Showing 57001 words to 60000 words out of 69829 words

Chapter 20 - KWANKWASON JIMINA BOOK 2 COMPLETE BOOK 2 hausa novel

24 Aug 2024

8966

futo Kuma hukucin Kisa daurin rai da rai.. sannan sai ya biya diyar duka rayukan

Ya yinda Dr bintu ma aka sanyata a kurkuku na tsawon shekara da tarar kudi itama fal da kuma komawa islamiya..

Nusaiba ma an daureta akurkuku na tsawon watanni takwas da sharar masallacin kurkuku na sati biyu.

Alhaji ateeks ma an kamashi na zaman kurkuku shekara daya da tara. Da duk sauran masu lefi.

Lily Kuma an mayar da ita bangaren mahaifiyar ta anan suke rikonta...

Su bappah sani da suka samu labari suka nemi bappah Auwalu suka roki gafarar sa hakama su Nawraah. Suka koma yafe musu. Domin komai lalacewar naka naka ne. Sai dai kawai abunda suka musu yana nan a zukatan su Nawraah ya zama tabo...

Yayinda bangaren ahalin Dr abubuakhar dollars Kuma dukkanin kadarorin su an dawo musu da su...

Dr abubuakhar dollars ya fitar da Ashfeef da Ahmad kasar waje wato Spain Barcelona kan suyi jami'i ta koyan kwaallo su Kuma zama yan kwallon idan Allah ya amince.. tunda suna so

Layla ta tare agidan mijinta a birni.. yayinda Nawraah ke gidan hajia Qibdiyya tare da Amnah. Kasancewar hajia Qibdiyya tana asibiti wajen Anees dukda bai farfado ba.

An masa gwaje gwaje dai yana dauke da tarin damuwa da cuwuka da suka haddasa ciwon damuwar..

Nan sukayi shawarar futar dashi kasar waje... Aka kammala ciku ciku.

Harda su Nawraah zaa tafi da Amnah. Bappah Auwalu bai amince ba. Ya so su Nawraah su dawo gabansa itada Amnah. Tunda ya yi aure ya samu wata bazawara ya aure a yankin bunza..

Yaki amincewa su hajia Qibdiyya su tafi dasu Nawraah acewar sa yanzu Nawraah aure ya kamata tayi idan komai ya lafa sosai, Amnah ta dawo wajen sa da zama.

Dr dollars da hajia Qibdiyya suka roke shi alfamar aurawa Dan su Anees Nawraah idan Allah yayi yanada rabon farfadowa idan Kuma bai farfado ba shikenan sai a raba auren ta dawo..

Ashe sun gano Anees Nawraah yakeso. Aka dakko littafin dayake Zane da hotunan ta na wayarsa da komai. Bappah Auwalu yaga sheda.

Ya kira Nawraah yace sai da amincewar ta. Nawraah batayi musu ba kasancewar batada abunda zata musa. Ta ce abata kwanaki tayi istikhara

Alhamdulillah kuwa tanayin istikhara taji ta samu nutsuwa tace musu ta amince ba wai don tana son Anees ba. Sai dai amincewar zabin Allah ce. Kuma bappah Auwalu uba ne agareta hakama su hajia Qibdiyya duk iyaye ne..

Nan da nan bappah Auwalu ya sanarwa dasu bappah sani. Suma suka amince..

Sukazo dukan su baki daya dangi harda Layla da mijinta

Da daddaren jirgin su zai tashi. Don haka bayan an sakko daga masallaci kasancewar jumu'ah ce aka daura auren,

"ANEES ABUBAKHAR DOLLARS da amaryar sa NAWRAAH JUNAID HAMIDNIYYA LEBANON" akan sadaki Mafi daraja

Da daren kuma jirgin su ya daga zuwa kasar turkey Cappadocia..


