Showing 1 words to 3000 words out of 67530 words

Chapter 1 - SHIRYAYYAR-ƘADDARA HAUSA NOVEL

08 Nov 2024

4352

?????????????????? ??????'??..... ???

??


_*????SHIRYAYYIYAR ?ADDARA ??????*_




_*Season one*_
_*FREE*_??


*_KING AND QUEEN WRITING CHAMBER_*?? ??


?????????? ??????????????..... ???

????? ???????????? ???? ???????????? ??????????? ?????? ?????? ??????????????????? ??????????????


_*Episode 1_2*_


_*Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah ma ?aukakin sarki mai kowa mai komi da ya bani ikwan rubuta wannan littafi.*_

_*Ya ubangiji al'arshe kabani ikwan rubuta abin da zai amfani muslinci da muslmai, ka bani ikwan rubuta abun da zai amfaneni duniya da lahira ??*_

???????

_*Ban amince wani ko wata ya yi amfani da wani sashe na littafin nan ba ta kowace hanya ba tare da an nemi izni a wurina ba.*_
_*idan kunne ya ji jiki ya tsira, ko da Allah na bar mutun zai bi min ha??ina!*_

_*Wannan labari ?agegen ne ,sannan ban rubuta shi ba da niyyar muzanta wani ko cin zarafin wani ba, duk wanda ya ga wani abu yayi shige da halayyar shi to arashi ne ba da nufi ba*_.


*A big big hug to Khadija Sabi'u yahaya A.k.a Nainarh kd Nkds*

*special thanks to Ameenatu Muhammad Yakasai A.k.a oum Yasmeen the writer of Binta ?ar jagaliya*


_*Dedicated to my family*_


*@Kainaat1733*
*Wattpad*




_?????? ??????? ???????????? ??????????_

1:30 am



*Sydney,Australia*



*Bound by fate,freed by love, A romantic Odyssey*?????



______________________________




Can cikin bacci taji ana nocking window ?akin da su ke,a hankali ta bu?e idanuwanta da su kayi mata nauyi.


sake nocking ?in window a kayi, gabanta ne ya ?an fa?i dan duk a tunanin ta a mafarki ne taji nocking ?in ba gaske ba.


jin an dage da nocking ?in ne yasa tayi saurin kallon gefanta, baccin shi yake shara abun shi hankali kwance, magidanci ne da a ?alla zai kai kimanin shekaru 60 a duniya,ba?i ne kyakyawan gaske matar dake gefan shi itama zata kai kima nin shekaru 46 zuwa da 8 a duniya.


fara ce kyakyawa ajin farko, kai tsaye idan ka kalleta ba zaka ce zata kai kimanin wannan shekarun ba.


?an bubbuga pillow da yake kwance ta shiga yi tana kiran sunan shi cikin muryar ra?a
"ranka ya da?e! ranka ya da?e!!" a ?alla sai da ta kira sunan shi kusan sau uku ba tare da ya farka ba still ba'a fasa nocking ?in da ake yi ba.


?ara sautin kiran sunan shi tayi cikin harshen hausa take fa?in"dan Allah ka tashi, inajin fa babu lafiya yau a ?akin nan" ko gezau baiyi ba gashi wanda yake nocking yanzu ?o?arin bu?e window yake ta ?arfin tsiya ya shigo.


cikin muryar kuka ta fara ha?a shi da Allah akan ya tashi
"dan Allah yalla?ai ka tashi , babu lafiya"
can cikin baccin shi yaji shashekar kukan ta, firgigit ya faraka, jin dai da gaske kukan take ne yasa shi tashi da sauri yana fa?in"lafiya mi yasa ki ku ka??"


window ta nuna mashi cikin yin ?asa da murya tace"wani ke ?o?arin shigowa ta window" duban shi ya kai ga sliding door dake ?akin,wacce mutum idan yaje gabanta ko ya bu?e zai iya hangen cikin garin sydney da harabar hotel ?in.



zuro ?afar shi yayi daga kan bed ?in ya sauko wurin window ya nufa, ?an saurarawa yayi,bugun windowa yaji anyi da ?arfin gaske can yaji sautin kukan mace cikin harshen turanci tana fa?in"please open the door, help please!"


