Showing 63001 words to 66000 words out of 69829 words
Chapter 22 - KWANKWASON JIMINA BOOK 2 COMPLETE BOOK 2 hausa novel
ba zaka iya gayamun ba?"
Anees ya sauke nannauyar ajiyar zuciya yana jijjiga kansa yace,
"Babbann lefin da nayi ma akan ki ne Nawraah... Hakika sai kin yafemun sannan zuciyata da gangar jikina zasu samu salama. Wannan dalilin shine yasa nacewa su Mami su tafi su bar ki"
Nawraah da idanunta ke awaje saboda kidimewa. Jin maganganun da ya fada gashi kwance akan gadon asibiti tache,
"Ni ba abunda kamun Allah . "
Anees ya girgiza kansa yana sanya duka hannunta daya dake kan kijrinsa ya Mayar kan labbansa ya sunbata yana sinsunar su yace,
"Aurena da aka daura dake batare da son ran ki ba. Bayan bani kike so ba... Sannan iyaye na suka tursasa ki suka Saka kika aure ni. Batare da nuna ki ba. Duba da a baya kinamun kallon makiyinki ne Nawraah. Nasan Kuma yanda na dinga fuskantar ki ne ya jawo kuke mun kallon hakan... Sannan Ina ganin tamkar naci amanar marwaan kasancewar ki matata ayanzun.. Sannan ke akan kankin kanki an cuceki. An tauye miki hakki Nawraah .. afuwar ki nake nema Nawraah... Sannan ta iyaye na. Don baki bazai rufe ba akulkum sai na roki Allah ya yafe mun akan wadannan abubuwan da suka faru...Nawraah ga waya ki dauka ki kirasu ki....
Bai karasa ba Nawraah ta sanya hannunta ta akan bakinsa ta rufe tana girgiza Kai, Yayinda itama hawayen ke zuba daga idanunta... mamaki ma gaba daya sai ya lullubetaa, Ganin shi din kyakkyawa dogo baki Mai saje , ga dogon hanci da manyan idanu dara dara, ga kamshi sai tashi yake daga jikinsa. Dan asali dashi ga addini da ilimlin arabi da boko. Wai shine yake tsiyayar da hawaye akanta? Ita din wacece ma banda Allah ya yota a musulmi Kuma dangin hamidniyya lebanon. Me zata nuna masa a ilimi da addini da kyau, dukiyar da Kuma nasaba? Da sauri tache,
"Bakai komai ba Anees. Nufin Allah ne. Dukkanin abubuwan da suka faru. Wani baya auren matar wani. Hakama wata ma bata auren mijin wata, Dukkanin kowa da komai mukkaddari ne daga Gareshi. Indai don hakan kake neman yafiyata ni ban rike ka akan hakan ba. Tuni nayi istikhara dama Kuma Allah ya amince Kai dinne mijina. Allah ya jikan marwaan ya gafarta masa. Ko daban aure ka ba. Addua ta Allah ya musanya mun da madadinsa. Tun kafin rasuwar sa ma.saboda bazan iya zama da Wanda iyayen sa suka kashe iyaye na dadan uwana ba. Daman addua ta kenan Kuma Allah ya amsa... Allah yasa hakane yafu alkhairi"
Anees ya mike a zaune ya zauna ya rarumo Nawraah a kirjinsa ya rungume tsam yana shesshekar kuka sosai yache,
"Nawraah, By Allah! Wasu lokutan, nakan yi tinanin rayuwa ta babu ke aciki, babu komai a cikin ta face damuwa da bakin ciki. Ina matukar kaunar ki..Na fada miki wani abu da baki sani ba?"
Nawraah ta girgiza kanta. Kunya da tsoro sun addabeta. Wai yau itace a kirjin Anees suna musayar numfashi. Ga turaruwan jikinsu duk hadu waje daya sun tasar da wani kamshi Mai kayatarwa..
