Showing 33001 words to 36000 words out of 101092 words

Chapter 12 - Zanyi biyayya COMPLETE HAUSA NOVEL

FEENER   

03 Sep 2024

37766

sake bamai takuramu ko asaka mana ido,

"Hmmmm no ai Auren mu hadi ne na iyaye kuma sun ce zaman ya kare so is ok for me ni banda matsala dama biyayya nayi kuma koda yaushe a shirye nake wajen bin umarnin su,
In sunce mun rabu kenan no problem,
Wani irin juyo da ita yayi fuskar shi a turbune ya zuba mata idanun shi masu wani irin magana disu da sakwanni Kala Kala,.
"Me kika ce RAHAMA? "Rabuwa nidake? hhhhhh you are dreaming, ai wallahi Auren mu Auren zobe ne ba saki ba yaji nidake sannan kisani All this talk is wasting my time don haka get ready mu tafi ko inyi lalata a nan a mugun bukace nake and ganin ki yasa duk na Kara rikiciewa, and ki sani wannan Al Ameen din Bashi bane na baya dole kiyi hakuri da ni, yafada yana Kara kai cafka kan kirjin ta cikin zakuwa tareda tallabo kanta yafara bata sumba mai ban mamaki,


Domin wani irin shaking da kuma speed yake komai Wanda ke nuni da a matse yake, saida ya d'an gana dasu da gadon dakin duk ya haukace mata tareda kwance towel din ta tayi saurin rikewa tareda tashi gudun kar Husna ta shigo dakin ta gansu, yaja numfashi saboda baiso hakan ba ya mike tareda rikota zuwa jikin shi " get ready RAHAMA we are going,
" no momy bata fada ba, wani irin takaici yaji cikin tsawa yace " waye zakiyiwa biyayya mijin ki ko su momy? " duka, tafada, " ok if haka ne ki shirya mu tafi yanzun nan nafada miki ko, " to tace tareda nufar waldrop ta ciro wasu kana nan kaya riga da wandon jeans na mata baki ta dora wata riga a kai mai hannu daya body hook,
Tayi matukar haduwa, duk ya matsu basu bar gidan ba yau ya barje gumin shi,

Katon hijabi ta dora akai ta ce 'na shirya, ya mike tareda riko hannun ta duk ya matsu bai gansu cikin gidan shi ba a mugun zalame yake gashi ta karo kayan dadi, gaba yayi ta biyo bayan shi, suna fitowa momy na fitowa ta ce "ina zakije ke? Shiru tayi takasa cewa komai, " oya go back kai kuma zoka wuce gidan ka yanzun nan kaji ko kafin ranka ya baci, tafada tana nuna mai hanya, RAHAMA dai tuni ta koma dakin su, wani irin bakin ciki ne ya rufeshi me momy ke nufi da mai kwalelen matar shi yanzu duk mugun sa ran nan da yayi bazai samu Abinda yake kwadayi ba,
Cikin shagwaba ya matsa kusa da ita yace "momy please Karki mun haka, wallahi na warke bazan iya hakura ba, "ok kaje ka zabo mata ka Aura tunda kasamu lafiya ka zama jara babbe, "nooo haba ina zan samu mata yanzu in Aura? Please momy ki taimaka ki bani ita mutafi wallahi bazan baku kunya ba RAHAMA is my breath bazan taba wasa da numfashi na ba kinsani,

"Allah Al Ameen? Yaushe ta zama numfashin ka? Yarinyar da tazama takura a rayuwar ka, um um yarinya ma lecture zata fara karba very soon an mata komai makaranta zatayi,.
"Da Auran nawa akanta? Gaskiya aa ban yarda ba yanzu haka zanbar mata ta taje wani makaranta tana cakuduwa da Maza aa gaskiya,
"Ai kuwa baka isa ba Al Ameen ka hana yarinya cikar burin ta akwai baza ta sabuba kawai ka kama kanka kafin ma Baban ka yaji labari ya saba maka,
Wani irin kunbura yayi ya fice batareda ya kuma cewa komai ba ya bar musu gidan su yayi gidan shi,


Ba karamin kawata saman yayi ba domin yanaso su canja mazauni bayaso su kuma rayuwa inda suka fara zama mara dadi,
Ya a matukar zuciye yake kwanciya yayi duk ya rasa inda zai tsoma ranshi saboda bukatuwa da kwadayin ta tareda zazzafar soyayyar ta domin wannan RAHAMAr is hoter very hurt, duk ta goge mai lissafi baijin zai yarda da duk wani tsari na su momy, zancen karatu is not going to work don haka ya janyo wayar shi ya dannawa Husna kira, tana picking yace " give it to my wife, Husna ta kunshe baki saboda dariya, ta mikawa RAHAMA dake gyaran kun bar ta,


