Showing 63001 words to 66000 words out of 163158 words

Chapter 22 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8178

m fine ni, Amrah ne ba lpy danaga message naka sai kawai na kira yayanta yazo yama saka mata ruwa yana nan ma kaga yanda jikinta ke zafi kuwa dan shiru yayi chan yace  yanzun nan zan fara dawowa Mami tace  toh saika dawo, drive safe tai maganan tashiga bandaki tadauro alwala tafito anan falo

Zama Chidi yayi bakin gadon looking so worried yana kallon Ziora wayansa ne yahau kara Obinna ne yadauka yayi shiru chan yace  she s here she can t talk, lemme try Mommy and see ya katse wayan yayi dialing Mommy luckily wayan ya shiga, tunda ta tafi sai yau yake saminta awaya ya katse yasake kira akaro na uku ta amsa tace  wat is it Chidi ? Cikeda fada dan ijiyan zuciya yasauke yace  Mommy I know you re angry with me I don t mind that punish me I will take it, but can you please come back for this girl? Kin tafi look how miserable she s looking Mommy, she s very very sick please come back Mommy batacemai kala ba ta katse wayan ya kalli wayan dan bude idanunta Ziora tayi dasauri ta kalleta yama dauka kuka zatayi saiyaga takai hannunta da ba drip ajiki tadaura kan

Kirjinta tana dukan kirjinta dasauri Chidi yace  what is it? Kasa magana tayi sai buga kirjin take da sauri yakalli drip din baya zuba dayawa yawan zuban ruwan drip dayawa wani zubin yana kawo yawan bugawan zuciya but drip din na fita slow slow dasauri yasa sthethoscope a kunnensa yatashi dasauri yakai yadaura akan karjinta yana matsar da hannunta dayaji yanda kirjinta ke bugawa saida ya tsorata dasauri yazare sthethoscope din yakamata dasauri yana dagota daga kwance yana zaunar da ita yace  Amrah tell me exactly ya kikeji ? Baki Ziora tabude zatai magana kawai saita fara fizge fizge kaman mai epilepsy tana wani irin nannadewa gabobin jikinta ma haka tsorace yace  Ziora! Ke Amrahh!

Yayi wani irin ihu da saida gaban Mami dake Jan charbi a falo yafadi wai irin tabasu wurin nan tuntuni ta idar da salla ta zabura ta mike daga kan dadduma daidai ana bude kofan falo Aliyu na shigowa yaga Mami tai dakin da gudu daga wajen yanajin muryan Chidi na Amrah Amrah, sai kawai Aliyu yayi dakin da gudu, Chidi is a very very good Doctor but kawai ganin Sister sa na something dabaima gane menene ba yakasa komi kawai yariketa yana kiranta tana fizge fizge, Mami tashigo tace  Innalillahi meke damunta Amrah Amrah? Daidai Aliyu na shigowa daidai lokacin Ziora tafara wani irin numfashinta kaman mai sikla tana wani irin bankarewa Mami tafashe da kuka sosai dawani irin sauri Aliyu yashigo yakai hannunsa guda biyu yadaura kan gefen kunnenta yakalli Chidi da jikinsa ke rawa yace  sister ka nada any ciwo misali epilepsy? Dasauri Chidi yace  no no, bata taba ciwon daya wuce Malaria ba? Dasauri yace  bring Mami oxygen from palour hurry, Mami go outside please kasa motsi tayi da gudu Chidi yakawo oxygen din Aliyu ya kunna yana makalama Ziora dabata masan waye akanta ba Aliyu yace  what did you give her ? Chidi yace  is normal saline I picked daga pantry na Mami saina samata normal malaria dru& .. baigama maganan ba sabida hannu da Aliyu yadagamai yana kallon finger tip din Ziora da idanunta sukaje kai, all tips na fingers naga are looking greenish, dawani irin sauri yazo kawai yaja bargon dake wajen kafafunta bai damu da kananun kayan dake jikinta ba yakama kafanta yana kallo tips ba kafafunta sunyi green dawani irin sauri kawai yayi gadon ya cizge drip din daukan Ziora yayi chak a hannunsa yace  her organs are failing your sister is dying we need to act fast, she needs hospital now .

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'


EPISODE 3?? 7??


https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima M Shakur tuni na antaya

EPISODE 3?? 7??





