Showing 78001 words to 81000 words out of 83661 words

Chapter 27 - BA SON TA NAKE BA complete Hausa Novel

25 Aug 2024

11372

yake nuna mutum ba kowa bane ba base anje lahira ba! magana mafi muni Wai har luwaɗi boka yayi dake kafin ya baki magani kuma duk wuyar da kikaci ƴar taki bata sami damar kwanciya da mijin nata ba to dame zaki dubi Allah ranar da aka sakaki a kabarin ki? da bin ƴan tsubbu koda luwaɗi wa'iyazubillahi"

"Dakata! hajja falmata"
Hajja binta ta daka mata tsawa kafin cikin fushi tace.
"Ke har kina da bakin zuwa kimin wa'azi kin manta irin yawon da mukai dake lokacin baban basma nada rai ina zuwa akan na rabashi da ƴan uwansa ke kuma akan kishiyarki da ƴaƴanta ko kin mance da kece kikaiwa ummi ƴar kishiyarki asiri na kowani namiji ya zo da maganar aure seta mutu? hmm hajja falmata kenan kinga ko a lahira irin mu suna da yawa bar hangen laifina fara duba naki"
Tafaɗa cikin zafin rai.
Tashi tsaye hajja falmata tai tare da ɗaukar jakarta kana tace.
"Har ga Allah na tuba kuma ina zaton Allah ya amshi tubana domin tuban gaskiya nayi sannan su waɗanda na zalunta ɗin seda naje na nemi yafiyarsu bayan na tonawa kaina asiri agabansu! sabida haka ayanzu free nakejin kaina domin Allah ya fitar dani daga ɓata sannan kuma yana kankaremin zunubina ta hanyar hana ƴaƴana zaman lafiya da mazajen su kullum nike nan binsu gidajen su raba rigima to Alhamdulillahi ni kenan danai tuba tun kafin mutuwa inaga ke wadda baki san taki makomar ba"
Fuww ta bar ɗakin cikin fushi.

Tsaki hajja binta tai tana bin ƙawar tata da baƙar magana ahaka tai bacci dubura na shan iska.
Babu alamun saduda a tare da ita.

Basma ma ahaka tai baccin takaici.


Koda asubahi tayi Aliyu ne ya fara buɗe idanunsa ya sauke akan innocent face ɗin ummul duk gashin gefen kanta ya zubo mata agoshinta ɗauke gashin yayi tare daɗan tsira mata idanu kana a hankali yace.
"Tun da na fara ganin ki rana ta farko naji ina Tausaya maki! daga ƙarshen tausayin ya soma rikiɗa ya koma soyayya mai zafi ina basar dake ne dan karki rainani amman ina mugun son ki! ina ƙaunar ki! I love you so much my fulanin baffa"
Yafaɗa yana mai kwantowa ya zira mata harshen sa a kunnenta yana ɗan sosa cikin kunnen kamar yana mata tafiyar tsutsa.
A hankali ya fito da harshen daga kunnen ya mayar dashi saman lips ɗinta yana ɗan tsotsa a hankali yana shigar dashi cikin bakinta harya gama shigar dashi ciki a hankali ya shiga kissing lips ɗinta kamar ze cire mata su.
Cikin baccinta taji ɗumin harshen shi cikin bakinta ɗan juya wa tai zata matsa yayi sauri kamota ya mannata kirjinsa.
Ya zare harshen cikin bakinta ya ƙwaɓe fuska wadda ta cika da shaukinta Cikin cool voice yace mata.
"karki ƙara ƙoƙarin juya min baya daga yau kinji fulani na"
Yafaɗa yana mai zagaye ƙugunta da hannayen sa yaɗan matsa da ƙarfi har seda tai ƴar ƙara kafina hankali ya ranƙwafa yaɗan lashi tsakiyar kirjinta.
"Raguwa tashi muyi salla"
Saka toto tai da baki tana kallon ikon Allah daman haka yake da magana.
Tunaninta ya tsaya cak lokacin daya ɗagata yakaita bathroom suka ɗauro alwala..
Seda sukai raka'atul fijir sannan ya wuce masallaci yabarta agida.
Seda tai azkar sannan ta rarfa tahau gado sabida yadda ƙasanta da cinyoyinta ke mata ciwo.
Taja blanket ta rufa tasan ba ƙaramar dauriya tai ba amman yake ce mata raguwa.
Lumshe idanu tai tana tuno irin soyayyar daya gwada mata a daran jiya ta ƙara jan pillow ta runguma tana taunar lips.
Bai shigoba se 6:00am har lokacin batai bacci ba, Zama yayi a bakin gadon tare daɗan kallonta yace.
"Me kike baki bacci ba?"
Lumshe ido tai tare da ɗago kanta ta ɗora saman cinyarsa bata cemai komai ba ta lumshe ido ba jimawa bacci ya kwasheta.
Yaɗan leƙo da fuskar shi ya saki smile yace.
"my ƴar rigimata ashe cinyata take jira love u"
Ya gyara mata kwanciya a saman kirjinsa shima ya kwanta ba jimawa bacci ya ɗebe su.
Basu farka ba se wajan 12:00pm wanka sukai a tare ya ɗauko mata english wears na daga cikin kayan ammi riga da wando ta sanya duk sun matseta.
Tana ta mai shagwaɓar yunwa duk da ba sakar mata fuska yake ba amman yadda yake tattalinta yasa take masa sangarta son ranta.
Yaja hannunta suka nufi falo.
Lokacin yayi dai dai da sanda basma ta fito daga kicin hannunta ɗauke da cup ɗin tea.
Ido huɗu sukai dasu.
Aikwa seji kake.
Tas! ƙarar sakin cup ɗin hannunta data yi......

