Showing 60001 words to 63000 words out of 163158 words

Chapter 21 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8184

kaine zaka rike gidan sannan zaka aurar da kannenka, I m not getting any younger dan haka inaso kafito da mata kai aure dan nasami jika! Dasauri Aliyu yakalli mahaifinsa, Abba strictly yace  I m very serious, kagama makaranta, kana aiki, me kake jira? Kai da Imam kuna manyan yarana kannanku mata da yanzu ne ma suka fara university, yaushe zakai aure kabani jika? Na tsaya naita kallonka ? Ahankali Aliyu yace  Abba bazan iya aure yanz& &   dakata! Abba ya tsaresa yace  bazaka iya aure yanzu ba sabida rashin lafiyan mahaifiyarka is that abinda kake fadi ? Aliyu ya gyadamai kai, Abba yace  dakai aure tana raye dakai aure bayan tarasu wanne yafi? Aliyu yayi shiru, Abba yace  shi rayuwa Allah ne yakeda ita, kuma mutuwa babu wanda yasan gawan fari, ni yanzu danake lafiya ta kalau saikaga nafadi namutu ita tana raye, banda haka nothing is beautiful a zuciyan mahaifiya sama da taga danta yayi aure akan idanunta tasamai albarka dan haka itama mahaifiyar taka zan kirata yau dinnan Aliyu yayi shiru, Abba yace  you have from now zuwa karshen watan nan idan baka fito da mata ba zan tambaya a dangi na zabo maka wata ka aura
Aliyu yayi shiru Abba yadauki nama mai tsoka sosai ya mikamai yace  ungo kallon mahaifinsa yayi sai yasa hannu ya amsa batare dayakai baki ba Abba sai kallonsa yake yanaso Aliyu yasaki dashi yarasa yazaiyi baya nunawa ne amman yafison Aliyu kan duka yaransa Aliyu kuma ya tsanesa sabida yasaki mahaifiyarsa.