Dawani irin gudu Chidi yadauki can na oxygen da aka saka mata, yabisu da gudu Mami ma haka, sukasa Ziora a mota, Aliyu ya kalli Mami he can t even tell her to go back home kawai yatada motan yaja da mahaukacin gudu yana kiran hospital nasu.
Suna kaiwa bed na jiransu suka sauko da Ziora aka sata agado ana gungurata da gudu Aliyu shima na gudu sosai yana kallonta yace  lab, I need you to run CBC, ABG, RFT, LFT, PT/INR, BNP, D-Dimer, RBS, Ammonia, I also need her tox screen, Blood culture with FAST scan nowww!!!! Yayi maganan daidai suna shiga da ita wani daki, Chidi da Mami suka tsaya Mami kuka kawai take, ahankali Chidi yakama Mami ya zaunar da ita yace  stop crying Mom she s gonna be okay stay here lemme call my parents gyadamai kai tayi, Obinna yafara kira yace mai yazo asibitin nan sannan yakira Daddy ringing daya yadaga, ahankali Chidi yace  Daddy where are you? Ahankali Daddy yace  gani gaban gidan Maman ka sunma hanani shiga dan shiru Chidi yayi sai yace  can you just keep everything aside and come back now I mean right now? Dasauri yace  meya faru Chidi? Ahankali yace  Ziora is in ICU Daddy I can t say more just come back kankarewa Daddy yayi kafin yace  Innalillahi wa innailaihi raji un katse wayan kawai Chidi yayi Daddu yace driver yawuce dashi airport jikinsa na rawa before you know it Obinna yazo duk suna waje.

Mammakala Ziora sukayi da machine Aliyu na kanta he s doing everything to save her ganin Lab na batamai lokaci and he needs the damn result now kawai yafito da kansa yana wani irin gudu daga Mami Chidi da Obinna duk suka bisa da kallo gabansa na faduwa yawuce Lab din yace  I need the damn result basu taba ganin Aliyu haka ba, dasauri suka basa some of the test that are ready, ya karba yana dubawa he s more interested in her toxicology screen report nata, substance din da yagani ance angani a report din he couldn t believe it yace  can you run this tox screen again namijin dake lab din yace  this is the 3rd time nake running test din i couldn t believe it too Sir Dawani mugun gudu Aliyu yashiga tahowa Chidi dasauri yataresa yace  Dr tell me what is going on? Ahankali Aliyu yace  your sister needs dialysis right nowwwww! Ya mannamai paper report nata a kirji yawuce dakin Chidi yadaga paper yana kallo Obinna yazo wajen yace  wat happened Ya Moh wat is wrong with her ? Wani kalan dukawa Chidi yayi Obinna da idanunsa yasoma cikowa da hawaye yace  what happened to my sister? ahankali Chidi yace  how did she come in contact with this substance? Obinna yace  wani substance? Ahankali yace  anga traces na maganin dake shutting all organs dan adam down yamutu gabaki daya? How did she gets it? This is something da sai a manya manyan hospital ake samu, a manya manyan hospital dinma a safe ake boye maganin, how did Ziora gets it? Yasake tambayan kansa sai duk suka koma suka zauna kusa da Mami dake jan charbi tai wani iri looking super worried.