?an ja da baya yayi yana mamakin wacece kuma mi ya kawo ta window ?akin su duk yawan ?akunan dake cikin hotel ?in tarasa in da zata zo sai na su, banda zare ido babu abunda matar dake zaune kan bed take.

?ara ?arfin kukan tayi da dukan window tana cigaba da fa?in"please help me,open the door please"


shahada kawai yayi ya nufi window, hannu yasa ya yaye curtain ?in dake jikin window,matashiyar baturiya ce ya gani tsaye da uban ciki haihuwa yanzu ko anjima,da ?ar madaidaiciyar jaka rataye a kafa?ar ta, a ?alla zata kai kima nin shekaru 25 a duniya.


fuskar ta sharkaf da hawaye idanunta sunyi jawur hakama hancinta da kumatunta, kyakyawa ce ajin farko tana da manyan idanuwa da tsayayyen hanci har baka sai ?an ?aramin baki mai ?auke da red lips tana da tsayi dai dai misali.


ba?ar duguwar riga ce a jikinta, har ?asa rigar ta kai mata, ta rufe kanta da mayafin rigar.

ganin yayi shiru ya zuba mata idano ne yasa ta sake fashewa da wani kukan tana sake ro?on shi da ya taimake ta.


tasowa matar dake zaune kan bed tayi ta nufo bakin window, kallon baturiyar dake tsaye tayi daga sama har ?asa.


"yalla?ai mu taimake ta" ta fa?a tana kallon mijin nata dake tsaye.
hannu yasa ya bu?e door, kamar jira take ya bu?e da mugun sauri ta shigo cikin ?akin kamar zata fa?in,sakin jakar dake rataye a kafa?ar ta tayi, da sauri matar ta taro ta tana fa?in ki kula cikin harshen turanci.


kamata tayi har zuwa cikin ?akin, jakar data yarda mutumin ya ?auka yana bin bayan su,sofa da ke ?akin su ka nufa, zaunar da ita tayi, a gefanta ya ajiye mata jakar, nufar wani ?an table dake ?auke da robar ruwa da cup matar tayi, ?aukowa tayi ta dawo wurin sofar.


tsiyaya mata ruwan tayi a cup ta mi?a mata, hannunta har rawa yake wurin amsar cup ?in, kallon mijinta dake tsaye matar tayi wani irin tausayin baturiya ne ya kamasu daga gani ba ?aramar wahala tasha ba.

da sauri ta dafe ?aton cikinta tana ?an rintse ido da fatin "Auch, oh my god"

?o?arin mi?ewa take saboda wani ciwan mara daya taso mata lokaci guda, da sauri matar ta ajiye cup ?in hannunta sannu ta shiga yi mata tana sa hannu ta taro ta.


?ara baturiya ta fasa tana fa?in matar ta kaita toilet,matar kamar zata fashe da ku ka ta kalli mijinta tana fa?in"haihuwa ce za tayi"?an zaro ido yayi

"ya za muyi kenan?"
"nima ban sani ba, da ace a gida muke ina da komai da zamu bu?ata"
"haka ne, yanzu babu wani taimako da za ki iya yi mata?"
"akwai sai dai su kasan basa son haihuwa a gida sai a hospital"

"yanzu tana a wannan halin ina ruwanta da inda zata haihu, tunda dai Allah yasa ke dr ce kawai kiyi mata abun da ya dace"


"shikenan"matar ta fa?a,barin wurin mijin matar yayi ya koma can nesa da su sosai.

tai makon gaggawa matar ta shiga bata, banda kuka da kiran sunan mahaifiyar ta babu abun da baturiyar nan ke yi.


sannu matar ke mata tana bata ha?uri, ba ?aramar azaba baturiyar ke sha ba matar na iya bakin ?o?arin ta ganin ta taimake ta.


mijinta ma dake can nesa da su adu'a yake tayi Allah ya sau?eta lafiya.


wahala sosai take sha gashi har yanzu haihuwar sai a hankali, barin wurinta matar tayi ta nufi mijinta fuskarta duk tayi jagajaga da hawaye

"yalla?ai ina tunanin dole fa sai mun kaita hospital"
"saboda mi?"
"nayi iya yanda zanyi amma haihuwar sai tazo sai ta koma"


