Showing 18001 words to 21000 words out of 101092 words
tana rangwada, tsayawa yayi cak tareda zuba mata ido yana mamakin hali irin nata na dakikai, kayan da ya dade yana tsara yanda zaiga RAHAMA a ciki shine tazo ta ciro tasaka don iskanci da dakikanci, kusan kullum sai ya bude kayan yagani haka kawai yake imagining ganin ta cikinsu tun ranarda tasa red dress din nan yake kwadayin kuma ganin ta cikin wani Adon Amma yau gashi wanna banzar ta saka, tuni kayan suka daina burgeshi ya hade rai tareda gimtse duk wani farin cikin dawowar shi gidan, she spoil his mood,
Da wata irin kwarkwasa tana juya dry body dinta da sam baiyi kamada na RAHAMA ba, ta iso kusa dashi, "hy handsome welcome back, tafada tana zuba fari da kuma motsa baki cikin salon jan hankali da kuma nuna cewa ita ta waye,
Nade hannun shi yayi ya zuba mata ido yace "unbelievable,
"How did you see me!? Beautiful hum not like your village wife, just give me one chance zan tureta in maye ma gurbin ta domin nasan nice kalar ka nice matar da ta dace da gidanka,
Kaima kasani samun mace kamar ni sai mai sa'a,
Wani irin kallo yake mata mai cikeda rainuwa da kuma tsanar halinta,
Yace cikin kwantar da kai, " tank you baby, Yafada cikin wani irin salo, RAHAMA da tafito tundazu ta zuba musu ido tana kallon komai batareda sunganta ba domin yabada baya,
Wani irin kwarkwasa ta karayi jin yace mata tank you baby, wato yaji dadi zata rabashi da Y'ar kauye,
"Mention not sweetie, tafada kamar tafada jikinshi,
"Tank you for runing away, Yafada cikin wani irin murmushi na rainin hankali, wallahi you really help me, sanadin guduwarki I found my perfect match,
Gimtse fuska tayi tareda cewa bangane ba,
"Yes da baki gudu ba yazanyi insamu someone better,? Da kin tsaya aka daura mana Aure da kin cuceni, marrying someone like you is diserster to my life, tank you for saving me.
"Al Ameen kai d'an wulakanci ne, " kece babbar Y'ar wulakanci da zaki tako har gidan kanwar ki kina kokarin yi mata snatching, ko a tarihin hikayoyi bantaba ji ko ganin jahila irinki ba, ina tantama ba ciki daya kuka fitoda wife ba,
"Karka manta am fighting for my right ne, nice yakamata ka aura ba itaba,
"That's means ita keda right akaina bakeba don haka before I loose it leave my house right now,
Rage murya tayi tana kokarin rikeshi, " um um don't even think of touching me,
"Al Ameen ina kaunar ka yau nafada maka I love you so much , wallahi inka bani dama zan share maka hawayen ka,
"Hawaye kika gani a idona? Ni hawaye na a share suke, and now I understand kinzo Kiga rayuwar da mukeyi ne domin kisamu hanyar shigar da kanki "you are too late baby, kin makaro kanwarki is Amazing,
If you are here too see ne you are highly welcome,
Juyawa yayi tareda yin murmushin mugunta a zuciyar shi kuma yana aiyana he is going to use her to get closer to RAHAMA zata sha ruwan mamaki sai tabar musu gidan su da kafar ta bibbiyu da shi Al Ameen take zancen........ ... 🖊
My opinion RAHAMA is fool fans ko me kuka ce????
Ruwan comment 💃💃💃💃💃💃
*Matar Soja*
🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻
*By FENERH*
Free page
*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel 200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire charges dinsu a ciki, Y'an Niger 🇳🇪 masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39 03*
Free page
1⃣5⃣&1⃣6⃣
Hawayen da suka zubo mata ta goge tareda takowa a hankali domin ta gaji da jin Abin takaicin da take gani zuciyar ta har bugawa takeyi saboda wani irin tukukin bakin ciki daya tokareta,
Jin irin cin mutuncin da Y'ar uwar ta kema ta kamar ba uwar su daya ubansu daya ba, tana cusa kanta wurin mijin da take Aure har cikin gidan Auren ta, yes she is cool but she is not fool, don haka tuni zuciyar ta tayi wani irin karfi tareda jin wata irin jarumta, takawa tafara yi har zuwa kusa dasu dai dai HAJARA nacewa " haba Al Ameen saboda kai nayiwa kanwata karya na taka doka nazo har gidan nan saboda kai meyasa zakayi min haka? Duk abinda nakeyi saboda kaine na tsallake gidan mu batareda tunanin hukuncin da zaibiyo baya ba,
"Yaya HAJARA takira sunan ta cikin sanyi da fitar hawayen da take tunanin bazasu taba fitowa ba,
"Meyasa kike zubarwa da iyayen mu mutunci? Wace irin tarbiya ce iyayen mu basu yimana ba,? Amma duk kin zubar da darajar ki da k'ima ta ya'mace kina bin da namiji, mijin ma mijin kanwar ki, haba yaya HAJARA, ana barin halas kodan kunya, wallahi koni da nake kanwar ki bazan yi Abinda kikeyi ba, don Allah zubarda mutuncin ya isa haka kizo kawai ki wuce gida tunda dama karya kike mi.....