*TURKEY*
(CAPPADOCIA)

















ATUWA🥳

[6/12, 10:04 PM] Hafsaat🧕💞: _K'K'J_
_(M/W/S)_


_BOOK TWO_


_✍️:MX_


_43_


:::::::::

Babban birnin Istanbul jirginsu ya fara sauka transit. Daga baya kuma suka daga zuwa garin cappadocia wanda shima birni ne a kasar turkiye mai tarin al'adu da manyan duwatsu dauke da gidaje da otal otal acikinsa. Babu abubuwan da babu a birnin na cappadocia yankin Nevsehir...


Babban hotel suka kama vvip suite. Wato very very important person suite. Babban waje suka kama na manyan masu kudi. Dakuna uku ne da parlor biyu harda private kitchen da bandakuna da swimming pool da gym area da sauran su...

Basu ma shiga hotel dinba, kawai sun kama shi dai saboda ko Allah zai sa Anees ya farfado sai su koma gaba daya.

Kayan su maaikatan suka shiga da shi cikin vvip suite din. Yayinda su kuma suka wuce babban asibitin dake garin na Nevsehir.

TURKIYE/CAPPADOCIA) CENTRAL CITY: NEVSEHIR


(NEVSEHIR DEVLET HASTANESI/NEVSEHIR STATE HOSPITAL)



Suna zuwa maaikatan asibitin suka fito da gado da ma tuni an musu maganar cewa akwai majinyaci sosai da zaa kawo tundaga airport.

Aka dora Anees akan gadon da oxygen an Saka amsa. Maaikatan suka gangara gandon aka nufi da bangaren wadanda suka shiga coma...

Yayinda Nawraah da hajia Qibdiyya da Dr abubuakhar suke a waje a zazzaune a kujeru. Sunata adduar Allah ya tashi kafadun sa ya sa ya farfado...

Nawraah tana daga gefen su itama tana adduar. Amman gefe daya tana tunanin idan ya faragdo yadda zasu kwashewar da shi. Gashi baisan ma an aura masa ita ba. ..

Ta sauke gwauron numfashi wanda har sai da su hajia Qibdiyya suka juya suna duban ta...

"Daughter Kalau?"

"Alhamdulillah Mami"

"Ko akwai abunda kikeso a sayo ko a kawo miki uhm?" Dr dollars yace da ita

Ta girgiza kai da sauri tana yaba mutuntaka da kyautatawa irin ta su Alhaji Abubakhar da hajia Qibdiyya wadanda a yanzu suka zama surukanta..

"A'ah Mami ba komai, Nagode baba banajin yunwa"

"Indai kinason wani abun kada ki kauran baki ki fada kinji?"

"Tohm Abba"

Suna dai ta zaune.. Har Allah ya amince aka kira sallar magriba. Suka tashi sika nufi wani wajen yin sallah.

Masallaci ne guda biyu daya a gaba daya a baya. Na gaban na maza ne. Na bayan Kuma na mata ne da bandakuna a gefen su ..

Dr Abububakhr dollars ya nufi na mazan. Yayinda hajia Qibdiyya da Nawraah suka shiga na matan bayan sun shiga bandakin kuma suka daura alwala..

Suka shiga cikin masallacin. Da wasu mata larabawa yan garin basu fi goma ba sukai sallama sika basu hannu sukayi musabaha.

Daga nan Kuma sun zauna kenan ana tada iqama sika mimmike. Da suna tunanin ko suyi qasaru ne , kawai sai suka bi masallaci suka hau sahu ..

Sai da sika idar sukayi addu'oin su sannan sika koma cikin asibitin. Ba jimawa da komawar su, Dr abubuakhar ya dawo shima suka cigaba da zama Suna addu'oi.

Can ba dadewa sai ga fitowar likotocin da Anees akan gado ana masa kara jini..An sake yin stitches din da aka masa a gidah saikaui sabo.

Bayan sun shigar da shi dakin. Nanma sin dau wani lokaci mai tsawo basu fito da shi ba. Dan har aka kira ishai su hajia Qibdiyya suka sake fita sallah sika idar idar sika dawo...

Tukun ma sannan likotocin duk suka furufito daga cikin wani daki an rubuta vvip lounge .