Wasa wasa haka Abba yarikesa kaman kada yabarsa yatafi gashi sai tunanin Mami yake sai wajajen 11 sannan yacemai zai iya tafiya yatashi yatafi bayan yamasa sallama dayake inda yakaisa da nesa baikai gidansu ba sai wajajen 12:10AM nadare, parking yayi yafito yana tafiya ahankali yakaraso flat nasu hannu yasa yabude kofan falon ahankali, falonsu duhu babu abinda ke aiki banda AC da TV dake aiki cartoon ke playing da volume chan kasa, yakalli dogon kujera inda Ziora ke kwance kai ta rufa da bargo but fuskanta awaje hakama hannayenta awaje hannunta na dama na rike da remote idanunta are fix to tv tana kallo, but if you look close enough zakasan tunani take, bayan Mami tasha magunguna ta suna isha i tareda Mami, Mami tai bacci itama baccin ya kwaceta tayi, kodan sabida taci bacci da rana ne ko 15min ba ayi ba da tashinta daga baccin ba, bataso ta dami Mami datasan batada lpy saita sauko tafito tazo parlor da wayanta tai dialing number Mommy amman akashe shine kawai tasa cartoon ta kwanta ta rufa da bargo sabida sanyi, tana kallo tana kuka tana goge hawaye da bayan hannu dan bataso ta tashi kowa, yanda tai zurfi a tunani batasan ma wani yashigo ba, shima Aliyu harda bude kofa dayayi ahankali sabida baiso yatada Mami baida kyau mai matsalan BP na samun yankewan bacci, tsare Ziora Aliyu yayi da idanu wacce hasken wutan TV ke hasko ta, gashinta abude ba dankwali akanta daga shoulder ta ya hango dan siraran fararen hannun riga dake nuna shimi ne ajikinta ga hawaye yagama yanke mata idanu, takowa yayi kaman zai wuce saikuma yaci tura a daidai nan bayan dogon kujeran ya tsaya yana kallonta yanda take kuka tana kallon TV yasa cikin kakkausan murya yace  Ke! Awani irin firgice Ziora tajuyo da kanta daidai zata kallesa dip aka dauke wuta, unguwan ba a taba dauke musu wuta kowa yasan area a Abuja so masu zama a side dinma basama saka wani inverter ko susai generator cus is 24hrs light. Wani kalan faduwa gaban Ziora yayi ganin duhu ko ina harta wajajen windows da compound babu wani atom of haske, awani haukace tazabura ta ya???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ye bargon ta tashi dagakan kujeran ta mike tsaye saman kujeran while Aliyu na tsaye inda yake yana tattaba aljihunsa dan neman wayansa kawai Ziora tai ihu.  Maaaam& . Cikin zafin nama Aliyu yace  If you scream here I will slap your mout& &  bai karasa maganan ba sabida wani irin hugging nasa da Ziora tayi tana tsaye kan kujeran shikuma Aliyu na tsaye ta bayan kujeran yana neman waya, Allah yasani ita Ziora tsoro da firgita tayi sabida tana gidan daba nasu ba all of a sudden kuma wuta ya dauke atleast taga Yaya Aliyu takuma ji muryansa, while Aliyu faduwa gabansa yayi daya rasa dalili, Beeba hugs him all the time bayajin komi but this little girl, tsuma jikinsa yahauyi yanajin butterflies na yawo acikinsa yama dakata da neman wayan yabude baki zaiyi magana but tsabagen yanda kirjinsa ke racing yakasa yi, da kyar yayi gyaran murya.  Uhm uhn ko motsi Ziora batayiba tana kankame dashi tadaura kanta akan kirjinsa ta kulle hannayenta abayansa tana sauke ijiyan zuciya ahankali tana shakan kamshin dayakeyi dataji yana kashe mata jiki sosai, da kyar Aliyu yace  ke! Kasa magana tayi, ahankali yace  Amrahhhh wani irin bugawa kirjinta yayi jikinta na kara mutuwa batasan sanda tace  uhmmm like a little baby ba, calmly Aliyu yace  let me go I left my phone in the car murya chan kasa tace  I m scared! I don t like darkness kaman bashi ba Aliyu yace  okay leave me then hold my hands instead then come down from the chair bugawa kirjinta yashiga yi haka takejin takamasa motsi murya chan kasa Aliyu yace  please dan dago kanta daga kirjinsa tayi ahankali, Aliyu nakawo hannunsa yace  hold my hand hannunta takai tashiga kokarin neman hannunsa tana tattaba masa jiki bawani abu azuciyanta, dawani irin sauri yakai hannunsa yakama dan karamin hannunta cikin rikakkiyan murya yace  Malama come down from the chair and stop touching Man tsawan daya mata got her cconfuse gashi bata gani, ga jikinta namata wani iri, ga tsoron Aliyu kuma, instead of tasauko daga kujeran bata gani kawai saitahau asalin saman wuyan kujeran kawai kafanta yazame zata kifo tafadi Aliyu ya matso da sauri yana tareta tafado kan jikinsa fuskanta na sauka kan nasa, hancinta na haduwa da nasa, lips dinta na mannuwa da lips nasa dukansu sankarewa sukayi lips dinta bala in taushe.
Tunda Amrah take in her life bata tabajin abinda takeji kaman what she is feeling yanzu ba, har wani sanyi sanyi taji tanaji kaman zai huda mata gangan jiki, gawani irin kamshi da Aliyu keyi kaman yana kara mata wani irin yanayi lips dinta kawai yashiga rawa dake manne da nasa, shima Aliyu ba zuciyansa kadaiba har kansa bugawa yake baimasan meke damunsa ba shima jikinsa yamutu, lips dinta felt like babies lips akan nasa, da kyar yayi namijin kokarin jaye fuskansa baya yaraba lips nasu itakuma Ziora da kanta ba saiti ko daya tabiyosa dan tsoro takeji cikin wata yar karaman murya tace  I m scaredddddd lumshe idanu Aliyu yayi yabude su da kyar sun kankance yace  can you get off me girl ? Sake kwakumeshi tayi sosai kaman tasami Ya Chidi awani irin mugun shagwabe tace  take me to my Mamiiiiiiiii tai maganan tanakai hannayenta biyu duka kan kafadansa tai wani cuddling nasa tana shafamai kirjinta awajajen wuyansa yanajin wani cool kamshi datakeyi breath nata na sauka kan fuskanta that s so fresh lissafinsa yasoma kwancewa, hannayensa daya dunkule ya bude ahankali yakai saman bayanta lustfully wani yirrrrr Ziora taji jin hannun Aliyu kan bayanta yadaura with the most gentle touch saita kara kankamesa sosai da sauri batare datamasan tayi ba jikinta nawani irin saki, something was pushing Aliyu to use abuse this her tiny kwaila body cus he s so turned on amman yadake da kyar, murya chan kasan makoshi dake fita kadan kadan Aliyu yace  A uzubillahi mina shaidanin rajimmm Dan clearly Ziora ba hankali gareta ba batamasan kotanamai wani abuba while shi yashiga matsanancin hali.

