Showing 33001 words to 36000 words out of 163158 words

Chapter 12 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8217

this house, Mami takallesa tace  bakaji ana gaidakai ba murya a kife yace  tadena gaidani, tazo wajenki tayi abinda yakawota and leave this house if possible kafin nadawo hararansa Mami tayi tace  sannu ubana mai bakin hali wanda ya tsani arabeni bai sake magana ba yashiga cikin gida.


Ziora na fitowa taga ba motan bolt a wajen sai wata Benz mai kyau awajen fara, ha a dazu ba corolla car tagani na bolt ba harta shiga ciki tafito ko idanunta ne bata lura da kyau ba?Matsawa tayi dab da motan daidai ana sauke glass kasa, Imam ne zaune yana sanye da kayan kwallo da takalmin kwallo, yayi bala in kyau yana kamshi mai shegen dadi ya kalleta, hade fuska Ziora tayi cikeda fada tace  where is my bolt ? Kallonta Imam yayi yace  I paid him nace yatafi, I want to be your bolt driver, let s go lemme drop you off dasauri ta make kafada tana turo baki tace  I will not enter your car ahankali Imam na kallonta yace  even if I m willing to say sorry ? Dasauri Ziora ta kallesa, bude kofan motan yayi yafito dan faduwa gabanta yayi, yana sanye da kayan kwallo na short da riga masu combination na white and blue sunmai kyau sosai, zagayawa yayi yabude mazaunin passenger yace  common zoki zauna Amrahn Mami, I don t want drama dan kallonsa tayi saikuma tai murmushi yanda yace  Amrahn Mami yamata dadi kawai ta taho hakanan ganin she s approaching him saiyaji gabansa yana faduwa baisan sanda ya matsa yakoma baya ba itakuma tashiga tazauna cikin motan, yadan saci kallonta sannan ya maida kofan yarufe yazagaya yashigo ciki yatada yace  ina zaki? Dasauri tace  baze gyadamata kai yayi yafara tafiya chan yace  sorry about what I said the other day, and thank you for saving Mami, thanks for the cake too murmushi tayi sosai ta kalleshi tace  i love Mami so much she s my best friend now murmushi yayi yana kallonta, she s so young and innocent, har suka shiga baze bai sake mata magana ba amman bini bini yana satan kallonta ita hanya take kallo abinta, chan yace  inane department naku? Ahankali tace  accounting murya chan kasa yace  yau ba lectures ne ? Dan kallonsa tayi yanda ya zura mata idanu yasa ta dauke kanta da sauri tace  ni I don t want the school bai kara magana ba har sukakai department dinsu yayi parking dasauri tajuya zata fita ahankali Imam yace  Amrah juyowa tayi da sauri suna hada idanu kawai taji kunya yakamata sabida yanda taga yana kallonta tace  uhn ahankali yace  can you stop going out with those girls? Dasauri tace  Mami ta gayamin itama nima I don t want the friendship with them anymore wani cute smile yasakin mata itama haka sannan ta sauka da sauri tai cikin department nasu baisan meya shigesa ba but samin kansa yayi da tsayawa yana kallonta bayako kyafta idanu har saida yadena ganinta tashiga class sannan kaman an kunna wuta firgigit yadawo daidai kunna motan yaja harzai wuce yaga tafito daga class din tazauna kan daya daga cikin kujerun dake gaban department din nasu, ya tsareta da idanu, she s dead beautiful, and tanada wani irin bewitching aura dake sace zuciyan mutum, is not his fault tunda gashi har itama Mami is loving the girl unconditionally daga haduwa da ita a saloon.
Tana zaune wajen Mira tagani tana tahowa tana sanye da half gown mai bala in kyau natane kuma ko yaya akayi yadawo nata bata sani ba maybe rannan dasuka so gidansu ta dauka a wardrobe dinta, karasowa tayi wajen Ziora na kallonta Mira ta zauna gefenta cikeda masifa tace  how would you come to this school baki nemeni ba kika kama kika fita? By the way ma ina kikaje cus munje dance academy dinnan baki nan eh ? Kallonta Ziora tayi yanda take mata magana da isa tadai daure tace  I went somewhere  somewhere where? Mira tadaga murya dayasa Ziora tasaki baki tana kallonta, saita kara daurewa tace  my parents don t want me to be friends with you guys anymore wani abune Mira taji ya daki kirjinta kafin ta gyara zama sosai tana kallon Ziora tace  mene kikace Ziora ? Gabanta faduwa yahauyi but she has to say the truth hakan yasa tace  they said if they see us together again they will lock you girls up after that drug thing, so I think kawai muhakura da friendship din ni school dinma banso zan daina zuwa ne mikewa Mira tayi ta tsaya agabanta tana kama waist nata kaman wata uwar Ziora tace  repeat what you just said Ziora sosai kirjin Ziora ke bugawa to wai tsoron Mira take? How can she be afraid of her? Ta tambayi kanta sai bakinta yahau rawa sosai tace  I& .I& .don t wanna be your friend anymore! Hannu Mira tadaga cikeda zafinrai zata kaima Ziora mari atsorace Ziora takai hannayenta saman kanta dan kare fuskanta tace  Daddy! Mira takai hannunta da zafin nama zata daura mata marin sukaji murya saman kansu strictly yace  ke! .

