Showing 99001 words to 102000 words out of 163158 words

Chapter 34 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8201

Aliyu yadan juyo towel din iya cibi ya tsaya mata jikinsa ma rawa rawa yake pant din datasa yawani kwanta agabanta da kyau dayake nan smooth bai hango gashi ba gashi ko ina fari kansa yashiga kwancewa yadauke kai dasauri sai kawai yataho yabude wardrobe nasa yajawo wata katuwar t-shirt yajefa mata yace  saka turomai baki tayi ta zare towel din abinta ta ijiye kan chair data tashi akai Aliyu kaman yayi ihu gashi ko ya kauda idanu sai yadan kalleta idanunta kaman na mayu sannan Ziora ta saka rigansa dake kamshi sosai fari yasaukan mata har cinya Aliyu daya dauke kai yace  kinsa ? Dasauri tace  yes tsabagen yanda ta birkirashi shi yama mance towel ne kawai a waist nasa yayi kofa yace  come with me dasauri tabisa rigansa yamata kyau ajiki but yamata katuwa sosai dakinta yabude yashiga yawuce wajen wardrobe nata yabude yaga kaya birjik yajuyo yakalleta yace  wat are all this? Raurau tamai da fuska tace  I am not use to wearing this kind of clothes, me I want my clothesssssss zata fashemai da kuka yamata wani kallo yace  you want me to beat you ko Amrah? Makemai kafada tayi hawaye na zubowa ashagwabe tace  nooooo dafe kansa Aliyu yayi wai mesa Mami tamai wannan abin ne? Baitaba surutu irin wanda yakeyi yau da safen nan ba, shi wai ina zaikai yarinyar nan, hannnu kawai yasa yajawo wata atampa daya gani mai dan maroon na hijab na makarantan ta ya ijiye kan gadon yamaida wardrobe din yarufe yace  put this on baki Ziora ta hangame tawani rushe da kuka harda buga kafa akasa tace  I don t want this clothes Yaya Aliyuuuu rigima iya rigima da kawai Aliyu ya tsaya yana kallon ikon Allah, tundaga kafafun nata datake bugawa akasa yake kallo zuwa kirjinta dake rawa, tana bubbuga kafafun akasa ma riganta na dagewa yana gano red pant nata da kyau gabaki daya this girl batada hankali ko daya kawai yadena kallonta wardrobe nata yakara budewa ya kalla wani igiya yagani irin na abaya dinnan kawai yadauka ya linke into two koda ace zai daketa dashi bazata taba jin zafi ba kawai tsoro yakeso yabata, kaman zaki Aliyu yayo kanta yadaga igiyan zai chaulamata ihu Ziora tayi sosai kawai tafada jikinsa tai wani mahaukacin hugging nasa kaman zata koma cikinsa tana kuka tana motsi.  Yaya Aliyu sorrryyyy don t beat me I will put on the clothes, don t beat me I m sorryyyyyyy Innalillahi wa innailaihi raji un faduwa ma yar igiyan tayi daga hannunsa kirjinsa yashiga bugawa sosai jin yanda Amrah tai hugging nasa ta kankamesa sosai tana manna fuskanta da jikinta a kirjinsa da babu kaya sai yanzu yatuna ma ba kaya ajikinsa yanajin motsin lips nata akan skin dinsa a kirji hawaye nabin kirjinta, she s moving tana shaking in fear jikin laps dinta da kafafunta were seriously brushing his dick dayake asake ta cikin towel yana lilo dan babu komi acikin jikinsa banda towel wani irin erection yafara having da jikinsa yasoma rawa da kyar yace  okay i& &  yadanyi shiru sannan yayi gyaran murya.  Uhm uhmm yadake yace  Amrah fuskanta na kirjinsa tace  uhmm ahankali Aliyu yace  let me go murya chan kasa tace  if I do you will beat me ? Ahankali yace  I will not sake kankamesa Ziora tayi wlh bataso ma tasakesa jikinsa kanshi yakeyi kaman taita tauna skin dinsa tanaci, so yake yatureta ko kadan yakasa and yanda numfashinta ke sauka a kirjinsa is turning him on, murya chan kasa yace  pleaseee wani murmushi tayi sai ahankali tace  Yaya Aliyu you smell so good I want to hug you more so that I will be smelling like you kawai tawani shige jikinsa na bala i da Aliyu baisan sanda kafanda yayi tripping tsabagen rashin karfi ba suka fadi atsorace Ziora tai ihu suka fada gado shi yana kan gado ita tana kan jikinsa hannunsa hai sauka ko inaba sai saman ass dinta da rigan yajaye yayi sama erection dinsa getting bigger da at this point Ziora saitaji abu na ture mata cinya kaman karfe tsabagen curiosity tace  Yaya Aliyu I think there s iron object here lemme check is pushing my thighs da zuciya daya tasakeshi ta taso zata duba Aliyu yawani fizgota ta dawo jikinsa a firgice yakawo fuskanta dab da nata cikin kakkausan murya yace  a gidanku ba a koyamiki ba kyau yawo ba kaya gaban maza ba ahankali tace  no cikeda takaici yace  nakara kamaki kina yawo ahaka I will beat you turomai baki tayi sosai tace  sorrrr& & . Bata karasa sorry ba sabida abinda takaraji dasauri tace  Yaya Aliyu there s something here is pushing my thighs dagata Aliyu yayi chak kaman yar paper ya wurga chan karshen gadon yatashi da sauri kafinma ta taso ta gansa yayi wajen kofa yana tafiya abubbude cus tagama tayardashi gabaki daya yace  I give you one minutes to get ready foolish girl turomai baki tayi tana murgada masa cikin kumkuni tace  I am not foolish Aliyu yafita kawai yarufo mata kofan ko kannansa _u Samha da maybe they will be age mate with this girl bazasuyi haukan nan da this girl keyi ba dakinsa yashiga yace  very foolish girl! Cikeda masifa yakalli gabansa daya mike gabaki daya yace  very foolish thing wat do you mean by standing like this? Tsaki yayi yabude bayi yashiga yace  I just hate this damn organ! I can control everything in me minus you yayi maganan yana budema kansa shower cold water.

