Showing 1 words to 3000 words out of 66006 words

Chapter 1 - IZAYAR RAYUWA HAUSA NOVEL

16 Sep 2025

122

??ࡱ?>?? ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1? 0Table????????hData
???????????????????? P?Lf
KSKS?1? &0???????rr? ? ? ? ? ? ??3t? ?BBBBBBBBD$?
?Y*r? ? BB? ? ? ? B??? ?B? B?? BB? ?  ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List &0? ?;?Wn ?z?,???????*?)~<.L?c?????H???8???0?A?OTc*???**IZAYAR RAYUWA*

*Na Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji
'
*1*

*Bismillahir rahmanir Rahim, Dukkan yabo da godia sun tabbata ga Allah subhanahu wa ta'ala mai kowa mai komai daya ?ara bani aron rai, yau na sake kawo muku wani sabon littafina mai taken IZAYAR RAYUWA Ina fatan zamu faWaku daga sharrin ciki sannan mu ?aru da Alkhairin dake ciki, sannan ina rokon Allah yasa muyi tarrayyah ga samun lada ga Abinda Ya Amfani al'umma, sannan kuma Allah ya yafe mana kurakuran ciki AMEEN*

*Allahumma salli'ala Muhammad wa'ala ahli Muhammad, kama sallaita ala Ibrahim wa'ala ahli Ibrahim Innaka hamidun Majid Allahumma barik ala Muhammad wa'ala ahli Muhammad kama barakta ala Ibrahim wa'ala ahli Ibrahim Innaka hamidun Majid.*


_TAFIYAR TAMU ME TSAWO CE, AMMA IN'SHA ALLAH IDAN KUNA BIYE DANI SAI KUNYI MAMAKIN INDA ZAN KAIKU_


*_BISMILLAHIRRAHMANIRRAHEEM_*

*Shekarar 1974*

*Acikin kauyen dogon ice dake jahar maradi cikin kasar Niger*

Wani gida ne a cikin tsakiyar madaidaiciyar anguwar Hausawa, alamar gidan ya nuna akwai wadata saboda an wanke gidan da sumunti sannan an shafa farar kasa ga kuma dakali daya zagaye gidan.

Cikin gidan kuwa, mata biyu ne zaune d'aya na yanka alaiyahu d'aya kuma na soya Masa
Me soya masar ce takalli mai yanka alaiyahu tace " Yaya Kinga har yanzu su Al-hassan Basu dawoba gashi har zan gama soya masar,
Mai yanka alaiyahu tace " kinsan Aiken yara dama duk rabi wasane, Allah dai ya dawo dasu lafia.
"Ameen" cewar mai soya Masa, cikin yan mintoci wasu kyawawan yan biyu masu kama da juna sosai suka shigo gidan dauke da katuwar langa akansu .
Gurin mai yanka alaiyahu suka karasa " umma saukemu"
Daria tayi " to 'yayan umma" mikewa tayi ta saukesu. 'Daya nama ne a ciki daya kuma markad'en tumatir ne.
Mai soya Masa ce tace "Al-hussain a ina kuka tsaya? Da sauri Al-hassan yace mamee bamu tsaya a ko inaba akwai layine a gurin markad'en, shi kuma mai Naman be gama gyarawa ba shine muka jirashi.
"Hmm" kawai tace ta kwashe masar da ta gama soya wa takai daki .
Cikin lokaci kalilan suka hada miyar taushe mai rai da lafia.
Zaune suke sunaci suna Wan taSa hira, Alama dai ta nuna Uwargida da Amaryane wadanda suka fahimci juna sosai, kuma da Alamun zaman lafiya da hakuri ya samu gurbin zama a cikin gidan.

Sallamar wani kyakkyawan dogon magidanci mai cike da kwarjini da haiba ne ta ratsa duka gidan.

Da gudu Al Hussain da Al Hassan sukayi gurinshi suna cewa "Abba, Abba"
Sannu da zuwa sukayi mishi sanan mamee ta mi?e ta haWo mishi nashi abincin, Bayan ta kawo mishi nashi suna zaune suna ci suna taba Hira.
Duk zaman da nayi cikin gidan na kasa gane Al-hassan da Al-hussain 'ya'yan waye.. saboda ko wane d'aki akwai kayansu kuma duk matan suna jansu a jiki.