Anees ya sanya hancinsa akan mayafin Nawraah dake futar da wani kamshin hakama tsakar kanta data lullube yana shakar kamshin dake tashi daga gareta yache,
"Kina da maganin dake magance wata cuta da nake fama da ita. Murmushin ki ita ce maganin kuma wannan cutar ita ce damuwa. Duk inna shiga damuwa, murmushin ki kawai nasa na manta da damuwar dana ke ciki. Gabbanin sanin ki, bansan mene ake nufi da "KWANKWASON JIMINA ba" amma fa ranar da na fara ganin ki a duniya na tabbatar da abunda ake nufi da kalmar KWANKWASON JIMINA... MAI WUYAR SHAFAWA...Nazamo mai muradin kasancewar ki a rayuwa ta, dan tarayya dake yasa abubuwan alkhairi kawai nake fuskan ta aduk lamarina. Inaso wannan alkhairin da nake ciki ya cigaba da kasancewa ko da yaushe....Wasu mutanen sunce soyayya tana da dadi ne a farkon haduwa, amma kullin gani nake kamar duk ranar duniya soyayyar ki a gare ni karuwa take Nawraah...Ina kaunar ki... Kaunar ki daga Allah nake yinta ... Bazata taba Yankewa ba sai ma karuwa Nawraah. Ki bani sama Dan Allah na nuna miki irin tarin kaunar da nake miki kinji?"ya fashe da matsanancin kuka yana goge fuskar sa akirjinta...
Nawraah da kalaman sa... Da idanunsa ke akanta. Da kamshin tiraren da suke tashi daga jikin sa. Uwa uba hawayen da yake zubaa. Suka sanyata saurin Saka hannuwa tana katse masa hawayen tache
"Na yafemaka Allah,Nima ka yafemun kiyayyar Dana dauka ita kake mun. na kuma gode dakaunar dakake mun. Allahn daya sa kake kaunata kamar haka Allah yasa shima ya soka haka. Na amince...."
Bata karasa fada ba Anees ya hade bakunan su waje daya. hannuwansa na yawo a ilahiran jikin ta. Yadda yake sarrafa jikinta ya zuwa kirjinta yana kissing n......yasanya Nawraah sakin wata kara tana ayyana daman haka auratayyar take?
Anees dashi kansa baisan aduniyar da yake ba. Yasan dai tabbas suna kan gadon asibitin sa akwance suna kokarin raya Sunna..
Wayar emergency ya danna ya kira drs dinsa ya sanar dasu daren yau nasa ne. Don haka Abar komai sai zuwa da rana...daren sune shi da matar sa..
Ya janye Nawraah daga jikinsa ya sanya sanda ya rufe kofa ya zare mukulli.. ya ajiye akan tv
Nawraah dakyar ta iya mikewa kanta akasa. Anees ya dubeta yana murmushi yache
"Jeki alwala.... Nima zanyi idan kin futo"
Hakan kuwa akayi bayan tafito ya shiga yayi shima sukayi tsarki. Ya hau kan sallaya ya zauna tana bayansa yajasu sallah a zaune tana tsaye.. Ya idar yayi addu'oi ya shafa yana dafa kanta hadi da mata tanbayoyi Kuma ta amsa mashaa Allah.
Daga nan dama gadon nasa vvip ne babba. Don haka ya haye kan gadon yana riko kugunta. Ya sanya hannu ya kashe futulun zuwa dim light wato romantic lighy kenan fitlar mai duhu ta masoya..
Adduar neman albarka da iyali yayi. Yana Kuma rokon Allah yasanya tarin alkhairi a wannan dare nasu mai albarka.
Yayinda tsoro ya cika Nawraah tanata rawar jiki jin yana balle bra buttons nata.. akan gadon asibitin da yake kwance. Ga kunya ga tsoro..
Can ta jiyo shi ya sanya labbansa akan kunnenta yana hura iska yana rada mata wasu kalamai da yaren turanci...
I love you and I'm willing to risk everything that life has to offer just to spend forever more with you. You are the sunshine that lifts my dark days. You are the sweet voice that makes me want to wake up every single morning of my life. I'll never need anything or anyone else for as long as I have you in my life Nawraah ..I am deeply in love with you and if given another chance, I'd still choose to fall in love with you. I never thought that I could meet someone so amazing. I never thought that I could be this happy. I'll never let you go Nawraah...Kedin kin cika gwarzuwa, kyakkyawa, Mai addini, the list go on and on and on... Overall best ke din KWANKWASON JIMINA CE MAI WUYAR SHAFAWA..!!
NAWRAAH ta sanya hannuwanta duka biyu ta rufe fuskanta cikeda kunyar kalaman ANEES...
::::
Anan Nima Nana hafsatu na dire alkamin shafin yau. nache Kai hansatu jeki sha maganin zazzabin ki ki kwanta kema ba lafiya ce da ke ba kina dakko gulmar first night din NAWRAAHN ANEESπππ
πππ
KWANKWASON JIMINA!