ALIYU WAT IS GOING ON EH?=??

ZIORA WAI KINSAN CEWA NOT ALL MEN ARE YAYUNKI KUWA??

KINSAN MENENE RAPE?

ALIYU YANZU YAYI RAPING NAKI FA HABA YARINYA SAI MANNA MAI KAYA TAKE=??

=ث?KAUNA DA SO=ث?




'


EPISODE 3?? 6??


https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ?an yayi dake maida mata ?an ?walisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure>?p?>?p?>?p? Kisha mamaki=???? idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi>?s?>?s?.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ?yale-?yale ce da ?ayatarwa da mata sukafi bu?ata musamman ?an ?walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link Win namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuSemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.

Karku bari ayi babu ku,=??=??=??=??=?? Nima M Shakur tuni na antaya


The way kirjin Aliyu ke bugawa ita kanta Ziora naji gashi hakanan batason suma rabu saita kara kara wani kankamesa nipples dinta na erecting yana feeling nasu a wuyan nasa, zare hannunsa yayi daga bayanta dasauri yana shirin fita daga jikinta aka dawo da wuta falon yayi hasken tv, komawa baya yayi yahade fuska batare daya kalleta ba yana lumshe idanu cus bayama so ya kalli kirjinta yace  Malama saken dasauri Ziora tasakeshi gabanta na faduwa tana juyawa dan kallon TV dataga yayi haske ko kadan bata damu bama data rufe kirjinta da nipples dinta dasuka fito sosai a singlet din, da zuciyanta daya abinta tajuya tana kallon TV Aliyu yadan bude idanunsa kadan idanunsa suka sauka kan kirjinta dasuke nan cikin singlet dayadan mata yawa, ga nipples dinta sun fito sunyi dot dot, wani irin dauke kai Aliyu yayi kansa na hargitsewa baitaba ganin yarinya like this girl ba, cikin kakkausan murya yace  the next time I will see you in this house dress like this you will see the other side of me ugly big forehead girl, common go to you room and sleep kafin na tattakaki turo baki Ziora tayi idanunta na cika da hawaye ta dirko daga kan kujeran ta baya kaman zata fado jikin Aliyu boobs nata na wani rawa dimmm suma, Aliyu yakoma baya dasauri yace  wat are you doing? Kaman zatai kuka tace  you said I should go inside dafe kansa Aliyu yayi cus the way she s talking ma zata kashesa da sauri yajuya mata baya yama kasa magana sabida takaici Ziora ta turo baki tawuce ta tafi abinta, jin tafara tafiya kaman wani abu na fizgansa Aliyu yadan waigo dawani irin sauri yasake dauke kansa, short ne ajikinta na singlet din Babypink da singlet din shima Babypink, kanta ba dankwali, baitaba ganin yarinyar da batasan menene kunya ba sai this girl, kirjinsa bugawa kawai yake nonstop saida yaji karan bude kofan dakin Mami da rufewa sannan yawani fuzar da ijiyan zuciya, baida kuzarin komawa waje ma yadauki wayarsa hakan yasa ya lallaba yashiga kitchen he s just praying Allah yada sunada lime lucky sunada shi matsawa yayi a cup ya zuba hot water daga dispenser yafito yakashe tv yatafi sama.