"Quit dak'ik'iya banza Y'ar kauye, ke sam baki waye ba kuma bazaki taba wayewa ba jaka, ke yanzu har macece a nan under graduate dake wadda ko kwalin secondary baki kama ba kina kiran kanki mace, and if you think zan barmiki Al Ameen ki rayu dashi wallahi mafarki kikeyi sannan kisani zuciya ta a bushe take am ready to face All the torture and hatred from every body in my family I don't care, "and you Al Ameen hate me pushed me away I want leave you,
Nice matar ka nice aka zaba maka dole ka Am she ni inba haka ba wallahi kowa sai yaji ajikin shi na rantse muku daga ke har shi, tafada tana nuna mata yatsa alamar gargadi mai tsanani,
Wani irin kuka Mai cin zuciya ya fitowa RAHAMA da gudu tabar wurin, she is not good at fighting batasan ta Ina zata fara mayarda martani ba ta ina zata fara daukar mataki mezatayi, tana gani Y'ar uwar ta na kaunar mijin nata fiyeda bacin ran iyayen ta don haka dole ta nemi mafita, da gudu ta yi dakinta da kuka mai sosa zuciya da kuma ban tausayi,
Al Ameen kuwa wani irin takaici da tsanar Hajara ne ya Kara mamaye zuciyar shi, seeing RAHAMA tears kawai hurt him a lot, ya gyara tsayuwar shi a gaban Hajara dakyau, "you are mad completely insane, ke kin cancanci akaiki gidan mahaukata ne kawai domin kwakwal war ki ta tabu, if you think ni Al Ameen zan so mace kwadayayya irin ki you are mistaking, wallahi da in Auri mace irin ki mai halin jakuna irin naki gwara in mutu gauro a rayuwa ta,
You are calling my wife dak'ik'iya jaka, ai kece jaka dak'ik'iya mara tunani mai kwakwal war tunkiya, akuya,
Alhmdulillah ina godiya ga Allah da ya kawo dalilin da kika gudu aka hadani da mace tagari that's RAHAMA, ko kinji sunan ta? RAHAMA noo I don't think kinsan ma'anar sunan, RAHAMA ce a rayuwar Al Ameen, ni ima ce, haske ce duka a rayuwar Al Ameen Shuaibu Yabo,
Ya matso tareda rage murya kadan cikin son Kunsa mata takaici,
"I love her mothern you think, yes I love her, why can't I love a wonderful woman like her? "Sai makaho zai samu mace d'an ya kamar ta yaki, ni ba wawa bane da zan samu mace kamar ta in kauda ido, do you no ba Abinda yakai virgin girl dad'in more rayuwa, ? You don't know saboda daga ganin ki kin gama watsar da duk wata tarbiya da iyayen ki sukayi kokarin baki, wallahi ke hakkin iyaye ma kadai aka barki dashi ya isheki,,
"Let me go and wipe her tears bye yayar mu, ya juya tareda nufar dakin RAHAMA,
Kuka takeyi mai gunji da ban tausayi, tura kofar yayi tareda rufeta gam, ya tsaya cak ya zuba mata ido tareda Yin Ajiyar zuciya, wani irin tausayi yaji ta Bashi, sam da wata ce yau korar HAJARA zatayi Amma she is too naive and innocent, takawa yayi gefen gadon da ta kudun dune tana zabga kuka cikin hijabi, ya zauna tareda zuba mata ido, na d'an lokaci kafin yace " ya isa haka,
Jin muryar shi yasa ta dago kanta tareda zuba mai ido cikeda da sanyin halin ta tace " please give her what she want, please help my sister karta kashe kanta don Allah do something, kataimaki su baba kar su shiga wani hali, I no is forbidden in Islam mace ta nemi saki, Amma please ka sakeni kamar yanda kafada tun farko you are going to divorce me please do it, free me, so that Y'ar uwa ta tasamu farin ciki,,
Wani irin takaici yaji ya tokare mai zuciya tareda jin haushin RAHAMA, "me yasa kikeson inyi tunanin kema bakisan me kikeyi ba? So kina bani doka in sakeki,? Waya yafa miki mace nabani umarni, ? Nafada miki da farko zan rabu dake, yanzu na fasa you are going to live here in this house with me, weather you like it or not, zaman Aure yanzu kika fara, and About your sister, let her go to hell I don't care, kema don kina nuna tausayin kine da rashin wayau, kina kokarin nuna mata Auren baida wani value a wurinki, me kike tunani ni sakaran namiji ne da kebin umarnin mace,
