Showing 81001 words to 84000 words out of 85260 words

Chapter 28 - _NIDA_BARRISTER_SADEEQ_Complete

04 Apr 2025

7431

wuce sai gobe ko jibi in sha Allah zanzo nayi gashi"ta k'are maganar tana dariya bata jira cewar taba ta fito"Amain parlour ta sami sadeeq da mohd suna tsaye sunata dariya shida shi"Abokan juna Aganku Abarku"wannan gaskiya ne babbar k'awar mu"cewar mohd fuska Asake "to nidai ga k'awata Amana Allah yabaku zaman lafiya"ya Amsa da Ameen "sadeeq ya mik'a masa ledojin hannunsa yace"gashi sai A Angonce lfy"da sauri yasmeen ta fita sbd jin sadeeq na neman b'aro zance"ya biyota yanata dariya"yaya sadeeq Allah ya shiryeku kaida Abokin naka"Ameen my princess Amaryata"dan yasin nima yau Ango ne "kai yaya sadeeq nidai Allah na gaji bacci zamuyi "ke kinma fara"yarinya ga kazarki harda tsire na siyo miki suna mota"kinga kuwa nima na siyi baki"uhmmm"ta fad'a suna isowa bakin motar"ya bud'e mata ta shiga"bayan ya shigo yalura harta bud'e ledar tafara ci"Allah sarki my princess baby nah ya maidamun ke sarkin kwad'ayi ko?"dama nasan zakiso shiyasa nace bara na siya miki da muka je siye"ka kyauta mun yaya sadeeq d'ina "yaja motar yana murmushi"sai gashi kafin su iso gida yasmeen tayima cikinta dam"suna isowa gidan ta wuce kitchen ta d'akko lemo fanta da plate ta juyema sadeeq sauran"yana zaune yana zare Agogonsa da takalmisa "my man Aikina nefa?hakane my princess inaso ki huta ne"nifa ban gajiba"to Aikin mema nayi?"kenan nasaka ran zama Ango yanzun saman bed"tayi murmushi tana matsowa tace"bissimillah bara naka maka coffee "nifa na k'oshi da naman nan nakine ,ki bani coffee d'in idan nasha saina d'an watsa ruwa"nidai Allah idan baka ciba bazaka zama Ango ba"yana y'ar dariya yace"bani yanzun faka faka na gama"batace komai ba tana dai murmushi tana d'ebowa tana nufar bakinsa dashi"suna d'an fira sama sama har suka idar"ta kwashe kayan ta wuce kitchen "bata jimaba ta dawo da cup d'in coffee ta zauna gefensa ,ya Amsa yafara sha"sai wajen tara da rabi suka koma d'akin baccinsu sukayi wanka suka fad'a duniyar maji dad'i.....
*5 days ago*
Ahankali sadeeq Lamid'o ke driving d'in motar cikin nutsuwa da kwanciyar hankali "yasmeen na'a jikinsa tana bacci"yayinda k'aramin troley d'in kayansu ke a back sit"yanzun haka shiga iri d'aya sukayi ta farar shadda"sunyi matuk'ar kyau har sun gaji"duk wanda zai kallesu zai fahimci suna matuk'ar son junansu.....kasancewar kwana d'aya kacal za suyi A charanchi su koma gida"shiyasa ba suma taho da driver ba"tun wajen 10 am suka d'akko hanya gashi har sun sun iso cikin Awa biyu kacal"saidai sadeeq ya lura da mutuniyar tasa bacci takeyi bayan ta gama rigima"tunawa da yayi kusan yanzun shekaran su guda harda wata biyu da Aure"kuma rabon yasmeen kenan da garin"bata tab'a zuwa ganin gidaba"shi kansa yaso ko 2days yabarta tayi Amma yanada Ayyuka Agabansa,kuma beso yayi nisa da ita, shiyasa yafi buk'atar k'afarsa k'afarta suje su dawo"Ahankali ya dinga murza tafin hannunta guda"yayinda yake driving d'in da gudu"yasmeen ta bud'e Ido tana hamma tare da cewa habiby wai mun iso ne?"ta fad'a tana y'an kalle kalle ta