Saida tasa a kunne, taji muryar shi tayi saurin gyara zama domin duk tunanin ta da zuciyar ta na wurin shi ya bata tausayi sosai, ganin yanda. Momy ta koreshi, ,
"Kinki biyoni ko baby? Yafada cikin muryar tausayi, "ba laifi na bane momy ta hana, " zakiyi min Alfarma? "Eh menene? Please da safe zan shigo ki sameni a dakina, a matse na dawo in kuma kinaso in karo Aure ne domin insamu dauki tom, don gaskiya bazan iya hakura ba ko yanzu bansan irin baccin wuyar da ZANYI ba yau.......... 🖊




"Am sorry my fans da babu gwara ba dadi inada uxuri shiyasa ban samuyin dogon typing ba a min Afuwa mu hadu gobe in Allah ya kaimu,




*Matar Soja*
🌻🌻
*ZANYI BIYAYYA*
🌻🌻



*By FENERH*



*ga masu bukatar biya ku hanzarta kar Abaku labari ku biya ku karanta cikin Aminci,katin Airtel 200 zaku turo normal vip 500 kuturo katin ku ta wannan numbar 09011251444 ko ta Asusun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb don Allah vip Kudaina turomin kati idan kana son vip kutura min ta banki katin nayimin yawa sosai in bakuda Account kibayar a pos don Allah sucire charges dinsu a ciki, Y'an Niger 🇳🇪 masu bukatar biya ku nemi wanna number +225 48 15 39 03*

2⃣7⃣&2⃣8⃣

Shiru tayi na d'an lokaci kafin tace "Aure fa? Eh ko bakyason kishiya? " wake son kishiya to? " ok tell me kin yi kewata? "Sosai bakai bane ka share ni baka neme niba baka dawo ba and am always thinking of you, nasan kasamu wata ne a can ko?
Wata Y'ar dariya yayi mai sauti tareda feso mata numfashi, "hhhh kinfara sona ne RAHAMA? Kin shirya rayuwa da Al Ameen? Ina son inga kinso ni kamar yadda nake sonki, bantaba samun dama ba da zan fayyace miki zuciya ta, yau kiyi hakuri muyi hira don bayan ganin ki yau banajin zan iya bacci without you by my side,
"Am sorry for leaving you here, dole inje in nemi lafiya I told you before I gone, "RAHAMA a baya banda muba da neman lafiyar duk da my parents are trying to find it for me, ban taba tunanin rashin lafiya ta zai cutar dani ba sai ranar da naso in kusan ci iyali na,
"Na kwadai tu dake sosai RAHAMA nadawo da kudurin kusan tar ki a zuciya ta, Amma momy tayi min katan gar karfe da ke, please zan zo da safe,
"Kafasa Auren?tafada "Yes in har zakibi umarni na "zanbi tafada da sanyin halin ta na baya, " Hmmm you completely changed RAHAMA kin haukata Al Ameen, saikace nayi one year banganki ba,
Kin Kara cika your body baby wow wallahi am honey baby very very honey you dana ganki bakisan ya Al Ameen dinki ya dawo ba yanzu, my machine gun is full wth bullet now,

Wata irin kunya taji, yanzu duk ta gane fassarar machine gun, fenerh ta mata bayani dalla dalla
Don haka ta rufe idanun ta da tafin hannun ta, yayi dariya "hhhh baby I no you are blushing, Hmmm get used to it ni namiji ne dakeson zama frank da iyali na I don't want to hide anything for you ki sa ba kema komai da kikeso ki rika fada min,
Tom tace, yace "ok nasan ke mai bin umarni ce dama ina kuma Al fahari dake,

"Me yasa kika ki kirana bayan nabayar da waya a kawo miki? "Momy ta karba, "Hmmmm momy is punishing me for my words and I Apologize to you baby ko?
"Yes Amma momy tace kace bazan yi karatu ba? "Yeah banason matana na fita am very jealous banason ko malami ya kallar min ke, baby wanda kikayi is enough, idan business kike so I can give you Money ko nawa ne kike bukata,
Idan ma store kikeso a bude miki za ayi nidai ina son matana ta zama full house wife ban taba ra ayin mata na tayi karatu har tace zatayi Aiki ba, and I no your dream baby karatun ki da kike bukata ba wanda zakiyi ki zauna a gida bane karatu ne na dole sai kin fita kinyi taimako,


