Showing 120001 words to 123000 words out of 163158 words

Chapter 41 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8218

tace  zai gane baiyi wannan wahalan da struggle da niba, kinsan experiencing exact situation dayataba faruwa da kai dakana maye yana tuna maka da abinda yafaru a lokacin, wat if yagano baitaba abin nan dawata aduniya ba karya namai? Baki Farida ta tabe tace  how many yaran inyamurai ne kuma arna virgins? I doubt idan yarinyar is virgin, kuma I doubt idan yamayi kwnaciyan aure da ita tundadai mahaifiyarsa tasa ya aureta and bayason yarinyar ijiyan zuciya Beeba ta sauke sai kawai ta gyara kwnaciya a gado tana lumshe idanu.



Da sassafe Abba yafita for his meetings but he plans before the end of the day zai kira Aliyu sabida he s not happy with labaran dayaji abakin Imam jiya kwata kwata infact da abin ma ya kwana aransa, Aliyu ya chanchanci amasa fada shima dan haka zai kirasa.

Ko sallan asuba Imam baijeba yau, zuciyansa nauyi yakemai da zafi da ciwo, yes yanason yanason Amrah amman kuma all of a sudden soyayyan dayake mata this days yawani karu azuciyansa kaman zai zare, kaman ana hura wutan soyayyan, ko numfashi yayi ita yake tunawa, kansa kaman zai kama da wuta, kawai so yake yaje ya saceta ya gudu da ita yaje wata duniyan yafara rayuwa da ita kawai, wanka yayi ya shirya yana lissafin yanda zai sace Amrah a zuciyansa yadaga waya yana kiran wani abokinsa dayake aiki a asibitin da Mami take kwance he works a lab suna buga ball tare cus yana bukatan wasu information& .
Mama itama tun safiya ta shirya tsaf tai breakfast tazauna a falo da mayafinta a gefenta da handbag ko motsi batayiba, around 8:30 taji an bude kofa hakan yasa takalli staircase Imam ne ke saukowa yana sanye da jean da t-shirt he looks extremely sad, karasa saukowa yayi yakalli Mama data cikamai idanu yace  ina kwana ahankali tace  zokai breakfast cikinsa na masa ciwo baiso yaci abinci yanzu dasauri ahankali yace  cikina namin ciwo bazan iyacin abinci yanzu ba gyadamai kai Mama tayi tace  in that case tsaya nabika akwai inda zaka kaini baisan mesa ba dudda awajen sa kidnapping Ziora is the most important thing but kasa gardama yayi da Mama ya tsaya kawai awajen,
Mama tai wani murmushin kasaita taja gyalenta da handbag tamike tazo wajen tace  muje Imam yajuya yay gaba tabiyosa har wajen motan sa tashiga gaba yashiga shima yaja motan suka fito yace  ina zaki? Anatse tace  Casalinda hotel kallonta yayi dasauri jin hotel murmushi Mama tayi tace  kadauka I don t care for you ne? U keep making mistake sabida baka nemi shawarata ba jibi dukan dakaci abanza, nasa an kara maka azaban son yarinyar sabida kai tormenting Aliyu amman you just made nonsense and foolish mistakes so I will take over zan kira kuma atattara