Showing 9001 words to 12000 words out of 163158 words

Chapter 4 - KAUNA DA SO COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

06 Sep 2025

8172

yi tafito daure da towel tawuce wardrobe nata dasauri Bella ta taso tabiyota zuwa wardrobe data bude tana kallon kayayyakinta tace  Woww look at your clothes Mira tace  please allow her to dress Bella, zamuje musai kayan zuwa golf club kafin mu wuce chan fa we re wasting time, my crush ance will be there by 4:30 na yamma, kin karbi kudin daga wajen Daddy Ziora ? Juyowa tayi ta gyadamata kai tace  yess jean tadauka tasaka blue da shirt pink mai stripes mai bala in kyau, tasaka earring na channel, sannan tadauki veil baki karami zata daura akai Bella tace  why now? Hararanta tayi tace  so kike a hanani fita ko ? Knocking kofan akayi tareda budewa Momy ne tashigo tabisu da kallo ranta kawai yafara baci tana ganinsu taganesu dasauri duk sukace Mommy good morning, gyadamusu kai tayi takalli Ziora tace  come with me maida kofan wardrobe Ziora tayi tarufe tabi Mamanta while su Mira na tabe baki aranta tace  do your worse your daughter can never leave us Bella ta kalli Mira itama haka suka kara tabe baki atare sannan suka shiga fesa designers turarukanta abinsu suna kwasan wanda yamusu a bags nasu.
Dakinta Mommy tashiga Ziora ta shigo ta maida kofa tarufe, Mommy tace  what are those girls doing in my house ban rabaki dasu ba? Hade fuska Ziora tayi tace  they re my friends Mom, besides wai me suka miki you just hate my friends even though they re Christians like you dasauri Mommy tace  don t you dare call those girls Christians dake bin maza suna shaye shaye dasauri Ziora tace  a ina kika taba ganin su suna bin maza Mommy why are you like this? Shiru Mommy tayi tana kallonta tace  ni kike maidama magana because of your friends cikeda shagwaba tace  Mommy I m an adult! Allow me to make my friends in peace nobody can spoil me, not them not anyone dan shiru Mommy tayi chan tace  Ina zaku? Ahankali tace  I feel like playing golf today muna gamawa zan dawo baranje ko ina ba I promise please Mommy dan ijiyan zuciya Mommy tasauke tai kwafa tace  adawo lpy washe baki Ziora tayi saitazo da gudu cikeda jin dadi tai hugging Mommy tace  thank you Mommy tajuya tafita dasauri Mommy tabita da kallo saita daga wayanta tasa security daya yabita batare daya bari sunsan dashi ba tana tsoron yaran nan bataso su bata mata yarinya.

Tana shiga dakin tadauki handbag nata da wayanta da ATM da car key tace  let s go ko damuwa da abubuwan dasuka dauka batayi ba suka fito, Mommy na falo suka mata bye na yarta kawai ta amsa Mommy tace  drive safe wata lafiyayyen bmw ta shiga Mira nagaba Bella abaya tai horn aka bude musu gate suka fice, suna ficewa tasa waka suka kara volume sunabi, Mira tadaga wayanta zatai snap tace  please remove this thing u tie your head with, this black scarf ba musu tai parking ta cire dan kwalin, kalaban kanta suka sauko sosai ta wurga baya yarage just Riga da jean ajikinta, Mira nabin wakan tana snap da ita sosai while tana driving tana murmushi har wani mall na mugun masu kudi ana saida kayan buga golf dasu stick din awajen.