glass d'in motar"gaba d'aya garin ya canza mata"shidai yana kallonta yana driving d'in sa"yasmeen bata gama mamaki ba saida suka shigo layin Anguwarsu"ta hango mutane gefen wani fanfo Anata d'ibar ruwa"ga wata makaranta, gine daga gefe"tana k'ok'arin mgn sadeeq yayi parking k'ofar gidan su"wanda gaba d'aya gidan ya canza mata fasali"yaya sadeeq banganeba?"wajen me kenan mommyn twins?"nidai Allah ba twins bane"shikenan tunda bakyaso"yak'are maganar yana fitowa daga cikin motar"itama ta fito rik'e da hand bag nata"tana k'ok'arin masa mgn baba yaturo get yafito"sbd horn d'in mota dayaji"kuma dama yasan da zuwan nasu"yasmeen tasaki ihu taje ta rungumesa"yana dariya yace"mamana baki girma ko?"Ai kya barni mu gaisa da sadeeq ko?"juyowa tayi ta kallesa ta masa gwalo"yayi mata murmushi kawai yana duk'awa ya gaida baban"kafin su wuce cikin gidan"tunda suka shigo baba ya nufi sit room dake haraban gidan dasu"Atake yasmeen ta fahimci sadeeq ko Abbansa suka gyarama babanta gidan"shi kansa sit room d'in ya tsaru"da kujeru masu kyau da kayan kallo"zama baba yayi suka koma gaisawa kafin yace"to kutashi muje ciki ku gaisa da umman naku "da yake d'aurin Auren na k'arfe 2 ne Ai"dato suka Amsa baba yafara fita"sadeeq ya matso ya damk'ota"ta saki k'aramar k'ara "yayi dariya yana fad'in sharri zakimun my princess?"Eh mana saina sanarma baba kullum saika sameni ka mammatsa....yayi dariya yana d'allar mata lips had'e da cewa bakida kunya ko?"na kaika rashin kunya yaya sadeeq?"uhmm kinma tunanin da Abokinah "tsabar rashin kunya da kansa yaje gidansu sarah washe garin zuwanta gidansa yasanar batada lafiya"Antyn ta tazo sukaje Asibiti "saida Akayiwa y'ar mutane d'inki"uhmm ta sanar mun jiya da muna chats da ita sbd tamun k'orafin ban sake komawa ba"nace mata shirye shiryen tafiya charanci mukeyi"Amma gaskiya Abokinka be kyautaba"my princess uzuri za'a masa yanada tsananin buk'ata wlh"ya jure iya yadda zai iya... yasmeen batayi mgn ba sai dariya data dinga yi"sadeeq na tsokanarta wai zai kira mohd yasanar masa"bata kulashiba suka fito suka nufi cikin gidan"tunda suka shigo tsakar gidan yasmeen ta fahimci matar baban nata nada tsabta"sbd tsakar gidan share k'al yake ,Angoge tiles d'in d'an watse"sadeeq nata sallama baba ya Amsa suka shigo cikin parlourn "matarsa murja na zaune gefensa da tsohon cikinta"ta saka hijab iya gwiwa "A shekaru zatayi kusan 35yrs"fuska Asake ta musu sannu da zuwa sadeeq da yasmeen suka zauna suka gaida ita"kafin baba da sadeeq su fita"ta kalleta tana murmushi tace"sai yau nafara ganinki yasmeen kema kuma sai yau kika fara ganina ko?"Eh hakane umma"Masha Allah na fahimci kuna zaman lafiya da mai gidan naki"Allah ya k'ara had'a kanku"shi Ai yana yawan zuwa na sanshi dama"wai dama yaya sadeeq na zuwa Amma be tab'a sanar mun ba?"tana murmushi tace"Aikuwa"yanzun ki tashi kije kitchen duk Abinda zaku buk'ata na'a jiye ki d'auka ki kai muku can sit room d'in "yasmeen na k'ok'arin mgn baban yashigo"dama baba haka Aka gyara gidan nan kamar bashi ba?"Aikuwa yasmeen Aikin sadeeq ne"harda ma bene yaso Ayi ,ninace ah ah hakanma yayi Adena b'arnata