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'


EPISODE 1?? 7??

Azabure Mira tajuyo jin muryan namiji akansu itama Ziora tadago kanta ahankali taga Imam ne yana kallonta, ahankali kaman yanama yar yarinya magana yace  are you okay? Gyadamai kai tayi like a baby idanunta na ciko da kwalla Mira najin wani abu ya tsayamata arai cus this is her crush that footballer Wanda musamman tajasu zuwa golf club sabida shi, why is he here? Why is he talking to Ziora like that? Sunsan juna ne? Yasanta ne? Murmushi ta kakalo tace  Imam the almighty footballer and golf player in our school, Hi wani matsiyaci kallo yamata na rashin mutunci, yace  are you trying to bully Amrah? Zafi kirjin Mira yayi jin yanda yakira sunan Ziora a ina yasanta, itama Ziora ahankali tadago idanunta takallesa jin yanda yakira sunanta Amrah, anatse yace  if anything even a scratch nagani ajikinta you will leave this school with immediate effect bugawa kirjinta yashiga yi tadaura still trying to act cute tabude baki zatai magana kaman wani dan iska yace  dalla ware! Excuse me kunyan duniya Mira taji sai kawai tawuce ta tafi, yakalli Ziora da idanunta sun cicciko da hawaye tana kallonshi saiya zaro handkerchief daga pocket dinsa yamika mata yace  kin iya rashin kunya but a girl like you now is trying to beat you up you can t defend yourself, big for nothing Amrah fashewa da kuka sosai Amrah tayi da wlh saida yama danji tsoro da kunya, wai ita wannan bata da kunyan kuka ne da girmanta, iyye yanzun nan wata na neman dukanta dan yamata fada saitahau mai kuka, wlh baisan sanda ya duka agabanta cikin muryan lallashi sosai yace  why are you crying now? Cikin kuka harda shesheka tace  you call me big for nothing cikeda tsokana Imam yace  to tell me wat are you ? Sake rushewa tayi da kuka tana buga kafafunta akasa dasauri yace  okay okay you re not big for nothing now stop crying ana kallonmu tsagaita kukan tayi tace  and I will tell Mami you ve made me cry again, I will not give you my cake again dan juyamata idanu yayi yace  dazun dinma ai baki bani ba kasa magana tayi kawai heart nata na racing sabida yanda yamata da idanu ta tsaresa da manyan idanunta shi kansa saida ya lura saiya harareta yace  karba ki goge idanuwan nan naki kaman na Labubu toy baki tabude zatai kuka dasauri yasa hannu akan lips dinsa yace  shii wai don t you know you rea big girl? Hausa big girls like you basa kuka haka saisa ake kiransu da yammata, kice yammata naji ahankali tana kallonsa sosai tace  emmata murmushi yayi kadan daya lotsar da dimples nasa dayama fuskansa kyau ta tsaresa da idanu, saiya tashi yamata waving hannu yace  bye Emmata ashagwabe ganin yana tsokananta talking like her tamikamai handkerchief nasa da hannunta tace  Yaya Imamu your handky! Chak ya tsaya batare daya juyoba, the way she pronounced his name, d sigan yanda takirasa da tone na shagwaba da kuka baitabajin wata takirasa hakaba, kin juyowa yayi yace  nabaki, your first gift from a boyfriend! Dan faduwa gabanta yayi saikuma takasa magana ta dinga kallonsa harya shiga mota yatafi sai kallon handky take, kusan 5min da tafiyansa saiga Daddy.

