Showing 30001 words to 33000 words out of 163158 words

Chapter 11 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8167

ice tafito abinta dasauri Imam yadauke kansa daga kallonta yace  Mami bari naje jogging Mami tace  tom saika dawo zuwa Ziora tayi tazauna kusada ta ki??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????shingida tana daura kanta a shoulder Mami tace  Mami can I watch cartoon ? Mami tace  yes ga remote karba tayi tana chanza channel Imam dayakai kofa yadan juyo ya kalleta saiya wuce yafita gabansa na faduwa.

=ث?KAUNA DA SO=ث?



'


EPISODE 1?? 5??

Mami dake kallon yanda takeshan tea tace  haka kikeshan tea mai sanyi? Dasauri ta gyadama Mami kai tace  Mami dadi wlh sha kiji ta taho kusa da Mami, Mami zatai magana kawai ta debo tea a spoon takai bakin Mami sha tayi tana murmushi tace  wai ina bakina ina wannan sanyi Amrah? Hakorana zasu fita, yanzu ba wannan ba mesa kika gudo daga school ? Turo baki tayi tace  Daddy ne ya kwacemin waya ? Ahankali Mami tace  me kikayi ya kwace miki waya ? Kallon Mami Ziora tayi saikuma ta fito da manya manyan idanunta tace  baraki min fadaba ? Gyadamata kai Mami tayi tace  yes ijiye tea tayi akan table saitazo kawai ta kwanto ta daura kanta kan cinyan Mami tace  Mami I have two friends we meet a Baze, Mirabel and Bella classmates dina ne, ni yau banma gansu a class ba, we became friends I like them but everyone in our house hates them, I don t know why, shine that day we went to the mall I was having headache I told them sai Mira offers to give me crack dasauri Mami tace  what is crack ? Kunyan Mami Ziora taji kawai saita juya takifa kanta a cinyan Mami tana rufe fuska tace  is something, drugs dake making people feel extremely happy and light, they told me Mami kinga curiosity yasa nace tabani cus ni kawai inaso naji ya akeji idan ansha cus ban yarda akwai abu haka ba, shine nasha nadinga hauka I even peed on my body shine Dady slapped me twice, sized my phone and grounded me, I was even suprise yau daya aiko nafito ya kaini school tunda tafara maganan Mami tai shiru tana kallonta yarinyar is so innocent, ga fadin gaskiya, ga shiga rai, the fact mahaifinta ya mareta harya hukuntata shows iyayene su masu hankali, kanta Mami ta shafa ahankali murya chan kasa tace  yanzu idan kawayenki sukaga wuta ko gobara takama tanaci sukace ki shiga zaki shiga ? Dasauri Ziora tajuyo da fuskanta takalli Mami saita girgiza kai alamun a a, Mami tace  toh shi aboki na gari haka yake, duk aboki na kwarai bazai sa kayi abu mara kyau ba, da ace suna sonki bazasu baki abinda zai cutar da lafiyanki ba, kinga during rashin lafiyan nan nawa I ve learnt to respect time, the little time da Allah yabaka use it well and spend it with your family bakasan yaushe zaka mutu ba, idan kwayar yaje yajawo miki wani cuta ajiki fa? Ke yanzu zaki iya cutar dani? Dasauri Ziora ta girgiza kai alamun Aaa maganan na shiganta, Mami tace  kingani this shows you re a good person, now what I want you to do is baka rabuwa da mutane lokaci daya amman ahankali kiyita ja baya dasu kinji, sun girmeki sun fiki wayau kuma karsu kaiki ga halaka okay tadade tana kallon Mami saitai murmushi tace  Mami you re the only person datafi kowa iya explanininh now I understand everything, you re the best Mami, you re my best friend sosai maganan yaba Mami dariya tayi dan tari tana kulle baki dasauri Ziora tace  sorry Mami na gyadamata kai tayi tace  tashi ki shanye tea ki, ba a wasa da abinci tashi tayi da sauri tadauki tea tacigaba da sha Mami na kallonta, wallahi tanason yarinyar, she s full of light, da ace tasami cikakkiyar tarbiya daga uwa datake musulma da yarinyar nan tazama babban treasure ga kowa, who knows maybe Allah yahadasu ne sabida takoya mata In sha Allah she will try her best and teach her as much as she can with the little time datake dashi aduniya.
