Showing 132001 words to 135000 words out of 163158 words

Chapter 45 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8215

one in charge of you, kome yayi yayi daidai mijin mace hudu ne shi not mace daya ke Babanki ba mata biyu garesa ba? Ziora takalli yayanta fadan dayake mata na shiga zuciyanta sosai, no matter what I will stand my ground Aliyu did not write that letter because he s not such person with such mentality, Aliyu is educated, what if his ex was the one behind that letter cus to me everything she said to this foolish girl was very very unnecessary, and it sound to is a calculated plan, Ziora said she didn t hit her ita takama hannun Ziora and pushed herself, yaron nan yace bashi yayi ba bashi yayi ba couldn t you believe his words Daddy? Couldn t you believe him Daddy? Chidi yakalli Daddy yana fada, basu taba ganin Chidi na fada haka ba yace  you could ve left Ziora agidan ta then investigate further starting from tracing the sender of the letter Dad you have CcTv camera at every corner of your company, yanzu yana asibiti ya suma he s unconscious! Wani kalan zabura Ziora tayi tasauka daga kujeran datake kai ta tsaya kirjinta nawani irin bugawa bimmm! Bimmm! Bimmmm!.

EPISODE 8?? 7??




Ba Daddy ba ita karan kanta Mommy saida ta kalli Chidi jin yace Aliyu ya suma, Chidi yace  yes Aliyu collapsed a hospital, he s unconscious wlh tallahi harnazo nan nabarsa ahaka Ziora jitayi kaman numfashinta na rirrikewa tama kasa magana tsabagen yanda tashiga wani irin tashin hankali, wani son Aliyu na tasomata Wanda bata tabajin kalansa ba.


Chidi yace  you could ve left Ziora Daddy and give him time to investigate who was behind setting him up like that kaima kuma on your part kayi binciken cus who ever sent that letter to you wanted you to go pick up your daughter dan abinda sukeso kenan wanda sun bayyana a letter and kabasu exact abinda sukeso, yanzu Aliyu na asibiti yasuma, this was not the right time na taransa da maganan nan, that guy is going through alot, he s taking care of his mother, his mother nada BP da cancer idan we cure her for cancer what about the BP, what if she finds out abin nan daya faru? You know the way this woman loves Ziora wat if taji meyake faruwa do you want her to slump and die just when we are celebrating she s cancer free? Do you know what trauma is kuwa? Do you have any idea how a child feel idan yasan Mahaifiyarsa bata da lafiya balle kuma likitoci su ratayama mahaifiyarka wa adin kwanaki dasuka ragema mahaifiyarka aduniya kuwa? Is it because Aliyu is strong he s a man saisa duk bama tausayinsa? Ahankali Chidi yace  Obinna you remember the time muna yara around 15-18yrs da aka tabama Mommy operation na appendix? Obinna ya gyadamai kai, Chidi yace  how did we feel then ?
Lumshe idanu Obinna yayi yabude su kadan yafe  Ya Moh I don t even want to remember that time and that exact day of Mommy s operation cus it was the darkest moment of my life cikin wani kalan murya Moh yakalli Daddy yace  Daddy knew everything cus bama iyacin abinci, he was the one dake forcing namu muci sabida the pillar of our lives, our mother was on sick bed, bana gane komi a school, gashi i was studying for WAEC and Neco da jamb, the day of your operation Mom was the day nai kuka, nai kuka i was terrified thinking what if Mommy didn t make it, I started realizing how bad of a son I ve been to you ina alkawari idan kinji sauki bazan kara saki surutu ba, I looked at Dad and told him I will become a Dr so that I will take care of my Mom so that u will not feel sick ever again kwalla chikowa yayi a idanun Mommy sosai zuciyanta ya karaya sosai hakama Chidi saiya sami waje yazauna yadaura hannuwansa saman kan idanunsa yayi huci sosai alamun kuka yake, sai yazare hannun ya goge idanunsa da bayan hannu but still hawaye na zubowa yana saukowa kasa yace  anytime I see Aliyu I remember those days da Mommy ke battling da appendix toh imagine cancer kuma yakara share hawaye da bayan hannu, sai Mommy tazo kujeran dayake kai takama shoulder sa cikeda wani kalan son yaronta, ahankali Chidi ya lumshe idanu yace  only a child knows how much sickness na iyaye hurts them and chew their hearts, seeing parents naka sick aches the heart of a child, nothing traumatized yaro like ciwon iyaye, mom it hurts, I know wat I m saying, during ur time I still have siblings that we share the pain together and cry together but Aliyu is all alone, Mom he s all alone and we couldn t pity him even for a day, his mom is in the hospital Daddy da yarki Ziora sun taho abinsu is it fair Mommm is it fair? Wlh wlh jikin Daddy yayi mugun mugun sanyi , maganganun Chidi sunsa yaji samsam bai kyautama Aliyu ba, Ziora jitake kaman ansakamata dutse azuciya, Mom bata tabajin tana kaunar Aliyu ba but maganan da Chidi yayi yanzun nan sai taji Aliyu yabata tausayi na bala i, wlh zuciyanta ya sosu sosai.

