Showing 42001 words to 45000 words out of 101092 words

Chapter 15 - Zanyi biyayya COMPLETE HAUSA NOVEL

FEENER   

03 Sep 2024

37778

🌻🌻



*By FENERH*



*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel 200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire charges dinsu a ciki, Y'an Niger 🇳🇪 masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39 03*

3⃣3⃣&3⃣4⃣

Wani irin nauyi taji ya mata ga Azabar zafin da takeji a kasan ta, don haka da kyar take fitar da numfashi, tareda kokarin ture shi jin kamar ya mata bacci a jiki, sam ta kasa ture shi, saboda duk jikin ta ma ba karfi kuma bawai ya zare kanshi a jikin ta bane,
Dakyar ta iya motsawa dashi ya yi gefe wanda sai a lokacin ta lura da kamar ba bacci yakeyi ba, ta d'an buga shi kadan don har yanzu rabin shi na jikin ta,
A hankali tafara ankarewa da bama ya numfashi takara taba shi " ya Al Ameen takira shiru, tuni ta yi karfin halin tashi tareda Kara sa cireshi a jikin ta, ta zabura tana buga shi, " yaya Al Ameen, shiru, tuni ta gigice tareda dirowa kan gadon ta na cije lebe ta daura towel din dake gefen gadon shi, tareda nufar frij ta debo ruwan sanyi a glass cup,
Cikin tsananin dauriya takeyin komai don ita kadai tasan how she is feeling down,

Shafa mai tayi a fuskar shi shiru, tuni ta jefar da cup din ta haye gadon tana kiran sunan shi tareda dago kanshi ta. Dora kan cinyar ta,
Tasa kuka domin ta ma rasa meye Abin yi,
Jin karar wayar shi yasa ta yi saurin dira ta dauka, ko suna bata duba ba tayi picking saidai kafin ma tayi magana taji fadan momy, " toh rasa kunya ka dawo min da RAHAMA yanzu ko ranka ya baci, wato binsu kayi saboda ka nuna min ban isa ba ko mahaifin ka ka dauke ta kakai gidan ka, toh tun muna shedaer juna ka dawo fa ita,

Wani irin kuka ya ballewa RAHAMA, tace "momy nice, shiru momy tayi tareda sauraren ta " lafiya ke kike kuka? " yaya Al Ameen ne momy yaki tashi yana kwance nayi nayi yaki tashi,
" me yasamu Al Ameen din? Tafada jikin ta NA rawa domin tuni taji fadan ya koma ta ce ina zuwa yanzu da Baban ku kinji bari muzo,
RAHAMA dama bazama ta iya Amsa tanbayar ba saboda me ma zatace ya same shi?
Saurin fadawa tayi ta watsa ruwa ko tsayawa gashin jikin ta batayi ba duk da zazzabi zazzabin da takeji, baisa ta kwanta ba, cikin sauri ta maida kayan ta tareda hayewa gadon tayi kokarin mayar mishi da short dinshi,
Dakyar ta iya saka mai tareda rufe shi da bargo ta koka gefe ta zabga tagumi, Abu biyu ya hadu mata nafarko she is in pain amma tasan tashin hankalin da take ciki bazai ma bari taji da kanta ba seeing him like dead person Kawai scared her,
Jitakeyi kamar jinin ta ya hau saboda tashin hankali,
Tuni ma zazzabin ya gama rufe gangar jikin ta,
Jin maganar su momy yasa ta mike cikeda karfin hali ta nufi hanyar kasan, tace " yana nan sama, tafada tareda juyawa, da gudu momy ta haura tana wai me ya sameshi,?


Tana shiga ta taba hannun shi taji baya motsi tuni taji, kirjin ta ya buga "Al Ameen ta kirashi da karfi tareda girgiza shi, taji shiru takara buga shi da d'an karfi tareda dakawa RAHAMA tsawa cikin tsananin tashin hankali " ke me yasame shi?
To ta ina zata fara bayanin Abinda ma ya faru? Me zatace? Dady ne ya cece ta lokacin da suka shigo da likitan, yace "ku dan fita hajiya zamu duba shi, wani irin kuka ne ya zowa RAHAMA, yau tana ganin rayuwa, da ta sani da bata zo gidan ba wane irin tashin hankali ne haka,

