Showing 111001 words to 114000 words out of 120733 words

Chapter 38 - SANADIN-LABARINA BY HAFSAT RANO

04 Jul 2024

38903

miki, don't say no again kinji?"

Shiru tayi tana kallo ya cire mata mayafin ya ajiye a hankali sannan ya jata zuwa jikin sa ya sauke ajiyar zuciya da karfi wanda har sai da taji tsoro.


*_ZAFAFA BIYAR COMPLETE DOCUMENTS_*

*ZAFAFA BIYAR BACTH A*

1.. _WUTSIYAR RAƘUMI_ 350
*(Bilyn Abdul)*

2.. _KAI MIN HALACCI_ 350
*(Miss xoxo)*

3.. _BURI DAYA_ 350
*(Mamu gee)*

4... _DAURIN BOYE_ 350
*(Huguma)*

5... _SAUYIN KADDARA_ 350
*(Hafsat Rano)*

_Duka biyar 1500_

*___________________________*
   

*_ZAFAFA BIYAR BATCH B_*

1... _DAURIN GORO_ 350
*(Hafsat Rano)*

2... _ALKAWARIN ALLAH_ 350
*(Huguma)*

3... _QAUNAR MU_ 350
*(Mamu gee)*

4... _IGIYAR ZATO_ 350
*(Miss xoxo)*

5... _GUDU DA WAIWAYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*

_Duk biyar 1500_

*_____________________________*

*_ZAFAFA BIYAR BATCH C_*

1... _MIN QALB_ 350
*(Mamu gee)*

2... _SARAN ƁOYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*

3... _KIBIYAR AJALI_. 350
*(Miss xoxo)*

4... _ABINDA KE CIKIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*

5... _SIRADIN RAYUWAR BILKISU_ 350
*(Huguma)*

_Duk biyar 1500_

*____________________________*

*_ZAFAFA BIYAR BACTH D_*

1... _ALKIBLA_ 350
*(Huguma)*

2... _DALAAL_  350
*(Miss xoxo)*

3... _UBAYD MALEEK_ 350
*(Mamu gee)*

4... _MABUDIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*

5... _MAKAUNIYAR KADDARA_ 350
*(Bilyn Abdull)*

_Duk biyar 1500_

*____________________________*

*_ZAFAFA BIYAR BATCH E_*

1... _SO DA ZUCIYA_ 350
*(Mss xoxo)*

2... _TAKUN SAAKA_ 350
*(Bilyn Abdull)*

3... _HALIN GIRMA_ 350
*(Hafsat Rano)*

4... _DAB'IZAR ZUCIYA_ 350
*(Huguma)*

5... _DEEN MARSHALL_ 350
*(Mamu gee)*

_Duk biyar 1500_

*______________________________*

*_ZAFAFA BIYAR BACTH F_*

1... _BAKAR INUWA_ 350
   *(Bilyn Abdull)*

2... _RAYUWAR MACE_ 350
    *(Hafsat Rano)*

3... _NOOR ALB_ 350
     *(Mamu gee)*

4... _MASARAUTA_ 350
    *(Mss xoxo)*

5... _KUFAN WUTA_ 350
    *(Huguma)*

_Duk biyar 1500_

*_____________________________*

*_ZAFAFA BIYAR BATCH G (Da ake kanyi yanzun)_*

1... _FARHATAL QALB_
*(mss xoxo)*

2... _GURBIN IDO_
*(Huguma)*

3... _SANADIN LABARINA_
*(Hafsat Rano)*

4... _INAYAH_
*(Mamu gee)*

5... _BABU SO_
*(Bilyn Abdull)*

_Kuɗinsu a yanzu 1k duk biyar_

*YADDA ZAKU BIYA NAKU KUDIN BOOKS DIN:*

_ACCOUNT NAME:_
*HAFSAT UMAR KABIR*

_BANK NAME:_ *ZENITH BANK*

_ACCOUNT NUMBER;_
*_2270637070_*


_SAI A TURA SHEDAR BIYA ZUWA GA:_ 

*_07040727902_*

_IDAN KUMA KATIN MTN ZAKU TURA KO VTU SAI A TURA TA:_

*_09134848107_*


*_Muna godiya da zaɓin zafafa biyar 😘😘😘🙏🏻_*
[11/25, 3:54 PM] Rano2: _SL__**

©️®️*_*_Hafsat Rano_*_*

              Page (57)

