Showing 87001 words to 90000 words out of 120733 words
ta fito dan ganin abinda ake wa gudar sai taga ashe wai da jidda take, ranta ne ya baci tazo ta zauna a chunkushe
"Na zata ma wani abun kike ma gud'a wallahi, kika saka na fito da sauri,Mtsw."
"Kinsan fa ba zaki gane irin abubuwan nan ba, kin saka bakin hali a ranki da mugun nufi, shiyasa ba zaki taba banbance komai ba."
"Amira?" Ta ware idon ta ranta na sake baci dan sosai Amiran ta soma kaita makura
"Ni kike fada wa haka?"
"Eh mana, menene abun tsaki dan Allah, jidda fa itace matar gidan nan, dole mu da muke gidan ta muyi respecting hakan, amma kamar ma baki san haka ba, haba!"
"Ban sani ba, tunda ai ba ita ta gina gidan ba ko?"
"Ba ita da gina ba amma dan ita aka gina, beside mace tafi iko akan gida fiye da mijin ta,dan babu me cewa gidan Ya Tariq sai gidan Jidda."
"Kyale ta Amira, karki bata bakin ki dan Allah."
A kufule Salma tace
"Ina ruwanki? Bana son shishigi Malama."
Murmushi Jidda tayi,
"Kinsan nasan kece kika zubar da mai dazu ko? Sannan na zabi rufa miki asiri ko?"
"Me yasa zaki rufa min asiri? Ai da kin fada."
"Bana so ki tafi ne ban gama bakanta miki rai ba, baki gama ganin abinda zai saka zuciyar ki bugawa ba."
"Thank you Jidda."
Amira tace tana jingina mata da hannu, tsaki taja ta mike ta shige daki ta barsu suna mata dariya,a yadda take jin haushin Jidda zata iya yin komai, kuma ba in da zata har sai ta tarwatsa rayuwar Jiddan sai dai kowa ya rasa ayi biyu babu.
*_ZAFAFA BIYAR COMPLETE DOCUMENTS_*
*ZAFAFA BIYAR BACTH A*
1.. _WUTSIYAR RAƘUMI_ 350
*(Bilyn Abdul)*
2.. _KAI MIN HALACCI_ 350
*(Miss xoxo)*
3.. _BURI DAYA_ 350
*(Mamu gee)*
4... _DAURIN BOYE_ 350
*(Huguma)*
5... _SAUYIN KADDARA_ 350
*(Hafsat Rano)*
_Duka biyar 1500_
*___________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH B_*
1... _DAURIN GORO_ 350
*(Hafsat Rano)*
2... _ALKAWARIN ALLAH_ 350
*(Huguma)*
3... _QAUNAR MU_ 350
*(Mamu gee)*
4... _IGIYAR ZATO_ 350
*(Miss xoxo)*
5... _GUDU DA WAIWAYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*
_Duk biyar 1500_
*_____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH C_*
1... _MIN QALB_ 350
*(Mamu gee)*
2... _SARAN ƁOYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*
3... _KIBIYAR AJALI_. 350
*(Miss xoxo)*
4... _ABINDA KE CIKIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*
5... _SIRADIN RAYUWAR BILKISU_ 350
*(Huguma)*
_Duk biyar 1500_
*____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BACTH D_*
1... _ALKIBLA_ 350
*(Huguma)*
2... _DALAAL_ 350
*(Miss xoxo)*
3... _UBAYD MALEEK_ 350
*(Mamu gee)*
4... _MABUDIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*
5... _MAKAUNIYAR KADDARA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
_Duk biyar 1500_
*____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH E_*
1... _SO DA ZUCIYA_ 350
*(Mss xoxo)*
2... _TAKUN SAAKA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
3... _HALIN GIRMA_ 350
*(Hafsat Rano)*