Iyalin Alh Muhammad kenan, uwar gidansa hajia Maria da amaryarsa hajia Hafsatou matane masu hankali suna zaune da junansu tsakani da Allah babu tsana ba tsangwama.

Alh Muhammad asalin Dan kasar Sudan ne, ya kasance yana safarar rakuma daga Sudan zuwa Niger, lokacin matarshi daya wato Maria itama yar kasar Sudan ce, anan Niger yaga hafsa suka kulla soyayya har ta kaisu ga aure, Ana haka gaba daya kasuwancin ya maidashi nijer da zama .
Shekarar su kusan shida da aure shida matarsa Maria Amma ko 'batan wata bata ta'ba yiba, cikin ikon Allah kuwa a watansu na farko da auren hafsa ta samu ciki.
Sam Maria bata damuba ita taketa kula da ita har Allah ya sauketa lafia ta haifi yara biyu duka maza masu kama da mahaifinsu sak.
Ansha shagali sosai, Alh Muhammad ya kashe kudi sosai kuma danginsu na Sudan ma duk sunzo, anan aka fara zuga Maria akan Hafsat tazo zata kwace gida. Ita kuma Maria Sam ta'ki yarda da zancensu a cewarta Haihuwa ta Allah ce itama bata cire rai ba.

Tun Ana zugata har aka gaji ganin ta'ki yarda da makircinsu, tunda aka haifi yan biyu babu Wanda ya kuma koda batan wata a cikin su biyun, gashi yan biyu har sunkai shekara goma goma.


*BA?AR RANA*

Zaune suke a tsakar gida saman tabarma Maria na 'kunsawa hafsa lalle a kafarta suna Hira.
Sallama sukaji anyi cikin gidan. Yayar Maria mai suna hindeu ce ta shigo gidan rike da 'kullin kaya akai. Kwace kafarta hafsa tayi ta nufeta da gudu tana amsar kayan "sannu da zuwa Yaya"
Tabarma ta shinfida mata ta debo mata ruwa me sanyi a randa cikin kwanansha ta ajiye a gabanta. Kicin ta shiga ta debo abinci a kwano mai 'kube ta ajiye mata daga bisani suka gaisa,
Maria ce tace ji yanda kika 'bata lallen aida kin barni nayi ayyukan ke kin zauna.
Hmm Yaya kenan" cewar Hafsat tana murmushi
Haka suka wuni sunata Hira har dare, bayan Alh Muhammad ya dawo sun gaisa da hindeu yake tambayarta ya mutanen Sudan tace "kowa na gaisheku"
Bayan dare ya raba kowa ya nufi dakinshi dayake Alh a dakin hafsa yake tare suka tafi.
Ita kuma hindeu suka shiga d'aki ita da kanwarta Maria, ai suna shiga ta hauta da jaraba tana fad'a "wato dama zaman bauta kikeyi Koh? Kece harda yi wa kishiya kunshi Koh?kin Debi yara duk ke kike wahala dasu, yanzuma alamu ya nuna wani danyen cikin gareta. Ke kuma kina zaune saita gama cika gida da Yara sannan ta koreki....
Itadai Maria ta'ki yarda, fad'a hindeu ta cigaba dayi "inaga kema ta asirceki, idan bazaki dauki matakiba nizan dauka.

Kuma nama fasa zama gobe goben nan zan koma gida, haka suka kwana babu daWi, Domin duk motsi Waya sai hindeu ta zagi maria

Tun asubar fari hindeu ta shirya wai zata koma dama tazo fad'a mata mahaifinsu bashida lafia ne, Alh Muhammad ya had'a mata goma na arziki ta tafi.

Tun bayan tafiyarta zuciyar Maria babu dadi "domin tasan halin hindeu bata tsoron Allah ko kaWan, zata iya cutar da hafsa da yaranta.

