Showing 69001 words to 72000 words out of 83661 words
ci wani abun? girgiza mai kai tayi alamun bazata ci komai ba ita in banda gudawar tsoro ma babu abin da take ji Allah Allah take su sauka lafiya.
Ba jimawa bacci yayi awon gaba da ita sannu A hankali yay mata babban masauki ajikinsa har yana saka hannun shi ya tallafeta ya jingina da jikin seat ɗinsa ya lumshe idanunsa.
Mai ya tsorata ta ɗazu?
Abin da yaketa tunani kenan har shima wani mayen baccin ya ɗebe shi numfashin su ya haɗe dana juna wani sahihin ɗumi ya ziyarci junansu.
Basu sauka ba se wajan ƙarfe goman dare lokacin jirginsu ya sauka a airport ɗin Abuja.
A hankali ya buɗe idanunsa dasu kai jajir ya sauke akan fuskarta.
Hura mata iskar bakinshi yake a hankali ya fito da har shenshi ya shiga lalubar bakinta dashi.
Cikin wani irin salo ya tura harshen nasa cikin bakinta yana wa bakinta wata irin tsotsa tare da tura mata miyaun bakin sa yana zuƙe nata.
Cikin baccinta taji ɗumin harshe acikin bakinta ɗan ware ido tai atunaninta mafarkine a hankali ta kama harshen nasa tana ja A hankali take tsotsar shi tamkar ta sami alewa ta saka hannayenta ta zagaye ƙugunshi da su ta wani harɗe ƙafafunta ajikinsa tai luff saman faffaɗan kirjinsa.
Sunyi nisa cikin tsotsar bakin junansu tamkar zasu cinye harsunan su, katsam sukaji shelar jirgi ze kuma ɗagawa kowa ya sauka.
Da sauri Aliyu ya tureta yana watsa mata wani irin sassanyan kallo.
Cikin cool voice yace mata.
"Jarababbiya tashi mu tafi mu kaɗai cikin jirgin nan"
Jikinta yayi sanyi da karɓar saƙon yaron Ammi ta yunƙura ya sunkuyo ya cire mata belt ɗin ya kama hannunta suka sauka.
A harabar airport ɗin ya kunna wayar shi ya kira driver ɗin gidansu.
Wanda ashe tuni ma Ammi ta turo shi yana waje yana zaman jiransu a mota.
Kama hannunta yayi suka tafi wajan motar da aka zo ɗaukar nasu.
Ya buɗe masu gidan baya suka shiga suka zauna driver, ya sunkuyo suka gaisa a mutunce kafin yaja motar su hau kwalta.
Jikinta duk ba ƙwari sanyin Ac da kuma mutuwar jiki ya sanya ta kuma kwanciya ajikinsa.
Tana mai sanya hannunta tana zagaye ƙugunsa dasu.
Lumshe ido yayi yana mai jin daɗin raɓar jikinsa datai.
Ya wani sunkuyo dai dai fuskarta ya shiga goga mata tsinin gashin dake gemunsa.
Tsigar jikinta taɗan tashi kaɗan tura mai bakinta tayi gaba tana mai jin wani iri adukkan sassan jikinta.
"Mu ƙara sha?"
Taji muryarsa cikin kunnenta.
Bata fahimci mai yake nufi ba.
Se tsintar danshin bakinsa tayi a saman laɓɓanta yana tsotsa.
Bakinsa ya shigar cikin nata yana sha a hankali tamkar ya sami abin zaƙi.
Hannunsa yake turawa cikin rigarta a hankali take zamewa tana yin baya kaɗan gudun karya kuma mata irin na ɗazu.
"Please ki barni mana"
Yafaɗa muryar shi tana ɗan rawa.
Da sauri ta miƙe tai can nesa dashi tare da gyara mayafin ta.
Bakinta gaba ɗaya zafi yake mata har wani kumbura yayi dan tsabar azaba.
Jingine kanshi yayi da seat ya ɗora hannunsa saman kanshi bai ƙara kokarin raɓarta ba har suka ƙarasa gidan Ammi.
Zare ido Ummul tai tana kallon duniya da duniya dama akwai irin waɗannan gidajen a duniya.
Kallon tsarin gidan take tai sakato da baki duk yadda zata tsara kota fassara haɗuwar gidan ya wuce nan har motar ta paker a cikin jerin haɗaɗɗun motocin gidan ya kashe tare da juyowa yace wa Aliyu.
"Yallaɓai mun ƙaraso"
A hankali Aliyu yace masa.
"Zata sauka anan ni ka mayar dani gidana pls"
Yafaɗa tare da zaro wayar sa ya shiga kiran hassana.
