Showing 81001 words to 83661 words out of 83661 words
na multivitamins &Minerals.
Sarchet 1500,kwali 30,000
Domin samun Naku a Tuntubeni ta wannan number 08064400588
*END*
Se wajan tsakiyar dare ya lafa mata lokacin wani irin zafin jiki ya bai baye jikin ummul haka yayi mata wanka ya naɗeta a tawul ya haɗata da jikinsa suka koma bacci da asubah ma da ƙyar ta iya yin sallah ta koma bacci wajan shiddan safiya ya shigo gidan sannu a hankali ya tube jallabiyar dake jikinsa.
Ƙirar jikinsa ta cikakkun maza ta bayyana a hankali ya raɓa gefenta ya janyota jikinsa.
Hannunshi ya saka ya zare yaloluwar rigar jikinta na shanunta suka bayyana gare shi wani irin yana yi ya shiga jikinsa na wani irin kaɗawa yana mazari haka ya kamosu da faffaɗan hannayen sa yana sarrafa mata su.
Cikin baccinta taji yadda yake wasa da kirjinta wani irin nishi taja tare daɗan buge hannunsa tana tura bakinta gaba.
A hankali ya ƙara matseta ya saka hannu a ƙugunta yana matsa mata shi kamar yana mata tausa.
"Ummh ki bar ni mana wallahi ban taɓa shiga irin wannan daɗi ba a rayuwa ta dama haka abin yake"
Yafaɗa yana wani jan numfashi sama sama.
Kafin ya matseta ajikinsa ya kamo harshenta yana tsotsa sannu a hankali ya soma yawo da harshen sa a dokin wuyanta.
Harya dire a kirjinta wata irin sahihiyar soyayya ya shiga gwada mata tun tana tureshi har tazo tana mayar masa da martanin abin da yake mata wayyo soyayya daɗi idan anyi dace da masoyin gaskiya wannan rana ma Aliyu ko ƙofar gida bai fita ba haka ya lalace wajan ummul motsi kaɗan zece mata menene? wata irin kulawa yake bata cikin satin nan gidan Aliyu kamar Zasu ƙone dan soyayya.
Seda ummul tai sati biyu agidan Aliyu sannan su sadiya suka kawo mata kayanta wanda hadiza da innah hussaina da su sadiya da su sakina suka zo mamakin yadda ummul tai kyau suke haka sukai kwana biyu suka juya da goma ta arziƙi kowa se santin gidan yake.
Yau tunda ya tashi ya tafi gidan Ammi anan yake sanarwa da mahaifan shi matakin daya ɗauka akan basma sosai Abba ya rufe shi da faɗa akan me ze saki matarsa har tsayin sati biyu bai gayawa kowa ba da tsananin faɗa Abba ya saka shi agaba suka nufi gidan su basma sedai koda sukaje sun tarar gidan da kwaɗo tambayar wani mutum abba yayi wanda mutumin ya nuna masu inda su basma ɗin suka koma.
Gidane ƙarami mai ɗaki ɗaya jal.
Tun daga tsakar gidan Aliyu ya saka hanky yana toshe hancin sa sabida ɗoyi.
Wato bayan sunyi sallama suka shiga ciki da ƙafafun basma suka ci karo waɗanda suke fidda mugunyar ruwa tsutsa na fita.
Haka zalika hajiya binta itama tai.wani irin baƙi duk ta rame sakamakon tsutsar dake fitowa daga bayanta.
Tana ganin Aliyu da abban shi ta soma kuka tana cewa.
"Aliyu kaga yadda Allah ya mayar damu?"
Sosai tausayinsu ya kamashi duk ya ɗauka yanayin rayuwa ne seda ya zauna sosai sannan ya dubi ƙafar basma nan ya zaro ido yana mai ya sameta.
Cikin kuka hajja binta ke zayyane masa abin da ya faru.
Sannan ta ɗora da tonawa kansu asiri akan abin da sukai masa.
Zufa ya share idanun sa jajir yana mamakin rashin imanin su.
