Showing 120001 words to 120733 words out of 120733 words
su Anty, Amira, Ya Safiyya da babyn ta haka ma Umaima, Ya Fauwaz da matarsa. Maryam ce kawai bata nan tana Kano amma an kirata an fada mata. Baba ne yazo yaga sabuwar amaryar tasa wadda Yaya ta rike ta kam ta hana kowa sai dai Ka kalle ta a hannun ta, Baba kawai ta bari ya dauka shi da abokin sa amma daga su bata sake barin kowa ba. Kasancewar kalou aka haihu yasa basu kara awa daya ba aka sallame su. Gida aka wuce da ita part din Mama in da dama tun kafin haihuwar tasa aka gyara mata dakin dan so take ta kara wanke kanta a wajen Tariq din da Baba har ma da Jiddan.
***Tana zaune bayan anyi ma jarirriyar wanka yamma Mama tazo tace ta taso ruwa ya yi, tashi tayi ta dora towel a saman kanta ta shiga toilet din, Maman ce da kanta tayi mata wankan towel din ta gasa masa jikin ta sosai sannan ta nuna mata yadda zatayi tsarki sosai, ta fita ta barta taje ta kunna bunner a dakin sai ga Anty ta shigo ta dauki babyn ta fito da ita falon wajen bakin da akayi.
Farfesu me zafi aka kawo mata Maman da kanta tasa ta taci sosai sannan ta bata magungunan ta tace ta kwanta ta huta sosai ta fita ta jawo mata kofar dakin.
Ta dade sosai tana baccin cikin baccin taji kamar ana shafa mata fuskar ta, bud'e idon ta tayi dake cike da bacci ta ganshi yayi kneel down a gaban ta yana kallon ta cike da tsantsar tausayin ta. Da sauri ta tashi tana bude baki, sai ta rungume shi cike da farin cikin ganin sa
"Jidda nah!" Ya furta yana kara rungume ta sosai
"Thank you so much, nagode nagode nagode, kin gama min komai a duniyar nan da kika haifa min Princess dita."
Gefen ta, ta kalla jarirriyar na ajiye a kusa da ita tana bacci, ya dade da shigowa yana kallon su cike da so da kauna, ji yake kamar ya hadiye su saboda kauna.
"Kin ganta ko? Kamar ku daya har idon naki ne Baby."
"Haka nima nake?"
"Sosai."
"Amma kalli fingers dinta irin naka ne."
"Na gani Jidda, Allah kenan, Allah ya raya mana ita yayi mata albarka, I love you so much."
"I love you so so so much."
Ta maida masa tana sake hugging dinsa
"Kayi mata huduba?"
"Yes! Na saka mata Halimatussadiya."
"Da gaske?" Ta waro idon ta
"Da gaske, Anty ta chanchanci fiye da haka."
"Nagode nagode nagode mijina."
"Shssh, babu godiya a tsakanin mu, ina sonki sosai fiye da yadda nake son kai na, zan iya yin komai saboda farin cikin ki."
"Inason ka sosai, beyond words! Allah ya barmu tare har karshen rayuwar mu."
"Amin Ya Allah!"
"What next?" Yace yana bude hannun sa
"A very beautiful beginning in sha Allah."
"Zaa bude sabon chapter rayuwar Jidda da Tariq."
"In sha Allah."
Tace tana sake kwanciya a jikin sa.
ALHAMDULILLAH!!! TAMMAT!!!
*_ZAFAFA BIYAR COMPLETE DOCUMENTS_*
*ZAFAFA BIYAR BACTH A*
1.. _WUTSIYAR RAƘUMI_ 350
*(Bilyn Abdul)*
2.. _KAI MIN HALACCI_ 350
*(Miss xoxo)*
3.. _BURI DAYA_ 350
*(Mamu gee)*
4... _DAURIN BOYE_ 350
*(Huguma)*
5... _SAUYIN KADDARA_ 350
*(Hafsat Rano)*
_Duka biyar 1500_
*___________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH B_*
1... _DAURIN GORO_ 350
*(Hafsat Rano)*
2... _ALKAWARIN ALLAH_ 350
*(Huguma)*
3... _QAUNAR MU_ 350
*(Mamu gee)*
4... _IGIYAR ZATO_ 350
*(Miss xoxo)*
5... _GUDU DA WAIWAYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*
_Duk biyar 1500_
*_____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH C_*
1... _MIN QALB_ 350
*(Mamu gee)*
2... _SARAN ƁOYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*
3... _KIBIYAR AJALI_. 350
*(Miss xoxo)*
4... _ABINDA KE CIKIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*
5... _SIRADIN RAYUWAR BILKISU_ 350
*(Huguma)*
_Duk biyar 1500_
*____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BACTH D_*
1... _ALKIBLA_ 350
*(Huguma)*
2... _DALAAL_ 350
*(Miss xoxo)*
3... _UBAYD MALEEK_ 350
*(Mamu gee)*
4... _MABUDIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*
5... _MAKAUNIYAR KADDARA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
_Duk biyar 1500_
*____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH E_*
1... _SO DA ZUCIYA_ 350
2... _TAKUN SAAKA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
3... _HALIN GIRMA_ 350
*(Hafsat Rano)*
4... _DAB'IZAR ZUCIYA_ 350
*(Huguma)*
5... _DEEN MARSHALL_ 350
*(Mamu gee)*
_Duk biyar 1500_
*______________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BACTH F_*
1... _BAKAR INUWA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
2... _RAYUWAR MACE_ 350
*(Hafsat Rano)*
3... _NOOR ALB_ 350
*(Mamu gee)*
4... _MASARAUTA_ 350
*(Mss xoxo)*
5... _KUFAN WUTA_ 350
*(Huguma)*
_Duk biyar 1500_
*_____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH G (Da ake kanyi yanzun)_*
1... _FARHATAL QALB_ 400
*(mss xoxo)*
2... _GURBIN IDO_ 400
*(Huguma)*
3... _SANADIN LABARINA_ 400
*(Hafsat Rano)*
4... _INAYAH_ 400
*(Mamu gee)*
5... _BABU SO_ 400
*(Bilyn Abdull)*
_Kuɗinsu a yanzu 2k duk biyar_
*YADDA ZAKU BIYA NAKU KUDIN BOOKS DIN:*
_ACCOUNT NAME:_
*HAFSAT UMAR KABIR*
_BANK NAME:_ *ZENITH BANK*
_ACCOUNT NUMBER;_
*_2270637070_*
_SAI A TURA SHEDAR BIYA ZUWA GA:_
*_07040727902_*
_IDAN KUMA KATIN MTN ZAKU TURA KO VTU SAI A TURA TA:_
*_09134848107_*
*_Muna godiya da zaɓin zafafa biyar 😘😘😘🙏🏻_*