Showing 84001 words to 87000 words out of 101092 words

Chapter 29 - Zanyi biyayya COMPLETE HAUSA NOVEL

FEENER   

03 Sep 2024

37788

yi mata dazu ba tareda sanin taba, kirjin ya zubawa ido yaji tsigar jikinshi na dada mikewa lips dinta yabi da kallo wainda dazu sam bai basu attention ba,


Lashe lips yayi yace "I miss this dazu da ban lasa ba, ya dade yana kallon hotunan ta dayayi ta daukar ta, har saida yasa yakawo da kanshi saboda tsabar jaraba da kwallafa rai, tsaki yaja" this is shameful thing wallahi nida bawai nayi wani Abun kirki bane zan wani kawo, just because I remember her boobs,
Tsaki yayi ta jerawa yana tunanin ta,
"Sun fasa Auren nan basa neman zaman lafiya ma Ashe don wallahi akwai rigima babba, zabura yayi ya tashi zaune yana tunanin what to do,
Murmushi yayi kawai ya koma ya ci gaba da kallon hoton ta,
Bai ankara ba yaji ana kiran sallahar Asuba,


Gefen Meenal kuwa ta kwana da tunanin Abinda yayi mata itama, domin koda taje wanka saida ta tube ta zubawa huge boobs dinta ido tana mamakin sadiq touch them, gaskiya yau ya shayar da ita ruwan mamaki sai yanzu da tasamu natsuwa tafarajin feelings din Abin a jikinta, wato da in a romantic way yataba ta zata iya bashi hadin kai saboda karfin soyayyar da take mai she can sacrifice her whole body and soul to him in yana bukata saidai kash baima san me zuciyar ta ke ciki ba,


Duk da maganganun shi suntaba ta but so ya hanata jin tsanar shi impact da ace sundade a haka she will end up kissing his sweet lips dake da matukar burgewa,
Amma tasan ta yi matukar jarumta da ta hana zuciyar ta fallasa babban sirrin dake boye a cikin ta a gaban shi,
Kallon dakin tayi taga kowa yayi bacci banda ita, shiga bargo tayi tareda haska kirjin tana jin yanda hannun shi ke yawo haryanzu akai gashi sunyi jawur saboda matsar da ya musu,

Murmushi tayi data tuna lokacinda yakai hannu kansu tanajin yanda yakasa magana, she can remember how he is groaning, so he loves my boobs, ji take kamar da ma su kasance tare ya ce zai kuma taba wa bazata taba hanashi ba, saidai kash gobe by this time tazama mallakin wanda bata saniba tuni taji zuciyar ta ta tsinke hawaye suka fara zarya a fuskar ta, tsabar tunani da damuwa yasa ta tashi da zazzabi a ranar saida Asuba ta kwanta saboda bata yin sallah ko sakkowa batayi ba daga gadon kawai taci gaba da baccin ta.... πŸ–Š




*Matar Soja*
🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻



*By FENERH*



7⃣3⃣&7⃣4⃣




Karfe goma shabiyu har angama shirya wa domin daurin Aure ango yaci uwar malum malum da hula a gaban goshi wainda dunkuna ne Kala Kala daga dadyn shi na fitar ango shaddodi masu tsadar gaske Abinka da gata,
Sai gashi ya buge da gayyatar Abokan aikin shi yana fadar yau daurin Auren shi, wanda dayawa mamaki sukeyi,
Jera motoci sukayi birjik zuwa daurin Aure kofar gidan su meenal,
Nasu aka fara daurawa tunda itace babba kafin kannin ta, wanda Dady ya bada dubu Dari Biyar lakadan, tuni aka fara Hamdala, Abokai suka fara bashi hannu suna taya shi murna, tun daga fuskar shi kadai ya isa ya isar da sakon zuciyar shi, daga yau bashi ba kwanan wahala,


Gefen Meenal ma ta zuba ado ta zauna an zuba mata kwalliya cikin wani dandatsetsen less baki yana walwalin stones abin ba acewa komai, aka nada mata net akai fari yaji Adon furanni Kala Kala hannayen ta lalle ja da baki ga farin takalmi da jakar ta a hannu, wani net kalar nakan ta suka yafa mata a gefe, fadin haduwar datayi ai nata baki ne,
Kowa saiya yaba wa haduwar tata, kawaye ma sungano yau tana cikin matukar farin ciki ba kamar jiya ba,


Ango dai bayan daurin Aure yace bai tafiya sai yaga Amarya Abokan shi sunyi naci har sungaji akan atafi yace wallahi suma san yanda zasuyi ta fito ayi hotuna atare kawai, dole suka jira aka watse yarage sukadai sai taron wainda ke Unguwar wanda kowa na sabgar gaban shi kanwar shi ce ta fito daga ciki wurin Y'an matan domin duk suntattaro sundawo gidan Amaren domin ayi dasu sunce bikin namiji ba dadi gwara gidan mata,