Dogon rigan atampan Ziora ta warware taja zip kasa tasaka bakaramin kyau yamata ba kaman an aunata ya zauna a jikinta sosai tashiga kokarin zuge zip shima takasa batason taje yakusan dukanta kawai saita hakura tadauki turare ta feffesa tadauki dan kwalin kawai tasa akanta sannan ta gyara gadon tass komi datai using tamaida yanda tadauka Step Mom tace tadinga kunna turare sai tadauki jakan islamiyyan da hijabin tashiga neman wani takalmi zata sa yadauki wani flat black slippers tasaka yanda kumbura ta da kafanta sukai kyau ciki ka kalla saika kara kallo tafito tazo galo ta ijiye komi kan kujera sannan taga burber ta kunna walk din yadauko turare daga pantry da aka mata anan falo na turare tasa ta kona, dakin yashiga kanshi tadauki wani karamin burner takai falon sama daidai Aliyu na fitowa cikin wani yadi dark blue mai kyau ya kalleta cus shifa bai yarda ta iya wani abuba yataho dasauri ya karbi burner yace  don t burn the house down wat do you think you are doing ? Dasauri ta kallesa tace  My step Mom said everything I should burn insense Aliyu bai kukata ba kawai yawuce dakinsa da burner yakai bayi ya ijiye yafito yana rufo kofa ya kalleta tana tsaye a wajen yace  don t burn any insense in this house without my supervision where is your hijab? Ahankali tace  palour murya Chan kasa yace  let s go haushi yabata sai kawai tawuce sa fuuuu tai bene Aliyu yabi bayanta da kallo abude dip din bata ja ba, wajen hijabin tayi ta bude zata saka yace  wait tsayawa tayi takallesa ahankali yace  zonan tahowa tayi gabansa tana kallonsa hararanta yayi yace  do i look like candy? Ta sauke idanunta sai kawai yazagayo tabayanta yasa hannu yaja mata zip din tawuce tadauki hijab tasaka hijab din yamata kyau kawai yadauke idanu daga kallonta tadauki jakan ta rataye tawuce wajen kofa, burner Aliyu yakashe sannan yataho wajen kofan yabude musu zata fita da gudu yace  kikamin gudu i will cut those legs with surgical scissors dasauri ta kallesa yafito itama tafito sai lokacin ta lura da tsuntsu tawani ware idanu tamiko hannu tai tapping Aliyu batasan ma tayiba tace  Ya Aliyu see a bird hannunta dake jikinsa Aliyu ya kalla saikuma ya kalli how excited she s tana kallon tsuntsu dake cikin cage tace  Ya Aliyu the bird is beautiful wat is the name of the bird ? Cikeda bakin hali Aliyu yace  Ziora mai big forehead dawani irin sauri Ziora ta kalli Aliyu daya wuce abinsa yadanyi smirking, Ziora tai fuskanta kaman zatai kuka taki tahowa bata taba sanin ma yasan tribal name dinta ba sai yau, Ya Aliyu ko is wired, batare daya kalleta ba yace  kikai latti they will punish u in that Islamiyya dasauri ta taho tacika tai fammm tana biyeda shi har side din Mami kofa Aliyu yabude da sallama yashigo Mami na zaune kan kujera itama ta shirya tsaf cikin wani simple free adire tajuyo ta kallosu daidai Ziora na shigowa tana ganin Mami ta mance fushi take tawani daga hannu sama tana murmushi tace  Mami oyoyoooo Mami my Besty oyoyooo Mami tabude mata hannu Ziora tawani wuce Aliyu da gudu tai wani tsalle tahau jikin Mami ta rungumeta sosai Aliyu kawai ya tsaya yana kallonsu, ta kankame Mami tace  Mami I ve missed you so much saita saki Mami takai bakinta kumatun Mami ta manna mata kiss muah My Mami kinyi kyau sosai, Mami tace  kema kinyi kyau this hijab yamiki kyau kwarai, and you smell good too dasauri tace  really? I hugged Yaya Aliyu Mami so that I will smell like him, Mami see smell me do I smell like Yaya Aliyu ? Takawo kirjinta hancin Mami Aliyu yaji wani irin kunya kaman zai nutse akasa kawai yayi dakin Mami dasauri yajawo karaman akwatin yace  ina mota yabude mota yafice dasauri.

