Showing 69001 words to 72000 words out of 163158 words

Chapter 24 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8211

cup na Stanley da Mami tahada mata ice tea nata, Aliyu na karasowa wajen yakalli Mami datamai mugun kallo tace  idan na duba Amrah zamuyi magana mahaifinka ya kirani gyadamata kai yayi, Imam daya kosa yaga Ziora yace  muje Yaya gaba Aliyu yayi suna biye dashi har wajen dakin batare daya shiga ba yace  I have a patient bari naje Mami ta gyadamai kai tanasa hannu tabude dakin da sallama Daddy ne kadai adakin zaune kan gadon Ziora na kwance tayi pillow da kafan Daddy tadaura kanta akan kafafunsa idanun nan luhu luhu, Daddy na ganin Mami yace  come inside Madam come inside please jin maganan Daddy yasa Ziora tabude idanunta dasauri tana ganin Mami tawani zabura ta tashi daga jikin Daddy kaman yar yarinya dataga Mamanta tawani bude hannu irin Mami tazo tai hugging nata Daddy kawai ya tsare diyarsa da kallo yana tashi daga gadon sabida Mami tazama comfortable, Mami itama cikeda kaunarta tazo tace  Amreery na Patient oyoyooo hugging Mami tayi sosai tafashe da kuka tace  Mami everything is paining me, my bombom is sore Mami kunya Imam yaji, Mami tace  it s okay za a sallameki sai agasa jikin da hot water now stop crying tasaketa tace  tsaya na gaisa da Babanki takalli Daddy cikin harshen hausa tace  ina yini mai gida ya mai jikin Amrah Daddy daya gane abinda tace sosai yace  lafuya lafuya Hajiya Anatse Imam ya duka yana sunnar dakai yace  good evening Sir  stand up stand up he s your son too? Ya tambayi Mami data gyadamai kai alamun eh, Mami tace  ga tea namiki tabude Stanley cup din tabata dasauri ta karba tafara sha Daddy sai kallonsu yake, Mami tace  nasamiki waina zakici? Gyadamata kai tayi, Mami tabude flask din Daddy na kallon wainan that looks so rich tasama Ziora ta karba tanaci tadan kalli Imam dake kallonta tace  ga Maheer baku gansa ba kallonsa Ziora tayi ahankali tace  ina wuni murmushi yayi yace  Mami Besty ya jikin ? Gyadamai kai tayi batai magana ba danyau takanta take, Mami ta wanko hannunta ta karba da kanta tadinga bata wainan abaki tanaci sosai duk suna ahaka, Obinna yadawo tareda Chidi ma suka shigo duk gaida Mami sukayi suna mata godiya ta amsa suka gaisa da Imam daya kasa daina kallon Ziora da Mami ke feeding like a baby.

Suna ahaka Chidi da wayansa yayi ringing yafice bai wani jimaba sai gasa yashigo dakin Mommy datai zuru zuru hankalinta atashe biyeda shi tashigo dakin kowa juyowa yayi ya kalleta especially Daddy daya mata kallo daya yadauke kai, Mami dakeba Ziora abinci ganin Ziora ta tsaya tana kallon waje guda yasa Mami tajuyo, Maman Ziora tagani taganeta sabida saloon that first time, tana sanye da wani half gown ga wig akanta mai kyau, anatse Mami ta ijiye plate din tamike tasauka daga gadon tace  toh bari mutafi, make sure you take your drugs okay hannunta Ziora tarike tana dauke kanta daga kallon Mommy tace  Mami don t goo Mami tai murmushi tace  zan dawo soon ta karbe hannunta tawuce ta wanke hannunta tanama Daddy murmushi tace  sai anjiman ku, Muhammad, Khaleel sai anjiman ku, Allah kara sauki atare dukansu sukama Mami godiya banda Mommy dake kallon Mami sosai, Mami tace  barka da zuwa Maman Amrah sannan tabi gefenta tafice Imam biye da ita.

Mommy takalli dukansu yan dakin tace  and who is this woman ? Cikin zafin murya Daddy yace  the woman that has been taking care of your daughter for you Ziora ta kwanta akan gado tana turo baki itama cus she s angry with Mom tace  I am going to marry her Son Dr Aliyu and live with them forever karasowa gaban gadon Mommy tayi tace  what did you say? Dasauri Daddy yace  this girl is sick banson trouble zama Mommy tayi bakin gadon batamasan mezatayi ba gabanta sai faduwa yake tana kallon Ziora data nuna ko oho da ganin ta danta Aliyu take yanzu.

