Showing 27001 words to 30000 words out of 163158 words

Chapter 10 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8170

get back home to Mami she s not happy today danne zuciyanta tayi da kyar maganan namata zafi shi baiga ita she s not happy ba ta uwarsa yake, tace  ohh sorry I forgot to ask how is my Mami? Ya karfin jikinta ? Alhamdulillah ya amsa a takaici batare daya kara magana ba sai wani case file dake gabansa daya bude yana dubawa, Beeba sai kallonsa take ahaka ma wai duka hospital dinnan ita yake saurara ma wai so ne ahaka? Wai this is soyayya, ahankali ta mike daga kan kujeran saita taho gently tazagayo ta wajen dayake zaune kan kujera yadago kansa ya kalleta, rufe file dayake dubawa tayi ta zauna akan table din taredakai hannunta tadaura kan nasa takama tarike sosai, kallonta Aliyu yayi murya chan kasa yace  what are you doing Habiba ? Wani murmushi tayi sosai zuciyanta ba dadi tace  baka so na lumshe idanu yayi yabude su yamaida kanta, asanyaye cikin muryan nan dake mugun kashe masa zuciya tace  kaki zuwa gida kaga Baba, this is 5yrs kenan muna dating but kaki maganan aure, we hardly have our time, we hardly shares any moment, I m just very sad sai kawai tasaki hannunsa ta sauka daga table din zata wuce, calmly Aliyu yamika hannunsa yakama fingers nata yarike yace  I m sorry if my actions cause you pain directly or indirectly juyowa tayi da sauri unexpectedly kawai tai hugging nasa daga zaunen dayake kan kujera yayi shiru he couldn t wrap hands nasa around her, he knows suna rikema juna hannu basu taba wuce haka ba, cikin wani irin murya mai raunin gaske tace  I love you so much Haidar, I just miss us, we were never like this before, I feel kaman we are gradually drifting apart, I m the one doing the callings, the texting, komima I m the one doing, you hardly call, I can t remember the last time naga kiranka ko sakon ka, we promise each other ourselves, tun kafin muyi aure mun soma falling apart, I m hurting Aliyu tai shiruuu but he felt hawayenta akan kirjinsa, sai kawai tafashe da kuka sosai jin jikinsa yayi sanyi tace  please karka yaudareni, for 6yrs ban kula kowa ba i keep chasing duk masu sona away, but for once baka taba zuwa gidan mu ba, Aliyu i will die idan baka aureni ba, please marry me soon, let s get married please please sosai take kukan da abin yasa kansa yadauki chargy kawai, baison kuka baiso anamai kuma cus tabamai zuciya yake, hannunsa yadaga ahankali kaman wanda baiso yayi yakai bayanta yasakeyin jimmm kafin anatse yayi patting bayanta like a little baby yace  shiiiii abun ba karamin mata dadi yayi ba ganin yanda tasa he s feeling guilty and bad, murya chan kasa yace  I m sorry about everything Bee wani sanyi zuciyanta yamata cus this is the pet name he calls her with Bee, cikin sheshekan kuka tace  to kagayamin yaushe zamuyi aure? Yaushe zakazo kaga Abba na? Dan huci yasauke cus his head is really getting hot baison kukan mace, da sauri yatashi daga kujeran ita ya zaunar da ita, tissue yajawo daga tissue box dake kan table nasa yakai fuskanta yana sharewa but still kara bulbulowa hawayen suke, ya tsaya kawai yama rasa mezaice ahankali yace  I have alot going on right now why are you adding your own akaina what do you want? Nabaki life dina gabaki daya kihuta Bee? Girgixamai kai tayi ahankali yace  then stop troubling me yayi maganan yana kallonta idanunsa sunyi ja, suka danyi shiru kafin ya sassauta murya yace  I know you re hurting but bazan iya miki karya just to please you ba, I can t get married yanzu Bee! Sosai kirjinta ke bugawa yanzu duk kukan nan abanza tayishi, Aliyu wani irin zuciyan karfe garesa, ahankali yace  I can t! Kona aureki I will not have your time, you know everything about me, my mother is seriously sick and I m her only son, my Mom is an orphan, batada siblings, nor aunties dazasu lura da ita, it s all me Bee, yaya zanyi dake na aureki? Everyday I sleep a dakin Mami sabida condition nata, sometimes if her condition worsen I bath my Mom I do every single thing for her, do you think zan sami time naki mukai aure? Hakkinki kawai zanta shiga and banson hakan yafaru cikin wata yar murya tana kallonsa da jajayen idanunta tace  to yanzu yaushe zamuyi aure ?  I don t know! Yabata amsa kai tsaye shima yana kallonta, zuciyan Beeba yahau tafarfasa kaman tace Allah ya kashe Mamin gobe ma kowa ya huta amman tasan tana fadin haka that s the end of relationship nasu, strictly yace  this is not the place for this conversation, we both have patients to attend to, stand up and leave yanda kirjinta yake mata zafi kaman ta zagesa takeji tamike daga kujeran tace  you re so heartless Aliyu, you re so mean and wicked, you have no idea wat love is and I hate myself for loving a strict rigid man like you, I hate you Haidar tajuya tawuce tayi kofa fuuuu yabita da kallo saida takai wajen kofa ta tsaya tareda kai hannayenta ta gyara fuskanta tsaf sannan tabude kofa tafice, dan ijiyan zuciya ya sauke yay shiruuu na kusan 1min saiya mike tsaye ahankali yawuce bathroom na office din ya tsaya, sai kawai ya wanke fuskansa yafito yabude kofa yace afara turomai patient kafin time na surgery nasa yayi yawuce theatre.

