Showing 15001 words to 18000 words out of 163158 words

Chapter 6 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8166

bane ma yakara batamai rai, anatse yace  me kawayenki suka baki kikasha jiya? Turo baki tama Daddy cikeda tsiwa danta dauka yau rannan wasa ne tace  why do you feel like my friends always have something to do with my condition? Stop calling their names Dad yanda Mommy ke kallonta kaman ta dauketa da duka amman tana danne zuciyanta yayinta ma kaman su tashi su tattakata, Daddy yadaka mata tsawa yace  you think I m joking? I said what did they gave you? Dan matsawa baya kadan tayi still tana turo baki tace  ni babu abinda suka bani, I just wanted my head to be light tunda damuna kuke a gidan nan especially Mommy shine nasaya tawani kara turo baki ashagwabe tayi tace  you guys are so annoyin& & .. Tasssss! Daddy ya dauketa da mari da saida tai tangal tangal dan batada karfi ko kadan Mommy taji kaman tazuba ruwa kasa ta shanye, wani irin kallon Daddy Ziora tayi dan ta firgita iya firgita har bargon kashinta kawai jikinta yafara tsuma cus Daddy baitaba dukanta ba tunda tasan kanta.

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'

EPISODE 8??

KISSA TRAINING CLASS SABO SALO=ؕ?

MASU SO SU KOYI KISSA<؊?

MASU SO SU IYA KISSA<؊?

MASU SO SU SAN KAN KISSA<؊?

MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA<؊?

GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA<؊?

KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI<؊?

KISSAN IYA KWACE MIJI<؊?

BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI<؊?


ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!!

5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU UMA!

KISSA SH0NE BABBAN MAKAMIN MATAR AUREd'?

ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA=؃?>?s?

KISSA CLASS PAYMENT IS 2k

GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH=؃?=؃?=؃? 10k EACH

JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER


CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS

+2347012181461

NOW GET THIS BOOK ON AREWABOOKS CHAPTERS DAYAWA

I just published "10" of my story "KAUNA DA SO"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=684fc02238313bffe1cfcf64
Jikin Ziora ba karamin rawa yake nawani irin tsorata da Daddy datayi ba dataga ya wanketa da mari, takalli kowa na dakin, Mommy, Ya Obinna, Ya Chidi ne kawai tadanga Rahama kadan a fuskansa hakan yasa tamikamai hannu tana wani irin fashewa da kuka irin yazo ya ceceta dinnan, Daddy ya dakamata tsawa da saida gidan yadauka yace  me kikasha nace? Dukawa tayi da sauri tana rushewa da kuka tagama tsoracewa tace  I I& .I don t know the name Daddy! Daddy dake huci kaman wuta yace  who gave you? Dasauri tace  is Mira! Kadakai Daddy yayi yakalli yayinta yace  nabaku izini duk randa kuka kara ganinta da yaran nan ku karkaryata! Ku karkaryata ku kawomin ita zan kaita asibiti, and school ne dai bakiso ko shikenan, Alhamdulillah all my kids have gone to school sun gama dayane kawai yake marine ke ki zauna agida, don t go to school I will never force you again, dagayau bazaki kara fita daga this gate ba, stay in this house and help your Mother with household chores, you think I will seat down and watch you start taking drugs and smile with you? How old are you Amrah? Wlh wlh saina sassaba miki, yaran nan suka kara zuwa inda kike saina kullesu, idan ba kinaso nasa a kullesu ba and file a Petition kan _una drugging y ata and send them to jail avoid them, kicigaba da mu amala dasu ki gani, stupid girl kawai mai kan goruba, stand up and get out of my sight, I m grounding you, no going out and no phone, be helping your Mom in the kitchen, get out of my sight wawiya mai kan kaza! Tashi Ziora tayi tana kuka sosai takara kallon Daddy cus she can t believe Daddyn tane yadaketa haka taga ba Rahama a fuskansa, Mommy ta kalla data mata wani mugun kallo hakan yasa tawuce sama ahankali duk suka bita da kallo instead of tawuce dakinta saita wuce dakin Ya Moh ta kwanta agadonsa taja bargo tarufe har kanta tana kuka.

