Showing 45001 words to 48000 words out of 69951 words
cikin karfin hali ta gama kammala girkinta bayan fitar mijin nata. har zuwa yanxun da bayan tayi sallar isha'i take zaune gaban dakin malam liman, da abincinsa da take jirayin shigowadsa!
shigowar malam cikin tsantsan fara da kuma murmushin dake kwance saman fuskar sane ya sanya itama nata murmushin fita da sake fadada, "Alhamdullih umayma lallai Allah maji kan bayin sane ne, cikin hikimarsa da buwayarsa ya mana canji da mafificin alkhairinsa"
ya fada yana kaiwa zaune kan tabarmar da umayman ke zaune, sai kuma ga kai dubansa dakin mariya tare da kwalla mata kira. "MARIYA"
"na'am baba!" ta amsa shi cikin faduwaf gaba tana fitowa tare da tsugunnawa a gaban mahaifan nata. sannu da zuwa tama tayi mar kallonta yayi tare da mata nuni data zauna. zaman tayi tana sunkuyar da kansa kasa.
"kaddara wata abace me tsanani haka kuma me sauki! sannan kuma wata abace da ba'a iya ganin launinta da ido, hakanne ma yasa ba'a iya sauyata daga mummuna zuwa kyakkyawa, acikin kowanne rayuwar ɗan Adam akwai salon tarin ƙkaddarori masu tarin yawa, akowacce duniya akuma koda yaushe kaddara tana tafiya ne daidai da rayuwa. Sannan kuma babu wani bawa wanda ka iya gujema tarin ƙkaddarorinsa. haka kuma ana haifar kowanne bawa ne da salon tashi ƙkaddarar, kisa a ranki shima musan baya cikin kyakykyar kaddararki mariya. domin kuwa iyayensa sun janye kamar yan baya, amma da ubangiji ya tashi miki zabinsa saiya sanja miki da mafificin duka sauran samarukan da suke fasa aurenki. data tashi saiya baki kamaludden me kamala, me karamchi, me nagarta ki amshi wannan zafin a matsayin zabin ubangiji domin kuwa shi kadai yasan manufarsa akan hakan"
ita dai tunda baban nata ya fara fadar maganganunsa bakinsa kawai taga yana motsawa kamar sauran lokutan baya. Ita kuwa meta rayuwa da take juyin wainar masa da ita, daga wancen kasko zuwa wannan kasko? kodai ta aikata wani zunubine da yake ta bibiyar rayuwarta?.
*KUWAIT*
***** *****
Cike titin yake da motoci ba komai ya haddas hakan ba sai wani uban shegen go slow da wata ƙshegiyar bakar mota mai kyan gaske ta hada kirar lexus. anyi crossing dinta akan titin yadda ta rufe titin completely duk glasses dinta tinted ne. dan haka ba'a hangar wanda yake cikin motar,mutane sai hayaniya suke.
kallo daya zaka ma motar kasan ba dan karamin kudi aka narka wajen siyar motar ba.
gurin ya cunkushe mutane sai hayaniya suke yi,abu mafi ban mamakin shine normally gurin yake babu traffic, murfin wata farar mota aka bude wata kyakykyawar matashiyar budurwa ta fito sanye cikin shigarsu irin na larabawa. bakar abayane a jikinta tayi rolling da siririn vail abayar, sai bakin shadow data sanya a fuskanta da alamu sabo da kare hasken rana ta sanya shi.
kai tsaye inda akayi bloocking hanyar ta nufa a nutsenta.
cikin harshen larabci wani matashin balarabe ya furta "yan kibi a hankali mutumin is very dangerous, shegun kasar kuwait kenan ake magana anan" ko inda yake bata kalla ba saima ci gaba da tafiyarta da tayi.
wasu shegun manyan motocine guda shida suka ratso ta cikin titin da wannnan motar tayi blocking hanyan, dole sukaci burki suma kafin mamallakin motocin wanda yake sanye cikin wata iriyar shiga ta alfarma ya bama daya daga cikin tight security'n umarni ha duba ya gani mene ya haddasa wannnan go slow din.