Daki yashiga yamaida kofa yarufe yazauna yakafa cup din abaki saida ya shanye ya ijiye wlh baida karfin tashima yayi wanka yaji, runtse idanu yayi yana kwanciya kan gadon ahaka, maganan aure da Abba yamai na dawomai, idan harya shiga busy battling da rashin lafiyan Mami mancewa yake dawani sha awa, but this days miraculously Mami ko ciwon kai batayi abinda baitaba gani ba, BP ta yasauka and it s all thanks to haduwa da naughty girl dinnan, dan shiru yayi tunawa da Ziora dayayi yadauke kai yana mamakin akanme yar karaman yarinya haka zata tadamai da sha awa da rashin hankalinta, shiru yayi yana tunani yasan yayi aure Mami will be very very happy, Beeba yayi shiru yana tunani deep deep deep down kasan zuciyansa baiso ya aureta kawai sabida yasan shine ya lalata mata rayuwa it s only right for him to marry her.
Ganin yakasa bacci yasa ya lallaba yatashi yafada bayi yayi wanka yadaura alwala yafito yazo yayi salla har 4 yana salla kafin yafito yasauka kasa yabude kofa yatafi motansa yabude kofa yadauki wayansa dayaga tana haske yaga hospital dinsu ke kiransa basa taba kiransa war haka sai idan akwai critical emergency, ringing wayan ya shiga yi hakan yasa yasa a kunne yayi shiru yace  okay I m coming motan kawai ya shiga ya danna horn mai gado yafito yabudemai gate yafita yanama Mami typing message I have emergency a hospital zan dawo as soon as I can take care Mami.
***

