Showing 90001 words to 93000 words out of 163158 words

Chapter 31 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8212

ke tafarfasa tace  Ogenechuku! Juyowa Daddy yayi fuskansa ba rahama yace  Florence! Wato yay ba mutunci babu ma lallabawa, Mommy takai bayan hannu ta goge hawayen daya zubomata tace  wlh inhar ka auran da diyata to wani Dr Aliyu dana tsana I will file a divorce and claim alimony duka dukiyanka na kwashe Daddy yace  start calling lawyers din ki now cus aure yariga yafaru kome zakiyi Florence do it, as long as my daughter is happy it s Alhamdulillah for me I don t mind going broke yajuya zai wuce Mommy cikin fushi tace  do you even know the Aliyu? Juyowa Daddy yayi yace  do you even know the Moses dakika bar gidan nan kikaje har Enugu sabida shi? Shiru Mommy tayi takasa basa amsa, Daddy yace  lemme tell you something the foundation of marriage is love, I don t care who Aliyu is as long as Ziora ta furta she loves him I know she will face any obstacle agidansa tajure ta zauna dashi cus that is wat love does, my daughter will never settle for wnada bataso, ke you see that girl tanuna dakin Ziora yace  that girl holds the key to my life, Happiness din Amrah is my happiness, bakin cikinta is my bakinciki, I don t mind loosing you or anybody for her, she s wants Aliyu she go for Aliyu, this is the difference between me and you I love my daughter and I value duk abinda takeso and I honor it what about you? Cikin fada sosai Daddy yace  you caused all of this! Kin kama kinbar garin nan kin tafi wani waje kinbar yar yarinya in pain, how old is Ziora how old is she? What kind of wicked mother are you? It takes just 24 to 48hrs for your daughter to see someone taga happiness dinta tattare dashi wayaja? Tace tanason aure bazan mata ba? You know this well it was never my intention nama Ziora aure yanzu nafison tai girma takara wayau but you caused everything cikin fada sosai Mommy tace  amman koda nakawo Moses ni ai ba maganan aure yanzu nayi ba soyayya nace suyi, are you mad dazakama yarinyar nan aure yanzu ?
Zabura Ziora tayi jin Daddy da Mommy nafada sosai a falo tamike zata fito Obinna yakamata yace  dalla sit here ina zaki me ruwanki da fadan su cikin kuka tace  my Daddy and My Mommy are fighting Obinna yace  ina ruwanki go back and sit down my friend .

Mommy tace  Ziora is 19yrs old, 19yrs old Ogenechuku, child abuse kakeso kayi? She s not ripe for marriage, why will you pay attention to banzan magananta? Tasan menene aure? Tamasan me akeyi a aure? And you go get married to that strict Doctor da agaban idanun mu ma he was so bossy with her kaman wani ubanta do you think Ziora zata tabajin auren irin mazan nan masu girman kai da jiji da kansu? Idanma aure kakeso kamata atleast why didn t you consider marrying her off to Yaren mu? Eh? Atleast na we we, our people, but bahaushe fa Ogenechuku, bahaushe fa dasuke da history na maltreating matayen su, basa bama mata abinci, basa tufatar dasu da kyau, banda aure aure da haihuwa ana gwaranni su tara yara su maidasu almajirai babu abinda Hausawa suka iya, why would you marry my daughter to a hausa man eh Ogenechuku? Why why why? Mommy ta haukace sosai Daddy yace  just because few people sunyi abu baya nufin kiyi generalizing, a Igbo din I ve seen countless men da basa bama matansu abinci, basa basu tufafi, sannan sukeda plenty side chicks awaje da basu da maraba da aure auren, so wat are you saying? There s no single tribe da basu da bata gari, but you don t judge kowa na tribe din base on the actions na bad ones nacikin su, Aliyu is a good man that comes from a good home, his father is the Minister of the FCT damuke ciki and Ive once done business with him, his a man of integrity, just pray and wish your daughter well, look I don t want to have this conversation with you, kima yarki taron biki ko karki mata taron biki nidai ga kudi nabaki and kome kikayi is okay, I ve done my part and ina mata fatan alkhairi khalas Daddy na maganan yawuce sama yabude dakinsa yashiga Mommy ta tsaya awajen zuciyanta na tsananin tafarfasa metama mutumin nan dayake hurting nata like this? Why on this earth zai biyewa shirmen Ziora tamasan menene aure? Probably a wajen wasu ma taji maganan tazo tanama Babanta wake dashi, kanta zafi yahauyi kaman wuta sai kawai tajuya tafiya tawuce motanta tashiga tafita tashiga titi, batasan inda zataje ba tayi nisa sosai sannan ta gangara tai parking a gefen hanya tai parking taciro wayanta takira yayanta Ngozi tana dagawa Mommy tasa kuka, yanda Mommy ke kuka zaka dauka mutuwa aka mata sabida yanda zuciyanta ke sanyi.


