sauke Ajiyar zuciya"har lokacin k'amshin daddad'an turarensa na zaune a d'akin "sadeeq kuwa yana fita yawuce sashensu sbd yayi shirin zuwa wajen dinner....washe gari misalin karfe 11: 00 am dubban jama'a suka shaida gagarumin d'aurin Auren *sadeeq Ahmed Lamid'o da suhan bashir mohd* Akan sadaki nera dubu d'ari biyar"Ana gama d'aurin Auren sadeeq da zugar Abokansa suka nufo gidansu wajen uwar gida Ayi dannar kirji"yana sanye fara k'ar d'in shadda giznah y'ar ciki da malun malun ,wacce Akayima Aiki da golden d'in zare"talami,hula, Agogo duk golden yasaka"yana zuba wani irin fitinannan k'amshi kamar wanda yaje campany d'in yin turare yyi wanka "mohd dake gefensa zaune a mota yanata zolayarsa Amma yak'i tankashi"suna isowa gidan aka fara bud'a "Abokan wasanshi nata cewa Ina uwargida? ta fito ta tarbi Ango yazo dannar k'irji "yasmeen dai naji ta musu banza tanama d'akin mama"ta shirya cikin doguwar rigar farar shaddar daya bata jiya "red d'in lip stick da kwansila kawai ta shafa"saita gyara gashin girarta dake a cike tayi d'aurin d'an kwali ture kaga tsiya ,ta saki b'akin gashinta daga baya"ta yafa mayafi kan kafad'a golden irin Aikin jikin shaddar"sai wani irin daddad'an k'amshi takeyi kamar itace Amaryar"lokacin data gama shiryawa kallonta su zarah da moon kawai sukeyi sunata cewa tayi kyau kamar Amarya "dama ta bari Ammata make up"tace"bata so"su kansu su Anty salma kallonta suka dingayi lokacin dasuka shiga d'akin"me photo da sauran Abokan sadeeq Anan suka tsaya main parlour"sadeeq Lamid'o kuwa d'akin mama yanufa"mohd na biye dashi sbd yaga gulma"yasmeen na tsaye tana pics da vedios awayarta iphone 14 kawai taga mutum gabanta da irin kayan jikinta"mohd yakama taf'i yana fad'in irin wannan kyau da kukayi sai kace kece Amaryar yasmeen?"d'aure fuska sadeeq yayi domin ya tsintsi kansa dajin haushin mohd ya yabi kyawun yasmeen"ita kuwa katse pics d'in tayi ta gaishesa da mohd tare da cewa"Abokinka An d'aura Aure"to Allah yasa Alkhairi yabasu zaman lafiya"Ameen Ameen saiki fito muna daga parlourn Amuku photo"k'in mgn tayi tana satar kallon mutumin nata taga ita yake kallo"saita waiga taga Akwai kusan mutum 6 cikin d'akin mata y'an uwansu sadeeq "matsowa yayi yakama hannunta ya sark'e da nashi"fuska bbu walwala yace "yasmeen ni banida mutuncin da zaki gaisheni saidai ki gaida wani gabana?"tayi shiru tak'i yadda ta kallesa"su kuma matan dake d'akin sun d'auka rarrashinta yakeyi sbd yak'ara Aure sai duk suka fita"tana ganin sun fita tace"dama sbd muyi iri d'aya shine ka tursasani na sakasu?"nika cikani na cire"bakiso kiyi kala d'aya da babban mak'iyinki ko?"tayi shiru "tunda bazakiyi mgn muje Ayi mana pics d'in suna jiranmu"su waye?"friends d'ina mana"Ai yaya sadeeq suhan yaka mata kaje can kuyi pics da ita bani ba"ka manta ni mun rabu? Ta fad'a bbu wata damuwa Atare da ita"kallon bakida hankali yajefa dashi"ta d'auke kanta tana tab'e baki "kinsan Allah koki wuce muje kona d'aukeki babu ruwana"dan Allah mlm ka k'yaleni ka fita daga rayuwat...."Ank'i afita d'in"wlh zakija saina saki kuka yanzun nan"ta gallah masa harara tana fad'in saika saka niya"rungumeta yayi ta baya yabd'agata"ta zaro Ido tana fad'in dan Allah ka saukeni wlh zanje"ya tab'e baki yana fad'in magulmaciya dake"bata tankashiba yana sauketa yarik'e hannunta suka fito Atare"sai k'asa da kai takeyi sbd bata son taron maza da yawa"sai shige mata sadeeq keyi har aka fara pics d'in"kala biyu ta bari Aka musu ita dashi"sai Aka musu kala d'aya itada Abokansa"sannan mama da Anty dasu zarah suka shigo Akayi dasu....tunda Aka fara pics d'in har Aka gama yana rik'e da ita "sai son k'wacewa takeyi yak'i cikata"mutane nata kallonsu"Ahankali yace"wuce muje baba na part namu shida kawu bala da suka zo wajen d'aurin Aure"sai ku gaisa dasu ko.....✍️