"Ki fito zaki shiga da baƙuwa ciki"
Wani tsalle hassana ta doka tare da kamo hannun hussaina suka yo waje suka nufo motar.
"Ki fita ga sister na nan zaku shiga gida"
Wani kallon tuhuma take mai shi yana nufin baze shiga ciki ba? Amman yadda taga fuskar shi a ɗan haɗe yasa ta kama kanta bata kuma yi masa magana ba ta buɗe murfin motar ta fita.
Shikuma driver yaja suka fice daga gidan.
Tana nan tsaye taga wasu..............
Littafin *BA SON TA NAKE BA* Na kuɗine akan farashin Naira #300 kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218, Idan kuma katin Mtn zaki Turo na 400
*KOBA SO*
*HASKE*
*ƊAN MAJALISSA*
*DA IZZATA*
*RABON WANI*
*ZUMA A BAKI*
*AUREN BARE*
All in 1500 Mai so seya biya tanan 0078174806 starling bank shedar biya ta 08142105218.
Kamar yadda muka sani kamfanin oriflem yayi give wajan samar mana da kayayyaki masu inganci wanda suka hada da kayan kwalliya, kawa da Gyeran jiki,haka ma sun sauka shekaru cute da (10)wajan samar mana da supplement kuma sunyishi yadda ya dace damu.
Wellness yana aiki da dama acikin jiki wanda Inya shiga jikinka zai duba matsalar ka yayi maka maganinta.kadan daga cikin aikin da wellness keyi acikin jiki ya hada da Gyeran fata,Gashi da kuma rage Tumbi,yana kara garkuwar jiki,Yana maganin stress,yana rage cutar mantuwa,yana maganin ciwon kashi yana taimakawa wajan Infection da High B.P
Wellness Sinadarai ne dake maye gurbin abunda aka rasa wanda dan Adam ke buqata domin su taimakawa wajan gina jiki da bashi lafiya.
Wellness ya tattara Abubuwa a sarchet daya wanda ya hada da Omega 3 kafso 1,Astaxanthine and Bilberry Extract kafso 1,da Tablet na multivitamins &Minerals.
Sarchet 1500,kwali 30,000
Domin samun Naku a Tuntubeni ta wannan number 08064400588
*KARKU FITAR DAN ALLAH NA KUƊI NE*
47
Fararen ƴammata sun taho da sauri waɗanda a zahiri ba zaka gane cewar ga wannan ga waccan ba sabida tsabar yadda suke mugun kama da junansu.
Har rige-rigen rungumeta suke ita dai ummul saƙato tai da baki tana kallon ikon Allah.
"Masha Allah gaskiya antynmu mai kyau ce ko hussaina?"
Ta farkon ta faɗa tana dariya, wadda aka kira da hussaina tace.
"Sosai ma Big bro ya iya zaɓen mace mai kyau gaskiya Allah yasa ta gari ce ba irin Ƴar daban yaya ba"
Dariya sukai irin ta shaƙiyan ci kafin suja hannun ummul zuwa cikin gidan ita dai binsu take kamar raƙumi da akala.
A bakin wata irin ƙofa mai ruwan gold suka tsaya tare da danna wata na'ura ajikin ƙofar nan da nan ƙofar ta buɗe suka shiga cikin wani irin mahaukacin ƙaton falo mai matiƙar girma da kyau da tsari faɗin irin haɗuwar falon ma ɓata lokacine.
Zare idanu ummul take gaba ɗaya tsoro ya gama kamata inda tasan wannan iskancin Ali ze mata da batai gigin biyoshi ba wallahi da babu inda zataje sedai danginta su kawota dan tsabar rainin hankali ai atleast shi ya miƙata wa Ahalinsa amman dan ya mayar da ita marar ƴanci seya haɗata da jariran ƙannensa shiya wuce wajan matar shi ta lura jikinsa har rawa ike wajan bawa driver umarnin ya wuce dashi gidan sa.
Ƴar ƙwafa taja ƙasa ƙasa tana jin suya acikin zuciyarta alwashi taci akan seta saita shi cikin ruwan sanyi badai yana ƙiƙirarin ba son ta yake ba! tau sayine to tabbas wannan tausayin seya koma so! dan batajin zatai boranci agidan da take ganin na mijin tane.
Isar su cikin wani haɗaɗɗan bedroom ne ya katse tunanin ta.
Gaba ɗaya ɗakin cike yake da Anty jidda da sarat mai binsa da shafa'atu da ammi da yaransu sabida duk baƙin sun wuce tun ɗazu sabida kowa a nesa yake se iya ƴan gidan kaɗai aka bari.