Ziora tafashe da kuka zuciyanta namata badadi tana feeling wani mugun regrets da nadama, tayi kneeling tana hada hannayenta tace  I am sorry Ya Chidi, I want to go to my husband now and take care of him, I won t let him be alone again, I will stand by him no matter what and be not just a good wife but the best wife to him cikin fushi Chidi yatashi daga kujeran yace  Wlh kikazo wajen nan saina miki marin da tunda aka haifeki ba a taba miki ba, you re very very stupid, wlh kozaki mutu idan kika tako kafafunki kikazo hospital dinmu saina kakkaryaki, you are very stupid, everything always work for you including auren nan kina fadi aka miki, this time around i will make sure you suffer, the way kikai choosing to come back to your fathers house, ko Aliyu yace zai maidaki saina hanasa, you will remain in this house, marry Daddy kinji shagwababbiya! Kai ran Chidi yabaci, yace  you think ke kadaice shagwababbiyan yarinyar mai gata aduniya? Hausa sunada yaran da akama aure at age 16, 17, 18 ke harma 15 and they stayed with husband nasu????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? in good times and bad times but ke princess din Daddy baza a bata miki raiba saiki dawo gidan wajen Babanki, love awajenki depend on your mood or situations, idan ana good times you love him, akai fada you don t love him ko? To kicigaba da zama anan, ki koyi hankali and get ready and choose idan kin shirya rayuwan gidan miji or not, I m telling you this thing, wlh, wlh ko Aliyu zai maidaki saina hana ki, zauna agidan nan and learn sense badai kince you don t love him again ba you don t want the marriage you will learn the hard way yawuce yayi kofa Ziora nawani irin kuka kaman zata shide, Daddy yace  batada lpy zoka bata magani kafin katafi cikin tsananin fushi yace  tunda tabar gidan mijinta bata bari yayi mata treatment ba wlh saidai ka nemo wani doctor not me yabude kofa yafice Ziora nawani irin kuka tana kallon kofa, Obinna shima yataso ransa abace sosai yace  wlh if I marry a girl tamin wat you did nima I will leave her let her marry her Daddy foolish girl kawai, foolish girl yawuce fuuuu yayi sama duk ransu yabaci.

Ba action na Daddy yafi musu xafi ba na Zoira ne yamusu ciwo, dan dabata biyo Daddy ba taki Daddy bazai tursasata ba zai dawo gida yafadi ga abinda ke faruwa, they will enlighten Daddy su kara budamai zancen yagane, ayi investigation, amman Shegiyar duk ita ta kunna wuta tanama Dddy kuka kaman Aliyu yamata wani mugunta tana cema Daddy tafasa auren knowing well Daddu have a very soft spot for her baya jure ganinta in pain, she totally gave Daddy courage na dawo da ita gida.
They re men, the most important abu da namiji keso ajikin mace is matan dazata tsayamai no matter what, not wacce is only there for him on the good days.
Chidi na zuba wuta a titi yanama kansa alkwari even if it means pausing work he will do that and prove innocence na Aliyu, he will show Aliyu he s not just his Inlaw but a friend and he will never be alone again and saiya zugasa sunci uban Ziora.

EPISODE 8?? 8??