EPISODE 6?? 3??





Saida yafita cikeda hikima Mami tace  you smell like Yaya Aliyu but stop telling people what you and your husband do is not good okay gyadama Mami kai tayi dasauri tace  okay Mami but I m very happy I hugged him now I m smelling like my Yaya Aliyuuu Mami cikeda sonta tace  to sauka ajikina muje, je kitchen kura nurse mutafi ki dauki snacks kisa a jaka dasauri ta wuce kitchen juice kawai tasaka a jaka tafito tareda nurse suka fito compound har zuwa wajen motan Chef tarakosu tana addu a Allah yabada sa a ita zata dinga kai abinci, Mami da kanta tabude ma Ziora gaba tace  zauna anan gyadama Mami kai tayi tashiga gaba tazauan Mami ta zauna abaya tareda nurse suna rufo kofan Aliyu yaja motan, cikin Central mosque Islamiyyan yake, he chose islamiyan for her sabida na matan aure ne 9AM to 4PM anan suke zuhur sai asir she will learn prayer more, akwai dalibai she will learn karatu more Mami batace komiba parking yayi yadan kalli Mami yace  Mami bari nai dropping nata ciki Mami tai murmushi tace  tom shikenan, Amrah ayi karatu da kyau okay, show them you re my Besty Aliyu yahade rai tamau ya tsani kalman nan dasuke kiran junan su, Mami tace  I will be in hospital for couple of days too dasauri Ziora ta leko da kyau bayan tace  Mami wat did you say? Wat is paining you? Why didn t you tell me wani abu namiki ciwo wait nunamin sai kawai tabude kofan dasauri ta sauko tabude na baya ta shigo takama hannun Mami dasauri tana dubawa saikuma ya taba fuskan Mami da wuyanta tace  Mami wat is paining you tell me? Shiru Mami tayi tana kallonta wlh tanason Amrah sai kawai tai hugging nata tace  I am going to asibiti Yayanki Dr Muhammad zan fara wani trail pray for me to survive it sabida I want to live you because of you Amrah na and see you give me little babies _u ?1ka gidana fashewa da kuka sosai Ziora tayi tace  Mami you will be fine, I will take care of you, i love you Mami I love youuuu, I don t want you to be sick kinji Mami tai maganan tana shafa fuskan Mami Aliyu duk yana kallonsu ta madubi nurse ma saida taji hawaye sabida yanda Ziora ke cewa she lives Mami, sai kawai Mami tayi hugging nata batason tai kuka amman Amrah na sata kuka abinda Aliyu baya iya jurewa kennan sai kawai ya sauka saga motan, Mami tadago Ziora dake kuka sosai ta share mata fuska tace  idan na rasu Amrah nabaki amanan Aliyu I know you are still a small girl but protect and take care of Aliyu for me, baida kowa kinji makema Mami kafada Ziora tayi tace  you will not die Mami and I am not going to Islamiyya again I will follow you to the hospital daidainan aka bude kofan bayan Aliyu yamata wani kallo yace  Malama sauko u are wasting my time Mami needs to be at the hospital Mami ta share ma Ziora fuska tace  tafi Aliyu dai dinga kawoki wajena nida ma yayanki ne doctor na Mami ta manna mata kiss agoshi tace  tafi and read Qur an well duk kika karanta kimini addu a okay gyadama Mami kai tayi ta yunkura zata sauko saita dake komawa tai hugging Mami saikuma ta dago tama Mami kiss a goshi da kumatu duka biyun tace  I love you okay Mami gyadama Mami kai tayi tasauko Aliyu yarufe motan yayi gaba tabisa abaya har office na head master wacce take mace cus bangaren matan aure ne, bangaren yammata namiji ne headmaster Aliyu yashiga matan tace  ahh Amrah ya naga idanun sun kumbura zauna zama Ziora tayi matan tabata Qur ani cus da Aliyu yazo sayan form yariga yagama mata she s not hausa akace takaranta takalli Suran bata iyaba suratun Rahman ne ahankali tace  I can t read this Malaman tace  ina kika iyaz dasauri tabude Juma a tace  from suratul Juma a to nass Malaman tace  read zama ta gyara tafara karantawa sai Aliyu ya tsareta da idanu kawai kirjinsa na bugawa bai masan mesa ba aya uku ta karanta Malaman tace  masha Allah takbeer, Allahumma Bareek murmushi kadan Ziora tayi tace  Malam Aliyu zamu sa Malama Amrah a aji daya, we have student dasuka fita girma ma I can even say she s the smallest a ajin, munata nan da 1month xakaga improvement in everything gyadamata kai yayi Malaman ta tashi tace  muje class Amrah Amrah ta tashi data bita ahankali Aliyu yace  wait ? Dasauri headmaster tace  okay okay kugama tafito bari najiraku anan handky Aliyu yaciro yamika mata yace  clean your face well ahankali ta share fuskan, ya tsaya yana kallonta saiya ciro wayansa yabata yace  hold my phone incase bance kuma kimin bincike ba call Mami phone idan kun tashi, study well, don t look for trouble and don t make unnecessary friends am I clear ? Gyadamai kai tayi tana kallonsa idanunta na ciko da hawaye dai yayi shiru yace  wat?
Murya chan kasa tace  nothing will happen to Mami ko? Wani iri yaji sai yace  as long as you re not crying she will be fine dasauri ta goge fuskanta tace  I will not cry again kudi yaciro 5k yabata yace  buy something if you re hungry karba tayi dasauri tace  thank you I saw alewa i will buy it hararanta yayi yace  tafi wucewa tayi ta tafi shima yafito yana kallonsu ita da Malama aka kaita wani aji sannan yawuce yatafi mota yabude gaba ya shiga yajuyo yakalli Mami da idanunta sunyi ja yace  Mami kallonsa tayi batai magana ba shima bai kara cewa wani abuba yatada motan sai asibiti.


