Showing 126001 words to 129000 words out of 163158 words

Chapter 43 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8188

don t love you he told me he will never marry you, I m his only wife for your kind information follow follow Doctor abun yama Beeba ciwo but just to piss Ziora off even more sai tayi wani murmushi abinda ke kara ingiza Ziora kenan sabida tanaso taga Besba taji haushi.
Beeba tace  do you know how long me and Aliyu have dated since during school in Harvard, we live together, we sleep together, he can never have enough of me, he loves lovessss having sex with me Amrah much more than you, don t forget his Mom begged him to do this to you tanuna kafafun ta Ziora namata wani kalan kallon tsana sai kawai tadauki glass na flower verse dake wajen tadaga zata rafkama Beeba tadaga murya tace  get out Beeba cikeda son ta tuzura yarinyar tamata wani abu tace  hey girl are you angry because I m telling you how Aliyu use to moan and groan on top of my body? Haba you too look at my big boobs now, he sucks them like a mad guy, Aliyu loves big boobs not this small tiny lemons on your chest tanuna boobs din Ziora daidai ana shirin bude kofa Ziora ta kalli kofan da sauri kawai Beeba takama hannunta unexpectedly dake rike da verse ta bugama kanta a goshi tasaki hannunta daidai Aliyu na bude kofa Beeba tawani fada a staircase tana ma Ziora murmushi tana mirgina abun looks like Ziora did everything Aliyu yashigo dakin da sauri ganin tashin hankali yace  Subhanallahi yayi benen da gudu yana taro Beeba dake rolling yakamata da sauri yadagota Beeba tai kaman ta sume ga jini a goshinta Aliyu yadago kansa yakalli Ziora dake rike da flower verse da jini kekai tana huci sosai ganin abinda Beeba tayi, Aliyu yace  are you mad Amrah? What s wrong with you? Are you trying to kill her? Shittt, subhanallahi, Bee, Bee yashiga girgizata yana kiranta d way he calls her amman bata motsi saiya kamata ya sauko da ita daga staircase din ya shimfideta a kasa yawuce da sauri yayi kitchen cus akwai another first aid box awajen.


Yafito baima tsaya tunanin me tazo yiba kawai all abinda ke ransa is he don t want shirmen Ziora yasa tai landing in trouble, tabuga mata kwalba a goshi gashi tafado daga bene tana buga kanta idan tasami wani brain damage fa, dasauri yafito yana bude first aid box din duk Ziora ma kallonsa, all she s seeing is dsame way Aliyu yadamu dazu da safe yana kula da ita is dsame way yanzu yadamu yana kula da Beeba harma yana kiranta Bee wato pet love name din da yake kiranta, itama she s sick her private part is doing serious ciwo amman he s taking care of his girlfriend har yana cemata is he mad, baima tambayeta yaji meya faru ba he s taking her side already sabida ita tanada big boob while her own are small ko kallonta bayayi, wani zuciyane ya kwasheta batasan sanda ta daddage ta jefo flower verse din saitin Beeba ba tama kasheta gabaki daya Aliyu yajuyo da sauri abun na shirin sauka kan Beeba yasa hannu ya tare cus he s very good in catching objects, yakalli Ziora sosai ransa na baci yace  what is wrong with you? Are you trying to kill her? Bakiga you ve injured her ba already she s unconscious? Baki Ziora tabude zatai magana Aliyu yadaka mata tsawa sosai.  Go inside and wait for me tafarfasa kirjin Ziora yafara zatai magana Aliyu yamata tsawa.  I said go inside now Amrah! . Kuka sosai yatasoma Ziora tajuya ahankali tana ware kafafu tawuce dakin tabugo kofa sosai saida Aliyu yakara kallon sama sannan yafara dressing wound din Beeba yana kokarin saka bandage wayansa yahau kara manna bandage din yayi yaciro wayan ganin Abba ne yasa yadauka yakai wayan kunne kafin yayi magana Abba yace  kana ina?
Muryan Abba yaji gabansa yadan fadi ahankali yace  ina gida strictly Abba yace  kome kakeyi, ko ubanme kakeyi ka bar abin kazo yanzun nan kasameni a guest house dina, right now Aliyu! Bugawa kirjinsa yayi so unlike Abba hakan yasa yace  okay yazare wayan daga kunnensa yamaida aljihu baiso yabar this woman in this house in the first place ma baisan meya kawota gidan nan ba, before ta cutarmai da mata bazai iyaba, kallonta yayi saiya kalli sama gabansa nadan faduwa sai kawai yadauketa chak yabude kofan falo yafita Beeba addu a kawai take Allah yasa Ziora tagani, kaman an tsunguli Ziora kawai ta leka window jin karan an fita daga falo Aliyu tagani yadauki Beeba chak dsame way yake daukanta kasa kallo tayi tasaki labulen da gudu tahau gado taja bargo tarufe har kanta tana kuka zuciyanta namata wani kalan zafi.