Kiranta sukayi yace ta koma tace Amina tafito ana jiranta, jikinta narawa ta koma don taji tsoron ganin shi tana gudun masifar shi, tanajin sakon su tayi Ajiyar zuciya,
Meenal tayi matukar mamakin jin wai suna jiran ta, zancen shi ya dawo mata dazu da safe na yaushe za a daura, Hmm duk wayan shi yanzu bazata bari ya bata mata Ado ba, ba musu taja kawayen ta da suka sha ankon atanfa suma mai kyau suka fita,
Tundaga nesa ya harde hannu ya zubawa kofar gidan da yasan suke ciki da ido ya matsu bata fito yaga Adon da tayi ba,
"Subuhanallah ya furta lokacin da ta fito tana taku cikin yanga da rausaya ji yayi kanshi yayi kato he can shout duk duniya taji she is his wife yes he is a lucky guy,

Yau shine keda mata kamar meenal Allah yasakawa mama HAJARA da Aljanna she bone a princess for him, wow what an Angel, she is very very pretty ga farin ta irin kal din nan ne kamar wata India,
Ko balarabiya za ace,

Abokan shi suka fara yabawa da kalar zaben shi suna kai ba ba kafayi zabe a nan, saurin gimtse fuska yayi, "wayace ku kallar min mata ku rufe idanun ku, "ai baka isa ba malam sai munbawa idanun mu Abinci, saurin matsawa yayi fuskar shi a matse ya tareta kafin ma ta matso Y'an matan ma bai koma kansu ba suma wucewa sukayi wurin Abokan shi, yayi bake bake ya tare ta tareda rufeta ruf kar su ci gaba da ganin ta, idon ta akasa ya bi lashes dinta da kallo tareda lips dinta da sukasha red janbaki kamar ya lashe yakeji,


"Me yasa kika fito a haka Ba hijabi? Dago manya kuma sexy eyes dinta dasukasha eyeliner, tace "me zan boye innasa hijabin? Bayan nasaba tallar jikin duniya nagani ai kasan ba sabon Abu bane a wurina, "Hmm good Amma kisani now you are mine so protect my dowry, kinaji har five hundred babana ya biyamun so dole akulamin da hakkina, "Allah sarki sai ka bari inshiga daga cikin gidan ka dokar ta fara,

"Kidaiyi kokarin kama bakin ki kafin ki shigo gidana don saita shi zanyi dakyau yarinya, " aa not yarinya sa'ar ka mai budadden ido so karka manta ba zancen juyawa don ba girma na Kayi ba, tafada tana murguda mishi baki,
Abin yayi mugun burgeshi don yama manta wai tsiwa take mai ya shagala da kallon bakin dake motsi,
Saida tace ni zankoma inka gama, "Hmm ya fada ya ciro wayar shi a pocket ya koma gefen ta yafara kashe musu hotuna, Abokanan su ma Abin ya burgesu tuni sunmatso suka fara basu hotunan,

Sun bata lokaci sosai kafin su bar wurin bayan ya rada mata magana " you turn me on again thank god nasa babbar riga da kintona min Asiri anyway saura some hours, ina jiranki my wife yau ba sleep yafada yana juyawa yabarta da baki sake tana mamakin wai haka yake tunfarko ko canjawa yayi,




An wuce da shagalin biki but side gidan angwaye da kuma Amare wanda baban su yabada umarni karfe Biyar a wuce da kowacce dakinta don yanzu andaina jiran sai dare yayi kai Amare,
Shirya su akayi tsab suka sha Nasiha sannan kowacce aka nufi gidan ta da ita, meenal dai gidan RAHAMA aka wuce da ita bisa ga umarnin grandma,

Don haka nan aka kawota su Husna iyayen ango suka tar beta cikeda farin ciki, saida tagan ta ta tuna da nasir tunjiya a dinner ko kiranta baiyi ba,
Dakin da grandma take aka Ajiyeta,
RAHAMA tazo tajata dakinta ta bata wasu hadi tace tasha, ta shanye ba musu tareda mika mata wani hadin da akayi da zuma tace kimatsa wannan yanzu kinji zaifara aiki har zuwa gobe kafin ki tafi gidanku don momy tace yau a nan zaki kwana to maganin zaifara aiki a jikin ki tun yanzu kafin gobe ya gama melting,