Parking tayi hakanan gabanta ya buga, fitowa sukayi tamaida motan tarufe suka shiga ciki, she looks so beautiful wlh, kafin ka kalli sauran da jikinsu ke nunawa saika kalleta, suka shiga shagon suna trying kayan buga golf, kananun skirt ne farare da half vest da p-cap, bawai ita she can t wear kayan bane but she s scared kar Dady ya ganta ko yayyinta hakan yasa she just bought white sneakers white p cap and white shirt zata saura kan jean na jikinta kawai yafi mata, tai zamanta tana danna waya su Mira suka cigaba da selecting abubuwa batare da sunma tambaya ba cus sunsan money is there ko babu tana kiran Babanta zai tura mata, tana zaune awajen dayake mall ne wajen ta hango wani shagon da ake saida ice cream that looks so tasty ga yara na saya, mikewa tayi zumbur tace  I want ice cream ina zuwa bata jira amsansu ba tafice daga shagon da saurinta tai wajen ice cream din tana murmushi ta tsaya tana kallon flavors din kafin azo kanta, a cone tasayi nata, saita sayama su Mirabel a normal cup tabiya da card nata, tarike nasu na cup da aka samata a leda a hannun haggu, while wanda aka samata a cone dinta a hannun dama tana murmushi ita kadai tana tafiya tanakai baki tana lasa ko kadan bata lura da inda aka saka sign na slippery awajen ba, yanzun nan aka gama mopping wajen kawai tasa kafanta dake cikin sneakers tahau tafiya awajen, bazato ba tsammani jikake zuuuut ta zamiye, ice cream na cone nata sai fuskanta ya juye har yana shigan mata idanu da hanci, ledan ice cream nasu shima yayi kasa hakan yasa tai ihu.  Auchhhhhhhh jama an dake wajen mezasuyi inba dariya ba anga fine yar budurwa tafadi, hannunta takai tana kwashe ice cream na fuskanta ga sanyi tanama kokarin bude idanun takasa yan samarin wajen na cewa iyayen yanga da kafidiri Allah kara, faduwa gaban Ziora yayi sabida step din dataji dake takowa a natse approaching her saita fara yunkurin tashi zaune ma tana share ice cream na fuskanta da hannunta tana goge na hancin, wani kamshi taji ya ratsa hancinta mai wani irin dadi da bata tabajin kalansa a rayuwanta ba da batasan sanda tafara bubbude hanci tana waige waige da fuskanta ba tana neman kamshin ba, wani appealing calm voice na namiji ne ya sauka kan kunnuwanta.  Stay still! Hakan yasa ta tsayar da shafe shafen fuskan datakeyi kirjinta na dukan uku uku, wani warm and soft piece of clothe taji a hannunta dasauri takama tarike.  Wipe your face with this taji muryan yasake mata magana dasauri Ziora takai abin daya bata fuskanta dataji kamshi sosai shima kaman na jikinsa that means handkerchief ne ta goge fuskan tass tazare tai kokarin bude idanun amman yaji ga danko da sauri tace  Daddyyyyyyyy my eyess wlh tama rude ta yarfe hannu sosai cikeda tashin hankali, bottle water taji kan hannunta dasauri tarike taji muryan yace  wash your face with this muryanta na rawa sosai kaman wacce ke dab da sakin kuka tace  is the bottle open Sir? Dan shiru taji anyi harsaida tace  uhmm? Cikin wani husky voice mutumin yace  yess dasauri ta karkata goran tadebi ruwa a hannunta duk yama diddiga jikinta ta wanke fuskan daidai security mall din na zuwa wajen.  Sorry young lady karasa wanke fuskan tayi tasss sannan tabude idanunta tasss suka budu tabi wajen da kallo security guda biyu ne kawai agabanta saita mike da sauri tana kallon piece of clothes na hannunta taga handkerchief ne nawani soft yard fari mai bala in kyau saidaga tip na handky din bangare daya an rubuta Dr AH dasauri takalli security tace  where is the Man that help me? The one that gave me this ? Daya daga cikin security yayi pointing exit door na fita dake nesa dasu yace  gashi chan yana fita dasauri ta kalli wajen daidai wani dogon mutum dake sanye dawani sky blue yadi anmai dinki jumper yana fita kansa sanye da hula hannunsa rikeda leda, kafansa na cikin takalmin Hermes na maza, wayanta ta duka ta dauka da bottle water daya bata ta kwasa da gudu tai exit door din, tana ficewa ta tsaya tana kalle kalle ta hangosa parking space gaban wata Mercedes baka, da gudu tai wajen tace  Sir, Sir, Sir baima jiyota kokuma yajiyota but baisan dashi akeba takara karfin gudun yana kokarin bude kofan motan tana isowa wajen cikin muryan haki tace  Sir juyowa yayi at once tareda dago kansa ya kalleta, wani irin black skin guy ne dakeda tsayi sosai yanada jiki but murdadden full jiki, yanada muscles na bala i ga chest dan rigan kaman ma ta matsesa a kirji tsabagen huge chest nasa, yanada wani irin saje mai bala in kyau da gemu da baida tsawo but a kwance gawasu irin pink lips that looks kaman lips din na ciwo ma tsabagen how pinkish they are, yanada siririn dogon hanci, ko kadan bataga idanunsa ba sabida wani shade ne a idanunsa na rayban baki saidai taga tilin gashin giransa, yanda mutumin yama Ziora kyau wlh wlh mance abinda tazo tafadi tayi daidai ana bude dayan bangaren motan na gaba wata doguwar mace tafito datafi Ziora tsayi da kiba da maturity sosai tana sanye da abaya tayi rolling gyalen itama fara ce kyau yawa ga makeup a fuskanta ga janbaki ta hadarai takalli Ziora dake kallon mutumin tace  lafiya kika biyomini miji ? Yatsine fuska Ziora tayi dan bata gane hausan ba tace  what? Can you speak English please wani banzan kallo matan tamata tace  why are you following my husband wani banzan kallo itama Ziora tamata tace  your husband helped me saita kalli mutumin dake tsaye har lokaci da zuciya daya da wannan free spirit nata kawoa ta matso kusa dashi wajen kofan motan tamikamai handky da bottle water da ruwa yarage tace  thank you Sir, I m okay now dan yatsine fuska kadan yayi kaman wanda aka roka yayi magana yayi da kyar sounding so mean da english yace  trash it! Wlh batama ji meya fada ba sabida yanda yake rowan muryan tsabagen wulakanci but movement na lips nasa yasa tagane meyace kafin tace wani abu ya shige mota abinsa ya kunna itakuma matar mai abayan tai wani dariyan keta tace  munsan irinku karuwan mall azuciye Ziora tace  say it in english zata sake magana aka danna horn hakan yasa dasauri tashiga motan kafinma ta idasa rufe kofan yawani ja motan da mahaukacin gudu yabar wajen hakanan Ziora taji zuciyanta yamata zafi sosai, ranta yabaci sosai sabida uban gudun datayi ashe baida mutunci dan wulakanci ne sabida yaga yanada kyau, kyan dan maciji, dagashi har matansa marasa mutunci, batasan sanda ta jefar da handky da water bottle din kaman mara hankali anan kasan wajen ba tashiga tattakesu da kafanta kaman dasu take fada saida farin handky yayi baki kirin sannan tawuce fuuuu tai cikin mall din.