Tass Ziora ta shanye tea, saiga Nurse na Mami tazo wajen da magani da ruwa tace  Ma is time for your medication maganin Ziora ta kalla saita kalli Mami da kana gani kasan batason tasha magani kawai saita fashe da dariya dasauri Mami ta kalleta hakama nurse din, Ziora tace  Mami you don t like drugs just like me ko, you re acting like a baby cikaken murmushi Mami tayi Nurse din itama tana rike nata dariyan dan yanda Ziora tai maganan was so funny and da gaske Mami batason magani, Ziora ta kalli Nurse din da sauri tace  Anty Nurse don t worry I will give Mami d drugs dakaina the way my Mom use to give me kafin Nurse din tace wani abu Ziora ta karbi karamin roban maganin da glass of water ta ijiye akan coffee table takama hannun Mami tace  Mami let s go itama Mami saita mike ta bita, kitchen Ziora tayi kaman tasan gidan, ga wata mai girki da kayan Chef na kitchen din tana girki ta gaida Mami dasauri.  Good afternoon Ma do you need anything ahankali Mami tace  my daughter is making something washe baki Ziora jin Mami takirata daughter tace  Mami where s flour Mami tace  yana store tanuna mata, store tawuce abinta ta shiga tadebo flour, bakin powder, sugar duk wani abu na yin cake tafito dasu tazo kusa da Mami ta ijiye kan island tawuce tadauko bowl da whisk taba Mami whisk din da sauri Mami ta amsa Ziora tafasa egg tasa sugar da butter duk Mami na juyawa wlh rabon data shigo kitchen ma ta mance, but yau dalilin Amrah shigo kitchen saitaji abin is therapeutic for her sai ta mance dan zazzabin datakeyi ma, saida tagama sa komi tace  kawo nayi Mami karba tayi tacigaba tanayi da sauri Mami sai kallonta take wato yara mata hakane, she just wish inama ta haifi mace, is the way yarinyar is so free with her babu wani iyayi ko gulma ko pretending, tana gamawa tace  hold it Mami time for flour tasa flour Mami na juyawa saikawai tazo ta bayan Mami tai hugging nata ta daura fuskanta a kafadan Mami tana kallon yanda Mami ke juyawa, Mami tadan dago ta kalleta saitai murmushi batace komiba tacigaba, Ziora is always like this idan tanason mutum ko she does all kinds of things like a baby batamasan tana wani abun ba, sundan jima ahaka Mami tace  zaki duba ko bacci zakimin abaya ? Dariya tayi tazo ta karba tana juyawa kafin tadauko roban baking tajuye tabude overn tasa musu ta seta tadawo taja kujera ta zauna kusada Mami tace  once it s done you will take your drugs with cake and tea Mami, anytime Mommy did this for me I take my drugs is super easy murmushi Mami tayi tace  shikenan surutu take ma Mami sosai a kitchen, gidan duk ya dauki kamshin cake din, 45 mins yayi tawuce Mami tace  sa gloves karki kone gloves tasaka tabude taciro tana murmushi takawo island din ta ijiye tadauko plate tajuye ta yanko batako jira yahuce ba tasama Mami tawuce tahadama Mami tea duk ta jera a tray tace  Mami let s go tafito Mami biye da ita har falon suka zauna Mami tadauki cake din daya huce sabida AC, Ziora tace  Mami eat spoon Mami tasa tadeba takai baki kuma yayi dadi sosai, maganin Ziora tabata karba tayi tana murmushi tace  keko sawa tayi abaki tasha, ita kanta nurse din kallonsu take bata taba ganin Mami na raha haka ba, itama Mami debo cake din tayi takai bakin Ziora, Ziora tabude bakinta da sauri daidai ana bude kofan falon da sallama kasa kasa, Imam ne ya shigo ga towel mai kyau a shoulder sa, Ziora ko juyowa batayi ba ta karbe cake din abinta tana taunawa tai clapping tace  it s so yummy ko Mami? I make the best cake