"ba bukatar a duba ZAID EMAAR'S ne"
mahboob ya fadi dake zaune a kusa da sit driver.
"innalillahi yanxun dama gantalewar zaid din shima harya kai haka? bayan shigo mana gida a bugu banda yawon club's club's dinsa ashe harda tarema mutane hanya ya iya!"
cewar MOH JIDDO da take zaune a kusa da AL-HUSSEIN EMAAR'S.
a mugun fusace AL_HUSSEIN ya bama wannan tight securityn umarnin
su farfasa motar su fito dashi suyi masa shegen duka su jashi su kaisa gida.
cikin cika umarnin alhussein suka diddira a motocinsu suka nufi inda motarsa yake.
dai dai windown driver wannan mudurwar tayi knocking a hankali zaid dake kwance cikin motarsa ya kure A/CN yana latse latsensa a wayana ya dan dubi inda ake knocking glass na motornshi.
da sauri ya sauke glass din fuskarsa ta bayyana dauke da murmushin mamaki ya furta.
"Hey JESRA me kike yi anan?"
dan bata fuska tayi tare da daura hannayenta akan windown tayi tagumi ta furta
"unguwa zanje kuma yayana ya tare min hanya yaya kenan?"
ta fadi cikin dan bata fuska kansa ya ciro ya kalli dandazon motocin. da suka taru a tsakiyar titin tare da sakin wani dan murmushi kadan ya furta
"lallai kice yau dara taci gida kenan?"
ta fadi daidai lokacin da security'n suka karaso wurin. Tafiya suka yi har zuwa bakin motar saidai ganin jesra tsaye a bakin motar ya sanya suka ja burki. domin su basusan waye a ciki ba sudai umarnin su may duma kawai aka basu.
Bai san da zuwansu ba sai ganinsu yayi a gabansu.
wani shegen kallo zaid ya jefa ma securityn tare da furta
"Duk wanda yasa darty hands ɗinsa ya taba ni kuwa sai na kwantar dashi a gadon asibiti kuma ya bar aikin sa kenan har gaban abada, bama a cikin gidanmu ba harma kasar baki daya saina lalata duk wani offer nashi na samun aiki"
ja da baya security'n suka shigayi suna barin wurin baki daya.
jesra ce ta furfa
"me yasa har abada a jawa oummey magana kake? bawa kai ba bawa shi wancen din ba! zuwa yanxun ya kamata ace kun fuskanci rayuwa daidai akie"
ta fadi tana shiga cikin motar woyarta dake cikin hand bag dinta ta ciro ta kira driver'nta tace ya koma gida. Mazaunin driver ta zauna tana zare glass din idon ta ko kallon inda yake batai ba ta furta.
"Ina muka nufa?"
..shima bai tashi daga kwancen da yake ba ya furta.
"BELOW SNOW muka nufa"
"gun wasa kuma me zakayi a wurin wasa?"
"AIKI"
Ya bata amsa a takaice tare da furta "ke ina kika nufa"
"four seasons hotel alshaya na nufa tare da willtopin fun tiki back future"
wani irin dan yatsine fuska yayi tare da furta.
"nafa kusa janye wannan shegen aikin naki JESRA na sanya kai a hadari kina matsayin mace"
saurin kallonshi tayi tare da banka masa harara ta sanya hannunta ta dunguri keyarsa tare da fadin.
"to bismillah sa idanawan duniya kai duk abinda kake oummey ko paah basuce sun gaji da kai ba saini?"
ta fadi daidai tana shan kwanar below snow din da suka kawo. a bakin wurin ta ajje shi tana fadin
"bari na wuce domin nine nake son fara haska latest amazing story innan akaf kuwait"
"take care ki kula sosai fatan nasara uktie"
zaid ya fadi yana shigewa cikin gun wasa.....