Hajia Qibdiyya da Dr abubuakhar dollars sika mike tsaye. Duk a kideme sike. Likitan ya zare facemask dinsa ya jefar dashi gefe, hannunsa da wani tissue na sanitizer .

Cikin harshen turanci ya dube su yace,

"Ku godewa Allah. Alhamdulillah ya farfado. Don mun zare oxygen din da muka sakaa masa. Mun masa allura ya samu bedrest kafin zuwa anjima. Mun sauya masa dinkin da aka masa agidah munyi sabo. Sannan mun kara masa ruwa da jini saboda jikin sa yayi karfi. Zaku iya shiga kunganshi. Amma fa sai dai abar masa mutum daya ya zauna da shi..saboda bamason a takura masa da yawa . Nan gaba idan ya wartsake dika kwa iya zama gaba daya"

"Alhamdulillah!" Hajia Qibdiyya ta fada tana rungume Dr dollars ta sake juyawa ta rungume Nawraah.

Baki daya Kuma sika dubi gabas sukayi sujjadr godia ga Allah... Bayan sun dago ne Dr dollars ke cewa da likotan,

"Mungode sosai . Alhamdulillah. Allah ya Saka da alkhairi ya biyaku gaba daya"

Likitan yayi murmushi ganin gaba daya sujjadar sunyi kasa suna sujjadar godia har da Nawraah. Yayi murrmishi yana nuna Nawraah yace,

"Ko zaa bani wannan na aura. Tanada kyau sosai"


Hajia Qibdiyya tayi murmushi tana dafa Nawraah tace,

"Matar sa ce. Matar Anees patient dinku"

Likitan ya Saka hannu a baki yana toshewa cike da kunya. Suka Saka daria baki daya

"Astagfirullah! Allah na tuba. Ku yafe mun please. Mashaa Allah tanada kyau sosai ga nutsuwa"

Nawraah dai murmushi kawai take.yayin da Dr dollars da hajia Qibdiyya suka cigaba da masa godia . Bayan sauran likotocin sun futo nanma sika musu godia.

Sannan sika nufi dakin sika shiga ciki, wani maaikaci ya kawo musu waya daban da zasu dinga Kiran likotocin Incase of emergency...

Yana kwance akan gadon kansa a sama..suna yin sallama ya juyar da kansa ya duban su...

Kyakkyawar fuskar ta ce ta fara yi masa iso... Ya saki tattausan murmushin da ya tabbatar na farin ciki ne..

"Anees"
Dr dollars ya ambata yana karasawa wajen Anees

Yayinda hajia Qibdiyya ta share hawayen dake zuba daga idanun ta. Ta karasa kusa da shi tana shafa kansa..

"Auta" ta fada cike da tausayinsa

Yayinda Nawraah ta tsaya daga gefe tana matsa yatsunta.

Sai mike Kai yake yana so ya hangota sosai. Hajia Qibdiyya ta dube shi tana murmushi.

"Nawraah kakeson gani?"

Daga Kai yayi yana murmushi. Hajia Qibdiyya ta ya futo Nawraah da hannu . Nawraah ta karasa wajensu daga Dan baya

"Sannu ya jiki?" Ta tanbaye shi cikin sanyayyar muryarta.

Kokarin tashi yake ya kasa... Hajia Qibdiyya ta riko hannun Nawraah ta Kai ta gabon gadon tana duban Anees tache,

"Matar ka ce yanzu"

Wani irin bude idanu da Anees yayi. Gashi ba bakin magana . Ya sanya hannu ya riko hannunta ya janyota kusa da shi... Ko ya manta da su hajia Qibdiyya awajen ne oho

Ya Kai hannun nata saitin bakin sa ya sakar mata wata irin rantsattsiyar sumba Wanda shi da Nawraah gaba daya wani electric shock ya biye jikin su..