***Rawar sanyi take tun da ta fito daga toilet din, zanin gadon ya cire da sauri ya rufa mata yana rungume ta jikinsa, ji yake tamkar ya sauke wani gungumemen dutse daka akan sa da yake a chunkushe sosai, baya jin wani rashin kyautawa ko rashin dacewar abinda ya aikata din tunda dai ai ba haramun yayi ba, kawai dai ita Jiddan ce take ganin haka amma ya zai yi? Ba zata gane yanayin da ya samu kansa a ciki ba, yadda ya zama so desperate sai yake jin tamkar wani abu ne yake shirin faruwa dashi idan har be aikata ba, amma a yanzu da ya sauke nauyin sai yake jin shi wasai. Ajiyar zuciya ya sauke yana addu'aar Allah yasa wannan tarayyar tasu ta samar masa sanyin idaniyar sa, yana matukar son yara duk da miskilancin sa, be san halin da zai shiga ba idan aka ce masa yau gashi ya zama Baba, musamman ace ya samu cute little baby girl me kama da Jiddan sa, shikenan yasan shi kuma.
  A hankali sanyin ya fara raguwa dan dama duk sanda ta zubawa kanta ruwa in dai ba na zafi bane sai ta samu irin wannan matsalar shiyasa ko wanke gashin kanta zatayi sai da ruwan heater take yi. Dago ta yayi yana jawo wayar sa dake kunne ya rage hasken flashlight din sosai ya taimaka mata ta maida kayan jikinta ta sake kunshewa ta tura kanta jikin sa. Kwanciya yayi akan bayan sa ya dora ta a saman chest din sa a hankali a hankali bacci ya soma daukar ta, gyara mata kwanciyar yayi sosai yadda zataji dadi.
  Wajen ukun na dare ya farka ya zare jikin sa a hankali ya wuce toilet ya dauro alwala yana fitowa ya sameta a zaune tana murza idon ta, sakko da kafarta tayi ya karaso yana kallon ta

"Tafiya zan."
    Tace tana jan mayafin ta, hannun ta ya kama ya mikar da ita sannan ya taimaka mata suka fito. Sai da ta shige sannan ya dawo ciki ya shinfid'a abin sallah ya tayar.
  Tare suka fita masallaci, achan suka zauna har gari yayi haske sosai kafin su dawo gidan yana zuwa ya tarar da kayan tea da bread sai kosai a plate an kawo amsa hade da farfesun naman zabo. Be so ya tada Baffan a tsaye ba dan yasan saboda shi yake ta hidimar da kashe kudi. Zama yayi yaci sosai kuma yaji dadin farfesun dan shi yafi ci sosai yasha ruwan Lipton. Turo kofar akayi da sallama tana rike da ruwan zafi a dan madaidacin bucket din plastic karami, ruwan wanka ta kawo masa dan ita tayi nata tun dazu har ta saka kayanta. Karbar ruwan yayi a hannun ta yana jin dadin ganin ta, yaje ya juye sannan ya dawo yace ta zauna tayi breakfast din kafin ya fito, toh tace masa ba dan zata zauna din ba dan ta lura shi sam be gane yadda rayuwar take su a wajen su ba. Yana shiga toilet din ta fice haka ya fito yaga ta gudu yayi murmushi kawai ya shirya yana gamawa Baffa yazo yace su shiga ciki ya gaisa da matan gida. Bayan ya shiga sun gaisa sai yace ta fito su tafi dan akwai abinda yake so yayi a kanon kafin su koma da daddare. Fita yayi waje tare da Baffa ya saka aka dauko manyan ledoji niki-niki aka saka musu a booth yana ta cewa a barshi amma Baffa yace ba za'a barshi ba akwai sakon Baba a ciki ma, dama jiya ya nema amma be samu ba da suka dawo shine ya sake aikawa. Godiya sosai Tariq din yayi cike da yabawa dattakon Baffan.
  Fitowa tayi zuciyar ta wasai ba kamar jiya ba, ta shiga motar sannan yazo ya shiga suka sake sallama da Baffa sannan suka tafi. Yar tafiya kad'an sukayi Baffa ya kira ta a waya yace su dawo Tariq yayi mantuwa a dakin, envelope ce a ajiye a saman katifar. Katse wayar tayi tana kallon sa