4... _DAB'IZAR ZUCIYA_ 350
*(Huguma)*
5... _DEEN MARSHALL_ 350
*(Mamu gee)*
_Duk biyar 1500_
*______________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BACTH F_*
1... _BAKAR INUWA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
2... _RAYUWAR MACE_ 350
*(Hafsat Rano)*
3... _NOOR ALB_ 350
*(Mamu gee)*
4... _MASARAUTA_ 350
*(Mss xoxo)*
5... _KUFAN WUTA_ 350
*(Huguma)*
_Duk biyar 1500_
*_____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH G (Da ake kanyi yanzun)_*
1... _FARHATAL QALB_
*(mss xoxo)*
2... _GURBIN IDO_
*(Huguma)*
3... _SANADIN LABARINA_
*(Hafsat Rano)*
4... _INAYAH_
*(Mamu gee)*
5... _BABU SO_
*(Bilyn Abdull)*
_Kuɗinsu a yanzu 1k duk biyar_
*YADDA ZAKU BIYA NAKU KUDIN BOOKS DIN:*
_ACCOUNT NAME:_
*HAFSAT UMAR KABIR*
_BANK NAME:_ *ZENITH BANK*
_ACCOUNT NUMBER;_
*_2270637070_*
_SAI A TURA SHEDAR BIYA ZUWA GA:_
*_07040727902_*
_IDAN KUMA KATIN MTN ZAKU TURA KO VTU SAI A TURA TA:_
*_09134848107_*
*_Muna godiya da zaɓin zafafa biyar 😘😘😘🙏🏻_*
[11/25, 3:54 PM] Rano2: _SL__**
©®*_*_Hafsat Rano_*_*
Page (44)
***Dago ta yayi ya tallafo ta jikin sa yana tambayar ta me ya faru?" Hannun ta take nuna masa da yake mata zafi da zugi, hannun ya rike ta yi kara yayi saurin saki, ya dagata sama chak Amira ta matsa ya kai ta tsakiyar falon yana dudubabata.
"Ina ne yake miki ciwo?" Yace yana kallon hannun nata da yaga tana son motsa yan yatsun, nuna masa hannun tayi tana hawaye, sai babban dan yatsan kafarta ta dama
"Dukka hannun ne?"
Ya tambaya yana maida hankalin sa kan kafar tata. Yan yatsun ta biyu ta nuna masa, ya gano tayi targade ne, tausayin ta yaji sosai, ya taimaka mata ta kwanta a cikin doguwar kujerar falon ya mike ya nufi daki don dauko wayar sa. Amira ce take mata sannu, tana kallon gefen rigarta da ya baci da mai
"Mai ne ya zube akan hanyar?" Ta tambaya wani tunani na darsuwa a ranta
"Um um, ni ban sani ba, ban zubar da mai ba ni, da na fito yanzu kuma babu komai, sai da na koma naji na taka mai."
"Salma ta shiga kitchen din ko?" Tace ranta na baci
"Eh."
"Ita ta zubar da man kuma da gayya ta yi wallahi."
"Wace ta zubar da mai?" Yace yana karasowa ciki rike da wayar sa a hannu yana son kiran Dr Sufyan,
"Na'am?" Ta zaro ido tana mikewa daga durkuson da tayi a gaban Jiddan
"Waye ya zubar?"
"Mai ne inaga ya dan zube a kofar shine ban lura ba na taka."
Jidda tace tana son dauke maganar
"Ok."
Yace yana share maganar kawai, yayi kiran wayar, be same shi ba, sai ya dawo ya zauna a gefen ta ya matso da ita kusa dashi yana kallon hannun yadda yan yatsun suka so ma kumbura haka ma na kafar
"Sannu, suna ciwo?"
Daga mishi kai tayi, ya dan taba kad'an tayi kara yayi saurin janye hannun sa
"I'm sorry."
Mikewa Amira tayi ta bar falon ta samu Salma ta gama shan tea din suna waya da Anty Nafi, a kanta Amira ta tsaya maimakon ta cigaba da wayar sai ta katse tana kallon ta
"Lafiya?"
"Me yasa kika zubar da mai a hanya kinsan Jidda ce zata shiga kitchen din."
"Mai kuma? Yaushe?"