Gashi ita kanta ciwo ne a jikin ta Amma bata isa ta nuna ba, don sai momy ta gama dago ta, wanda tuni momy ta gama gane komai don takun RAHAMA Kawai ya nuna mata akwai abinda ya faru kuma shine sanadin sumar ta Al Ameen,
Da taimakon likitan numfashin shi ya dawo tareda wani irin zazzafan zazzabi, dakyar yake bude idanun shi,
Likitan ne yace " Mr Al Ameen ya kakejin jikin ka? Are you alright, gyada kanshi yayi tareda d'an bude idon shi ya kalli dakin yaga ba kowa, yace " doctor were is my wife? Tana falo, " and who brought you here? " is your father, " kafada musu matsala ta? " not yet, " ok don't please ka fada musu ciwona ne Kawai ya tashi,
" no yakama ta su sani Mr Al Ameen saboda abin farin ciki ne ka samu lafiya and wannan yanayin dole ne ka shiga saboda shine karon farko da ka fara released kuma zai iya kuma faruwa, don haka ina madam let me call her and explain things to her so that next time karkayi dogon suma, but now how are you feeling?
Shafa marar shi yayi tareda yin murmushin karfin hali don mugun zazzabin da yakeji,
Amma yanajin yanda marar shi ta saki saboda ya zubar da ruwan da ke damun shi a kwanakin,
Allura likitan yamai tareda daukar jakar shi yafita,
A falon ya fara bayani RAHAMA na zaune tareda dafe kanta saboda zazzabi, ta ji bayanin likitan " Alhmdulillah Alhaji Al Ameen yanzu yasamu lafiya, domin duk aikin da akayi mai abaya yayi nasara sosai saboda haka yasa a first time dinshi ya suma and hakan zai iya faruwa nan gaba dole don haka zanyiwa madam bayanin komai da yanda zatayi mai in hakan ta kuma faruwa, dole sai a hankali komai zaiyi normal,
Wata irin kunya ce ta rufe RAHAMA ta janyo dankwalin ta ta rufe fuskar ta yau tana ganin rayuwa, ta ina zata iya hada ido dasu momy wannan irin Abin kunya da Al Ameen ya janyo musu,
Ga likita da, shegen tonon Asiri su sam basu iya rufa asiri ba,

Farin ciki ne fal a fuskokin su momy da dady, sai Hamdala sukeyi tareda godiya ga ubangiji, ciki suka nufa bayan sun salami doctor ya tafi sam basu ko koma kan RAHAMA ba datayi kamar ta nutse a kasa saboda kunya,
A bude idanun shi suke ita Kawai yakeso yaga ta shigo dakin yaga fuskar ta, wani irin Annuri da walkiyar zaka hango kwance akan fuskar shi saboda dadin da ya kwasa da yamman nan, yau kam shi yafi kowa sa'a yakeji domin dadin da yaji ba abune da zai gogu cikin sauki ba,
Shigowar su momy yasa ya dan daidai ta annurin fuskar shi tareda kallon su yana bin ko ina da kallo ko zai ga RAHAMA,

" toh mara kunya ka kyauta kaji kajanyo duk yarinya ta kasa hada idanu damu, dama abinda kakeso kenan don haka gaka gata ai kuma ka gama jinyar kadawo min da ita, dariya Dady yayi" Hajiya ki barmin yarona yau ina tayashi murna ya samu lafiya, duk da da yana gudun ta yanzu da yaso kinga ya nemeta da kanshi don haka congrats son, " thank you dady yafada yana murmushi tareda kallon momy " ina take momy? " bansani ba mara kunya sai kaje neman ta, " muje Alhaji kafin in canja shawara intafi da ta, tafada kana hango tsantsar farin ciki da kuma Annuri akan fuskar tata,


Suka tafi Abinsu batareda sunga RAHAMA ba domin tanajin motsin su ta boye a wani daki saida suka fita ta dawo falon ta hada kai da guiwa tasa kukan rashin dalili,
A hankali taji andafa kanta tareda dagoshi, idanun ta tadago dake jike da hawaye kafin ta yi saurin saukesu saboda ganin shi a tsaye akanta, bazata iya hada ido shima da shiba after what happen between them,
Zama yayi a gefen ta tareda dago kanta yana ajiyar zuciya,

"RAHAMA, yakirata cikin wani irin sanyin murya da kwantar da kai tareda tsantsar kaunarta dake huda kowace kafa ta jikin shi, kasa hada idanu tayi har yanzu dashi, tadai dago kadan, " are you angry with me? Daga mai kai tayi Alamar yes, murmushi yayi mai sauti, "saboda me? Yafada, tayi mai shiru, "I understand, saboda na karbi budurcin ki ne kike fushi dani?
Ko saboda su momy sun san me ya shiga tsananin mu,?
Shiru ta kumayi mai ba Amsa, "ki taya ni. Farin ciki RAHAMA nasan mace for the first time nasan dadin lafiyar da namiji, and am very happy na yi loosing virginity dina at the right place, yesss yau munyi disvirgin kanmu duka,
Ta hanyar raya sunna, we have to celebrate, me yasa kike kuka?
Kinsan irin farin cikin da iyayen mu suke ciki kuwa?