Ta shi yayi tsaye tare da watso masu kuɗi masu yawa kana yace.
"Wannan seya zama izina ga masu hali irin naku Allah ya sawaƙe"
Ya fice basma na kuka na kiran shi yayi mata banza.
Shiko Abba tsananin tausayi yace wa hajja binta anjima ze turo driver akaisu asibiti.
To bayan sun fita a mota Aliyu keta mamakin yadda akai harya auri basma wanda anan abba yayi ta bashi labarin irin baragadar dayay tayi a lokacin neman auren nashi.
Sosai Abba ya tsorata da lamarin rayuwar duniya lallai wanda baiji tsoron Allah ba yayi asara.
Koda suka koma gida driver ya amshi kwatancen abba domin zuwa gidan su basma haka ya ɗebe su a mota aka kaisu asibiti ita basma ma tun kafin aka ƙarasa can rai yayi halinsa.
Dole tasa driver ya dawo da baya domin a sallaci gawarta wannan tashin hankali da hajiya binta ta gani yasa zuciyarta bugawa itama a take anan rai yayi halinsa an mutu a tafarkin ɓata.
Da taimakon kawun basma wannan wanda ya gayawa Aliyu gaskiya aka samu numbern dangin hajiya binta aka kirasu shikuma driver ya gayawa su Abba babu shiri Abba ya tiso Aliyu agaba suka dawo da ƴan tsirarin mutanan da basu fi goma sha ba aka suturta su hajiya binta aka kaisu makomar su suje can su girbi abin da suka shuka.
( Kaicon mata masu hali irin na basma da mahaifiyarta wallahi duk wanda ya cuci wani koya zalunci wani tun a duniya ake hisabi kafin aje can ayi mai kankat gwara ma ka tuba tun wuri kafin dama ta kufce maka wani irin dama ne basma bata samu ba amman son duniya da son zuciya ya kaita aikata aikin dana sani wanda ta mutu cikin ɓata irin mutuwar da ba'aso )
Haka su Aliyu suka wuni a ƙofar gidan su basma wanda ƙanwar hajja binta kaɗai ta kano ita tazo amman sauran sunce babu inda zasu kashe kuɗin su suzo domin ba mutunci ne da ita ba, Haka zalika dangin Abban basma suma babu wanda yazo ganin haka yasa ƴan zaman ta'aziya sukaita zarewa suna guduwa.
Domin babu abincin zaman makoki suma su Abba magariba nayi suka tawo gida.
Aliyu da mutuwar jiki yake bawa ummul labari wadda tai ta kuka tana roƙarwa su basma rahmar Allah sannan tace.
"Dan Allah Rabin rai ka yafe masu ko saji sauƙin azabar kabari"
Rungumeta yayi yana shafa gadon bayanta tare da cewa.
"Ni tuni na yafe musu daman Allah ya yafe mana gaba ɗaya ragowar kuma sauran su da ubangijin mu"
Kwanciya tai lamo ajikinsa komai ya tsaya mata tana tuna wannan rayuwa lallai bata da tabbas.
"Fulanina jikin nan naki zafi kullum dan haka gobe zamuje hospital konai ajiyar ƙwaina anan? nagodewa Allah daya sa ban haɗa zuri'a da basma ba daman duk abin da kai naci kaga Allah bai baka ba ƙila bai da alkairi ne"
Da haka ya ribace ta suka faɗa tafkin soyayya bayan komai ya lafa sukai wanka sukai sallah.
Tea kaɗai suka sha suka kwanta bacci washe gari suka wuce asibiti bayan dogon bincike likita ya tabbatar wa da Aliyu ummul nada shigar cikin sati biyu cif.
Wata irin kyauta mai girma yayi wa dr kana ya ɗaukota suka yo gidan Ammi wata irin kulawa ammi ta dinga bata a wannan ranar har kunya ummul ta dinga ji.
Da daddare yazo suka wuce gida tun ranar daya san tana da ciki ya hanata komai agidan ya samo mata dattijuwa baba mairo wadda ita ke mata komai.