kud'i "sannan ya gina islamiya sadakatil jariya Awannan garin da sunan takice Ana koyarwa kyauta"*YASMEEN ISLAMIC COLLEGE* gefen makarantar kuma yasaka Anyi soma mutane na d'ibar ruwa"muma an jamana muna Amfana"ga naira millon guda d'aya Aiko tun wancan satin Aka kaima mahaifin lami wai injiki Amata kayan d'aki"banma saniba saida babanta yazo yanamun godiya harda kukansa"dama kaduna za'a kaita"kuma yaron yanada d'an Abin hannunsa suna so su fitar da ita kunya suyi mata kaya na zamani"gaskiya yasmeen tsakaninmu da Alh Ahmed Lamid'o da mijinki sai godiya "kullum tunatarwata gareki yasmeen kici gaba da biyayya da hak'uri"Ayanzun garin nan bakiga yadda Ake girmamani ba"mutane nata yawan tambayar kinzo?"idan kun huta zuwa yamma na rok'i sadeeq Alfarma yabarki kid'an je gidan mak'ota da dangin mamanki ku gaisa"Allah yayi muku Albarka"Ameen yah Allah baba"ni wlh be tab'a sanar mun duk wannan Alkhairin dayayi mana ba"to Ai haka Ake so Alamar dan Allah yayi kenan"yanzun gashi datayi sanadi kinzo kin gani da idonki"batace komai ba zuciyarta fal da farin ciki da tsananin k'aunar mijin nata ta fita daga cikin parlourn "Ayanzun ta yadda sadeeq natane ita kad'ai"ta zama shi yazama ita"wai ita yasmeen itace take wannan fantamawar a rayuwa"wanda Abaya ko'a mafarki bata tab'a zaton zata kai wannan matakin ba Arayuwa "cikin farin ciki ta shiga madaidai cin kitchen d'in"da yasha kantotoci ga gas d'an girke"da Alama dashi take girki"babban tray d'in data gani da kulars guda biyu ta duba"tuwon semovita ne miyar bushashshiyar keb'ewa dataji man shanu da naman rago"sai wani d'an kwano dake gefe ta duba taga soyen naman kaji ne"tayi murmushi ta duba spoon ta d'auka ta fito daga cikin kitchen d'in"sadeeq na zaune yana waya da mohd yasmeen ta shigo "da sauri ya mik'e tsaye ya Amshi tray d'in yana fad'in yamiki nauyi ko my princess?"batace komai ba sai wani tsadaddan murmushi data sakar masa ta Amshe wayar ta kashe "bayan ya Ajiye tray d'in ta rungumesa ta fashe da kukan farin ciki"yaya sadeeq bansan dameye zan saka maka ba?"haka ka inganta rayuwar mutanan garinmu data mahaifina da tawa?sannan ka d'aga darajata yaya sadeeq hakik.....bakinsa daya had'e da nata yasaka tayi shiru ta biye masa suna kissing d'in juna"sanin cikin y'an mintina zai iya burkicewa yasaka yasakar mata baki yana murmushi ya aza goshinsa kan nata"tsinin karan hancinsu na gugar juna" suna jifar juna da murmushi Ahankali yace"my princess komai zan miki ban fad'i ba Arayuwa"fatana Allah yabarmu tare cikin Aminci"Amma ki dena kuka komun godiya"kin cancanci fin haka daga wajen yaya sadeeq naki"tayi murmushi ya koma manna masa kiss a lips nasa tana fad'in ka zauna na kamaka ruwa muci Abinci"dato ya Amsa ya zauna ita kuma ta fita "tafi mintina 5 kafin ta dawo da gidauniyar fura dataji kayan hadi da plate me d'auke da ruwa da lemo na kwali"samun sadeeq tayi harma ya zuba Abincin yana ci"ta d'auka bazaici tuwo ba sbd tunda tazo gidansa bata tab'a girka masa tuwo ko ganin yaci ba"ta kama dariya tana zama gefensa tace"dama kana cin tuwo yaya sadeeq?"Eh mana my princess kumafa yayi dad'i "zona baki