Tana shiga motan Daddy tai hugging nasa murmushi yamata sai kawai yakai hannu aljihun sa yazaro wayanta yamika mata yace  for staying in school today and attending lectures you ve earned your phone wani dadi ne ya lullubeta tai hugging nasa tace  thank you Daddy you re the best ahankali yace  why are your eyes red? Murya chan kasa tace  kuka nayi tai hugging nasa tana sa kanta a kafadansa, dasauri Daddy yace  why wat happened? Fashemai tayi da kuka tace  I broke up with my friends since all of you hated them, now I m heart broken abin yaso yaba Daddy dariya yace  you did a great thing, stop crying I m so friend, your Mother is your friend too plus brothers naki, nobody is like family shiru tayi ahaka har sukakai gida, suna shiga taga Mommy a falo tace  good morning Mommy na Mommy tace  kaniyanki da morning dariya tayi ta manna mata kiss a kumatu tamike tawuce sama Daddy yabita da kallo yana murmushi harta wartsake yace  I told you I can set my daughter bagashi nan yanzu ta natsu ba tabe baki kawai Mom tayi bata cemai komiba.


Tana shiga dakinta jakanta tafara budewa tazaro littafin data rubuta number Mami tai dailing number, Mami na bayi tana wanka Aliyu na zaune bakin gadon yaji wayan Mami na ringing babu wata mai kiran Mami hakan yasa yakalli screen din amman ba suna is just number, katsewa yayi aka kara kira still number ne ta katse, kira na uku yasa yadaga wayan yana kallon number batare dayayi picking ba daidai Mami na fitowa daga wanka yabata wayan karba tayi tadanna tasa a speaker kafin tai sallama Ziora cikeda farin ciki tace  Mami it s me, your Amrah kafin Mami tai magana tace  Mami Daddy gave me my phone just now I just entered my room nabude jakana and quickly call you Mamiiiii kyalkyacewa da dariya Mami tayi Aliyu yakalleta adan sace da mamaki, Mami tace  oh ni Amrah, yanzu sabida an baki waya kike murna haka? Dasauri tace  yes Mami and I told Mira that my parents don t want us to be friends again it s over she wanted to beat me but Yaya Imamu stopped her and warned her Mami tace  Imamu na dasauri tace  yes he took me to school Mami tace  okay, karki yarda wata tadakeki okay muryanta yadan ragu tace  I don t know how to fight Mami, my brothers don t fight with me, I m the only girl in our house, My Mommy have 4boys, my step mom has 5boys murmushi Mami tayi mai sauti tace  zan koya miki yanda ake fada kikazo gobe dariya mai karfi Ziora tayi dake fitowa awaya sosai tace  Mami you re very fine ko ? Zama Mami tayi abakin gadon tace  yes I m my dear Dasauri tace  tom where were you inata kira baki dagaba I was worried danacema Daddyna yakawoni naduba ki dariya Mami tasakeyi Aliyu yakara kallonta dan sosai take dariyan, Ziora tace  you re now my only friend Mami this time around saida Aliyu yajuyo complete yawani kalli Mami data kwashe da dariya cus from yanda take maganan da zuciya daya takeyi ga, mamakin Aliyu daya hade fuska sai Mami tace  kwarai I m your only friend now, nima you re my only friend Amrah na kyalkyacewa da dariya Ziora tayi, Aliyu kawai yamike yawuce yayi kofa Mami tadan kalleshi sannan tace  jeki sallan magrib Dasauri tace  okay but Mami are you on watsapp zan kiraki video call anjima ? Mami tace  ni bansan ina watsapp dinma yayi a wayana ba amman zansa Aliyu yadubamin now go and pray dasauri Ziora tace  I love you Mami na my best friend byeeee ta katse wayan kafin ma Mami ta amsa Mami tazare wayan daga kunnenta tana murmushi sosai ta kwalama Aliyu kira.  Aliyu, Son, Haidar yana dinning yamike yazo dakin tareda bude kofa Mami tamikamai wayanta tace  gyaramin watsapp dina zanyi video call da Amrah, yimin saving number ta kuma dan kallon Mami yayi sai kawai ya amsa baice komiba, updating watsapp dinta yayi ya gyaramata yabude, yana budewa yaga Amrah harta mata chat  Hi Besty Mami tsuki yayi dayasa Mami ta kallesa dasauri tace  lpy ? Murya chan kasa ciki ciki akufule yace  you don t even know this girl Mami&  anatse Mami ta taresa dan taga take takensa tace  andd? Bai kara magana ba yamata saving number Amrah yabata wayan ta karba yamike zai fice ahankali tace  sometimes you don t have to know people Aliyu, and being different doesn t mean you are bad, who knows she might change because of me, wat matters is heart, she s just a precious innocent girl that doesn t see me as a sick person saidai normal healthy person, while dukanku na treating dina as a woman that is dying Amrah is treating me like a normal human, babu wannan look na pity nan dakuke min a kan idanunta saidai look na tsantsan excitement da so dakuma kauna, she s right Amrah is my friend Aliyu, ta shiga raina sosai matuka idan itama kanaso ka korata ne nacigaba da zaman gidan nan banda mai tayani hira inba Imam da Nabeel sunzo ba ai saikayi? Ko kai dabaka iya hiran bane zakamin? Yaro mai shegen bakin hali da miskilanci kaman ubanka Baice komiba yajuya zai fita harya bude kofa tace  when was the last time kaje gidan mahaifinka ka gaidasa? Tsayawa yayi chak baice komiba baikuma juyoba, ijiyan zuciya ta sauke tace  one of this days koda Friday ne ka shirya kaje ka gaida mahaifinka Aliyu murya chan kasa yace  banida time ne ahankali tace  I know amman dai kaje tunda ai lafiya ta kalau kaji ko gyadamata kai yayi yafice itakuma tasa kaya tahau kan dadduma dan yin salla.
**