**POLAND**
*Salman pov*
A lullume garin yake sakamakon yanayin sanyin da garin yake da, Hazo ne ya yi wa samaniya ado ga iska mai ƙkarfi dake ta shi tana ƙkara haddasa sanyi irin mai shiga jika nan, yayyafin dusar kankara aka fara wanda hakan a wurin mazauna garin ba komai bane.
A wurin bako kuwa wannan sanyin ka iya haifar masa da wata illar.
*Analya's hotel*
kayataccen hotels ne wanda ba kafasai people ke iya zuwa hotel din ba sai wanda yaci ya tada kai ne kadai ka iya xuwa hotel din analya's.
3:28pm cikin tsakiyar talatainin dare ne mai dauke da tsananin duhu tare da cushewar yanayi kasancewar babu yalwar iska ko kadan dake kai komo acikin daren,yayinda ko ina ya zama shiru babu motsin kowa ga wadan da suka so hakan. baki daya garin bama iyaka cikin hotels din ko ina ka ratsa hasken street light ne tako ta ina, wani irin sautine yake tashi daga wani sashi na daga cikin jerin rooms din dake cikin hotel din. sautin sosae yake tashi a cikin room din sautin ko nace growing din irin mara dadin jin nan ne.
Salman ne kwance da wata black american wanda suke shike ayarsu a irin duniyar su ta marasa kan gado da aikata sabon allah.
wani irin shafan saman kirjinta xuwa fuskan salman yayi, ita kuwa wasu shudaddun idonta ta dago da suke a rikide, cikin wani irin shegen salo ya ziro tongue nashi ya dan lashi saman kirjinta tare da saman idonta yana sake fxxk upp nata. wani irin gauron numfashi taja tana sake selling kanta zuwa gare shi taja dan jan yaji kadan.
shi kuwa ogan sautin nishin sane kadai ke fashi sai zufan dake faman zubo mishi tako da ina, ita kuma sai sharce masa take da mini towel din dake hannunta.
(Wa iya zubillah ubangiji ka shirya mana dukkan yan uwanmu musilmi a duk inda yake)
10:12am
Sanye suka fito a tare manne da juna ita kuma sai wani takwar kwasasa kawai take yimay ita ala dole ya gama gajiyar da ita.
cinyanta ya shafa da take manne da nashi cinyan tare dan kallonta kadan yana fadin.
"ke dai kin fiye raki ne kawai dolly,amma kwata kwata round 4 kawai fa nayi"
a iskance ta dube shi tana tura masa pink lips dinta tana sake shigewa cikin jikinsa. A gefen bed suka zauna a tare shida kansa ya shiga shafa mafa mayuka. Woyar sane tayi ring hannunsa ya mika ya yanwo wayar sunan daddynsa daya gani ne ya sanya shi daukan woyar nasa da sauri tare da mikewa yana barin wurin. "Daddy's boy ina son duk inda kake kayi kokarin dawowa 9"
Saida yadanja numfashi kana ya iya furta. "Alright mebi ina tafe a cikin week din nan, domim har yanzu branch din da nake ta kokarin ganin na hada tare da mutanen nan be faru ba"
"Dakyau yaro ne na sha'afane ma da zancen branch din ne ma wllh! Kadai san duk yadda zakayi kayi ka tabbatar muna da shere a cikin company'n (E)Graup din nan daddy's boy"
Dan shafar sumar kanshi dake adan hargitse yayi tare da fesar da numfashi tare da cewa, "Don't worry daddy zanyi duk yacce zanyi ganin mun hada hannun jari da mutanan nan"
"Fatan nasara yarona"
Daga haka suka yanke woyar shi kuma ya koma ciki suka karasa kimtsawa shida dolly suka fice yawan shan iskar su da shan chocolat......