Tun ina karami iyaye na suka fahimci banida lafiyar manhood tun daga lokacin suka fara zarya dani a Asibiti wanda ba don Allah yasa nataso cikin gata ba a haka zankare rayuwa ta a nakashe, they have try alot wajen nema min lafiya, likutoci da dama Sunfada musu cewar bazan taba samun lafiyar ba a haka aka haifeni jijiyoyin mazakuta na a weak waanda ko fitsari some time sai nayi kuka yake fita,
Anfita dani kasashe da dama suna gwada ni tareda dorani kan magun guna Amma ba a dace ba,
Lokacin da na fara balaga abin yayi worst saboda lokacin ya hadu da nafara Tara sparm kuma bazai fitaba wanda duk lokacin da Abin ya motsa sai na suma,
Kinga ma yanda nakeyi ai first time da nayi attempting kusantar ki,
All this years ba likitan da ya taba fada ma iyaye zan samu lafiya sai wata rana da ciwon mara na yatashi aka kaini Asibiti wannan doctor din ya ganni shine ya fada musu su kaini India akwai wani kwararren likita, wanda a take ya hadamu dashi,

A lokacin sam bana wani farin ciki saboda ban wani sawa rayuwa ta neman Auren ba bama na ra ayin Auren, wama zanje incewa inason ta after I no banida lafiyar da kowane namiji ke takama da ita,
Shiyasa nake kin kula kowace mace ina harkar rayuwa ta,
A lokacin da mukaje India doctor yafada. Musu zan iya samun kafiya, and zai dorani akan medication tareda surgery , idan nasha na one month sai ingwada ingani ko manhood dina zaiyi aiki,
Hmm Dady yafada mai ya zanyi ingwada,? Yace ta hanyar saduwa da mace ne Kawai za a gane na samu lafiya,

Don haka muna dawo wa Nigeria bayan yin aikin, suka bijiromin da zancen Aure wanda sam banso ba a lokacin sabida ni banajin wani canji and kuma banason in takura kaina tareda wani kokarin gwada lafiya ta akan wata, what if naje gwaji takiyi kamar ranar da nafara gwadawa a kanki, nasan zata raina ni ko wacece amma, daga lokacin da aka kawoki gidan nan, nafara jin wani irin sauyi da kuma son kusanci dake duk lokacin da NA kalleki nakan ji sauyin da bantaba experiencing ba a rayuwa ta,

I contact my doctor, yafadamin cewar that means aikin da akayi min a jijiyoyin yayi kenan sai ingwada ingani,
You no exactly what happened lokacin da NA gwada,
Lokacin bayan nan ma na kirashi na mai bayani yafada min indawo akuma gwada ni tareda canja min medication din,
A ranar kuma momy ta dauke ki, bayan na gama deciding zamu tafi tare Indian muje can ingwada inga ni in na warke Musha amarcin mu mudawo,


Ajiyar zuciya ya sauke tareda matsawa jikinta ya dora kanshi saman kafadar ta yana lumshe idanun shi,
"I love you RAHAMA thank you my wife, thank you for all your support and care,
Nagode da bani dama na zama kamar kowane namiji, nasan badan ke bace matar da na Aura zan iya fuskantar raini a wurin wata macen Amma ke din ta daban ce, na yarda you are obedient, Allah ya miki Albarka,
Thank you for the precious thing ever, yeah that's your virginity, ni mai sa a ne wanda I no my wife a leda take tuntuni nine zanbude kayana, inama duk yan mata yanzu su rike darajar su tareda rike budurcin su, kamar tawa matar ? Da zasu samu mutunci da kima a idanun mazajen su,

Rungume ta yayi gam jin har yanzu batace komai ba, " say something my wife, please, yafada muryar shi na cracking " kinaso in yi miki kuka ne wai? Ajiyar zuciya tayi tareda girgiza kai tace " zazzabi nakeji cikin wata irin muryar tausayi, domin ko ina na jikin ta ciwo yakeyi, ga kasan ta da takeji kamar wuta saboda zafi, " subuhanallah baby muje Inbaki pain reliever, kinji, ya dagata tareda rungume ta a gefen shi saboda shima kanshi baida karfi,
Dakin suka koma ya zaunar da ita tareda bude closet ya fito da wasu magun guna ya balloon biyu ya bata tareda ruwa, kafin ya janyo wayar shi ya kira daya daga cikin yaran shi yace ya yo musu take away,