Tunda Ziora tadawo daki tahau gadon kasa bacci Ziora tayi jikinta gabaki daya ya chanza, bata tabajin abinda takeji irin na yau tunda aka haifeta ba, kawai maranta na ciwo gabaki dayan jikinta smells like him, wandon dake jikinta taji duk ya jike hakan yasa ta sauka tawuce bayi tacire wandon kawai tai fitsari ta wanke jikinta tana mamakin menene this slimmy white water bata taba ganin irinsa ba ajikinta, bata taba having discharge on any sort ba banda menstruation datakeyi every month wandon dabata maidaba kenan ta wurga washing machine din kanta na daukan ciwo jikinta na daukan zafi tadawo tahau gadon, ahankali sai kawai ta matso tai hugging Mami yanda take hugging Mom hakan can help her sleep ta lumshe idanunta Aliyu tagani dasauri tabude idanunta back wasa wasa kawai mugun zazzabi dayafi na jiya ne yakamata ta rirrike Mami, dudda maganin dake sa bacci da Mami tasha bai hanata jin zafin jikinta ba tashiga bude idanu lokacin biyar na asuba ta kalli yarinyar data shige jikinta sosai Mami ta shafa bayanta tace  Subhanallahi Amrah, Amrah zazzabin yadawo tai maza tadagata Ziora na kuka hawaye na bin gefen fuskanta Mami tadauki wayanta zatai dialing number sa taga message dinsa kan yatafi hospital yanada emergency, ijiye wayan tayi sai kawai tadauki wayan Ziora ta danna saitai dialing number Ya Chidi ringing daya yadaga Mami tace  Assalamu Alaykum Muhammad nice dasauri yace  good Morning Ma ahankali Mami tace  dan Allah ko zaka iya zuwa zazzabin Ziora yayi tsanani Aliyu yatafi asibiti tsakar dare emergency dasauri yace  okay okay gani nan zuwa Mami Mami ta katse wayan ta ijiye tawuce bayi ta debo ruwa tasa towel aciki ta bala in damu wallahi tana mutuwan son Amrah har ranta, bazama ta iya fayyace yanda takeson yarinyar nan ba, and tana kara sonta sabida yanda itama Amrah ke sonta, yarinyar bata damu da bata da lpy kotadanja baya da ita kota kyamaceta, yarinyar is just so pure innocent da sauransu, Amrah gives her hope and life daga haduwa da Amrah ta mance watannin dasuka rage mata akan that 6months basufi wata uku ba, shafa mata towel din tayi Amrah tadan bude idanunta kadan saita kama hannunta, Mami tace  don t worry zakiji sauki ko and your Mommy will come back kinji Amrah na gyadama Mami kai tayi basuda nisa nan da nan Chidi ya iso gidan yakira Mami takira gateman aka budemai gate yashigo yayi parking Mami tazo falo tabudemai kofa ya shigo sthethoscope na hannunsa da injections na malaria cus malaria ne ke sata kalan ciwon da wannan fever din, Mami tace  Bismillahi shigowa yayi yace  Mami sannu da kokari keda ke bukatan hutu this girl tazo tana damunki da zazzabi murmushi Mami tayi tace  what are you saying? Amrah diyata ce kuma wannan dawainiyan dakakema kallon dawainiya shike sani na mance ma ina ciwo Alhamdulillah rabon danai ciwon kai tunda nasan Amrah daidai sun iso dakin, Mami tabude kofa Chidi yashiga yayi wajen gadon yana kallon Ziora da idanunta sukai ja kanta na ciwo yatabata yace  wat are you feeling? Ahankali tace  cold and headache anatse yace  you have Malaria yasaka stethoscope nasa yasaka yana dubata sannan yakalli injection din hannunsa wannan sarkin kukan data tsani allura zata iya juya gidan nan sama da kasa kan alluran nan yakalli Mami yace  Mami akwai drip agidan nan dasu canula ? Mami tace  babu abinda babu agidan nan indai na asibiti ne, duba cart na falo akwai drip dayawa daban daban kaine likita kasan wanne za a samata tashi Chidi yayi yafito falon yaje wajen shelf na magunguna da drip, canula yafara dauka sannan yashiga daukan drip one by one yana dubawa, Mami nada cancer so yasan akwai different drips anan, just Normal Saline yakeso that will help with dehydration dakuma electrolytes nata, yayi injecting alluran cikin ruwan saiya deba jinin ta yakai asibiti yayi test yaga meke damunta, Normal Saline drip yagani sama sama yadauka yace  perfect sannan yajuyo yadawo dakin, Mami na zaune gefenta dan murmushi yayi shima he s beginning to love matan sabida yanda takeson Ziora, Mami tace  kasami drip dakakeso ? Dasauri yace  yes Ma tasowa Ziora tayi cikin rashin kuzari tafashe da kuka tana shigewa jikin Mami tace  Mami I don t want injection Mami tace  yakuri bazaiyi zafi ba drip zai samiki Zokiga kamata Mami tayi yazo yakama hannunta ya shafa komi yasoka alluran Ziora tafashe da kuka sosai yayi fixing kanulan yamakala drip din a karfe sannan yakama hannunta yamakala drip din sannan yayi injecting alluran ciki kafin yazo ya seta zuban ruwan yace  Mami bari ta kwanta ya karbeta daga hannun Mami ya kwantar yana kallon fuskanta cikeda lallabawa yace  don t worry you hear, mommy will come back today gyadamai kai tana lumshe idanu, Mami saita mike ta fice daga dakin dan zuwa tai salla abinta wayanta yahau ringing Aliyu ne tace  Aliyu ya emergency din hope lpy ahankali yace  I was able to manage it, ya jikin ki Mami ? Ahankali tace  I

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login