Wajajen yahauro sama yabude kofansa ya tsaya turus jin sheshekan kuka shigowa yayi yamaida kofan yarufe yace  get out of my room yaye bargon tayi tataso daman Allah ya zuba mata iya kuka kaganta zaka dauka mutuwa aka mata, kallo daya yamata yadauke kai zai wuce ta taso daga gadon da gudu tazo batai wata wata ba tai hugging nasa tasake rushewa da kuka tana shaking tace  Ya Moh Daddy slapped me yana tsaye yace  good for you tunda kin zama wawiya trying to ruin your life, meya hadaki da drugs Amrah? Bakisan hukuncin shaye shaye a musulunci ba? Annabi yace duk wani abu maisa maye haramun ne, you want to enter hell fire? Girgizamai kai tayi tace  no kawai i wanted to know how it feels ne amman bazan karaba calmly yace  stay away from those girls you call friends cus they aren t, your way of life plus their way of life is totally different, idan baki da wasu friends ba dole sai kinyi dasu ba am I clear? Gyadamai kai tayi alamun eh, mugun kallo yamata yace  wlh duk randa nasake ganinki dasu ranki saiya baci am I clear? Gyadamai kai tayi kafin a shagwabe ta shafa inda Daddy ya mareta tace  Daddy slapped me wani kallo yamata yace  serves you right yawuce yashiga bayi abinshi yayo wanka harya fito yana daure da towel tana dakin tana kalle kallen fuskanta da camera wayansa, baicemata komiba ya shirya tsaf abinsa yamika mata hannu yace  bani wayana kiwuce kije kiyi breakfast wayan tabasa tana makemai kafada tace  I don t wanna see Daddy and Mommy abinta ma dariya yake basa yace  to kisha zamanki stupid girl yajuya abinsa harya bude kofa yajuya ya kalleta yace  arrange my room nagayamiki change those sheet dakika bata with your tears yafice abinsa.

Kiri kiri Daddy kasa fita yayi sabida ya mareta abin ya mugun damunsa dudda Mommy na lura dashi batacemai komiba tabarsa kawai, chan ya kalli Mommy yace  bazataci abinci ba ? Mommy tahadarai tace  ohon mata ni ina ruwana, tama kwana ahaka hade fuska yayi yace  kirata taci abinci, why are you like this? I beat her the least you could do saiki jata jiki but you re ignoring her saita shiga wani hali ? Tashi Mommy tayi ta kira yar aikinta aka hada mata breakfast da tea aka kaimata sama.
Har dare tana abu daya dukta damu ba waya bawani abu saitaji abin na neman zaman mata zazzabi ma, kanta ciwo jikinta yayi zafi sosai, kaman Ya Moh yasan za ayi haka daya dawo yazo yabata magani tasha bayan yayi da gaske yabata tea sannan yasa ta kwanta tace ya aramata wayansa yaki haka bacci yayi awon gaba da ita.
One thing about Ziora shine batada ruko sannan shariya na damunta kaman me, su fada, masifa da menene menene basu cika damunta ba dan a inda akayi anan take zubarwa amman aka shareta jitakeyi duniyan yamata duhu daga Mommy har Daddy tun jiya babu wanda ya kulata, ko lekota basu yiba, Dr ne kawai yake kula da ita, kodan tai bacci ne da wuri ta tashi ma da wuri, jira take Daddy yazo yatadata sallan asuba saidai Ya Moh yatadata salla sai kawai ta tashi ta shiga gyara dakinta da kanta tadauko vacum ta share tafito tafara gyara falon sama ta sharo tsaf har zuwa falon kasa daga ita sai wani vex pink iya cinya, sunada turare ita kesa Mommy siya ma dan bata amfani dashi ta kunna, saita wuce kitchen ta tsaya. Farko farkon fara girmanta tanason girki tana makale da Mommy a kitchen but tunda ta gane yawo dasu Mira bayan ya shiga university dinnan 2months ago tadena saidai Mom ko Chefs dinsu suyi, kawai saita shiga hada breakfast ta kunna AC kitchen din, normal tea tayi ta soya fries tai omlet saitai uwkobi gidan duka yadauki kamshi takai komi dinning ta gyara kitchen din ta wanke hannunta tafito falo still bakowa, sama tawuce ta tsaya tana kallon kofan dakin Mommy saitai jim tawuce dakin knocking tayi shiru sai ahankali tabude Mommy na zaune abinta sanye da pajamas ga glasses a idanunta hannunta rike da bibble tana karantawa kallo daya tamata tace  leave my room immediately fashewa da kuka Ziora tayi sai kawai tajuya harta fita saita dawo dagudu tai wajen Mommy kawai tafada jikinta tace  I m sorry Mommmm Mommy tai shiruuuu saita ijiye bibble din a gefe tace  sorry for what when I know bazaki chanza ba ? Dasauri tace  I will change, Mommy I ve arranged the house and made breakfast wani kallo Mom tamata tace  I will watch you nagani washe baki tayi tace  to kin hakura ? Gyadamata kai Mommy tayi da gudu ta rungume Mommy tace  yauwa Mom you re my friend, Daddy is not my friend dan murmushi kadan Mommy tayi tace  go and shower kinata zufa tashi tayi tawuce Mommy tabita da kallo kalaban kanta sun tsufa sosai.