AFUWAN MASOYA MABIYA ZAFAFA. KWANA BIYU BANA POSTING BOTH WHATSAPP DA AREWA... WALLAHI BANDA LAFIYA NE. AMMA INSHAA ALLAH ZAN CIGABA DA YI..JAZAKUM ALLAH KHAIRAN 💜💜
[6/13, 7:39 PM] Hafsaat🧕💞: _K'K'J_
_(M/W/S)_


_BOOK TWO_


_✍️:MX_


_44_


:::::::::





Da sauri Nawraah ta kwace hannunta da matukar karfi ta ja baya. Sai a sannan Anees ya tuno da baranbaramar da yayi...

Ya wulkita idanunsa yana duban sama. Hajia Qibdiyya da Dr abubuakhar dollars sukayi kaman basuga komai ba..

"Kana iya magana?" Hajia Qibdiyya ta tanbaye shi tana dafa goshin sa.

Jijjiga mata kai yayi alamar a'ah yana mai sanya yatsunsa daya akan bakinsa. Da labbansa ke dauke da wani abu ja an rufe shi..

"Allah yabaka lafiya Anees. Allah yasa kaffarane kaji? Allah ya tashi kafadun ka. " Dr dollars ya fada yana sauke zuciya ganin sabon dinkin da akayi a wajen da yasamu yanka

Anees ya kada Kai alamun toh. Yana murmushinsa Mai kayatarwa.

"A sayo abinci ko Nawraah?"

"Tohm Mami...."

"Muje ko abban su"

"Muje"

"Nawraah ga Anees nan ga waya nan idan emergency issue ya taso akira doctors din yanzu zamu dawo inshaa Allah. Ah me kikeso kici?"

"Duk abunda aka sayo Mami. Nagode kwarai"

"Allah ya miki albarka" cewar Dr dollars. Don ya yana yaba nutsuwar ta sosai ...

"Ameen" Nawraah ta fada tana lankwasa hannuwanta.

Futa sukayi dakin ya zama daga ita sai Anees. Yana kan gadon majinyata yayinda ita Kuma tana tsaye kamar sandar ba'are tana lankwasa hannuwanta.

Ya juyar da kallon sa gaba daya ita yake kallo, dakyar yake iya kiftawa.. Kallon nasa duk ya isheta .

Gashi da wasu irin idanuwa masu matukar sanya ka jin wani irin yanayi mai wuyar fassarawa..

Hannu ya shiga sawa yana ya futo ta . Ta Dan dube shi tana kauda Kai

"Me kake so ?" Ta tanbaye shi tana mayar d kanta kan TV

Yatsan sa yasaka guda daya ya nuna ta alamar

"Keh nake so"

"Lalle naka wasa ne, baka ga abun kunyar da Kai agaban su Mami ba? Ni ba haka nake ba. Ni ba yar iska bace" ta fada tana karkada Kai

Anees zancen da tayi ya bashi daria da har sai da ya murmusa sosai. Ya daga hannunsa ya Kai bakinsa ya zare yar robar ja da aka Saka masa yace,

"Naw.... Rahhhh" yadda ya fadi sunan da yarda ya jashi ne ya sa ta juya da sauri tana kallonsa. Ya akai yayi magana ? Bayan dazu yace bazai iya ba saboda abin bakin Sa...

Idanuwanta ne suka sake furfitowa alokacin data ga jar robar bakin nasa agefe

"Nawraah please....kinji?" Ya sake yin maganar yana miko mata hannunsa

Jikinta ne ya fara rawa... Akan wane dalilin zai cire abun bakinsa.? Koma meyayi kefinta ne tunda ya na ta miko mata hannu taki zuwa Amma kuma ai kunya ma wata abace Mai kyau

Don haka jikinta na cigaba da rawa ta mike ta nufe shi..

"Menene Anees .. menene? Me kakeso eh? Wani abun ne?"

Anees ya girgiza kansa yana kamo hannunta... Ba yadda ta iya ta karasa kusa da shi tana waiwayen kofa

"Kar su Mami su shigo...."

"I've the right... You're my wife, Halaliyata...uhm ko?" Ya fada yana sanya hannunta akan fuskar sa yana shafawa..

Nawraah jikinta sai rawa yake.daman haka Anees din yake?