Aliyu Imam yakira kan sun gama zasu tafi, yace  su jirasa wayansa yadaga yakira Beeba ringing daya tadauka dasauri cikin yar karaman muryan nan yace  where are you? Come and greet Mami zata wuce gida haderai tayi amman tasaki murya tace  okay okay gani nan tana office dinka ne ? Ahankali yace  no parking space dasauri tace  tom gani nan zuwa ficewa yayi a parking space yasamesu saiga Beeba itama tana wani murmushi Mami tajuyo tsareta da kallo tahowa tayi ta tsaya dab da Aliyu taduka tace  Mami sannu da zuwa ina yini dubiya kukazo ne ? Ahankali Mami tace  diyata Amrah ba lpy shine nazo gaidata Beeba tace  Allah kara sauki, Yaya Imammu ina yini murmushi yamata yace  Dr ya patient tace  Alhamdulillah tana murmushi, Mami takalli Aliyu tace  yaushe zaka dawo gida? Ahankali yace  nan bada jimawa ba Mami gyadamai kai tayi tace  okay I will see you at home, sai anjiman ku ta shiga mota Imam na rufewa Beeba na musu bye Imam yaja motan Aliyu yajuya suna komawa cikin asibitin tare Mami ta tsaresu da idanu.

Around 6:30 akai knocking, dakin is just Mommy da Daddy zaune a dakin da Ziora datake bacci mai nauyi dan tuntuni ta addabesu da rigima, Aliyu yabude kofan ya shiga tareda wani Dr Balarabe da nurses guda uku zai musu handing over cus yanzu zai tafi gida, Daddy yace  Dr Aliyu sannu da aiki batare daya hada idanu da Daddy ba yace  good evening Sir bai kallo Mommy data tsaresa da idanu ba yace  good evening Ma hadarai Mommy tayi taki kulasa Daddy yace  yanzun nan tai bacci ko atadata ne ? Aliyu yace  no, no need, I just wanna handover everything to night Dr here, Dr Balarabe Daddy yace  okay while Mommy na kallon yanda Aliyu ke magana da Dr and nurses din using English da Medical terms, tundaga kan takalmin kafansa Mommy ke kallo gaskiya ba karya Dr yahadu ga kyau gashi baya turenci like all those local hausa people cus tanama all Hausawa kallon marasa ikili da basu iya turenci ba, gamawa tsaf yayi sannan yakalli Daddy yace  good night Sir Daddy yayi murmushi yace  good night Aliyu, thank you so so much May God bless you gyadamai kai Aliyu yayi yajuya yafita Daddy yabisu da kallo same with Mommy data kallesa tace  wlh wlh I m warning you cus naga the way you re looking at the Dr, even in your wildest dream ka aurama yarinyar nan bahaushe saina maka tashin hankali, this girl that doesn t have sense can not choose husband for kanta especially hausa men that marries plenty wives and suke divorce like it s nothing I m telling you ooo now Nwunye, hausa men don t respect women, and my daughter can never be a victim kadakai Daddy kawai yayi yamata shiru sai kawai yace  lemme go it s time for Magrib yafice dakin yarage daura Mommy kadai da Ziora dake bacci hannu Mommy takai tana shafa gashin Ziora tana kallonta damuwa fal ranta tace  Moses is the best Man for you, he s the best for you kinji .
*

EPISODE 4?? 1??




Fitowa Aliyu yayi yashiga mota yana jiran Beeba daya gayama zai sauketa agida da kansa tafito tana murmushi sosai tashiga motan ya kunna yaja har gidansu yasauketa takama hannunsa tana murmushi tace  thank you you ve made me so happy today gyadamata kai yayi yace  gud night I need to head back home now gyadamai kai tayi tace  agaida Mami tafice yaja motan yatafi Sauda ya tsaya yayi ishai sannan yatafi gida.

Yana shiga a falo yaga Imam na hira da Mami yanashan pepper soup yace  yauwa Yaya kadawo bari natafi gida gyadamai kai yayi yawuce sama yace  lemme shower wanka yayi yasaka simple 3-quarter da tahirt yafito babu kowa a falon bazai kara fitaba hakan yasa yawuce yakulle kofa yatafi kitchen coffeee yahada tarike a hannu yafito yawuce dakin Mami yabude kofa yayi sallama Mami ta amsamai kasa kasa.