"By the way idan na sallamake ina zakije? Kina nufin bazakiyi Aure ba kenan? Cikin nuna zallar kuruciya da kuma kuka tace, "sai na gama karatu zanyi Aure,
"Uban wa zaki Aura? Yafada cikin hasala da jin wani irin masifaffen kishi, furta kawai zatayi Aure, yasa yanajin wani irin tukukin bakin ciki a zuciyar shi,
"Akwai masu sona, ko yaron nan da yakaini gida ranar da ka bugeni da mota, shima yana sona, kuma yaron n...... Wani irin buga katakon gado yayi tareda zabura kamar wani kububuwa saboda masifa,
"Kina Maganar Auren wani a gabana saboda kin mayarda ni sakaran namiji ko, har kina iya fadamin wai wani banza na sonki, "listen ko Auren mace nayi na saki bawanda ya isa ya Aureta a fadin garin sokoto, and be careful next time zanfasa bakinki if naji kinkira wani kato a gabana,
Ya mike a fusace ya fice,
Tayi mugun firgita da masifar shi don haka duk ta rude ta diririce batasan me ye laifi a Maganar taba shi baya raina Abun fushi ne a rayuwa, kullum mutum cikin hade rai, share hawayen da yai saura tayi tareda mikewa tayi bathroom din ta tareda dauro alwala tayi sallar Azahar ta canja kaya tareda fitowa, samun HAJARA tayi hakimce a falon ta kuma daukar Ado cikin wani material shima na cikin akwati sai baza kamshi takeyi kamar itace matar gidan,
Dauke kanta tayi ta nufi kitchen, domin duba abinda zata shirya da dare, saboda so take tayi making kanta busy batason damuwa,
****************************
Inna kuwa sai rana ta ankare da ba HAJARA a gidan takira har ta gaji shiru dole ta leka dakin taga bata bako walkiyar
ta komawa tayi taci gaba da aikin ta tareda, cewa ikon Allah HAJARA Allah dai yasa ki gane yawon banza bazai fissheki ba, har saida yamma yayi baba ya dawo tafada mai, ya girgiza kai, "Ai Karki damu larai indai iyaye basuci Amanar ya'yan su ba, suma ya'yan Allah bazai basu ikon cutar da suba, rayuwar da ta zabawa kanta kenan ai ba komai Allah yagani munfitar da hakkin ta, Karki daga Hankalin ki larai me yafi miki dadi a duniya irin ki juya Kiga Y'ar ki RAHAMA mai biyayya a gidan mijinta hankali kwance, me yafi komai farin ciki a wurin kowane iyaye da yafi su waiga suga cigaban ya'yan su, Aliyu ya kammala bautar kasa zai fara aiki insha Allahu yana dawowa Alhaji shuaibu yace zai Bashi aiki a company shi,
Ga RAHAMA Y'ar Albarka, Yafada cikeda barkwanci domin kwantar wa da inna larai hankali,
"Ai malam d'an da duk baiji tausayin kaba kai wane tausayi nashi zadayi duniyace ai wallahi damuwa ta sisin kwabo akan HAJARA banida ita, hirar su suka cigaba dayi hankali kwance suka manta da wata HAJARA, domin kafar da ta dauka ta fita da ita zata dawo gidan, Amma duk inda ran baba yake ya baci saidai bazai taba nunawa ba,
Haka ta wuni a falon tana hakimce, ko ruwa takeso sai ta kwalawa RAHAMA kira,
Bata isa tayi mata musu ba, domin bayan fitowar ta data yimata Maganar me yasa takeyin haka ? Cewa tayi zata mata shegen duka bamai kwatar ta a cikin gidan, don haka ya kama kanta,
Yanzu ma bayan magrib suna zaune tasa ta kawo mata coffee tana sha, tace "yaya bakya ganin rashin kyauta war Abinda kikeyi? Yanzu don Allah kina ma tuna makomar ki? Kina tuna wace irin kima da daraja kike zubarwa kanki,
Wallahi wannan abin da kikeyi bazai taba haifar miki da da mai ido ba, nidai ko zaki kashe ni nidai ina kaunar ki kuma ina son kigama lafiya banason ki tozar ta,
"Wallahi kina kuma cewa tak Saina lallasa ki a gidan nan, shegiya mai bakin iyayi dama iyayin ne yaja ana baki Aure kika amshe mayyar Maza kawai mai kwadayin tsiya, wallahi ki kama kanki zan miki dukan da bantaba yimiki irin shi a gida ba, domin agida inna ta Amsheki a nan ko uban wa zai karbeki?