=ث?KAUNA DA SO=ث?



'

EPISODE 6??
Komawa shagon tayi har lokacin shopping suke ta zauna kawai duk ranta yabaci batama gayamusu meya faru da ita ba.
Sai wajajen 3 suka gama aka musu packing komi da manya manyan jakunkunan su about 7m tabiya da card dinta suka fito sukakai komi mota, Mira tace  I m hungry lets go for lunch cikin rashin kuzari dan kaman ma ta tafi gida takeji kawai batason suga tamusu wulakanci ne Ziora tace  ina zaku cin abinci? Bella tace  tulip motan kawai ta kunna taja batako magana sukaje wajen suka shiga sai order abinci suke ita batama da apatite nacin abincin haka aka kawo Bella dake kallonta tace  nidai zanga randa zaki dinga cin abinci Ziora juyawa Mira tayi karap taga idanun wani matashin saurayi kan Ziora dake danna wayanta hannunta rike da glass na juice da bata wani shaba, Mira takai hannu ta tabata tace  hey Ziora someone is looking at you over there did you know him ? Dago idanunta Ziora tayi karap tayi idanu dawani matashi fari sol dazaiyi mate da Chidi, gawata diamond necklace mai kyau a wuyansa irin wanda all this musician ke sawa dinnan irinsu Davido, he looks like Igbo sef, dauke kai tayi abinta daga kallonsa tacigaba da sipping juice abinta haka suka gama, su Mira sukai take away Bella takira akawo bill, mai kawo bill zai taho farin matashin ya tsaresa, kusan 2min saiga waiter yazo yace  that Man wanchan yabiya muku mikewa kawai Ziora tayi tawuce ko kala batace ba dan she s so moody yau dinnan, while su Mira sukai godiya sannan sukabi bayanta, har downstairs ta shiga mota Bella da Mira na shirin shiga motan matashin yadan tsaresu, calmly yace  Hi Girls atare sukace Hi, adan hankali ya kalli motan yace  please can I get her number murmushi Mira tayi hakama Bella atare sukace sure suka basa number ta suka wuce mota, Mira na duba time tace  oh my God muyi sauri he s there already jan motan Ziora tayi har zuwa wani private Golf club, from cars dake parking space din zaka gane dan wane da wane ne awajen nan not wajen yaku bayi, fitowa sukayi suka dauki kayayyakinsu dasukai shopping suka shiga anan reception sukai registration Ziora tace  VIP sukeso dan Mira tace crush nata a VIP yake, 5M ta biya su uku sannan aka kaisu changing room nasu su kadai dan chanza kaya, Mira da Bella sun chanza kayansu duka, Ziora riganta kadai ta cire tasa farin shirt data saya ya zauna ajikinta da kyau, tasa p cap fari ta gyara gashinta ya fito ta hujin hulan, tasa farin sneakers din tayi wani irin kyau bana wasa ba, tazauna tana jiransu, batasan mesaba kanta ciwo ciwo yahauyi just like that, ko uban gudun datayi dazu ne oho, dan kishingida tayi a kujera Bella data kasa daurewa tace  wai what is it Ziora? Tundazu you ve been so moody Lumshe idanu Ziora tayi, ba shagwaba takeba but yanayin maganan yayi kaman shagwaba tace  headache, I m having headache Bella dasauri Mira tajuyo takalleta tace  i have something to boost your mood and cure your headache, it s called crack nabaki? Dasauri Bella tace  how did you enter wajen nan da crack baki tsoro kike yawo da abubuwan nan? How come those scanning machines basuyi detecting ba Mira? Murmushi tayi tace  ke nine fa ta ijiye makeup brush din tadauki yar handbag nata taciro wallet taja wani lungu tacire wani yar paper saiga kwayar magani guda daya rak tamikama Ziora dake kallonsu tace  take dasauri Bella tace  dalla Mira are you serious about giving her this, you want her to od ne? Bata taba shan something like this ba fa Ziora najin haka ta zabura ta tashi cikeda curiosity tace  ya akeji akasha? Bella tace  you will feel on top of the world kaman kinfi kowa farin ciki aduniya babu abinda ke damunki ko miki ciwo zaro idanu Ziora tayi tace  ohh wow zansha wlh takai hannu ta fizge maganin daga hannun Mira tana kallo, Mira tace  idan bata faraba when will she start abeg she s an adult, she s a big girl dasauri Bella tace  ni dai baruwana, kinga Mom nata doesn t like us, if anything happens to her baruwana, my father is not rich like them Ziora tace  why are you talking like this, forget Mommy she s always grumpy saisa Daddy yamata kishiya aiko suka kwashe da dariya ta sunkuci bottle water tabude zatasha Bella tace  please don t take it Ziora Mira tace  don t mind this one tafi kowa shaye shaye tana hanaki black belly wurga wa bakinta Ziora tayi abinta tasha ruwa, da normal magani ne da sai anyi drama kafin tasha amman dayake kwaya ne tasha ba musu, ijiye bottle water tayi takallesu with so much excitement tace  nasha banji komi ba ya akeji? Dariya sukahauyi ta mugun basu dariya, Bella tace  zakiji ne yarinya nan bada jimawa ba .

