Showing 60001 words to 63000 words out of 85260 words

Chapter 21 - _NIDA_BARRISTER_SADEEQ_Complete

04 Apr 2025

7427

girgiza kansa daya tuna yasmeen"shi kansa me bada shedane kan kyawawan halayen yasmeen"gaba d'aya sai yaji wani irin tausayinta da wata iriyar soyayyar ta Azuciyarsa"ya mik'e tsaye yana jin zafin dake cikin zuciyarsa yad'an rage"saidai baya son had'uwa da suhan Ayanzun dan komai zai iya faruwa marar kyau"Ahankali yake tafiyar cikin nutsuwa yana tunanin yaya mohd koya shawo masa kan yasmeen ko kuwa??"Ahaka yaturo k'ofar parlourn ya shigo da sallama cikin tattausan muryansa me ban sha'awa yana tsurama fuskar yasmeen dake zaune nesa da mohd ido"komai nata me kyaune da tsari Akan tafarkin daidai"yafad'a Azuciyarsa sbd ganinta da hijab "ya tabbatar idan suhan ce ko mayafi barata sakaba sbd tana gaban Abokinsa...yasmeen kuwa saida gabanta yafad'i dataji muryansa me dad'in Amo da sauti"saidai tak'i yadda ta kalli gefen dayake "ehemm! Mohd yamasa gyaran murya sbd ganin gaba d'aya idanuwansa nakan kyakykyawar fuskarta yana Aikin kallo zaima nufi inda take zaune"jin mohd yamasa gyaran murya yasaka ya juyo ya kallesa yana d'aga gira"da Ido yake masa Alamar yaya Andace ne?"shi kuma ya gyad'a masa kansa yana murmushi ya d'auki plate d'in snacks d'in ya wuce dining area"matsalata da gwabro zari wlh"kina dai jin mijinki ko yasmeen?"bara na kira k'awarki nakai mata k'ara "itadai tayi murmushi Adaidai lokacin da sadeeq ya zauna gefenta"tayi saurin cewa sannu da zuwa "sai yanzun kika ganni my princess?"uhmm kaje kuci Abinci saika wuce mata da ledarta guda"d'aure fuska yayi yana kallon ledojin kafin yace"bazan je ,kuma bazan bayar Akai mataba" kyauta zan bayar dashi"shikenan ka had'a harda nawa saika bayar"meyasa?"ta turo baki cikin shagwab'a tace"to Ai kasan dai kayi banbanci da Rashin Adalci ko?"dakaje kasami zunubi gara na hak'ura dukdai ina son tsiren naji k'amshin sa"beyi mgn ba sai kamo hannun ta yayi yamatso sosai kusa da ita har jikinsu na gugar juna"ya sumbaci hannun nata"tayi saurin rintse Ido sbd wani iri dataji"kinada kirki yasmeen "idan suhance zataji dad'i nace bazan baki ba"pls ki kalleni kice kin yafemun duk laifin dana miki Abaya kinjiko my lovely wife?"naga gaba d'aya bakison kallona ko?"nidai kaje kuci Abinci kaida yaya mohd yanafa kallonmu ko?kunya kikeji ne?"tak'i mgn saima k'ok'arin k'wace hannunta dake cikin nasa tayi, tana satar kallon mohd dake shagalinsa yana kuma waya sa sarah bema damu da suba....kinga wanda kike jima kunyar bata tamu yakeyi ba ko?"to kaje kuci Abinci mana" na zauna tare dake yafimun naci Abincin yasmeen"uhmm"kuka kikayi ko?"kin bama zuciyata da gargar jikinah wahala yasmeen "dama nine nasamu nayi kukan k'ilan dana samu sassauci da ra'isa Azuciyata"kiyi hak'uri ki yafemun laifina na baya yasmeen d'ina pls ko saina duk'a na baki hak'uri ne?"shiru tayi kanta na'a sunkuye"tana mamakin dama haka yake idan yadamu da mutum?"hannunta daya kama yamik'ar da ita tsaye yasaka ta kallesa da sauri"saidai yadda taga idanuwansa sunyi jajir saida taji fad'uwar gaba ta kawar da kanta"shidai murmushi yamata ya d'auki ledar guda yana fad'in muje na rakaki d'aki ki zauna kici saina dawo naci Abincin"ya k'are maganar suna nufar d'akin baccinta