=ث?KAUNA DA SO=ث?





'

EPISODE 1?? 6??

Yanda gaban Imam ke bugawa was so strange for him daga ganin abinda Ziora tayi na clapping like a little girl tana murmushi da baisan sanda yadauke kansa daga kansu ba yamaida kofa yarufe, batare daya kallesu ba yace  I m back Mami Mami ta kallesa dasauri tace  zokaci cake Maheer, Amrah tamana dayake english Mami tayi Ziora understood everything cikin zakin muryan nan nata tace  I will not give him Mami, he should make his own, this is for me and you only are we not Besties ? Ta turo baki harda rike waist dayasa Mami tama dan saki baki tana kallonta cikeda mamaki dakuma dariya, juyowa Imam yayi yazubamata wani kallo zuciyansa nawani irin fizgansa yaje wajen, yace  Mami hope batasa miki drugs aciki ba ko don t trust her wani kalan zafin maganan Ziora taji cus sanda tasha crack she didn t really take it as a big deal but the way Imam keta insulting nata da abin sai kawai taji she regretted taking it, kaman yataba wani abu ajikinta instead of ta maida martani kawai saita fashe da kuka sosai tana kallon Mami tana nuna Imam da hannunta tama kasa magana tsabagen kuka, at first Imam yama dauka wasane kukan but dayaga yarinya da gasken gaske kuka take saiya kwashe da dariya dayamai wani irin kyau dimples dinsa suka bayyana, Mami tadauki throw pillow ta jefamai ya chapke yana smiling looking directly at face na Ziora dake kuka, Mami tace  wai me haka? Why would you be making her cry? Mena gayamaka kan disrespecting guest dina? Yarinya she made this cake for me with love sabida nasha magani ka zageta ka zagi cake din dan kaniyanka did you even know how to boil water a kitchen ta kalli Ziora dake kuka takai hannuwanta tana goge mata hawaye tace  stop crying, Allah zai saka miki, stop crying kinasa yanajin dadi kasa daina kukan tayi sabida yanda Imam ke dariya tana shesheka sai abin ya sosa zuciyan Mami sosai, Mami tahade giran sama da kasa cikin harshen hausa tace  wai me haka Imam bakaga tana kuka bane da gaske eh? Kadena mata dariya ko raina zai baci dakai, wuce kai wanka kabarmin gida tijararre kawai dena dariyan yayi yasake kallon Ziora sai kuma duk yaji badadi shima ganin she s really pain kawai yawuce sama, Mami tai hugging nata tana patting bayanta tace  ya isa, don t mind him, ya isa gyadama Mami kai tayi, Mami tace  tashi muje dakina shabiyu ma tayi yanzun nan za ayi zuhur tashi muje kar ya ganki yakara miki dariya mikewa tayi ahankali tabi bayan Mami tana daukan jakanta suka shiga dakinta dayake a gyare tana shiga tashiga zare riganta kawai ta ijiye yarage saura white singlet nata da jeans tahau gadon abinta tana daukan plate na cake dinta tanaci takalli Mami tana make kafada tace  Mami I will not talk to him again dariya abin yaba Mami tace  toh naji eat your cake cigaba da ci tayi tana turo baki duk Mami na kallonta, tamika mata ruwa ta karba tasha ruwa sannan ta ijiye ya isheta tadauki wayan Mami tana budewa ta shiga gallery yawanci hotunanta ne tana hospital da sauransu dasauri tafita cus bataso tai kuka duk Mami na kallonta, wasa wasa bacci ne yafara fizganta kafin tai lamo agadon baccin yadebeta duka Mami ta mike tarage mata AC, har aka kira azahar nurse tazo ta dubata duk bacci takeyi, sai wajajen 2 Mami ta tabata tace  Amrah bude idanunta tayi ahankali tadaura kan Mami, Mami tace  tashi kije kiyi salla gyadamata kai tayi ta tashi zaune, ahankali tasauka tashiga bayin Mami tsaf tsaf tayo alwala tafito hijabin Mami tasaka dake kan dadduman tafara salla duk Mami na kallonta sallan dai buga buga ce ba karya nan da nan tagama, Mami tai alkawari saita koyamata salla da kyau.
Kawo musu abinci Chef tayi but daga ita har Mami babu wanda yaci sun koshi, taciro books nata daga jaka tana nunama Mami wai handwriting nata kan Ya Chidi nace mata bata iya rubutu ba, for years Mami bata tana wayan gari taji she s not bored ba sai yau sabida Ziora.

