Showing 102001 words to 105000 words out of 163158 words

Chapter 35 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8181

will grant you strong health, fight for that youngman yanuna kofa yace  fight for him! Aliyu loves you more than anything aduniyan nan hawaye na gangaro daga idanunta ta kankame hannun Chidi tace  I love him alot nima, he s all I got aduniyan nan, I just wanna see him freee of burden na tunanin ciwo na da komi, nine damuwan Aliyu sabida nine his this timid, I want to free him sabida yayi normal rayuwa like every man out there Chidi yace  free him by being strong and by getting better Mami, that s the best thing you can do for Aliyu gyadama Chidi kai yayi, ahankali yace  are you ready? Gyadamai kai tayi tazare hannunta ta goge fuskanta tasss tace  yes I am ready Dr Muhammad murmushi yayi yace  good yatashi ya kunne machine din ya kunna drip din, sannan yadauki Wani littafi yaduba wanda guide me da pakistani yatyramai yaduba yaga yasama Mami komi, sannan yace  Khair In sha Allah nurse tace  in sha Allah kusan 5min yana tsaye yana kallon Mami datai shiru kawai saiya juya yabude kofa zaune yaga Aliyu kan kujera idanunsa sunyi ja wlh saiyaji ya tausayama Aliyu kai Aliyu is strong sosai murmushi yamai yace  come Dr, your Mom is doing great!
Tashi Aliyu yayi yabiyo Chidi suka shigo dakin yayi folding hannunsa a kirji yana kallon Mami data tsaresa da idanu saitace  zo Haidar tahowa yayi tanunamai kujeran dake gaban gadon yazo yazauna ta kalli Chidi da Nurse, sai Chidi yace  Dr if anything come up just press the red button zan dawo Aliyu ya gyadamai kai yafita Nurse itama tafice suka rufo musu kofa, Mami takai hannunta tadaura kan fuskan Aliyu dake kallonta tace  I don t know what will happen to me kai kadai gareni magaji na so I want to give you couple of Wasiyya Aliyu ya lumshe idanunsa tareda fuzar da iska mai zafi Mami taji yabata tausayi bude idanunsa dasukai ja yayi yadaura kanta baice komiba, Mami tace  inaso kafadamin gaskiya kayi fada da Maheer me dayasa yadena daukan wayana baya mu amala dani koko ni namasa laifi ne? Imamu baitaba min haka ba, bansan imam da haka ba, Imam baitaba ganin kirana yaki kirana back ba ni nasan wani abu nafaruwa, Aliyu inma kaine kamai laifi ko ba kaibane, ko idanma nine ko bani bane, koko hakanan yake fushin kawai wasiyata ta farko shine ko ina Maheer yake ka nemosa kabasa hakuri koda baka da laifi and make peace with your brother Imam mutum ne bana mance halacci yadaukeni mahaifiyarsa, yazauna ya kula dani yabani kulawa kome nene settle with him and beg him, idan ka gansa ka kawosa na gansa naga murmushin sa ko hankalina zai kwanta kaji Aliyu? Gyadama Mami kai yayi alamun eh, Mami tasauke ijiyan zuciya tace  akwai wani abu daban taba fada maka ba dalilina shine kunya daganin kuma kai d a namiji ne bazanso na gayamaka kalan abinba, rannan wanka ba a boye cibiya, I know kanajin haushin mahaifinka sabida sakina dayayi, Aliyu sakina da mahaifinka yayi was entirely my fault .


EPISODE 6?? 4??