Da kyar yasamu yayj wanka tareda Alwala yayi sallar la asar, kafin ya dawo gadon yaga tana bacci gaba daya tayi wani irin cool dama ita batada wani hayaniya fuskar ta ya zubawa ido tareda yin murmushi shikadai yasan irin kaunar da yakewa RAHAMA bare yanzu daya jita a matsayin mace, abin ba acewa komai domin mata akwai baiwa a cikin su Wanda sai Wanda ya leka zai san da hakan,


Zuba mata ido yayi na dogon lokaci har yaron shi ya dawo yafada mai ya siyo ya sauka tareda karbo ledodin ya koma sama, Ajiyewa yayi ya shiga kitchen din ya hado musu coffee tareda dauko plate da cups ya fito,

Ajiyewa yayi tareda nufar ta ya d'an buga kirjin ta kadan " baby get up kinji. Bakyau baccin yamma, d'an bakinta ta turo tareda tashi ta bude idanun ta tana d'an ya mutse fuska saboda har yanzu tanajin ciwon kan nata kadan kadan, ga kafafun ta tanajin sun kara tsami , ta ce " karfe nawa ne? Yace to 5, tayi saurin dirowa tare da nufar hanyar bathroom tana dan din gishi alamar tanajin zafi a kasan ta har yanzu, tafiyar ta yabi da kallo kafin yayi dariya ya sosa keya yana cewa "yeah the machine gun is working, cikin dauriya tadan sa ruwan zafi ta yi tsalki saboda tanajin zafi sosai da mugun zogi,

Tsalkin da. Tayi da ruwan zafi yasa taji wani irin sauki da kuma dadin wurin don haka ta dade tana watsa wa kanta hurt water a wurin kafin ta dauro alwala ta fito,
Har ya shinfida mata dadduma tareda mika mata hijabi ta saka tareda tada salla, yana zaune ya zuba tagumi yana kallon yanda takeyi cikin natsuwa da bin kaidojin sallah ba garaje,
Saida ta idar tayi azkar ya ce "madam a juyo a bani abinci am hungry,
Juyowa tayi tareda Dukar da kanta kasa ta gaida shi ya ce " ya jikin ki? Lafiya Kawai ta iya cewa kafin, yayi murmushi ya matso sosai ya cire mata hijabin tareda janyota tsakiyar kafafun shi,

Naman da aka gasa shi da romo romo ya bude a poil peper ya mika mata cup din coffee tareda janyo take away dake dauke da lafiyayyar pride rice, taji hadi, ya ce " bismilah nasan kinajin yunwa kema don duk na kwashe miki komai kamar yanda kika kwashe min nawa, ta d'an ci sosai kafin tace ta Koshi,
Shima yafara ci yanayi yana kallon ta, kamar ya hadiyeta yakeji a yau saboda so da tattali,
Saida ya gama ta mike cikin karfin hali ta kwashe komai ya bi bayan ta kamar wani bindi har zuwa kitchen din data tsaya wanke cups din da suka bata,


RAHAMA rayuwar ta tayi saboda yanda sam batada raki, don da watace langabewa zatayi saboda lalaci da iya shege, rungume ta yayi tsam tareda juyo da ita yayi capturing lips dinta cikin doki da zakuwa baiki ya kuma wata sumar a jikinta ba yanzu da zata bashi dama zai kuma lekawa garin maji dadi saidai, yana mugun jin tausayin ta da kuma wata irin zazzafar soyayyar ta dake ratsa ko ina NA lungu da sakon zuciyar shi,


Dagata yayi cak tareda rungume ta tsam a jikin shi yafara bata wani irin tsotsa da ke rikita kwakwal wa, baiki su kasance a haka Ba har karshen rayuwar su,
Saida yamata biji biji a kitchen din ya kyale ta saboda kiran sallar da akeyi ta magrib,
Fitowa yayi da ita suka wuce bathroom, tare, ya Tara musu ruwan wanka, tareda tube kayan jikinshi ya shiga ya ce " kema ki shigo muyi wanka, kasa dago kanta tayi domin bazata iya kallon shi a tsaye ba komai ba, don haka baya ta juya mai, saida ya fito tareda yin dariya yafara kwabe mata kayan jikin ta,

"Baby this shame has to stop tunda mun riga munzama daya, kinzama ni Nazama ke ba wata sauran kunya a tsakanin mu, haka tana noke noke yasata sukayi wanka tareda, yin salla tare, a ranar yayi bacci cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login