Showing 138001 words to 141000 words out of 163158 words

Chapter 47 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8174

sent you the footage Ya Chidi is one delivery guy haka da machine yazo I ve gotten his plate number nasa ayi tracking nasa ? Chidi yace  don t worry I have a boy that s good with tracking za a samosa dayake Mami da Mommy na daki Aliyu na dinning wajwnsa Chidi yawuce yazauna kusa da Aliyu yace  Obinna sent the footage take a look yabude har sanda mai delivery yazo dasauri Aliyu yasa hannu yadauki wayan yana kallon mutumin shifa idan yaga mutum memory sa baya mancewa yataba ganinsa wlh har patients nasa hakane saidai kawai idan baiso yanuna yasanka, he do go to unguwan su Beeba to either see her or drop her off duk sanda salla zai kamasa a unguwan yana shiga masallaci yay salla yasha ganin guy dinnan not once not twice yana aikace aikaceb masallaci yanda Aliyu yayi shiru yasa Chidi yace  did you know him ? Tashi tsaye Aliyu yayi yace  let s go wucewa sukayi batare da sunma tsaya aunma su Mami magana ba motan Aliyu suka shiga sai hospital nasu.
Sama yaje zuwa office na MD nasa yanada baki but ganin Aliyu one of his most respected Doctors saida ya sallami bakinsa yace  Dr Aliyu har leave yakare ne so soon? Have a seat hannu Aliyu yabasa suka gaisa yazauna MD yace  ya jikin Mamanka akwai progress? Anatse yace  she s fine Alhamdulillah MD yace  okay yana kallon Chidi yabasa hannu suka gaisa papers na Lab dinsu da Aliyu yadauko daga motansa yabasa yace  kwanakin baya nakawo wata patient this husband that s now my wife dasauri MD yakallesa yace  bako gayyata anatse Aliyu yace  it just happens anyways that s by the way, yarinyar is always with my mom, on a very good day she got sick muka samata Normal saline cus da asuba ne gari bai wayeba but her situation got worse mukazo nan after series of test this was result da lab suka bani the girl had to undergo dialysis MD yace  yesss nagani but how did she get this injection anatse Aliyu yace  I don t wanna say anything for now dudda I have a suspect and attack din was made for my mom unfortunately ita tasamu i will want you to investigate sabida i have every reason to believe a hospital namu nan aka sami this injection dasauri MD yace  but this injection na cikin safe fa, safe da baya buduwa saida password, and the safe na cikin theater Aliyu yace  akwai camera a operation room ai MD yace  kwarai but camera wajen ba kaman normal CCtv bane is camera that works only sanda akeyin operation and angle din rotate between table da abubuwan that are involve ayin aiki saidai not withstanding I just remembered something dasauri daga Chidi har Aliyu suka kalleshi yace  I just remembered safe din nada wani automatic camera the moment mutum yabude safe din it will capture ko waye, I have to go to the safe and remove the memory card nasa a laptop mu kalla ijiyan zuciya Aliyu ya dauke yace  thank you Sir MD yamike yace  ina zuwa yafita da sauri cus cases like this is something that can kill a hospital integrity forever and he s happy cewa Aliyu bai basa any name na suspect nasa ba cus baiso yazama bias yakasa investigating properly kowaye yayi abun nan the first abu dazaiyi is call police and report, operation room yashiga da kansa yabude safe din yazaro chip din yamaida yarufe yafito yawuce saka office nasa yashigo _u Aliyu na kallonsa yawuce wajen system nasa yasaka card din
Yace  I know tunda aka kawo injection dinnan bamu taba using nasa in this hospital ba sAbida bamu taba samin case that requires us to use this leatall injection ba so for now duhu zamuyita gani kawai kuzo let s watch together matsowa sukayi MD na fast forwarding harya gaji Chidi ya amsa yana fast forwarding sunga haske kadan a video Aliyu yace  slow down and come back dasauri Chidi yayi slow yayi reverse back daidai inda aka bude safe din saiga fuskan Beeba MD yace  what! My Gynecologist Dr Beeba! Duk sukai shiru saigashi tasa hannu tana kalle kalle irin na marasa gaskiya tadauko kwalaban tana sanye da kayan gida tasa syringe taxuko alluran kafin ta maida dasauri tajefa syringe ajaka tamaida kofar safe din tarufe.

TOM!!!!!

EPISODE 9?? 1??