Ngozi da hankalinta yatashi tace  Florence wat happened why are you crying like this? Cikin kuka sosai Mommy tace  Ogenechuku yama Ziora aure yesterday and he didn t tell me, the children too didn t tell me Chidi Obinna and even the Ziora, Mum what have I done to my children like this? What have I don t to Ogenechuku? Why will he get Ziora married without my knowledge ran Ngozi yabaci tace  what are you even saying 19yrs girl ne zaima aure Mommy tace  yes, that she s moving to her husbands house on Saturday Ngozi tace  this coming Saturday Mommy tace  yes Ngozi tace  what are you waiting for report the case to the police sharp sharp arrest the guy Shiru Mommy tayi tace  arrest them on wat count Mun? Is not that easy plus the Man is not a small person they re the owner of Abuja, I just learned from Ogenechuku that he s the son of the FCT minister politician ne, banda haka ma aure ne base on their religion and my daughter wants it s is not like anyi for ding nata so technically speaking there s nothing I can do ynda Ngozi tafara bambami ma yafi na Mommy tace  you see the man you marry, the man you sacrifice your life for, the fact that he betrayed you yaje yakara aure bayan ya musulunta yaci kin ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????barsa amman kikaki now look abinda yakeyi kan yarku baki da any influence akan yaranki ko mijinkin ko gidanku shame on you Florence, saiki gyara zama and watch yarki leave your house to another house hausa Aboki Man fir that matter he will maltreat the girl give her belly and marry another wife and send her son to alimongiri (almajiri) .

EPISODE 5?? 6??




Yanda Mommy ke kuka yasa Ngozi tafara sassauta muryanta tace  stop crying see na you born Ziora enter that girl mind even if she go that house make she no stay gyadamata kai Mommy tayi suka gama waya ta tada mota kawai takoma gida babu kowa a falo bata nemi kowaba tawuce dakinta kawai tasan Ziora will come looking for her dole ne ma.