Bayan motanta yabude yasata yarufe yadawo falon yadauki jakanta da far key yafito yace  ismail kaita hospital please Ismail ya karbi key Aliyu yafe  zan maka transfer yace  to Yallabai Aliyu yakoma sama dasauri yawuce dakinsu yaga Ziora kan gado ta rufa har kanta yayi gadon zaikai hannu ya yaye bargon wayansa yashiga ringing yaga Abba ne yadaga yakai kunne cikeda fada sosai Abba yace  kafito ko bakaga damaba tukunna ? Dasauri yayi wajen wardrobe yace  gani nan katse wayan Abba yayi shiya ijiye wayan yazaro wani ash color yard Riga da wando jumper yasaka yajuyo yanasa botur yana kallon Amrah yataho wajen gadon yakai hannu zaija blanket din Ziora tarike gam gam, dan shiru yayi ahankali yace  I m going out I will talk to you when I m back, bazan dadde ba he knows she s angry yadawo zai mata magana zai lallasheta yawuce yabude kofa yafito, Ziora tarushe da kuka sosai tana jin wani kalan tausayin kanta wato tareda budurwansa zasu fita ko, budurwan sa yakeso not she, he married her only because of Mami, he didn t care about her pain he cared about his girlfriend s pain.

TSAKANI GA ALLAH ALIYU YA KYAUTA???

ABINDA YAMA ZIORA YA KYAUTA???

ITAMA ZIORA TACIKA FITINANNEN KISHI??

TO DATA SAMI MIJINTA DA KWALBAN FA?????

EPISODE 8?? 3??





Dudda gudun dayake shararawa akan titi bai hanasa jin Amrah aransa ba, sai tunanin ta yake, he left the house, he didn t tend to her needs, gashi bai bata magani ba, meyama faru?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 Abba ke kiransa this urgent kira haka so unlike Abba, kafin yakai guest house na Abba, Abba yakirasa yakai kusan sau biyar, Abba baitaba azanzala Aliyu hakaba in his life sai yau, haka yakai gidan ana ganinsa aka bude masa gate shiga yayi yay parking yasauko daga motan yawuce ciki yana tafiya anatse, he looks damn handsome, yana baza uban kamshi maisa ajuyo a kalleka, bai lurada da driver Daddy ba amman driver kansa kallonsa yake aransa kawai yana yaba kyan Aliyu yana cewa Ziora is so lucky to marry such decent well composed man, kofa yayi knocking yatura da sallama kan bakinsa duk suka amsasa Daddy ya tsare Aliyu da idanu sosai hakama Abba, Aliyu yakaraso cikin falon yana mamakin ganin Daddy tareda Abba yadan duka kansa akasa yace  good evening Sir yakalli Abban sa yace  Abba ina yini, barka da warhaka bawai Daddy bai amsa gaisuwansa sabida wani abu bane kawai he s just lost in thought ne na Aliyu, is Aliyu having two personality ne? Koko behind this calm matured educated Aliyu there s another Aliyu mara kirki cus from auran sa Aliyu doesn t look like wanda yarubuta this letter, is Aliyu pretending to be this mai natsuwan while he s not? Daddy ya tambayi zuciyansa.
Akan lallausan carpet dake tsakiyan dakin Aliyu yasami waje yazauna yakalli Abban sa yace  Abba gani cikin dattaku da hali irin na manya yace  bani ke nemanka ba, Mahaifinka ke nemanka yanuna Daddy yace  ga Aliyun nan Inlaw wani irin ijiyan zuciya Daddy yasauke jikinsa ma duk ya mutu sai yasa hannu yadauki envelope din dake kan center table na dakin yabude ciki yazaro takardan yamikama Aliyu yace  take this dan dago kansa Aliyu yayi saiya taso yazo har gaban Daddy yadan dukan kadan sannan yakarbi takardan datake a linke duk iyayen na kallonsa, batare daya budeba dan take it akace ba yabude ba Daddy yace  open it warware takardan Aliyu yashigayi yana kallon rubutun dake ciki kirjinsa yashiga bugawa dum dum dum yadago kansa dasauri yakalli Abba da Daddy dake kallonsa basa kyafta idanu yabude baki zaiyi magana Daddy yadaga masa hannu alamun yayi shiru Aliyu yahadiye maganan dake bakinsa, Daddy yace  koma ka zauna Aliyu komawa Aliyu yayi yazauna hankalinsa yatashi sosai, kirjinsa sai bugawa yake, Daddy yayi wani murmushi mai taushi yace  in as much as I m not happy with content of the letter but bazan taba jin tsananka danka rabu da y ata ba wlh, I m only here don na ganka face to face sannan namaka tambaya kabani amsa daga nan gidanku zan wuce na dauko diyata mutafi gida Daddy yayi shiru yana kallon Aliyu da tsoro da damuwa ya cika idanunsa, anatse Daddy yace  handwriting dinka ne wannan Aliyu koba naka bane? Sake kallon takardan Aliyu yayi kafin yadago kansa yakalli Daddy cikin muryan dake nuna tsantsan damuwa yace  han& ...handwriting dina ne! Zuciyan Daddy yayi wani iri, Abba yakama habansa yarike yawani buga tagumi yana kallon Aliyu kallon sanyi jiki, Aliyu yakalli Daddy yace  but I didn t write this Daddy! Cikin fushi Abba yazare tagumin yamike yana gyara babban rigansa yace  waka maida kananun mutane anan? How can you tell us handwriting dinka ne kace amman bakai ka rubuta ba, kunya kaji kagan mahaifin Amrah agaban ka, ka kasa fada masa rashin mutuncin daka rubuta a letter da bakinka, cika maka idanu yayi? Hannun Abba Daddy yarike yace  idan fada zaka rufesa dashi zan daukesa nabar falon nan muje motana muyi maganan mu Abba yace  raina baci yake Inlaw bazaka gane bane Daddy yayi murmushi yace  ai idan rai yabaci hankali baya gushewa, kayakuri ka banni nai magana dashi Abba yazauna kawai yayi shiru, baiso yayi maganan agaban mahaifin Amrah ne but yafara tunanin kodai da gaske Aliyun ne yasaketa cus Imam daman yagaya masa Aliyu yace zai saketa ya aura inhar Mami taji sauki yamata magana ta yarda, to kuma maisa bazai fadi gaskiya yace shi yayi ba?.