kici kiji?"ta nok'e kafad'arta Alamar ah ah"ta d'auki naman tafara ci"yanzun kin koma kamar kura Akan nama ko?"Eh mana ba babynka yasaka ba"komai wai sai ace baby nah "Eh mana"nidai mugama idan nayi sallah zanje gidansu k'awata"to zuwa ziyarar da zamuyi fa?"sai yamma ko?"dama yaya sadeeq harda sak'o ka Aika dashi gidansu lami?"my princess ya wuce Adena zancen"Ina fatan baki tab'a wani saurayi Agarin nan ba?"yafad'a yana tsuke fuska"tayi murmushi tana fad'in sarkin kishi ni bana kula maza"sbd kinada tsada kuma ked'in rabon sadeeq ce"munyi mgn da baba"idan Angama d'aurin Auren zamuje dashi police station d'in garin nan muyi mgn su bani takarda naje can gidan yarin da aka kaisa" Anan kano mu canza komai Ashiga kotu"to shikenan Allah yasa Adace d'an Amanar yasmeen"ya dinga dariya yana fad'in my princess kin maidani Abokin wasanki ko?"ta d'age gira tana dariya ta tsiyaya masa ruwa da lemo a cup"bayan yagama cin Abinci yasha furan sannan ta rakoshi yatafi masjeed"ita kuma ta koma ciki tayi sallah"tana idarwa ta nufi gidansu lami da basuda nisa da gidansu"lami na ganin yasmeen nata gaisawa da mutane ta fito tsakar gidan ta rungumeta tana fad'in k'awata haka kika koma wata Hjy dake"tayi murmushi suka wuce d'aki"umman lami na ganin yasmeen ta fara zuba mata godiya da saka mata Albarka itada sadeeq "nanfa mak'otansu dake son ganin yadda ta koma suka dinga kallonta"yasmeen da Aminiyarta suka ja gefe sunata k'us k'us suna dariya"dan lami tasan yanzun tuni sadeeq da yasmeen suka jeno"bayan An dawo daga d'aurin Aure sukasha pics"da yamma sadeeq yakira yasmeen tazo suje wajen dangin mamanta"kasancewar lami sai gobe za'a kaita da safe ba yauba"sai yasmeen ta sanar mata da safen zata dawo.......duk inda sukaje itada sadeeq sai yayi musu Alkhairi"Abin saidai sam barka"sai gab da magrib suka iso gida"ya sanarma yasmeen bayan sallar isha'i zaizo su tafi masaukinsu, washe gari sudawo suyi sallama da kowa tunda d'azun bayan Angama d'aurin Auren sunje police station d'in da baba komai yatafi daidai"yasmeen na shigowa gidan tayi wanka da sallar magrib da isha'i "ta zauna tana cin jallop d'in taliya y'ar hausa dataji kifi da ruwa ruwanta"yayinda take lura da cikin umman nata"tasan kuma tabbas sadeeq ya gani"sosai taji kunya tanama zaton sai umman ta rigata haihuwa"saidai taji dad'i zata sami y'ar uwa ko d'an uwa"tana wannan tunanin sadeeq yakirata"dama sauran kad'an ta gama"bayan ta d'auka takama shagwab'a menene kuma baby nah?"toba nanda mintina 5 zan fito ba"to shikenan Allah yakaimu Ina jiranki"daga haka ya kashe wayar"yasmeen ta shiga toilet ta wanke bakinta da da hannunta ta fito"dama kayan bacci ne jikinta saita zumbula hijab"ta d'auki troley d'in kayan su da hand bag nata tayima umman nata sallama ta fito"tana fitowa k'ofar gidan ta sami baba da sadeeq suna mgn"sadeeq yabud'e mata back sit ta Ajiye kayan"sannan ta kalli baban yace"mamana saida safen ko? to baba Allah yakaimu"daga haka sukayi sallama da baba suka shige mota"yasmeen ta kallesa tana fad'in yaya sadeeq tsaraban me kamun kasan bana zama bakina bbu motsi ko?"ta k'are maganar tana kwantowa