yana rik'e da gefen kafad'arta "gaba d'aya wata iriyar kunyarsa taji tanaji"sai taji kamar yauma zasu fara rayuwa Amatsayin ma'aurata"bayan sun shigo ya zaunar da ita gefen bed ya Aza mata ledar saman cinyarta yana fad'in bara naje nadawo ki bani labari me dad'i "uhmm! baraki bani ba?"yafad'a yana jan karan hancinta "pls kaje wajensa mana....yatari numfashinta da cewa"kar yayi zaton wani abu mukeyi ne?"k'in mgn tayi"yayi murmushi kawai yajuya yafita"ta sauke Ajiyar zuciya tana shak'ar k'amshin daya barmata"Ahankali ta bud'e ledar"dama bakinta bbu dad'i har dambun nama tayi Amma be mata;ba"sosai taci tsiren da kilishin harma ta rage"sannan ta wuce bath room ta wanke bakinta ta dawo ta zauna kan bed side drower tana danne danne Awayarta.... sadeeq kuwa suna cin Abincin mohd na tsokanarsa had'e da masa gargad'in idan yakoma b'atama yasmeen rai tayi fushi bbu ruwansa"ko yanzun sbd yaga matsalar zata shafi Aikinsa shiyasa yamazo yasaka baki har yabata hak'uri"nidai Aika gama mun komai tunda ka shiryani da my princess "yak'are maganar yana cin Abincinsa daya masa masifar d'adi"sinasir da miyar kan rago"ga farfesun kayan ciki da fruit salad data had'a masa.....hani'an sadeeq Lamid'o da Amininsa suka yima cikunnan su"mohd ma ya rigasa idarwa"yadai zauna suna d'an tab'a fira ne harya idar ya mik'e tsaye suka nufi bakin k'ofa sadeeq yace"nifa Abokinah sallar magrib kawai zata fiddani"uhmm Lamid'o kenan! shiyasa matan ke cewa bamuda kunya"wlh idan natuna kurarin dakayi Abaya wlh har mamaki da kunya kake bani"dama nace maka inada kunya game da matata ne?cewar Lamid'o yana tsuke fuska "mohd yayi murmushi yana fad'in kasanar mata na wuce ni"nasan yau bewar Allah zata sha fama da fitinarka"duka yakai masa ya goce yana dariya ya murd'a handle d'in k'ofar yafita"sadeeq Lamid'o ya zauna kan kujerah yazaro wayarsa yaduba time befi saura 40 minit Akira sallar magrib ba"beson yabi yasmeen d'aki kar yaje yarasa nutsuwarsa gashi magrib ta kusa"gara dai yafara yin sallar tukum"yana wannan tunanin ya lalibo number nata dake Ajiye Awayarsa tun ranar data tab'a kiransa kafin su tare....yasmeen nata latse latse kiransa yashigo"saida taji fad'uwar gaba tama d'auka koya fita"sai gab da zata tsinke ta d'auka tana masa sallama"saida yaji tsikar jikinsa ta tashi"cikin cool voice d'insa ya Amsa yana fad'in zo gani nan a parlourn "wanda kike jima kunyar ya tafi"kaje masjeed mana"yanzun nazo nan ko kuwa ke zakizo?"nidai yaya sadeeq to meye zan maka Anan d'in?"beyi mgn ba yakashe wayar"yasmeen tayi saurin Ajiye wayar ta mik'e tsaye ta fito"tana fitowa shi kuma yana mik'ewa tsaye da nufin ya shiga d'akin"kinsan Allah da zuwa zanyi kuma na miki Abinda kike tsoro"uhmm to kazo ka d'aukeni mana"dama kana cewa wai banida nauyi"ta k'are maganar cikin shagwab'a sbd hango suhan tana sakkowa stars d'in"shi sadeeq bema lura da suhan d'inba sai cewa yayi nasan kin k'ara nauyi tunda kin koma y'ar lukuta ko?"yafad'a yana nufota"tayi d'an murmushi tana matsawa nesa dashi"oh wahalar dani kikeso kiyi ko?"to ai yaya sadeeq bazaka iya kamani ba"kike gani?"Eh mana "ta fad'a tana koma ja da baya"shi kuma yabiyota suna dariya"Adaidai lokacin suhan ta Ida sakkowa down stairs d'in taja tsaki data kallesu"tsakinta yasaka