Showing 54001 words to 57000 words out of 163158 words

Chapter 19 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8183

bata saka bra ba nor dankwali kawai tarike wayanta tafito tana dingishi idanun nan da fuskanta sunyi jajur sun kukkumbura tasaka wani pink crocs dinta tashiga tafiya batada karfi ko daya.

Aliyu na zaune a mota baruwansa yau gaban gidansu yayi parking dan har saida security sukamai magana yace he s waiting for someone, yana daga wajen yaga Ziora tabude gate dinsu tafito Ya Allah! Wani iri Aliyu yaji kaman an watsamai yajin barkono ajiki yanda yaga jikinta gabaki daya ke waje, wani irin fari da hasken fata takeda shi kaman baturiya babu tabo ko daya ajikinta, kanta ba dankwali ga gashinta nada kyau virgin hair bata taba saka relaxer ba, dan spaghetti red hannun rigan dake kafadanta yakara haske jikinta kaman baby body, rigan v neck garesa gashi gajeren riga, she looks like wata baby kawai yaji abu ya tsayamai awuya ahankali ta taho tabude kofan motan da saida tai baya kaman zata fadi zata shiga yamata wani irin tsawa!  The next time I will see you anywhere in this world dressed like this as a Muslim girl saina tattake ki, go back inside and cover this your ugly body dawani irin sauri Ziora tajuya tafashe da kuka sosai jikinta na rawa dukta tsorace zuciyan na bugawa takoma cikin gida Security na kallonsu har dakinta taje, hijabin sallanta data gani kan dadduma tadauka dark blue tasaka har kasa yamata wani irin kyau tafito still kuka take, tafito tazo wajen motan tabude da kyar this time around bayako kallon inda take tashiga tazauna taja kofan tarufe she s still crying, tada motan yayi yajuya yaja yabar anguwan basu dawani nisa cikin 10min yakai gidan yana bude gate a compound yaga Mami tsaye looking super anxious dasauri tashiga zuwa wajen motan Aliyu yayi parking batare daya kalleta ba yasauko abinsa, Mami taxaga tabude mata kofa ganin idanun Ziora and she s still crying batasan sanda tace  subhanallahi wat happened wannan kuka haka Amrah, zo zo zo Mami takamata ta sauko tace  jikinki ma zafi akwai zazzabi muje ciki saukowa tayi tawani shige jikin Mami Mami ma tai hugging nata back tace  it s okay I m right here okay, muje ciki suna ahaka sukai ciki Aliyu na zaune a dinning yana sipping coffee daya bari yau bazaije aiki ba is off day musamman yadauki off sabida Imam.

Zaunar da Amrah Mami tayi a falo kan dogon kujera tace  bari namiki tea cikin wani irin murya tace  Mami I want my Mommmyyyyy dan dago kansa Aliyu yayi ya kalleta daga wajen, baitaba ganin shagwabbabiya like this girl ba, Mami tazauna kusada ita tace  tell me wat happened to your Mommy ? Cikin kuka tace  she and Daddy fought because me and she left to Enugu tafashe da kuka sosai Mami na kallonta tace  after getting back home yesterday& & . Ziora tashiga fadama Mami komi daya faru jiya harkan abinda yayinta sukace daya kara batama Mommy rai dayasa ta tafi, cikin wani irin muryan ban tausayi Ziora tace  I love my Mommy very much Mami, if she didn t come back today I will die Mommy bata taba tafiya ta barni ba tashige jikin Mami tahau kuka yarinyar tabata tausayi, shiru Mami taji ajikinta h??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????akan yasa tace  Amrah, Amrah dago Ziora tayi tafito daga jikinta luuuu dasauri tace  subhanallahi Aliyu! Amrah ahankali Aliyu yataso yataho wajen ya tsaya batare daya tabasu ba yana kallon fuskan Amrah dayake a lumshe yace  she needs air Mami take off the hijab Hijabin Mami taciremata, dasauri Aliyu yadauke zai juya Mami tace  Aliyu ina zaka kuma ? Dan gajeren tsaki yayi yataho wajen batare daya kalli jikinta ba yakalli fuskanta sannan yakai hannunsa yakama hannunta ahankali kaman baison yi, faduwa gabansa yayi yadaure yana sauraron pulse nata yana kallon lips nata yace  she s dehydrated Mami Dasauri Mami tahau tashi tace bari nakawo ruwa tawuce kitchen, dan kallonta yayi he needs to yadagota tazauna, dan jimm yayi cus baiso yataba ta, saiyakai hannunsa ahankali yadaura kan kafadunta, her skin is so soft kaman na jaririya, dan ijiyan zuciya yasauke yadagota yatadota zaune yadan matso yana kokarin jinginata da kujera jikinta zafi sosai, Ziora tadan bude idanu idanu kadan hakan yasa yazare hannunsa daga kafadunta yadan matsa baya, mikewa tsaye tayi zumbur sai kawai ta lumshe idanu ta taho luuuu zata fadi dawani irin sauri Aliyu yatareta tafado kirjinsa gabaki daya kirjinsa yawani buga dummm! Jikinsa na tsuma.