"dr yanzu ya zamuyi?, kinga nan ba ?asarmu bace fita da ita daga cikin hotel ?in nan ha?ari ne, gashi daga gani yana yin data shigo wani ne ya biyota, kuma na san wanda ke binta duk in da yake yana nan cikin hotel ?in"
"to yanzu ya za'ayi kenan?"
"shine nima ban sani ba"
"ko zaka nemi alfarma wurin dr mark sai yazo da nurses su dubata"


"anya dr kina ganin barin wani ya san halin da ake ciki ba zai jaza matsala ba kinga nan ba ?asar mu bace kada daga timako mu jefa rayuwar mu cikin ha?ari"
"to yalla?ai ya ka ke so muyi?"

ko rufe baki matar ba tayiba kukan jariri ya cika ?akin da mugun sauri ta juya ta koma can cikin ?akin, a dur?ushe ta samu baturiyar nan ri?e da jaririya a hannu ga wata sabuwar na?uda da ta taso mata.



da sauri matar ta nufeta tana amsar jaririyar dake hannunta, towel ta ?auka ta lullu?e jikin jaririyar ta kwantar da ita saman sofa a hankali,gaban baturiyar ta dawo tana mata sannu ha?i da bata taimakon daya dace,ko minti ?aya ba'ayi ba ta sake santolo wata jaririyar fara ?ar da ita kyakyawar gaske kamar wacce ta fara haihuwa sai dai wannan bata numfashi kwata kwata babu alamun rai a tattare da ita.


da sauri matar ta kar?i yarinyar ta shiga jujjuyata,kusa da ?ar uwarta daketa tsala kuka ta matsa ta kwantar da ita,?aukar mai ran tayi ta shiga goge mata jikinta bayan ta gama ta gogema ?ayar jikin itama,baturiyar tana daga in da take dur?ushe ta kafe kyawawan yaran nata da kallo fahimtar ?aya bata numfashi ne yasa ta tashi a hankali ta nufi jariran,shafa fuskar yaran ta shigayi can kuma ta fashe da kuka tana tambayar matar bata da rai ne.



jinjina mata kai matar tayi hawaye na bin kumatunta dan ba ?aramin tausayi baturiyar ta bata ba,kuka sosai baturiyar ta fashe dashi matar na lallashinta har ta samu tayi shiru.



?aya bayan ?aya matar ta shiga da yaran toilet ta wanke su a cikin jakar da mahaifiyar tasu data shigo da ita kayan jarirai ne harda su teddys,wasu riga da wando na sa?a farare ta sama yarinyar,gawar kuwa lullu?eta tayi da farin towel ta kwantar saman sofa kusa da ?ar uwarta,taimaka ma mahaifiyar tasu tayi zuwa toilet danta gyara jikinta,ruwa ta ha?a mata da duk wani abu da zata bu?ata tukun ta fice daga toilet ?in ta bata wuri,cikin ?akin ta dawo ta gyara wurin kamar wani abu bai faru ba sannan ta nufi wurin jariran,?aukar jaririyar daketa faman kuka tayi ta nufi mijinta ta mi?a mashi, hannun biyu yasa ya amshi jaririyar
"masha Allah, Allah ya rayata" ya fa?a



"Ameen,?a?a biyu ne sai dai ?ayar ba ta zo da rai ba"
"Allahu Akbar, Allah ya raya mata wannan ?in"
"Ameen"
"mahaifiyar ta su fa?"
"Alhmdllh ta haihu,tana toilet ma yanzu haka"ta bashi amsa

"masha Allah, amma ya ki ke ganin za muyi da ita duba da yanda ta shigo gashi kuma time ?in tafiyar mu na ?urewa?"

"yanzu dai mu bari ta fito na sake duba lafiyarta sannan sai mu tambayeta daga ina take"

"shikenan ba damuwa" amsar jaririyar tayi daga hannunshi




Zama su kayi kan sofar dake kusa da su
"yalla?ai yarinyar kyakyawa ce ina ma ace ni na haifeta"

murmushi yayi yana kallon fuskar matar ta shi"da kuwa munyi farin cikin da bamu ta?a irin sa a ruyuwar mu ba"

"da sai mun tara shagali irin wanda ba'a ta?ayi ba a duniya ko da a finafinai da littafi"matar ta fa?a tana sakin murmushi da shafa kumatun jaririyar, shima mijin shafa kumatun yarinyar yayi da fara'a a fuskar shi.