sadeeq lura da ita"Atake ya had'e rai "yasmeen ta fad'a jikinsa tana dariya tana ja masa kunnuwa"wai yaya sadeeq sabon Aski kayi ?"Eh mana ko banyi kyauba my princess?"tsaki suhan takoma ja"hakan yakoma hassala zuciyar sadeeq Lamid'o"dama kuma yanada haushinta"ya kalleta da nufin yamata mgn yasmeen tayi saurin manna bakinta cikin nasa"tana tallabe kansa"dama Ance maso zuwa binni balle Ance sarki na kira"da sauri ya matseta jikinsa suna shan bakin juna kamar zasu cinye bakunansu"mitsssssuww Aikin banza da wofi"cewar suhan tana barin parlourn"sadeeq kuwa jan yasmeen yayi saman 3seeter yahaye samanta suna romancing d'in juna"kasancewar ita kanta yasmeen d'in tayi kewarsa"hakan yasa ta biye masa...ringing d'in wayarsa ne yasaka yasmeen zare bakinta daga cikin nasa tana rik'e hannayensa daya tura cikin rigarta "gaba d'aya wata iriyar kunyarsa taji tanaji"shi kuwa be d'agataba saima son koma kissing nata dayakeyi"taja gemunsa tana fad'in yaya sadeeq pls kaje kayi sallah"to idan nadawo yazakiyi dani my princess keface kika tsokanoni ?"nidai yaya sadeeq nauyine fa dakai pls"yayi murmushi yana d'agata ya maidota samanshi yana gyara mata zamanta Ahankali yace "da sauran kusan mintina 20"yafad'a yana rik'e hannunta guda ya had'a danashi yana murzawa"yayinda gudan hannun yake danna waya sbd yaga bak'uwar number ce aka kirashi da ita harta tsinke be d'auka ba"kiran yabi sbd layin duk mutanansa da yake karewa suke kiransa dashi"bugu ukku aka d'auka ba'a yi mgn ba"dallah waye wai?"cewar sadeeq murya Adake"sanin ko waye beda Amfani "gardagad'i na k'arshe zamuyi maka"dukda koda munyi maka sbd taurin kai da kafiya irin naka bakaji"munyi maka mgn game da Alh lamis da Alh idi kak'i ji ka shiga shari'ar su"so yauma bamusan meyasa aka d'aga shari'ar sai bayan kwana biyu ba?"idan kana son family naka toka fidda Hann.....kashe wayar sadeeq yayi yana jan tsaki"wanene wannan mutumin yaya sadeeq?karki damu my princess mun saba ganin irinsu"burga ce kawai shari'a kuma jibi in sha Allah zamu fara"yanzun ya zakiyi dani my princess?yaka mata ki tausayamun kusan 3weeks rabona dake yasmeen kinfa sani.....uhmmm !sai kace bayan ni bakada wata matar"yasmeen kenan! tunda na Auri suhan sau biyu na kwanta da ita bana zaton kuma zan.....pls ya Isa haka! yaya sadeeq surrin kune kaida ita"kamar yadda bana buk'atar taji zancen daya shafeni Abakinka haka nima bana buk'atar jin zancenta daga bakinka"shikenan naji yanzun tashi muje d'akina muyi Alwallah d'in "kai kaje kayi "ke meyasa barakiyi ba?"ba rufe k'ofar kakeyiba sbd karna shigo?"baki hak'uri kin yafemun ba kenan?"yafad'a yana saka hannu ya d'ago fuskarta ta rintse Ido"ya manna fuskarsa saman tata yana goga karan hancinsa saman nata"yana kissing lips d'inta"ta tsuke baki tana saka hannu tana tureshi"my princess kecefa kika tsokanoni dukda nasan kinyi sbd kibama wata haushi.....kukan shagwab'a tasaka tana son sauka daga jikinsa"yayi murmushi yatashi da ita yana fad'in muje kona d'aukeki?"nidai zanje da k'afafuwana"wai meyasa bakya yadda mu had'a Ido ko kunyata kikeji ne? ta masa shiru"yayi murmushi yana rik'e da hannunta suka shiga cikin d'akin"gefen bed ta toge shi kuma ya girgiza kansa yashiga bath room "tabi d'akin da kallo k'al dashi ,k'amshin