=ث?KAUNA DA SO=ث?





'

EPISODE 1?? 4??



https://www.youtube.com/@mshakur
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL =؃?=؃?=؃?
Around 3:30 yagama komi dazaiyi a clinic din, yashiga bathroom nasa yadauro alwala yafito yazare lab-coat na jikinsa yarike a hannu yadauki wayansa da car key da sun shade nasa ya makala yawuce yafita daga office din, ko kadan bai nemi Beeba ba yawuce abinsa yafita yawuce wajen motarsa yabude ya ijiye lab coat nasa a bayan mota yarufe motan yawuce mosque na masallacin su danyi sallan asir.
Sai wajajen 4:15 yafito daga masallacin tundaga nesa ya hango Beeba tsaye jikin motansa sanye da abaya mai kyau black, sassanyar ijiyan zuciya yasauke yakaraso wajen sai kallonsa take, baice mata komi yazagaya ta bangaren driver ya shiga itama tabude dayan side din ta shiga tarufo motan, kunna motan yayi yaja yayi reverse yafita daga hospital din, saida yashiga titi sannan tace  my car is faulty yaki tashi, drop me home still baice komiba gudu kawai yake a motan abin kara kulal da ita yayi sai kawai takai hannayenta kan fuskanta ta rushe da kuka tace  it s all my fault da ban baka budurcina ba da yanzu na auri wani wani irin daci zuciyan Aliyu yayi babu abinda ya tsana kaman irin rannan da abu ya shiga tsakanin sa da Habiba suna school shi yana PHd lokacin ita kuma tanayin masters, he was battling da ciwon Mami, he was depress, then she came to him agidansa& . He doesn t even know what happened and how it happened kawai yadawo hayyacinsa yaga yasadu da Habiba, baitaba iskanci in his life ba sai that only one time.
Yanayinsa datagani yasa taji ranta yayi wani irin fari, takai bayan hannu ta goge fuskanta tace  bayan ka yaudareni yanzu saimin wasa da hankali kake kaki aurena shekaruna na tafiya haryakai anguwansu bai cemata anything ba yayi parking a kofar gidansu, tasan sarai the only thing dazaisa yayi magana shine idan tazauna taki fita daga motan dan yana sauri yaje yaga mahaifiyarsa, kusan 10min taki sauka tana nan zaune hakan yasa yace  get out wani kallo tamai tace  bazan fita ba saika gayamin yaushe zamuyi aure lumshe idanu yayi yabude yamata wani kallo da saida kayan cikinta suka kada amman ta daure ai ba tsoronsa takeba yace  idan bazan aureki ba i will tell you, ba tsoronki nake ba cus bakikai naji tsoronki ba, you can t force me to marry you! Cus aure is my decision, there s nothing you don t know about me so i will say this one last time yayi shiru sannan yajuyo yakalleta da kyau kaman yanda take kallonsa gabanta na faduwa sosai yace  you knew well wat i hate the most is tado da maganan mistake we committed years ago wanda har yau nadaman hakan nake cus that s not me, if you think blackmailing with that can make me marry you Bee you re very very wrong, I want to marry you cus i know is the right thing to do not because of wat happened between us in the past, and I m not getting married now cus i have a very very sick mother at home that needs me more than anything aduniyan nan! Now get out i need to head home Habiba zatai magana yawani daga mata hannu da batasan sanda tai shiru gabanta yayi mummunan faduwa ba cus tadauka marinta zaiyi, kwayan idanunsa data gani yasa tabude motan kawai tafice yatada motan yaja yabar wajen.
**