(MAI WUYAR SHAFAWA)
MX
PG: 49
**Yadda jikinsa yake rawa ya tabbatar masa da cewa ba kalau yake ba, domin gabaki daya yanayin tsari da kuma halittar jikin Nawraah da yake gani yanzu a zahiri ba wai a mafarki ko cikin tunani ba ya gama rudashi. Ita kanta Nawraah yadda taga yanayinsa ya firgitata saboda kallo daya zaka yiwa Anees ka gane ya shiga cikin wani yanayi wanda bai taba shiga makamancinsa ba. Duk yadda take nokewa kada ya taba ta hakan ya gagara dan gabaki daya Anees ya kanainaye ta ya hanata guduwa bare ta samu damar kwacewa daga jikinsa. Ganin yadda yake romancing dinta yasa jikinta kuma rikicewa, a firgice take sannan zuciyarta cike take da tsoro sanin da tayi ba a gida suke ba asibiti ne da a kowane lokaci za'a iya zuwa dakin da suke.
"Please A.. A.. An tsoro nakeji." Nawraaah tayi maganar cike da firgici tana faman rike masa hannuwa.
"Shhiiiii." Anees ya iya furtawa dan gabaki daya bakinsa ya yi masa mugun nauyin da budeshi yake masa matukar wahala.
Cike da wayo da dabara ya shimfideta akan bed din, kallonta ya yi idanunta a rufe gam ya kalli black din sumarta da tayi mata kyau ta karawa tsarin halittarta kwarjini da wata irin haiba ta musamman. Wata kyakkyawar rumfa ya yi mata da duka jikinsa yana kallon kyawawan albarkatun kirjinta da suke sake firgita masa duk wani maths dake cikin kwakwalwarsa. Yadda taji fatar jikinsa ta hadu da tashi mai matukar zafi yasa har bata san lokacin da ta bude idanunta ta kallesa ba, cikin sa'a kuwa suka hada ido domin dama shi ita yake kallo yana son yaga yanayinta idan taji jikinsu a hade. Duk Nawraah tama manta da yanayin da suke, zafin dake jikinsa kawai ya hargitsa ta tace.
"Baka da lafiya, please kazo ka kwanta na kira doctor." Yadda take maganar cikin kulawa ya sake tadawa Anees wani tsumi dake jikinsa wanda bai san ma yana dauke da shi ba. Muryarsa very cool yace.
"Kece Doctor dina a wannan yanayin da nake ciki, karki hanani samun farin ciki a tattare dake, idan kika barni a haka tabbas farin ciki zai yi karanci a cikin rayuwata ta wannan ranar. Kiyi min hakan koda ba bu yawa my wife." Nawraah ta lumshe idanunta hawaye na zirarowa ta gefen idanunta. Ita kam ba zata iya fadin irin yanayin da take ciki ba a yanzu, sai dai tana jin a ranta ba zata iya hanashi abinda ya zama halaliya agareshi ba, amma hankalinta sam bai kwanta a ce a cikin hospital din nan zai yi abinda yake son yi mata yanzu.
"Ka bari kaji sauki mana." Yaji ta fada cikin sanyayyar muryarta mai sake narke masa zuciya a cikin kaunarta gashi tayi maganar a shagwabe. Hakan ya sake jin ba zai iya hakura da ita ba kamar yadda yaga tana son ya kyaleta dan ya hango tsoronsa sosai a cikin idanunta dake bude.
"Okay kina so na mutu ko?" Da sauri Nawraah ta girgiza masa kai alamar a'a.
"Okay bari kiga ba komai zan miki ba fa." Ya dora fuskarsa akan na shanunta hakan kuma ya sanya Nawraah jin kunya matsananciya. Muryarsa so romantic yake fadin.
"Ko a haka kika barni nayi bacci zan samu nutsuwa a cikin zuciyata da gangar jikina, amma nasan ba zaki bari ba ina hango tsoro a saman fuskarki. Zaki barni na mallake ki a yanzun nan wifey?" Anees ya fada yana shafa sumar kanta dake ta faman tashin kamshin turaren gashi. Nawraah tayi luf ta kasa bashi amsa dan babu abinda zata iya cewa bare ta gaya masa.
"Kin yadda ko?"
"Me zance?"