Wuraren four bayan tai asir tadauki riganta ta shiga sawa sannan tadauki wayan Mami tashiga kiran bolt dazai maidata school ta goya jakanta abaya gyalen na hannu tabude kofa rike da wayan Mami tafito tana tafiya kudin da Dady yabata sukama zube nan kasan falo daga jakan bata sani ba, Mami tagani a falo ana duba vitals nata tazo wajen dasauri cikeda damuwa da tsoro tace  Mami wat is wrong with you ? Nurse din tace  Ma am this your daughter loves you Mami tace  she s checking my BP gyadamata kai tayi Mami tace  zaki tafi ne? Gyadamata kai tayi tace  bolt na kira da wayanki gashinan ma yana waje Mami tamike tace  mesa baki dauki mota ba zaro idanu tayi tace  za a gane banje school ba kallonta Mami tayi tace  we will talk about school dinnan gyadama Mami kai tayi tai tace  i write your number a book dina, i will call you with my Mommy phone wajen kofa tayi Mami biyeda ita tace  i have something to give you dasauri tace  Mami I will collect it tommorow is it chocolate or biscuits or sweet ? Dariya tambayan yaba Mami dan ita turaruka zata bata dana jiki dana wuta, Mami tace  is not chocolate dasauri tace  Mami is it kilishi? Mami tace  kinsan kilishi? Dasauri tace  yesss I love it Mami Mami tace  toh I will give you tommorow suna maganan suka fito compound gyalen na hannunta har lokacin, Mami tace  kawo gyalen nasamiki ba Mami gyalen tayi daidai ana bude gate na gidan, warware gyalen Mami tayi tamata rolling tana gyara gashinta duk ta komar dashi ciki tace  yauwa yanzu Amrah tai kyau washe ma Mami baki tayi sannan ta duko ta manna ma Mami kiss a kumatu tace  muahhh bye Mami kawai tasa gudu sosai Mami ta daga murya tace  stop running Amrah juyowa tayi tace  okay Mami byeee, I love you Mami Besty dariya Mami tayi sosai tace  love you too Hajiya Amrah, becareful please stop running daidai lokacin Aliyu yasauko daga mota da labcoat a hannunsa fuskan nan a bala in murtuke dan ransa abace yake Beeba just ruin his evening, kallonsa Ziora tayi tana gudun amman ko inda take bai kalla ba kaman baisan dawata halitta a compound dinba, sai kawai tawuce gate abinta tabude kofan gate tafice ga bolt din na wajen, tana shiga ta sauke jakanta dan zaro kudin tasa a pocket sai bataga kudinba dasauri tace  I m coming please fitowa tayi daga motan tabude gate tashiga gidan Mami na tsaye awajen tana jiran Aliyu dake tafiya anatse yana tahowa, tana shigowa tadaga muryan nan mai bala in dadi da zaki tace  Mami I didn t see my money, I don t have money to give bolt guy idan ya kaini school and Daddy will pick me up any moment from now tahau gudu fuuuu tawuce Aliyu kaman balbela tazo wajen Mami tana kama hannun Mami ashagwabe kaman zatai kuka, Mami takalli Aliyu dake tafiyan nan one one tace  Aliyu ba Amrah kudin mota dasauri Ziora tajuyo ta kallesa daidai ya iso wajen ya tsaya ransa ahade ba Rahama kan fuskan nan, faduwa gabanta yayi ahankali kaman matsoraciya tace  Good Afternoon Aliyu kaman baisan akwai wata awajen ba Mami tadanyi murmushi tace  Yaya Aliyu zakice shine yayan Imam ahankali kaman ba muryanta ba tace  good afternoon Yaya Aliyu hannu Aliyu yasa a aljihunsa yaciro wallet dinsa yan 1k ne sababbi wajen duka yaciro yamikama Mami batare dayama nuna yasan ana gaidashi ba, Mami ta karba tana kallonsa tace  ana gaidaka dawata murya data fito da kyar yace  uhn yawuce zai shiga ciki Ziora tabisa da kallo cikeda dan tsoro amman takasa hadiye maganar dake cikinta, cikin whispering tana binsa da kallo still tace  Mami he s so grumpy is he fighter? If he s troubling you call police for him Mami Ya Allahu! Karaf yajiyota amman yayi kaman baijiba yabude kofa zai shiga ciki Mami tace  his face is always like this cikin whispering still Ziora ta kawo bakinta dab dana Mami tace  he doesn t look like an obedient child, Imam is the Obidient chil&  karaf suka hada idanu da Aliyu daya mata wani kallo da saida cikinta yayi gululuuu dasauri tasa hannu ta karbi yan dubu dayan daga hannun Mami tacire guda biyar ta saka sauran a hannun duk tana kallon Aliyu dake mata wani kallo jikinta na rawa tace  bye Mami ta kwasa da gudu sosai, Mami mezatayi inba dariya ba tace  stop running Amrah, karki fadi fa kallon Mami Haidar yayi the smile on the face, the excitement, the energy, the spirit, its being long yaga Mami haka, what is special about this girl da Mami ke so haka mara natsuwan nan mai bala in surutu da rawan kai? He doesn t want just anyone da Mami, kawai dan he wants her happy ne daya hana this girl shigowa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login