Dakinta Obinna ya shigo yace  Daddy said get ready he s dropping you in school wanka tayi tafito ta shirya cikin shirt mai long hand pink yanada stripes farare tasaka wani white singlet mai aciki tasaka wani simple necklace mai kyau daya sauko, saitasa wani Mom jean black bai kamata ba free jean ne tasaka tadaura kan white singlet din tasaka wani belt na LV white, sannan yazauna bakin gadon tasaka sneakers white na Prada mai bala in kyau, saita dauki black jearsy veil dinta asaman kanta da dayake a gyare an mata parking tanada black hair mai bala in kyau, sannan tadauki bagpack da books nata ke ciki black ta rataya ta tsaya gaban madubi tashafa lipgloss tadauki turare tafesa tayi wani irin kyau sai kamshi take tafito Daddy baya falo Mommy dake falo tace  he s waiting for you a mota fine girl saura ki kara bin yaran nan turoma Mommy baki tayi tawuce tafice abinta zuwa compound tawuce motan Daddy tabude baya ta shiga ashagwabe tace  phoneeeeee Daddy please hararanta Daddy yayi yace  let s go driver yaja motan.
hugging Daddy tayi tai lamo ajikinsa tana turo baki duktai kaman marainiya Dady shima yayi kaman basu ganeba har saida sukakai school har zuwa department nasu driver yayi parking, Daddy yace  tashi ajikina my friend kiwuce school tasowa tayi tana wani kallon Daddy kaman yar yarinya, Daddy yace  sainaga kin chanza kin rabu da yaran nan then i will give you your phone back turomai baki tayi zatai magana yace  sauka kitafi I don t want to hear anything sauka tayi saikuma tahau murmushi tace  Daddy bye bye I love you my Daddy washe baki yayi yace  I love you too but change before mu shirya murmushi tamai tajuya tawuce class nasu ta shiga chan karshen class din ta zauna sai bata rai take ana haka lecturer yashigo class dayake 100 level ne mathematics ake musu, to be honest babu abinda bata ganewa amman ita kawai batason school dinne, saitamayi kwanciyanta ta daura kanta akan desk tai shiru, Mami ne tafado mata arai batasan mesa ba sake tashi zaune tai saita kalli wata yarinya dake gefenta tace  Hi kinada bolt a wayanki? Kallonta yarinyar tayi, Ziora looks so fine and very cute, dressing nata yamata kyau, gyadamata kai tayi, Ziora tace  dan aramin bata wayan yarinyar tayi Ziora ta karba tasa address na gidan Mami tai shiru tana tunani sai kawai ta kira bolt din, cikin 3 minutes aka rubuta driver yayi arriving location plate number ta kalla harta haddace tama yarinyar murmushi tace  thank youuu tabata wayan sannan tamike tana sukutan jakan tafice abinta tana fita taga bolt din tawuce ta shiga yaja mota, gabanta sai faduwa yake toh yanzu tace meya kawota gidan mutane? Mezatace? Bayan yaron ta yamata wulakanci jiya, mema zataje tayi? Kaman tace yajuya ya maidata saita kasa kuma, data koma Shegiyar school din gwara taje wajen Mami abinta, ahaka har sukakai unguwan yayi parking gaban gidan taciro kudinsa 5k tabasa tafito saikuma ta tsaya tana kallon gidan tarasa yanda zatayi, kunya taji tanaji itada ba ruwanta da kunya, wasa wasa takai kusan 5min ahaka tarasa yanda zatayi kawai taji an bude gate an fito batama tsaya ta kalli waye yafito ba ta juya da sauri tafara tafiya, tayi tafiya one two taji ance.  Hey Amrah! Har cikin ranta taji sunan hakan yasa gabanta ya fadi dum! Ta tsaya chak kaman an dasa kafanta a wajen sai kuma tajuyo ahankali, hada ido tayi da mutumin daya kirata yar shaye shaye jiya yana sanye da kayan gym short da riga mai kaman shimi ga headphone kansa daya sauke a wuya yana kallonta yana zuba kamshi sosai yayi bala in kyau, da sauri ta dauke kai tahade fuska sosai, tsayawa Imam yayi yana kallonta daga sama har kasa tamai wani irin kyau sosai da shi kansa baisan mesa yaga tamai kyau dinba da kyar yahana kansa kallonta hakanan gabansa sai faduwa yake, ahankali yace  are you here to see Mami? Akufule Ziora dan haushinsa takeji tace  no shiru yayi sabida yanda muryanta yamai bala in dadi dudda cikeda masifa tai maganan gashi taki kallonsa but abin datayi yakara mata kyau, dan shiru