"Kayi mantuwa inji Baffa."

"Mantuwa?"

"Eh wai envelope akan katifa."

"Ohh! na Baffa ne ai."

"Envelope din?"

"Umm."

Ya daga mata kai, kiran Baffa ne ya sake shigowa, ta daga yace sun juyo kowa?

"Baffa wai yace naka ne." Tace tana kallon sa

"Nawa?"

"Eh Baffa."

"Ina zuwa." Yace yana sake katse kiran ya bud'e envelope din sai ga kudi sababbi kal yan dubu dubu.

"Subhallahi."  Da sauri ya kira Jidda tana dagawa yace

"Akan me yaron nan zai min haka? Wannan kudin na menene?"

"Baffa bansan na menene ba."

"Bani shi a waya."

Cirewa tayi daga kunnen ta, ta mika masa ya karba yana chanja hannun da ya rike kan motar

"Wannan kudin me yawa na menene Tariq?"

"Baffa naka ne, a siya kayan abinci bamu zo muku da komai ba."

"A ah gaskiya baka kyauta min ba, shikenan kuma sai ka bani kudi masu yawa haka?"

"Ayi hakuri Baffa."

"Kash! Amma... Toh shikenan Allah yayi muku albarka ya saka da Alkhairi nagode nagode."

"Ba komai Baffa." Yayi saurin zare wayar dan godiyar tayi yawa, mika mata yayi yana maida hankalin sa kan tukin ita kuma ta saka a kunnenta tana satar kallon sa

"Kiyi min godiya kinji? Allah yayi muku albarka ya kiyaye hanya."

"Amin Baffa." Tace a sanyaye sannan ta cire wayar tana dorata akan cinyar ta

"Angode Allah ya saka da Alkhairi."

Tace a sanyaye, dan waigowa yayi k'adan yayi mata murmushi ya sake maida kansa gaba. Be tsaya ba har sai da suka isa, suka fito zuwa cikin gidan ya shiga ya dauki wasu kayan ya chanja a dan gurguje sannan yace yana itama ta chanja tazo su fita, da sauri sauri ta shirya cikin doguwar riga suka fice daga gidan. A hanya suna tafiya yace mata ina ne gidan su Safeera, kallon sa tayi ya gid'a mata kai

"Kirata kice zaki zo, idan na gama sai na biyo mu wuce."

Dadi ne ya kamata tayi saurin ciro waya ta kirata tace gata nan. Har cikin compound din gidan suka shiga sai ga Safeeran ta fito da saurin ta, ta tare ta suka gaisa da Tariq din yace zai je ya dawo, suka shiga ciki shi kuma ya fice daga gidan.

"Na zata fa da wasa kike da kika ce zaki zo gaki nan." Tace suna haurawa saman balcony

"Nima bansan zan zo ba, dawowar mu kenan fa, yace na shirya ashe nan zai kawo ni."

"Wallahi ya kyauta, sosai sosai. Kamar yasa nayi missing din best friend dita gashi akwai gist da yawa."

"Toh ai gani."

"In sha Allah wuni sur zakiyi, musha hira."

"Amin, ina Mom naji gidan shiru."

"Ai haka kullum gidan namu yake kema kin sani."

"Ku ai yan gayu ne shiyasa."

"Ba wani nan, Mom tana sama tare da Daddy Ya Isma'il kuwa tun safen wuri ya fice bank sai ni kadai da house helps din gidan, nima dai na kusa dagawa na shige daga ciki na huta da zaman kadaita."