*BA RUWANA* 😳

Littafin *BA SON TA NAKE BA* Na kuɗine akan farashin Naira #300 kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218, Idan kuma katin Mtn zaki Turo na 400

*KOBA SO*
*HASKE*
*ƊAN MAJALISSA*
*DA IZZATA*
*RABON WANI*
*ZUMA A BAKI*
*AUREN BARE*
All in 1500 Mai so seya biya tanan 0078174806 starling bank shedar biya ta 08142105218.





Kamar yadda muka sani kamfanin oriflem yayi give wajan samar mana da kayayyaki masu inganci wanda suka hada da kayan kwalliya, kawa da Gyeran jiki,haka ma sun sauka shekaru cute da (10)wajan samar mana da supplement kuma sunyishi yadda ya dace damu.
Wellness yana aiki da dama acikin jiki wanda Inya shiga jikinka zai duba matsalar ka yayi maka maganinta.kadan daga cikin aikin da wellness keyi acikin jiki ya hada da Gyeran fata,Gashi da kuma rage Tumbi,yana kara garkuwar jiki,Yana maganin stress,yana rage cutar mantuwa,yana maganin ciwon kashi yana taimakawa wajan Infection da High B.P
Wellness Sinadarai ne dake maye gurbin abunda aka rasa wanda dan Adam ke buqata domin su taimakawa wajan gina jiki da bashi lafiya.
Wellness ya tattara Abubuwa a sarchet daya wanda ya hada da Omega 3 kafso 1,Astaxanthine and Bilberry Extract kafso 1,da Tablet na multivitamins &Minerals.
Sarchet 1500,kwali 30,000
Domin samun Naku a Tuntubeni ta wannan number 08064400588