Aliyu ya kalleta alamun bai gane ba cus baitaba ganin best wife mata tagari mai biyayya da kulawa da miji like Mami ba, Mami ta lumshe idanu tace  cervical cancer is painful Aliyu, gaban mace na ciwo da radadi, ciwon mara, yawan bleeding babu kalan abinda ban ganiba Mamitai shiru cus maganan dazatayi yana mata nauyi da kyar tace  Aliyu mahaifinka mabukaci ne sosai I couldn t keep up with the pain Aliyu kawai ya sauke kansa yana runtse idanunsa cus yanzu yagane inda maganan ta dosa Mami tace  i am in pain naciwo I just couldn t keep up with him cus yakimin hakuri yaji sarara mini, yaki tausayamin i made the harsh decision wata rana tsakar dare kan he should free me na nemi lafiya nasan harda haushi yasa yasakeni abinda yafaru kenan wasiyya ta itace kayafema Mahaifinka ka komamai ka kasance d a nagari garesa and take care of kanninka, Mami tai shiru kafin ahankali tace  my last and final wasiyya is my Amrah, Aliyu ina matukar kaunar yarinyar nan so remember no matter mezaka mata she s that girl da mahaifiyarka extremely love, inajin Amrah a zuciyana kaman yanda nake jinka, karka cutar da ita, idan ka cutar da ita Aliyu da gangan ban yafemaka ba, ko ka zalunceta, wasiyya na is ka kula da ita, ka kare hakkokinta akanka, kabata farinciki, ka tsare cinta, shanta, suturanta, dakomi nata, kabata soyayyarka sannan ka gyarata coach her and make her a better muslima kaji karka cutar da ita Aliyu gyadama Mami kai yayi ahankali Mami tace  ban yarda ka dinga kwana dani a asibiti ba kazo da rana spend the day with me but Amrah spend the night with her lafiya bata hannunka ko hannun wani bawa tana hannun Allah so kwana dani da daddare doesn t change anything, kaji gyadamata kai, Mami tai murmushi tace  nasan ta iya tuki amman for now ko ina zata da daukota ya zamto kai zaka dinga yi harsai sanda kaga tayi full hankali kafin kabarta tayi tuki inaso kasama namiji mai kula da iyalansa all women love a very very caring husband and I want my son to be one kaji gyadama Mami kai yayi, Mami tace  I know ina yawan fada dakai, I trouble you so much Aliyu ciki harda saka kayi auren nan dudda bakaso yi ba, inaso kayafemin duka abinda namaka kaji hannun Mami ya kankame sosai akan fuskansa ya runtse idanu da kyar yace  Mami stop saying this ni bakimin komiba Mami tace  Allah yamaka albarka, ubangiji Allah ya daukaka Aliyu, Allah yabaka yara dazasu soka, su maka biyayya, su kula dakai kaman yanda ka kula dani Aliyu, baka taba gajiya wa dani ba, duka kudinka akaina suke tafiya ba a wani abuba, Aliyu nima banaso na mutu na barka I want to stay for you and be a proper normal Mother to you not a sick Mom Wani irin sakin hannun Mami Aliyu yayi and just come ya rungumeta yana kifa kansa acikinta ya daure ya daure but yau Mami broke him, hawaye ya gangaro yafito daga idanuwansa suka sauka akan hospital gown dake jikinta ya sauka acikinta taji lema hannuwanta takai tadaura saman Kansa tai murmushi Aliyu baitaba zubda hawaye agabanta ta dalilin ciwonta ba sai yau this boy has been super strong shiru kawai tayi tana shafa suman kansa bata hanasa ba she wants him to cry ko nauyin zuciyansa da damuwan zasu ragu yakai wajen 1min ahaka sannan yadago yana juyarda kansa yaki kallonta yayi wiping tears din tassss sannan yamike still yaki bari tagan fuskansa yace  I m coming yabude kofa yafice nurse naganin fitansa tadawo ciki tazauna da Mami.