Gidansu nada bala in kyau, kana ganin gidan kasan sunada rufin asiri, gyara fuskanta tayi tashiga, flat dayane agidan, kofa tabude da sallama ta shiga wata matace a falon tana duba wasu laces dawata dillaliya takawo mata ganin diyarta yasa tace  ah Beeba kene kin dawo ya banji an bude gate ba murmushi tama mahaifiyarta tace  nabar motana a asibitin mu ne Mama, bari nadan watsa ruwa Mama data bita da kallo ganin idanunta sunyi ja tace  wai ke kullum sai patient sun saki kuka a asibiti ? Murmushi tayi kawai tawuce dakinta batai magana ba chan aka sake bude falon aka shigo wata budurwa ce kaman Beeba din but tafita girma akalla zatai 29yrs ko 30yrs ita cousin ne su tashigo, diyar yayan Baban su Beeba Mama tace  Farida an dawo zama tayi tace  Mama na kosa nagama workshop din nan nakoma kano abina nahuta haba dariya Mama tayi tace  don t be lazy my friend tashi kije daki yar uwanki na ciki itama tadawo daga asibiti fuskan nan ba annuri mikewa tayi tawuce corridor tabude wani daki mai kyau ga baban gado ciki, Beeba na zaune bakin gado ko abaya bata cireba share fuska take da bayan hannu tana kuka, dasauri Farida tamaida kofan tarufe tazo wajen gadon tana kallon Beeba tace  Dr are you okay? What happened why are you crying? Jan majina Beeba tayi da hanci tana haki tsabagen kuka har tip na nose nata yayi ja cikin muryan da baya fita sosai tace  I fought with Dr Aliyu wani kallo Farida tamata daga sama zuwa kasa tace  yanzu Beeba you re 28yrs old, a Dr for that matter, an intelligent Dr, a Gyneocologist, Master holder from havard as scholarship, shine zaki zauna kinama wani d a namiji kuka? Did you even know who you are? Kinsan self worth da value naki? Who is Dr Aliyu? Is he the last man on earth ? Hannu Beeba takai tana share fuskanta hawayen sunki tsayawa sai kawai tasanya hannayenta biyu akan fuskanta ta rushe da kuka sosai tace  ya kikeso nayi? Agabanki Baba yakirani yabani one month nafito da miji, babu yanda banyi da Dr Aliyu kan yafito ba yazo gidanmu yaga Baba, amman yaki wai bai shirya aure ba sabida sick Mom dinsa, Allah ma yakashe shegiyan matan muhuta tazaman mai jaraba arayuwa sosai Farida take kallonta saikuma tace  kincemin he slept with you da kuna UK? Dago jajayen rinannun idanunta tayi ta kalli Farida sai batai magana ba, Farida tace  tell me the truth I want to help you ne ahankali ta girgizamata kai tace  wallahi baimin komiba but I just made it like that tai shiru kaman mai tunani tace  the only weak point na Haidar dana sani all this years is

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login