Bayi ta shiga wanka tayi tafito ta shirya short black da crop top pink tafito kowa na dinning harda Daddy da yayi mugun kewanta but yana ganinta yahade fuska kaman baya dariya tana zuwa wajen ahankali tace  Daddy good morning morning ya amsa ba wasa hakan yasa ta kara kallonsa idanunta na cicciko da hawaye, Mommy tace  zauna to zama tayi Mom tabata tea ta karba tasamata chips ahankali tafara ci bini bini Daddy na kallonta, Mommy ta kalli kanta tace  zamuje saloon anjima this your hair is looking rough gyadama Mommy kai tayi Daddy ya share baki yamike yana duba agogon hannunsa yace  lemme head to the office bye wife ciccikowa idanun Ziora sukayi Daddy zai wuceta tarike hannunsa da sauri cus she s feeling kaman ba itaba sabida Daddy, dakatawa Daddy yayi yajuyo yadan kalleta, ahankali Ziora tace  I m sorry Daddy please Daddy hararanta Daddy yayi ya karbe hannunsa yajuya yatafi abinsa Ziora tawuce sama da gudu tana kuka.

Around 12 na rana Mommy tabude kofanta tashigo bata dade da tashi daga baccin ba, hakan yasa Mommy tace  tashi muje I will drop you at the saloon nabiya church and see my pastor kafin kugama I m sure mun gama meeting tashi tayi duk bamataso ta fitan rashin waya yasa batajin dadin komi, bayi ta shiga kayan jikinta tacire tafito tadauko wani gray Mom jean tasaka tadauko wani milk color shirt mai stripes tasaka ya sauka zuwa cinyanta, hoops earring na gold tasa a kunne sannan tadauki black jersey veil kawai tadaura saman kanta tadauki black flat shoe tasa tadan kalli mirror tana fesa turare tayi bala in kyau sosai she looks so simple and charming tafito, Mommy tace  let s go batada waya and she s not the one paying for anything hakan yasa ko jaka bata dauka ba tafito Momy dataci gayu ga wig dinta akai tace  let s go Baby dasauri tazo tai gaba Mommy sai kallonta take kaman jiya ne fa data haifi yarinyar nan amman jibi yanda taketa girma, wajen wata SUV sukayi security yabude musu baya Ziora tafara shiga Mommy tashiga itama aka rufe sannan aka jasu, tunda Mommy tashiga motan waya takeyi Mom tana daya daga cikin manya manyan special members na church nasu ita kadai ake jira a meeting dinma, kusan tafiyan 20mins yakaisu wani babban saloon AR saloon gate aka bude musu suka shiga ga motoci dayawa a parke dan manyan mutane ke zuwa saloon din, parking akayi Momy ta katse wayan aka bude musu kofa ita tafara saukowa tamikoma Ziora hannu kaman wata yar yarinya kama hannun Mamanta tayi tasauko tana turoma Mommy baki tace  Mommy ni basai kin bini ba ko kulata Mommy batayiba dan batada lokacinta sauri take hakan yasa kawai taja hannunta suka shiga ciki ga hadaddun mata ana musu abinda sukazo yi mai saloon din na ganin Mommy tace  Madam Chigozie long time welcome Ma murmushi Mommy tamata tace  see my daughter please amata loosing kan nan a wanke, she has been wanting to dye her hair karki mata turo baki Ziora tayi kaman zatai kuka tace  Mommmmy I want to dye my hair zuwa oxblood that s maroon please hararanta Mom tayi tace  bazaki ba, wuce a atsefe, a wanke, a kitsa duk da turenci suke maganan, Mommy tace  I have a short meeting, I will be back yanzun nan nadauketa Matan tace  yes Ma saikin dawo Mommy tadan kalli Ziora cike da so yanda ta turo baki, tadan taba pink lips din nata tace  stubborn girl oya follow her binta tayi matan tace  let s go suka tafi while Mommy tajuya tafice, Ziora harta zauna kan kujera tana yaye gyale za a mata tsifa taga ana ma wata mata jan lalle in the next room da transparent glass ne yarabasu, an gama kunshin kwashewa ma ake, yayi ja sosai dawani irin sauri tasauka matan dake kokarin daukan abin tsifa taga Ziora tawuce wajen kawai tashiga dakin ta duka dab dasu tana kallon lallen a kafan yar dattijuwan da zatakai kusan 57-58yrs fara kal da ita kana ganinta kaga bafulatana, tana sanye da hijabi mai bala in kyau, kallon Ziora data rakube a gefensu tayi tana kallon lallen sosai fa kaman wawiya tace  kinaso amiki lalle kema ? Dasauri Ziora tadago kanta ta kalli matan data mata magana fuskanta cike da fara a da kamala da natsuwa sai kawai ta gyadamata kai alamun eh dantana gane hausa but ba sosai ba, like a little Baby ta nuna kunshin da hannu tace  I love it so much tai maganan tanakai hannunta da zuciya daya kawai takama hannun Matan tarike sosai tana kallon kunshin dan an kwashe na hannun an goge sai kallo Ziora take, matan ta tsaya shiru tana kallon Ziora da yanda takama hannunta with so much admiration, anatse tace  ya sunanki ? Ziora na kallon hannun tace  my tribal name is Ziora my Islamic name is Amrah sosai matan ke kallonta tace  ba mamanki takawo ki amiki tsifa bane Amrah? Dasauri Ziora ta kalleta dan this time around hausan yamata yawa bata gane duka ba, yanda take kallonta har lokacin tana rikeda hannunta yasa tai murmushi tace  go and loose your hair murmushi Amrah tayi takara kallon hannunta saita saki hannun tamike tareda washe mata baki tace  bye bye Ma anatse matan tace  byee Amrah murmushi tayi tajuya tafita matan tabita da kallo hartaje ta zauna aka fara mata tsifa.