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'

EPISODE 3?? 1??


SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI


EPISODE 3?? 1??




He s a Dr, baitabajin yana tsoron taba wata ba sai akan Ziora, yanda jikinsa ke tsuma was so obvious Mami tafito daga kitchen rikeda bottle water ganinsu yasa tace  subhanallahi tazo wajen dasauri tace  kwantar da ita Aliyu murya chan kasa kaman dan yaron dayakeson Maman sa tai saving nashi yace  Mam& .. muryansa was shaking sai yay shiru ya tattaro duka karfinsa yace  get her off me Mami ijiye ruwan Mami tayi a natse saitakai hannunta takamo Ziora daga jikinsa, tace  zo taho Amrah tajawota Ziora tafito daga jikinsa ahankali Mami na zaunar da ita back akan kujeran, Aliyu yajuya yace  give her the water tasha ki shafa mata a fuska get her to eat, i will bring drugs Yayi staircase batare daya jira amsan Mami ba, Mami tabisa da kallo kafin tabude ruwan ta deba tace  Bismillahi tashafa kan fuskan Ziora sannan takai bakinta tace  maza sha kinji baki tabude ta karba, sosai kuma tasha ruwan sannan tabude idanunta da kyau takalli Mami muryanta baya fita sosai tace  I want my Mommyyy kanta Mami tashafa tace  you will see her soon but calm down, bari namiki tea sai kisha kinji, kwanta kijirani kwanciya tayi akan kujeran tai shiru tana kallon bangare daya na dakin tana a haka Mami tazo da tea takamota ta bata tea ahankali takesha, she finish everything, bakaramin dadi taji ba tana zaune tadaura kanta jikin Mami, Mami tashiga kwalama Aliyu kira,  Aliyu, Doctor zoka bata maganin ta farka .


Kusan 5min Aliyu yabata sannan yafito da magani guda biyu a hannunsa, saikuma first aid box yataho batare daya kalleta ba yazo wajen yamikama Mami maganin yace  she s taking one each Mami tace  okay sannan yajuyo da kansa yakalli Ziora, hada idanu sukayi da jajayen idanunta tana kallonsa tai lamo ajikin Mamansa yace  Malama let s get those knees treated cikin wata yar karaman murya tace  Ya Moh treated it yesterday Mami dake kallonsu kaman tasami TV dasauri tace  eh bari asamiki magani na yau sabida ya warke da wuri Mami da kanta takai hannu tadanja riganta saman guiwan kadan dukta kurje sunyi jaaa, Aliyu ya kalli knee din sai kawai yabude first aid box din yaciro wani spray kawai ya bude ya fesa a knees din sosai at first bataji zafi ba yana gamawa taji zafi dasauri tarike Mami tace  Mami is hot tana fashewa da kuka, Aliyu yamata wani kallo dayasa takai hannayenta saman bakinta ta taushe Mami cikeda fada tace  wai me haka Aliyu? Yarinya na fama da kanta kana damunta, kyalesa Amrah zo ga maganin sha Mami takai hannu zata ballo maganin dasauri tarike hannun Mami murya chan kasa tace  I m fin& .. bata karasa maganan ba sabida maganan Aliyu.  Take it hannu tamikama Mami ta karba, Mami ta bata ruwa ta watsa abaki tana bata fuska Aliyu ya harareta yajuya yakoma sama abinsa Mami tace  tashi muje daki kin tashi tayi kawai ta rirrike Mami sai Mami tabar ta ta kwanta ko 30min ba a karaba bacci yayi awon gaba da ita Nurse tashigo gidan 9:30 ganin Ziora na bacci tace  ah Mami lafiya diyarki ke bacci ? Mami tace  bataji dadi bane .
**