Batai aune ba taji yana Kiran sunanta a jinyance. Muryar sa a wahala haka kaman tanaso ta fuzgeta dauke..

"Na'am.. Naam mekace?"

"Nawr...." Ya kasa karasawa yana fuzgota jikinta sosai. Wanda har sai da ya runtse idanu... Saboda awajen dinkinkin sa ya ja. Ta janye jikinta da sauri tana wai waiyan baya bataga wayar da zata Kira likitocin ba

Tayi hanyar kofa zata futa. Ta juya ta koma don karta futo wani abun ya same shi.

Irin agajin gagagwar nan da ake a drama ta tuno Wanda yake yanada kyau a irin babban hatsari na rashin lafiyar ya faru Wanda numfashi ya futa ko yake kokarin futa wato bada temakon gaggawa ta baki da baki...

"Mouth to mouth breathing called: "rescue breathing"Or Mouth-to-mouth resuscitation." This technique is often a component of Cardiopulmonary Resuscitation (CPR).

Ta karanta a wayarta ta googling don tabbatarwa da yadda ake.. Taje daida kansa taji ba zata iya ba jikinta sai rawa yake ga kunya abunda bata taba ba

Batai sune ba taji Anees ya burgimo da ita ya hade bakunan su waje daya ..



















ATUWA💜
[6/13, 9:02 PM] Hafsaat🧕💞: _K'K'J_
_(M/W/S)_


_BOOK TWO_


_✍️:MX_


_45_


:::::::::


Mamaki, Kunya, Tausayi, Takaici, Nadama, Sabuwar duniya... Kai ba abunda Nawraah bataji ba..

Sai ta nemi sakon gaggawar iskar da zata bashi ta rasa ..Domin har yafi mai kora shafawa. Tuni gogan naku gashi majinyaci, Amman duk da haka ya rungumeta sosai yana budiransa da ilahiran baki da labbanta da harshenta baki daya .

Ta rasa ma wane irin yanayi take ciki .. Hawaye suka shiga zurara daga idanunta.ganin Anees na neman kaucewa hanya yana shafa hannuwansa a gadon bayanta .

Janye hannuwan sa tashiga yi tana cigaba da hawaye .. Anees yayi kansaii kanaii da ilahirin jikinta da bakinta gam sai kache nasa

Ta sanya hannuwanta ajikin karafunan gadon ta janye jikinta da karfin gaske tana hawaye sosai...

Anees yayi murmushi yana bin labbansa da yatsunsa yana shafawa...

Kasa cewa komai tayi. Ta shige bandaki tana mayarda numfashi.

Anees na daga kan gado yana sakin murmushi. Ba kadan ba ya samu nutsuwa da annushuwa da wani dadi marar misaltuwa tundaga bude idanunsa yayi tozali da Nawraah ya zuwa hannunta daya rike ya sunbata ya zuwa labbansu da ya hade waje daya. Da gadon bayanta mai matukar laushi da tashin kamshin da jikinta yakeyi...

Nawraah na shiga bandaki ta jingina da kofar data murzawa mukulli . Numfashi ta shiga saukewa , hannunta dafe da kirjinta tana sauke ajiyar zuciya..

Idanuwanta na kawo mata kissing scene din da sukayi. Ta runtse da sauri tana bude famfo hade da zubawa fuskar tata ruwa.

Tana kallon kanta a mudubin dake jikin sink a sakale.

Ta sanya yatsanta daya tana duban labban nata da saukayi jazir saboda tsabar mugunta sunbar da Anees yayi mata. Don kuwa mugunta ce tunda ba niyya tayi ba. Daga temakon bada agajin gaggawa Kuma sai lamarin ya juye ya koma na tsotse totse da shafe shafe?

"Nashiga uku" ta fada tana dafe da kirjinta ganin idanuwanta na sake tariyo mata tundaga sanda ya hade ta da kirjinsa...

"Naw... Rahh" tajiyo shi yana Kiran sunanta.

Hamdala tayi a zuciyar ta jin numfashin nasa ya sesetu kenan tunda gashi ya kira sunanta. Gwara iyayensa su dawo su tarar dashi kalau.

