Showing 99001 words to 101092 words out of 101092 words

Chapter 34 - Zanyi biyayya COMPLETE HAUSA NOVEL

FEENER   

03 Sep 2024

37793

musu kallo hannun shi na yawo a jikin ta,

"Wannan gayen mayen nono ne wallahi, tafada a cikin zuciyar ta, shikuwa bayajin zai Koshi da jikin nan duk da koda safe yayi sau biyu bayason ko na hour daya yayi batareda itaba shiyasa yaki kunna wayar shi, karma kowa ya dame shi, sai dai bai gama tunani ba yaji nocking, saida ta tabashi " yaya Sadiq ana nocking, idanun shi a runtse yanajin dad'in abin da yake yi, ya bude su " kyale kowaye, saida aka buga sau kusan uku ya ja tsaki tareda dagata ya zare hannun shi a cikin rigar ta


Ya nufi kofar ya bude, tuni ya natsa kanshi ganin Husna, "ah momy kece bismillah, yafada yana kaucewa, " wai kai bakaje aiki bane? "Eh momy sai Monday na dauki hutu, ya fada mata, shigowa tayi yayi saurin karbar katuwar ledar hannun ta,
Meenal jin muryar ta tuni ta gyara kanta ta tashi cikin natsuwa tafara gaida ita, zama Husna tayi ta kalli ko ina tareda jin jinawa kokarin Hajara domin ta gyara gidan Y'ar ta duk da tasan RAHAMA tana taimakawa, da Kuma mijin ta,

Saida ta gaida ita har kasa kafin ta nufi hanyar kitchen ta hado mata drink, tunda ta tashi Husna tabita da ido, "Y'ar nan kinji jiki daga gani tafada a zuciyar ta ga idanun meenal din a kunbure alamar taji maza duk tayi laushi saboda matsa da murza da gyada ce da tuni ta gama fidda mai,


Saida ta kawo mata drink din ta zauna a gefe, tana sauraran maganar ta itada Sadiq din wanda bai shafeta ba, saida suka gama tace "bamu wuri zanyi magana da Amina, mikewa yayi ya nufi dakin su Kawai,
Nuna mata kusa da ita tayi tace " zoki zauna anan kinji, tasowa tayi kanta akasa ta zauna, "kisaki jikin ki dani kamar kina tareda RAHAMA ko HAJARA kinsan dai duk matsayin mu daya dasu domin anriga an hada jini an gauraya ta ko ina domin ina Auren kawun ki sannan gwaggon ki ns Auren yaya na, ke Kuma yanzu kina Auren d'an yaya na, don haka mun zama daya ba zancen suruka ko kunya duk Abinda da ya dame ki zaki iya fadamin,
"Toh momy, tafada, ledar ta janyo ta ciro mata dogayen gorunan swan ta mika mata su ungo wannan zaki rika sha safe da yamma na Kwana bakwai, tsumi ne, ta Kuma fito mata da wani hadin garin Aya gyada da dabino da aka dakeshi da kayan kamshi aka tankade, tace wannan kirika sha sau daya a rana da madara kamar cup daya, kafin ta bata wasu hadin daban daban tace ta adana kartayi wasa " kinsan dai mu sakkwatawa bama sakaci a jikin mu, don haka ki gyara kanki kodan ki taimaki rayuwar ki mazan nan na yanzu da nacin tsiya,
A ranta tace hardai sadiq gashi tunjiya yaki barina in huta,


Saida tasa taje ta adanasu wasu a firij wasu ta ware drowa daya a kitchen ta zubasu kafin ta dawo, tace " ki kirashi zantafi, dakin ta nufa yana kishin gide yana waya da momy sai hakuri yake bata, ya mika mata hannu, " kazo zata tafi, bye momy na yafada kafin ya mike yana murmushi ya rikota, "kinji ko momyn ki sai warning take min akanki sai kace Nazama dodo cinye ki zanyi, batasan ke zata wa warning ba kinata zukemin ruwan maniyyi tunjiya kinki barina in huta,


Harara ta watsa mai "shikenan zanyi maganin Abun yau tunda nice nake like maka, tafada tanayin waje, binta yayi yana dariya, saida ya raka momy har wurin motar ta shikadai Meenal dai a falo sukayi Sallama taso rakiyar ya hana ta da ido dole ta koma,