*LAGOS*
ÆK
Zaune yake daga bakin kayataceccen pool din dake kewaye da flowers kawawa masu launi daban². kafafunsa zube a cikin ruwan yana wasa dashi, hannuwansa duka biyun ya hada ya tallafi kasarn keyarsa lumsassun idonshi a rufe ga wata kalar iskar da ake kadawa me dan karen dadi. Sai hakan ya bada wani kalarn yanayi na daban. yanayin da zaka so kasancewa a gurin idan kana cikin ko wane irin hali zaka iya zama gurin dan nishaɗi, jikinsa sanye da kananun kaya na shan iska blue inda colorn yayi matukar haskaka kyakkyawar fuskarshi. dogon hancinsan nan irin na larabawa da ya kara fitowa dodar, lallausan gashin kansa kuma yana sanye ne cikin Shower cap gudun kar ruwan ya jika may gashin.
Ware idanunsa da suke a lumshe yayi sakamakon *ORCAS* din da yaji yana wasa da kafansa. Nutso ya danna a cikin ruwan kai tsaye cikin yanayin nishadi, saman orcar din ya haye kamar jira katon kifin ya danna iyo dashi harcen karshen ruwan.
Wasa yayi sosae a ruwan wanda shi kansa yama manta rabon shi da cilling irin haka.
One hrs
Ƙkarfe 5:26pm ya fito daga bedroom ɗinsa sanye yake cikin wasu American suit coffee colour ya tufke gashinsa da wani mitsil din ribbons kunnensa ɗaya ɗauke da diamond ring gold color.
kallon parlon ya yi akan Riyya dake tare arms ya fara sauke idonsa, zaune yakai kan luxury caution din da Riyya ta karkade may. Sai da ya zauna kafar nan daya kan daya kana ya dubi Riyya cikin muryan no nonsense ya furta.
"Yau zaki ga Tambuwal na rigada ma shirya miki fitan!"
Yana gama fadin haka ya gyara zaman Bluetooth ɗin dake makale a kunnensa da dukkan alamu waya yake mai muhimmanci.
Arms ne ya shigo sanye cikin bakaken suit a gajiye ya karaso tare da zube wasu files a dan table din dake gaban ÆK din, "Duka komi da komai ne a ciki boss"
"Da kyau lion ka shirya domin tare nake son ku fita aikin nan tare da Riyya right"
"It's okay don't worry EMAAR's"
Wani shegen kallo AK ya watsama Arms, wanda ya sanya arms barin wurin a guje yana rike dariyarsa dake gab da kubce mishi. A ransa yake tunano wasu abubuwa masu yawan gaske cikin ranshi, ya sani Allah ne kadai ya kaddara sanadiyar haduwarsa da AK, wanda yake ma kallon yar uwa, dan uwa, kai uwar ma kanta da uba. Duk wadan nan matsayin ak ke amsawa a gareshi yana ji a ranshi zai iya bada rayuwarsa akan ak din. Guntun kwallar da suka sakko masa ya dauke yana karasa hayewau upsaid nashi........
*Isa masu*
Wani kalan kayataccen Murmushi ne kwance saman fuskansa, yana kallon gudan jininsa daddy's boy dinsa wato salman. "Kullum maganar aurenka sake kusanto kanta garemu take banji kuma kana wata magana ba dangane da auren ok"
Wani shegen murmushi ya salman ya saki tare d shafar kasan keyarsa sai kuma ha furta.
"Daddyyyy!!!"
"Uyummmm daddy's boy ya ake ciki?"
Wani kalar karyar da wuyansa yayi a shagwabe kuma ya ce.
"I'm very happened dad yanxu nan da 2 week merrah Amatsayin wifey na take I love you so much daddy" ya fadi tare da rungume dad nashi.
Da wani irin kallo me kama da harara momm ta jefi salman dashi. Mtsss taja tsaki tana barin wurin, domin yar yayarta taso ya aura da harya amincen sai kuma daga baya da dad nashi ya shigo da maganar auren merrah ya kiya daga baya. Duk da kallo suka bita daddy kuwa bakinsa ya tabe irin ko a jikin san nan.....