Around 4:30 wata jeep cherokee ta SUV ta shigo golf club din tai parking wajen, bude kofan mazaunin driver wani matashi ne zaune cikin motan baki yana sanye dawani dogon wando na linen dark blue sai canvas a kafansa but sport canvas fari, jikinsa yana sanye dawata t-shirt fara kal wuyanta mai zip na channel kansa sanye da p-cap itama fara, idanunsa akwai black shade na channel akai dayama fuskansa da gemun daya tara wani irin bala in kyau, yanada dogon hanci dakuma lebensa that s dark daya kara defining face nasa, wayansa ne yahau ringing hakan yasa yakalli screen din Nabeel aka rubuta hakan yasa ya danna yakai wayan kunne ahankali yace  I m here! muryansa bala in dadi, yunkurowa yayi yasauko daga motan ya tsaya yana gyara zaman rigansa, yanada tsayi, boot na motan ya bude ya kwaso sandunan buga golf a wani irin jaka mai kyau yabi ya rataya yamaida boot din yarufe yafara tafiya kana ganin tafiyansa kaga footballer, daga shigowansa ko ina ya dauki kamshinsa, direct field yawuce inda wani hadadden guy fari ke wajen already yana playing shikuma yana sanye da farin wando da farin takalmi da hula but yasaka dark blue t-shirt da dark shade a idanunsa yajuyo yakallesa yace  you re always on time why were you late Imam? Sauke jakan yayi yasa hannu yadauki???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? stick dinsa ya tsaya da kyau yana kallon target dazai buga ball din yana gyara stick din cikin husky voice yace  I was with Mami dariya Nabeel yayi yace  Dr fa ? buga ball din yayi professionally ko kaine sai abin ya burgeka, Nabeel yahau clapping, Imam yayi murmushi yace  wanna challenge me? Nabeel yace  yesssss! Daidai Mira na fitowa Bella biye da ita da stick nasu sunyi bala in kyau Ziora na binsu abaya kanta na mata light light sosai kaman paper ita ko stick dinma bata dauka ba, tunda Mira tafito take kallonsa har tana neman tai tripping tafadi tai maza tai controlling kanta suka wuce suka shiga field din, Ziora kawai binsu take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login