Wayan Chidi ne yahau ringing yakalla Daddy ne yadaga Ddady yace  ina hospital dinku baku nan kuna Wani hospital ahankali yace  lemme share my location yama Daddy sharing, cikin 25min saiga Daddy yana dogara sanda cikinwasu fararen kaya masu bala in kyau Chidi da Obinna suka tashi Daddy duk ya rude yace  where is my Baby? Where is she ? Jikin Daddy har rawa yake dukansu mikewa sukayi, harda Mami da Aliyu ya kalli idanunta, yana isowa atare Daddy da Mami sukace.  How is Amrah Dr ? Ijiyan zuciya Aliyu yasauke yace  she s on dialysis, it will help with flushing d toxins out of her body after that she will be okay yadan kalli Daddy anatse yabasa hannu yace  Assalamu Alaykum Sir Daddy ya karba dasauri yace  wa alaykumus salam, thank you Aliyu for saving my princess thank you Aliyu ya gyadamai kai ya kalli Chidi yace  a Moment Chidi yabisa suka matsa gefe Daddy sai kallon Aliyu yake, anatse Aliyu yace  does she follows you to the hospital ? Girgixamai kai Chidi yayi yace  no duk sukai shiru Chidi yace  are you sure lab basuyi mistake ba ? Girgixamai kai yayi yace  no basu yiba, muna fara Dialysis din tafara samin sauki, she s just lucky we caught it early plus she s young batada wani underline health issue so immune system nata is strong data mutu and also Allah ya kaddara kwana ta na gaba duk sukai shiru Aliyu yace  I wanna take Mami home Chidi yace  exactly I was about to say that kar wani infection yashigeta tanada weak immune system please think about the trail dana fada maka Aliyu ya gyadamai kai yabasa hannu saiya taho yazo wajen Mami yace  Mami lemme take you home fashewa da kuka Mami tayi tace  I want to stay with my Amrah nika barni Aliyu kawai Mami tarikicemai Daddy yace  please Ma follow him go home and rest, the way Ziora loves you if anything should happens to you nobody will sleep tafara mana kuka Ma am ahankali yace  Mami please zan kawoki anjima ki dubata yanzu bazama abarku kushuga ba Chidi yace  Mom please follow him gyadamusu kai Mami tayi Aliyu yakama hannunta yana tafiya da ita ahankali suka fita daga hospital din daidai Beeba na shigowa sarai Aliyu yaga motanta yayi kaman baigani ba yabude Mami yasata aciki yaxaga zai shiga mazaunin mota Beeba tazo da gudu kafin takaraso yaje motansa dan tun rannan nan yakejin haushinta bayama daukan wayanta sukabar asibiyin Beeba tabisa da kallo ha a jikinta ne? Me tazo yi a asibiti? Wai haryau ba a samata drip bane? Daddaikun ranakun duniya ne da Mami bata karban drip what happened she s still alive? Wucewa yayi ta shiga hospital din.

Tunda Mami tashiga mota take goge hawaye sosai abin ke damunsa ahankali yace  Mami she s out of danger stop crying okay gyadamai kai kawai Mami tayi har sukakai gida yayi parking fito da ita yayi yakama hannunta ahankali take tafiya she s so stress and this is abinda bayaso he s happy she has been okay but yanzu jikinta zai rikice sabida dan damuwan nan, wucewa flat nasu sukayi, already nurse tazo Chef ma tazo Nurse kadaice a dinning ta mike tace  welcome Mami I ve been calling you naga wayan na daki gateman yacemin kun fita gyadamata kai Mami tayi batai magana ba Aliyu yawuce da ita dakinta kofa yabude yace  Mami you need to shower bari naciro miki kayan dazakisa then have breakfast and take drugs batai musu ba hijab din tacire saita shiga bayin Aliyu yarufo mata kofa yawuce wardrobe yabude yana zaro mata kayan dazata sa yazo gado zai ijiye idanunsa suka sauka akan drip da aka sama Ziora dayaga yakoma kore, gently ya ijiye kayan akan gado, yataho wajen yanabin komi da kallo ya dauki alluran dayaga Chidi yayi which is normal na malaria, drip din yazare yakalla is normal saline tunani yahau yi could this be ruwan dayagani rannan nan dayake shirin yaduba yaga kaman ya chanza color but maganan Imam ya daukemak hankali dasauri yajuya ruwan yaga ko yayi expire ne yaga duka duka 3months ago akai manufacturing ruwan ma kwata kwata expiring date nasa bai matso waswasi ransa yafara masa like could this water be the thing dat has abinda yakusan kashe Ziora? All of a sudden yarinya organs nata na shutting down da ace Mamin sa ce& ..

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'


EPISODE 3?? 8??


EPISODE 4 is up on YOUTUBE go and read don t forget to subscribe =؃?

https://youtu.be/K1yIRKx5Cu4?si=V2uhl9YVHoT9JSk8



EPISODE 3?? 8??