wannan book d'in na kudine ! idan kina buk'atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
2/26/24, 14:09 - Ummu: *Littafin kud'i ne!*
....... Amamakin sadeeq Lamid'o sai yaga yasmeen na sakin guntun murmushin dake nuna tsantsar farin cikin ta tace"wayyo Allah yaushe baban sukazo?"yanata kallonta yace "d'azun ne"zare hannunta daga cikin nasa take k'ok'arin yi da nufin ta wuce wajen su baban"sai yak'i cikata beyi mgn ba yana dai kallonta kawai"haba yaya sadeeq dan Allah nika cikani naje wajen su mana"kina so kije ki kai gulmata ko?"fakar idonsa tayi tafara masa chakulkuli wanda tasan shine kawai zata masa ya cikata"Aikuwa yakama murmushi yaci kata ,da sauri ta fita da gudu tana dariya"hakan yafaru kan idon mama data fito daga d'aki itada bak'i"murmushi yaso ya sub'uce mata ta kauda kai kawai"mohd dai na tsaye shida sauran Abokansu suna musu dariya"sadeeq be kulasuba yayi waje"hakan yasa suka biyosa.....da gudu yasmeen ta iso part nasu cikin murna ta turo k'ofar parlourn ta shigo da sallama"baba da kawu bala na zaune kan kujerah, ga tray d'in da Aka zubo musu Abinci dana sha Agabansu Ajiye" sunci sun k'oshi sunama fira ne baba na cewa bara yakira sadeeq yaturo masa yasmeen su gaisa wucewa zasuyi gida sai gata ta shigo.....mama nah!"yafad'a yana kallonta"baba sannunku da zuwa"ta fad'a tana isowa gefensa ta zauna ta rungumesa tana murna"shi kuwa Ajiyar zuciya yasaki"tunda Abba yasanar masa sadeeq zai k'ara Aure beda nutsuwa"yasan yasmeen da zurfin ciki bazata fito ta sanar masa matsakartaba koda ya tambayeta ta waya"shiyasa ya bari idan yazo wajen d'aurin Auren ya tambayeta yaji bata cikin wata matsala tsakanin ta da mijinta da har zai k'ara Aure da wuri haka?"saidai yadda yaga ta koma yayi matuk'ar mamaki daga shi har kawu balan"sai kallonta sukeyi sbd ta musu kamar ba itaba"hakan yatabbar musu bata cikin wahala ki k'ask'anci"to itama dai yasmeen d'in taga babanta ya canza "da Alama yana jin dad'in zama da matarsa ga lafiya yasamu "yana sanye da sutura ta mutunci"bayan sun gama gaisawa tace"yasu lami baba?"lafiya qlau suna gai dake"itama umman naki naso muzo da ita to bata jin dad'i ne"Allah yabata lafiya baba"ya Amsa da Ameen"baba nanfa ne sashenmu"Eh haka sadeeq yasanar mun"Ina fatan babu dai wata matsala ko?"babu komai baba"to Alhamdulillah ku zauna lafiya keda Abiyar zaman naki"ki kuma dage da sallar dare da Azkhar yasmeen"Ina miki Addua kema inaso ki dage da yima kanki"sannan Ayita hak'uri da biyayya"Alh Ahmed da sadeeq sunmin Alkhairin da bazan mantaba Arayuwa yasmeen "Allah yasaka musu da Alkhairinsa"tana k'ok'arin mgn sadeeq yaturo k'ofar ya shigo da sallama "su baba suka Amsa"ya kalli yasmeen yaga yadda ta shigema babanta kamar zata koma masa A ciki"to waike dakika wani rik'e baba sai kace binsa zakiyi ne?"Eh mana binsa