Shiru tayi domin Allah yagani tana matukar kaunar yin karatun Amma tunda bayaso dole tayi biyayya Auren ta yafi duk wani Abu da take buri a duniyar nan,
"Kin hakura baby? "Eh tace cikin sanyin jiki, " Ina sonki RAHAMA ke matar Aljannah ce, zakiyi farin ciki a rayuwa tareda Al Ameen insha Allahu, gobe zanje in roki Dady ya bani ke kila in iya convincing din shi ya yarda, inyaka gaskiya baby akwai damuwa,

Sun raba dare har zuwa Asuba yana bata labarin yadda yayi mugun kewar ta sai sata jin kunya yakeyi hardai idan ya tuna mata da damben karbar bra Amma yau ya taba ko ajikin ta lallai kan mage ya waye,
Bakaramin sakewa tayi dashiba a ranar wanda yasani RAHAMA yanzu ta rage jin kunyar komai, domin momy kullum tana fada mata inta cika jin kunya to a rayuwa bazata iya kwatar wa kanta Y'an ci a gidan miji ba,
Ko ma a wurin kowa,


Da safe da ta tashi wanka tayi ta shirya cikin wani less mara nauyi domin ya fada mata yana zuwa, ta shiga kitchen ta shirya mai lafiyayyan breakfast,
Koda momy ta fito bata kawo komai ba domin tasan sun saba aikin gidan, komawa tayi ta Kara gyara jikinta tareda baza kamshi domin sam bazatayi sake da damar ta ba,
Hanyar part dinshi ta nufa for the first time domin ta gyara, don tunda baya nan part din a rufe yake saidai ta sameshi a bude alamar a bude yake, kuma komai a gyare ga ka yan motsa jikin shi ta ko ina,
Ta fara kallon ko ina dauke da hotunan shi masu kyau ta matsa jikin gini ta dauke daya tareda zubawa kyakkyawar fuskar shi ido,
Ta saki murmushi domin ta gama yarda she is madly deeply in love with Al Ameen, dole ma taso shi namiji ne wanda ake kira Allurar cikin ruwa gashi ta samu a sama she don't really blame him da yakeda girman kai domin yanada Abinda duk zai sa yaja aji wa Y'an mata,
Jin tayi anyi sama da ita unexpected, ta yi saurin juyowa da fuskar ta, tareda yin Ajiyar zuciya, ganin shine, cikin Adon kana nan kaya ya yi kyau sosai, ta zuba mai ido tareda fadawa jikin shi ta kankame shi tareda cewa "ka tsorata ni, "sorry wife, "ina kwana, "Alhmdulillah, abani abinci am hungry jiya banci komai ba, sakin shi tayi tareda cewa "bari in kawo maka, yayi saurin rikota "haka ake gaida miji? "Come let me teach you, yayi saurin tallabo kanta ya dora lips dinshi saman bakinta da yasha light pink janbaki, saida ya tsotse tas tas yace go, yana tattaro numfashin shi da yaje bulaguro,

Itama natsuwa tasawa zuciyar ta ta nufi cikin gidan, domin hado mai kayan kari
Da momy ta hadu tana hada wa nata mijin breakfast tace "ina kika fito na leka dakin ku baki ciki? "Ina dakin yaya tafada tana Dukar da kanta kasa, "yazo gidan ne? "Eh, shi kika hadawa breakfast kenan Hmm ki bashi yaci ki fada mai in ya gama yazo dadyn ku na kiran shi, ta fada tareda juyawa ta fita, daukar kayan tayi tareda shirya komai a katon tray tayi part dinshi baya falon, ta Ajiye tareda zama, ya fito dagashi sai guntun wando da singlet ya ce ki shigo dashi ciki, ya nufi kofar ya rufe,
Ya kafin ya biyota ciki, tana Ajiye tren ya na rungume ta a baya ya matse ta gam a jikin shi yana fitar da numfashi, mai cikeda Alamar yana hannu,
Hannu yasa ya fara zuge zip din rigar jikinta dayan kuma yana zuge na sket, tayi saurin rike hannun shi ganin irin zalamar da yake nunawa,

"Ka karya kanajin yunwa, "um um yunwar ki tafi ta Abinci ai baby, yafada yana dora bakin shi saman wuyanta ya lasa da halshen shi kafin ya
Ya rabata da kayan jikin ta, ya barta daga ita sai tight guntu da bra dan ja baya yayi kafin ya zuba mata idanun shi yana kallon kirar da Allah ya hore mata,
RAHAMA ta gama k'eruwa fisgota yayi zuwa jikin shi yana fesa mata numfashi mai dumi, tareda da magana a hankali " kina rikita min kwakwal wa baby ya dora hannayen shi duka biyu saman kirjinta tareda fara bata hot romance din da yafitar da ita cikin hayyacin ta,