*53*


A tare ummul da Aliyu suka ɗaga ido suna kallon ta.
Shi Aliyu mamakin yada cup ɗinne ya kamashi ita ko ummul kawai halittar basma take duba wadda taji tama raina ta ashe ba wata mace bace har yake ƙiƙirarin matar sa kaza matar sa kaza.
Kafin ummul ta dawo daga Tunanin ta taji ruwan ashar! cikin kunuwanta.
"Wa ka kawon gidana wace ƴar abu ta kazan uban ce"
Rintse hannun ummul yayi tare daɗan girgiza mata kai.
"Ki gama haukan da dabban cin zagin sena gaya maki matsayin ta ok koda yake ma dai matata ce infact"
Wata irin zabura tai tare da yowa kan su gadan gadan.
Hannu ɗaya ya saka ya ɗauketa da wani mahaukacin mari tare da cewa.
"Kada ki kuskura ahir ɗinki tunda ke balama ce ina shirin haɗaku na gabatar maku da junanku zaki gwadamin hauka to ko soja sedai ya nunan allura badai ƙarfi ba"
Yafaɗa tare da watsar da ita agefen kujerun falon.
Juyawar daze basma ta kuma tasowa tana furta.
"Sena kashe ka na kashe kaina na kasheta"ta bayan ummul ta zago tare da riƙo mata wuya, wata irin zabura ummul tai tare da juyawa ta tankaɗe basma tana watsa mata kallon banza tana jan tsuka
Amman gaba ɗaya tsoro ne fal zuciyar ummul
"Aliyu nizaka cuta ni zaka munafurta niza kai wa amarya wato haɗa baki kukai da munafukan iya......."
Bata kaiba ya bata mari a bakinta wanda atake anan jini ya ɓalle.
Zare belt yayi tare dayin kanta ya hau jibga yana cewa.
"Dan kaza kazarki( zagine dai ) Iyayena zaki zaga ke wai wama ne ya haɗa aurena dake kucaka dabba marar class tabbas ina tantamar auren ki kuma kije na sake ki saki ɗaya"
Wata irin sufa ummul tai tare da riko shi kuka ta saka tana cewa.
"Kai wani irin namiji ne zaka saki matarka lokaci ɗaya"
Acikin fushi ya tankaɗe ta tafaɗi ƙasa yabi gefenta yayi bedroom
Zubewa yayi a saman bed yana dafe kanshi dake barazanar tarwatse masa tunani yake ta yaya ma ya auri basma ya dai san suna zuwa office ɗinsa neman taimako akan ƙarar ƙanin mahaifinta amman shi dukkan hidimar neman aurenta yana jin kamar bashi yayi ba kawai lokacin zuciyarsa ke bashi umarni yana jin in bai aureta ba ze iya rasa rayuwar shi amman a yanzu komai na dawo mai daki daki wata tsanar ta ce take bijiro masa cikin zuciyarsa yana jin ya ƙara tozali da ita tabbas komai ze iya faruwa .
Zabura yayi kamar an tsika reshi ya nufi falo anan ya tarar da ummul yashe tana kuka basma kuma bata wajan Alamun tai ɗakin ta.
Kamo ummul yayi jikinsa wadda take kokarin sauka duka take kai masa tana seya cikata ta sauka bai kulata ba har seda ya kaita ɗaki.
Yana ajeta tai tsalle ta nufi wajan akwatin da ammi ta bata.
"Nima tafiya zanyi tunda har kake dukana dan na gaya maka gaskiya"
Tafaɗa tana kuka!
Tausasa muryarsa yayi tare da cewa.
"Idan har zaki alƙalanci sakin waccan matar shiya fi min sauƙi ta rabani da iyayena da ƴan uwana ba da ban roƙon Allah ba da bazan dawo dai dai ba se a kwanakin nan komai yake dawo min dai dai! duk matar da bata son mahaifan ka wallahi bata da amfani matikar kai ɗan halak ne yanzu fa look ƙoƙarin zagin mahaifana take"

Yafaɗa idanunshi jajir hatta jijiyoyin kanshi sun miƙe.
Zumɓura baki tayi.
"Shine ni ka make ni daga rabon faɗa wallahi ni bazan zauna ba kanawa matarka haka wadda kake so ina ga ni wadda tausayina kaɗai kake"
Tafaɗa tana shure shuren ƙafafu.
Zubewa yayi agabanta ya kamo dukkan hannayen ta tare da cewa.
"Kece kaɗai nake shiga ruɗu da fushin ki gimbiyar mata wallahi ni Aliyu na gane SON KI NAKE HAR DA TAUSAYIN KI sabida haka daga yau ki cire wannan kalmar ta BA SON KI NAKE BA TAUSAYI NE ni Aliyun Ammi nace ina son matata Ummul-khairi uwar alkairi uwar ƴaƴana da izinin Allah mance da waccan sakarar mu fuskanci abinda ke gaban mu amman bana gaya maki sirrin zuciyata ba wallahi kika zalunce ni da soyayyarki se Allah ya sakamin"

Kukan shagwaɓa ta sanya masa tana dukan kirjinsa.
Cikin sakarci take ce masa.
"Kai ma kasan babu cuta a so domin tun farko nice na taya ina son ka ina son ka kuma har na mutu bazan dena son ka ba wannan rana itace rana mafi daraja a rayuwata rabona da wannan farin cikin tun bayan da sameer yayi mani fya.......
Shiiiii!
Yace mata yana mata cakulkuli.
Zullewa tai tace.
"Madallah da tutal mulki man tasha! manta izzu manta sha! ashe bawa baya fidda rai da Rahmar ka ubangijina na ɗauka niɗin bazan taɓa samun farin ciki ba se gashi cikin sauƙi komai yana warware min lallai na yadda duk wanda ya yarda da Allah yayi imani dashi tofa bazaya gushe ba shima Allahn seyay masa maganin komai"
Tafaɗa tana rungume Aliyu.
"Nima na ɗauka tun bayan farkawa ta daga mafarkin auren basma bazan sami soyayyata ba seda Aikin alkairi ya kaini kano anan na sami uwar alkairi wadda ta zama first love ɗina"
Yafaɗa yana mai saka harshe yana tsotse mata hawayenta.
Sannu Ahankali ya ɗage rigar jikinta ido ya zubawa kirjinta kana yaɗan lumshe idanun nashi kaɗan muryar shi na rawa sabida katarin dayay da abokan wasan sa yace mata.
"Yau suma abokaina suna murnar kasancewar mu cikin farin ciki duba yadda suka ƙara girma bara muji"
Yafaɗa tare da kai bakinsa wajan ya shiga sarrafa mata su.
Wani irin wasa ya shiga yi da sassan jikinta wanda atake anan ya haukata ta da sauri ya ɗorata bisa gado yaja masu blanket.
Hmm wasan na ma'aurata ne.
Tuni naji sunyi muƙus Babu kalar soyayyar da bai gwada mata ba a wannan lokacin ya gama nuna mata zallar soyayya acikin wannan lokaci haka suka kammala aikin lada suka wuce toilet wanka sukai.
Ya ƙara shiryata suka fice falo.
Da kansa ya shiga kicin ya soya mata ƙwai da tea wanda shi kaɗai dama ya iya kana ya fito ya ɗorata acinyarsa yana bata da alamun basma ta tsufa a waje don babu ɗuriyarta agidan waya yayi ma ammi akan akawo masu abinci ita ko ummul tana kwance a jikinsa tana zuba shagwaɓa shi kuma yana biye mata.