Koda ya dawo yasameta a zaune a inda take, zama yayi yace "ina tsarabar mu kawo mu sha tare karkiyi min wayau,
Saurin dago kanta tayi taga yana dariya, tace, " bawata tsaraba ni da aka kawomin, " nafasani ankawo miki kayan mata domin ki Kara kasheni don haka ban yarda ba ki kawo musha tare nima insaki haukace,
Wani irin dariya tayi wadda bata taba yin irin ta agaban shi ba, wanda tasa ya shagala yana kallon ta she look more prettier da tayi dariya samun kanshi yayi da kallon ta kamar ya hadiye ta saida taji ya janyota ya rungume ta hadiye, "I love you baby you are very beautiful and innocent, I love you meenal,

Yakara fada tareda kashe murya yana imagine dama so na shigar mutum lokaci daya yamai mugun kamu, yau shi yagani daya irin haka, shidai Meenal ta kafce zuciyar shi a lokaci daya,


Da rana da kanta ta shirya mai girki wanda abin ya matukar burgeshi yau matarshi ce ke mai girki, gaskiya akwai wani irin sirri a cikin hannun mata sai yaji Abincin yamai dad'i fiyeda Abincin da yasaba ci, don haka yazama kamar bindi,
Sai da dare Yayi tayi ado cikin sleeping dress dinta mai daukar hankali ta yana falon, zaune yana jiran ta tazo suyi kallo kafin kwanciya, ta fara juya mai jiki tana rikitashi ga rigar iyakacin ta guiwa saida tazo gab dashi, tace " good night Yaya Sadiq natafi dakina, banaso inrika zukema ruwan jiki yau kahuta kaji,


Ta juya tana juya mai jiki, wani irin suman zaune Yayi saboda ganin ta cikin wannan shigar Kawai turn him on, bare salon da takeyi, yana son jin muryar ta amma ya lura she hardly talk, the way she is shaking her body god, like she is turning is head up side dwan, har wani irin saliva yake hadiyewa masu yawa saboda kwadaituwa,
Ganin ta juya Kuma wani dakin ta nufa, tuni ya zabura ya nufeta da gudun shi, yana numfashi,
Tana shirin kulle kofar ya danna da sauri, har saida ta zabura ta ja baya tareda ware ido, don yabata tsoro bataga tasowar shiba,

"Please don't do that yafada yana gwama numfashi tareda fisgota ya danna ta a bango, ya dora bakinshi saman fatar wuyanta yafara tsotsa kamar sweet, " please don't punished me, idan kika raba makwancin dani that is the worst punishment da zakiyi min, wasa nakeyi dazu nine mayen naki, kinsan saboda ke nakasa zuwa aiki suna nema na tundazu, banason rabuwa dake kona second daya,

D'an dago da kanshi tayi tareda zuba mai ido, " why bazakaje ba? "Because of you,
Murmushi tayi tareda riko fuskar shi, "gobe kaje don Allah nida Nazama mallakin ka har Abada Sadiq duk inda kaje zakadawo kasame ni am All yours, wani irin dadi yaji,

Ya Kara rungume ta tareda manna mata kiss a goshinta ya goga jikin shi a nata, " baby kinji ko indai naganki bazata kwanta ba why nakeda maita irin haka? " murmushi tayi tareda cewa " because you are healthy,
"Bazaki gaji dani ba? " wayake gajiya da Abinda yakes......, saurin dago kanta yayi yace" please say it please, cikin zakuwa,
D'an girgiza kai tayi alamar aa, " I will be happy if I hear it from your mouth,
"Who told you before? "Granny, yafada kai tsaye, "munafuki nasir ne yafada mata because I told him, " so is true you love me? Cikin idanun shi ta Kalla "yes yaya Sadiq so much and it very painful kanason Mutumin da baya ko kallon ka,

Wani irin dadi da farin ciki yaji ya rungume ta " haka Allah yatsara bake kadai bace ni bana son raini ne, "Hmm bayan kace we are mate zaka Auri under twenty, " or cika bakine wannan ai ke kinsani kinbani nasha bazan iya Auren kowacce mace ba, wace mace zan Aura yanzu ta kamo darajar ki? Kinsan badai a family ba babu sauran wata mace da zan Aura, and bare? Bazata ji dadi ba saboda we are one ke jini nace, so forget idan inaso in shiga Aljanna lafiya ba a karkace ba in rayu da matata gudaya tal,