Daddy yakalli Aliyu sosai yace  Aliyu bakaine yau da safe nake baka labarin wahalar dani da Obinna keyi ba ? Aliyu yakalli sa ya gyadamai kai, Daddy yace  munzo zamanin da kowani d a yanada abinda yakeso koda mu iyaye we want something different for them, the kids have their own way of showing us wat they want, take Ziora for example all our plans as her parents shine ta auri kabilan mu Igbo amman takawo mana, and we accepted you fully, wat I m trying to say here is there s no reason kai hiding anything sabida kaga idanuna no Aliyu, dan haka answer this question sincerely, da gaske your Mom that s Mami dake sick bed yanzu haka ita tasaka ka auri Amrah?
Wani kalan radadi zuciyan Aliyu yake bana wasa ba, baitaba sanin rana zaizo dazaiji yana tsoron fadin gaskiya ba sai yau, amman kuma shi ba makaryaci bane bazai kuma fara yau ba, dan haka anatse ya gyadama Daddy kai, alamun eh, Daddy ya lumshe idanu yabude yasake dakewa yace  and kace bakaine ka rubuta letter nan ba amman handwriting dinka ne? Gyadamai kai Aliyu yayi alamun eh cus kansa yayi zafi ma this is mahaifin matarsa bazai tsaya yana wani rantse rantse ko gardama gardama dashi ba, Daddy yace  to wa kake ganin yarubuta letter nan?
Aliyu yayi shiru tunba yauba ya tsani zargi, he knows shi da Imam had issue but zuciyansa keeps telling him is not Imam, yasan kanninsa bai iya wani handwriting daban ba, kuma babu kyau accusing mutane when you are not sure, he will never compromise values nasa just to save himself, sannan bazai taba tonama dan uwansa asiri agaban inlaws nasa ba no matter what, matsalan sa da Imam are personal thing, Imam is his blood, idan sunan Imam yabaci sunansa ne yabaci he rather investigate this daya kira sunan kowa hakan yasa ahankali yace  bansani ba Daddy Abba da ransa yake abace yace  ina zuwa, Aliyu kafara shaye shaye ne? Cus nasan with all this damuwan rashin lafiyan mahaifiyanka maybe abun yamaka yawa kasha wani abu, hala sai kadauki paper kai rubutu baka sani ba, kayi shaye shaye ne? Girgixama Abba kai yayi yace  bantaba shaye shaye ba Abba and bani narubuta that letter ba Abba yace  to waye yasan mahaifiyarka taji sauki cancer ta yakone banda kai iyyee? To me that s a perfect excuse karabu da yarinyar da mahaifiyarka tamaka wasiyya ka aura lumshe idanu Aliyu yayi saiya bude idanunsa sunyi ja, ahankali yace  Abba bani naturo letter ba Abba zai kara magana Daddy yadaga masa hannu yace  it s okay Aliyu I have few things to say
Yadan gyara ijiyan zuciya yace  I know banda wani sani game da addinin musulunci but with the little that I know saki babban abune wanda Annabin Muhammad Peace and Blessings of Allah be upon him yace wasan saki saki ne, gasken saki saki ne, saki ko ayaya namiji ya furtasa saki ne, dan haka daganan zanje na dauki Amrah daga gidanka nawuce da ita gidana while I investigate this matter further sannan nai inviting Malamai into this matter sabida ni surukina, mijin dana bawa y ata aure ya aikomin da letter and address me cewa yasaki y ata har saki uku, I think as a well responsible father this is the right thing to do harsai Malamai sun shigo sun kara mana haske game da lamarin sannan anyi bincike, sannan kaima ka yi naka binciken daga bangarenka ko akwai wayanda basason aurenka kowata cigaba taka, Allah yaba mudace
Abba yace  kwarai! Koda bakai hakaba ni inada shirin gayamaka kaje ka dauki yarinyar katafi da ita, nima zan magana da Malamai zamuyi bincike, amana hakuri, amanan ina addu a Allah yakawo haske a al amarin nan Allah kuma ya bayyana gaskiya Daddy yace  Ameen yamikama Aliyu hannu yace  bani takardan kasa tashi Aliyu yayi jikinsa yayi sanyi kaman ice duk sunga hakan sai Daddy yatako da kansa bayan yadauki envelope din yazo gaban Aliyu yakarbi letter yana kallon fuskansa deep down he feels kaman bashi yayi sakin ba but what if yana shaye shaye ko yanada mental issue ne? In case like this he needs to keep emotion nasa one side and do the right thing, ahankali ya wuce Abba yabisa Aliyu ya sankare awajen yakai kusan 2min sannan yataso yataho dasauri yafito daidai su Daddy na fita yashiga tasa motar yabi bayansu.