turarensa na zaune daram a d'akin" saidai tayi missing d'akin sosai"tanata y'an kalle kalle ya fito ya yarfo mata ruwan hannunsa tare da cewa "kiyi sallar Anan zanbdawo bazan jimaba"dato ta Amsa shi kuma yafita"yana fitowa talatuwa na sakkowa k'asan"ta gaidashi ya Amsa fuska a gimtse yanuna mata ledar dake Ajiye saman center table yace"kaima suhan"daga haka yafita"yana tunanin bayan sallar isha'i dole yashiga ya gargad'eta da babbar murya karta koma gigin zuwa part d'in su mama bada Alkhairi ba.....yasmeen kuwa bayan yafita ta shiga toilet d'in tayi Alwallah "bayan ta fito ta koma d'akinta ta sako hijab tadawo d'akin nashi ta kabbara sallar.....tana Azkhar sadeeq yaturo k'ofar ya shigo da sallama can ciki"saida taji fad'uwar gaba"malama yasmeen zanyi wanka "ya fad'a yana kwanciya saman bed d'in"batace komai ba ta tashi ta cire hijab d'in jikinta ta wuce toilet "bata jimaba ta fito rik'e da towel d'insa....da sauri ta kauda kanta sbd ganinsa tsaye gaban gadon yacire kayansa boxer ne kawai yarage a jinsa"beyi mgn ba yana dai kallonta ya mik'a mata hannunsa Alamar ta bashi towel d'in"ranta bata yayi data mik'o masa zai fisgota ya rungumeta "hakan yasa tayi tsaye"ya kafeta da Ido murya can k'asa yace "idan na k'irga ukku baki baniba kinsan sauran"1,2.....da sauri ta matso tana y'ar dariya ta mik'a masa "yana kai hannunsa ta saki yafad'i k'asa"be d'aukaba sai nufarta yayi ya cafkota da sauri sbd ganin zata gudu"yaya sadeeq nika cikani"be kulataba ya sungumeta ya nufi saman bed d'in da ita tanata zille zille "gaskiya sadeeq Lamid'o ya iya kiwo"dubeki yarda kika koma y'ar lukuta "ya k'are maganar yana kwantar da ita"zata matsa yayi saurin hayewa samanta"wai yaya sadeeq kaida kanka kake yabon kanka ko?"to Ai gaskiya na fad'i ko mrs Lamid'o?"ya k'are maganar yana zare mata hular saman kanta b'akin gashinta ya bayyanah"yafara sinsinarsa zuwa gefen wuyanta "ta rintse Ido sbd jin tsikar jikinta ta tashi"wankafa yaya sadeeq kace zakayi?"ta fad'a cikin shagwab'a"be bata Amsaba sai kansa daya d'ago ya manna bakinsa cikin nata yana cafkar harshenta yafara tsotsa"Atake yasmeen ta tallabe kansa suna kissing juna kamar bbu gobe"sam bata fahimci sadeeq yarabata da komai na jikin taba saida taji fatar jikinsu na had'uwa waje guda"gabanta ya fad'i! murya na rawa ta rirrik'esa ta zare bakinta daga nasa tana fad'in pls yaya sadeeq karkamun da zaf....be bari ta koma mgn ba yamaida bakinsa saman nashanunta yana bin hanyar daya jima bebi ba"yasmeen ta zabura sbd zafin dataji"shi kuwa ya mata ruk'o bana wasaba...sai kishinsa da gurnaninsa ke tashi cikin d'akin"Ayau yasmeen ta yadda sadeeq Lamid'o natane ita kad'ai kuma yana sonta"kalaman kauna da nuna tantsar soyayya tashasu har tagaji dajinsu daga bakinsa"duk tsananin jigatuwar datayi sai tajita normal sbd dad'in kalamansa"tun bakwai na dare ake Abu guda har tara da wani Abu sannan sadeeq yasararawa yasmeen ya rungumeta saman faffad'an k'irjinsa yanata yimata sannu"itadai tayi lamo Ajikinsa "sbd yanzun ji tayi tana bala'in son k'amshin jikinsa"Ahankali cikin taushin muryansa sadeeq yace.....✍️

wannan book d'in na kudine ! idan kina buk'atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
2/26/24, 14:09 - Ummu: ❤‍? *NIDA BARRISTER SADEEQ*❤‍?