Ajikinsa "kinada babbar tsaraba my princess Amma meye zaki bayar tukwaici?"tana dariya tace"komaima habiby nah"to shikenan muje room d'in namu tsarabar na nan Ajiye "yak'are maganar suna murmushi"bayan sun iso masaukin nasu"kasancewar kowane yayi wankansa a kan carpet suka zauna"yasmeen natacin snacks da lemo fanta da kilishi"shidai yana kallonta yana kuma kallon news na k'arfe 9 "suna kuma fira jefi jefi"bayan sun kammala komai yasmeen ta haye saman cinyarsa wai yataso yamata tausa tayi bacci"my princess kenan kin manta da tukwaici nah?"tayi murmushi tana shafar fuskarsa suka had'a Ido ta d'age masa gira tana fad'in idan ka shirya k'arba nima Ashirye nake na baka"bece komai ba ya sungumeta suka fad'a saman bed"Awannan daren sadeeq ya manta da yasmeen nada juna biyu ya gurjeta son ransa"sai wajen k'arfe I sha biyu sukayi wanka suka kwanta bacci.....washe gari.....✍️

wannan book d'in na kudine ! idan kina buk'atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
2/26/24, 14:09 - Ummu: ❤‍? *NIDA BARRISTER SADEEQ*❤‍?

*73&74*


*Littafin kud'i ne*
Ayau take suna......tunda yasmeen ta haihu itada babyn suke ganin kulawa had'e da riritawa wajen sadeeq da mama dama sauran mutane"gaba d'aya sadeeq dena zuwa wajen Aiki yayi"idan yana tare dasu yaga mutane sai ya tafi part d'insa"yasmeen bbu kunya zata bishi"ko Abinci tare suke ci"wani time har baccin safema Ajikinsa takeyi"wani time d'in susha romance ,wani lokacin kuma ya k'yaleta "daga ranar data haihuwa har zuwa ranar suna ba k'aramin kyau sukayiba daga ita har babyn"sun murje sunyi y'ar k'iba sbd kulawar dasuke samu....su Anty salma kuwa dasu Ake zaman jego suna Aikace Aikace tare da masu Aikin yasmeen"ranar kwana 5 sadeeq ya mallakawa yasmeen kayan barkanta da hannunsa"Aranar har kukan farin ciki tayi"Anjib go musu kaya ita da babyn"Abba kuwa y'an kunne gold da zobe yabada Abama yarinyar "yayinda sarah tayima babyn Akwati guda na kayan jarirai ta kawo Abin saidai son barka"y'an charanchi kuwa sai ranar daren suna suka zo"yasmeen ta saukesu masauk'in bak'i"da Akayi sbd zuwan wannan ranar"washe gari da safe baby taci *khadijatul Imaan* za'a cigaba da kiranta da Imaan sbd sunan mahaifiyar yasmeen ne taci"sosai yasmeen tayi murna da farin ciki"tun wajen k'arfe 7 na safe da suka tashi rabonta da sadeeq "har Aka gama yanka raguna 3 da k'aton sa"bata koma ganinsa ba"Aka yimata make up ta shirya cikin sabon leshi wanda Akallah zaiyi 200k "tamkar Amarya haka tayi wani irin kyau"kowa kuzuzuta kyawun datayi yakeyi"su Anty salma da sukazo tun safe suna nan Anata hidima dasu"ta kalleta tace"Masha Allah! yasmeen yaka mata kafin ki canza shiga sadeeq yaga kwalliyar nan taki"nifa Anty rabona da yaya sadeeq tunda sassafe"ko break fast beyiba yafita ,gashi har 12 pm tama d'an gota....bata rufe bakiba yashigo cikin bed room d'in"yana sanye da milk d'in jallabiya"duk yayi zufa sbd yawan zirga zirga"ya dawone domin yayi wanka ya sami Abinda yaci, sai yaje wajen mohd suyi zancen inda yaka mata suyi walima Anjima "kinga kuwa ga d'an halak d'in nan"cewar Anty hafsat"sadeeq ya saki murmushi yana fad'in Amaryata