"Naw.... Rah...Mai sunbar farfado wa... My CPR..."


Nawraah na jiyo shi ta girgiza Kai kawai. Wanke bakinta sosai tayi da mouthwash din tagani sabo awajen. Ta Kuma wanke fuskar ta, ta bude kofar ta futa daga bandakin tana Mai adduar futa daga bandaki .

Mayafi ta tashiga gyarawa... Idanuwan Anees na kanta musanman yadda ta yafa shi yanzun yayi mata kyau sosai. Sumbar gaban goshin ta ta furfito yayinda kyakkyawar surarta ta sake futa sosai musanman ta gaba.

Anees ya samu kansa da Jan kasan lebensa ya ciza yana sakar mata wani irin kallo da shi kansa baisan taya yake yin sa ba..

Ganin kallon da yake mata yayi yawa ne yasa ta dan karasa nesa dashi tana dubansa tache,

"Dan Allah ka mayar da abun bakin naka kaji?"

Yadda tayi maganar ne tamkar a shagwaba da ta sake narkar da Anees ya kasa nutsuwa ya riko hannun ta yache,

"Dan sake fada muji.... Yadda kikai magana kinji?"

Nawraah ta turo baki gaba tana yamutsa fuska tache,

"Kada su Mami su dawo please ..ka mayar"

"Sai Kin sake mun ... Ko na sake wani agaban su Mami"

"Ka sake mene?" Ta tambaye shi cike da fargaba

Anees yayi dariya Wanda har sai data bada sauti yache,

"Ki sake kissing na .... Deep and passionate"

"Gaskia ba zan iya ba"

"Okay then..... " Ya fada yana jefar da robar gefen sa

Nawraah ta dauka da sauri tana goge ta da tissue. Idanuwanta sun kawo ruwa tache,

"Dan Allah ka mayar"

"Kinyi alkawari?"

"Na me Kuma?" Ta tanbaye shi tana waywayawa kofa jin kaman zaa shigo

Anees yayi murmushi yana riko hannunta,

"Me kike tsoro ne wai? Matata ce ke fa. Ni mijinkine. Kuma karewarta Mami ce ma tace mun ke matata ce...."

"Kunya mana kaji"

Yadda take magana da bakinta da labbanta masu kamshin vanilla ga muryarta mai matukar dadi tana ratsa masa magudanar jiki da kewaye yache,

"Ina kaunar Ki sosai, zai iya kasancewa, niba ajin ki bane, ba irin namijin da kike so bane, amma inaso ki saka a zuciyar ki cewa nayi alkawarin zama irin namijin da kike mafarkin samu a rayuwar ki, nasan ke din KWANKWASON JIMINA ce MAI WUYAR SHAFAWA... nidai dama nake bukata.... I love you beyond your wildest expectations.."

"Tohm naji mayar kaji ?"

Anees ya girgiza Kai.... Aka sake kwankwasa kofar, Nawraah ta dube shi da sauri tana hada hannuwa alamun roko.

"Sai kin amince...."

"Wai dama haka kake?" Ta fada fuskarta na turbunewa zatai kuka. Saboda ta dauka kunya ce dashi da ko hannu aka saka masa a baki ba zai gatsa ba...

Hannunsa ya Saka ya nuna gefen kumatunsa. Ba yadda Nawraah ta iya. Ta sunkuyar da kanta tana runtse idanu ta sakar masa sumba agefen kumatunsa.

Daidai lokacin da aka sake kwankwasawa . Anees ya dauki robar da sauri ya mayar bakinsa yana daria.

Yayinda Nawraah ta ja kujera can gefe tana cewa,

"Yes! Come in"

Hajia Qibdiyya dake wajen kofa ita da Dr abubuakhar dollars ta dube shi tana murmushi ahankali tache,

"Shysa nace maka mu dan tsagaita awajen sayo abicninnan. Mu dan basu lokaci ko kallonta ne yayi yaji dama. "

Alhaji dollars yayi murmushin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login