*53&54*




*Littafin kud'i ne!*
...... Ahankali cikin taushin muryansa sadeeq yace "my princess yau dai sau d'aya ki yarda muyi wankan tare kinjiko?"shikenan yaya sadeeq Amma bazaka kalleni ba?"banyi Alk'awari ba"dama nasan wannan kunyar taki bazata barki ki saki jikinki sosai daniba ko?tayi shiru tak'i yin mgn "ya shafi gashin kanta zuwa bayanta murya can ciki yace"ya naji kamar jikinki da zafi?"nimafa haka nakeji yaya sadeeq Amma kuma cikin jikin bana jin zazzab'in"gobe zamuje Asibiti Adubaki "Ina fatan Abuna beyin zafin?"sbd naji kina rakin dan Allah yaya sadeeq kark......hannunta data saka ta rufe masa baki yasaka yayi shiru yad'an cijeta"ta saki k'aramar k'ara tana turjewa Ajikinsa"ya lumshe Ido yana k'ara matseta Ak'irjinsa yana shafa Albarkatun k'irjinta "my princess nifa bana gajiya da Abun nan garama kisaba indai wajenki nake babu jira"shiru dai tayi tana tunanin yadda zata raba jikinta da nashi ta suturta jikinta"sbd daga ita harshi bed sheet ne kawai suka rufe jikinsu dashi.....k'in gama hutawar muyi wankan da sallar isha'i"ya fad'a yana duba time ta waya"saida yaji tausayinta"sbd ya fahimci kusan Awa biyu da rabi yayi kanta"Atake yaji zai k'yaleta cikin dare sa had'u da safe"my princess bara na d'auki towel d'in na d'aura saina ka miki wani ko?"kukan shagwab'a ta saka tak'i mgn"menene kikeso?"kona d'aukeki ne?"nidai nika d'ai zanyi wanka na"ta tsuniya kikeyi baby nah "yak'are maganar yana janyeta daga jikinsa ya zuro k'afafuwansa k'asa kan carpet"ganin zai sungumeta yasaka ta rufe Ido tana sakin k'ara "oh yah rabbih ! rigima kikeji ko?"toki bari mu fito daga wankan sai kimun shagwab'ar ko?"tayi shiru tana b'oye k'irjinta da tafikan hannayenta"sbd cikin haske suke "shidai murmushi kawai yayi yatura k'ofar had'ad'd'en bath room d'in da k'afarsa suka shiga ya sauketa"ta b'oye bayansa tana tunanin beda kunya kota miyan bacci"ruwan zafi ya had'a yana jinta kwance Abayansa nashanunta suna gugar bayan nasa"yayi saurin juyowa da ita ya rungumeta ta baya"ya manna k'ugunsa Ajikin mazaunanta"ta rintse Ido k'irjinta nayin fat fat"sai sinsinar wuyanta da bayanta yakeyi yana kissing kuma tunta"yayinda ta rik'e hannayensa sbd ganin zai Azasu kan k'irjinta....saida ya gama lugwigwitar mata jiki sannan ya d'auketa ya sakata cikin ruwan zafin"Ahhhhhh zafi yaya sadeeq "sorry my princess bakya son gasa kanki sosai ko?"k'ilan duk ranar dakika haihu nine zan miki wankan jego"ya k'are maganar yana ware mata k'afafuwa ruwan nashigarta"yayinda hannunsa guda ke kan nashanunta yanata shafarsu sunyi jajir sunata mata zugi sbd tsotsar daya musu....sau biyu yana canza mata ruwan ,itadai idonta Arufe "sbd kunya tak'i yadda ta kallesa bbu kaya"shi kuwa ko Ajikinsa yana hidimarsa"gaba d'aya sai yaji tayi bala'in burgesa data kasance me kunya"Atake yatuna wankan su da suhan"yarinyar da bata jin kunyar tayi zir Agabansa "yana wannan tunanin ya gabatar da wankansa yana yiwa yasmeen dariyar tak'i sakewa sbd jin kunyarsa"daga k'arshe yabarta cikin toilet d'in "saida yafita ta samu