"yalla?ai dan ma ba kaga ?ayar ba,kyakyawa ce itama ta ?arshe da ka ganta kaga ?ar uwarta sai dai tafi kama da mahaifiyar su kamar an tsaga kara"
"zan so kuwa na ganta"

sun jima a nan zaune suna jiran fitowar mahaifiyar jaririyan daga toilet amma su kaji shiru har lokacin bata fito ba
"yalla?ai anya lafiya?, naji shirun nata yayi yawa"

"haka ne gashi time na ?ure ma na, ko za kije ki dubata?" tashi matar tayi ta mi?a masa jaririyar da tayi shiru tayi lamo a hannunta.



tun kafin ta ?arasa bakin ?ofar toilet ?in gabanta yayi wani mugun fa?i, fara fahimtar a kwai abun da ke shirin faruwa ko ma ya faru tayi, ba ta sake tabbatar da hakan ba sai da taga babu gawar jaririyar data bari,da ?arfi ta ?wala ma mijinta kira

"yalla?ai!yalla?ai!!" ta kira sunan shi har sau biyu, a hanzarce ya iso in da take , sofa ta nuna mashi da sauri ya kai dubansa zuwaga sofa amma sai yaga ba komai
"mi ya faru ne?"
"babu gawar jaririyar" ta fa?a cikin rawar murya tana zare ido
"to ina mahaifiyar tasu?"
"tana toilet"
"to kila ita ta ?auketa"




"anya kuwa?" ta fa?a tana zaro ido
"fara dubata ki gani tukun" a hankali tayi nocking ?ofar toilet ?in shiru taji, sake nocking tayi nan ma shiru taji babu almun mutum,deciding tayi ta tura ?ofar toilet ?in ta shiga kawai, tura ?ofar tayi ta shiga wayam taga toilet ?in ba kowa kamar ma ba'ayi amfani da shi ba, gabanta ne yayi wani mummunan fa?uwa da sauri ta fice tana ambaton Innalillahi wa inna ilaihi raji'un.



"lafiya?" mijin ya tambaya da alum ru?u
"ba kowa,bata ciki" ta bashi amsa bakinta na rawa
"ya salam, to ina ta tafi?"
"nima ban sani ba" dube dube su ka shiga yi cikin ?akin wai ko ta shiga wani wuri har bakin window data shigo mijin matar ya nufa yana le?a wajen ko ta nan ta fita amma bai ga alamun ta nan ta fita ba, hankali su ne yayi ?ololuwar tashi.




"yalla?ai anya matar nan ba aljana bace?"
"wane irin aljana ana zaman lafiya"
"idan ba aljana ba, taya za ace ta fita bamu sani ba kuma da yarinya a hannunta"


"koma dai minene zama nan bai kama mu ba,mu ha?a kayan mu kawai mu tafi Airport dama lokacin tafiyar ya gabato dan hankalina bai kwanta da wannan lamarin ba"

mijin ya fa?a yana kwantar da jaririyar dake hannun shi saman sofa sai a sannan ya lura da ?ar guntuwar takarda da wani ?an madaidaicin teddy bear a jikinshi an rubuta mommy a kan sofa.



da sauri ya ?auki takardar ya duba rubutu ne a jikin takardar cikin harshen turanci, fara karantawa yayi da sauri matar ta nufo shi ganin pepar a hannunshi kusan a tare su ka gama karanta abun da ke cikin takardar, da sauri su ka kalli juna

"anya yalla?ai wannan lamarin akwai tsoratar wa, taya uwa za tayi kyauta da ?arta daga haihuwarta ba tare da ta ko san wanda ta ba"

"gaskiya abun akwai ban tsoro sai dai yanzu abun da za'ayi kawai mu tafi Airport ?in idan ya so ma kirata tunda ga number waya nan ta rubuta"

"to shikenan" matar ta fa?a tana cigaba da ha?a masu kayan su cikin ?an madaidaicin trolly, tana gama ha?a kayan ta ?auki teddy ta saka cikin bag ?inta sannan ta ?auko mayafi mai ?an girma cikin kayanta ta lullu?e jaririyar a kafa?a ta sa?a jaririyar mijinta kuma yaja trollyn su ka fice daga ?akin....