irin wannan kyau kamar y'ar budurwa"duk Ina jinku yanzun dana shigo"nayi busy ne my princess taso muje saman"ya k'are maganar yana Amsar babyn da aka gama shiryamawa daga hannun wata k'awar yasmeen "ita kuwa murmushi tayi ta sakko daga saman bed d'in"ya kalli su Anty salma yace"wai meyasa bakwa cemun Angon jego ne?"gaba d'aya sukayi dariya"ya zaro wayarsa yamik'a yasmeen babyn"zafafan pics ya dinga d'aukarsu kafin tabama Anty salma babyn ta bishi suka fita.... parlourn sa suka yada zango"yasmeen ta jawo center table d'in gabansa tana fad'in bara na fara had'a maka tea"my princess ba wankan zan farayi ba?gaba d'aya k'arin rana nakeyi wlh"ni kuma ban wani jiba saima k'amshi danaji kanayi"uhmm bakison kawai kusheni"kinyi kyau me make up tasan Aikinta"sai kikayi kamar yau Aka kamun ke"tayi murmushi tana zuba masa chips da plainten ta haye saman cinyarsa ta mik'a masa cup d'in shayin"ya Amsa yana murmushi domin yana jin dad'in bata gudunsa sbd ta haihu"sab'anin wasu da sunyi haihuwar fari sai kaji ana cewa suyi hankali da namiji"sai firansu sukeyi harya gama"ya d'auketa suka wuce ciki"kai yaya sadeeq meye kuma Abin d'aukata?"kawai sha'awar d'aukar naki nakeyi"ki kwanta na fito ko?"na d'auka zan tayaka wankan?"ah ah my princess karki b'ata kwalliyarki"to shikenan bara na fiddo maka kayanka"koma na fiddo mana shaddar nan harda tawa duk suna Anan"Abinda zance miki kenan"ya k'are maganar yana sauketa"shi yashiga bath room ita kuma ta wuce gaban ward rope ta fiddo musu kayan....koda yafito da taimakon yasmeen ya shirya,sannan ya cire mata kayanta yasaka mata doguwar rigar "ta yafo d'an kwalin da nufin taje me yin make up ta d'aura mata"shaddar giznah ce pink Ammata Aiki da blue d'in zare"ta baya sadeeq ya rungumota suka k'urama juna Ido ta cikin mirror d'in"kayi kyau habiby"nidai kadena yin fara'ama kowa saini ko?"ta k'are maganar cikin shagwab'a tana juyowa ta k'ank'amesa"my princess yanzun kuma ana taron y'an kishin suka motso?"yanzun kawo d'an kwalin mugani kozan iya d'aura miki shi"nok'e kafad'arta tayi "meyasa bakya so na d'aura miki?"to ai baka iyaba"inafa ganin yadda kikeyi idan zaki d'aura....be rufe bakiba wayarsa ta hau ruri"yaga Anty salma ce"d'auka yayi batare daya yi mgn ba"wai sadeeq bazaka bar mana me jego ta taho wajen mutaneba fisabilillahi?"idan kayi hak'uri daga yau Angama hidimar ko?"bece komai ba ya yanke wayar "ya d'an shafi bayanta yana fad'in muje kinada bak'i dukda banso hakanba yasmeen"karka damu yayanah Anjima muna tare ko?"bece komai ba yayi kissing goshinta"saiga lips nasa sun gogo foundation"yasmeen ta dinga yimasa dariya tana d'aukar tissue ta goge masa"ta gyara masa hularsa tana feshesa da zafafan turarukan sa"nawan kayi kyau ko Ina zan shiga dakai Ina Alfahari dakai mijinah! Ilove you "I love you too my heart beat"yaka mata muje kar Anty ta koma kira ko?"ya Amsa dato suka baro d'akin"suna sakkowa k'asan Aka dinga kallonsu Ana mamaki"sbd yasmeen da wasu kaya d'azun ta bishi gashi yanzun sun dawo da kaya iri d'aya"d'akinta ta wuce shi kuwa yakama kiran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login