tayi wankan wajibi"ta d'aura towel d'insa"ta yane kanta da wani sannan ta fito da k'yar take tafiyar waima Ahaka ta gasa kanta"sadeeq na tsaye yana sallar isha'i "ta bud'e k'ofar ta fita"koda ta iso d'akinta gashin kanta ta busar sannan ta saka kaya tayi sallar isha'i "bayan ta idar ta shafa mai tasaka doguwar rigar bacci, wacce iyakarta gwiwa tanada hannun vest"sai k'amshi takeyi me sanyi"har zata fita saita tuna da ledar da sadeeq Lamid'o ya tab'a bata" da sauri ta nufi gaban lokar data Ajiye ta jawo ta d'akko"bayan ta zauna gefen bed ta bud'a.....d'an zaro Ido tayi tana bud'a d'an Akwati k'arami me kyau"sark'a da y'an kunne da zobe da y'an hannu ne Aciki na gold "sai k'yalli da d'aukar Ido sukeyi"wai yaya sadeeq ni yabama wannan dukiyar kyauta?"ta fad'a Azuciyarta"tana wannan tunanin ta lura da wasu cards guda biyu"ta duba zafafan kalamai na soyayya ne da ban hak'uri ga card guda"card guda kuma kalmar I LOVE YOU ce! ta lumshe Ido Afili tana furta ilove you too habiby"sai murna takeji tana tuna ranar daya bata su sai tambayarta yakeyi ta duba ?dama Ashe irin wannan babbar kyautar ce yamata?"lallai rashin sani yafi dare duhu"tunima yana sonta bata ganeba"saidai bataga laifin wanashin datayi ba"sbd shima yamata Abubuwa Abaya na rashin daidai "saidai komai ya wuce yanzun"ta Ayyana Aranta tana maidawa ta rufe ta nufi wajen ward rope ta Adana su"kafin taje ta k'ara fesa turare ta bud'e k'ofar ta fita..... sadeeq na kammala sallarsa yayi Addu'ar samun zaman lafiya tsakaninsa da matansa musammun ma yasmeen"wacce har yanzun yake zaton bata sonshi shine kawai ke haukan sonta da kishinta"bayan ya gama yana sanye da jallabiya yafita"kamar yafara shiga d'akin baccin yasmeen "saiya tuna ko shiryawa takeyi ko sallah takeyi"ya santa da kunya idan yashiga tana shiryawa zata ji kunya"yasaki murmushi ya wuce saman"suhan na zaune a parlourn kan kujerah tana ibadar tata wato chatting "wanda ko sallar magrib da isha'i batayiba"ta bari saita koma bed room idan tayi wanka, sai tayisu ta kwanta"kallon sadeeq tayi ta d'aure fuska tak'i Amsa sallamarsa"shima tashi fuskar A murtuke harma tafi ta suhan d'in d'aurewa"be zaunaba ya'a za k'afasar me silifas saman center table yana binta da kallon tsana Adak'ile yace"sanin mahinmancin sallama danayi shiyasa har na miki dana shigo"Amma da yake ke bakisan mahinmancin taba Ai bazaki Amsaba"inaso kisani ! wannan ne na farko kuma na k'arshe da zaki koma gigin zuwa sashen iyayena kiyi rashin mutunci da rashin tarbiya....ohk zugoka Akayi kenan?"yi mun shiru wawuya da bata san mutuncin manyaba" wlh Allah ya taimakeki ba gabana kike fad'a mahaifiyata na fad'a ba dana banbance miki tsakanin Aya da tsakkuwa"na tsaneki sbd bakida hali"kima fara k'irga wa'adin zamana dake"domin duk macen da iyayena da y'an uwana basuda k'ima A idonta ba macen da zan zauna da ita bace har Abada "idan kin gyara ki samu na canza"idan baki gyaraba muyita zama a haka"bake kad'ai bace matata.....kuka suhan ta fashe dashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login