*Abuja_Nigeria*



_*COURT*_





Mutanene ta ko ina a harabar court ?in ?an jaridu ne ?an gidan radio da television , ?an social media gasu nan birjik a harabar kowa burinshi ace shine na farko wurin ?aukar rahoton yanda shari'ar zata kaya.


mutane dake kai kawo a harabar da wanda suke zaune sai fa?in albarkacin bakin su suke wasu na i?irarin idan har hukuncin koto baiyi masu yanda suke so ba to babu abun da zai hanasu ?aukar doka a hannun su sai dai duk abun da zai biyo baya ya biyo.


mutanen dake bakin gate security sun hanasu shigowa kansu abun kallon ne wasu galan galan na fetur ne a hannun su yayin da wasu tayoyi ne a hannun su duk yan ?aukar doka ne a hannu idan court batayi masu adalci ba.


Wasu dan?ara da?aran motacine na gidan television suka dunfaro court ?in tun kafin su ?araso police ?in dake wurin suka shiga kora mutane gefe dan su basu hanya.


A ?alla motocin gidan tv zasu kai guda biyar hu?u ba?a?e ne ?irar reng rover yayin da suka sako tv broadcasting van car white color a tsakiyar su da gudun gaske suka nufo court ?in,ganin irin gudun da suke ne yasa mutane darewa suka basu hanya, tuni security's sun bu?e masu gate suna ?arasowa ciki suka shige , sai da suka gama dai daita parking tukun suka shiga fitowa kowanen su sanye yake da journalist jacket black color a gaban rigar anyi rubutu da farin paint inda aka rubuta press da mayan haruffa.


ba ?ata lokacin suka shiga fito da kayan aikin su cameras ne yan uban su dan duk yan jaridar dake wurin babu masu nagartatun kayan aiki masu tsada kamar na su.


cikin ?an?anin lokaci suka gama dai daita kayan aikin su bayan sun gama daidaitawa ne aka bu?e back seat na motar dake gaban tv broadcasting van car, wata matashiyar budurwa ce tafito sanye take da pant suit white color tayi roling da black ?in veil,high hills ne a ?afarta black color,fara ce kyakyawar gaske wurin cameras ?in ta nufo cikin takun ?asaita.

Kallo fa ya koma sama gaba ?aya hankalin mutane ya dawo kan su sai ?us ?us ke tashi a wurin.


wannan matashiyar budurwar ce ta fara gabatar da shirin nasu cikin harshen hausa amma saboda za?in muryar ta kamar bada hausa take magana ba

"masu kallon mu barkan mu da sake saduwa acikin shirin mu mai farin jini GANI YA KORI JI, a inda muke kawo maku shari'ar hajiya Asma'u wacce ake zargin dasa hannunta a kisan mijinta wato CP ( commissioner of police ) na wannan jaha ,masu kallon mu idan baku manta ba a wancan lokacin koto ta ?aga sharia'ar zuwa goma ga wanta febrairun shekarar da muke ciki bisa ga wasu dalilai, a yaune adadin kwanakin da koto ta yanke dan zartar da hukunci suka cika , ku biyo mu dan jin yanda shari'ar zata kaya"


tana gama fa?a ma'aikatan suka kashe kemarorin, wani daga cikin ma'aikanta ne yace "good job BALQIS babu wanda zaice ba LAATIFA ba ce" ?an ya mutse fuska tayi tana fa?in "thanks" tana komawa back seat ?in motar data fito, jinjina kai kawai yayi,yana sakin murmushi tana shiga cikin motar wayarta dake ringing ta ?auka picking call ?in tayi ha?i da kara wayar a kunnenta, muryar mai kiranta ne ya daki dodon kunnan ta

" hello bal?is ya aikin yake tafiya?"

ya mutse fuska tayi tana fa?in "wallahi bawani abun duk wahala ne, kuma ni banga amfanin bin wannan shari'ar ba"


"haba balqis miye abun wahalar aciki, na kalli live kuma naga kinyi ?o?ari, ke da yake ba yar jarida bace shiyyasa zaki ce haka"

ta?e baki tayi tana fa?in "ni dai wallahi kin ha?ani da Aiki Aunty laatifa"

"kai bal?is miyasa za kice haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login