yayi yana kallonta from head to toe dressing datayi yamai kyau sosai, ahankali yace  ammm sorry about yesterday i shouldn t have said wat I said after saving my mother s life dan kallonsa tayi kadan sai kawai ta turomai baki ashagwabe tace  apology not accepted, I want to see Mami bakaramin dariya yaji tabasa ba yadaure yace  she will be delighted to see you muje sai yayi gaba tabisa abaya abaya da sauri tace  I ve been missing Mami dan dakatawa yayi ya kalleta amman ita tafiya take abinta tana magana sai yacigaba da tafiya suka shiga compound din yana tafe tana binsa abaya har sukakai flat nasu bude kofan yayi yashiga Mami na kwance kan kujeran falo da aka maida mata dashi like bed tarufa da bargo idanunta a lumshe nurse bata dade da mata allura ba, falon gabaki daya Ziora tabi da kallo da aka maida kaman hospital ga gadon asibiti ga komi ga nurse ma dake zaune a dinning da laptop agabanta tana yan rubuce rubuce while tv falon na aiki inda karatun Al Qur ani ke playing, wani irin nauyi taji zuciyanta yamata na tausayi kaman tafashe da kuka amman ta daure ta tsaya kawai awajen while Imam yawuce wajen Mami yazauna bakin kujeran yace  Mami, Mami bude idanunta ahankali Mami tayi jikinta gabaki daya baya mata dadi, murmushi Imam yamata cus he s very happy yarinyar tazo atleast zata dan saki ta warware yace  look, tashi kigani kinyi bakuwa yanuna wajen kofa da Ziora ke tsaye, juyo da kanta Mami tayi takalli wajen kofan tahada idanu da Ziora dake kallonta tana smiling from chic to chic da wannan bright face nata da zai iya goge bakin ciki daga zuciya, dawani kalan sauri Mami ta tashi zaune wlh wlh kaman taga mahaifiyarta data mutu tun tana yarinya that is irin kalan farin cikin dataji kenan dataga Amrah, kawai tabude ma Ziora hannu idanunta na cicciko daga kwalla tace  Amrah zoo, zoo, zoo taho nan Ziora felt like kaman tasan Mami for a hundred years, the way matan open her hand tana kiranta taji zuciyanta na tsuma batasan sanda ta duka tana kokarin cire takalminta ba Mami tace  zo da takalmin ki, come Amrah na batai wata wata ba ta taho da dan sauri saitaji tagaza kawai tasa gudu Imam na kallonta, she was feeling something da she couldn t hold hakanan kawai game da matan, tana zuwa ita kanta Mami batai tsammani ba kawai Ziora tawani hau jikin Mami ta shige ta rungumeta sosai tana daura fuskanta akirjin Mami kaman wata little baby yar 6months ahankali tace  Mamiiiiiii sosai Imam dake gefensu yake kallon Ziora data shige jikin Mami gabansa nawani irin faduwa, what is wrong with him?dasauri yatashi daga kusa dasu, hannayenta Mami takai bayan Ziora tashafa sosai tana wani irin murmushi tace  Amrah na tazo gaidani dago kanta Ziora tayi takalli Mami sosai kaman tai shekara bata ganta ba tana murmushi, Mami itama tana kallonta tana murmushi tama kasa magana tsabagen farin ciki Ziora takama hannunta tace  Mami kinyi kyau, lemme see your lalli kafinma Mami ta nuna mata ita ta juya hannun Mamin tana dubawa, Mami tace  bani kafanki na cire miki canvas din, daga ina kike ? Tana kallon Mami tace  daga school dasauri Mami dake daura kafafunta akan cinyanta ta dakata ta kalleta tace  har an tashi ne? Naga karfe 11 da rabi boye fuskanta tayi a jikin Mami tace  guduwa nayi kallonta Imam yayi wondering ina Mami tasamo shagwababbiyan yarinya maraji haka, kafin Mami tai magana ta sauka kafafun daga jikin Mami zata cire takalminta Mami takama kafar nata tana cire mata ahankali, dasauri tace  Mami I m hungry, banyi breakfast ba nabi Daddy, can I make tea? Dasauri Mami tace  a a bari nasa amiki Dasauri tace  ni dakaina zanyi tadauke kafafunta da Mami tacire mata takalmin tawuce, takai hannunta ta zare gyalen kanta ta ijiye akan kujeran tai hanyar dinning cus tasan a wajajen kitchen na kowani gida yake Mami tabita da kallo wlh tanason yarinyar, and she loves yanda tasaki jikinta, madara da Milo tagani manya manya tadauki cup tazuba tasa hot water kafan takara da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login