Tana zaune bakin gado da hijab da Al Qur ani hannunta shiga yayi yamaida kofan yarufe shima yazauna bakin gadon yanashan tea yana sauraron kira an Mami harta gama tarufe tajawo drawer ta tamaida Al Qur anin tarufe takalli Aliyu dake kallonta yace  gani Mami ajiyan zuciya ta sauke tace  mahaifinka yakirani yau munyi magana na kusan 1hr dazu duka agaban Imam, yace yabaka takardun wasu gida ? Gyadamata kai yayi, tace  mesa baka gayamin ba ? Ahankali yace  sabida konayi abinda yakeso anan gidan zan zauna not that house, I will never leave you alone kizauna ke kadai Mami tai shiru tana kallonsa, anatse tace  kanada wacce kakeso ne Aliyu? Dan sunnar dakai Aliyu yayi shi baisan mesa ba the way Imamu ke zama yama Mami hiran banza yana bata labarin this budurwa da that budurwa dayayi shi baitaba ba, Allah yadaura mai wani irin kunya da jin nauyin mahaifiyarsa when it comes to that angle, ganin yayi shiru yasa Mami tace  answer me, yace yabaka one month koshi zai duba dangi yasamo maka wata Mami tadanyi shiru kafin a nutse tana kallonsa tace  akwai wacce kake gani ne yanzu haka dakakeso ka aura? Yakai kusan minti daya bai magana ba sai chan murya chan kasa yace  yes Mami ahankali Mami tace  wacece Aliyu? Kaman maganan namai nauyi yace  Habiba yayi shiru yakasa dago kansa kafin ahankali yace  Dr Beeba Mami Mami tadade tana kallonsa kafin calmly tace  kanason Dr Beeba ne Aliyu? Maisa Mami tamai tambayan nan? Shiru yayi kaman abu yarikemai baki Mami tace  look at me Aliyu ahankali yadago kansa yakalli Mami, Mami tace  kafadamin gaskiya, kanason Beeba? Sauke kansa kasa yayi yay shiru chan kaman dan karamin yaro yace  we ve been together tun Harvard more than 5yrs ago yayi shiru ko ansa wuka awuyansa bazai taba iya gayama Mami yataba ketama Beeba haddi ba, Mami knows danta tambaya daya tamai har yanzu bai iya yabata amsa da yes ko no ba, cikin muryan dazai nuna da gaske take tace  Aliyu dago kansa Aliyu yayi yakalli Mami, Mami na kallonsa itama right in the eye tace  bana sonka da Dr Beeba ko kadan! Dasauri Aliyu ya kalli Mami cus Mamin sa is one kind of mutum da babu wanda bataso tanada wani irin kyakkywan zuciya dake kaunar kowa so is soo unlike Mami tace batason mutum, anatse tace  kwata kwata jinina bai aminta da Beeba ba tun rannan dana fara ganinta agidan nan, ni karan kaina bansan dalilin dayasa ban natsu da ita ba, kawai ban hangota as mace tagari dazaka samu natsuwa, kwanciyan hankali and support dagata wajenta ba, nasan aure hadi ne na Allah, na kalli Beeba duka duka kanku kusan daya da shekara nawa ka girmeta Aliyu zaka iya tankwarata, zaka iya bi da ita? Zaka iya cemata yi ta yi bari na bari? Mami tadan sauke ijiyan zuciya tace  All of those things aside Aliyu I m a sick woman da batada kowa, I m an orphan I want you to marry a wife da will see me as her mother nima zan ganta as my daughter, koda yaushe muna tare sabida hankalinka kaima ya kwanta kayi aiki da kyau knowing ka barni tareda wata, ba wannan dakake zuwa aiki goman safiya kadawo 4 na yamma ba no Aliyu, naga Beeba na zauna da ita na rannan I don t hate her but bana sonta a matsayin matarka kwata kwata Aliyu yayi shiru yana kallon Mami, ahankali Mami tace  I want someone else to become your wife gabansa kawai faduwa yake bana wasaba, ahankali Mami tace  Aliyu ina kaunar Amrah! Dasauri Aliyu yakalli Mami gabansa na bugawa, what is Mami saying all of a sudden? Cikin wata sassanyar murya mai rauni cus maganganun daga zuciyanta suke Mami tace  Inason Amrah Aliyu! Yarinyar na matukar kaunata itama! Rabon dana sami soyayyan yaro a rayuwana tun wacce na samu daga gareka kana yaro sai yanzu da Amrah nahadu da ita tazo take sona, I ve never ever seen a girl of her age that s so precious, kind, innocent and sweet ba, banda haka inaso dani dakai mu taka rawan gani a rayuwan yarinyar, she lacks so many things in terms of musulunci, duba daga kalan gidan gidan data fito, plus abinda tafada mani rannan kan mahaifiyarta na son ta auri dandan Pastor Aliyu Mami tai shiru ta lumshe idanu tabude su cikin husky voice tace  Aliyu bugawa kirjin Aliyu yashigayi, ahankali yace  na am Mami anutse tace  nasan kariga kasan request din danake shirin yi but I will still say it tadan dakata kafin ahankali tace  inaso ka auri Amrah Aliyu! Dawani