If akwai abu daya da Ziora ta tsana shine taga Daddy da Mommy na fada ta tsani taga iyayenta na fada bayan tayi sallan ishai tafito rikeda wayanta sabida yunwa datakeji babu kowa gidan falo ta leko bataga kowaba saita wuce dakin Mommy ta tsaya tai knocking shiru taji hakan yasa tabude kofan ahankali akan gado taga Mommy kwance ta rungume bible a kirjinta idanunta sun kumbura wani iri Ziora taji saita maida kofan tarufe ta taho Mommy ta tsareta da idanu tana kallonta tana sanye da short na jean da karaman t shirt, how can this small girl get married if he maltreat her daughter fa, Zioran ta yarinya ce batasan anything kan tashin hankali ba bata taba saurayi ba balle miji she s super innocent she love yarta da bataso tai encounter any hardship in this life, har wajen gadon Ziora taje sai kuma ta tsaya dan nesa da Mommy sabida tsoro, ahankali tace  Mommy are you angry with me? Tsareta da idanu Mommy tayi saita gyadamatavkai hawaye na bin side na idanunta Ziora taji jikinta ya amsa dasauri ta taho wajen gadon tazauna baki baki fuskanta kaman zatai kuka tace  Mommyyy stop crying ahankali Mommy tace  I have to Ziora cus you don t love me dasauri Ziora tace  I love you Mommy so much Mommy tace  you only love Dr Aliyu dasauri Ziora tace  yes I love him but I love you cus you are my Mommy
Mommy kallonta kawai take yanda yarinya ta dage tanason Aliyu, Mommy tace  Ziora you don t know wat marriage is dasauri tace  no Mommy I know, you see marriage is about staying together with your husband, cooking and giving him food, having sex and taking care of the kids Mommy dake kallonta tace  who told you ahankali tace  su Mira when we were friends Mommy tai shiru chan tace  what if he s not a good person he started maltreating you and he s not feeding you, shiru Ziora tana tuna abinda Aliyu yagaya mata jiya sai kawai taja bibble din dake kan kirjin Mommy ya ijiye gefenta ta kwanto jikin Mommy tana ijiye kanta saman kirjinta murya chan kasa tace  Yaya Aliyu is a good person Mommy tureta Mommy tayi daga jikinta tasa hannu ta dauki wayanta tamike tsaye tace  kome yaron nan yamiki there no coming back you will not use the phone damuka saya miki kina waya dashi ko kiyi using motan ki wajensa, as long as you re married to that guy I m not your mother because of you ni da mijina bama shiri, kin kyauta Shey na man you want you will see stand up nag leave my room kaman Ziora zatai kuka taki motsi, duka Mommy ta taho zata kai mata dasauri ta tashi tafice tasake komawa dakinta tai shiru tama rasa yazatayi she s not the type da abu ketaruwa yama zuciyanta yawa cus ita wlh bata taba shiga damuwa ba amman takasa mance abinda Aliyu yagama ta last night ga Mommy da Daddy na fada ga abi da Mommy tace mata just now, she wants to call Mami but ba waya kuma bataso tavaya ma Daddy mommy ta karbi wayanta yakara zaman musu another father, washe gari Daddy da kansa yazo yadauketa yakaita side na step Mom wai mai gyaran jiki tazo aka faraba Ziora wasu abubuwa sau biyu tana amai cus bata taba shan abu haka ba sai mai gyaran tafara bata wasu dadi, ana mata gyaran jiki while Dady da Mommy basa magana ko yamata bata kulasa babu any shirye shirye datakeyi Daddy ya zuba mata idanu sai yarage fita ma karyazo bayanan tama Ziora wani abu kota hana yarinyar zuwa wajen gyara yadena fita itama Ziora yahanata fita gashi tana mugun missing Mami.


Daddy dudda basama yara komi but shi babu abinda bai sayama yarasa ba kayan daki, kayan sawa, kayan kitchen he has the money he spent everything on her, da kansa yakira Aliyu cus ya karbi number sa hannun Chidi yace  ina yarsa zata zauna sa a kawo kaya Aliyu yabada address company sukakai kaya aka jera everything though shima Aliyu yasa.


Bangaren
Mami tadamu sosai yanda bataga Imam ba gashi wai baya garin he s out of town har Aliyu noticed how worried she s gashi tadage zatakai akwati yace baza akai ba su ba akai akwati akwai acire kayan dazata saka rannan biki tasa.
Yau Friday yau Ziora tai completing 20yrs daidai Daddy was so busy da bikinta gobe baima tunaba wlh ita tana sane but she s not just happy her chest is tight Mommy is super angry bata mata magana kota gaisata bata amsa kullum a side na step Mom dinta take wuni and so unlike Mommy ko fada batayi kawai tazuba musu idanu, gashi batai waya da Mami ba duk abin yatarun mata, bayan tayi isha i tafito daga side na step Mom dinta hannayenta da kafafunta sun sha lalli sosai an mata kitso shuku yan kananu sunmata kyau kitson yasa she looks different sabida bata saba kalan kitson ba, shigowa flat nasu tayi Mommy tagani a dinning ita kadai tana jera abinci a manya manyan kula kallo daya tama yarinyarta tadauke kai takoma kitchen Ziora ta taho wajen wlh wlh she miss her Mommy kitchen tabude ahankali tashiga Mommy na tsaye tana zuba rice a flask kawai Ziora taje dagudu tai hugging nata tabaya kawai tafashe da kuka tace  Mommy I ve missed you I m sorryyyyy wani Abu yataso ma Mommy na bakin cikin yanda k?ll?k Babanta zaizo yadauketa akan idanunta akaita bangaren step mom nata sai dare take dawowa ko ajikinta yau danta ganta ne wai she misses her baki zuciya daya tasoma Mommy batasan sanda tajuyo jikike tassss! Tadauke Ziora da mari da saida yasa yarinyar ta kurma ihu jiri na debanta sai kasa Mommy tace  how dare you hug me? Go and meet your mother step mom dinki she s your mother now, you she and your father are busy planning your wedding tommorow you are nobody to me you are no one Dudda yanda marin ya gigitata tahowa Ziora tayi tace  Mommy I m sorry I m so sorry forgive me takai hannu zata taba Mom azuciye Mommy tadauki marfin tukunyan abincin satake kwashe mai zafi ta mangarama Ziora akai ihun da Ziora tayi tadauka suma tayi Mommy tace  lemme kill you then I will see who they will carry to Dr Aliyu place tommorow Mommy tadaga pot na rice din zata saki akanta akace  Mommmm! Dasauri Mom ta kalli kofa.