zanyi"baban na murmushi yace"ka barta sadeeq mu wucewa ma zamuyi"kukan shagwab'a tasaka tana turo baki tace"nidai baba ka bari saida yamma kofa gama gaisawa bamuyiba ko?"munafa mgn ta waya yasmeen"na d'auka kin girma da irin wannan rigimar Ashe ba haka ba?"shidai sadeeq mamakinta yakeyi"Aransa yace "kowa Agaban iyayensa yaro ne duk girmansa"be tab'a zaton ta iya shagwab'a irin haka ba"ita kuwa yasmeen kamarma da gayya take shagwab'ar"baba ya mik'e tsaye yana rik'e da hannunta yace"mamana zamu wuce karki damu Ai sadeeq yace"zai kamana ke har gida"kallon sadeeq d'in tayi Ashe ita yake kallo saita zabga masa harara"kauda kansa kawai yayi domin yasan maganinta"suna isowa bakin k'ofa yayi saurin cewa ki tsaya daga nan nayima su baba rakkiya zan dawo nasameki"tasan muddin ta musa masa baba zaiga laifinta sai tayi shiru badan tasoba"ta kalli baba tana dariya tamusu Addu'ar sauka lafiya ta nufi kan kujerah ta zauna"saidai suna fita taji Alamar sadeeq yasaka key ya rufe da ita Aciki"me yaya sadeeq yake nufi wai?"ta tambaya Afili gabanta na fad'uwa"da sauri tazo ta dinga jijjigar k'ofar tak'i bud'ewa"gashi keys nata dana bed room d'inta duk suna d'akin mama balle kota nufi d'akin baccinta"ranta b'ace ta zauna zaman jiran dawowar taji dalilin daya saka zai mata haka?"ba'ayi cikakken minti biyar ba taji motsinsa yana bud'e k'ofar"sunkuyyar da kanta tayi gabanta na tsananta fad'uwa"ranta na bata wata muguntar zai mata"dan bata zaton sbd ya kwanta da ita zaiyi mata hakan" musammun tunda yau za'a kamasa Amarya....baban yatafi yabar wata yarinya"ya k'are maganar cikin tsokana yana zama gefenta"wani iri taji sbd ita dai tasan be saba yimata hakaba, komai Atsawace yake mata"kanta ta d'ago tak'i yadda ta kallesa fuska bbu walwala tace"dan Allah ka budemun k'ofar zan wuce"kije Ina kenan?"cikin gida mana"ni kuma kiyi yaya dani kenan?"da sauri ta kallesa ya d'age kafad'a yana fad'in yes"ciwon mara ke damuna yasmeen kusan 2 weeks"Ina buk'atar hakk'ina meyasa bakya son yadda dani saita k'arfi ne?"yak'are maganar cikin wata iriyar murya yana kamota ya rungumeta"tunda yake tab'ata bata tab'a shiga wani yanayiba sai yanzun"saidai cikin dakiya tace"kaida za'a kawowa Amarya y'ar gayu koma y'ar boko meye zakayi da y'ar k'auye?"kawai kajirata tazo ne"batun yadda da kake mgn ka tab'a yimun daman da son raina ne?"kinga ni naki nakeso yasmeen pls mana"yafad'a yana d'ago kanta ta rintse Ido"oya bud'e idon"kin bud'ewa tayi ta tsuke lips nata gabanta na fad'uwa"saman cinyoyinsa ya maidota da sauri ta bud'e zata fara turashi suka had'a Ido"da sauri ta d'auke kanta sbd ganin yadda idanuwansa sukayi jajir lokaci guda"be fasa d'ago kan nataba"haba yaya sadeeq wai mey....bata idaba yayi saurin cafkar bakinta yana masa wata iriyar tsotsa yana maida numfashi Ahankali"yayinda yasaka hannunsa guda ya rik'e fuskarta hannunsa guda kuma yazame mata d'an kwali"itadai yasmeen jikinta gaba d'aya ya mutu bata kuma fasa k'ok'arin k'wacewa ba"lokacin dataji ya Aza hannunsa saman k'irjinta saida taji wani irin zirrrrrr"da sauri ta gartsa masa cizo a lips"yacika mata baki duk ya shanye mata jambaki"yaya sadeeq pls ni bana so tafad'a cikin shagwab'a tana sakin kuka"sbd jin ya zuge mata zif d'in riga"gaba d'aya yazura hannayensa cikin rigar tata ya b'alle bra d'in"ta sauke