soyayyan yarinyar a watsar cus babu abinda zanyi da inyamura ahankali Imam yace  bakison Inyamura Mama Mama tace  kwarai banason inyamura, koda bata auri Aliyu ba bazaka aureta ba, saidai kuma inhar d ana bai sami abinda yakeso ba aka yaudaresa akaci amanan sa shima wanda ya sameta bai cancanci yasameta ba saidai ayi two zero, kuma saina gwada musu kai dan gatan mahaifiyar ka ne kallon Mama Imam yayi sai baice komiba, ahankali Mama tace  menene plan dinka before? Kallon Mama yayi sosai yace  I wanted to kidnap Amrah take her faraway muyi rayuwan mu ta haifamin babies masu kama da ita murmushi Mama tayi tace  i see taka motan da kyau muje har hotel din sukakai yayi parking Mama tabude tafito shima yafito suka shiga Mama na gaba zuwa wani daki room 17 suna zuwa Mama tai knocking ko sakan uku ba ayiba aka bude musu kofa Imam baiga waya bude kofan ba cus yakoma bayan kofa Mama tashiga shima ya shigo daidai Beeba nafitowa daga bayan kofan ta tura kofan Imam ya tsaya chak yana kallonta cikeda mamaki Imam yace  Dr Beeba! Murmushi Beeba tayi kadan ta taho tawuce tazauna bakin gado tana sanye da abaya tarame sosai, Imam yakalli Mama yakara kallon Beeba, Mama tace  kakosan cewa mahaifiyar Beeba babban aminiyata ce? So nama Beeba farin sani batun yauba, infact nina fara gayamata ta shiga rayuwan Aliyu yana Harvard lokacin ita tasami scholarship haka tafara zuwa wajen yayanka yana koyamata karatu, yanzu dai ba wannan tadin yakawo mu ba, daman nace zan hadaku anan ne for common goal, shine kai kanason Ziora, Beeba nason Aliyu wanda dukanku biyun Aliyu ya yaudareku, he played with Beeba danhar cemata yayi ta shirya zai turo shiru bata kara ganin Aliyu ba a hospital dinsu ma saidai taji ance he s on leave, she called ba answer maganan danake maka har yau, bai damu da wani hali zata shiga na rashin ganinsa da rashin daukan wayansa ba Aliyu is wicked and he deserves all he s getting wlh sabida Beeba nema dana halaka sa! Mama tai shiru saita kalli Imam tace  I don t want you to do anything leave everything for us, kawai just give me information na mahaifin Amrah and everything daka sani dake faruwa yanzu kallon Mama sosai Imam yaje gabansa nafaduwa sai ahankali yace  my friend nurse yace cancer Mami is shrinking, sannan Baban Ziora da dansa da Aliyu duk angansu tare yazo asibitin Mama tace  inane wajen aikin baban nata ? Address yaba su Mama tace  okay now watch yanda shida kansa Baban zaije yadauki yarsa from Aliyu s house yace aure yakare ahankali Imam yace  wat are you planning to do Mama? Are you trying to hurt Aliyu? Dakuwa Mama tamai tace  kaci ubanka da wannan tambayan zoka kwanta kai bacci anan gyadamata kai Imam yayi yamike tsaye Beeba na kallon ikon Allah yazo yahau gadon ya kwanta tareda lumshe idanu sai bacci.