Ijiyan zuciya Aliyu yasauke yakalli MD that s really in shock, MD yace  this is unbelievable, I thought you and Dr Beeba were a thing? I heard rumors cus ni baka taba nunamin wani abuba? Dan gyadamai kai Aliyu yayi yace  we were once a thing but not anymore, I have plenty evidence to support my claim, first of all the same outfit she s wearing in this video da shi tazo gidanmu, kowa dake gidanmu can t testify to it, banda haka we have CCTV a compound namu but babu acikin flat namu shima zai iya nuna this exact day dataso, so I don t have evidence of sanda tai injecting alluran a drip, but i still have drip din, I have evidence cewa my drip dana siyama Mamana were good cus duka I bought them from this hospital pharmacy, my last evidence is on her phone, a voice note conversation between she and her cousin Farida, I just wanted you to see everything first and to know what is going on before na bawa police case din dasauri MD yace  Aliyu I have to be the one to report this case to police not even u, yanzu haka tana hospital dinnan gwara suyi ram da ita anan adauki wayanta asami komi, that Doctor is a fucking murderer what if as we are talking like this she s trying to kill another patient dataga batada ragowan quality life, Dr Aliyu you just saved my hospital from a major crisis excuse me pls, banda case dinku ni on my own that s my hospital is suing this doctor wlh, koda kai kayafe mata nan gaba I won t cus the integrity na asibitina and reputation dina is at stake here
Yadauki wayansa yakira Yayansa wanda yake IG of police na Abuja gabaki daya yace  Yaya I have a serious case to report inada likita that is a cold blooded murderer, I have a cancer patient data so kashewa yar yarinya abin yaso sama yashiga ba yayansa labari yayansa yace  I m sending my boys we will use her as example to the entire medical community, Dr Aliyu that report the case????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  needs to come with them zamu dauki statement nasa duk aka amsa yes.

Around 11:30 Beeba na cikin ward round tareda student doctors dinta tana taunan cingam dan she s very happy secretary na MD nasu tazo tace  Dr Beeba, MD na kiranki a office nasa he said now kallonta Beeba tayi tace  okay taba daya daga cikin student nata file datake dubawa na patients tace  continue ina zuwa tawuce tafita daga ward din tayi sama tana kallon manya manyan motocin police da yan sanda dake tsaye a reception nasu bata kawo komiba sabida tadauka anyi accident ne cus akai accident haka suna ganin uniform people daban daban tawuce sama gaban office din MD taga yandanda biyu mata harda bindigogi dan faduwa gabanta yayi amman ganin ba ita suke kallo ba tawuce tai knocking daga ciki taji muryan MD yace  come in bude kofan tayi ahankali ganin Aliyu zaune a office din dawani mutum dataga yana yanayi da Ziora daga farin fatan ma da MD da polisawa da guda hudu mata biyu maza biyu sai MD yasa tamaida idanunta kan MD tana kallon Aliyu ta wutsiyan idanu gabanta na faduwa cus he looks fresh, MD yace  shigo mana shigowa tayi tace  good afternoon Sir ance kana kirana gyadamata kai MD yayi yace  wannan haka yake saidai ga masu neman ki nan yanuna mata yan sandan dasauri ta kallesu still bata kawo komiba cus sometimes ana sa suyi magana da yan sanda maybe patient nasu is criminal or akwai wani court case haka, takalli matan yansandan guda biyu dasuka zo gabanta, cikeda iyayi tace  yes I m Dr Beeba how can I help you ? Direct daya daga cikin yansandan tasa hannunta a ajihun labcoat na Beeba taciro wayanta, Beeba ta kalleta dasauri tace  lafiya? Meya hadaki da wayana ? Dayan yar sandan tace  you are under arrest for attempt murder of Hajiya Munira Hamza using lethal injection to end her life, da Mrs Amrah Aliyu dakikai endangered her life causing severe harm, you have the right to remain silent or else anything you say or do will be used against you in the court of law.! Wani mummunan faduwa da gaban Beeba yayi batasan sanda ta kalli Aliyu ba daya mata wani kallon nasan komi I just choose to watch your little act, ko kadan Beeba couldn t explain how and wat magic Aliyu yayi using dayasan itane tai abin nan? Mamaki da state of shock yasa tama kasa magana, ganin ana shirin samata ankwa tace  I need to speak to my lawyer cus I don t know what you all are talking about, I need my lawyer cus sheri Aliyu kemin, yamin fyade, ya yaudareni ya auri wata just to save kansa shine yake biyowa ta wannan hanyar cikin kakkausan murya Aliyu yace  now danasan wacece ke trust me you are not even ready for the rest of d case i will file against you, this rape case sai nasa anyi DNA test ajikinki aga duk wanda yataba amfani dake idan bana ciki i will file a case of defarmation against you, remember the letter you sent too? Dawani sauri Beeba ta kallesa bakinta na rawa sosai takasa magana, Aliyu yace  I will mercilessly cook you Habiba you have no idea dawa kikai messing with! Take her away officers MD yace  I m reporting to medical board, Doctors like you don t deserve license to practice, baki deserving to practice medicine ba, doctors saves life not take them, you are a bloody killer I hope you rot in prison Dr Beeba, and this hospital will sue you billions of dollars da duka generational asset naki can not pay, take her way murderer! MD yayi ihu, tunda Beeba take bata taba ganin tashin hankali like this ba akai waje da ita Beeba tai ihu tana juyowa tana kallon Aliyu tace  this doesn t end here Aliyu, wlh as long as bani ka auraba bazan bari ka zauna dakowa ba, I don t even want your mother dead in the first place, step Mom dinka ce kesonta dead! Dasauri Aliyu ya kalleta ana tafiya da ita tai ihu tace  harda Imam, we all sat down together and plan the letter Imam yabada address na wajen aikin uban Ziora, if I go down I will take your family with me wlallahi kuwa cus they re the real evil people while me I just love you unconditionally polisawa suka shiga janta tana ihu.  I love you Aliyu, wlh saika aureni, Haidar, Haidar! .