Ziora na kwance dakinta taci kuka idanunta sunyi jazur sun kumbura, ga uban kukan datayi yasa zazzabin yadawo mata fresh jikinta yayi zafi rau, taji ana bude gate gab da magrib dasauri ta tashi tabude window ta kalla motan Daddyn tane tagani yana parking bama ta tsaya taga sauran tajuyo dasauri tana tafiya ahankali saita duka tadauki hijab tadaura akan bathrobe dake jikinta har lokacin tabude kofa tashiga saukowa da rarrafe tasauka benen tai har wajen kofa tabude kofan tafito saita tsaya awajen kafafunta a wawware takalli kofan motan Daddy tace  Daddyyy .


EPISODE 8?? 4??



Tsayawa Daddy yayi a mota yana kallon Ziora da kumburarrun idananunta ya tsareta da kallo she looks very very sick, tsinkewa zuciyansa yashiga yi saiya kasa motsi balle yafito.

Kasa fitowa daga mota Aliyu yayi ganin Ziora tafito daga flat nasu, to be honest in all of this that s happening she was his only hope, only hope!! But seeing tafito daga flat nasu sai yaji the only rope na strength daya rage a zuciyansa just shattered baida karfi ko kadan, all he sees is he is wrong, he knows zatai tunanin he picked side din Beeba cus yamata fada for hurting Beeba and with the way Abba yadinga damunsa da kira bai tsaya ya lallasheta ba, sauke glass na motansa yayi ahankali Ziora ta kallosa suka hada ido tadauke kai da sauri cike da jin haushinsa.

Somehow Daddy was hoping Aliyu dake cikin mota zai fito yadan nuna wa yarsa so amman kusan 1min shiru gashi tana tsaye tana kallon motan waiting for Daddy ta yafito sai kawai Daddy yabude motan yafito Ziora na ganin Daddyn ta datai missing sosai taga kaman tai years bata gansa ba sai abun ya karun mata tawani fashe da kuka sosai tana budemai hannu Daddy yataho yana murmushi yace  why are you crying bakisan kin girma ba daga gani na kina wani Daddy Daddy kina kuka yayi maganan yana karasowa tai hugging Daddy sosai tana daga muryan nan nata mai zaki tace  Daddy I don t like Yaya Aliyu again! Aliyu dayake jiyota jiyayi kaman an samai wuka a zuciya, Ziora tace  I don t like him at all this is the point da Daddy yaji zuciyansa ta katse gabaki daya, ayanda yasan Amrah yaran nan ne da idan sun nace sunason abu toh wlh abune mai wahala dazaisa suce basa son abun kuma, Daddy yadago kanta ya sharemata fuska tana wani irin kuka mai ciwo danta kasa mance yanda taga Aliyu yadauki Beeba tace  he doesn t love me Daddy, he loves only his girlfriend, take me home Daddy gyadamata kai kawai Daddy yayi without showing any emotion akan fuskansa yace  alright let s go back home, muje yarike hannunta tafiya daya tayi saita tsaya dasauri sabida zafi Daddy yakalleta itama ta kallesa kaman zatai kuka innocently tace  Daddy carry me I

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login