wani irin numfashi ta lumshe Ido sbd yadda yake murza nashanunta"bata Ankaraba ya kwantar da ita kan kujerah ya haye saman ta"Amamakinsa bata hanashiba"tunda suke be tab'a romancing d'inta kamar yau ba"gaba d'aya tamkar wani zaki haka yakoma mata"bata biye masaba saidai tabarsa yana mata Abinda yakeso Ajiki"ganin zai tub'esu Anan yasaka takama kuka"ba kyaso muyi Anan ne?"k'in mgn tayi"sai yayi d'an murmushi ya d'auketa ya nufi d'akin baccinsa da ita"yana kwantar da ita ya manna mata kiss yana fad'in wai meyasa baraki bud'e idon ba?"k'in mgn tayi"komai nata ya cire mata yana ta kallonta da shafata sannan komai yaci gaba da wakana....ba k'aramin dauriya yasmeen tayiba "musammun yau da kwanciyar tasu tasha banban da kullum"gashi namiji ne ba kad'an ba"yau styles ya musu"kuma be mata da muguntaba ta sake masa"shiyasa Abin yamasa dad'i sosai"sai yaji kamar su dawwama Ahaka"koda komai yagama wakana saiya rungumeta Ahankali yace "my princess kiyi zamanki zan kwaso miki kayanki ko?"shiru tayi sbd mamakin sauye sauyen datake ta gani Atare dashi"harda sabon suna daya saka mata....batayi mgn ba sai kok'arin barin jikinsa datayi tana turo baki "gashi babu komai Ajikinta"nidai ka juya na saka kaya na"ki bari muyi wanka mana"bazan iya wanka dakai ba"sai kuma ta fashe da kuka"kinga menene kuma kike kuka? bara na juya ki saka kayan"yafad'a yana juya mata baya"daga cikin sa zuwa k'afafuwansa rufe da bed sheet"cikin dauriya ta mayar da kayanta"ga gashin kanta dukya hargitse"batare data kallesaba tace"kanada key d'in d'akina?"Eh jikin k'ofar can Akwai keys"Amma yasmeen miye Abin fushi?"tunda bakyaso bazan koma yimiki ba"k'in kulashi tayi taje ta zare key d'in ta fita"duk idan ta tuna shida za'a kama Amarya be jiraba ya buk'aceta sai taji wani Abu me kama dasonsa Aranta"tasan duk macen da Akayima hakan ranar da mijinta yayi Aure kafin Akawo Amaryar ya kwanta da ita ya kyauta mata "*ni naki nakeso* duk kalmar ta mata tsaye Azuciya"saidai tafi zargin sbd yabiya buk'atarsa yasanar mata da hakan "da wannan tunanin ta wanke bayin sbd yayi k'ura tayi wanka"lokacin data fito har biyu ta wuce"sallar Azahar tayi ta canza kaya sbd kayan jikinta duk sun yamutse"lady in maroon ta fito"tayi kyau har ta gaji"tana fitowa daga cikin d'akin ta samesa zaune kan kujerah yasaka milk d'in shadda yana waya"ada fitarta tayi niya bazata kulashiba"sai taji yace"irin wannan shan k'amshi haka my princess zoki ji"nok'e kafad'arta tayi,sai yamik'e kamar zai biyota"ta zura Aguje tana murmushi"yabi bayan ta da kallo besan dariya yakeyiba saida ta b'ace masa da gani "ya sauke Ajiyar zuciya ya d'auki hularsa yasaka yamik'e tsaye yafita.....
yasmeen na shigowa d'akin mama ta bita da kallon mamaki"sbd ganinta da sabon wanka harda sauya kaya.... Atake ranta yabata sadeeq yajata part d'insu "ita kuwa yasmeen duk kunya ta kamata sbd ganin yadda maman ta kalleta"Abinci ta nema taci saita fito main parlour ta zauna gefe tana tunani mutane nata hayaniya"ta rasa meyasa data tuno moments nasu na d'azun sai taji wata iriyar kunyar sadeeq....
gab da sallar magrib Amarya ta iso gidan"Abin mamaki ba'a nufi sashen su mama da itaba kai tsaye part nasu Aka wuce da ita"su Anty salma sukayi wuf suka nufi b'angaren da sauran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login