Wata ranar juma'a data zama bakar ranar da iyalin Alh Muhammad bazasu ta'ba mantawaba da itaba shine Al-hassan da Al-hussain suka tafi masallacin juma'a Basu dawoba har dare, koda babansu ya dawo basa tare, nan aka bazama cikin gari nemansu Amma Babu su babu dalilinsu.
Anyi nema anyi nema har angaji
Yau kimanin wata uku kenan da 'batansu Amma babu ko labari...
Hafsatou tayi kuka-tayi kuka har ta dangana, ita kuwa Maria tun ranar ciwo ya kamata ko zama bata iyayi duk abin dunia ya taru yayi mata yawa, sannan tana zargin yayarta hindeu....

Tun sunasa ran wata Rana zasu gansu har sun cire rai , Maria ma ta warke itama hafsatou ta hakura , sai dai gidan sam babu dadi
Alh Muhammad kuwa abin a zucia yaketa damunshi har saida ciwo ya yar dashi dakyar aka samu yaji sauki Shima ya hakura...


Wannan kenan......



*NIGERIA*
*A Cikin Jahar maiduguri cikin kauyen dalori*

Malam Musa malamin tsangayane dake kauyen dalori cikin jahar maiduguri.
Mutum ne mai hankali ga son mutane da sanin ya kamata, matarshi daya *Kulu* Basu haihu ba tukuna kasancewar Basu Dad'e dayin aureba,
Tafe yake tare da dalibansa zasu gona
Har sun gifta ya hango wani Abu kwance kamar mutum a gefe, da sauri ya karasa yana dubawa ile kuwa yarone kyakkyawa zan iya cewa ma Kyanshi har yayi yawa bazai wuce shekara goma zuwa Sha dayaba kwance yana numfashi dakyar alamar ya jigata bakinshi duk ya bushe yayi fari.
'Dago shi malam yayi ya bude gorar ruwanshi wadda take rataye a kafadar shi Ya Kafa mai abaki, aiko take yaitasha, saida yasha kusan rabi sannan ya kauda kai yana maida numfashi
Daukarshi malam yayi tare da cewa "Adamu ku tafi gonar bari nakai yaron nan gida nadubashi, inaga sammu akayimai."
"To malam" cewar Adamu sannan suka dauki hanya suka cigaba da tafiya.
Gida malam ya koma, tun a zaure yake kwalawa matarshi Kira "kulu! kulu!! ki fito ki shimfidamin tabarma.
Dasauri ta fito da tabarmar kaba a hannunta tana shinfidawa, kwantar da yaron yayi yasa mai filo a kasan kanshi
Allinansa ya kwaso yanata rubuce rubuce Yana wankewa a wani kwanansha.
Ruwan rubutun ya bashi yasha sannan yasa kulu ta mishi wanka da ragowar.
Be daWe da sha ba ya fara aman wani Jan Abu kamar jini Amma ba jini bane
Duk ya galabaita, dauraye mai baki malam yayi ya maidashi ya kwantar,
Sai sannan ya samu damar yiwa kulu bayanin yadda yaga yaron, mamakine ya cika kulu "yanzu 'Dan wannan karamin yaron mai ya tarewa wani da har za'a mai irin wannan ba'kin asirin?"

Malam yace "kulu kenan ke kike ganin haka tunda kinada zuciya mai kyau ,Yanzu dai zanyi ta kokari har Allah yasa ya fara magana sai mu tambayeshi a wani gari yake don a maidashi gida don nasan duk inda iyayenshi suke suna cikin damuwa Mai tsananin gaske, yanzu kiyi kokari ki dama farau farau saboda inyatashi, saiki bashi yasha nizanbi su adamu gona"

"To malam saika dawo Allah ya kiyaye hanya," Abinda kulu tace kenan tana gyarawa yaron kwanciya, sai kallonshi take tana zancen zuci "Kai wannan yaro akwai kyau saikace balarabe gashi fari ga hanci ga manyan idanu bakinshima ja kamar yasa jambaki tsabar farin fatarshi, ba'kin gashine sidik akanshi ga yawa kuma akwance kamar na indiyawa"
Rabin yinin ranar kulu a kallon yaron ya kare.


_____Yau ya kama kwana uku da tsintar yaron har Yana iya tafiya ya warke sarai .
Malam ne zaune shida kulu "ya sunanka d'ana?"
Cewar malam Yana kallon yaron, "sunana Al-hassan kuma mu yan biyune nida Al-hussain.
"Masha Allah" cewar malam Yana kallon kulu.
"To a wane gari kake Wana? Ya sunan mahaifinka?"

