Showing 69001 words to 69829 words out of 69829 words
Chapter 24 - KWANKWASON JIMINA BOOK 2 COMPLETE BOOK 2 hausa novel
Alhamdulillah..
THE ANEE'S A DOLLARS AVE..
Kwance suke suna duban juna akan gado shi da ita.. ya matseta ajikinsa gam. Ya Kai labbansa yana tsotsar bakinta yace,
"Dafatan kintashi lafiya my baby.. jiya ina cikin damuwa da kika wani dade awajen mamia, amma ganin ki ya kawar mun da duk damuwar dake zuciya ta yanzu. Ya rayuwa ta zata kasance ba tare da ke ba? Gaskiya nayi saβar samun ki a rayuwa ta.I can't tell you what a privilege it is to fall asleep next to such a strong, stunning, and intelligent woman. It only took one look for me to know we belong together. I'm so happy you're mine, sweetheart. Habibty, The more years go by, the more I learn new things to love about you. You are the most amazing woman to me.... KWANKWASON JIMINA tahh.... MAI WUYAR SHAFAWA"
Ya sake kamo labbanta yana tsotsa. Hannunsa daya na yawo akan ilahirin jikinta... Nawraah tayi murmushi tana dubansa tache,
"Kayi hakuri da nauyin harshena a wasu lokutan. Kayi hakuri da tarin kalaman da zan sanar maka yanzu.Habibi Soyayya ta gaskiya tana da wuyan samu, ina mai albarka da samun ta tare da kai. Soyayya lallai makaho ne da baya iya gano banbancin mu ba. Allah ya tabbatar mana da alkhairi ya kuma bar ma na Kai, Ina so na fada maka irin kyawun ka don na maka murmushi a fuskar ka. Kana nufin duniya ne a guri na, kuma daga lokacin da ka shigo rayuwa ta, ji nake kamar ba acikin duniyar nan nake ba. Har ila yau na kasa yadda da sa'a ta wajen samun ka a rayuwa ta. Allah ya bamu tsawon kwana... Habibi na, Akwai taurari da yawa da dama a sama, daya daga cikin taurarin nan yafi haske. Wannan tauraro yana nufin soyayyar da nake maka. Soyayya mai inganci, ta gaske, kuma marar karshe. Soyayya ce da ta fito daga bangaren zuciya ta, daga ni zuwa wajen ka. Masoyi, daga cikin zuciya ta, nasan zamu kasance har abada, ba zamu rabu ba.. ko a aljanna Ina fatan mu kasance tare Inshaa'Allah!..Zawj.. Just when I think that it is impossible to love you any more than I already do, you prove me wrong. You are far more than my partner. You are my soulmate in every way. Every day I continue to chose you, and every day that choice gets easier and easier....
Bata karasa ba. Anees yayi azamar rarumar ta ya janyo bargo ya rufe su. Wata iriyar soyayya ya shiga nuna mata jikinsa har rawa yake... Nawraah ta biye masa suka shiga nunawa juna kaunar da sukeyi... Kowanne yanason ya nunawa dan uwansa yana kaunar sa,Tamkar cin kwan makauniya...ga ac na busawa da turaren wuta suna ci ahankali . Lamarin sai godiyar Allah, ga kumaa wani yayyafi da aka farayi.. Bishiyu na kadawa iska ta masoya.... Alhamdulillah... ANEES yana kuka sosai NAWRAAH na hawaye duk na dadi... Masoyan asali.... Allah yabar kaunaπ
------
_ALHAMDU LIL LAH! DUKA DUKA ANAN NI HANSATUWA NA DIRE ALKAMIN RUBUTUN WANNAN LITTAFI NAWA MAI SUNA A SAMA... KASHI DAYA DANA BIYU NE DAMA... TO DUKA YAU NA KAMMALA TWO DIN . KARSHEN LITTAFIN KENAN NA *KWANKWASON JIMINA* (MAI WUYAR SHAFAWA) ABUNDA NA YI BA DAIDAI BA ALLAH YA YAFE MIN DA KU DA KUKA KARANTA BAKI DAYA.._
_INDA NA YI DAIDAI ALLAH YA HADAMU A LADAN DUKA AMIN....FARAWAR LITTAFIN NAN ZUWA KARSHEN SA IDAN NAYIWA WANI BA DAIDAI BA INA ROKON YA YAFE MUN. IDAN AKWAI INDA NAYI KUSKURE NA RUBUTA KO NA MANTA TO A DAU HAKAN AKAN AKASI. DOMIN DAN ADAM TARA YAKE BAI CIKA GOMA BA.._
_MUNA GODIA SOSAI MAKARANTA, MASU SAYAN LITTAFAN ZAFAFA BIYAR... ALLAH YAKARA ARZIKI AMIN.. ALLAH YAKARA MANA LAFIYA MAI DOREWA YA AZURTA MU YA JIKAN IYAYEN MU. ALLAH KUMA YA BIYA MANA DUKKANIN BUKATIN MU AMIN..._
_GA MASU BUKATAR SAMUN LADA A ABINCIN DA AKE NA RANAR JUMUAH KO RUWAN SANYI DANA ALWALA, DA SADAKA TA ABINCI KO KUDIN DA KUMA ZIYARTAR ASIBITOCIN MARASA LAFIYA, DA TALLAFIN MARAYU, DA HAKA KUDIN RIJIYA DA ZAMU HADA, DA YIN MASALLACI, DA SAURAN DIKKANIN AIYUKAN LADA, TO KOFA A BUDE TAKE HAR YANZU TA HGL CHARITY FOUNDATION WATO 9044191709 OPAY. KO A KIRA NUMBER AKARA ZERO 0 AGABAN ITACE NUMBER DAI..KAMAR YADDA AKAYI DA AZUMI. ALLAH YABAMU LADAN DIKA AMIN_
_GA MASU TAMBAYAR KAYAYYAKIN TURAREN DA AKE RUBUTAWA NA WUTA DANA RUWA A LITTAFAN ZAFAFA BIYAR. BA WANI FYACE YERWA INCENSE AND MORE MUN GWADA MUN SAN YADDA SUKE MUN AMINCE KUMA..WANDA SUKA SAYA SUN SANI...DON HAKA KU GARZA YA KU MALLAKI NAKU MUSANMAN HADIN MATSI NA AL'AJABU DA TURAREN WUTA DA HUMRAH... KADA KU BARI A BAKA LABARI... 08095215215.._
_TOH ALHAMDU LIL LAAHI HAMDAN HAMDAH!!! SAI ZAFAFA NA GABA, IDAN MAI DUKA YA KAI MU DA RAI DA LAFIYA.....πππ_
_TAKU MARUBUCIYAR:_
1-KE TAWA CE NABEELAH
2-NAZNEEN
3-AUREN BASHI
4-SO KO SHAKUWA
5-DR SAMEER AMEER
6-MATSALAR RAYUWA
6-DANNAR KIRJI
7-RAYUWAR MARYAM
8-NAUFAAL
9-SON RAI KO ZABIN IYAYE
10-UMMI AISHA
11-SAIFUL ISLAAM
12-KADDARA KOWA DA IRIN TASA
13-KAI MIN HALACCI
14-IGIYAR ZATO
15-KIBIYAR AJALI
16-SO DA ZUCIYA
17-MASARAUTA
18-DALAAL
19-FARHATAL QALB
20- BAKON MUNAFIKI
21-KI KULA NI
22-KWANKWASON MIJINA...
DAMA SAURAN WADANDA NA RUBUTA NA MANTAππ€ππ
BISSALAM!!!