EPISODE 9?? 2??





Aliyu da Chidi suka mike suka musabaha da MD yana musu godiya sosai suka fice suka sauka kasa agabansu akasa Beeba dake hauka a mota an taru sai kallonsu ake, patient na tambayan metayi su Aliyu suka wuce motansu Chidi ya karbi key motan while Aliyu yazauna mazaunin driver yana bude wayansa yayi dialing number Abba ringing daya Abba yadaga wayan ahankali Aliyu yace  ina yini Abba dasauri Abba yace  how are you ya jikin Mamanka? Ahankali Aliyu yace  an sallameta dan shiru Abba yayi kaman yayi wani maganan amman yay shiru yakasa yace  Allah yabata lpy ahankali yace  I know you will not want me to be doing any case a police station sabida status naka, but I m doing a case with wata Doctor, she s behind everything Aliyu yadanyi shiru Abba dakeda bala in lura yace  wat are you not telling me and what? Ahankali yace  she team up with Matarka to send that letter& . Dasauri Abba yace  I will meet you now a head quarter din Ahankali Aliyu yace  you don t have too Abba yace  I have to ya katse wayan kusan da Abba dasu Aliyu duk atare suka isa police station din Abba da security nasa, awajen suka fara tsayawa Aliyu yanuna masa komi, from video yaron dayakai letter sannan suka shiga ciki still Beeba hauka take especially sanda su Aliyu ke shigowa tace  Matar Babanka da danta Imam su suna ina? Ni kadai nai laifin? Ko jiya da daddare takirani sanda Babanka nan yaje yana tambayan Imam ko shine ya rubuta letter takirani tana cemini saura kashe uwarka suna ina su ? Yanda ran Abba ke baci yasa Aliyu yaje kawai yarubuta statement shima Chidi yarubuta nan da nan aka rubuta order na aikata cell kafin a wurgata kotu daganan sai gidan yari, police ta kwashe keyanta da mari tace  muje cell doctor killer Aliyu ya kalli yanda aka jata kaman haka kawai yabar wajen abinsa suka fito sukabar police station zuwa parking space.



Tsayawa Abba yayi gaban motan Aliyu sai yaji yanajin kunyan yaron ahankali yace  me kakeso nama Imam da Maman sa? Lumshe idanu kawai Aliyu yayi yabude yace  sai anjima Abba yabude mota yashiga abinsa yacema Chidi sutafi suka wuce.

Mota Abba yashiga yazauna yayi shiru kawai kansa yahau ciwo yazauna yace  kaini gida har anguwansu suka tafi hakanan yace  yi parking awaje yanzu zan fito parking driver yayi yabude kofa da kansa yafito yashiga gidan yawuce direct yabude kofan falo ahankali babu kowa a falon yasan su Samha daman by now suna school wannan da baiga motan Imam ba yasan shima baya gidan.