EPISODE 7?? 9??






Mama ta kalli Beeba dake kallonta tace  ina mutumin dakikace zaki kira wanda zai rubuta mana letter ? Beeba dake kallon Mama tace  yana waje bari nakirasa ya shigo wayanta tadaga takira wani tace  ka shigo tasauke wayan ko 1minutes ba ayi ba akai knocking kofan dakin Beeba ta taje wajen kofan tabude wani matashi haka baki kaman dan Maiduguri irin babur dinnan yashigo dakin yana bin kowa da kallo yagaida Mama yace  sannu Hajiya gyadamai kai Mama tayi ya zauna kan kujeran dake gaban table na dakin Beeba tabude jakanta taciro wani long 80leaves book da kuma wani takarda na hospital document tace  this is littafin Aliyu dake wajena tun muna school, handwriting dinsa ne nan, wannan paper kuma kalli signature dinsa dake ciki tai magana tana nunama mutumin duk yana kallo Beeba tace  zaka iya this exact handwriting da signature dinnan ?Karba littafin da paper mutumin yayi yakalli komi na wajen minti daya saiya kalli Beeba yace  banga kalan handwriting dabazan iya kwafa aduniya ba nayi exactly irin sa ba Beeba dasauri tabasa pen tace  yi tough work awani waje da handwriting din nagani toh kafin nabaka asalin aikin danakeso kayi girgiz????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
a kai mutumin yayi yace  sirri na farko na baiwata shine i use only my pen! Yasa hannu a aljihun wandonsa yaciro wata yar takarda ya warware yaciro wani pen da duk aka nannade da zare ja duk Beeba da Mama na kallonsa, yajuya bayan paper da signature Aliyu yake kai yashiga rubutu yana kallon littafin Aliyu, daga Mama har Beeba kallonsa suke wlh kaman maye ganin exactly handwriting na Aliyu yake, Mama tace  bashi rubutun dakikayi dazai rubuta a wasikar kiga koma with this information da mukaji mu kara sarqaqqiya kiga gyadama Mama kai tayi tabude jakanta taciro wata letter ta warware tabasa tace  copy this a wannan paper da handwriting dinnan saina gayamaka wanda zaka kara da baki tabasa another paper yana kwafe duka rubutun da aka basa yagama tsaf tashiga karamai da bakinyana rubutawa aka gama yayi exact signature na Aliyu ba banbanci ko daya yabasu Mama ta karba tana linke wasikar tace  bani envelop bata envelope Beeba tayi akasa aciki takara ba mutumin tace  rubuta to Mr Ogenechuku ajikin envelope din karba yayi yace  to tarubuta Mama taciro bandit ma 100k tabasa tace mungode yawuce yatafi Beeba tace  Mama nagode nagode I know dispatch writer dazan bama sakon yakai Mama tace  okay, babban burina naga mahaifiyar Aliyu tamutu dan har yanzu Baban su na son matan nan duk uban abinda nayi, banso yaron nan yatona kansa asiri ba jiya, saisa dole na dakatar dashi nina dauka daga inda nayi tsaya zaauga tashin hankali, babu yanda za ayi inyamurin nan zaiga cin mutuncin nan bazai dauki yarsa ba, inyamurai ba kaman hausawa bane dasuka wani ilimin tsayawa tantance saki ba balle ma wannan da tsohon arne ne so Aliyu yarasata har abada, mahaifiyarsa taka tashin hankali karasawa zatayi ke sai kinsan yanda zakiyi da Aliyu, nidai ta mijina da d ana nake jakanta Beeba tadauka tace  natafi Mama sai munyi waya Beeba tawuce tashiga mota har zuwa anguwansu taje wurin wani yaro dake kai delivery tabasa letter da kudi yakai yanzu yace toh.

Normally yan delivery idan sun kawo sako company Daddy security ke amsa inhar akwai name attach to d delivery yakaima wanda aka kawoma sakon parking machine yayi yazo zai shiga security ya tsaresa letter yabasa yace  Mr Ogenechuku aka bani letter na kawowa zaabasa security yafadi yakarba delivery guy din yayi tafiyansa security yashiga cikin company har zuwa office na Daddy daidai zai knocking Obinna nabude kofa yana fitowa daha office na Daddy security yace  there s a delivery for your Dad a ruder just bring it karba Obinna yayi yace  thank u
Yakoma cikin office din yace  Daddy a letter came in Daddy dake aiki da laptop yace  keep it when I m done dan zuba maybe is from FIRS Obinna ya ijiyemai kan table yawuce yafita abinsa, wajajen 5:00 Daddy yagama aikin dayake tass da laptop din ya rufe sannan yamike tsaye yawuce wajen fridge nasa yabude yadauki bottle water yataho dan kwanciya kan kujera yamike bayansa, wlh he s missing his baby girl he s working extra hard this days yadade a office sabida itane, gashi basu shirya da Mommy ba, harya zauna akan kujera yabude ruwan yana kwankwada idanunsa suka sauka kan letter ahankali ya ijiye ruwan yamike yasa hannu yadauki letter daga kan table yadawo yazauna yana kallon sunansa da aka rubuta a jikin envelope din dayaga babu wani tambari yashiga barke saman envelop din yadaga sama ya zazzago da letter ya warware takardan yaga anyi addressing nasa da sallama.