Dukar da kanta tayi cikin jin kunya tace "momy ina period, shiru RAHAMA tayi tana tunanin yaron nata mai rawar kai da jiki don tana, ankare a mugun matse yake, ai baiyar a kasa ba gado girman da'
Ubanshi har gobe baidaina rawar kafa akan harkar ba bare shi sabon jini, tasan ko ubanshi da an haifeshi da lafiya sai yayi fiye da hakan,


Tanbayar ta tayi " yaushe zakiyi wanka? Tace gobe zuwa jibi zai dauke, "toh bari in Ajiye gobe idan kinji ya dauke kifadamin inbaki ki matsa kinji, tom tace tareda jin kunya don tasan komai sarai,
Ita kanta zataso ta gyara saboda shi,
A dakin momyn tayi zaman ta har zuwa karfe goma tana kwance cikin katon hijabi a kudundune a sofa tana latsa wayar ta, tajiyo muryar shi, ajiye wayar tayi ta Kara lafewa,

Dakin da grandma take ya shiga tana lazimi ya jira saida ta idar ta ce yadai megidan? "Grandma ya taro? "Taro Alhmdulillahi sai muyi fatan Allah ya kade fitina ya hada kawunan ku, idan kukayi koyi da iyayen ku zakuji dadin zama don kuna gani a idanun ku tun tashin ku kuntabajin wani sabani a tsakanin su?
Girgiza kai yayi "to don Allah karike Amanar da aka baka Allah ya tayaka riko,


"Amen yace, "wai meyasa ba a wuce da ita gidana ba aka kawota nan? Naje naga bata can nadawo nan da najira Nadauka ba akaitaba saida nakira su Aisha sukace wai nan aka kawota, why?
Ido ta zuba mai tunda yafara zancen saida yagama tace "jeka tanbayi Husna uwarka bani ba d'an nema kawai inka debo duk rashin kunyar ka akaina kake juyeta ko, to kaje kasamu masu gidan,

"Haba grandma daga tanbaya, "Hmm to inma maganar kakeso kama tashi karafi gidanka don a nan zata zauna sai anyi budar kai gobe da dare sai ku wuce gidan ku, "kan uba uban waye ya bada wannan shawarar? " ubanka ne Al Ameen yabada kaji mara kunya ubanka da uwarka Husna sune suka fada, mara kunyar banza da wofi,


"Tsaya grandma kinata zagin min iyaye me sukayi miki yanzu? Oh in hada da RAHAMA kenan? "Nidai a ajiye maganar wasa ina matata mutafi kawai banason jan rai, " bafa inda zataje nafada maka ko,
"Gaskiya wasa ne wannan ingama sa rai yau ace wai anan zata kwana, gaskiya aa,

"Toh jeka fadawa ubanka ko, mikewa yayi cikin fushi yayi sashin dadyn shi, suna zaune kamar koda yaushe gab da juna cikeda tattali kamar sabbin Aure suke a kullum, Sallama yayi ya shiga falon baban nashi, a kasan zuciyar shi yace "you see suma da suka girma basa gajiya bareni da yanzu zanfara ma, zama yayi kanshi a kasa yayi shiru,

Al Ameen yace "lafiya Abubakar baka wuce gidan kaba? Kamar jira yake yace "dady kace subani matata intafi da ita tom,
Baki suka saki kawai suna kallon ikon Allah da zamani, ba Abinda ya tuna sai lokacin shi yanaji yana gani RAHAMA ta tare a gidan su Amma shi yanzu only one day yafara rashin kunya,

"Kai banson rashin ta ido gobe ne kawai zata tafi gidanka, "RAHAMA tafada cikeda kuluwa, " momy why not today please,
Mikewa Al Ameen yayi yana kunshe dariya tareda shigewa cikin dakin yana cewa "inkin gama ni na shiga ciki,
Kallon shi tayi tace katashi katafi gidan ka kaji sai gobe inkuma ka matsa sai tayi sati zatabar gidan nan muga tsiya,

"Ni anan zan kwana ba inda zanje, mikewa tayi tace "kabiyoni ciki mu kwanta in nan baiyi maka ba kaji, ta wuce ta kyale shi ya cika yayi fam ta shige ciki, Al Ameen ne yace ina yarona? Tace yana falon ta barshi yayi dariya yana girgiza kai yasan yaro nada gaskiyar shi sarai,

Meyasa momy tasa aka kawo mai mata nan bayan kunsani yace Auren yakeso a matse yakefa yaro yayi gado,
"Hmmm ai daga gani kam har ya fi wanda yagada,, rungume ta yayi yace "Allah yasa itama ta iya daukar shi kamar ke, murmushi tayi, " zata iya ai macece itama, Allah dai yasa yabimin yarinya a hankali don naga kanshi na rawa,