Da ace Mami aka sama drip din there s no miracle that will save her from it she would ve died, yayi shiru what if he s just getting paranoid? Kawai zargi yake? Could his nurse be? Yayi maza ya dakata arayuwansa baison zargi, nurse dinnan na son Mami sosai, kuma there s no fucking way a nurse can get this lethal injection, no way ne, but, but, but, dakatar da kansa yayi sai kawai yajuya yafito rike da drip din yafita waje yabude motansa yasa aciki, he will get it checked, komawa ciki yayi yace  akaima Mami abinci nurse kuma tabata magungunan ta yawuce sama dakinsa yashiga yabude kofa ya tsaya ahankali gaban madubi yana kallon kansa idan yace he s not worried about the whole thing he s lying and he will get to the bottom of this, yanzu akai examine ruwan and akaga anan maganin yake ciki wat will he do? Any magani na gidan nan shi yake sayowa, drips dinnan shiya sayo with his own money from hospital nasu ma yasaya everything was fine da hannunsa yazo yayi arranging nasu a wajen ijiye drip, idan har aciki abin yake then someone purposely did it to harm his mother could it the Nurse? Wat if someone paid her and gave her yace tasa a drip din dasauri yace nooo Aliyu stop ba kyau zargi, as long as Mami is alive and this small girl too taji sauki Alhamdulillah he will dismiss the nurse and the Chef too he can t keep anybody around Mami, he will just go on a leave yacigaba da kula da Mami da kansa, wayansa ne yayi ringing yazaro wayan ya kalla Beeba ce ijiye wayan yayi yawuce bayi yay wanka yafito yashiga shiryawa saiya dauki wayansa Imam yakira ringing na biyu yadaga yace  Yaya gani nan zuwa wlh nayi missing Mami dan ijiyan zuciya yasauke dan dama yana kiransa ne yazo, ahankali yace  okay saikazo ya ijiye wayan jean yadauka yasaka black yasaka wata milk shirt mai karaman hannu na polo avenue yamai kyau sosai turaruka ya feffesa sannan yadauki sunshade da sun glass yafito baida so Mami tasan zaije asibiti cus bazai kaita ba yana saika daga stairs yaji ana bude gate tsakar gidan yafice yajira Imam yayi parking yafito yana sanye da 3quater da yar riga yataho yace  Yaya gani nan anatse Aliyu yayi wajen motansa yace  come biyosa Imam yayi dasauri, anatse Aliyu yace  can you stay with Mami harna dawo daga hospital? Dasauri yace  yes of course I ve missed Mami yau I m spending the whole day with her ahankali Aliyu yace  please keep an eye on the Nurse and Chef, you know all the drugs da Mami ke sha na rana dana yamma makesure idan zata bata kaduba, any intervention da nurse din zatayi ma Mami keep and eye on it Maheer dasauri Imam yace  is something going on Yaya ahankali Aliyu yace  I wanna find out too cus I think someone is trying to kill Mami and that girl yama sunanta ? Dasauri Imam yace  Amrah? Gyadamai kai Aliyu yayi yana yatsine fuska yace  yes she, she took the bait instead of Mami she s in the hospital right now dasauri gaban Imam na bugawa dumdum yace  wat is going on Yaya? Ahankali yace  I will tell you everything when I m back just stay with Mami, any food aka kawo mata test it first before she, I can easily save you cus you re healthy but if anything should go wrong with Mami that is the end yayi maganan idanunsa na kadawa sukai jaa murmushi Imam yamai yace  don t worry nothing will happen to Mami mu Yaya, ga gaishenin da Amrah gyadamai kai Aliyu yayi yashiga mota yabar wajen, koda yashiga hospital nasu ana sallan zuhur parking yayi yawuce yayi alwala yashiga masallacin daidai ana sallameta Daddy yayi sallama yaga Dr Aliyu na shigowa sai kawai ya tsare yaron da idanu Aliyu yawuce ya kabbatarta salla Daddy sai kallon yanda yake salla yakeyi harya idar yana zikiri for like 3min saiya tashi yafito daga masallacin baida kalle kalle baima lurada Daddy ba yawuce wajen motansa yaciro drip din yasa a bagpack dinsa yarataya ya rufe motan yashiga cikin hospital din baiga su Obinna ba department nasu na toxicology yawuce wanda yake wajen is a friend sai ya basa drip din yace  can I count on you to be discreet with this? Dasauri mutumin yace  haba Dr Aliyu always Aliyu yace  run this for me off charts mutumin ya karba yace  I got cha once nagama I will call you  thanks Aliyu yafadi yajuya yafita office nasa yawuce kakan ya ijiye yadauki lab coat nasa ya zura yadauki sthethoscope ya makala a wuya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login