EPISODE 5?? 7??





Dasauri Mom ta kalli kofan kitchen din jin yanda aka kirata, wani yarone fari kal mai kama da Mommy sosai, kana ganinsa ya girmi Chidi, yana sanye da jean da riga ga sarkan cross wuyansa, maida pot din Mommy tayi ta ijiye tana murmushi tace  Micheal rungumesa Mommy tayi while Chidi dake tareda shi yayi cikin kitchen din yadaga Ziora dake kuka sosai shima Micheal yasaki Mom yataho wajen yace  is she injured ? Ahankali Chidi yace  no Micheal ya rungume Ziora yana patting bayanta yace  stop crying Princess, take her inside Chidi yawuce yayi sama da ita Micheal yakalli Mommy yace  when did you start beating children like this Mommy? Bansanki da duka ba tura kofan kitchen din Mommy tayi kawai saita fashe da kuka tace  Micheal I m just angry, I m hurting ta rungumesa, bayanta yayi tapping yace  Mommy I know you re but don t take it out on this poor girl haba Mommy, wat if bamuzo ba were you trying to kill her ne, it s okay Mom, stop crying kinji cikin kuka Mommy tace  Micheal I don t want this marriage, I don t want my baby with a hausa man they re wicked people ahankali Micheal yace  I know Mom but an riga an daura I will talk to Daddy today okay, I m here now, just calm down da kyar ya lallashi Mom suka fito.

Wuraren 12 nadare Micheal yashigo dakin Daddy yazauna gefensa Daddy ya tsaresa da idanu, ahankali Micheal yace  Daddy is this guy worth kunata having issue akansa? Daddy why will you even listen to Ziora da she s still a child batasan metakeyi ba? Yaron nan she said she wants him he never said he wanted her, mutumin dake fada da terminal ill mother sa da ita zaiji ko da Ziora ? Anatse Daddy yace  a child will become an adult one day ko? Ziora wants this man nabata shi menene aciki? Highest marriage din bai aiki ba tadawo gida we are all here for her tacigaba da rayuwanta and move on dudda ina mata fatan alkhairi hakan bazaima taba faruwa ba da izinin Allah, Micheal anyi auren nan there s nothing I can do, let this poor little girl go live her life please, she will grow and become sensible and earn her place in his heart, banson maganan nan make your Mom understand shiru Micheal yayi yana kallon Daddy sai ahankali yace  okay Daddy but try ku shirya da Mommy please gyadamai kai Daddy yayi yamike yafice.

Gabaki daya daren asabar dinnan Aliyu yakasa runtsawa the thought of he s married and gobe za a kawomai mata another responsibility sama dana mahaifiyarsa zai hau kansa is driving him insane, har yanzu yakasa understanding the logic behind sakasa auren nan da Mami tayi when she knows he s busy da rashin lafiyanta and funny enough dudda tana faman kata katan biki wlh ko ciwon kai batayiba, mikewa yayi yashiga bayi yadauro alwala yafito yayi salla akan Allah yabasa ikon kiyaye hakkin matarsa, Allah yabasa ikon kula da ita karya zalunceta bawai he s feeling any love for Ziora bane but he s praying sabida Allah yabasa patient na tolerating nonsense nata sannan ya kula da ita yama Mami addu an samun lafiya har 5 yana kan dadduman saida aka kira salla yafito tsakar gidan yakalli flat dinsa da aka gyara ansa flowers pot ta taga an entrance din harda tsuntsu duk aikin Mami ne wai Amrah zataso tsuntsun a cage mai kyau kawai yayi tsuki yawuce yafita dan zuwa salla.


Ziora na bacci Daddy yashigo yadagota yace  tashi salla bude idanu tayi ahankali takallesa saitai hugging nasa bayanta Daddy yashafa yace  happy birthday my Princess may Allah bless you, I forgot I didn t

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login