"Hhhh Allah dai ya kyauta kawai yarona nada lafiya yana nuna muku da na tashi da lafiya ai nima bana wasa bane kinsani, "ko yanzufa ai har yanzu baka girma ba,
"Girma kai, wake girma da gidan dad'i Adai barwa su Sadiq gamu harda suruka yanzu saura jika........ πŸ–Š




*Matar Soja*
🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻



*By FENERH*







*Domin masu son biya har yanzu hanya a bude take kubiya ku karanta cikin Aminci bawai na bati ba, kutura cikin Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb ko kuma katin Airtel ta wannan number 09011251444 sai najiku*


7⃣5⃣&7⃣6⃣


Fitowa yayi ranshi a mugun bace ya koma dakin grandma, zama yayi a gefen ta tareda dora kanshi saman kafadar ta "please grandma kice subari mutafi don Allah ke kinsani nagama sa rai fa,
"Kaifa kamar maye kake saboda naci, yau da gobe duk daya ai inkayi hakuri,
"Bazaki sa baki ba Abani ita, waima tana ina? Yafada yana tashi zaune dakyau don yanzu ya tuna sam baiganta ba,
"Kaga tashi kabarmin daki kwanciya zanyi
Bacci nakeji munsha hayaniya nagaji, to kabar ni in huta saida safe, ta haye katuwar katifar ta ta juya mai baya,
"Shikenan yau ko ruwa tun safe Abincin da kika bani kawai naci yanzu bazaku bani matata muje tabani Abinci ba, shikenan yau da yunwa zankwana, ya tashi, saurin tashi tayi domin Allah ya dora mata son wannan jikan kamar rai don shi ake kira Abin cikin kwan yafi kwan dad'i,

"Zo Sadiq, tafada cikin sanyi ya juyo yana boye dariya yasan sarai batason ya zauna da yunwa, zama ya kuma yi gefen ta ya marai rai ce, " me kakeso yanzu inkawo maka? " ni kice to tazo side dina muci kaza nasiyo mana kuma kinga zuwa gobe asarar ta za ayi gwara muci yau,
Shiru tayi tana bin fuskar mara kunya da ido, to tashi kaje karage wa'innan kayan tana zuwa, ta mike tareda Addu'ar Allah ya ceci Y'ar mutane a gidan nan yau don Sadiq yazama Abin tsoro,
Gyara hijabin ta tayi tace "to muje nace maka tana zuwa ko, wucewa yayi yana dariya, tunda Kunce bazan huta agidana ba cikin sirri ai zaku gani kuwa, ya koma waje saida ya ciro ledar kazar da yazo musu da ita kafin ya dawo cikin gidan, gefen shi da bai rabo da gyara ya nufa,

Babbar rigar jikinshi ya kwabe kafin ya zauna yana jiran isowar ta sai kofa yake kallo kamar yaje ya dakko ta yakeji,
Grandma ta sameta har tafara bacci akan sofa, tace "Aa Amina a nan kika kwanta? Ashe gwara da na shigo , tashi muje ki kwanta kinji, tafada tana riko hannun ta, tareda tausaya wa rayuwar ta a hannun wannan yaro mai nacin tsiya,

Murje fuska tayi domin baccin yafara shigar ta wayar ta tadauka tabi bayanta,
Ganin suna bin wata hanyar ta daban yasa ta ware idon ta dakyau, don ita kotazo gidan bata cika shige shige ba, don haka bata taba bi ta wurin ba, ganin ta cikin wani madaidai cin falo da ya kayatu yasa ta ware idon ta tana kallon KO ina,
Yanajin motsin shigowar su ya fito, ya saka hannayen shi a Aljihu fuskar shi ba yabo ba fallasa,
Wani irin faduwa kirjin ta yayi saboda a tunanin ta yau ta tsira a hannun shi Amma bata tunanin haka yanzu, ya zubawa fuskar ta ido tareda kallon katon hijabin jikinta da kallo a zuciyar shi yace "yarinyar nan tama raina mutane, tana yawon ta a bude a waje yanzu tazo gidana tana boye jiki Hmmm,


"Toh gata ni natafi saida safe, saurin matsawa yayi yarike hannun ta " tank you my first wife, fisge hannun ta tayi ta wuce tana "d'an banzan yaro mai halin uban shi,
Dariya yayi ya datse kofar falon nashi ya yi Ajiyar zuciya yana runtse idanun shi yafara Hamdala akasan zuciyar shi, kafin ya juyo yagan ta a inda take tunshigowar su ko motsi batayi saboda tsorata she is not ready for him Allah yasani tsoron shi takeji duk da tasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login