irin sauri Aliyu yatashi daga zaunen dayake yana kallon Mami yadan hade fuska, Mami tadago kanta ga kallesa tace  kayi jahadi akanta let s make her a better muslima, she s a good obidient girl da bata dauki duniya as anything ba, tanada free zuciya, zaka iya tankwarata duk yanda kazo, ka tafiyar da ita duk yanda kaso, seeing the two of you together will make me very very happy, I choose Amrah for you ita nakeso amman banace dole saikayi bane kona tursasa maka ba wlh wlh duk wacce kace zaka aura zan karbe ta da zuciya daya, kaizaka zauna da matarka not me Aliyu, I know one day zakaso Amrah sama da yanda kake tunani, kuma shi a aure babu yaro, so karka mata kallon she s too small for you, koka mata kallon ita kabilace ko wani abu don t think of anything just make up your mind zaka aureta and watch God pave way for u, da musulmi da christa, da bayarabe da bahaushe da inyamuri, bafulatani duk Allah ya halitto mu, being bahaushe doesn t mean kai Allah yafiso, being bahaushe baya nufin kaine musulmin kwarai inyamuri musulum musulum ne, dukanmu dayane awajen Allah sai wanda yafimu tsoron Allah, Amrah nada christan uwa that s not her fault or something daya kamata mu kyamaceta akai, kasan ko watarana d same way mahaifijta ya musulunta itama mahaifiyar ta mutdulanta? Allah Al Gafuraru Raheem so I want Amarh for you and I choose her for you idan har you re ready ka sanar da mahaifinka ka nemi aurenta, but ni ban yarda ka aure Habiba ba at all tunda Mami ke maganan kansa ke kasa gabansa bugawa kawai yake baimasan takamaiman meyakeji ba, but yasan babu abinda bazaima Mami ba, he loves yanda samin yarinyar keeps making her happy and he loves yanda yarinyar makes her happy, babu abinda bazai iyama Maminsa ba, but this request! Daman a tsaye yake kawai yajuya cus bazai iya kallon idanun Mami yacemata no ba yayi wajen kofa dasauri yakai hannu zai daura kan kofan cikin irin muryan nan da iyaye ke using su kama yaransu tace  Aliyu I have less than 2months fa idan kana calculation! Chak Aliyu ya tsaya yakasa bude kofan yafita, Mami tayi murmushi tace  I am just a dying mother making one last final request dazaiyi making dina nai farin ciki Tasake murmushi saitakai hannu ta yaye hijabin jikinta tacire ta ijiye a gefenta takai hannayenta tazare hulan dake kanta ta ijiye shima a gefe takalli Aliyu dake facing kofa ahankali, gabaki daya kanta ba gashi sai wasu yan kwararru dazaka iya kirgawa suma farare dasu, muryanta yayi sanyi karara tace  juyo ka kalleni Aliyu juyowa Aliyu yayi ahankali yakalli Mami hannu tadaura akan yan suman tazare suna fitowa kaman ana cire tsakuwa ba wahala tayi murmushi sosai tace  you see nothing is left again Aliyu I am dying nan da wata daya da yan kai kaman maganan yatabata sai kawai tafashe dawani irin kuka dagudu Aliyu yazo sai kawai yaduka agabanta yasa guiwowinsa akasa yace  Mami dan girman Allah stop crying cikin wani irin kuka tace  Aliyu na azabtu da ciwon nan tun kana dan shekara sha takwas, nine barin jini, zafin al ada, ciwo zazzabi, mahaifinka yarabu dani, banda kowa banda kai aduniya, Aliyu kanada kannai Samha da Farha basa sona, finally Allah yahadani da yarinya danakeso, yarinya dake mugun son mahaifiyarka, bata kyamaceni ba, batamin kallon mara lafiya ba, with all this tanuna saikon kanta tace  Amrah will still hug and kiss me, all I want is to see you marry this girl dake kaunar mahaifiyarka na ganku tare amatsayin mata da miji kona rana dayane kafin na mutu Aliyu bazaka iyamin ba? Banason Beeba, bana kaunarta ni Amrah nakeso dakai, amman bakason wacce nakeso kai Aliyu yaga tashin hankali ganin yanda Mami ke kuka ba kakkautawa, cikin tashin hankali yace  Mami na yarda stop crying please, I will marry her dasauri Mami dake kuka ta kallesa, hannunsa yakai ya share mata fuska asanyaye yace  idan zan miki abinda kikeso zaki yarda kimin abinda nakeso nima Mami? Ahankali Mami na jan majina tace  me kakeso Aliyu na ? Anatse yace  my biggest fear is loosing you, akwai wani trail danakeso kiyi daga wajen Yayan Amrah Chidi abun yazo, I know kince bakison wani trail again, kin riga kin fawwalama Allah komi, but inhar kin yarda and try this trail I will marry Amrah Mami Wallahil Azim! Mami

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login