"Ah lallai."

"Allah kuwa, muje daki kawai idan Mom ta fito kin je ki gaishe ta, yanzu sai ta kai azahar ma bata fito ba "

"Allah sarki Mom."

Tace suka karasa dakin Safeeran da aka sake gyara shi da kawata shi. Saman gadon ta haye tana cire veil din sannan ta ware gashin kanta da bata iya taje shi ba tun jiya da ta saka masa ruwa. Fita Safeera tayi ita kuma ta mike zuwa gaban mirror dinta. Drawer ta bud'e tana neman hand dryer bata ganta ba, sai da Safeera ta dawo daga kitchen bayan ta jero mata kayan ci akan tray sannan ta dauko mata hand dryer din ta taimaka mata ta gyara mata kan sosai sannan suka zauna zaman hira har Mom ta sauko taje ta gaishe ta sannan suka dawo suka dora ta bata labarin wanda zata aura Sadiq dan har an kawo kudi ma rana kawai zaa saka, tayi mata murna sosai kuma taji ba dadi dan tasan ba lallai ta samu zuwa bikin ba.
  Har la'asar sannan Tariq ya dawo yace ta fito, kamar kar su rabu haka dai babu yadda suka so taje tayi ma Mom sallama ta ba wa Safeera kudi ta bata da kyar ta karba suka fito sai ga Ya Isma'il ya shigo gidan a motar sa, da sauri yayi parking ganin wanda yake tsaye a jikin mota a harabar gidan nasu ya fito da sauri ya nufi wajen Tariq din ya mika masa hannu suka gaisa sai yaga ya amsa masa a sake ba kamar jiya ba.

"Dama Yayan mu wata magana ce dani."

Yace yana dan shafa kansa, murmushi Tariq din yayi yace

"Ina jinka."

"Dama neman alfarma zanyi, a shige min gaba wajen neman auren Maryam."

"Maryam?"

"Eh sister din Jidda ba,we met on social media har muka zama friends daga nan ne kuma muka zama lovers, yanzu haka har mun yi magana zan zo naga Baba, idan an amince min." Ya dan dukar da kansa irin respect din nan

"Masha Allah, congratulations. Kazo in sha Allah babu matsala."

"Nagode babban Yaya, nagode."

"Haba ba komai."

Yace idon sa na kan Jidda da suka tsaya daga baya ganin suna magana

"Baby mu tafi ko?"

Murmushi sukayi ma juna ita da Safeera ta kwaikwayi babyn da yace tana mata dariya. Ya Isma'il ne ya bud'e mata motar bayan sun gaisa, ya kara mikawa Ya Tariq hannu suka sake musabiha sannan suka matsa gefe shi da Safeera suna kallon motar tasu ta fice daga gidan.

"Rayuwa kenan." Ya Isma'il yace yana murmushi

"I'm happy for Jiddah, he's such a nice and cool guy, kuma yana son ta sosai sosai, irin mijin da ya dace da Jidda."

"Haka ne, sun dace da juna."

"Sun dace kam."

"Muje jiki kiji wani labari yarinya, I will soon be getting married."

"Are you serious!?"

"Allah kuwa,gidan su Jidda kuma zan fada."

"Amira?!!" Ta zaro ido

"Maryam."

"Wow! Dan Allah Yah?"

"Allah,maganar da muke dashi Kenan."

"Gaskiya naji dadi sosai wallahi, bata da issue ko kad'an wallahi."

"I know! Zo muje mu samu Mom, bana so a bata lokaci ban shige daga ciki ba."

Dariya suka kwashe a tare suka juya zuwa ciki, ta bud'e murya tana kiran Mom.

***Wajen cin abinci suka wuce sukayi order Chicken Mandi Rice da salad suka wuce gida. Shi kadai yaci dan ita cikin ta a cike yake daga gidan su Safeera. Bayan sallar magriba suka bar gida zuwa airport duk da sai da suka biya wani waje ya karbi sako. Suna shiga Abuja direct gidan su suka wuce dan sai after 10 suka shigo garin ma saboda delay din da aka samu kafin jirgin ya tashi.