"Oho, kinsan me nake nufi."
"Ni ban zubar da komai ba, karki min sharri."
"Nasan ke kika zuba a hanyar dan ta fadi, toh ta fadi kuma har tayi targade amma hakan be chanja yadda Ya Tariq yake son ta ba, sai ma kara musu closeness da yayi."
"Sai kiyi kuma, ni ban zuba komi ba, kuma suyi ta kara son junan su ni ina ruwana?"
"Da ruwan ki mana, tunda dai kin damu dasu, kuma wallahi gwara ma ki hakura Ya Tariq ba zai taba son ki ba, I'm sorry to say amma iyakar gaskiyar kenan, the earlier the better gwara kiyi ma kanki fada."
"Zancen banza, ni ban san abinda kike fada ba, idan ma hakan ne laifi ne?"
"Laifi ne mana, kina kokarin raba hadin da Allah ya riga ya hada."
"Shikenan, haka din ne ma, kuma ki jira kiga yadda zan dawo da hankalin Ya T kai na."
Dariya Amira ta kwashe da, ta zauna tana kallon Salmar kamar wata mara hankali ko tunani, ko giyar wake Ya Tariq yake sha ba zai taba son ta ba, ita kanta Maman tasani kuma bata masa sha'awar Salman kawai dai tana so tayi amfani da su ne wajen muzgunawa Jidda.
"Sai ki bada himma, kafin me gidan ya gano kece kika zubar da man nan ya kada keyar ki, kinsan kuma ba zan rufa miki asiri ba wallahi."
"Yanzu me ya hanaki fada masa?"
"Jidda ce ta rufa miki asiri,da nasan ko sakan ba zaki kara ba, dama darajar Mama kikaci wallahi, baya so ya bata mata shiyasa."
"Oh, ai da ta fada ita din ma, munafukar yarinya kawai."
"Kissa tafi ki iyawa wallahi, tafi boka tafi Malam, ki zauna ki dauki course din yadda ake tafi da miji cikin ruwan sanyi, kinga idan kinyi aure kya samu na gwadawa."
"Wai Amira ni da Jidda waye dan uwanki ne? Uwa daya fa uba daya iyayenmu ba wasa ba, amma kamar ma nice bare jidda ce yar uwarki."
"Kusan hakan ne ai." Ta juyar da kanta cike da haushin Salmar
***A bacin rai Yaya ta nufi wajen Maman bayan ta samu labarin wai Amira da Salma na gidan Tariq har da kwana ma, bata san da wannan tsohon rashin mutuncin ba sai da Aunty ta fada mata, aikuwa ta wanke kafa taje ta samu Maman tana kirga lissafin wasu kudade a daki me aikin ta, ta shigo tace Yaya na mata magana a falo, ture abinda take tayi ta fito ta samu Yayan a tsaye ko zama batayi ba.
"Barka da safiya Yaya."
"Yawwa, yanzu Aisha tsakani da Allah abinda kikayi ya dace Kenan? Ki dauki yara yan mata kice su je su zauna da yaran nan, ina aka taba yin haka? Ko dan ita jidda ba yarki bace ba? Idan akayi wa daya daga cikin yaran nan zaki ji dadi? Itama fa mutum ce kamar kowa, iyayenta na son ta kamar yadda kike son naki yaran."
"Baki kyauta ba, kuma kin bani mamaki, amma ba zan ce komai ba, ba kuma zance su dawo ba, amma fa ki sani, shi sharri dan aike ne, dan haka ki kula, ki kula!"
Sai ta juya tayi ficewar ta, dan tasan Maman ba zata tanka ba, dama kuma ba dan ta tanka tazo ta same ta ba, amma ta fada mata, kuma idan har ita din ba mahaukaciya bace zatayi abinda ya dace, mutane suna da masifar son kansu, shiyasa sam bama cigaba, dan ka shine d'a, d'an wani kuwa babu ruwan ka da duk ma halin da zai shiga.