Wuraren 10 motan da Daddy ke ciki yayi horn gaban wani babban mansion a Enugu, bude gate din akayi aka fito wani babban security ne Daddy yasauke glass na bayan motan security na ganinsa yace  welcome Sir cikin gida yashiga kusan 1min yabata kafin abudema Daddy gate driver sa yashiga da motan gidan, kai kana ganin gidan kasan gidan masu kudine a Enugu sukai parking Dady yasauka daga motan mata ma aikaciya tazo tace  welcome Sir, Madam Chimamaka Ngozi has been expecting you gyadamata kai yayi Daddy yabita sukai ciki zuwa wani kayattaccen palour irin wanda ake gani a Nigerian films dinnan, ga statue na lion a gefe guda, zama yayi tareda sauke ijiyan zuciya aka kawomai palm wine mai kyau mai sanyi kawai yayi shiru yana kallon palm wine din, yayi murmushi yace  get me water instead ruwa aka kawomai da Hennessy alcahol da pepperd naman kare, ruwan kawai Dady yadauka yabude yasha kadan ya ijiye chan saiga wata mata sanye da arniyan lace tashigo falon tanada kiba sosai da fuskanta a chuchure tsabagen rashin murmushi, su biyu aka Haifa itace first born sai Mommy last akwai yara biyu a tsakaninsu but duk sun mutu yanzu iya ke matsayin naman Mommy, cikin yare Daddy yayi murmushi yace  Ezigbo nikita that s good morning ba yabo ba fallasa matan tace  Kedu ka i mere? How are you ? Anatse Daddy yace  O d? mma that s it s good ahankali Dady yace  Nwunye tazo nan dan Allah? Wani kallo Ngozi tama Daddy tace  you ve hurt my sister over and over and over again, me kakeso Ogenechuku you want her life ? Shiru Daddy yamata sai chan cus shi tun farko jininsa bai hadu da Ngozi ba yace  can I see her nazo sabida muyi discussing ne cikin ihu da daga murya tace  she s not seeing you, go back to your second hausa useless wife, you carry hausa woman marry wey no get sense they no sabi cook you join her with my sister en, now she choose a good suitor for Ziora kace no why are you so wicked Ogenechuku eh? Allah yasani ran Daddy na baci amman ya danne.

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'

EPISODE 3?? 2??


SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 3?? 2??




Daddy ya daure sosai yace  I m not here to fight with you Ngozi, I m here for my wife, I need to see her and talk to her Ngozi tace  see Kanwata zata iya hakura ta jure duka abubuwan daka mata but wlh wlh when it comes to the only girl da Allah yabata Ziora, see get ready to fight with not just her but her entire family, you know very well a Igbo land girl child is treasure, her marriage is like celebration of life and paradise, so whatever you re planning akan Ziora ka shiga taitayinka, you are not the only owner of Ziora gajiya Daddy yayi da maganan kawai yamike yayi stairs, Ngozi tace  where do you think you are going Mr Man this is my house not your ko jinta baiyiba Daddy yace  Nwunye Nwunye dakin daya tabbatar zai ganta yawuce direct yabude Mommy na kwance kan gado idanunta sunyi jajir sun kumbura ta tashi da sauri ganin Daddy tace  get out of her& .. bata karasa maganan ba sabida hugging nata dayayi da sauri yace  Alhamdulillah, Alhamdulillah Alhamdulillah ya kankameta shiru Mommy tayi takasa pushing nasa itama she feels kaman bata gansa ba for a year, Ngozi tabugo dakin ta shigo tace  leave this room stop hugging my sister bai saki Mom ba zuwa wajen Ngozi tayi zatakai hannunta kan Daddy Mommy cikin rashin kuzari tace  Mom please dakatawa Ngozi tayi tana kallonta, ahankali Mom tace  let us talk please tsaki Ngozi tayi tajuya tafita daga dakin Mommy tama Daddy wani kallo tace  why are you here? Cikeda so Daddy yace  why won t I be here? My soul mate is here lumshe idanu Mommy tayi tace  my baby girl is everything to me, you know what is Ziora to me in my life, don t you trust me? Zan kawo mata abinda zai cutar da itane? I m her mother fa I m Ziora s mother tai maganan hawaye na zubowa daga idanunta, dasauri Dady yakai hannunsa ya share yace  I m sorry I never mean to hurt you, I know bazaki taba cutar da Ziora ba wlh I know, I ve always say this you are the best Mom, I know you have your reasons na son yarinyar tai dating sabida kinga rashin hankalinta da wayonta yayi yawane, i didn t hate you, or hate religion dakike practicing remember I was once a Christian too Daddy yadan yi shiru ya kwantar da murya yace  Nwunye Ziora is musulma, a musulunci a woman can not marry a Christian dan Allah dan Allah I m begging you sabida banson muyita fada akan case din nan, let s go back home yarinyar ki has been crying non stop she wants her Mom, she s sick, gashi taji ciwo a knees dinta kinji wani kallo Mommy tamai tace  yarka bazata auri Christian ba? Gyadama Mommy kai yayi ahankali yace  yes bazata aura Christian ba murmushi Mommy tayi tace  okay I think our marriage ends here na barmaka Ziora tunda ka nunamin niba mahaifiyarta bace ba, katashi katafi please cikin fada sosai Daddy yace  why are you creating unnecessary problem Nwunye? When did you become so stubborn like this? Why creating issue over silly matter like this bawai auren Ziora zatayi yanzu ba then why creating all this mess eh ? Shigowa Ngozi tayi dakin da security guda biyu tace  Ogenechuku leave ko nasa afitar dakai kallon Mommy Daddy yayi yace  let s go home Wife kallonsa Mommy tayi tace  I m never coming back to you unless ka janye maganan ka cikin kakkausan murya Daddy yace  just like da ace zance miki leave Christianity and join Islam bazaki yarda ba that s the same way bazan yarda y ata ta auri arne ba wlh anatse Mommy tace  okay leave I don t wanna ever see you in my life sosai Daddy ke kallon Mommy ransa na baci Ngozi tamai tasawa Mr Man leave, kallon Mommy yayi sosai yace  banajin yaran mu maza cus they re big boys but you see yar karaman yarinyar mu Ziora, if anything happens to that girl sabida ke I will never forgive you Nwunye, and if anything happens to her you will never forgive yourself too, don t come back for me come back for your kids especially your daughter da yanzu ne take stage na bukatan mahaifiyarta, come back for Ziora, good bye Daddy yajuya yafita ransa abace yazo ya shiga mota yadade zaune batare daya cema driver sutafi ba hoping zata fito yakai 10min shiru bata fitoba muryansa ba dadi yace  let s go kawai Ziora yake tunani baisan mezai gayama yarinyar ba, forget rashin jin nan nata da kiriniya bala in son mamanta take, yaran dake yawan fada da Mamansu sunfi kowa son Mamansu, har airport sukaje yakasa tafiya sai kuma yacema driver su tafi gidansa yama Mommy text message you have till end of today to decide ina gidana I will leave to Abuja gobe da safe.