#Ranooooo

***❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥

*_ZAFAFA BIYAR din samari ne a rayuwar INAYAH,kowanne a cikinsu akwai wani murdadden Al'amari da ya shata layi tsakaninsa da ita,wawakeken sirri wanda a koda yaushe take kiransa da SANADIN LABARINA_*

*_Amma babban abun mamakin a koda yaushe shine,ita dai tasan cewa BABU SO tsakaninsu MEYA KAWO KISHI?_*

*_Duk da haka tana tunanin yun qundun bala ta fitar da FARHATUL K'ALB a cikin ZAFAFA BIYAR din samarinta,duk da batason su zame mata GURBIN IDO wanda har kullum ba ido bane_*

😄😄😄😄😄😄😄

*YA KUKAJI SALON MASU KARATU?*

*YADDA SALON YA BAMBANTA DAKO YAUSHE HAKA LABARAN SUKA BAMBANTA DA DUKKA LABARANMU NA BAYA*

INAYA(riba biyu)___mamughee

SANADIN LABARINA___Rano

BABU SO___Billynabdul

FARHATUL K'ALB___Miss xoxo

GURBIN IDO____Huguma

*ZAKI YARDA AYI TAFIYAR NAN BABU KE MADAM?*

*_GARZAYA KI BIYA NAKI KUDIN KAN FARASHI KAMAR HAKA_*

Biyar:::1k
Hudu:::700
Uku::::500
Biyu::::400
Daya:::300

*_zaki saka kudin ta wannan account number din_*

HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Zenith bank

*Saiku tura shaidar biya zuwa ga*
07040727902

*IDAN KUMA KATIN WAYA NE ZAKU TURA TA NAN TARE DA SHAIDAR BIYAR*
09134848107

*_THANKS FOR THE CONTINUED PATRONAGE_*🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
[11/25, 3:54 PM] Rano2: _SL__**

©️®️*_*_Hafsat Rano_*_*

              Page (58)

***Tun da suka dawo Tariq ya daina zama saboda shirye-shiryen tafiya dan a cikin satin zasu tafi saura be fi kwana uku ba, gashi da shirin tafiyar sa shi kadai yayi da intention din idan yaje zai zo da wuri amma yanzu yasan idan suka shilla suka tafi shikenan kuma sai dai idan haihuwa Jiddan zatayi su zo gida duk da be riga yasan yanayin commitment din da zai shiga achan din ba amma yasan aikin su yana cin time sosai.
Maryam da Amira sun zo gidan sau biyu suna wuni duk sanda suka zo tare da sakon gaisuwar Mama suke zuwa duk da jin su kawai take amma kuma hakan na mata dadi matuka, bata san halin da ake ciki tsakanin Baba da Maman ba dan yayi fushi sosai akan Maman shine take neman hanyar da zata samu ya sakko kuma a kasan ranta tana jin nutsuwa idan ta tuna Jiddan ce matar Tariq dinta ba irin Salma ba. Akan case dinta dasu Anty Nafin sai da taje Kano tayi mata tatas hakan ya jawo suka dauke kafa ma daga zuwa gidan Hajiya Babban gaba daya dan sosai Anty Nafin ta kullaci abinda Maman tayi mata.
Ana gobe zasu tafi Anty tazo ita da Usman, kamar Jidda ta zuba ruwa a k'asa tasha saboda murnar ganin Antyn. Dama lokacin tana karasa hada kayan ta waje daya ne sai ga Antyn aikuwa ta tayata suka karasa tare suna aikin tana shigar da sakon da take son nunawa Jiddan cikin hikima da yadda zata kula da mijin ta, ta sake samun fada a wajen sa. Jiddan naji duk tana daukewa dan dama Antyn ce mirror dinta ita take dubawa a abubuwa da yawa saboda tasan babu abinda ya zaunar da Antyn a gidan har ta kawo yanzu sai hakuri da iya zama amma ba dan haka ba da tuni ba wannan labarin ake ba.
Ya Tariq ne ya kirata bayan yaji komai lafiya sai take fada masa Antyn tazo shineyace kawai ta bita su tafi tare idan ta tashi tafiya saboda su yiwa Baba, Yaya da Mama sallama dan fitar asubah zasuyi gobe daga nan shima idan ya gama gidan zai wuce sai su dawo tare. Toh tace ta ajiye wayar ta fadawa Antyn abinda yace.