Shiru Maman tayi bayan fitar Yayan, a kasan zuciyar ta, tana jin bata kyauta ba, amma kuma tsanar Jidda ya danne rashin kyautawar, shiyasa har take jin batayi komai ba, ita dai abu daya kawai take so, Jidda ta kyale mata danta, bata bukatar sake hada wata alaka da Halima bayan wadda ta hada a baya.
Tana zaune ya zubo mata pepper soup din da aunty ta kawo musu da chips, ya zauna ya saka fork ya debo chips din bayan ya hado da tsokar naman ya nufi bakin ta,a kunyace ta bud'e ya shiga bata yana hada mata da tea me zafi, sai da taci ta koshi sannan ya ajiye ya sa tissue yana goge mata gefen bakin ta yana kallon bakin, yana son dan mitsitsin bakin ta har baya iya dauke ido daga kansa, yana son kissing dinsu a ko da yaushe saboda softness dinsu, daurewa yayi ya share ya zubo kad'an yaci dan already ya karasa golden morn din da ya fara sha. Sake kiran Sufyan yayi still no answer sai yayi tunanin ko yana da emergency case. Ya kyale shi idan yaga kiran zai biyo yasan. Har azahar tayi be kirashi ba, ga hannun ya kara tsami sosai sai ya yanke shawarar kiran Aunty ya kira ya fada mata in brief duk da be fada mata yan yatsu biyu ne da na kafa ba, cewa tayi zata turo jummai daya daga cikin masu aikin gidan da ke bq ta iya gyaran targade, dan kwanaki Usman yayi ita kuma ta gyara masa. Godiya yayi ya ajiye wayar. Baa dade ba sai gata Sam ya kawo ta, ya bud'e mata kofar da kansa ta shigo ta gaishe shi ya amsa yace ta shiga, ta samu Jiddan a zaune suka gaisa ta kalli hannun da kafar, sannan ta kalli Tariq din
"A kawo wuka da manja."
"Wuka?" Yace
"Eh yallabai, sannan dole sai an rike ta, targade daya ma ya aka kare bare har uku, Allah dai ya kiyaye gaba."
"Me za'a yi da wukar? Yanke hannun zaa yi?" Jidda tace hawaye na zubo mata dan ta taba yin targade tasan azabar sa
"Ba abinda za'a yi da ita, kawai zan dan yi amfani da ita ne."
"Amira!!!" Ya bud'e muryar sa ya kirata, ta fito da sauri yace ta kawo knife da manja, taje ta kawo ta zo ta zauna tana kallon ikon Allah, matar ta shafa manjan a jikin wukar sannan tace Tariq ya rike Jiddan, ya matso ya zauna yana jawota jikin sa ya shiga tapping bayan ta
"Calm down,ba zai ciwo ba, I'm here."
Kankame shi tayi tana chusa kanta cikin jikinsa, matar ta kama hannun ta dora wukar a jiki ta dan yi yan sakonni sannan ta cire ta fara taba hannun, ai jidda bata san sanda ta hau kuka wiwi tana kokarin kwace kanta, ya matse ta tausayin ta na kara kamashi, kuka take sosai tana kiran Baffan ta har akayi biyu sannan yace a barta ta huta, ya tashi da sauri ya karo AC din falon saboda yadda take zufa, ya rungume ta yana mata sannu, juyar da kai matar tayi sai kuma ta mike tace zata dan fita waje, tana fita Amira ma ta tashi, sai a lokacin taga Salma a jikin kofar da zata kaita dakin da suke, yi tayi kamar bata ganta ba ta wuce ta.
Kanta yake shafawa yana jera mata sannu, har ya samu tayi shiru sai ajiyar zuciya da take saukewa, har jikin ta ya fara zafi saboda azaba, ba dan ciwo bane da cewa zai a kyale ta haka amma dole ayi na kafar dan yasan ba zata iya taka kafar na idan ya kwana.
"Ta zo ta karasa miki ko?"
Da sauri ta hau girgiza kai
"Dan Allah a barshi, zai warke da kansa, Dan Allah zan mutu wallahi."