Sosai Ziora tai karatu ba Malam kowata daliba dayayi making nata feel bad, the correct komi dazata karanta with love hakan yasa taji tanason makarantan wuraren 1 aka fito salla a break salla aka farayi around 1:20 daganan ayi break 2 dot na rana zasu koma aji alewan taje ta saya na 1k taga an bata dayawa taje tasami wani waje under bishiya tazauna taciro wayan da Aliyu yabata tai dialing number Mami sai biyu tana ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? kira ya katse ba amsa akaro na uku aka daga akai shiru hakan yasa kawai Ziora tasan Aliyu ne cus da Mami ne data kirasa, ahankali tace  Yaya Aliyu good afternoon anatse yace  are you on break? Dasauri tace  yes, where is My Mami? Is she feeling better now ? Dan shiru yayi chan yace  yes ahankali tace  okay I wanna talk to her strictly yace  do I look like your worker? Turo baki tayi taki magana, shima yayi shiru chan yace  what have you learnt today? Washe baki tayi tace  we did Qur an my Malam said I will start from Naba i he was reading I was repeating after him, next week Saturday I will read it for him, then we did Tajweed, me I don t understand d al izhar like that, then we did azkar, before we come out and pray, we will go back to class by 2 hakanan magananta kawai nasa zuciyansa na sanyi yana rage masa nauyi da damuwa ahankali yace  are you not hungry dasauri tace  I went to mai alewa man I bought 1k own is so plenty I can t even finish it gently yace  regulate the intake of your sugar makemai kafada tayi taki magana, chan call waiting yashiga shigowa wayan tacire ta kalla tace  one number has been calling you i saw almost 38 miss calls right now the number is still calling yasan Beeba ne hakan yasa yace  don t answer any of my calls, i will pick you after asir ya katse wayan abinsa ta turo baki tacigaba da shan minti abinta ba ruwanta har aka koma class, komawa cikin hospital din yayi yashiga dakin Dr Chidi na wajen Mami is just fine babu wani reaction or change tareda ita haka suka zauna awajen har wajajen 4 aka kira salla Mami tace  tashi kaje kai salla kawuce ka dauko Amrah ka maidata gida gyadama Mami kai yayi ya ijiye wayanta a wajen yace  I will be back yafita masallaci yaje yayi salla daganan yawuce makarantan _u parking yayi an tashi bai ganta ba saiya fito yasauko maybe tanatabkiran number Mami hakan yasa yafara tafiya a kasan wani bishiya ya ganta tana zaune tanashan alewa abinta sanye da hijabin daya mata matukar kyau kafanta far1 yar ga lalle datasha sai kawai yataho wajen kafin yakaraso taji kamshinsa dasauri yadago Kai hada idanu sukayi dawani irin sauri tamike tana murmushi sosai ganinsa felling happy ta taho dasauri zatai hugging nasa yamata wani kallo dayasa ta tsaya yace  pick your bag let s go jakanta takoma tadauka suka taho suka jerontare har wajen mota tabude gaba ta shiga ta zauna tana rufo kofa shima haka ya kunna motan yaja tajuyo ta kallesa da sauri tace  Yaya Aliyu are you taking me to Mami? Batare daya kalleta ba yace  you re going home raurau tamai da idanu batare daya kalleta ba yace  kikamin kuka anan sai ra batamiki rai hadiye kukan tayi tai lamo har sukakai gida aka bude musu gate suka shiga yawuce yayi parking Chef na fitowa rike da basket da kula masu kyau ke kai ta taho wajen Aliyu ya sauko daga mota tazo tabasa ya karba daidai Ziora na zagayowa wajen tace  Sir Mami tace na sanar dakai cewa tace na dinga koyar da Amrah girki anatse yace  okay yabude bayan mota ya ijiye basket din sannan yajuyo yakalli Ziora data tsaya idanunta sun ciko da kwalla tace  I wanna go to Mamiii wani kallon yamata kawai yawuce flat nasu cus key natare dashi Chef biye dasu yabude mata kofa batare daya kalleta ba yace  get in yajuya yawuce Ziora kawai ta rushe da kuka ya juyo ya kalleta saiya kada kai kawai yawuce yashiga mota yaja yabar gidan yana kallonta ta mirror kuka takeyi.
Yana fitowa direct hospital yawuce yayi parking yasauko yafito yabude baya yana kokarin fito da basket na abincin akace  it s Dr Aliyu, Hi Dr dasauri yajuyo wasu samari guda biyu yagani sanye da kayan kwallo baisansu ba wlh but kayan kwallon daya gani jikinsu yasa yasan they re related to Imam murmushi yayi yamika musu hannu yace  Assalamu Alaykum dasauri suka amsa, daya yace  wlh awayan Imam nasanka bansan zan iya ganeka in reality ba dan murmushi yayi dayan yace  idan mukaje apartment wajensa anjima i will tell him munga Aliyu Dasauri Aliyu yace  wani apartment ?

EPISODE 6?? 5??