"Hakan yayi." Tace.

"Tunda tare zamu tafi ai sai mu hau shiri, komai ya riga ya shiga jaka sannan wadannan abubuwan da na nuna miki su karki wasa dasu wallahi."

"In sha Allah ba zan ba Anty."

"Yawwa, Allah dai ya kaiku lafiya, idan mun koma kika je part din Maman Fauwaz ki zauna sosai kinji? Karki ce zaki taso daga zuwa."

"Sau biyu da su amira suka zo sai suce wai Mama tana gaishe ni."

"Kai haba? Da gaske ko wasa?"

"Allah haka suka ce, na karshen ma Amira tace wai Mama tace mu fadi me muke bukata na tafiyar, shine sai yace tace mata zai zo gidan dan dama yana nan."

"Toh Allah yasa addu'ar mu ce taci ta, hakan ai kinga yafi, a kalla zamu fi samun kwanciyar hankali, kuma kinsan Allah? Maman Fauwaz bata da damuwa ita dai barta da kishi da duk mace kuma tana dashi sai dai kowa da irin yadda yake bayyana nasa, amma ko bayan wannan ba ruwanta da rayuwar ka, ko a sanda nake mata aiki bata da irin takurar nan magana ma bata cika son yi ba shiyasa ake mata kallon mara kirki, amma kishi ne kawai ya sakata yin duk abinda take amma sam babu cutarwa."

"Haka ne gaskiya."

"Allah ya kyauta yasa sakkowar tata kenan tunda dai yanzu ta zame miki dole tunda kika auri dan ta, ba'a kuma san karshen zaman da kuma yayan da za'a haifa ba."

"Ni ba zan haihu ba Anty."

"Saboda me?" Tace da sauri

"Tsoro nake ji fa."

"Kin jiki, ai sakin jiki zakiyi ki haifo mana babies Masha Allah, yadda bamu da yawan nan kinga ai ma kara yawa a daina mana gori."

"Kai Anty."

"Allah gori mana,ni da Yaya duk haihuwar daya ce kuma dama kinga mu biyu ne, dangi da yawa na da dadi wallahi sai baka dasu zaka gane, kuma dai haihuwar ce ke sawa a yi yawan."

"Tou haka ne."

"Tashi kinga kar lokaci ya kara ja mu tafi."

"Toh."

Ta mike taje ta dauko Hijab dinta ta saka suka fito, Sam na zaune suna ta hira da su Faisal sai ya taso da yaga sun fito yazo suka tafi.
Bata shiga wajen Antyn ba direct wajen Yaya ta wuce daga nan sai ta je ta gaida maman ta zauna kamar yadda Anty tace.
Dambu nama Yaya take ci da lemo Jiddan ta shigo, ta zata Fauwaz ne har da saurin ta zata boye Jiddan ta ganta.

"Auw ashe ba al'murin chan bane nake saurin boyewa."

"Rowa dai Yaya,."

"Allah ba rowa ba, in dai yagani sai ya dumbuza nan da nan sai kiga ya kare."

"Ai Yaya ke da Ya Fauwaz kamar Tom and Jerry kuke,ina wuni?"

"Lafiya lou, bismillah ci kad'an."

"A ah Yaya, nagode tsautsayi yasa naci ki zo kina yin mafarki na."

"Kin wa kanki yarinya."

Ta rufe robar ta tura shi gefen kujera tana karkade hannun ta

"Babar ku ce tayi min da kanta, naga kwana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login