Da turenci aka rubuta letter
 Assalamu Alaykum Sir, this is Aliyu your son Inlaw .
Dan dakatawa Daddy yayi cikeda mamaki Aliyu kuma? Ya tambayi kansa Aliyu that dazun nan around 11 something yagansa a hospital wurin mahaifiyarsa saikuma yasauke ijiyan zuciya yacigaba.
 Inajin nauyinka, ina kuma ganin girmanka ne saisa I opt for natura maka letter nan cus da kado yarka zanyi gidanka, inaso na shedamaka da ni Dr Aliyu Almakura na saki Amrah Ziora Muhammad diyarka saki uku!

Kirjin Daddy yawani irin buga dum! Dum! Dum! Wani kalan saki? This is just day 2 da tare wan Amrah today is Monday, what is he reading? Or is he hallucinating? Wait, tashi yayi dasauri yawuce gaban desk nasa yadauki reading glasses dinsa yasaka yadawo yazauna yana daukan letter yakoma baya yafara karantawa daga farko yaga ba mistake yayi ba kirjinsa na bugawa yacigaba.


 To be honest the only reason na auri yarka is because my sick dying mother asked me to marry Amrah not because ni ina sonta, I thought my mom was dying I though is her dying we call that in Hausa wasiyya! But yanzu miraculously my Mom is not dying ta warke, she won t be sick again, she s cancer free, then why stay with yarka da ban SO ban kuma KAUNA? Koda Mami taji na saketa it won t make her die and I can stand her anger, bantaba son yarka Amrah ba she s not my type of girl, ina cikakken bahaushi do I look like someone that will settle for Igbo? Ga rawan kai, ga rashin natsuwa, taga maza jikinta har tsuma yake, yarinyar data taso cikin cin naman kare, bush meat da palm wine haba Daddy! Overall ma Igbo dinma Christa ce haba haba, I m not in anywhere interested in that daughter of yours mara natsuwa, the same way ka kawota gidana I humbly ask you father Inlaw to come pack yarka from my house and take her with u, I m done! Kazo ka kwashi abinka or na kadata please .
yours faithfully
Dr Aliyu Almakura
Sai ga signature!


Daddy yakaranta letter yakai sau uku ransa namasa radadi, ahankali yace  Aliyu? Aliyu?! Saiyayi shiru kafin cikin tsananin zuciya yace  secretary! Secretar! Dasauri secretary nasa tashigo, tashi yayi cikin tsananin fushi yace  tell my driver to get the car ready gani nan fitowa! Dasauri tace  yes sir saikuma cikeda damuwa dan bata taba ganin Daddy haka ba tace  is everything okay Sir? Cikeda fada Daddy yace  my friend go and tell my driver abinda nagaya miki! .



TOHHH FAH!!!

IDAN KENE DADDY WHAT WILL YOU DO??

KUNA GANIN DADDY ZAIYI INVESTIGATING??

MIND YOU DADDY BAISAN AKWAI CRISIS A RAYUWAN ALIYU BA!

KOYAYI INVESTIGATING AKAGA HANDWRITING NA ALIYU NE YA KENAN? ZAI YARDA DA MAGANAN ALIYU??

BUT TELL ME IDAN KENE DADDY WHAT WILL YOU DO IN THIS SITUATION????

EPISODE 8?? 0??