BAYAN WATA BIYU.
"Likita kana nufin yanzu cutar nan mai karya garkuwar jiki gare ni?"
Wani baƙin saurayi wanda ya ƙanjame ya rame yake gayawa wani likita a office.
"Yes kana ɗauke da cutar HIV sameer dama nasha gaya maka ai muddin baka dena bin matan bariki ba tabbas wannan shine sakamakon ka mai Allah ya rageka dashi sameer kuna da kuɗi kana da ilimi da kyau amman son zuciya yasa ka dinga bin matan banza kamar ɗan akuya duk da tarin zunubin zina amman ka tsallake ka mayar da ita ado to yanzu wa gari ya waya kasan dai babu matar dazata aureka a haka sabida yanzu zamani ne na zuwa ai gwajin jini kafin aure"
Zama yayi daɓas nadama marar amfani ta rufe shi kafin ya ɗauki card ɗin ya fita ya shiga mota zuwa gidan su.
Mahaifiyar shi na zaune duk babu wannan gayun da ƙibar sakamakon karayar arziƙin da mijinta ya samu ga kuma bashin da banki suka biyo shi wanda hatta gidan da suke ciki a yanzu notice aka basu na kwana uku.
A haukace yazo gabanta yana nuna mata card ɗin tare da cewa.
"Momy kin cuceni kin ɓatan tarbiyata a matsayin ki na uwa mahaifiya amman baki taɓa nunan illar duk abin da xanyi ba soyayya ta rufe maki idanu yau duba ki ga abin da son zuciya ya haifar min ina da cutar HIV"
Wata irin miƙewa tai tare da sanya kuka adai dai nan baban ya fito shima kukan yake.
"Sameer tabbas Allah yayi wadaron duk uwa mai halina domin son zuciya ya saka na lalata tarbiyar da Allah ya damƙan amanarta tarbiyar da zan gabatar agaban sa don ɗa amana ce ta Allah a wajan iyayen shi"
Kuka mahaifiyar sameer da mahaifin sa suke.
Da gudu mimi ta shigo falon itama tana cewa.
"Abba kun cuce mu yanzu haka ko wani saurayi seya ce baze aure niba sabida yayana yana da cutar ƙanjamau nima ba'a san mai nake dashi ba na zama mujiya acikin ƙawaye domin cutar yaya ta baza gari ashe kowa ya sani sabida baƙar ramar dayake sannan kuma an san shi da bin matan tsiya ku duba sanda yayi ma yarinyar mai aikin mu raping amman babu wani taking action da kukai akan hakan karshe kuka kori yarinyar dan bata da gata"
Kuka mai tsananin baban sameer yake kafin yace.
"Tabbas akwai masu kuɗi masu irin halina na son ƴaƴa da ɗaure masu gindi sabida wata dama da muke ganin muna da ita yau gashi kuɗin sun ƙare damar ta kufce ƴaƴan ko wanne tashi ta same shi"
Sallamar wani yaro ce gidan yasa sukai shuru.
"Wai ana sallama dame gidan a waje"
Sabida ruɗu baban sameer yace acewa bakon ya shigo.
Dogon namiji baki cikin black suite yayi sallama falon.
Id card ya ciro tare da cewa.
"Sunana barister kamaluddeen ina aiki a ƙar ƙashin gwammanatin jahara kano nazo muku da takardar sammacin zuwa kotu gobe na case ɗin fyaɗe da ɗan ku sameer yayiwa ummul-khairi shekaru biyu da suka wuce but kun san wannan case is criminal case so yana under Lauyoyin gwamnati domin gwammanati keda alhaki akan duk wani criminal case"
Wata zufa ce ta soma karyowa baban sameer lallai Allah shike juya lamarin sa yau ina kuɗin daya ke ƙiƙirarin yana da su ze tsayawa ɗan sa a ko ina wannan furucin dayay wa babar yarinyar ya tuno na cewa ai sune hukuma haka br kamal ya mika masu takardar yayi masu sallama ya wuce.