"Shshhh, ba zaki mutu na, kuma ba zai zafi kamar wadanchan ba, kiyi hakuri a karasa kinji? Pleaseeee."
Da ka ta amsa masa da toh, ya leka ya kirawo matar ta dawo, ta kama kafar itama ta gyara aikuwa tasha kuka sosai, ana gamawa ya dauke ta chak ya wuce dakin sa, ya kaita ya kwantar a saman gadon ya zame mata hannun rigar ta zuwa kafadarta yana jera mata sannu.
*_ZAFAFA BIYAR COMPLETE DOCUMENTS_*
*ZAFAFA BIYAR BACTH A*
1.. _WUTSIYAR RAƘUMI_ 350
*(Bilyn Abdul)*
2.. _KAI MIN HALACCI_ 350
*(Miss xoxo)*
3.. _BURI DAYA_ 350
*(Mamu gee)*
4... _DAURIN BOYE_ 350
*(Huguma)*
5... _SAUYIN KADDARA_ 350
*(Hafsat Rano)*
_Duka biyar 1500_
*___________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH B_*
1... _DAURIN GORO_ 350
*(Hafsat Rano)*
2... _ALKAWARIN ALLAH_ 350
*(Huguma)*
3... _QAUNAR MU_ 350
*(Mamu gee)*
4... _IGIYAR ZATO_ 350
*(Miss xoxo)*
5... _GUDU DA WAIWAYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*
_Duk biyar 1500_
*_____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH C_*
1... _MIN QALB_ 350
*(Mamu gee)*
2... _SARAN ƁOYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*
3... _KIBIYAR AJALI_. 350
*(Miss xoxo)*
4... _ABINDA KE CIKIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*
5... _SIRADIN RAYUWAR BILKISU_ 350
*(Huguma)*
_Duk biyar 1500_
*____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BACTH D_*
1... _ALKIBLA_ 350
*(Huguma)*
2... _DALAAL_ 350
*(Miss xoxo)*
3... _UBAYD MALEEK_ 350
*(Mamu gee)*
4... _MABUDIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*
5... _MAKAUNIYAR KADDARA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
_Duk biyar 1500_
*____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH E_*
1... _SO DA ZUCIYA_ 350
*(Mss xoxo)*
2... _TAKUN SAAKA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
3... _HALIN GIRMA_ 350
*(Hafsat Rano)*
4... _DAB'IZAR ZUCIYA_ 350
*(Huguma)*
5... _DEEN MARSHALL_ 350
*(Mamu gee)*
_Duk biyar 1500_
*______________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BACTH F_*
1... _BAKAR INUWA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
2... _RAYUWAR MACE_ 350
*(Hafsat Rano)*
3... _NOOR ALB_ 350
*(Mamu gee)*
4... _MASARAUTA_ 350
*(Mss xoxo)*
5... _KUFAN WUTA_ 350
*(Huguma)*
_Duk biyar 1500_
*_____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH G (Da ake kanyi yanzun)_*
1... _FARHATAL QALB_
*(mss xoxo)*
2... _GURBIN IDO_
*(Huguma)*
3... _SANADIN LABARINA_
*(Hafsat Rano)*
4... _INAYAH_
*(Mamu gee)*
5... _BABU SO_
*(Bilyn Abdull)*
_Kuɗinsu a yanzu 1k duk biyar_
*YADDA ZAKU BIYA NAKU KUDIN BOOKS DIN:*
_ACCOUNT NAME:_
*HAFSAT UMAR KABIR*
_BANK NAME:_ *ZENITH BANK*
_ACCOUNT NUMBER;_
*_2270637070_*
_SAI A TURA SHEDAR BIYA ZUWA GA:_
*_07040727902_*
_IDAN KUMA KATIN MTN ZAKU TURA KO VTU SAI A TURA TA:_
*_09134848107_*
*_Muna godiya da zaɓin zafafa biyar 😘😘😘🙏🏻_*
[11/25, 3:54 PM] Rano2: _SL__**
©®*_*_Hafsat Rano_*_*
Page (46)
Assalamualaikum
NAFISAT K ABDULLAHI
Is an actress in the kannywood industry
She's a singer and can sing all types of songs
You can't afford to miss her newly released song named *KADDARATA* part 1-4 on her YouTube channel *OFFICIAL FEENAT*
You can only click on this link and stand a chance to listen and watch her amazing video
https://youtu.be/t__84EwU7Fo
Dont only enjoy the emotional video but also *SUBSCRIBE* to anable you to be notified when ever she upload another video
Like and drop your comment under the video to encourage her do more of that .