"Ni nan zan karbeta kuma wallahi in rama mata insa a daureki har karshen rayuwar ki, domin kin taka doka kinzo har cikin gidan ta kin daketa, Al Ameen Yafada yana isowa har gaban su, RAHAMA ta zabura ta mike jikin ta na rawa, Allah yagani batajin dad'in yanda yake kwabawa yayarta magana, cikin karfin hali tace "kadaina shiga cikin zancen mu yayata ce tanada right da zatayi min komai,
"Ni kuma fa waye ni? Yafada yana Kara matsowa kusa da ita tareda kafeta da idanun shi da ke dauke da wani sako da boyayyaun Al amura, wainda sam basa fassaruwa a gareta Amma dai sakon yafara isa inda yake bukatar ya isa,
"Nafi kowa right akanki as your husband, in akwai wanda keda hakkin taba jikin ki, to nine, nine kadai na isa inyi yanda nakeso dake a fadin duniya, Yafada tareda fisgota zuwa kyakkyawa kuma tsadadden kirjin gwal dinshi, wanda yake da matukar tsada a cewar shi,
Dayasa gaba daya suka dauke numfashi ita da Abin yazo mata a karon farko, jikinta har mazari yakeyi, sunkutar ta yayi kawai domin zai iya faduwa ya zauna a kujera tareda dorata kan cinyoyin shi, idanun shi kamar zasu shige ciki saboda wani irin yanayi da ya tsinci kanshi wanda gaba daya rayuwar shi bai taba experiencing ba cikin second kadan ya manta da wayake tare, waye A wurin oho, gangar jikin shi tuni tayi nisa,
Wani irin matse ta yayi a kirjin shi yanajin yanda kirjinta ke gogar nashi, har lumshe idanun shi yakeyi yana Kara feeling dinsu sosai duk da akwai hijab da kaya he can feel them, he wonder how big they are ?
RAHAMA kuwa hawaye ne kebin kumatun ta tana neman tsira, yau ita ce a jikin kato haka, abinda bata taba hangowa kanta ba ga wani irin shock dake bin duka igiyoyin wutar lantarkin dake bin duk wata gaba ta jikinta,
Ajiyar zuciya kawai yake saukewa, yanajin erection dinshi na canjawa, wanda ke damun shi kwanan nan da ya rasa Meke kawo hakan hardai idan yayi tunanin ta ko ya ganta,
"Kukan HAJARA yasa RAHAMA tayi karfin hali ta fisge tareda durewa tayi dakinta da gudu tana dafe baki saboda kuka dake shirin balle mata, tunda take bata taba rungumar wani namiji inba yaya Aliyu ba, Amma wannan jikin shi kamar transformer saboda current,
Dafe kanshi yayi tareda kokarin janyo numfashin shi domin ya daidaita,
Yaji muryar HAJARA,
"Wallahi bakada kirki bakada mutunci Al Ameen, saboda nace ina kaunar ka shine kake tozartani a gaban kanwar bayana, wane irin raini kake jamun?
Tashi yayi tareda saita nutsuwa shi, yace " ki godewa Allah, kin hada jini da RAHAMA, da wallahi inuwa tama bazaki gani ba, ke iskar da nake shaka baki isa ki shaketa ba, girma kuma ai bakida shi ko a jiki, bari inje wurinda girma yake, don't waste my time,
Wucewa yayi zuciyar shi na hango mai yanda zaiyi striping dinta a yau, bayajin zai iya daga kafa kuma he want to test gaskiya, he want to see that precious and expensive body necked, bai