Sunyi mugun nisa duk ya rikice mata itama ya rikita ta domin har ta hau network tafara bada tata gudun muwar da tasa yaji ina yau fa dole a wuce wurin, saidai yana saita machine gun din shi momy ta buga kofar tana magana, " wai kai me kakeyi da ake kiran wayar ka baka dauka? Tafada cikin fada, wanda RAHAMA ce Kawai taji tayi saurin kwatar kanta tana jan bargo tareda rufe jikinta,
"No baby not today, don't even try to stop me please, muryar shi NA sarkewa da kuma wani irin fisgo maganar,
Itama tace "momy na magana ne, dafe kai yayi tareda matsawa kan jikin ta ya kwantar da kanshi saman kirjinta tareda yin Ajiyar zuciya da yin mika mai karfi akanta, yace "why momy why bakyason danki ya zama namiji,
Jin fadan ta yasa dole ya zabura ya diro tareda zura wandon shi da kyar ya gyara parking, yace Am coming momy,
"Kar ma ka zo don ubanka dadyn ku har ya gaji da jiranka ka kama ka shige cikin daki,

Ta juya domin har falon ta shigo jin ta buga kofar ta farko ba motsi bata taba kawo har yan zu Rahama na ciki ba sai da ta shigo falon taga d'an kwalin ta,
Shiyasa dole taja burki ta fara kwala mai kira,
Cikin wani irin kalar tausayin kanshi fa kuma mugun kwadaituwa da yayi yace "please stay am coming, ya juya ya fita, murmushi RAHAMA tayi tareda tashi ta mayar da kayan jikin ta tana Kara tuna Al Ameen, akwai iya rikita mace domin Y'an mintinan da suka shude duk ta manta a wane gari take ita kanta badon momy ba she is ready to give up her virginity for him, yanda ya iya bi da mace kotafi wa Kawai ci dole ta bada kai bori ya hau he is very romantic,

Tashi tayi ta fada bathroom ta watsa ruwa tareda mayarda kayan ta, ta gyara gadon tareda daukar wayar shi ta fara duba gallery din shi,
Hotunan shi tafara kallo, saboda ba password, tana murmushi har inda ta ganshi da wasu matan India guda biyu yana tsakiyar su yayi bala'in kyau kamar d'an Uwan su, ta matse fuska tareda, Ajiye wayar Kawai ta mike ta bar dakin, batareda ta jira shin ba,


Dady ne ke zaune ya tasa Al Ameen a gaba suna maganar business da kuma companonin su har ya gangaro kan zancen da yafiso wato RAHAMA domin duk zaman nan zuciyar shi NA wajen ta ya, matsu a bashi dama ya koma domin samun cikar burin zuciyar shi da ma gangar jikin shi,

"Zuwa Monday zata fara zuwa school na gama yimata shirin komai, don haka zaka iya barin ta a nan gidan zai fi mata kusa,
Saurin dago kanshi yayi tareda zuba ma dady ido ya kasa cewa komai, saboda dady ba irin iyayen da ake jayayya dasu bane baya daukar nonsense inyace eh eh ne Kawai in kuma yace aa hakan dole za ayi don haka tashi yayi Kawai ya ce to dady, zan tafi, yafada tareda fita dakin ko gefen momy bai Kalla ba ya fita domin wani irin tafasa zuciyar shi keyi,
Yana zuwa side din ya ga ta fita ya Kara hawa, tareda daukar wayar shi ya bar gidan batareda ya kuma, neman ta ba,


Kishi ne ya turnuke zuciyar RAHAMA wato Y'an mata yayi shiyasa ya manta da ita yaje can India yayi zaman shi batareda ya nemeta ba, dole momy tace har yanzu bai gama sanin darajar ta ba, mugun fushi tayi dashi, saboda kishi,

Shikuma ya fita da nashi saboda zancen tafiyar ta makaranta a gaskiya bazai iya kallon ta tana zuwa tana cudanya da Maza ba bazai yuwu ba, don haka koda ya koma gidan kasa sukuni yayi, ya dauki wayar shi ya kira Aliyu, ya tanbaye shi ko baba na gida? Yace mai eh bai riga ya fita ba, yace he is coming,

Ya kuma fita batareda ya nemi mutanen nashi ba ya nufi Unguwar tasu,
Karon farko da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login