Dayan Abokin kai tsaye yace  101 Apartment dake Wuye gyadamusu kai Aliyu yayi sukace to sai anjima Dr, ya gyadamusu kai har zasu shiga mota Aliyu yace  can you please tell me the room number dayake Dayan yace  room 7 gyadamusu kai Aliyu yayi suka ja motarsu sukabar wajen shikuma Aliyu yadauki basket din yarufe motan yawuce yashiga hospital din har zuwa dakin Mami bacci take hakan yasa yaba nurse abincin yace  ina zuwa zandan fita gyadamai kai tayi yawuce yafito yashiga motarsa yaja sai wuye baimasan apartment dinba saidai yasa a google map yaja har apartment din parking yayi yay shiru yana kallon wajen why will Imam lied yayi tafiya but yana garin nan living a service apartment? Saukowa yayi yashiga yawuce gaban flat din dayaga 7 ajiki yadanna door bell har sau biyu ya tsaya ko 1min ba a daukaba kawai aka bude kofan Aliyu yadago kansa hada ido yayi da Imam dake sanye da just short da white singlet ya rame yafada Imam na ganin Aliyu ba karamin mamaki yayi ba dasauri yakai hannu zai tura kofan Aliyu yada hannunsa yatare Imam yashiga turawa da duka hannunsa biyu yakasa rufewa kawai Aliyu ya tura kofan da kyau ya shigo yamaida yarufe Imam azuciye yajuya zai wuce Aliyubyasa hannunta fizgosa yadawo yakalli Aliyu yace  wat are you doing here? Strictly Aliyu yace  why have you not been answering my calls or Mami s? Ja idanun Imam yayi yahau huci yayi shiru Aliyu kawai ya tsaya yana kallonsa with so much confusion cus the way Imam ke acting is showing something is wrong and shi baisan menene ba, sakin hannunsa Aliyu yayi saiyakai hannunsa yadaura kan fuskansa yana nazarinsa cikeda damuwa yace  wat happened to you Imam? Wat is wrong? Mesa ka rame haka? I ve been so worried about you ture Aliyu Imam yayi azuciye yace  don t tell me you were worried about me cus nasan it s all a lie! It s a lie, I ve been good to you and to Mami but all I get in return was betrayal, you guys betrayed me! Kun cuceni! You re the worst people! Imam yayi maganan yanakai hannu yana sharce hawayen daya zubomai da sauri yana huci Aliyu yayi shiru yana kallonsa kawai cus baigane daga ina maganan yake ba, and see yanda yake goge hawaye Imam is really hurt plus yanda ma yarame ahankali yace  what happened Imam? Me muka maka ? Azuciye yace  ba amfanin fada kuma it s too late the deed has been done katafi kawai abinka yayi maganan yajuya yayi bedroom Aliyu yabisa Imam na shiga bedroom zai rufe Aliyu ya biyosa ciki yace  talk to me Imam, tayaya na cuceka na yaudare ka? Mena maka?
Fadawa gado Imam yayi yaja bargo yasa saman kansa yarushe da kuka sosai maybe ma har wani Abu ya shiga tsakaninsa da Amrah, yanda Imam ke kuka was touching zuciyan Aliyu sama da yanda zakai tunani cus yana son kanninsa dafe kansa yayi what is wrong? Mesa zafi yake haduwan mai? Ga auren da Mami tamai, ga Mami a asibiti now ga Imam look at the way he s crying Innalillahi wa innailaihi raji un zuwa wajen gadon yayi ya yaye bargon yadago Imam yace  tell me what is wrong Ima& .. pushing Aliyu Imam yayi da har saida hannunsa ya bugu yace  leave me alone stop trying to be nice when you re not actually nice you stole my woman from me and you got married to her you and your Mom are cheat! Chak Aliyu ya tsaya yana kallonsa jin abinda yace, Imam yataso daga gadon yayi tsaya gaban Aliyu dake kallonsa yanuna kirjinsa yana kuka harda majina yace  I was the first person daya fara haduwa da Amrah! I and I alone Nabeel is my witness a golf club! Kaman mahaukaci yace  the day takawo Mami gida I recognized her namata magana I was even rude, har muka shirya anytime tazo gidan nan dani take hira I do drop her off a school, natare mata fada a school when her friends were trying _u mata taron dangi, soyayyan Amrah was all over me all over my face duk kun gani from yanda nake bata attention Mami tagani cus ita kecemin ma nadena tsokananta in_aata kuka
Imam yace  kun yaudareni kaida Mami kunci amanata, sai bayan kun tare jiyane sannan zaka fara nemana wat are you here for? Aliyu how could you stole my only girlfriend from me bayan kai kanada Dr Beeban ka after everything dana muku aduniya, bantaba biyema Mamana da kishinta ba, I was there for you and Mami, how many times zan zauna da Mami just sabida kaje aiki, naba Mami magani, nabata abinci, na dauketa nafita da ita, idan ka batamata rai na lallasheta, I crack jokes to make her happy to make her laugh and to make her smile, I stayed with Mami sama da yanda nake zama da tawa mahaifiyar Aliyu, na rikeku da zuciya daya but loook at wat I get in return eh did I deserve this? imam yafashe da kuka he s so pained he s heartbroken ya mugun ba Aliyu tausayi zuciyan Aliyu yayi wani kalan sanyi.

Wlh Allah ne sheda yanason Imam and ko da wasa baitaba sanin Imam na son Ziora ba dabazai taba yarda ya auri wacce kaninsa keso ba wlh saidai yana Mami hakuri yace Amrah ya auri Imam, the way Imam ke kuka sai yaji zuciyansa na crushing kaninsa did not deserve this, ahankali yadawo wajen gadon yakai hannunsa kan fuskan Imam ya sharemai hawaye murya chan kasa yace  Maheerrrr yama kasa magana sabida yanda zuciyansa tai nauyi ya lumshe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login