Tsifanta yakai kusan rabi tana zaune a wajen taga matar tafito, wani hadaden HK lace ne ajikinta, da hijab dinta a guiwa ya tsaya, hannunta rikeda car key na BMW, kafafunta sanye dawani loafers na bottega, dasauri Ziora tadaga mata hannu tai waving nata itama haka tayi tana mata kyakkyawan murmushi tawuce wajen kofa tana tafiya a natse one by one Ziora tajuyo tana kallonta still saibin kafafunta da hannayenta take da kallo, tana bude kofa tafita Ziora taga yanayin tafiyanta becomes slower, saitaga kaman kafafuwanta na hardewa ahaka takai jikin wata arniyan BMW key hannunta tadaga zata bude kawai Ziora taga matan tai kasa dawani irin sauri ta tashi daga kujeran tana yarda towel tace  she fell that woman da gudu tafito mai mata tsifan tabiyota da sauran matayen wajen, Ziora na zuwa wajen ta duka ganin jini a hancin matan yasa ta dagota hankalinta atashe tace  Ma am, Ma Ma idanun matan suka shiga rufewa.

=ث?KAUNA DA SO=ث?



'

EPISODE 9??
Hair stylist dakema Ziora tsifa tace  every month ko 2months depends tana zuwa yin kunshi anan but she always looks sick daman, yanzu yazamuyi duk yan wajen sukai shiru dasauri Ziora tace  give me your phone lemme call Ya Moh ba musu ta bata dasauri Ziora ta karba har lokacin matan na jikinta ta kankameta tasa personal number Ya Moh tai dialing yana ringing yadaga cus family members kadai keda this his number arude tace  Ya Moh is me, are you in the hospital? Somebody is sick a saloon zare wayan tayi daga kunnenta tace  yana hospital yace nakawota let s put her in the car key motan ta karba tabude, matan suka tayata suka bude baya akasa matan Ziora tasa mata seat belt sannan aka rufe motan kawai tazagaya ta shiga mazaunin driver taja motan da gudu, Matan dakema Ziora tsifa ta kalli sauran mutanen tace  I know the girl, their house da duka yan gidansu ma nasani, yayanta is a Dr so everything is fine this woman will get better ajiyan zuciya kowa ya sauke aka wuce aka koma ciki.
Bini bini tana tuki tana juyowa tana kallon matan that was unconscious har takai private asibitin da Ya Chidi ke aiki, tana shiga tagansa yana waje tsaye da labcoat yana jiranta kafin tai parking ta sauke glass kasa ta kwalamai kira.  Ya Chidi dasauri yataho zuwa inda tai parking tareda nurses aka bude baya aka dauki matan, Ziora tafito tabisu da gudu, Ya Chidi dake tafiya tareda nurses da sauri sauri yace  did you know her? Girgiza kai kawai tayi tace  a saloon na ganta calmly ganin dukta r??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ude yace  okay check her car or her phone or bag, call any family member nata, haka akeyi meanwhile lemme go and save her life gyadamai kai tayi idanunta na ciccikowa da hawaye, suka shiga room da ita hakan yasa ahankali tajuya tafito takoma mota tabude ta shiga, tashiga neme neme babu wani abu mai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login