Sallama hassana tayi tare da miƙa hannun ummul zuwa ga na Ammi tana cewa.
"Ammi ga surukar ki fa matar yaya baffa yanzu yayi mana waya tana compound muzo mu ɗauketa"
Sororo Ammi tai cike da takaici kafin ta riƙo ummul ta sata a tsakiyar su anty jidda.
"Yanzu dan iskanci shi baffan ne yace muku kuzo ku ɗauki amarya guda a compound dan gidansu?"
Cewar Anty jidda cikin takaici ita ko ammi bata iya magana ba se wayar ta data ɗauka ta shiga kiran layin sa but bata samu ba a kashe.
Wurgar da wayar tayi tare da cewa.
"Zezo har gida ya same ni ze gayawa ƴan garin su"
Tafaɗa cikin ɓacin rai.
"Hmm kekwa ammi yana sauri ze tafi wajan zogale"
Cewar sarat matar baba ƙarami.
Dariya su hussaina suka saki kafin su nemi guri su zauna gefen Ammi.
Cikin dattako da tsananin karamci irin na mutumin daya san darajar ɗan adam Ammi ta saka hannu ta yaye mayafin ummul.
Cikin kwantar da murya Ammi tace mata.
"Barkanki da zuwa cikin zuri'a ta Allah yasa keme alkairi ce acikin mu"
Da sauri ummul ta zame jikinta tai ƙasa muryarta sanyi ƙalau.take gaishe da ammi sannan ta juya wajan anty jidda dasu sarat tana gaishe su.
Ko wanne fuskarshi cike da annuri yake amsa mata gaisuwar tata gefe ɗaya suna mamakin yarintar yarinyar.
Kamota Anty jidda tayi ta zaunar da ita tana cewa.
"Sannu Amaryarmu kunsha gajiya bara a haɗa maki ruwan wanka"
Ta miƙe tayi cikin bathroom yayin da shafa'atu tace
"Ammi ina ga fa ya baffa shima gajiya ce tasa ya wuce gida kinsan sha'anin biki amman ku dena jin haushin sa matar sa cefa shifa yace yana son kayar sa harya aure ta ai yasan da mai suffar karas ɗin amman ya kawo maku wannan pls ammi ki bari har gobe yazo sekiji ta bakin sa"
Shafa ta faɗawa Ammi haka dayake duk ƴaƴan basu san ta yadda aka ƙulla auren ba su atunanin su shiya ga ummul yace yana son ta ba haɗin su abba bane.
Murmushi Ammi tai a wannan lokacin tare da cewa.
"Hakane kuma Allah ya kaimu hassana ku kaita ɗakin dake kusa da naku sabida anan bazata sake ba, Ku bata kayan bacci cikin sabbin nan naku sannan ku sa akawo mata abinci idan tai wanka"
Da sauri Anty jidda ta fito daga toilet tana cewa
"Ammi na riga na haɗa mata ruwan anan tai wankan anan seta wuce can ɗin"
To hakan akai ummul a kunyace ta shiga bayin Ammi.wanda ta zama ƴar ƙauye acikinsa wanka tai da haɗaɗɗan ruwan dayaji turarukan wanka ta naɗe jikinta da tawul sabo ta yafo mayafinta ta fito su hassana sukai mata jagora ɗakin da ammi tace akaita.
Babban ɗakine wanda yaji set na kayan gado.
Masu kyau.
Zama tai abakin gadon tana masu godiya.
Daga ɗakin Ammi kuwa bayan fitar ummul ammi ta ɗaga hannu tana wa Allah godiya tare da fatan alkairi a tsakanin ummul da baffa.
Hassana ce ta kawo mata riga da wando masu laushi farare.
Da hularsu ta amsa tare dayi mata godiya anan ta sauya kayan tana kammala shirin sega hussaina ɗauke da warmers na abinci.
Ajewa tai agaban ummul sannan ta kuma fita ta ɗauko ruwa da lemo.
Godiya ummul tai mata sannan ta sauko ta buɗe abincin ta ɗiba tuwone na semo miyar ɗanyar kuɓewa wadda taji gashin rago babu abin da take se ƙamshi babu wasa ummul taci tai nak tasha ruwa sannan ta ɗebe kayan ta aje a gefe ɗaya.
Ta zauna tsuru tayi tagumi tana tunanin ƴan uwanta hawaye ne ke zubo mata tana sharewa ta jima a haka kafin bacci yazo mata ta miƙe ta shiga toilet tai alwala tazo ta kashe ƙwai ta kwanta.