Tashin hankalin da sameer da mahaifan sa suka shiga a wannan rana yana da yawan gaske.
Br kamal ya fita ya kira Aliyu ya sanar masa da dukkan abin da ya faru sannan yace masa tun lokacin daya zo ɗaukar su ya kaisu airport yake bincike har wajan ameera seda yaje anan ya samu cikakkiyar shedar fyaɗan da likita ya rubuta.
Sabida haka yana ganin bama se ummul tazo ba tunda akwai gamsassun shedu sedai idan alƙali ya buƙaci ganin ta.
Godiya Aliyu yayi ma, br kamal dama tun da suka haɗu Aliyu yayi ma br bayani sabida shi kamal yana aiki da gwammanti ne saɓanin shi Aliyu dake zaman kanshi dole case ɗin ummul yana wajan lauyoyin gwammanti ne shiyasa Aliyu ya sada case ɗin ga abokinsa wanda sukai makaranta tare kamal.
Washe gari wajan ƙarfe goma kotu ta cika maƙil harda ƴan jaridu sedai tun kafin ma barrister kamal ya fara gabatar da shigar da ƙarar sa Sameer yayi saurin zuwa gaban Alkali ya zube yana cewa.
"Bana buƙatar wani dogon bincike domin abin da yake damuna ma yafi wannan sabida haka ni na amsa laifina na fyaɗe wa yarinyar mai aikin gidan mu shekara biyu data wuce"
Nan da nan hayaniya ta cika wajan ƴan jaridu suka soma ɗaukar sa.
Sabida yadda bai wahalar da shari'a ba alkali ya yanke masa hukuncin zaman gidan kaso na wata takwas tare da tarar kuɗi kimanin dubu dari biyar.
Kotu ta watse br kamal ya kira Aliyu ya sanar masa da komai.
Sannan ya ɗora da cewar shifa yaga matar aure dan ya yaba da ameera wadda ta kaishi har gaban mahaifanta dama ƙaddarar auren dole ce tasa ta gudu daga gabansu yanzu haka biki nan da sati masu zuwa fatan alheri Aliyu yayi masu sannan yaje gida yana bawa ummul labari.
Rungume shi tai tana masa godiya.
Bayan wata biyar lokacin cikin ummul ya fito sosai a wannan lokacin Aliyu ya saiwa malam habu ƙaton gida anan cikin kuntau sannan ya bashi jari mai kyau wanda aka buɗe mai katon store na kayan abinci.
Duk su sadiya sun koma makaranta a kuntau su basira suka sami mazajen aure wanda a wannan lokacin shima fahad ya zowa da abban Aliyu maganar sadiya wanda ba'a ɗau lokaci ba aka je batun neman auren ta wanda ba ja malam habu ya bada, aka saka ranar sadiya sakina basira da zainab wanda za'aiwa biki alokaci ɗaya zaman lafiya tsakanin bamu da hadiza ya ɗoru domin sun koma kamar uwa ɗaya uba ɗaya haka ƴaƴansu shiko malam habu wannan sauyi daya samu ta dalilin ummul yasa duk inda ya zauna zece ƴa mace rahma ce albarka ce .
Tuni labarin abin da ya sami sameer yaje kunnen bamu murmushi tayi tare da cewa dama haka Allah yake komai kai hakuri zaka ga sauyi.
A haka cikin ummul ya isa haihuwa inda ta haifi ɗanta namiji mai kama da Aliyu sak se lokacin bamu tazo abuja nan ma kwana ɗaya tai ta juya ranar suna yaro yaci suna.
Abubakar ( sudais )
Hajja ke jegon ummul wanda sakarci kala kala.
Alhamdulullahi bayan arba'in ummul taje kano seda tai kuka na yadda taga rayuwa ta sauyawa mahaifanta ta dalilinta malam habu ina ka saka ina ka aje da takwaranan sa kamar ya mayar da ummul ciki sati guda tai ta zaga dangi har gidan ameera taje.