Yafada yana zamewa tareda daga guntuwar rigar ta ya danna bakinshi saman pant dinta " let me heal this place, yafada, saida ta kusa zubewa saboda shock tareda wani irin feelings da taji tundaga tafin kafarta da bata taba jin irin shiba shikanshi yaji yanda jikinta ke Amsawa don haka Yayi murmushi ya saka hannu ya fara sauke wandon yana yi yana kissing din da ya zame wa, jin halshen shi a kan clit dinta tuni ta saki jiki zata zube a kasa, domin salon nashi is too much to carry,


Saurin riketa yayi ya kwasheta zuwa gadon dake dakin, a ranar sun murji juna bana wasa ba wanda ita kanta irin sabon salon da yazo dashi yasa taji ta zam zam zafin kadan ne wanda tasan yauda gobe zata saba, wani irin soyayyar shi takeji tana dada karuwa, saida shima ya natsu ya matso kusa da fuskar ta yace "baby my twins a coming inaji a jikina ciki ya shiga don nayi mugun explosion saboda dad'i,
Dariya Kawai tayi tana Kara shigewa jikinshi, " let be like this for ever my wife muyi koyi da iyayen mu, Ina son family na yazamo irin nasu momy baza a taba jin kanmu ba,
Gobe in Allah ya kaimu idan nadawo aiki zamuje mu gaida su momy muyi musu godiya da suka hadamu a lokacin da ya dace, zamuje har gidan su Fatima dasu momy Husna daga nan muje ki zaba mota,
"Meyasa baki iya mota ba wai? Dariya tayi "saboda banida ita yazanyi inkoya? "Gata MAMA HAJARA, " kai bazata bayar ba, "ok zankoya miki sai kizaba da kanki wanda zaki hau kinji Mrs sadiq, dariya tayi tareda bashi kiss a lips dinshi, tana Hamdala da Allah yabata mijin da take Addu'a tareda fatan Allah yabasu zuri'a dayyiba,



Haka akayi washe gari yadawo da wuri sukaje gidan su momy harda gidajen kannin ta duk ta zagaya ta Kara musu dabaru tareda Kara musu haske kafin ta tafi gidan maman ta can ma itama ta Kara mata nata nasihohin inda tace tayi koyi da halayen zaman Auren su ba fada ba yaji, nan ma tasamu karin kayan harka kafin su koma gidan su RAHAMA, ita daki tasata ta mata Nasiha sosai, kafin taje dakin Grandma da suka hanata komawa gidanta sunce tadawo kenan ba inda zata koma, suna zaune suna zuba hirar su harda Al Ameen, suka zauna gidan har karfe tara kafin su tattara suyi gidan su,


Dakin su suka koma RAHAMA da Al Ameen bayan sun salami grandma, tasa musu Albarka zuciyar ta fess meya fi wannan dadi a zuri'a kaga bakada wani baragurbi itakam tayi zufan Arziki,


Rungume RAHAMA Al Ameen yayi tareda cewa "madam kinkusa zama grandma kema very soon domin nasan yarona jarumi ne kina ganin har wani sheki yakeyi, dariya tayi " badole ba yasamu yata yanata murza,
"Zomuje nima in murji mamanta da bata tsufa, yafada yana fisgota zuwa gado,
Binsu naso inyi ya dago kai yace " toh Hajiya fenerh kije tsegumin ki ya isa haka kinbimu kinbi ya'yan mu shiyasa bazan baki kujerar hajjin ba saboda kin cika jin kwakwab da tsegumi,....... .🖊



"Bakomai lokacine ai Al Ameen idan Allah yakirani sai naje don haka a nan nake cewa Tammat bihamdillah, godiya ga sarki Allah mai kowa mai komai da ya kawoni karshen wannan labarin
Ina rokon Allah ya sa a Amfana da duk Wani Abun da yake na karuwa a cikin shi sharrin dake ciki Allah ya gafartamin
Godiya mara adadi ga my but groups normal and my very best special people wato vip Allah yasaka muku da Alkhairi da kauna da soyayyar ku agareni yasa idan na kasa kuke saya Alkhairin Allah ya kaiwa duk masoyana na duniya tundaga kasar mu har ma wainda suke ketare,


*Sai kun Kuma jina a cikin sabon littafina mai suna MUK'ADDARI(Auren soja) that' is another Army love story kunsan inda mutum yake kullum bai rasa ganin sababbin Abubuwan da zai rubuta zakuji dadin labarin fiyeda bariki Auren soja Akwai ilmantar wa akwai fadakawar wa akwai Kuma soyayya mai taba zuciya don haka sai kunjini*




Takuce dai

*Matar Soja*
*Matar Soja*



******************
*Matar Soja*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login