Wuraren 12 nadare Aliyu ke bude idanunsa dasaukai jajir yanabin inda yake da kallo kansa na sarawa, baida karfi he s feeling very weak, yana lumshe idanunsa yabudesu ahankali yana saukesu kan drip din da ake karamai, dudda kansa namai nauyi sosai hakama idanunsa namai nauyin amman still saida ya yunkuro cike da karfin hali yatashi zaune yana kokarin cire drip din dasauri yana ganin jiri again daga tashin sa zaune, hannunsa aka rike dasauri hakan yasa Aliyu yadago yasauke gajiyayyun idanunsa akan Chidi dake kallonsa looking very serious yace  kaga Dr idan ka cire drip dinnan me and you will have serious problem so listen to your Doctor, lay back and relax you are still dizzy cikin muryan Aliyu da baya fita sosai cikin tsananin dauriya yace  Maa& .mi ahankali Chidi yakai hannunsa yadaura kan kafadansa cikin tattausan lafazi yace  Mami is fine, I know nurse nata batanan so I ve assign a nurse to stay with her, yanzu haka tana tareda Mami that is sleeping peacefully in the room so Maminka is fine, but you re not fine and you need this drip, so just go back and relax, allow me to be your Doctor today kin kallonsa Aliyu yayi ya jingina da bango kawai batare daya zare drip dinba ya lumshe idanu, ahankali dake kallonsa yazare hannunsa daga kafadansa, ahankali yace  when was the last time kaci abinci? Shiru Aliyu yayi baice komiba dan kunya dawani kalan nauyin Chidi yakeji with everything that happens wanda yasan by now yasan komi, staying here increasing abinda yakeji yake ga zazzabi na addaban sa, Chidi yawuce wajen table nasa yadauki katon kwalin pizza yazo gadon ya ijiye sannan yakoma table din yabude flask dake wajen yadauki two paper cups ya tsayaya shayi ciki dake kamshi sosai yadawo gadon yakalli Aliyu yace  I ve been waiting for you katashi let s snack on this together, ga shayi idanun Aliyu a lumshe har lokacin kirjinsa namai zafi sosai ahankali yace  I m okay Chidi daya tsaresa da idanu yace  you re not Aliyu! For the first time Chidi yakirasa da Aliyu, Aliyu yabude idanu ya kallesa idanunsa sunyi jajir kaman wuta, Chidi yace  I know you re hurt, I know you re sad, and overall I know baka saki Amrah ba! Wani kalan ciccikowa idanun Aliyu sukai da hawaye unexpectedly dasauri yadauke kansa yana huci yamika hannunsa mai lpy yana kulle drip din sabida yazare yasauka da sauri duk Chidi na kallonsa, cirewa yayi ya sagale igiyan a karfen while yana rufe kanulan hannunsa ya yunkuro cikeda karfin hali dudda yana ganin jiri yasauko, yayi tafiya one, two, jiri yadebesa dasauri Chidi yace  Aliyu! Aliyu yasa hannu yadafa bango yana huci abune kawai ya tsayamai awuya yamai katutu, cikin fada Chidi yace  are you trying to harm yourself, why are you intentionally hurting yourself? Go back to bed Chidi yasa hannunsa yakama kafadansa zai juyoda shi Aliyu yaki juyowa murya chan kasa that is very weak yace  gi& ve& .me a moment yayi maganan yana huci hawaye masu mugun zafi na saukowa daga idanunsa dasauri yakai bayan hannu ya goge yana facing bango sosai cus baimason Chidi yagane, dudda Ya Moh baiga hawayen amma he knew hawaye ne suka sauko akan idanunsa, ahankali yace  you will feel better yanzu, nauyin da zuciyanka yamaka zai ragu, it s okay Aliyu huci Aliyu yakarayi saida ya goge fuskansa tasss sannan yajuyo yatako da kansa ya zauna agadon ahankali yaki bari su hada ido da Chidi dayazo yakama hannunsa ya maida masa da drip din sannan yadauki cup na shayin yamika masa yace  have this hannu Aliyu yasa ya karba yarike yana kallo Chidi shima yahau gadon yazauna a gefensa yakai shayin baki ya kurba kadan yana kallon wutan lantarkin dayake a kunne yace  most of the time idan load na karfin wuta yama kwan lantarki yawa kasan shine abinda kesa ya fashe yayi maganan yana kallon Aliyu dayaki kallonsa kallonsa, ahankali Chidi yace  a brother and a friend can come in any form Aliyu even if awajen yayan matarka ne, and I wanna be that friend you can share your burden with and I will help you lift it up, I wanna be that friend that will support you through thick and thin, I want to prove to everyone that bakai ka rubuta that letter ba because I know bakai karubuta that letter ba! For the first time Aliyu yajuyo yakallesa da jajayen idanunsa dasuka fara kyalli suna ciko da hawaye kalaman Dr Moh sun sosamai zuciya, Chidi ya lumshe masa idanu yabude ahankali yace  I trust you completely Aliyu, I read that letter I see different personality, aura, and sense of humor daya banbanta gabaki daya da Aliyun dake gabana, I know our parents are just being our parents but I m so damn angry with Amrah that couldn t stand for you and as a man idan baka hukunta yarinyar nan ba against next time I will not be happy Aliyu dauke kansa Aliyu yayi ahankali sabida sake tunawa da Amrah dayayi yasauke ijiyan zuciya ahankali, softly Chidi yace  talk to me, share anything dayamaka nauyi azuciya with me, I will listen, and we will fight this together tunda yake baitaba jin kalaman wani na shiga zuciyansa yana zama ba sai kalaman Dr Muhammad yau, yanada mugun zurfin ciki but sai yaji kaman Chidi yasa key yabude cikin nasa, lumshe idanu yayi yabude murya chan kasa yace  I will not forgive the people that hurt me this much, I will not Moh! Muryansa yayi wani kalan rauni da saida yabama Dr Chidi tausayi sosai, ahankali Chidi yace  who do you think yamaka this? Shiruuuu Aliyu yayi chan yace  I don t know! Anatse Chidi yace  can you tell me who was the lady that come to your house today? I promise you maganan will be between us forever, I m asking sabida base on abinda Amrah tafada she s my suspect, I strongly believe tanada sa hannu in everything dake faruwa& . Chidi yafadama Aliyu all abubuwan da Beeba tayi ma Ziora Aliyu ya tsare Chidi da idanu kirjinsa nakara zafi, he actually knew Beeba dole zatama Ziora wani abu, but all he care about alokacin shine kar Amrah taji mata wani rauni, kartai wani making mistake cus he wants to build case for Beeba once Mami taji sauki.