"Bansaniba" cewar Al-hassan Yana yin shiru alamun tunani.
"Ni banida baba kuma banida gari sannan har mama banida ita , sai dai Dan uwana Al-hussain"

Namfa malam ya koma tunanin yanda zaiyi, da alamu kurciya da mantau akayiwa yaron kuma shi yanzu baisan inda zaiga kurciyarba balle ya karya asirin.

Kimanin wata uku kenan da tsintar Al-hassan, ya Saba da malam sosai hatta gona da cin kasuwa tare suke zuwa.
Malam yaje gurin mai gari ya fad'a Mai abinda ya faru sannan Kuma yayi alkawarin zai rike Al-hassan agurinshi har Allah yasa ya tunada rayuwarshi ta baya.

Haka rayuwa taci gaba da tafiya, akwana a tashi babu wuya har Al Hassan yakai shekara Tara a gurin malam.
Abubuwa da dama sun faru, Inda yanzu ?ayan malam uku, Hamza da zainab sai Ahmad
Ahmad ne babba yanada shekara Tara, sai zainabu ita Kuma bakwai Hamza Kuma biyar.
Duk suna kallon Al Hassan a matsayin yayan sune Kuma Shima Yana kula dasu sosai.
Al Hassan Yana zuwa boko don yama kusa gama secondary school a yanzu, idan ya dawo da yamma yayi kararun allo inda yariga ya sauke Al Qur'ani sai dai littattafai da yakeyi.
Da damuna kuma duk tare suke zuwa gona da malam da sauran d'alibanshi

Abinda ke damun malam shine har yanzu idan ya tambayi Al Hassan inane garinsu sai dai yace bai saniba ya manta, da wannan tunanin malam Musa yake kwana yake tashi sai dai yai tayin addu'a.
Shi kuwa Al Hassan babu ruwanshi rayuwarshi kawai yakeyi ya manta da kowa inbanda malam da inna kulu.

Sanda ya cika shekara ishirinne malam ya fara nemar mishi aure.
Amma abin mamaki duk inda yaje sai ace baza su bashi auren 'yarsu ba, wai d'an tsuntuwane.

Abin duniya ya taru yayi wa malam musa Yawa.

To shi ?an tsuntsuwa meye aibinshi?
Yaro Mai hankali da natsuwa, ga sanin ya kamata ga girmama na gaba dashi.

Hakura yayi ya fawwalawa Allah komai Shine gwani gagara misali.

Kamar kullum Yauma Al Hassan ne ya shiga dakin malam ri'ke da kayan malam a hannu, du'kawa yayi ya gaishe da malam sannan ya 'Dora kayan a saman gado.

"To Al Hassan har ka gama gugar?"
"Eh" Al Hassan yace Yana murmushi, "Allah yayi maka Albarka ya baka masu yimaka kaima."
Cewar malam.
Harya juya zai fita malam ya tsaidashi "gobe ka shirya da wuri asubanci zamuyi, zamu jigawa gurin Aminina malam barau , kasan mun Dad'e bamu had'u ba Kuma kwanakinnan sai fad'o mini yakeyi.
"To insha Allah" cewar Al Hassan Yana fita daga d'akin .

Washe gari da hantsi suka isa kauyen malam madori dake cikin jahar jigawa, saboda tun gari be wayeba suka dau hanya.

Malam barau yayi farincikin ganinsu sosai, tsabar murna ya rasa inda zai sasu.

Matarshi Maryam wadda shuwa arabce da Yaransu biyu Hafsa da usman ana ce mishi shehu.
Suka zo suka gaishesu , bayan sun koma ne Hafsat keta faman kawo kwanuka tana jerawa agabansu malam
Idon Al Hassan Yana kanta duk inda tabi. Yarinyace bazata wuce shekara Sha biyar ba doguwa fara, sanye take da atamfa riga da zani ta yafa mayafi.
Malam barau ne ya janyo kwanan furar gaban malam Musa " Bismillah kusha fura, irin wadda kake so ce dakan hannu"

Kwanansu uku a malammadori malam musa yake ba malam barau labarin irin wulakancin da akayimai don Yana nemawa Al Hassan aure.