Staircase yawuce yayi sama yana tafiya ahankali tun kafin yakarasa kai karshen staircase yakejin muryan Mama tace  ke wlh Malamin nan ya iya aiki tunda na burne layan nan a kar kashin filonsa inhar zan kawo bukatata saiya biyata ko ransa bayaso dabaki daya nace yasaki Munira yasaka, sau nawa yanaso yaje gaidata asibiti ko gida ina cewa a a yahanu, banmai magani awani fanni na rayuwa ba sai akan Munira dan bai tauyeni da komi ba, shikuma Imam dana Lura yanason yarinyar saina sa akamai jifan mahaukaciyar soyayya saisa kaman zai haukace sabida ita saikuma namai na jin magana kome nafadi shima sai yayi saisa ai nasami information na mahaifin Amrah bakinsa nifa yanzu duka bukatuna sun biya, dayane kawai yarage adda shine akashe matar nan dan duk karfin aikin Malam har yau har gobe mutumin nan na son Munira narasa dalili& .. bugawa kirjin Abba yasomayi ahankali without making a sound yabude dakinsa ya shiga yana kallon hadonsa sai kawai yadauki pillow dinsa yashiga yagawa da reza dayake dashi ya shiga zazzage abubuwan pillow saiga laya tafado kasa yaduka yana kallo ahankali yace  bismillah saiyasa hannu yadauka yawuce yashiga bayi yajefa yayi flushing hakanan jiyayi kaman an warware zuciyansa dawani igiya da aka daureta dashi gawani son Mami dayaji ya sauko aransa
Ya kwabe babban rigan kansa yawuce yashiga dakin Imam anan ne Mama taji karan bude kofa dasauri ta katse wayan tabude kofa tafito taga kofan dakin Imam Abyde tace  Imam Imam yaushe kadawo tayi wajen dakin Abba tagani tsaye yana zazzage pillows saiga laya tafado tawani zaro idanu dykawa yayi yasa hannu yadauka da bismillah yawuce yashiga bayi yayi flushing yafito yana kallon Mama itama tana kallonsa tace  alhaji lafiya naga ranka abace ? Bai kukata ba yawuce dakinsa yazauna gaban wata table yadauki paper da pen yarubuta mata saki masu kyau har guda biyu sannan yataso yafito yakalleta ya jefar da takardan akasa gabanta na faduwa yace  nasakeki saki biyu karna dawo na sameki gidana Mama tadaura hannu aka.  Innalillahi wa innailaihi raji un, Alhaji me haka? Saki bayan na haifamaka zangada zangadan yara harda dan talatin da tashiga biyosa da gudu a bene kawai kafanta ya turgude haba sai ihu ko kallonta Abba baiyiba yafice abinsa tana kururuwa takasa motsi da kafafu kaman an manna gum awajen.

Imam yashiga kira yace yadauko Samha da Amira a school yatura masa address dazasu samesa cikin 1hr saigasu Imam yar cikin gidan Abba na zaune dawasu Malaman addini guda biyu addu a aka muzu aka basu maganin karya sihiti gabaki dayansu dakuma azkar dazasu dingayi morning and evening Malaman suka tafi Abba ya kalli yaransa yace  the reason nakira ku sabida inaso kuji daga bakina cewa na saki mahaifiyar ku sabida ta cutar dani daku
Abba yayi shiru saiya fada musu komi dayaji tana fadi dakuma sa hannunta a zancen Aliyu yace  bazan hanaku mu amala da mahaifiyarku ba amman gaskiya na hakura da ita, bansan ko zan iya yafe mata yanzu ba, darajan ku taci da wlh tabi Beeba cell itama .

Around 11 lokacin su Aliyu sun riga sun fita Mami takalli Mommy dake yanka mata fruits da kanta ahankali tace  My Inlaw anatse Mommy ta dakata takalli Mami tace  na am ahankali Mami tace  dan Allah ki gayamin gaskiya meyafaru why is my daughter not here? The way I saw Aliyu yaudana tashi I know something is going on, banda haka the way nasan Amrah idanda tasan yau zan dawo the only reason dazaisa nadawo gidan nan ban ganta ba must be very serious? I know kuna ganin kaman banda lpy but wlh nafi kowa iya handling

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login