Da wata irin zabura basma tai waje ko mayafi babu bare takalmi haka ta fice tana kuka kamar mahaukaciya duk kiran mai gadi daya ke mata bata juyo ba tafiya take kai kace hauka take nan kwa tsabar bala'in data ke ciki ne furtawa take.
"Boka yace Aliyu baze min kishiya ba gashi yayi mini ƙarewa ma agidana ta kwana wayyo ni basma boka kai mani ƙarya boka ka yaudareni"
A haka ta ƙarasa titi tsabar zurfin tunani mota na gabanta na mata horn bata jiba ahaka motar tayo kanta duk saurin mai motar akan karya kaɗeta lokacin sa ya ƙure domin bai kai tayar sa kan ko ina ba se a ƙafafun basma ji kake ƙas ƙas har sau uku wanda yayi nuni da cewar ƙashin dake aiki a waɗannan ƙafafu ya karye zubewa tayi a wajan sumammiya tana sakin wata irin ƙara.

Ganin ba mutane sosai yasa mai motar yaja kayarsa ya ƙara mai dama mutananmu wasu babu tsoron Allah aransu.
Har la'asar basma bata san inda kanta yake ba seda hadari ya haɗo ruwa ya sauko sannan ta farka sabida daman wajan babu yawaitar jama'a sosai.
Sedai me ta miƙe ƙafafu suka ce lalala inji balarabe.
Kuka tasa tana kallon jini nabin ƙafafun nata in ba gizo ba seta ga kamar ɗayar ƙafar ma ta gama aiki.
Har yamma tai sosai tana zaune anan seda wani maƙocin mamarta yaxo wucewa har yayi nisa ya ganta yaja burkin mota yana salati tare da cewa.
"Basma lafiya?"
Da kuka!
Ta ce masa ya kaita wajan mamanta da taimakon sa ya ɗagata ya sata a mota haka suka wuce.
Gida koda ya kaita ma shiya taimaka suka shiga gidan mamanta na kwance zazzaɓi ya rufeta ga duburarta na mata ƙaiƙayi kamar ma motsi take ji ta cikinta ganin basma da makocinta yasa ta soma salati tana furta.
"Lafiya?"
Da kuka basma tace.
"Mama Aliyu ya sakeni ashe jiya duk wahalar da kika sha shi yana ma tare da matarsa boka yayi mana karya Bayan saki yayi man duka ya koro ni a hanya mota ta kaɗeni ta takan ƙafafuna da ƙyar ma in ban sami matsala ba"
Jikin maman basma rawa yake tama kasa magana kuɗi ta ɗauka ta fita daman tuni makocin su ya fice tunda ya shigo da basman.
Taxi ta samo suka ɗauki basma zuwa asibiti.
Dayake da kuɗi a hannunta tuni aka cike file abin ka da private hospital babu jira,Nan da nan aka shiga da basma ɗakin ganin likita wajan awa ɗaya doctor ya fito yana goge zufa sannan yace yana buƙatar ganin mahaifiyar basma.
Hajja binta tabi dr cikin office har tana tuntube.
A hankali yace mata.
"Sorry hajiya ƙafafun ƴarki sun tashi aiki sedai acire su! muddin suka ƙara kwana uku ma zasu ruɓe"
Ihu ta saka babu kiran sunan Allah atake anan ta faɗi sumammiya da taimakon likita ta samu ta dawo dai dai sedai me kuka take ga wata gudawa dake kokarin zubo mata.
Da gudu tai bayin dr sedai koda ta tsugunna don yin gudawar tsutsa ce ke biyo gudawar.
Haka ta kammala ta fito tana kuka amman still wannan tsutsar bata bar fitowa ta bayanta ba.
Hajiya binta ta tsora matiƙa da yadda taji mahaukatan kuɗin da za'ama basma aiki acire ƙafafunta wanda atake anan ta saddakar sedai ta saida gidan su da suke ciki a wannan daran ta kira dillalai aka sayar da gidan anan makota ta kama hayar daki guda ragowar kuɗin ta nufi asibiti sedai kafin takai an sami ɓata gari sun tare ta sun amshe kuɗin tas tare dayi mata mahaukacin dukan data kasa tashi.