Dama ammi ta hana su hassana zuwa wajan ummul sabida tace abarta ta huta anan ɗakin ammi suka raba dare suna hira da ammi da ƴan uwansu.
ALIYU.
Shi kaɗai yasan a wani gajimaren yake har suka ƙarasa gidan shi kansa ciwo yake mashi seda driver yayi parking sannan ya fito yayi ma driver sallama yana rangaji ya nufi cikin gidan shi.
Direct bedroom nashi ya nufa ya tube kayanshi tare da soka wayar shi data ɗauke a caji.
Wucewa yayi bathroom yayi wanka ya fito ƙugunsa ɗaure da tawul.
Yana tsane ruwan dake jikinsa basma ta shigo ɗakin sanye take cikin riga iya gwiwa.
Tayi kyau babu laifi se ƙamshi take zubawa ta ƙaraso gaban shi taɗan kwantar da kanta a bayan shi.
"Dear yau ina ka shiga ina ta kiran ka a waya baka ɗauka tun safe daka fice se yanzu ka dawo?"
Ya jima bai bata amsa ba se ma cream ɗinsa daya ke shafawa ajikinsa seda ya fesa turare a lungu da saƙo na jikinsa kafin ya ce mata.
"Bana son tuhuma kin sani niba ɗanki bane"
Yafaɗa yana mai raɓeta ya wuce saman bed ya kwanta yana kallon rufin pop ɗin ɗakin.
Wani irin yanayi basma ta shiga na yadda taga yayi wannan kwanciya yawu taɗan haɗiya mai ɗaci tare da binsa ta kwanta flate a saman cikinsa ta sanya hannu ta zagaye ƙugunsa.
Wani irin wasa ta shiga gwada mai irin nasu na ma'aurata.
Tun yana basar da ita harya fara biye mata sedai koda yazo wajan kayan arziƙin seyaji basu ma cika tafin hannunsa ba baitaɓa jin ban banci a tsakanin ta da wata ba se yau su wato abubuwan nan ba a shekaru suke ba a halitta suke babu yadda ya iya haka ya samu yaɗan rage zafi da ita sedai ko kaɗan baiji wani kar sashi kamar na ɗazu da yarinyar can keshan bakinsa ba.
Bai ma wani jima ba ya zare jikinsa ya nufi toilet.
Yana wanka yana tunanin iya bakinta da tudunta kaɗai ya taɓa yaji daɗi ina ga ya shiga villah sedai tuno d abin da wannan ɗan iskan yayi mata yaji duk zuciyar shi babu daɗi.
Koda ya kammala wankan ya dawo ɗakin ma bai ga basma ba ya cire bedshirt ɗin yakai washing machine ya sauya wani sannan yayi kwanciyar sa sedai duk juyin daze yi cikin baccin sa bakin ummul yake gani cikin bakin sa.
Littafin *BA SON TA NAKE BA* Na kuɗine akan farashin Naira #300 kacal, 0078174806 starling bank shaidar biya tanan 08142105218, Idan kuma katin Mtn zaki Turo na 400
*KOBA SO*
*HASKE*
*ƊAN MAJALISSA*
*DA IZZATA*
*RABON WANI*
*ZUMA A BAKI*
*AUREN BARE*
All in 1500 Mai so seya biya tanan 0078174806 starling bank shedar biya ta 08142105218.
Kamar yadda muka sani kamfanin oriflem yayi give wajan samar mana da kayayyaki masu inganci wanda suka hada da kayan kwalliya, kawa da Gyeran jiki,haka ma sun sauka shekaru cute da (10)wajan samar mana da supplement kuma sunyishi yadda ya dace damu.
Wellness yana aiki da dama acikin jiki wanda Inya shiga jikinka zai duba matsalar ka yayi maka maganinta.kadan daga cikin aikin da wellness keyi acikin jiki ya hada da Gyeran fata,Gashi da kuma rage Tumbi,yana kara garkuwar jiki,Yana maganin stress,yana rage cutar mantuwa,yana maganin ciwon kashi yana taimakawa wajan Infection da High B.P
Wellness Sinadarai ne dake maye gurbin abunda aka rasa wanda dan Adam ke buqata domin su taimakawa wajan gina jiki da bashi lafiya.
Wellness ya tattara Abubuwa a sarchet daya wanda ya hada da Omega 3 kafso 1,Astaxanthine and Bilberry Extract kafso 1,da Tablet na multivitamins &Minerals.