"Eh ko a'a." Ya bata amsa.
"Wayyo Allah ni dai bansan me zance ba." Anees ya rungumeta tsam a jikinsa yadda yaji gabaki daya rigimarta tasa jikinsa yin wani irin zummmm ba tare da ya shirya ba.
"Na gane..you are ready." Tayi saurin girgiza masa kai,
"Yaushe nace haka? Ni dai please ka bari."
"Na sani bakya sona shi yasa kika kasa amince min ko?" Nawraah tayi saurin furta.
"Ni bance ba, kawai ni dai ka barni na gyara jikina karsu Mami su zo ni bansan me zance musu ba." A yadda Anees yakejin sa ba zai iya barin ta ba a wannan lokacin, yanayin su a yanzu yana sanya shi cikin bukatuwa da ita. Idan har a baya ya iya jurewa, yana ganin lokacin bata zama mallakinsa ba, kuma basu taba yin irin wannan kusancin ba sai yau a kuma yanzu da yake jin sam ba zai iya rabuwa da ita ba.
"Mami ba zata zo ba sai an kirata a waya, ki kwantar da hankali ina tare dake babu wanda zai ce kinyi wani abun."
"Wayo zaka min fa, amma indai ka taba ni sai sun gane." Wannan karan murmushi ne ya kwace masa sai dai marar sauti ya yi dan ko ita Nawrah bataji ba bare tasan ya yi. Bata da wata nutsuwa hankalinta duk yana bakin kofa tsoron zuwan su Mami duk ya cika mata zuciya gani takeyi tamkar za'a shigo duk kuwa da taga Anees ya kulle kofar babu yadda za'a yi a shigo ba tare da sun bude daga ciki ba, but still ta kasa nutsuwa.
"Pleaseeee wifey.." Nawrah taji ya fada cikin wani yanayi na azabtuwa. Bata san lokacin da ta shige jikinsa ba tana boye jikinta hakan ya bawa Anees damar sake rarumota zuwa kyakkyawan kirjinsa wanda Nawraah takejin bugun zuciyarsa da karfi da karfi.
A hankali yake mata yawo da bakinsa a jikinta hakan yana sanya Nawraah jin tamkar zatayi fitsari saboda yadda taji wani sabon yanayi yana shigarta na abinda Anees keyi mata. Mamaki takeyi shin shine ko kuwa dai wani ne? Gabaki daya rikita mata lissafi yake yi tana jin kamar notikan jikinta yake bi yana kwancewa. Wani irin numfashi ta shiga ta dinga janyowa tana saukewa tare da jujjuya kai, gabaki daya Anees ya gama rikita ta da salon soyayyarsa da bata san ya iya ta ba.
"I love you wifey" Ya fada da kasalalliyar muryarsa yana shirin rabata da undies din jikinta wanda shi kadai ne yai masa shamaki da mallakarta dukkanta. Cikin sauri ta rike hannunsa da taji yana neman yin aika-aika tana faman cije lips tare da juya kai side by side ga wani sihirtaccen numfashi da take saukewa tamkar mai fama da zazzabi mai zafi.
"Thank you wifey, thank you so much." Taji yana fada tare da zare mata ba tare da ta shirya ba. Kokarin juyawa tayi amma ya hanata dan a haka yake son kasancewa da ita idan har ya bari ta juya ko tayi ruf da ciki gani yake tamkar zata hanashi jin dadin da yake hangowa kansa. Nawraah na can tunanin abinda yake yiwa godiya kawai taji Anees a inda bata taba zaton zai je ba, ta kuwa saki wata gigitacciyar kara yai saurin sanya hannunsa daya ya rufe mata bakin yana furta.
"Shiiiiii Baby Shiiiiii." Tare da sanya bakinsa cikin kunnanta yana furta.
"A hankali zanyi please baby karki hana dan Allah, wallahi bazan cutar da ke ba idan har na cutar dake tabbas na cuci kai na domin ke din wata rayuwa ce a cikin zahiri da badini na. Ina sanki saboda Allah badan wani abu dake jikinki ba. Bana yi miki da zafi ko?" Ta kasa bashi amsa sai rintsa ido da takeyi tana kuma jin yadda yake tafiyar da ita tamkar yana tsoran yaga ta.