Hannu Daddy yasa yadauki letter daya gama karantawa yasa a envelope yadauki sandarsa yawuce yabude kofa yafito, baima nemi Obinna ba yawuce yafita compound, driver sa already yakunna motan Daddy da kansa ma yabude baya yashiga yazauna yarufo, driver yaja motan yace  ina zamuje Sir ? Daddy trying to calm kansa down sosai yace  just continue driver yadaura hannunsa a goshi kaman mai tunani yana juya envelope din dake hannunsa sai kawai ya ijiye envelope din a gefen seat dayake zaune yasa hannu a aljihu yaciro wayansa yanemo number Abba yayi dailing number, kusan ringing hudu kafin Abba yadauka da sallama yace  Assalamu Alaykum Inlaw duk yanda Daddy yaso daya daure kar muryansa ya nuna wani abu saida yanuna cus Ziora is his sweet little Baby, she doesn t deserve this, that girl is his life so muryansa yanuna baya farin ciki sosai, anatse yace  wslm Alhaji, a ina zan iya ganinka yanzu? Ko inane zanzo nasameka yanzu haka jin babu walwala a muryan Daddy yasa Abba yadansha jinin jikinsa, anatse yace  ina guest house dina I m just rounding meetings da members but I will text you the address now, dafatan komi lafiya? Ahankali Daddy yace  idan nazo zakaji komi Inlaw Daddy ya katse wayan yana sauke ijiyan zuciya ko 1min ba a dauka ba wayansa yayi kara, bude messege din yayi kawai yamikama driver wayan cus baida karfin magana yace  take me to this address driver yace  okay Sir Tafiyan kusan 20min yakaisu guest house din mai kyau suna kaiwa security yazo baya Daddy yasauke glass dasauri security ya gaida Daddy aka wuce da Daddy ciki, banda yan sanda da sojoji dake compound din babu kowa Abba da kansa yafito yana gyara Babban Riga driver yayi parking Daddy yafito yana dogara sanda, Abba yakaraso wajen ya tarbesa yana basa hannu yace  barka da zuwa inlaw murmushi Daddy yayi kadan yace  ya fama da jama a ? Abba yace  Alhamdulillah kap na sallami kowa sabida kai, muje ciki bismillah mu sukai ciki wani babban falo ne irin na yan siyasa Daddy yasami waje yazauna hakama Abba, wani namiji Chef yafito da drinks yakawo da shayi da suya fresh sannan yakoma ciki Abba dake nazar1n Daddy sosai yadan gyara murya yace  Inlaw dafatan lafiya dan this visit haka is scary, Allah sa komi lpy ijiyan zuciya Daddy yasauke yace  daga office dina nayi tattaki nazo wajenka out of respect dan kai babba ne Daddy yayi shiru sai yamikama Abba letter yace  Aliyu ya aikomin da letter nan a office dina shine nazo naga mahaifinsa sannan ka kirasa yazo ya maimaitamin maganan akan idanuna sabida na aminta cewa shiya turo from yanda Daddy ke maganan akwai rashin jin dadi tattare dashi sai Abba yasa hannu yakarbi takardan yana kallon rubutun dake envelop din sannan yazaro takardan ciki ya warware yamike yadauki glass dinsa dake table yasaka sannan yashiga karantawa tsaf yayi shiru Allah yamai wani irin ilimi wallahi wallahi kap yaransa yasan handwriting nasu kowanne cikinsu zai gayamaka ga rubutun Imam gana Aliyu gana Samha gakuma na Amira, rubutun nan na Aliyu ne amman ya girgiza, ayanda yasan Aliyun sa Aliyu ba mutum dazaiyi irin wannan abin bane, so he became speechless for sometime, bazaima iya fadama Daddy cewa rubutun Aliyu ne wannan ba, Daddy dake kallon Abba yayi wani murmushi mai ciwo yace  ko zaka kiramini Aliyu Alhaji awaya? Gyadamai kai Abba yayi jikinsa yayi sanyi yace  sure, sure, bari nakirasa yaciro waya dan kiran Aliyu& & ..



Bangaren Aliyu.
Sundade ahaka suna kallon juna abayin, Aliyu na shafa bayanta yace  let s perform ablution muje kiyi salla I bought ice cream and so many things for you gyadamai kai tayi yakamata da kansa yake mata alwalan sannan yadauketa suka fito tai wani lamo ajikinsa hijab yadauka yasamata yana ijiyeta akan dadduma yace  pray zuhur gyadamai kai tayi tai wani murmushi shima yamata murmushin daya lotsar da dimples nasa yamata wani kalan kyau saita tsaya tana kallonsa kuma hancinta yaja kadan yace  pray murmushi tayi ta kabbatar sallan shikuma yawuce yafita yasauka kasa zuwa kitchen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login