The only way you can support and encourage her is by *SUBSCRIBING* to her YouTube channel below
https://youtu.be/t__84EwU7Fo
She is used to noticing those following and commenting on her videos .
*GUESS WHAT*?
https://youtu.be/t__84EwU7Fo
Click and see for yourself
Thank you so much
***Maganar tafiyar Mama tayi masa dan tana so taje kano a weekends din da za'a shiga idan akwai abinda zata taho masa dashi, ko da tayi masa maganar tafiyar sai yace yayi postponding dinta har ya tura musu mail ma duk da basuyi reply ba
"Amma me yasa zaka daga? Ba kace suna jiran ka ba?" Ta tambaya cike da mamakin sa
"Wani abu ne ya taso Mama, dole na fara solving din matsalar kafin na tafi."
"Matsalar mecece?"
"Umm... Ba wani babban abu bane in sha Allah, karki damu."
"Dole dai akwai dalili, haka kawai ba zaka daga tafiya ba."
"Allah yasa haka ne mafi alkhairi "
"Amin." Tace a gajarce
"Yaushe Baba zai dawo? Ban sameshi a waya ba tunda ya tafi "
"Mun yi magana jiya amma be maganar dawowar ba tukunna, kasan baya fada yanzu sai ana i gobe."
"Fasa tafiya sukayi da Auntyn?"
"Oho ban sani ba."
Murmushi yayi kawai ya cigaba da zama shiru, itama tayi masa shiru sai da Maryam ta fito ta gaishe shi sannan ya tuna da maganar su Amira
"Mah tunda ba tafiya zan ba sai su dawo ko?"
"Akan ka suke zaune? Ko ita shafaffiya da mai din ce tace su tafi?"
Shiru yayi mata dan be san me zai ce mata ba, ba kuma yaso tana involving Jidda a ciki dan da yasan yadda zata dauki maganar da be yi ba. Jin yayi shiru yasa itama tayi shiru suka cigaba da zama a haka, sai chan ya tashi yace zai tafi lokacin ana shirye-shiryen kiran sallar magriba, sallama sukayi ya wuce masjid yayi sallah suka gaisa da wasu mutanen Baba da suke yawan zuwa gidan sannan ya wuce gida ba tare da ya koma ciki ba.
Yana daf da shiga gidan shi da Faisal Safiyya ta kirashi, suka gaisa tayi masa maganar Salma da dalilin zuwa gidan nasu, shiru yayi yana jin ta har ta gama bayanin da ya riga ya sani shiru kawai yayi dan baya son batawa Mama, sai dai maganar zubar da man da tayi da niyya ya matukar bashi tsoro dan zata iya aikata komai, dama yayi tunanin itace tunda dazu da yaji suna maganar da Jidda da amira akan man da aka zubar din amma sai Jiddan ta rufe maganar, ransa ne yaji ya baci, yace wa safiyyan karta damu yayi assuring dinta babu abinda zai faru sannan sukayi sallama ya kashe wayar yana tunanin yadda zai bullowa al'amarin Maman dan yarinyar ta kai shi karshe musamman da ya tuna bakar wahalar da Jiddan tasha dazun. Dama ya ga take taken ta sharewa yayi kawai yana jiran right time dan duk wani action da zai dauka akan Jidda abin zai kare, shiyasa ya kyale tun farko amma yanzu yasan abinda zai kawai ya kawo karshen wannan drama din, jiran