A wannan lokacin ne Anees ya samu damar mallakar mutuncin Nawraah da martabarta. A wannan yanayin Anees ya mayarda Nawraah ta zama cikakkiyar mace mai daraja, mutunci da kuma kamala a zuciyar mijinta. Tasha kuka duk kuwa ya yi iya yinsa na ganin bai kwareta ba ya tafi da, ita cikin sauki dan yana ganin tamkar idan ya zage zatayi tunanin har yanzu bai canza ba daga yadda tasan shi. Yana gefe yana sauke numfashi, shi kansa bai tabbatar da yana tare da katuwar bukata ba sai yanzu da yaji mararsa ta dan saki zuciyarsa ta fara yin haske....
°°°
Sai dayaji nutsuwa sosai yana sauke numfashi ya jiyo shesshekar kukanta ..
Mirginawa yayi gefenta yana rada mata wasu kalamai da Nawraah ta danyi shiru tana sauke numfashin wahala...
Tulin godiya da tarin albarka ya shiga sanya mata...
Ya manneta akirjin sa yana shafa gadon bayan ta...
A haka har aka fara kiraye kirayen sallah ... Ya dubeta tana bacci numfashin ta na sauka ahankali...
Kyakkyawar fuskar ta da dogon hancin ta. Da dan karamin bakinta dayayi luflif dashi.
Anees ya dora nasa labban akan nata yana kissing nata ahankali
Da sauri Nawraah ta bude idanu tana salati. Sukayi idanu hudu da Anees.
Ya temaka mata ta tashi. Wayar sa ya dakko ya kira drs yace yaba shi likita mace.
Nan da nan kuwa aka fara bugun kofar tasu. Anees ya bude ta shige ciki , Yayin da yayi bandaki da sauri yayi wanka hadi da alwala, Ya zura jallabiya
Yanata gooche idanun likitan Dake dubansa tana duban Nawraah.
Likitan ta daga Nawraah. Ta temaka mata suka shiga bandaki ta futa ta dawo da wasu magunguna da allurori tayi mata. Ta tabbatar da komai ta kammala sannan ta fuce
Nawraah ta fito daga bandaki itama tayi tsarki. Tayi wanka da Alwala..
Anees ya temaka mata suka cure bedsheet din da sukayi first night akai suka Saka a injin wanki...
Anees yajasu sallah sukayi. Daga nan sukayi adduoi da arzkhar na safe
Anees na kokarin nanukar Nawraah ajikinsa ta ki yadda. Ta haye gadon taje can karshe ta lulluba dabargo . Wanda hakan datayi ba karamin dariya yasan ya Anees ba..
Gari na fara wayewa aka fara bugo kofar dakin, abinci ne gashi nan an kawo da drinks. Ashe Mami ce tasaaka aka kawo musu.
Nan da nan Anees ya danna kira ya kirata a awaya bayan sun gaysa yace. Da ita
"Mami naga an kawo abinci baku. Ba yanzu zaku zo ba?"
"Mu,n shiga Istanbul ne da abban ku tunda munga jikin naka da dan sauki ko?komu fasa mu dawo?"
Har yana tuntube da robar ruwan gabansa yace,
"A'ah Mami . Basai kunzo ba" ya karasa fada yana sosa keyarsa...
Mami tayi murmushi dama agaban Mai gidan nata tasaka speaker suna saurara tache,
"Tunda bakwa neman nu daga can ma wani garin zamu"
*No haba Muna neman ku mana ... "
"Ina Nawraah?"
"Tana bacci....*
"To ga amanar yar mutane nan anbaka Anees. Ka kula da marainiyar Allah."
"Ah Mami me yasa kike cewa haka kaman Wanda ni dayane tare da ita duk gakunan Mami ai kune iyayen ta"
"Yanzu da batadasu ai Kai ne iyayen ta. Sai ka tsaya ka kula da ita"
Anees yana tsaye sai ya zauna yana dartse harshe ya famo cuwonsa da yayi yache
"Mami kina maganaa kaman ba zaku dawo tare asibitin ba ku cigaba da junyata"
Hajia Qibdiyya tayi murmushi tana kallon Dr dollars dashima kallonta yake,,
"Anees mufa ka ganmu nan a airport straight gidah zamu koma . Sai jikin naka yayi sauki. Idan ya Kara sauki sauki dawo inshaa Allah. Muna komawa abban ku yace ayi lefe babba da gidan daya babbaku a gyara naka idan Kun dawo ku zauna"
Anees mamami baki bude sai ya rasa me