Cikin bacin rai malam barau yace " ina mamakin halin mutanen wannan zamanin sai akace bazaiyi aureba tunda d'an tsuntuwane shi?, ai Shima dai uwace ta haifeshi kamar kowa ba daga sama ya fad'o ba, yanzu an samu matar ne? Ya tambayi malam Musa, " a'a har yanzu nema nake." Cewar malam musa cikin muryar alhini.
Bai jira komaiba yace "na bashi hafsa, Kuma ni zan biyamai sadaki, meye aibun yaron nan duk wata Kamala ta mutum nagari ya cikata."

Tsabar farin ciki malam Musa fashewa yayi da kuka, wannan wace irin aminta ce ta hakika.

Shi dai Al Hassan Yana masallaci a kwance baisan me akeyiba.

A ranar malam barau ya tara mutane bayan Sallar azahar ya daura musu aure, yace wa malam musa su tafi gida idan sun shirya inda zasusa amarya
Sai suzo ayi biki a tafi da ita.

Bakin Al Hassan ya'ki rufuwa sai fara'a yakeyi saboda tun sanda Hafsat ta kawo musu fura yaji ta birgeshi Kuma ta kwanta mishi arai, don babu yadda ya iya ne shiyasa yayi shiru.
Dayake Allah Ar raheem ne sai gashi ya bashi ita cikin sauki, ta 'bangaren Hafsat ma hakane domin tun sanda ta ganshi taketa mamakin irin Kyanshi, ga tsafta domin kayanshi tsaf harda guga, dayake bokon da yakeyi tasa ya waye ba kamar sauran almajiran kauyeba.
Kasa hakuri tayi har saida tayiwa mahaifiyarta magana "inna ba?on dasuka zo gurin malam mekyau dashi,
Murmushi Inna tayi tace "baki ganeshibane ? Ai dama suna zuwa"

Hafsat tace "nidai ban ta'ba ganinshiba mama"

Washegari suka koma maiduguri don gyara inda amarya zata zauna, inna kulu sai farin ciki takeyi zatayi suruka. Domin a yanda takeson Al Hassan, da ace zainab takai munzalin aure da ita za'a aura mishi.

Wani Dan madaidaicin gida malam yaba Al Hassan yace mishi ko bayan ranshi ya bar mishi gidan kyauta sannan ya bashi daya daga cikin gonakinshi itama kyauta
Shi dai Al Hassan in banda kuka babu abinda yakeyi, iya karamci malam ya nuna mishi bashida fatan daya wuce Allah ya bashi damar dazai saka mishi da alkhairi.

Bayan biki aka kawo amarya hafsa, yarinya Mai nutsuwa da kunya abinda kesa Al Hassan dad'a sonta shine tsaftarta.
Al-hassan bai Dena zuwa gidan malamba, kamar yanda ya Saba da safe zai tafi sai Rana zai dawo yaci abinci, idan ya koma sai dare zai dawo
Hakama shine ke wankewa malam kaya ya goge da dutsen gawayi Kuma ya koyawa almajirai karatu.
Bayan bikin da wata hudu ya samu admission a maiduguri polytechnic, malam bai hanashiba saboda ya lura yanason karatun.
Kuma bayason takura mishi, engineering yake karanta dayake yanada kokari ga kwakwalwa.

Dauko zainabu Al-hassan yayi donta Rika debe ma hafsa kewa, Kuma duk bayan kwana biyu hafsa na zuwa gidan malam tana gaishesu.
Inna kulu na son hafsa sosai saboda duk sanda taje bata barinta tayi komai, ita keyin duk aikin gidan, ga kunya Sam bata Bari su hada ido.

Tsakanin alhasan da hafsa kuwa soyayya ce mai karfi da shakuwa ta shiga tsakaninsu, koda wasa daya baya son ganin bacin ran daya, Hafsat na mishi biyayya dai dai gwargwado
Haka Shima idan yaje kasuwar kauye zai siyo mata kayan kyale kyalen mata kala kala

*Bayan shekara uku*

Tafe suke sun dawo daga gona, Al-hassan ne dauke da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login