Sarchet 1500,kwali 30,000
Domin samun Naku a Tuntubeni ta wannan number 08064400588
*KARKU FITAR DAN ALLAH NA KUƊI NE*
48
Da mutuwar jiki ya tashi da asubah, Da ƙyar ya yunƙura yaje toilet yayi wanka sannan ya fito yana goge sumar dake kanshi, Ya shirya cikin ƙananun kaya ya fesa turare a gurguje yayi raka'atul fijir sannan ya wuce masallaci sabida sauri baima tsaya ta ɗakin basma ba haka yaje yabi sahun sallah kamar yadda yake yi haka ma yau seda ya bari shidda tai sannan ya fito daga masallacin bayan ya kammala azkar da sauran lazumum mukan daya keyi.
Koda ya dawo gida kicin ya wuce ya kunna gas ya ɗora ruwan shayi yana tsaye ya tafasa ya juye a cup ya wuce ɗakinsa.
Da zafinsa yake sha seda yaji ƴaƴan hanjin sa sun warware sannan ya aje cup ɗin ya kwanta bacci.
Ita kanta basma yau ma kamar kullum se wajan tara tai sallah duk jikinta tsami yake mata haka tai wanka ta ƙara kwanciya don bama tada niyyar ɗora masu break fast.
Wayarta dake bed site drower ce tai ringing ta miƙa hannu ta ɗauka ta kara a kunnenta.
Muryar hajiya binta ta cika wayar tana mai cewa.
"Dota dafatan kin tashi lafiya? yaya kamun ludayin mijin naki ko har yau kuna gidan jiya?"
Seda ta miƙe taje ta sanya key a ƙofar sannan ta dawo ta zauna tare da cewa.
"Hmm mama wallahi har yau babu wani sauyi fa sedai ya ɗebo buƙatar sa yazo ya juye min babu wani kalami mai daɗi"
Tafaɗa kamar zatai kuka!
Wata ashar! hajiya binta taja kafin tace.
"To sha kurumin ki ai naji sauƙi sabida haka nan da gobe ko anjima zan tafi wajan boka muji mai ake ciki inma da dama zan sauya wani bokan dan bazaki boranci ba nidai inda naji daɗi ma da boka yace baze maki kishiya ba na tabbata tunda ya faɗa baze ƙarya ba, da senace ko wata ya gano yake maki haka"
Hajiya binta ta faɗa tana mai ɗan tari kaɗan.
"Mama ai bana jin Aliyu ze kalli wata macen da zummar so kawai dai asirin mune ya soma sanyi dole a wannan karon mu ƙara zuba wasu kuɗin domin ganin cikar burin mu"
Tafaɗa tana mai yamutsa fuskarta.
Maganganu suka tattauna kamar ba ƴa da uwa ba domin duk uwa ta gari tana ɗora ɗanta a hanyar tarbiya ne da kuma gaskiya da rikon amana saɓanin ita wannan uwar data zama baƙar uwa mai kashe ƴarta.
Kiran sallar farko a kunnen ummul akai dan haka cikin nutsuwa take buɗe idanunta tana karanto addu'ar tashi daga bacci, Kafin ta miƙe a hankali taje toilet ta tari ruwa ta kama sannan ta ɗauro alwala ta dawo saman carfet ta ɗauki mayafin ta ja na atamfarta ta yafa saman kayan baccin ta tayar da nafila.
Cikin nutsuwa ta idar da sallar ta ɗaga hannu tana hawaye tana addu'a akan Allah ya zaunar da ita lafiya agidan mijinta ya kuma kareta daga dukkan sharri yasa dukkan wata wahala data sha a rayuwarta sunzo ƙarshe domin babu ƙarya ummul tun tasowarta bata taso acikin jin daɗi ba.
Shiyasa take fatan wannan gidan na aurenta ya zama gida mafi jin daɗi arayuwarta ta duniya.
Jin daɗin kwa shine kula da Aliyu ze bata wanda anan dukkan wani gatan ta yake domin zaman shi take.
Anan ta zauna har aka kira assalatu ta miƙe ta bada raka'atul fijir kafin ashiga masallaci, Data idar ta miƙe ta bada sallar asubahi.
Koda ta idar addu'ar data fara ita ce.
*Bisimillahi Hasbiyallahu la'ila'ha'illah huwa Alaihi tawakkaltu wahuwa Rabbil Arshil Azim* ƙafa bakwai ta shafe jikinta domin manzon Allah ( s.a.w ) yace: dukkan wanda ze tashi da safe yayi wannan addu'a ƙafa bakwai ya shafe jikinsa wallahi babu wani ɗan adam ko aljani da ya isa ya cutar dashi tana kariya daga dukkan sharri.
Sannan tai hasbinallahu wani'imal wakil 1313 tai lahaula tai azkar lokacin data kammala har rana ta