Anan take jin labarin mutuwar sameer agidan yari tare da halin talaucin da mahaifan sa suka shiga suna ta yawon gidajen haya dama haka rayuwa take.
Yazo ya ɗauketa suka wuce katsina anan tai kwana uku ta sami gyara mai kyau wajan anty jidda wanda bayan sun koma abuja Aliyu ya gigice akan ta daman hajja na gidan ammi don ammi tace ta zauna bazata koma kano ba domin ciwon kafa ya sakata agaba.
Shekara na zuwa Aliyu ya ɗebi hadiza ammi abba malam habu da bamu da hajja dashi da ummul ya biya masu aikin hajji.
Sosai ummul tai ibada ta kuma godewa Allah akan sauyin daya basu suma su bamu har kuka sukai na daɗi wai yau sune a ƙasa mai tsarki sanadin haihuwa lallai Allah shike tsara komai.
Malam habu bai da magana se ta cewa
Ƴa mace albarka ƴa mace haske ƴa mace baiwa.
Bayan sun dawo ba jimawa ta soma laulayi ga bikin su sadiya wanda Aliyu.shiyay komai wanda uba kewa ƴaƴansa.
Haka akai bikin da ƙyar Aliyu yabar ummul taje su sakina suna nan kuntau sadiya kuma ta ɗaga katsina.
Anyi taro lafiya an gama lafiya.
Bayan wasu shekaru abubuwa masu daɗi da marasa daɗi sun faru.
Marasa daɗin sune rasuwar hajja wadda ta girgiza kowa dan ummul seda aka kasa gane kanta se rasuwar kawu Abubakar babban yayan su abba.
Masu daɗin sune haihuwar ƴaƴa biyu da ummul tai bayan sudais waɗanda suke tagwaye se kuma haihuwar sadiya dasu sakina auren kausar da ihsan ƙannen ummul sauyin rayuwa daga talauci xuwa rufin asiri da malam habu yayi domin ko wanne acikin surukan nashi yana kokarin tai maka masa.
*ƘARSHE*
ALHAMDULILLAHI NA GODE WA SARKI MAI SAMAN BAKWAI MAI ƘASAN BAKWAI DAYA BANI BASIRAR RUBUTA WANNAN LABARI.
*DARA SIN CIKI KU ƊAUKA SHIRMEN CIKI KU WATSAR*
ASTAGFIRULLAHI.
AUTAR MANYA CE
Marubuciyar.
MURADIN ZUCIYA
TAURARO
ASHE ZUMA
RABON WANI
HASKE
KOBA SO
DA IZZATA
AUREN BARE
ZUMA A BAKI
ƊAN MAJALISSA
BAƘAR FATA
ƁOYAYYAR ƘAUNA
BA SON TA NAKE BA
08142105218
*SEKU MA SABO NAN BA DA JIMAWA BA MAI SUNA...........*
Kamar yadda muka sani kamfanin oriflem yayi give wajan samar mana da kayayyaki masu inganci wanda suka hada da kayan kwalliya, kawa da Gyeran jiki,haka ma sun sauka shekaru cute da (10)wajan samar mana da supplement kuma sunyishi yadda ya dace damu.
Wellness yana aiki da dama acikin jiki wanda Inya shiga jikinka zai duba matsalar ka yayi maka maganinta.kadan daga cikin aikin da wellness keyi acikin jiki ya hada da Gyeran fata,Gashi da kuma rage Tumbi,yana kara garkuwar jiki,Yana maganin stress,yana rage cutar mantuwa,yana maganin ciwon kashi yana taimakawa wajan Infection da High B.P
Wellness Sinadarai ne dake maye gurbin abunda aka rasa wanda dan Adam ke buqata domin su taimakawa wajan gina jiki da bashi lafiya.
Wellness ya tattara Abubuwa a sarchet daya wanda ya hada da Omega 3 kafso 1,Astaxanthine and Bilberry Extract kafso 1,da Tablet na multivitamins &Minerals.
Sarchet 1500,kwali 30,000
Domin samun Naku a Tuntubeni ta wannan number 08064400588