Mami tace  munyi magana da nurse itace zata dinga kwana dani banso kabar yar yarinya gidan nan tadinga kwana ita kadai cus nasan that is your plan ransa kwata kwata ba dadi yajuyo zaiyi magana Mami tace  wlh kabata min rai saina fasa treatment dinnan, bakajin maganata maijin maganata Maheer bansan ina yashiga ba nakirasa baya daukan wayana baitaba kirana back ba, mena muku yarana na neman kasheni d only person dake sona is Amrah Mami ta rushe da kuka Aliyu na kallonta cus all this is part of ciwo haka Mami ke birkice musu wani zubin he knows she miss Imam Mami na son Imam sosai, he s always her gisting partner yana sata dariya, Nurse ne tashiga bama Mami hakuri Aliyu dai yamusu shiru saida tagama abun tass sannan tabude kofa da kanta tafito Aliyu ma yafito suka shiga asibitin already Chidi yasa an gyara dakin daza ayi admitting nata ya sanar da board na hospital din about the treatment kowa yabasa goyon baya lowkey zasuyi abun aga outcome din tukunna, admitting nata akayi aka fara running test nata around 2 duka required test nata yafito she s go to go she can undergo the try Chidi yamata fixing line za asa drip din Mami tace  tsaya nayi addu a ya dakata Mami ta kalli Aliyu dake kallonta ta dauke kai tadaga hannu tace  Ya Allah inhar trail dinnan ba waraka na bane Allah ya yankemib wahala na hutu juyawa Aliyu yayi yabude kofa yafita daga dakin Nurse da Chidi suka bisa da kallo, Chidi yaja kujera yazauna ya matso bakin gadon yasa hannu yakama hannun Mami yayi shiru yana kallo yace  one thing dana fara noticing game da ke is strong faith naki and strong believe in Allah dakike dashi the first time I met you, I know you re scared, but have faith! Believe in Allah SWT, he

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login