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'

EPISODE 3?? 3??


SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI

EPISODE 3?? 3??





Wuraren 12 Chidi yashigo gidan ba kowa a falo sama yawuce yabude dakin Ziora bata ciki ahankali yace  Amrah cus yadauka tana bathroom yawuce yayi knocking yace  are you inside shirun dayaji hakan yasa yabude bata ciki, fitowa yayi yawuce dakin Mommy bata ciki, dakin Daddy bata ciki, dakinsa bata ciki na Obinna ma bata ciki sai yafito yasauka yana kiran line nata yana ringing ba a dagawa, yawuce side na step Mom din tai knocking yar aikinta tabude kofa yace  Ziora na nan? Dasauri tace  a a bata nan wucewa yayi gate ya tambayi security ko Ziora ta futa sukace eh tafita dasauri yashiga kiranta non stop.


Mami tuntuni bata samu tai wanka ba saida taga baccin ya shigeta sannan tarufa mata bargo tajuya tawuce daki dan wanka, Nurse as usual tana kitchen tareda Chef.
Aliyu ne yashiga saukowa yana sanye da faran yadi daya zauna ajikinsa da kyau, tundaga staircase yake ganin wayanta na haske yana vibration akan center table na falon karasowa yayi kaman zai wuce yayi fitansa saiya tsaya yakalli screen na wayan yaga Ya Chidi ga hoto akan contact din na tana around kaman 8yrs haka Ya Chidi ya goyata abaya, dan dago kansa kadan Aliyu yayi ya kalleta saiya dauke kai abinsa yawuce zai fita saikuma yadawo yasa hannu ahankali kaman baiso yadauki wayan lokacin wayan ya katse yadaga wayan yayi swiping screen din luckily ba password yadanna call din yashiga contact din ya bude contact din ya danna messege saiya dan kallonta saiya dauke kai sai yayi typing address na gidansu tareda rubuta  she s sick, she s asleep ya ijiye wayan yawuce yafita bawai nisa zaiyiba aski yakeson yayi nan cikin unguwansu ne da kafa ma zaije.


Messege din Ya Chidi yagani hakan yasa yawuce mota ya shiga da sauri ganin ana kiran salla saiya tsaya yayi zuhur yafito yashiga mota yaja motan dasauri har zuwa layin su Mami, agaban gidan yayi parking yasauko daga motan yafito normal jean da riga ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login