Gently yace  a Havard na santa she s master student lokacin ni ina PHd, I had no idea tayaya tasanni cus bama sharing class or anything dasu but she started bugging me to be teaching her, crying cewa bata gane komi especially English nasu, u know she tried everything harna yarda dai ahaka& . Aliyu yayi shiru yanajin nauyin gayama Chidi maganan, Chidi yadafa kafadansa alamun yana sauraro, juyakai Aliyu yayi yana kallon bango, yace  akwai rannan da I was angry, I was very sad cus Babana da Mami sun rabu, I don t know wat happened the next day I find myself naked next to her in my room on my bed, I have no memory or recollection of what happened I saw blood couldn t even look at her properly she started crying that I raped her ahaka nabata hakuri and promise her zan aureta& . Yabasa labarin komi tasss sannan har zuwa kan voice note dayaji awayanta dasauri Chidi yace  if she tried to kill Mami har mistakenly nasama Ziora drip din why didn t you report Aliyu? Ijiyan zuciya Aliyu yasauke yace  I m busy da Mami banda lokacin rigima da kowa, Mami too will not allow me start that rigima, I wanted Mami to be fine before I take up the case naje asibitin mu talk to the director ko zan sami evidence from CCTV camera then report her to police and medical board so that she will get her license revoked, I will never forgive that girl for what she tried to do with Mami and Ziora, she have no idea how far I can go for my family .

EPISODE 8?? 9??







Chidi dake kallon Aliyu daya gama magana yace  yauwa Dr, it s high time you put her in her place, u don t use tricks to earn a man, everything was a lie is because she studied you tasan bazata taba tsayama ka kalli tsiraicinta ba saisa tace wani abu ya shiga tsakanin ku, Coffe data baka kasha when u were sad she put something inside, she drugged you, Dr someone that is willing to kill your Mom just so that u will be free of burden na Maman ka and marry her can even kill you randa kace bazaka aureta ba! Lumshe idanu Aliyu yayi kawai yayi shiruuuu, Chidi na kallonsa yace  I am discharging Mami home tommorow morning, I know you love my sister Aliyu but kadaure kashareta don t bring her back dan lumshe idanu Aliyu yayi kadan yabude kaman bazai iyaba, Chidi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login