Haka wani makocin ta still ya tsinceta yashe a hanya ya taimaka ya kaita asibiti akai mata dresing koda ta farfaɗo kuka take tana cewa shikenan sun kassarata sun kwashe kuɗin har aka sallameta a wannan dare tana kuka haka ta koma asibitin da basma take.
Tana kuka tana zayyanewa likitan abin da ya faru.
"Ƙarya kike hajiya babu wasu ɓarayi domin daga ganin ki irin makiran matan nan ne maza ɗauki ƴarki kubar min asibiti"
Babu tausayi haka ya korata ta sami taxi suka dawo nan gidan data kama hayar ɗaki ɗaya Allah yasa ma ta biya kuɗin wata.
Ko yaya aka taɓa basma seta saka wani uban ihu tana ƙafarta zata cire.
A wannan dare hajiya binta tai kuka kamar ranta ze fita.
Sunyi shekara biyar suna shuka iskanci Allah na ara masu dama ayau rana ɗaya tak Allah ya nuna masu suba wasu bane.
Lallai duk wanda bai godewa ni'imar Allah ba tofa ze godewa azabar sa mai tsanani.
Wannan dare ya kasance baƙin dare ga hajja binta domin.ƴar tata data nunawa so se Allah ya barta da ita ya kuma jarabce su da masifa dama kaf danginta basa shiri haka zalika na mahaifin basma ita dama akuya ce danginki ƴaƴanki shikuma Allah ya mata talala ya barta da ƴar tata da kuma masifar daya jarabce su a yanzun.

Babu alamun bacci a idanun basma da uwarta domin wannan rana itace ranar nadama bayan dama ta kufce.


Saɓanin gidan oga Aliyu da ake zuba love kamar a turai dan Ammi ta ɗaure masu gindin kawo abinci babu abin da suke daga faɗawa jirjin lulaye se wanka seci duk da su ammi basu san mai ya faru ba.
Yinin ranar Aliyu yaƙi fita yana gida yana more ƴar albarka salla kaɗai yake fita
Koda dare yayi kuka ta saka masa ita ta gaji cinyoyinta zafi suke amman haka ya kalallameta da daɗin baki suka tafi sama jannati.........


Littafin *BA SON TA NAKE BA* Na kuɗine akan farashin Naira #300 kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218, Idan kuma katin Mtn zaki Turo na 400



*KOBA SO*
*HASKE*
*ƊAN MAJALISSA*
*DA IZZATA*
*RABON WANI*
*ZUMA A BAKI*
*AUREN BARE*
All in 1500 Mai so seya biya tanan 0078174806 starling bank shedar biya ta 08142105218.



Kamar yadda muka sani kamfanin oriflem yayi give wajan samar mana da kayayyaki masu inganci wanda suka hada da kayan kwalliya, kawa da Gyeran jiki,haka ma sun sauka shekaru cute da (10)wajan samar mana da supplement kuma sunyishi yadda ya dace damu.
Wellness yana aiki da dama acikin jiki wanda Inya shiga jikinka zai duba matsalar ka yayi maka maganinta.kadan daga cikin aikin da wellness keyi acikin jiki ya hada da Gyeran fata,Gashi da kuma rage Tumbi,yana kara garkuwar jiki,Yana maganin stress,yana rage cutar mantuwa,yana maganin ciwon kashi yana taimakawa wajan Infection da High B.P
Wellness Sinadarai ne dake maye gurbin abunda aka rasa wanda dan Adam ke buqata domin su taimakawa wajan gina jiki da bashi lafiya.
Wellness ya tattara Abubuwa a sarchet daya wanda ya hada da Omega 3 kafso 1,Astaxanthine and Bilberry Extract kafso 1,da Tablet

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login