*MERRAH POV*
By AMMEY LAYLERH💫📝
*🦅 MIKIYA 🦅*
*~We want an end to oppression💪~*
https://chat.whatsapp.com/GiLzmY90dz17bRbw5yMYBg
____________________
*MARYAM NASEER*
~AMMEY LAYLERH ✍️~
✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
Page 37&38
#He has hunger for power, He has lust for money
#Deep friendship
#playful
#Hope
#Courage
#Humanity
#Survival
#Inspiration
_________
*MERRAH*
Tabbas wata tafiyar bata sauri bace kuma bata nawa bace musamman tafiyar dake cikin ko wanne zanen ƙkaddara toh baya bukatar sauri ko nawa. Da anawa ganin gani nake kamar zancen auren salman dake kaina ba tabbatacce bane, amma akwana a tashi sai wayar gari nayi da zanen kaddarar aurenmu daya zana kanshi da kanshi,wanda ya rage mana yau soran 6 days kenan daurin aurena ni Maryam Abdullahi gwani.
A sautari wasu lokutan mutanen da muke musu kallon bango ko jigojin rayuwar mu suna iya zama sune masu nisantar mu, mutanen da bamu san sun damu da mu ba kuma su iya zame mana bango majingia. Ba zan iya bama kowa amsar da take cunkushe a cikin rai da rihuna da kuma zuciya naba!. Domin Sunan shi kadai shine ya sanja zanen kaddarana, kuka na ya kasance a boye bayan murmushina. tambarin da kaddara ta bani ya sani kara ninkaya a cikin tafiyar zanen wata ƙkaddarar izuwa wata alkaryar ta daban.
Kaddara wata abace wacce bawa baya iya tsallaketa kowa da kalar nashi salon ƙkaddarar haka kuma kowa da akwai silar nashi ƙkaddarar.
Haka ba'a iya guje mata domin ita ta kasance rubutacciyar aba ce tamkar zanen dutse a cikin kirjin ko wanne bawa. haka take duk yanda zakayi bazaka iya gogeta ba no matter who are you or what you have nobody can change her destiny either good or bad.
Ayau daya kasance ranar lahadi 1 ga watan takwas na OGUSTA dangin salman suka kawo jibgin kayan akwatunansu gidan. Kayane iyaka kaya wanda mutanen gidanmu harma da yan anguwa zancen kayan ake, media kuwa babu inda zancen be zaga ba domin magana ake ta Ajebor irinsu salman.A lakacin dana budi ido naga yadda pisc nawa suke yawo a media Raina ba bakaramin baci yayi ba, domin abu na farko danafi tsana kenan yada photo's nawa ya media.
Martanin kowa wannan lokacin shine ashe dama shine dalilin daya sanya kullum nake makale a cikin nikaf.
Ashe nasan abinda nake ma kaina tanaji tunda gashi ata sanadiyar auren dan shahararre kuma tycoon isa manu empire pisc nawa sun gama karade ko ina.
Masu iya magana sukance ba iyaka yaudinka shike tabbar maka da nasarar goben kaba, haka zalika yau dinmu ba itane madubinmu goben mu itane madubinmu abin alfarinmu...
Nayi kuka, Nayi kuka Nayi kuka wanda ni kaina bansan iyakar shiba a wannan rana.
Karin wani abin mamakin kuma idan nace muku Anne sammm bata farin ciki da wannan auren karkuyi mamaki ko al'ajabin hakan.domin memakon kaga tarin farin cikinta saidai kaga akasin hakan, Ko yanzu ma kwance nake tarin abubuwa sunbi sun cunkushe a tsakiyar kirji. Ganin dumuwa na neman sanya ni a wani halin ne ya sanya ni bude DATA na, WhatsaAp nawa na fara lekawa bayan sakwannin mutane dana dan dudduba saina koma kallar status na mutane. Bear man shine status na karshe dana kalla wanda ya bani mugun haushi sosae, Pisc ne marasa kan gado